Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan sauqi nayi miki fah"
Duk yanda yaso tayi mgn taqi haka ya tura mata kudi a account dinta har naira million daya Wai tayi hidimar biki ya juya ya fice tabisa da kallo tanajin son mijinta yana narkewa a zuciyarta.




Addah ce ta shigo da qanwarta suka zauna kusa da ita abin mamaki wai Addah ce take gyarata dakanta hadin magungunan mata ta rinqa bata harda su jijjibi da kaza duk tayi mata tsimi kuwa tayi Mata yafi kala nawa ga wani matsiyacin matsi da aka hado Mata daga Niger itadai da aka batashi akace ta matsa a gabanta Saida ta ta saboda tariga tasan karonta da Taheer.
Amma babu yanda zatayi hakanan tayi saboda tsayawa Addah tayi akanta Saida ta turashi daqyar ta zare hannunta sannan ta bata ruwan magani tace tayi tsarki dashi tanayi tana yarfe hannu saboda yanda taji fatar gabanta tana wani tsukewa ga ruwan ma da dumi sosai.
Bayan ta gama Addah ta debo garwashi ta zuba wani turare a ciki tace ta tsugunna akai ranar nan Habeey tayi kukan wahala yafi dari sai yamma suka gama shiryawa suka nufi cikin garin gombe gidan Addah wayyoh Habeey taga ikon Allah gda yayi gida saida suka shiga parlourn taga manyan hotunan Addah da Abba Sahabi da ita a tsakiya.




Tsayawa tayi tana kallon qudurar ubangiji ta juya tana kallon mutanen dake parlourn babu Wanda zata tambaya saboda haka ta sulale ta koma waje ta dauki wayarta ta lalubo lambar Abbanta ta danna masa kira ya daga yace.
“Amarya kinsha qamshi yanzu angonki yake cemin bakida lfy halan mun samu sabon jika ne?" Wata muguwar kunyace ta rufeta ta kashe wayar daidai lkcn da wayar Taheer ta shigo ta daga tace “wai maye tsakanin Addah da Abba ne?"
Murmushi yayi yace “aure mana" zaro ido tayi tace “wanne irin aure Taheer" katseta yayi da cewa irin wanda kika sani yau ta tare a gdanta jibi ke kuma zaki taho naki akwai dinner bikinmu yau da dare fah anan Gombe idan an gama zamu tahi dake nan harda Addah ayi kamu sai ayi walima tare da saukar qur'ani sai abani ke mu wucce U.S.A jibi"
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 7:21 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.



*20* ajiyar zuciya taja ta sauke yayi murmushi yace “inasonki my life" kashe wayar tayi juyawar da zatayi taga Abba yayi Mata murmushi tare da shafa kanta yace “motoci sunzo ga qanwarki can a tana jiranki dame kwalliya fatan bazaki bata lkc ba"
Kama hannunta yayi suka shiga ciki ya rakata har dakin da su Saudat da Kubrah da Bushirah suke sunata yi mata tsiya ta zauna a kunyace itama akayi Mata kwalliya tare da bata kayan da zata sanya Wanda ankone da angonta shi arsh din dakakkiyar gezner ita kuma less ne me masifar tsada.



Tasanya arsh aikuwa taja magana Saudat saita lalace a kallon yayar tata tace “aunty kece amarya nikam yar rakiya ce" dariya sukayi Mata Kubrah tace “komai Yaya Taheer ya zaba tun muna yara idan aka zubeshi sai kinga special ne"
Murmushi Saudat tayi tace “sun dace sosai saidai fatan dawwamar zaman lfy" Dad ne yayi sallama ya shigo har dakin ya kamo hannun amaren yayan nasu ya fara kai Saudat motar mijinta yasata sannan ya juya ya kai Habeey motar da Taheer yake a hakimce.
Yana sanyata ya sanya hannu ya riqo qugunta ta galla masa harara yayi dariya yace “aini mayene akanki indai kina kusa dani bazaki huta ba"



Haka motocin suka wullah har zuwa wani babban Hall da yake cikin gdan governor of Gombe state ashe abokin Dad ne shine ya shirya musu dinner din sosai dinner ta qayatar kowa dake gurin ya jinjinawa so da qaunar da Taheer yake yiwa Habbatullah data sanyashi rashin kunya baya iya boye maitarsa akanta.
Suna tashi suka nufi gdan da niyyar sauke Habeey sukuma su tafi a mota ta dago idanunta da suke lumshewa tace “maimakon naga Shattima matsayin angon Saudat sai naga Yaya Mahfuz yaushe lamarin ya canza?"
Janyota yayi jikinsa yace “ni Kai bansan dashi zaayi ba saida na koma Dad yake fadamin" daga haka bata kuma cewa komai ba saboda tasani sarai Saudat batason Mahfuz ko kadan basa ga maciji.




