Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba, na Hausa da na Yarbawa, har na iyamurai da Gwari da nufawa sai da ta kai shi, gashi lokacin yayi mugun farin jini duk yaran gidan babu farin fata irin shi, haka tayi tai ta sawa ana mishi lauhula maganin baki, tun Zayn na wata shida ta bashi dadauri wani hadin itacce marasa iyaka wanda yake sawa yaron taurin kai da fada kamar me ga ƙara lafiya kamar an mishi wahayin lafiya, tun yana dan karamin shi yake buga yara da kasa har yau gwara ma yanzun da ya girma. Baya fada sai dai yana tare da ahalin shi baya kaunar dukkan abinda zai tab'a su.
Koda suka shiga mall ɗin ya mata sayayya nan ma kawai sai da aka kusan kai ruwa rana ita da Aunty Fatima, kafin ta hakura da magana, shima tayi shiru ne dan Zainu ya ce mata.
"Hajiya ba girman ki bane kula Aunty Fatimah ita Damuwar ta, ta haɗa kafada da ke ne bayan kin wuce ajin ta." Kallon Aunty Fatima tayi ta dauke kai dan bata son Aunty Fatima ta kuma niman renata.

Haka suka gama yana lallaba ta, har suka dawo gida, dafe goshin sa yayi domin yau yasha fama da hajiya.
Wa shi gari guduwa yayi Uncle Bashir da kan shi ya dauke Hajiya suka tafi yawon bude idanu,basu dawo ba sai bayan la'asar likis, suna dawowa Hajiya tayi tsalle ta dira.
"Ni yau ba zan ci shinkafa ba kamar wata mara galihu da Ubana Isuhu ba zan ci ba"
"Toh Hajiya Kiyi hakuri shinkafar tuwon ce ta kare na manta ban gayawa Maman Zayn ta tawo min da shi ba."
"Ai fa sai dai ku ci wallahi da Ubana ba zan ci ba, duk abinda za ku yi sai dai kuyi"
Wato ita dai Hajiya wannan da Uban ta ba zata ci ba ya zame mata kamar wani rantsuwa idan ya buga shi toh wallahi  ba zata yi abu ba, dan sai ta yi wallahi tayi abu amma idan tace da Ubanta Isuhu bazata yi ba, toh fa ba zata yi ba sai dai Zainun ta ya karya mata rantsuwar ta ta hanyar rarrashi.  Dan haka Aunty Rukayyah ta kira uncle Bashir ta gaya masa shi kuma ya kira  Zayn ya gaya shi, kamar baya zunduma ihu haka ya shiga tambyar, ya samo African restaurant, can wajen Boston shi da abokin shi da su Anita suka tafi, ya sayo mata kusan dalar amurka dari uku da wani abu, yana kawowa bai yarda da je gidan ba yasan rike shi zata yi dan haka ya tura mata dan makotan su William. Koda Aunty Rukayyah ta juya mata tuwon miyar kubewa kallon tuwon tayi kafin ta kalli Aunty Rukayyah ta ce.
"Ya ga tuwon kamar sakwaran shege? Ji don Allah abu tikirkir kamar an jefe dan banza gaskiya a dumama min tuwon nan idan naci haka zai zauna a cikina ba zai narke ba."
Ta fada tana ture tuwon, Mama ce ta dauka ta nufi kitchen da shi tana me juyewa a tukunya.
"Gaskiya wallahi shi yasa nake son Tabawa domin kaf masu girkin da Talatu take nimowa babu irin tabawa, Matar nan ta san kan duniya a girki"
"Hajiya yau kuma tabawa kike yabo nan kikace an kawo ta dan ta kashe ni ne da cika yaji da gishiri a miya!"
"Toh zugazigi ban san kina yi ba sai kin rufe ni da duka mutum da bakin shi ba za a bar shi yayi magana ba, yabon ta nayi ai ba zagin ta nayi ba kodan na.kira suna uwar ki ko? Zaki nuna min feleke har da su kaza a cin danko toh ɗan uban mutum na fada tabawa an daukota ne dan ta kashe ni"
"Allah ya huci zuciyar Amaryan Zainu Malami"
Wani dauke kai tayi tana faɗin.
"Salon kinibibi nayi magana a fini a baki, toh wallahi ba a fini a tsumma ba, ba kuma za a nuna kwarkwata ba. Aikin banza idan ma dan tuwon da kika gani ne yawun ki ya tsinke toh da Ubana ba zan ba yar ba, idan na bayar shegiya Uwata ta haife ni"
"Hajiya Umma meye na zagi Allah ya baki hakuri ba dai tuwo bane ci abinki idan kika cinye zamu dawo daidai, abinda wani yaci shine rabon ka wanda kaci kashi ne"
"Rukayyah kina jin Fatsuma tana gaya min maganar banza. Wallahi idan na kwana a gidan nan ba  Isuhu da Kulawa suka haife ni ba."

