Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kaka tana son ka da yawa, shi yasa take kallon kamar baka da lafiya." Cikanka bai ce mishi ba ya bar dakin. Yana futa ya samu Hajiya da Abul ta saka masu ganin Likita a gaba tana rabtabo bayani.
"Ai tunda yarinyar nan Judaal tace min bai da lafiya na zata karya ne, ashe dai Yaron nan kwana yayi yana abu daya, ga namiji har namiji wannan da ace a lokacin mu ne ai mata uku zuwa hudu gare shi."
"Hajiya" ya kira ta da wata irin murya me ban tausayi.
"Ayya dan Albarka ba dai an fito ba, maza muje" kunshe dariya Abul Khair yake har suka bar asibitin kowa sai kallon shi yake.
A wani babban store suka tsaya suka sayi magani, sai haɗe rai yake, kamar wanda aka aiko mishi da sakon mutuwa. Koda suka isa cewa tayi.
"Zo nan nasan sarai sai ka iya ajiye maganin kawo nan ba zan yi asarar kudina ba, idan lokaci yayi ka shigo ka sha, Allah ya baka lafiya" ko Inda Abul Khair yake bai kalla ba, ya wuce part din shi ya samu an gyara ko ina tsaf, sannan ya ji motsin Abu khair.
Kwanciya yayi a dogon three siter, yana kad'a kafar shi.
"Dan Ubanka baka da mazauni a gidan nan fita kafin Naci Uban ka" dariya Abul Khair ya saka yana kallon shi.
"Haka dai Man, Ni nasan lafiyar ka lau, ya zamu yi da Hajiya? Tace baka da lafiya "
Banza yayi da shi ya Lumshe idanun shi.
"Mr Malik kwantar da hankalin ka, kayi aure sai ta daina maka kallon jiya Mama ta haife ka, ina tausayin ka tunda Hajiya tayi sanadin rashin aikin ka na soja na gane tana kaunar ka bata son kayi nisa da ita ne " bude idanun shi yayi tare da kallon Abul. Tsaki yayi yana tuna shekaru uku da suka wuce haka kawai Hajiya ta sheke mishi aikin sojar shi.
***
Zayn Malik
Cikakken sunan shi Zayn Abdul Malik Zain Malami shine cikakken sunan shi, Mahaifin shi Alhaji AbdulMalik Zain Malami dan babban malamin jami'a ne a kasar Ingila domin yana cikin mutanen da Turawan Ingila suka diba aka tafi da su Ingila suka yi karatun boko, kasancewar lokacin da turawan mulkin mallaka suka shigo sun so diban yaran manyan mutane, amma fir manyan mutane suka ki, dole aka haɗa Yaran talakawa, aka tura su kasar waje, inda suka tafi babban kwalejin gwamnatin Birtaniya koyar harshen turanci. mahaifin Zainu baduku ne, yana aikin sana'ar Jima na fata, da kasuwancin ma daukar fata daga arewa zuwa kudu, a can ya sayar sannan ya sayo wasu abubuwan ya kawo arewa.

    Wannan abin yake har aka dauke Zainu, bayan shekara biyar Allah ya dawo da Zainu daga kasar waje, sai aka bashi koyarwa a wata Makarantar elementary school anan kaduna, lokacin kaf arewa makarantar ce a kaduna. Shekaran shi biyu da dawowa aka kuma tura shi ya tafi ya haɗa diploma a harshen turanci, bai yarda ya dawo ba, sai da ya samu wata kamfani da take yin jakuna da takalma a lokacin ya nime su bashi kwangilar kawo musu fata, kuma lokacin akwai yarda da amana, sai suka gwada shi su ga yanayin shi.
Alhamdulillahi watan shi daya da dawowa ya tura musu da fatan da yafi karfin kudin da suka bashi, domin shima yayi mamakin yadda suka yarda da shi, bayan wata bakwai suka zo har kaduna aka suka bada kudin fata sama da aka kai musu.
A hankali Allah ya saka albarka gashi lokacin ta ruwa ake tafiya, idan kayi tafyya ta jirgin sama toh wasu ne daga manyan jami'an gwamnatin Birtaniya.
Ana haka Mahaifin shi ta hada shi aure da Sadiya wato Hajiya Umma, aka sha biki domin lokaci bata wuce shekara sha huɗu ba a duniya, haka tayi ta guje guje a haka har ta samu cikin Babban yarta Rabi, domin matan da idan aka yi auren su, haka suke sai su yi ta gujegujen kamar basu so, daga nan idan miji ya kama mace sai dai a ji mace da ciki.
Sai da cikin ya kai watan haihuwar shi sannan ta daina gudu,
Tana haihuwan aka saka mata Rabi, ai kuwa a lokacin babban kwalejin ilimi na nan Kaduna da yake Zaria suka dauke shi malami, sai cigaban yazo mishi a daidai ga aikin ga kasuwanci.
Bayan shekara biyar ta kuma haihuwar AbdulMalik Baban Zayn, kai an nuna mishi gata da soyayya,. Shima yana da shekara biyar aka haifi Uwaisu. Ba karamin al'amari bane ya faru a wannan shekaran domin a lokacin aka mai da shi lagos ya zauna a can ya matsayin baturen ilimi, a shekaran dai ba karamin cigaba aka samu ba,.dan ma turawan biritania sun bar kasar sai aka bashi aiki a babban office din shugaban kasa a karkashin jagorancin mulkin farar hula.
Sai da Hajiya umma ta cire rai da zata kuma haihuwa kafin Allah ya bata haihuwa Bashir wanda dama rabon ta da haihuwa shekara goma sha biyu.