Da suka sauketa itama Saudat sauka tayi tana kuka ta rungume Habeey tace “kinga abinda nake gudu ko kowa ya auri masoyinsa amma ni an hadani da maqiyi na" tanajin Taheer na rirriqeta ta janye taja qanwarta suka shige ciki.
Yaji haushin abinda tayi masa hakan yasashi juyawa ya shiga mota suka tafi, ita kuwa suna shiga gda ta zaunar da Saudat tace “ba duka abinda zuciya takeso take samu ba Saudat nima a farkon haduwata da Yaya Taheer banasonsa na tsaneshi fiye da kowa saboda Ina kallonsa matsayin qaddara mafi muni a rayuwata amma yanzu ji nake kamar bazan iya rayuwa babu shi ba"
Haka ta rinqa lallashin Saudat har ta hqr tayi shiru sukaci gaba da harkokinsu sai dare Addah amarya ta shigo sanye da wani dakakken yadi ta zauna ta dauko wani cup na danyen nono da wani mugun hadin cukudi tabawa kowacce.




Habeey ta turo baki tace “nifa Allah Addah nagaji da shan wannan abin ku bakwa nemawa mutum sauqi sai wahala dai wahala dai" daquwa Addah tayi Mata tace “wannan mijin naki da ido a tsattsaye idan bada gamje²n ba don ubanki kinajin zakikai labari ne"
Qasa tayi da kanta cike da kunya kowa ma yasan Taheer dinta jarabbaene karba tayi ta shanye kamar zatayi amai ta jefa tomtom a bakinta itama Saudat ta shanye Addah ta miqe tayi musu sallama ta fice.
Da asuba suka tashi ita dama Habeey ba sallah zatayi ba da dare taji period dinta tazo ba qaramin murna tayi ba harda dariyarta ta mugunta tasan tacishi wannan wasan text ta rubuta ta tura masa aikuwa ya kirata kamar zaiyi me saboda masifa Wai ai tana sane tabari period dinta yazo saboda ta tsaneshi ba itaba hatta Saudat qunshe dariya take a ranta tana cewa Allah ya rabata da qaya Taheer ai masifa ne.


_Kuyi hqr nayi typing nayi saving wtsp dina yayi expire Saida nayi update koma ya goge_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 9:04 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.


*21* A ranar da safe suka nufi Bauchi gaban Habeey na faduwa saboda ta gaza jure tsanarta da take gani a qwayar idanun Mom kullum idan ya kasance zasuyi gaba da gaba da Mom sai taji wannan faduwar gaban da take rasa dalilinta,
Suna isa government house din akaci gabada shagali itadai Habeey innanillahi wa innah ilaihirraji'un taketa maimatawa saboda fadadar zuluminta bawai akan Taheer bane aa tana tuno rayuwarsu ta baya da sukayi matsayin zaman dadiro yanzu kuma gasu matsayin ma'aurata zasu rayuwa rayuwa ta dindindin.
Janyo Safnah tayi da taketa rarrafenta a qasan gadon da take zaune ta rungumeta tsam a qirjinta bugun zuciyarta na qaruwa soyayyar yar tana na sake ratsa gabobinta a fili tace.




“Dama qaddarata ta jira zuwan wannan lkcn na samar dake cikin yanayin tsafta meye yasa zanen qaddara baya barin yaron da baijiba ba gani ba ashe haka zan qare rayuwata da ciwon abu biyu kaico na ni Habibatullah Allah ka tsayar da wannan muguwar qaddarar iyakar kaina kada ta haura kan wani Allah kada ka bani ikon bijirewa mijina saboda zafin mikin da zan mutu dashi a raina"
Ta manta da yawan mutanen dake dakin ta rungume Safnah sosai a jikinta tana kukanta me tsuma zuciyar duk wani Wanda yake cikin dakin,
Babu wanda yayi tunanin rarrashinta saboda rarrashi ma anayinsa ne a gurin da akasan kukan na taqi qalilan ne ba kuka na dindindin ba,
Zamewa tayi ta kwanta yinin ranar duk jarabar Taheer bai samu ganinta ba saboda Granny da kanta ta kasa ta tsare ta hana kowa ganin amare sai ita da wata kanuriya data nemo takeyi musu turaren taran angwaye.