"Fatimah bana son haka hajiya kiyi hakuri."
Aunty Rukayyah ta fada tana hararan AUNTY Fatimah.
"Ni da gidan dana ana nuna min iko gara na bar gidan nan ai na jima da sanin kaf cikin jikokina Zainu ne kawai zai rike ni dan haka zan bar gidan Bashiru na kama haya;"
"Kiyi hakuri Hajiya " Mama ta fito sa Abincin ta, ya Juye mata a bowl.
"Wai wai! Sannun talatu kin ga yadda yake hayaki kamar an kara dafa shi, da an kawo abu kitikir kamar mugudumurki, bari naci kafin yan baƙin ciki su kwashe min kurwan shi "
Haka suka yi ta fama da hajiya a Boston kafin Zayn ya lallabata ta dawo Nigeria da sharadin duk hutu sai yazo, cikin matukar gajiya da halin ta ya ce mata.
"Toh naji "
*
Haka kuwa ya kasance sai dai a nan Kaduna ana yawan shi dakin Alhaji AbdulMalik Zain Malami ana mishi sata bai tab'a magana ba sai da Zayn ya dawo hutun shi na farko,  anan aka shiga aka yi mishi wani satar renin hankali, kudi yazo da shi kusan miliyan talatin zai kai banki amma dare yayi dan haka ya saka a dakin shi.
Abun haushi haka aka dibi kusan miliyan biyu,
Koda yazo yana cigiyar kudin Hajiya Umaima tayi tsalle tace za ayiwa Muhideen sharri, abin ya mishi ciwo, yasan halin yaran shi kaf, musamman Zayn da baya kasar amma bai tab'a mishi sata ba, domin duk zuwan shi idan yazo da kan shi yake bawa Zayn ajiya kuma yazo ya karbi babu abinda ya samu kayan, sannan daga Samir Sagir, har Muhideen babu wanda yake son ganin cigaban shi, domin kiri-kiri yaran basu kaunar abinda zai saka ya cigaba, amma bangaren Zayn da kan shi yake gayawa Uban yadda zai kara fadada arzikin shi, yana yawan gaya mishi aikin gwamnati na wani lokaci ne amma idan yana da kamfani zai taimakawa Al'umma da kuma cigaban shi.
Dan haka baya zargin shi,  gashi Hajiya Umaima ta birkice za a yiwa Yaran ta sharri, sai ya barwa Allah ya nemi kudin ya cika domin kudin ba bashi bane.

A haka Zayn ya gama kwanakin shi dake yana Jami'a, inda yake karanta biochemistry, bayan ya koma ne aka kama Muhideen sun shiga gidan wani Baban abokin su, sun kunduma sata, ai kuwa har gida aka shigo aka ɗauki Muhideen a gaban Uwar shi, tana ihu da kuka.sharri aka mishi aka tafi sa shi.