Haka suka ta rayuwar su, Malam Zainu taka mataki daban daban na gwamnati, haka a lokacin AbdulMalik yana barewa College,.sandan da shine elementary school aka mai da shi barewa College.

Yana aji uku suka hadu da AbdulMalik AY da Mustapha Umar, sune abokan shi kaf Makarantar, kuma wani abin burgewa yaran manyan mutane ne a makarantar, haka yasa baka gane su waye su dan kan su a hade hatta provisions din su a hade yake, tsautsayi yasa suka tsallaka katangar makaranta, suka tafi cikin gari wurin budurwan Mustapha.
W

acce ta kasance Yar yayan Hajiya ce, Hafsat nan dai shugaban.karanta ya tura sakon ga Baban AbdulMalik da kuma shima Mustapha da AbdulMalik AY.

       Labarin na isa gidajen su, ba a dauki lokaci ba duk da lokacin suna aji biyar na Sakandire, kamar hadin bakin iyayen suka musu aure, sai Mustapha ne mahaifin shi ya ce bai kai na aure ba, dan haka suka kyale shi amma daga AbdulMalik AY da AbdulMalik Zain Malami suna da mata,  kuma sai ya kasance suna jin kunyar fada suna da aure, a haka suka gama makarantar, sannan kowannen su ya kama abinda yake bukata. Shi AbdulMalik Zain Malami ya samu gurmin karatu ne a Birtaniya, yayin da AY ya samu karatu a Scotland anan ta tafi karanta shi, shi kuma Mustapha Umar ya tafi jami'ar Ahmadu Bello, domin mahaifin shi yaki yace kar dan shi ya lalace, kuma abinda yake gudu kenan sai da haka ya faru,
AbdulMalik kan ya tafi da matar shi ne, a can ya sakata a primary school,dan haka ya iya hakuri da matsa mata tana karatu, har ta samu Cikin Fatima, haka bai hana ta karatu ba.
Kuma turawan sun yi matukar maraba da haka, tana aji uku ta samu cikin, yarinta da shirme bai saka ta ji Damuwar cikin ba, asalima sai ta maida hankali sosai akan karatun har Allah ya sauke ta lafiya.
Ai kuwa turawa har misali suke da ita, Fatima tana da shekaru uku ta gama primary school, ta samu high school, sai da ta fara karatu gane tana da ciki, abin bai dame ta ba haka suma hukumar Makarantar sun kara mata kwarin gwiwa,
Haka rayuwa yayi ta tafiya har ta haifu Hauwakulu, suna kiranta Kulu.
A lokacin kokarin ta da mai da hankali yasa suka yi ta promotion dinta, Hawwa'u tana da shekaru hudu ta gama high school, a lokacin ta ce tana son ta karanci fanin nurse, bai hana ta ba, sai ma tsaya mata da yayi.