Hudu na yamma aka fara walima sai takwas na dare aka shirya kai amare gidajensu itadai Habeey kuka takeyi da zuciyarta da ruhinta wanda tasan ba kukan rashin sabo bane kona takaicin nesa da dangi aa kukane na tunanin irin rayuwar da zata fuskanta a sabon ginin tubalin qarfen da ta shiga wanda take fatan mutuwa ta zama silar rabuwarta dashi tabbas tana jinjinawa mazantaka da hallaccin Taheer a rayuwarta kullum tunaninta dame zata saka masa wanne halacci zatayiwa rayuwarsa dazai zama makwafin wanda yayi Mata?
Da wannan tunanin taji an tabata ta baya ta juya da sauri kawai sai taga Mom tayi Mata murmushi ta jata gefe gaban Habeey na tsananta faduwa ta rusuna domin girmamawa ga surukar tata,
Sakeyin murmushi tayi tace “tabbas karo da dama habiba kece kike nasara akai na kin samu saa kin auri Taheer uhmmm yaro yarone ba auren ba zaman kije kiji dadin zaman gidan mijinki bazan hanaki ba habiba ace Allah yabada saa"




Kalma daya ta kasa fahimta cikin kalaman Mom amma saita girgiza kai tana shassheqar kuka tace “nan... Na gde Mo..." Dagota tayi tace “meye abin kukan Kuma ai kin saba Taheer awone daidai qugunki ga shaida nan kowa yana gani a bariki ma kin jure bare kuma auren sunnah"
Jin an fara horn ne yasa Mom kamota a jikinta tana bubbuga bayanta tana cewa “kiyi hqr ku zauna lfy shine burinmu ke amana ce gurin Taheer Taheer ma amanarki ne Allah ya kawo yan biyu sau biyu na sunnah mu goya"
Mamakine yasata dagowa kawai sai taga Abba akansu ya miqa mata hannu tayi saurin komawa jikinsa ta qanqameshi ta rushe da kuka “bansan ko nayi maka wani abuba tsayin rayuwata dakai Abba ka yafemin kasawa aurena albarka nasan zata bibiyeni rashin samun albarkar bakinka cikin rayuwata yana daya daga cikin dalilan lalacewar rayuwata a baya...."




Rufe Mata baki yayi yace “zanci gaba dasa muku albarka har na koma ga mahaliccina ki riqe wannan ya zama abokin hirarki" ya miqa Mata qur'ani da carbi da sallaya yace “a duk lkcn da kika samu wasu wasin shaidan kiyi alwala ki fadawa Allah bijahi rasulullah zai kawo miki sauqi da gaggawa kada wani jarabta ya ratso cikin aurenki ki alaqantata da wani Habibatullah ki danganta komai da Zaki fuskanta cikin aurenki da ubangijin daya halicci kowa da komai Allah yayi muku albarka! Allah yayi muku albarka!! Allah yayi muku albarka!!!"
Yana fadin haka ya janye jikinsa daga nata Granny ta rike hannuta suka nufi mota abin mamaki Taheer ne kadai a cikin motar ya hada kansa da sitiyari suka bude suka sanyata ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur Abba yace “kai yayanta ne Taheer kai mijinta ne idan kuka daga kuka tafi U.S.A Kuma zaka zama uwa uba miji Yaya qani aboki duk kai kadai, Taheer amana nabaka Habbatullah inasonta inajinta a jinina fiye da yanda nakejin rayuwata nasan insha Allahu zaku zauna lfy inayi muku fatan hakan kayi hqr! Kayi hqr!! Kayi hqr!!!"




Barin gurin yayi da sauri daidai lkcn da hawayensa ya gangaro masa qwarai nasihar iyayen nasu ta ratsa jikinsa tausayi da qaunar qanwarsa matarsa yana ratsashi yaja motar suka fara tafiya mota daya ta security a gabansu daya a bayansu har sukaje cikin unguwar da gidajen nasu yake sukayi horn aka bude suka shiga sukayi parking ya bude ya fita ya bude mata ya ruqo hannunta fuskarta na rufe cikin alqabbar jikinta.
Bude masa qofar sukayi ya sanya hannu ya dagata cak ta kwanta luf a jikinsa ya shiga cikin katafaren parlourn bai ajiye ba saida ya haura da ita sama inda dakunan baccinsu suke ya direta a tsakiyar surper din dake saman wani hadadden carpet ya tsugunna a gabanta ya janye mayafin data rufe fuskarta ya saita fuskarsa da tata ya sauke mata wani zazzafan kiss yace “fadamin abinda yake sanyaki kuka a wannan ranar ta tarihi cikin rayuwarmu?"
Kukanta ta qarawa qarfi ta zame ta fado jikinsa tace “banso ba Taheer banso qaddararmu tazo a haka ba naso ace yau itace ranar da zan baka amanar dake tsakanin kowacce mace budurwa da mijin da Allah ya zaba mata wayyohh Allah Taheer baqin cikin rashin wannan abin da zanyi tutuya dashi matsayina na budurwa yana neman sanya zuciyata ta tarwatse...."



