Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaganta a gefena mun idar da sallar asuba amma batada qarfi ko kadan a jikinta bata iya motsa kowacce gaba ta jikinta Kuma taqi yarda dani sai tambayoyi takemin kamar wacce ta fara sanina yau, don Allah Abba kazo ka fada Mata ni mijinta ne ba mijin wataba kamar yanda take kallona ns lura kallon zargi da tuhuma takeyimin har cewa tayi nayi camping dinta ne don naci gaba da fasiqanci da ita"........
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA:    *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*


*15*




Hamdala Abba yayi yace “kasanar da yayan?" Ce masa yayi “aa ban fada masa ba tukunna" “aje waya" ya fada tare da miqewa aunty Zahra dake kwance a gefensa tace “waye ya mutu?" Juyowa yayi ya kalleta yana zura jallabiyarsa yace “bangaren Taheer zani Habibatullah ta farka dare jiya" dafe qirji tayi a firgice tace.
'what wanne irin farkawa yanzu kuma ana zaune qalau Abba?" Yanda tayi maganar yayi bala'in fadar masa da gaba amma bashida lkcn sauraronta ya zura siliper dinsa ya fice da sauri ya nufi bangaren na Taheer.



Yana zuwa ya kwada masa Kira bugu biyu ya daga ya janye bakinsa daga na Habeey da yake qoqarin bawa kashi ya daga wayar da sarqewar murya Abba yace “nakasa jurewa Taheer kazo ka budemin qofa na ganta"
Miqewa Taheer yayi yana gyara zaman wandonsa ya fito yana miqa ya budewa Abba qofar parlourn yayi masa jagora har dakin baccinsu inda Habeey take kwance saman gadon ya lullubeta da duvet.
Kunna swech din fitilun dakin yayi idanunta na lumshe har yanzu tana tsiyayar da hawaye, matsawa yayi gabanta ya kamo hannunta yace “Habibatullah!"



Bude manyan lumsassun idanunta tayi tar a saman fuskar mahaifin nata tana kallonsa kallon tsoro da fargabar yau Kuma da wanne mummunan labarin yazo mata? Durqushewa yayi ya rungumota jikinsa zuciyarsa na bugawa da qarfi ya fashe da kuka yace.
“Haqiqa bazan taba yafewa Hajar ba Habbatullah ta cutar dani ta cutar da rayuwata ta wulaqantamin jinina Habbatullah Ina raye wadannan munanan qaddarorin suka rinqa faruwa gareki wayyoh Allah kaico Na ni Salahu Allah ka yafemin ka yafewa yata kada ka tuhumeta da laifukanta ka rubuta matasu a matsayin qaddararta"



Wani sanyi ne yake kwarara zuciyar Habeey ta qara lafewa a jikin Abba tana kuka me tsuma zuciya tace “meye yasa ka banzatar da rayuwata har ta fada cikin kwale²n da bazata taba fitowa ba nasan zan dawwama na qare rayuwata a qunci da nadama yakai mahaifina kunyi wasa da rayuwata kaida Adda wanda nasan da baka barmata ni ba da abubuwan da suka faru dani basu faru ba, nikam kayi hqr nayi murnar ganinka a matsayin ubana amma bana buqatar wani Abu a yanzu gareka ku barni na qarasa rayuwata cikin qaddarata...."



Ji tayi an saki wani ihu an rungumeta sai kuma taji an fashe da kuka me shiga jiki ta juyo da kanta kawai sai taga matashiyar kyakkyawar budurwar da Taheer ya nuna Mata a asibiti yace matarsa zata riqe masa yarsa.
Rintse idonta tayi lkcn da taji bugun zuciyarta ya qaru yanzu ya tabbata Taheer mijin wannan yarinyar ne?" Kukanta ne ya qara sauti ta qara qanqame Abba tana rintse idonta zuciyarta na bayar da wani sauti fat-fat.
Gaban Abbane ya shiga faduwa yayi saurin dafe mata qirjin yace “me...meye yake daga miki hankali haka meye yake neman tashin ciwonki?" Da sauri a galabaice ta nuna Saudat da taketa kuka ta matso gabanta tace “kada ki riqeni a zuciyarki yake yar'uwata alaqata dake ta fiyemin duniya da abinda yake cikinta wlh tun ranar da nasan cewa Yaya Taheer jinina yake haukanso har ya tsaneni saboda ita nasan cewa ke yar'uwata ce dana dade Ina mafarkin haduwa da ita Aunty Habbatullah tun a ranar na sallama miki mijinki indai don wannan ne Aunty Habbatullah ki saki jikinki dani ko mutuwa kikayi na haramtawa kaina auren mijinki...."