Bata kuma haihuwa ba har ta gama degree ta a nursing College of Manchester dake anan yake karatun shima yana karantar kimiyyar siyasa, har ya fara aiki dasu, Mahaifin shi ta turo mishi da sakon lallai ya dawo gida. Haka ya saka ya ajiye aikin shi. Suka dawo gida, ai ganin Yaran su mutane suka saka ta a gaba ita kanta Umma bata jin dadin haka, amma babu yadda ta iya musamman dake dangin Uban AbdulMalik ne akan maganar, tana ji tana gani aka bawa AbdulMalik auren Umaima, aure da rabo sai ga cikin bata shekara a daki ba, ta haifi Sadam sannan Wani abin shine gorin da aka saka Mama a gaba da shi, haka yasa ya nima mata aikin asibiti bata zaman gida, a lokacin Yaran ta biyu daga Fatima sai Hawwa'u, ba karamin kai zuciya nesa tayi ba,
Haka Umaima tayi ta zuba yara kuma akai-akai, sai da tayi yara maza huɗu.
Sadam, Samir, Sagir, a lokacin ba karamin gori da bakar magana Mama tasha ba, dan ma Malami da Umma basu iya hakuri suma tankawa suke suna kare Mama wacce sunan ta Abidah,
A haka Umaima ta kuma samun wani cikin inda itama Mama tasamu cikin sai dai aka yi rashin dace na Umaima bata haifa da rai ba, ai tayi tsalle tace asiri Mama ta mata, ita kuma Mama ta haifi ya mace aka saka mata Sadiya.

Ganin haka shima ya kuma rura wutar Masifar da yake ci a gidan domin takwaran Hajiya ce, Uwaisu ya auri Maimuna itama ta haifi danta Abdullahi,.sai Bashir ne kawai bayi aure ba, domin karatu yake bana.wasa ba kuma bai da uwar daki da ya wuce Mama.

Wani ikon Allah daga Umaima da Mama babu wacce ta kuma haihuwa a lokacin Allah ya kara budawa Alhaji Abdulmalik, shekarun kusan tara, Mama ta kuma samun ciki, ita kanta bata san tana da cikin ba, sai da abokan aikinta a asibiti suka sata a gaba da tsokana, suka sakata a gaba tayi test sannan aka gano tana da cikin sai tayi ta boyewa domin a lokacin za ayi auren Fatimah, aikuwa abin bai mata dadi ba, domin duk kokarin ta na boyewa sai da tayi ta laulayi me zafi. Shi ya fahimtar da kishiyar ta aka san da cikin,ina wutar da za a saka mama wato shine ta rigata samun ciki.
Haka ta sako ta a gaba sai da fitina, aikuwa Alhaji Abdulmalik yace bai iya jin magana ba, karshe sai da tayi sanadin igiyar ta daya,dan haka ta tsani cikin.
Koda ta dawo, tayi shiru amma na kasa na kasa, har Mama ta kusan haihuwa a lokacine Mijin Umma ya rasu, rasuwar shi ya girgiza Umma har surukan shi.
Watan sa biyu da rasuwa Allah ya sauki Mama lafiya yana dirowa duniya kowa yasan namiji ya dawo, tunda Hajiya Umma ta gan shi,taji duniyar nan babu jikan da take so sama da shi, haka dai suka gama hutawa,sannan suka dawo gida.
Ba karamin haushi haka yake bawa Umaima ba, soyayyar duniya aka daurawa Zayn hatta Fatima da take gidan mijin ta a Zaria, sai da tazo, Ya Rabi daga Lagos suka zo ta Zayn , haka ayi suna yaro yacu sunan malami, kusan rabin rayuwar Zayn a hannun Hajiya ne, ga shi a lokacin tana sayar da kamu.
Haka da ya fara rarrafe yayi ta zubar mata da gasara, kowa zai yi fada amma Hajiya zata daka tsalle tace kar a cinye mata jika da baki.
A hankali Zayn yake girma yana kara zama mara jin magana, da fitina a cikin gidan baki daya. Dan ko ita tayi Yayen shi, da aka zo yin kaciya, ba karamin hidima aka ayi ba, zaka dauka wani karamin kauri ake domin kajinta da zabi agwagi haka ayi ta yanke su, ga farfesun kan sa da ake mishi, hajiya tayiwa Zayn wani irin goyo ne na sakalci, yana da shekara e masu sayan kamu basu isa suyi ihu a cikin gidan ba, idan kuwa za a. Shigo saya toh insha Allah sai dai kafin ya tashi idan ya tashi kuwa ya ce Hajiya ki rufe ba zaa sayar da shi ba, Hajiya zata ce toh ranka ya dade, ai kuwa ba zata sayar ba koda kuwa baya shashinta wato yana part din Mama.