Dakyar aka fitar da shi domin har an tura shi gidan Yari, sai da Uncle Bashir yazo ya shiga case din, aka rufe sunan Muhideen, tun daga nan ne Hajiya Umaima ta kullaci Zayn tayi alwashin sai ta hana shi Moran kan shi sa duk wani na kusa da shi.

     Haka ya gama jami'a ya fito da first class.
Ya dawo, yai hutu tare da bude shafin iskanci da tsula tsiyar shi son ran shi, ganin haka Abban shi ya kuma tura shi ya karo master, dakyar ya gama domin a lokacin sam yake jin tsanar duk wani cigaban shi, sai da Umma tayi da gaske ta hana kan ta barci, ta shiga sakawa ana sauke mishi Kur'ani, da yanka dakyar ya nutsu domin yadda aka so ta lalace ba karamin abu bane sai ya kare da bin yan siyasa da jagalinyanci, ganin haka yasa ya samu Umma da maganar ya tafi aikin soja, lokacin baki daya shekarun shi shekarun shi ashirin da wani abu. Rimi Rimi
Akayi da Kuma ya tafi soja, kamar su gaske har ya tafi matar nan ta kasa hakuri ta fara cewa ita kan a dawo da shi ta fasa ya dawo haka aka yi ta fama da ita, har ya gama training din shi na farko ya tsalleke ya shiga ba uku, ganin kwazon shi suka tura shi sashin kwararru akan sinadirai na hada bom da harsashi. Yana dab da isa matakin da idan ya gama zasu bashi babban matsayi na me igiywa uku, kawai Hajiya ta sashi ya dawo, dan dole ya ajiye aikin soja ba wai dan yana ra'ayi ba, domin shima ya fahimci kamar nan ne ya dace da rayuwar shi, a can hukumar dakatar da shi domin basu yi niyyar rabuwa da shi ba, dan haka suka ce sun dakatar da shi duk lokacin da ya dawo suna maraba da shi.
Ganin Lokacin da Zayn ya dawo yasa Hajiya Umaima ganin ai koran shi aka yi a soja, dan haka tayi ta murnar.

Abun farin ciki har da. Habaici da mugun alkaba'i babu irin wanda bai gani ba, shi kuwa yace dan maganar mutane ba zai saka ya koma aikin soja ba, sai Hajiya da kanta tace ya koma aikin soja.

Ita kuwa tace ba zata tab'a cewa ba ya zauna suyi ta kallon juna, haka tafi musu da a tura shi aikin soja a kashe mata jika.
WANNAN SHINE LABARIN ZAYN DA HAJIYAR SHI..
#Paid
[6/29, 6:26 AM] Queen: _....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*
   
              Mai_Dambu

CHAPTER-8
A dawo labari

Cikin rarrashin irin na jika da kaka ta ce mishi.
"Haba Zainu na! Kayi hakuri mana."
Juyawa yayi yana kallon hanya kafin ya ce mata.
"Toh Hajjos ya wuce" haka suka isa gida yana cika da batsewa, shi nan so yake ya ballo rigimar da zasu yi fada da Hajiya, a hanyar su ba shiga cikin gidan suka hadu da Muhideen.
"Hajiya kin dawo?"
"Eh dan nan, ina zaka haka?"
Dariyar renin hankali yayi yana kallon Zayn, dauke kai yayi zai nufi cikin gidan, ganin irin kallon da Muhideen yake mishi yasa shi juyawa.
"Akwai wani abu ne?"
Ya tambaye shi, dariyar renin hankali yake musu bai kuma bin ta Muhideen, dan ya fahimci abinda yayi kuma ba zai so ya mishi magana ba, har suka shige cikin gidan, part din shi ya wuce ya nufi dakin shi, ya bude wardrob din shi ya ciro laptop din shi, ya jona yana me had'a game ya fara bugawa domin idan ya rasa abin yi sai ya kirkiro da game abin shi, tunda Hajiya ta hana shi aikin da ya dace.
**
Wurin karfe biyar na yamma Alhaji AbdulMalik ya kira Mama ta shiga dakin shi ya manta bai rufe inda yake ajiye kudin shi ba.
Tana su kofar dakin ta ga wurin bude kofar a karye, bata tab'a ba ta kira shi ta gaya mishi, cikin tsannanin damuwa da b'acin rai ya ce mata.
"Ki cewa yaran gidan kafin na dawo min da kudi na ko ba sab'a musu."