Tana gama fadin haka ta miqe ta fice a guje Habeey ta miqa hannu zata riqota amma tariga ta fice daidai lkcn da Mom ta danno ta shigo da sauri ja tayi ta tsaya turus tare da murje idanunta ta matsa ta qara haska fuskar Habeey da wayar hanunta ta tabbatar itace.
Ja tayi da baya da sauri Taheer ya matsa yace “kinga ikon Allah ko Mom jiya da dare wajen qarfe uku saura ta tashi...." Daukeshi tayi da wani kidimammen mari ta danna masa zagi tace “ina ruwana Taheer Ina ruwana da farkawar wannan shegiyar yarinyar nifa bari kaji Taheer na tsani Habeey kuma bazan taba sonta ba har abada wai garin yayama ta farka ita da akace zatayi shekara a kwance?"




Tsoro da mamakin yanayin tashin hankalin da Mom ta shiga ya bayyana a fuskar kowa shikam Taheer tuni idanunsa suka rine sukayi jawur da bala'i yace “to ba saiki hana Allah ikonsa ba tunda kina baqin ciki ta tash..."
Wata uwar shaqa tayi masa data firgita Dad da yake shigowa dama Abba tace “na rantse da Allah indai ni Safinah nice na dauki cikinka watanni tara na tsugunna na haifeka saika saki Habeey saki uku kamar yanda ka saki Saudat yar qanwata da nasha nono na saki uwarta takama"
Bazai saki ba taji an furta a bayanta ta juya da sauri kawai sai taga Granny ta matso tace “sakeshi butulu marar mutunci"



Sakinshi tayi tana haqi Granny ta dubi dai tace “duk ranar da Safinah ta qara furta danta ya saki jikata Habbatullah bazan hanashi ba domin uwarsa ce tanada matsayi a gurinsa amma kuma nima zan murda nawa kambun domin nima uwarkace Aliyu nasan bazakaqi yimin biyayya ba domin dama Safinah zabina ce, wajibine Habeey bazata bar qarqashin igiyar auren Taheer ba harsai ka fara rattabawa Safinah saki uku tukunna kaga zawarcin zaifi ma'ana uwa nayi ya nayi"
Juyawa tayi ta kalli Taheer tace “kaikuma na dawo gareka ka tattare matarka da duk abinda kasan zata buqata ka dawomin da ita gdana dama baayi mata gyaran amarci ba itama a gyarata idan ta qarajin sauqi ta tare a gidanka ba gdan ubanka ba inda zaa hanaku rawar gaban hantsi bance ka saurara Mata ba domin zabinka ce kuma horonka ce Taheer kayi komai ba komai takace har abada so nake nan da shekara biyu naga gdanka ya cika da yara kaji Lelen Granny"................



_Sorry sisters yau kunjini Shiru kuyi manerge da wannan zuwa tomorrow muga abinda zai wakana tunda Granny tabawa jarumin mu damar yayi komai ba komai_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.