Dora bakinsa yayi saman nata ya lumshe idonsa yana murmushi yana tsotsar lips dinta saida ya tsotsa sosai ya saki yace “samunki kamar tikitin shiga Aljannah nake ganin ubangiji ya bani a hannu na saboda kece silar shiriyata Habeey ke rayuwata ce don Allah indai akan wannan ne kada ki qara yimin asarar hawayenki wlh yana daya daga cikin dalilan da sukasa na dage kaida fata saidana mallakeki saboda a irin wannan lkcn idan bani kika aura ba babu namijin da zai samu qwarin gwiwar qarfafa miki gwiwa waima ni da kike wannan mgnr waye ya karbi abinda kike kuka saboda shi a gurinki ne".......
# * UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*



_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka 09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi evidence of payment kawai zaa tura_

*22* Sake narkewa tayi a jikinsa yana shafa bayanta a hankali daidai lkcn da wayarsa tayi ring ya dauka yace “ok" kawai ya janyeta a jikinsa ya miqe ya fice,
Bai jima ba ya dawo hannunsa dauke da wasu manyan ledoji guda uku ya ajiye a gabanta ya shiga bathroom ya dauro alwala yazo ya shimfida sallaya yace.
“Tashi kiyo alwala muyiwa Allah gdy" qasa tayi da kanta ya girgiza kai duk plan dinsa na yau ya rushe amma babu komai yasan bata wucce kwanaki uku, sallar ya tayar yayi raka'a hudu yayi addu'o'insa ya matso gabanta ya kama kanta yayi Mata addu'a sannan yaja gwauron numfashi yace.



“Duk a sanyaye jikinki yake why?" Shiru tayi masa har yanzu hawayenta ya kasa tsayawa ya janyota ya hadata da jikinsa ya dago fuskarta ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe ruwan hawayen dake zuba yace.
“Zanyi miki Allah ya isa idan kikaci gaba da zubarmin da hawayenki a banza ke wai meye yasa hawayenki suke da araha ne haka?"
Kwantar da kanta tayi a faffadan qirjinsa ya sanya hannu ya zame mayafin dake kanta ya cire dabkwalin ya dora bakinsa tsakiyar kanta ya sauke mata kiss ya tura hancinsa yana sunsunar qamshin dake tashi me dadi akanta yana ajiyar zuciya.



Saida yaji tayi shiru sannan ya janyo kayan da ya shigo dasu ya dauke leda daya ya bude biyun daya tarkacen namane da dangoginsu dayar Kuma madara ce kala² sai fruit.
Fita yayi ya dauko flat ya dawo ya sanya musu komai da kansa ya rinqa bata bata iyacin na kirki ba saboda hakanan takejin wata masifaffiyar kunyarsa.
Ya lura da haka Amma Bai kulata ba don yasan yanayin magana zata iya fashewa,
Saida ya gama bata shikam baici naman ba sabods farin cikin daya cika masa ciki yasha hollandia milk ya miqe itama ta miqe ta tattare kayan zata fita dasu yayi saurin juyowa har ya cire rigarsa da dogon wandonsa sai singlet da boxes kawai a jikinsa ya janyota ya dago kanta.
Idonsa ya shigar cikin nata ya karbe kayan yace “daga yau zuwa wata guda na hutassheki aikin komai idan har ba nawa bane a gdannan so nake ki dawo da jikinki harma kifi baya"




Lakace masa hanci tayi sukayi dariya a tare ya karba ya fita tabisa da kallo ta sauke ajiyar zuciya tunda take bata taba ganin namiji me kyawun mijinta ba namiji sosai burin kowacce mace.
Bataji shigowarsa ba sai ji tayi ya zare Mata alqabbarta ya ajiye a gefe ya sake Kai hannunsa ya zuge zipper din rigarta ta qanqame qirjinta.
Bai damu ba ya koma ga siket din Saida ya shafa cikkaken hips dinta ya fuzgo wata ajiyar zuciya sannan ya cire Mata siket din ya dagata cak suka shiga bathroom amma qameme taqi yarda suyi wanka tare shikuma yace.
Bazaiyi wankan ba ai aikinta ne saidai tayi masa haka a hqr tayi masa yana wani lumshe ido yana shafa dick dinsa data miqe kamar rodi, duk inda hannunta ya taba sai yaji kamar tasa masa Ice gurin ya mutu murus.