  "Toh Allah ya huci zuciyar ka, zasu mai da maka Insha Allah"  ta fada cikin kwantar da murya, sannan ta fito tare da nufi part din Hajiya Umaima, da take fama da lissafi ita da Basmah da tazo.
"Assalamu alaikum"
Sai da suka b'ata lokaci kafin suka amsa mata.
"Wa'alaikumunsalam!"
"Mama ki shigo mana" babu wani damuwa a fuskar ta tace musu.
"Sannun ku!" Sannan ta zauna tana kallon Hajiya Umaima da take ta lissafi.
"Umaima yana da kyau ki daina abinda kike yi, ban zo nan dan muyi musaya ba, amma Alhaji ya ce duk wanda ya dauki kudin shi ya mai da idan kuma kina son tozarci da girman ki bismillah"
"Ikon Allah yau naga sharri daga ina lissafin Kudi zaki ce kudin Alhaji na dauka, toh wannan ba kudin shi bane na aikin da Muhideen yake ne ya tara ya kawo min zai yi aure shine mu kirga mish."

Ta shiga nad'e taburman kunyar ta da hauka, murmushi Mama tayi ta fita, bata ce kome ba domin ta bar abin a iya ruwa fida kai.

Ai kuwa yamma likis Alhaji Abdulmalik ya dawo, ya kuma d'aga hankalin kowa.
"Alhaji kudin ka bamu muka dauka ba, taya ma"
"Mami kiyi hakuri amma kudin Abba Muhideen ya dauka" daga haka ya juya ya bar falon abin shi.
"Kaga tsinanne lalaltace kai baka yi na kanka ba zaka mishi sharri sai dai ta koma kan ka"

Zuba mata ido yayi kafin ya fara magana cikin b'acin rai ya ce mata.
"Satar da aka yi a gidan Alhaji Mamman Talba da Zayn ne a cikin su?"
"Amma Alhaji sharri ne fa"
"Na baku hour daya ku dawo min da kudina, idan ba haka ba sai na saka yan sanda sun kama min shi" daga haka ya wuce dakin shi, ran shi a matukar b'ace.
"Aha an yi niyyar kulluwa, ai ba banza nake hana idanuna barci ba ai nasan Allah ba zai bar mu haka ba, maza a mai da mishi kudin shi, idan ba haka ba toh kuwa za a ga rashin arziki."

Babu wanda ya amsa haka kowa ya zare jikin shi, domin ba zasu iya harabar Hajiya Umma ba. Domin bata fasa mita ba, kuma tana yi tana hararan su.
--
Bayan sallah isha kuwa aka maida kudin, tare da barin dakin a buɗe. Dan haka yayi kashedi a cikin gidan baki daya, domin an fara kure shi.
..
A falon Aunty Rukayyah suke zaune suna cin abinci.
"Ina nima maka visa zan tafi karatu" tsayar da cin abincin yayi tare da kallon Uncle bashir.
"Ka tambayi Izinin Hajjos" tsayar da cin abincin yayi yana kallon Uncle Bashir.
"Kasan me yasa zaka tafi can? Ai sabida goben ka ne. Anan ta hanaka aiki can karatu zaka yi da aiki" uncle Bashir ya gaya mishi.
"Toh zan duba amma ni bana son rigimar Hajiya Umma idan bata so a hakura" ya fada yana me daukar tissue yana goge bakin shi.
"Idan kuma ta amince a tafi da ita fa?"
"Ni zan tafi da Hajiya umma wata ƙasa, wannan wasa ne kayi tunani uncle good night"