Idan ya fita kofar gida kuwa Insha Allah tara duwatsu yake yayi ta Jifar jama'a da shi,.Zayn ya fasa kan Yaran Jama'a,.ya ci zalin yaran mutane idan yara suka amso nikar gari, hka yake tare su ya zubar, ya musu Shegen duka, gashi da dan banzan naci baya hakuri idan ka dake shi, kullum fadar shi sabo ne. Har Fulani suka daina zuwa ta kofar gdan sabida Zayn domin yasha fasa musu nono akan su, haka za a kai karan shi Hajiya zata biya kuɗin, tana yawan cewa.
Allah ya bata abinda zata biya matukar bai fi karfin ta ba, ko yafi karfin ta zata ci bashi ta biya.
Haka aka saka shi a makaranta ya kama dan ajin su ya mishi duka, aka kawo karan shi har da Yan sanda. Hajiya da Mama suka tafi a ranar Hajiya Umaima ba karamin murna tayi ba. Ita burin ta kawai Zayn lalace.

Yana da shakara goma ta haifu Muhideen, lokacin yana gab da gama primary school, gashi jinin su bai hadu da na Yaran dakin Umaima ba, wai cewar ta kar ya lalata mata Yara.

Yana gama primary school, a lokacin aka yi bikin Uncle bashir Dake duk gidan baya yarda tafi kowa sai uncle Bashir, kuma dakin su daya domin a gaban Hajiya suke.
Bayan bikin Uncle bashir da Rukayya suka wuce Boston na kasar Amurka, a can ya kuma haduwa da yara marasa jin magana irin shi aka karawa Borno masu.
Amma duk shekara suna zuwa gida bikin sallah karama su koma na layya kuma a can suke, a dawowan su ne suka hadu da Abul shima fitinannen irin Zayn haba dama Zayn yana zuwa club shi ya koyawa Abul zuwa club amma shi yana niman mata, yayinda Abul ya bude idanun da niman mata dama gidan su gidan Freedom ne sai gashi kuwa yana tsulla tsiyar shi kamar me.
Amma Zayn mace bata gabansa duk abinda mace zata yi bata taɓa burge shi kawai abinda ya sani yasan duk wani nau'in kayan maye, amma yaki yarda da kowanne, sai wiwi da whiskey...
*ZAYN MALIK PAID BOOK ne 300₦ ba yabon kai ba sai dai bana wasa da zuciyar mutane*
300₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
[6/25, 9:01 AM] Queen: _....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*

   
Mai_Dambu

*FREE PAGE♡*

CHAPTER-03
Kiss and Kill

بسم الله الرحمن الرحمن
Murmushi yayi tare da kallon abokan su da suke tawowa da sauran yan matan su, kafin ya kalli waiter na cikin bar din.
"European whisky"
"Ok sir Malik"
Kallon mutumin Bassam yayi, sannan ya gyada mishi kai, a hankali mutumin ya gyada kai.
    Dauke wuta club ɗin yayi kome ya tsaya cak, yan mata da samari suka fara ihu,
        Haske aka kunna akan Inayat Musa Me Gari, sanye take da korean sweatsuit iya gwiwar, takalmin kafar ta hill ne na gucci, a hankali ta cire scarf na wuyar ta, ta mikawa kawarta sannan ta kuma mika mata poser na takalmin,.kafin ya fara saukowa a hankali. Kallo daya yayi mata ya dauke kai.
      
          A daidai lokacin da aka ajiye mishi whiskey din, dauka yayi a hankali ya fara sha. Kasancewar inda yake daga shi sai abokan shi yasa babu me iya hango me suke yi suma abokan harkan gaban su suke, tana zuwa ta isa gaban shi tare da cire sweatsuit din, daga ita sai wani mugun riga wanda yake da tsago har kan shafaffen cikin ta, babu abinda ya tare sai boons dinta, zama tayi akan center table din gaban shi ta daura kafarta akan lap din shi, a hankali take squeezing din lap din shi. Kallon shi tayikamar baisan me take yi ba,.asalima ko kallon inda take baya yi. Mika glass din da aka zaba mishi whiskey yayi, kafin ya riko igiyar shisa. Ya fara zuka a hankali.