Daqyar aka gama wankan nan ta dagoshi daga cikin bathtub din ya fito tasa towel ta goge masa jikinsa ta dauka man gashi ta shafa masa a kwantaccen gashinsa na fulanin asali ta fasheshi da wani turare da ake fesawa bayan wanka sannan taja baya.
Ta kalleshi yanda ya langwabar da Kai yana kallonta yasata jin kunya ta rufe idonta tace “wayyoh Ya Taheer kaje ka daina kallona na gama maka fah"
Ya kasa hassala komai sai juyawa da yayi ya fita tayi maza tasa key a qofar itama tayi wankanta ta gyara jikinta ta daura towel a qirjinta ta yafa wani tana fitowa taga dakin dundum ta fara zare ido kawai saiji tayi ya dagota cak ya dorata a gadon ya lullubeta da faffadan qirjinsa ya dora bakinsa a saman kunnenta yana lasa.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare tace “Ya Tah..." Rufe mata bakin yayi da nasa yana zagayeta da salon fitinarsa bata da wani kuzarin qwatar kanta saima sake sakar masa jiki da tayi ta ware sosai ta sarrafashi yanda ya kamata Saida ta tabbatar ta gusar masa da sha'awarsa sannan ta kwanta luf a jikinsa tana wasa da gashin qirjinsa.




Shafa kansa tayi tace “true luv never end my Taheer inasonka da yawa don Allah kada wata rana ka juyamin baya kaji wlh bazan iya jurewa ba nasha wahala a lkcn da kace bazaka iya rayuwa dani ba inaji a jikina don ka kai kadai aka halicceni"
Matseta yayi a jikinsa sosai yace “kafin zuwan wannan ranar zan roqi Allah ya kasheni na huta, wlh tallahi Habibatullah bazan taba iya rayuwa babu keba kedin mahadina ce" murmushi tayi tace “bazaka mutu ba koda ma hakan zata faru idan ajalina bai riskeni ba ganinka zaike daukemin kewa...."
Hannunsa yasa a bakinta saboda kalaman nata fadar masa da gaba sukeyi yace “naji ya Isa haka My life go sleep" rufe idonta tayi shikuma ya zame ya shiga bathroom ra tsaftace jikinsa ya dawo ya kwanta sukayi baccinsu na farin ciki wanda Basu tabayin irinsa ba a ratuwarsu dukkansu.





Da asuba ya tashi yayi sallah ya sake dawowa ya lalubeta son ransa da sanyin safiyar nan don jaraba ya dura Mata sperm a bakinta Saida ta shanye sannan ya qyaleta nononta kuwa yasha gurza Saida ta gwannace dama bata period din shigarta yayi ta huta saboda bayayiwa breast dinta matsar wasa.
Daqyar takwas sukayi wanka ta dauki wata doguwar riga me kwanciya a jiki tasa ta daure gashinta ta sulale yana waya ta gudu kitchen ta fara kiciniyar hada musu abin karyawa.
Bataji shigowarsa ba saiji tayi ya dagata cak ya wullata bayansa ya goyeta yace “ni Zaki ha'inta ko nace na hutassheki shine kika taho Zaki wahalarmin da kanki, kinga yarinyar nan kin rainani ko?"




Yanda yayi maganar yana zunkudata kamar wata yar qaramar yarinya ya bata dariya ta sanya hannunta ta saqaleshi bai ankara ba kawai yaji hannunta kan cikskkun nononsa da suka shata tsakiyarsu kamar na mace.
Ta murza kan da qarfi ya saki wani ihu ta qanqameshi tana qyalqyala dariya ya direta kafin ya gama jin zafin abinda tayi masa ta shige cikin loccar yayi dariya yace,
“Wlh bashi kikaci yarinya kinsa a inda zan fanshe" sunkuyawa yayi ya dagota yayi mata daukar jarirai ya fito da ita parlourn qasan ya direta a tsakiya yace “kaganta ko Abba guda ka bani guda kazo ka tarar da ita ban fara gutsurarta ba wlh Abba yarinyar nan muguwa ce”
Bude nipples dinsa yayi ya matsa yace “kagani yanda ta cijeni zafi yakemin"