Ya saka kai zai fita yana daga bakin kofar fita.
"Kayi nazari a tafi da ita zaka fi samu nutsuwa itama kuma zata fi nutsewa, gata ga kai a kusa da ita, but Yayana ya min magana karka dawo kasar nan babu matar aure dan wallahi zaka bar mishi gida"
Juyawa yayi ya zuba hananyen shi duk biyu a cikin Aljuhun sannan ya ce mishi.
"Ka gaya mishi ya zab'a min duk wacce tayi mishi"
"Ai baka isa ba, ka dai nimo wacce kake so"
Daga haka ya fita yana faɗin.
"Indai ba auren dole zaku fara a Zuri'an ba ai a jira na samo matar, ko a ina take? A wani yanayi take? Wacece ita? Hmm Zayn Malik yana nan tare da niman inda take."
**
Copenhagen Denmark

A hankali take tafiya cikin sanyin yanayi kasancewar ƙasar Denmark yana cikin kasashen da ake samun dusar ƙanƙara, sanye take da frock coat light brown, tayi rolling shiffon veil ruwan milk sai safar hannu da ta saka, da facemask, sai skinny jeans da ta saka, hannun ta rike da yar jakar ta, sai labcoat din ta da yake, a yanayin tafyyar ta me sanyi da ɗaukar hankali zai tabbatar maka da cewa bata da matsalar kome sai ta yanayin sanyin da ake tsulawa, kokari take ta isa gidan su da yake roskiled estate. Kallon unguwar tayi cikin yanayin da yake kara saka mata nutsuwa ta nufi gida idanun ta ne ya sauka a kan bakar motar da take fake a Gida me number 016.
Katin ta ta ciro a hankali ta saka sannan ta bude kofar, shiga falon tai cikin sanyin jiki ta kalle shi, sannan ta zuba kayan ta a saman kujeran ta ce mishi.
"Barka da zuwa Imaden!"
Kallon ta yayi cikin fushi da fusata, ya ma rasa ya zai yi sa Titilopemi.
Mikewa yayi yana kallon ta, sannan ya ce mata.
"Ina ta bin ki, mu fahimci juna amma kin ki bani hadin kai, kowa yasan an yi maganar auren mu manyan sun shiga, me ya rage"
"But Imaden ya kamata mu ajiye al'ada mu dubasa abinda Addini ya koyar..."
"Keep quiet " ya fada a gadarance,
"Imaden duk abinda kake so ina yi ban tab'a karya dokar ka ba, why kake treating dina kamar ba matar sa zaka aura ba?"
Ta fada a mugun tsorace, cikin fushi ya hayayyako mata kamar zai dake ta.
Komawa tayi da baya, idanun sun yi jajjur.
"Kika ce me?" Sunkuyar da kai tayi, sannan tace mishi.
"Kayi hakuri"
Fisgota yayi tare da kokarin cire frock coat dinta.
"Imaden ka bari ina Up please"
"Ai haba? Amma kin iya daukar hotunan ki kina turo min naked"
Cikin gajiya da tashin hankalin ta ce mishi.
"Amma kai ne ka sa na tura maka ko? Kuma na tura zaka ci zarafina"
Hannun shi ya kai kan rigar ta, ya shiga balle botirin, cikin wani irin daci ta ce mishi.
"Imaden kasan duk mazan da suka fasa aurena babu wanda ya nime yayi lalata dani sai kai."
Tabe baki yayi tare da juyawa ya dauko dildo ya mika mata, gaban ta sai da ya fadi, a kunyace ta sunkuyar da kanta.
"Tun yaushe kika amfani da shi?" Fisgewa tayi tare da jefewa a cikin trash sannan ta dauki kayan ta zata wuce daki.
Cikin fusata da jin shi wani ne ya fisgota tare da kifa mata mari, sai da ta zube a kasa ita da kayan ta, kallon whiter bodyhook din jikin yayi gaban rigar an yi mishi wani net me shegen daukar hankali, kana iya hango transiparent bra dinta pink, ta samar rugar, irin push up bra din nan hannun shi ya kai saman rigar ya shiga matsa boons dinta,. Ture shi ta fara yi ya shiga kifa mata mari, sai da yayi son ran shi ta kyale ta, kafin ya kalle.
"Munafuka waye dan iskan da kuke watsewar ku da shi a gidan nan?"
Cikin kuka da bakin ciki ta ce.
"Ban sani ba, a nan zaka gwada min kome Allah sai ya saka min tunda ban maka kome ba, zalinci irin na ka bai saka ka bar ni haka ba, ka dake ni ka biya bukatar ka. Imaden ka je wallahi na fasa auren ka duk abinda zaka yi sai dai kayi amma ba zan aure ba" cikin fushi da bacin rai ya shiga ƙoƙarin cire mata wandon jikin.
"Ka kyale ni, ba zan aure ka ba, dik abinda zaka yi ba zan aure ba."