   Idan ka cire wiwi da yake zukarta a gida toh bayan nan baya shan kome a cikin gidan su sai mandular shi, mutum ne me iya boye shaidancin shi, ha bayyana halayyar shi na rashin mutunci. Uncle Bashir yasan yana shaye shaye,. kasancewar ya zauna da shi a Boston, ya kuma san cewa bai mai da shaye-shayen abinda zai hana shi ibada ko wani abu ba, kawai abinda yake kara burge shi da Zayn Malik shine baya niman mata, kuma bawai dan bai da desire bane a'a kawai halayyar shi ce haka mace bata gaban shi, ya karya zukatan yan matan turawa lokacin da yake nan Boston, wasu kuma sun yi kokarin ma su bashi hadin kai ya kwanta dasu kalaman shi ne.
"Duk tsiya bana fatan na haifi yar da wani zai lalata tarbiyyar ta, haka bana fatan na auri matar da wani ya gama da ita sai dai idan tazo cikin destiny dina zan karbe ta a haka, ina da kanne ina tsoron taba Kanwar wani kar a taba kanne na mata"

     Wannan shine abinda ya sa sam Zayn Malik bai taba yunkurin sake layi ba, amma fa yana shawu ba balai, kawai ba kome yake tab'awa ba, a hankali ta cire takalmin kafarta, sannan ta fara goga mishi kafarta, tun daga kan kwanjin shi har zuwa laps dinta tana wani irin juya kanta, a hankali kafarta ya sauka a tsakanin cinye shi da ma sana'antar sadarwan shi, a lokacin ne ya rike kafarta, yana kallon Chain din kafar na zinari ne, sai ytsar kafarta akwai zobe siriri. A hankali ya sake tare da fisgota ta dawo jikin shi, kirjinta yana tana kirjin shi.
    "Are you Lesbianess?" A hankali take shafa kirjin shi tana wani narkewa.
"Yeap amma jiya abinda kayiwa Daddy ya sani samun abokin rayuwa, please can you be my partner?"

     "In capital letter no" ya hankad'ata ya mike a hankali,  mikewa tayi tare da fadawa kan shi.
"Tunda na shirya nazo nan domin ka, ka zata zan juya na koma ne, ina bukatar ka tun daga kan kyakkyawar surar jikin ka. Look at me me kake bukata?" Ta kai bakin ta wuyar shi tana sauke wani irin nishi. Kafin ta riko hannun shi ta saka akan cinyar ta.
   Janye hannun yayi sosai yana me kai bakin shi kunnen ta.
"Bana harka da macen da ta kawo kan ta, domin ban san maza nawa suka saka mine din su a jikinta ba. Am always like my pleasure" daga haka ya mike da ita ya saka mata rigarta sa ta cire.
"Zayn Malik ba saka amshi tayi na ba, just 30 mins"
       Dawowa yayi cikin takun kasaita, ya kalle ta.
"Ba iya computer na iya amfani da shi ba, hatta Idanuna suna yawan aiki akan wadanda nake tare da su. Keda Bassam ko? Hmm ai shi waiter din Yarona ne, look" ya nuna mata bayan ta. Hasken club ɗine ya dauke, sannan aka kunna katon tv.
      "Ina son ka bani hadin kai nayi dragging din Abokan ka Zayn Malik to the hell. Zan biyaka kudi ko nawa ne, zan nuna mishi nima y'ace" juyawa aka yi kanta da hasken club ɗin.
"Oga Malik ka bamu damar koya mata hankali"
           A hankali ta kalle shi sannan ta juya tana kallon mutanen da suke ihu a bar su, d'aga musu hannu yayi sannan ya kalle ta, ya mika mata kayan ta, suka fita.
"Idan nace zan yi amfani da fushina, babanki babu wanda isa ya kalle shi, kin ganni nan sai da nayi kwana uku ina tsaye a barrack sabida laifin gudu daga aikin soja, ya kike tsammanin idan na kama mutum zanci Uban shi?"
    Shiru tayi domin yana kara kashe mata jiki ne, yadda yake maganar so gentle tone.
"Look kafin ka yanke hukunci ka fara duba waye mai laifi waye mara laifi" a hankali ya bude matar motar ta, ya hankad'ata ciki, zai rufe da sauri ta  rike hannun kofar. Sannan ta fito tana kallon shi.  Gaban rigar shi ta riko ya ɗan sunkuyo kafin ya kai ga nazarin me zata yi, ta shiga bashi wani passionate kiss, me matuƙar tsayar da aikin ƙwaƙwalwa, rike ta yayi gam sannan ya shiga taimaka mata akan kudirin ta na kiss ɗin, har tana jiyo tsami-tsamin whisky din da ya sha, ga kamshin mint chocolate na shishan da ya sha, .manna ta yayi da motar kafin ya cigaba da sumbatar ta. A hankali yayi breaking kiss ɗin.
"You deserve my mouth!" A hankali ya janye daga jikin ta, ya juya abin shi da uban gudu ta bishi tana me rungume shi.
"Zayn Malik! Please be My partner" juyawa yayi yana kallon ta, sannan ta goga hannun shi a bakin ta.
"Idan na zama partner ɗinki zina zan yi dake, zan iya ajiye ki inta lalata dake, the end of the na naje na nimo kamilar mace na aura kina tsammanin nayiwa rayuwarki adalci? Kin ga shi bariki iya ce, Imma kwabarka tayi kauri Imma tayi ruwa goben ka ce abin dubawa, dan haka zaki iya tafiya."