Wayyoh Habeey tsabar kunya batasan sanda ta zube a qasa ba tace “nikam na shiga ukuna Taheer meye hakan..."
Hannu ya dora mata a bakinta yace “sheett" qasa tayi da kanta Abba yayi murmushi yace “yo bayan nasan halinsa ai bazaki aikataba kawai sharrinsa ne Ina fatan dai kun tashi lfy"
Kanta a qasa ta amsa Abba yace “qarfe nawa zaku tashi ne?" Kunneta Taheer yaja yace “qarfe biyu Abba" jinjina kai yayi yace “amma zaku bar mana safnah anan naji Hajar tace gara abarta anan gurinta kuje Allah ya baku wasu"
Saurin cafe zancen Taheer yayi da cewa “kayy Anya kuwa kudaiyi hqr kawai ku bamu abarmu idan mun samu wasun ma baku a cikinsu amma Safnah gara tana kusa damu" murmushi Abba yayi yace “muma muna buqatarta kudaiyi hqrn"




Taheer baiso ba amma bazai iya jayayya da Baban nasa Kuma surikinsa ba saboda haka kawai ya jinjina kai yace “shikenan Allah ya raya mana ita"
Sallama sukayi mata bayan Abba ya sakeyi masu nasiha me shiga jiki suka koma mota ya dauko musu break fast dinsu Taheer yace “ashe Abba aikoka akayi" daquwa yayi masa sukayi dariya yace “aikin Addanku ne tun asuba bata koma ba tana kitchen Saida na biya gdan Mahfuz nakai musu nasan su sun tashi ku kuwa nasan shagalallune shiyasa na bata lkc kafin nazo"
Shafa kai yayi yace “wlh tashinmu kenan na shiga wanka na fito banganta ba shine Ina shiryawa naji kiranka"





Sallama sukayi ya karba ya juya ciki ya ajiye ya juyo yaga yanda take harararsa yayi dariya yace “tuba nake gimbiyar Mata ramawa nayi nima" yana mgnr yana matsawa ta janye da sauri ta fada kujera yabita suka fara kokawa Allah ya bashi saa ya fara romance nata ta ko Ina ta tureshi tace.
“Allah Ya Taheer na gaji..." Dago maganadisun idanunsa yayi yace “tun yanzu kinma manta da waye mijinki kenan? Don't mind zan tuna miki kwanan nan"
Daga haka bai qara ce mata komai ba ya cafki boobs dinta ya cika bakinsa dashi yana karkarwar jiki ta qanqameshi tanajin zafi a boobs dinta tunda ta haihu yaqi bari abawa yarinyar nono har yanzu wani lkcn nononta zafi yake mata saboda a cike yake.




Dun dauki kusan awa guda sannan ya samu sassauci ya kwanta a jikinta duk ya bata Mata jikinta da sperm dinsa dole saida sukayi wanka sannan sukayi breakfast.
Janta yayi suka fara zagaya gdan naira tayi kuka iyakar kuka a wannan biki gdajen nasu ma kawai kudi yaji jiki,
Koda suka gama zagayen daki yajata suka kwanta suka fara baccin hutu a cewarsa bayason su wahala a hanya.
Sai daya suka tashi basu wani bata lkc ba tunda already kayansu a hade suke tarkacen da Addah da Granny suka hada mata na matane ma tayi musu jakarsu daban.
Suka nufi airport 2:00pm Allah ya Basu saar keta hazo zuwa hutun Honeymoon da Kuma wani course da zaiyi na watanni takwas akan kaduwancinsa.




_Hmmmm Habeey baiwar Allah ko meye zai faru cikin wannan tafiya da akayita cike da farin ciki?_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*



_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka 09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi evidence of payment kawai zaa tura_

*23* Kwanakine masu tsayawa a zuciyar masoya zamane me cike da qauna da tattalin juna, so qauna da kulawar da Taheer yake bawa Habeey abin gwanin burgewa wa kowa itakam salon soyayyarsa har kunya yake bata, abu daya da yake damunta dashi shine fitinarsa,
Ko yaushe idan yana gda yana liqe da ita Kuma ko ya fita baya wani dadewa zai dawo yace mata so yake yabawa shukarsa ruwa idan taqi Kuma yasa mata

Please Login or Register in order to submit comment