"Ni zaki gayawa magana ina Prince na Edo kingdom kice ba zaki aure ni, Ni Tajideen Ademola Imaden the prince of Edo kingdom, zaki duba kice ba zaki aura ba. Yar iska yar lesbian wacce duk mazan da suka zo niman auren ta suke gudu wallahi ba zan barki ba, sai naji da abinda kike takama "

Itama cikin kuka ta ce mishi.
"Eh bazan aure ka, dan iska me zina da yaran mutane, waye ya fara daura ni akan masturbating? Waye ya fara koya min yadda zan yi amfani da kaina insha Allah ba zaka tab'a ganin successful a rayuwar ka, Allah ya cika sharri da masifa a rayuwar ka mazinaci dan iska , insha Allah akan Yaran da sister's dinka zaka ga abinda ka min "
Cikin fushi ya fincike wandon ta, sannan ya, sannan ya kai hannun shi ta dauki dildo din da ta ajiye ya kunna, sannan ya samu daidai saman clitoris dinta ya daura, bayan ta matseta, wani irin mika tayi tana me fashewa da mugun kuka, tana ihu da duk karfin ta, domin tana jin ba zata kuma amfani da dildo ba a rayuwar ta, Insha Allah ta gama amfani da shi sai dai zuwa yanzu jikin ta ya gama addicted da masturbate idan ba shi tayi ba, bata iya barci, balle ta samu nutsuwa.
A hankali ya janye pant dinta, kafin ya daura abin a saman gabanta, wani irin mika tayi tana me fisge-fisge domin a madadin dadi da take ji a da can da nishadi, yanzun kan wani irin girgiza gaban ta yake, kashe dildo din yayi sannan ya zare wandon ta, ya durkusa a gabanta, ya zuba mata yawun bakin shi sannan ya d'aga hannu ya wankawa cinyar ta mari, sannan ya ce mata.
"Munafuka kika ce min kina up ina jinin yake wato kin maidani dan iska? Da mara mutunci wanda bai san ciwon kan shi ba"
Bata iya magana sai juyar da kai da take kamar zata yi hauka ga kukan da take. Tana jin shi yadda yake lashe ta. Yana suke ruwan jikin ta tun daga saman ta har kasar ta, wani irin kuka take yana jin kamar har ranta yake janyowa.
"Don Allah kayi hakuri ka bari, na hada ka da Allah ka bari, wallahi ni ba fasika bace, don Allah ka daina abinda kake min ..
[6/29, 9:16 AM] Queen: _....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*
   
              Mai_Dambu

CHAPTER-9

Ganin yadda yake kokarin shiga jikinta, a matukar firgice ta fashe da kuka.
"Don Allah don Allah don Alfarman Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama karka ci min mutunci, na hada ka da Allah na dauki duk laifin da ka ce nayi amma karka bata min suna. Kasan yadda kingdom dinku suke girmama macen da ta kai pride dinta kayi hakuri don Allah kar ka min haka, na tuba nabi Allah na bi ka"