        Ya juya abin shi, ya koma cikin club ɗin, kallon Bassam yayi sannan ya ce mishi.
"Nagode"
      "Kai Zayn babu godiya,  kafin yau bani da kowa sama da kai, iyayena ma sun san da haka, ka bani rayuwa me kyau," inji Bassam.
Jan hanci Zayn yayi, kusan haka ya zame mishi dabi'a, dan haka ya juya yana niman Abul Khair.
"Gayu ina Abul?"
    "Ya fita chilling da wata yarinya"
Girgiza kai yayi yana faɗin.
"Ok zan ware, bana son na kai 2am a waje. Amma maganar gaskiya shine wallahi ku guji zina masifa ce, gara irin wannan rayuwar ta zuke zuke da ace kullum kana lalata ya'yan Jama'a, ya zaka ranar da aka yiwa naka?" Ya mike yana zuba hannun shi a cikin Aljuhun.
       Sannan ya mika musu hannu suka yi musabaha, kafin ya nufi wurin bar din ya mika atm card din shi, suna cire kudin suka mika mishi suna godiya.
     Fita yayi idanun shi ya sauka akan motar Abul, dan uban motar motsawa take da kanta, zunzurutun yadda ake sex a cikin ta.
           Tab'e baki yai sannan ya tab'a key motar shi, sannan ya bude ya shiga, tsabar haushi juyawa yayi ya daki tayar motar Abul.
      Sannan ya shiga tashi ya tadda ita, a cikin motar kuwa, kwantar da sit Abul yayi, yana kwance da bayan shi yarinyar tana saman shi. Shi kuma yana rike da boons dinta yana squeezing dinsu, ita kuwa sai wani moan take.
"O baby fuck me! Please fuck me out of your mind"
     Sama da kasa take mishi tana wani irin nishi, hannun shi ya mai da waisting dinta, ya shiga buga ta da karfin tsiya.
     "Yes.... Yes... Oh shit haaaaa" ya sake wani irin Nishi yana ture ta a jikin shi, baki daya ruwan jikin yarinyar yana zuba a jikin shi, da sauri ya mike tare da saka tissue paper yana goge jikin shi. Hararan ta yayi sannan ta bude asusun motar ya ciwo rafa na dari biyu-biyu ya cilla mata,
"Out" ya daka mata tsawa, da sauri ta tafi ta, tana saka pant dinta a waje, shi kuwa cire condom din jikin shi yayi ya saka a cikin tissues din da ya goge jikin shi, sannan ya tadda motar shi yana jin wani iska yana yana shiga mishi.
        --
_01:45am_
Ya shiga cikin gidan su a hankali yana kallon ko ina ma gidan ga security suna aikin su. Wucewa yayi part din shi, a hankali ua bude kofar ya shiga. Yana karewa falon kallo.

    A hankali yake shaƙar kamshin wani turare na daban, dan girgiza kai yayi dan yasan baya cikin maye, dakin shi ya nufa, tare da kunna wutar dakin. Idanun shi ne ya sauka akan kyakyawar cinyarta farare kal-kal, a hankali ya kashe wutar falon yana mamakin me ya kawo Judaal Mustapha Umar part din shi. Juyawa yayi abin shi ya fita a gidan ya nufi part din Hajiya Umma, ya bude kofar kitchen ta baya, ya shiga bai tsaya ba ya haura sama, dakin shi da yake kallon nata ya shiga ya wuce ban daki yayi taking shower, sannan ya fito yana me daura kunce towel din shi,  ya bude closet na shi ua ciro boxes na kamfanin Puma ya saka. Sannan ya saka farin singlet na Kamfanin Vicky. Kashe wutar dakin yayi ya kwanta,  yana nazarin yanayin garin.
   Kafin barci yayi gaba da shi,
**
   Washi gari. Tunda ya dawo sallah asuba, ya nufi dakin gym din shi yana d'aga karfe, sosai yake d'aga karfe.

    "Good morning Hero"
Bude idanun shi yayi ya zuba mata, sanye take da skinny skirt velvet, sai whiter shit haf

Please Login or Register in order to submit comment