Taune bakin shi yayi yana kallon yadda tayi kaca-kaca da majina da hawaye.
"Idan na kuma samun ki da laifin bawa wani jikin ki yana latsawa wallahi na rantse da Allah sai na karbi abinda kike ajiyewa kuma ba fasa auren ki jahila kawai"
Cikin tsannanin kwantar da kai ta ce.
"Na amince" hawaye na zuba mata, sannan ya mike a kan ta, ya nufi daya daga cikin bedroom da suke cikin gidan, ya shiga yayi wanka a lokacin itama ta mike, zata shiga dakin da ta fito wanda kamar nata ne, tana me kare jikin ta da labcoat, ta nufi ban dakin, biyo ta yayi yana me sake mata shower akan ta,. Ajiyar zuciya ta sauke jin ruwan dumi ne, jingina yayi da bayan ta, yana goga mata murtukeken namar wandon shi, yana kara murza mata a baya, dafe bango tayi tana jin hawaye na zuba mata, ita dai fatar ta Allah ya bata ikon kare mutuncin ta, amma tasan ita kanta tayi laifi me girma tunda a gaban kowa da danginta ita na Allah ne,. Dayawan mutanen basu san mugun halin ta ba.
Sai da ya zubda jarabar shi a bayan ta, domin idan ta ce ba zata tsaya ba, wallahi duka zai mata, shi yasa bata mishi musu ba.
Yana gamawa ya koma ta rungume ta, ta baya tare da k'amk'ame boons dinta, yana matsa su lallai so yake ya sakata itama ta fara jin sha'awan amma dake tana jin a ranta zata yi tuba domin Allah ne bata ji sam zata biye mishi ba, haka ya gama ya damki gashin kanta, ya matse da karfin tsiya.
"Imaden amma kayi duk abinda kake so why kace moles dina? Shi soyayya bai ce haka ba, don Allah kayi hakuri na baka hakuri idan ma laifi nayi kayi hakuri mana"
Tayi maganar cikin yanayin ta me sanyi da sanyin dabi'a.
Goga mata namar wando yake yana faɗin.
"Ki bari nayi sau daya babu abinda xai faru, aike likita ce kin san hikimar da zaki yi"
Tasan idan ta ce a'a wallahi a banza zai dake ta.
"Imaden kayi hakuri please my Prince" kallon yadda take niman durkusawa yasa shi rike kanta, tare da jefa mata abin shi bakin ta.
"Oya give me a blow job"
D'ago rinannnun idanun tayi ta zuba mishi. Damke gashin kanta yayi tare da zura mata har cikin wuyar ta, ta fara kakarin amai. Haka ya cigaba da mata,
Yana yi yana kara damke kanta cikin mugunta da zalinci, har ya fara kokarin realizing, dan rashin imani a bakin ta ya Juye tare da danne kanta sai da ta shanye ruwan tass. Sannan ya janye yayi wankar shi ta fito, amai ta shiga kokarin yi amma ina ya wuce cikin ta.
Saka key tayi a kofar ban dakin tana kuka kamar ran ta zai fita, tana jin wani irin tsanar kanta me yasa rayuwar ta yake tafiya a haka? Me yasa Imaden yake cutar da ita.

"Titih!!" Aka kwalata kira, cikin wani irin kuka ta bude bayan ta saura karamin baby pink towel ta fito, ganin Aina'u ce bata san lokacin da ta zube a jikin ta ba, ta fashe da mugun kuka.
Shafa bayanta take tana rarrashinta.
"Ya isa me ya had'aki da shi?"
"Aina'u ban dan me ya faru ba, kawai yazo yana ta duka na kin ga fuskana"
"Wai me yasa Imaden yake haka ne? Me yayi da zafi haka? Me yasa bai da Imani ne? Toh wai ma me kika mishi?"
"Aina'u ban sani ba, kawai ya zo

Please Login or Register in order to submit comment