*17* Qwanqwasa qofar da akayi yasashi tashi a gajiye ya shiga bathroom ya sakarwa kansa ruwa ya tsaftace jikinsa ya fito ya sanya kayansa ya juya ya kalleta tanata binsa da kallo har ya iso gareta ya dagota a hankali ya rinqa taimaka mata tasa kayanta ya hade mata magungunan ta ya kamata a hankali tana daga qafarta a kasalce har suka fito Dad shidai baiso tafiyar ba yaso su zauna a kusa dashi amma Bai Isa yaja da hukuncin tsohuwar tasa ba.
Ita kuwa Mom tana sama ta zubawa Taheer da Habeey idanu tana qare musu kallo Koda bata qaunar Habeey tasan duk fam dinsu babu mace me kyawun halittarta wai a hakama don ta rame babu rabinta, numfashi ta sauke ta saki labulen tace “wlh indai ina raye sai ka rabu da yarinyar nan Taheer kyau! Kyau shine yake rudarka zan samo maka wacce tafita kyau da..." Saikuma tayi shiru saboda tasan intai mgnr nasaba yanzu ta zagi kanta ne kakan Habeey shine ya saki nono ya bawa ubanta saboda haka kininsu gudane.



Dafe kanta tayi tace “ko Zahrah ce tunda bansonta bansonta" tanajin tashin motarsu ta figi mayafi ta fice fuuuu ta shiga mota tabar gdan ta nufi gdan Ummah anan suka hadu da Zahrah suka dunguma suka nufi dajin falgore gurin wani bokan Hajiya Ummah.
Bai barsu sun masa bayani ba yace “nasan komai watsattsu nasan abinda ya kawoku danki yayi aure ya auri yar uwarsa wadda baki qauna to shakka babu wannan aure babu rabuwa an daurashi kenan yar qanwarki saidai ta rungumi sorry akwai so akwai qauna sannan akwai rabo"




Wasu hawaye ne masu dumi suka zubowa Mom tace “wlh ko million nawa ne zan kashe indai yarinyar nan zata lalace nifa kawai qaunarta ne banayi" dariya ya kece da ita yace “shashasha ai kinyi sakaci da kika bari danki ya aureta bazasu taba rabuwa ba kuma indai zai kusanceta to duk wani shirinki rusasshene abu daya da zakiyi kici nasara shine ki lalata gaban danki a wajenta ta yanda bazai taba kusantarta ba hakan zaisa su tsani junansu sunajin haushin juna zai fara tunanin mafita idan har ya gane cewa ita kadaice baya iya yin komai a gurinta kodai ya qara aure ko kuma ya fantsama bariki dole dayan biyu zata faru"



Shiru tayi cikin tashin hankali ga qoshi ga kwanan yunwa da sauri Ummah tace “boka ya qara auren dai zaifi ai itama a barikin ya tsinto mana ita harma da haihuwar yar kafin fatiha idan ya Kuma lalacewa aimu muka lalace" dariya boka yayi yace “baku da zabi kuje kawai ku dawo washe garin ranar data tare a gidansa daganan wasan zai fara"
Zazzage masa kudi sukayi suka tafi zuciyoyinsu cike da zulumi,
Kwanaki sunata tafiya Abba yana qara narkar da kudi akan lafiyar yar tasa tanata samun sauqi yanzu tana miqewa tayiwa kanta komai lfy ta samu, shaquwarta da Saudat tana qara qarfi tana shigewa jikinta din da Saudat takeyi yasa ta saki jiki da ita a cikin kwanakin ne Saudat tazo Mata da zance Dr Shattima yanasonta ya tagani ta aureshi ko yaya, shawara sosai ta bata ta kuwa amince ta bashi dama cikin watanni biyun da Habeey tayi a gdan Granny akasa bikin Saudat hidima akeyi sosai cikin lkcn Habeey ta matsawa Taheer itafa yakaita gurin Addanta.



Yana sane ya shirya musu tafiyar da dare Granny taso hanawa amma ya kafe har yana cewa da ita kwana biyar ya rage tabashi matarsa abinda baiyi a baya ba yanzu bazaiyi ba.
Da haka ya siye zuciyar Granny ta bashi matarsa suka dauki hanya, tunda suka taho yake tafiya slow saboda dama target dinsa ne suyi dare aikuwa tara suka shiga garin gombe ya juyo ya kalleta yayi mata murmushi yace “a tsarina fah bana zuwa baqunta da dare saidai kiyi hqr da safe ma qarasa idan mun huta"......
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*



*16*



Wani ihu yayi ya rungume Granny yace “na gde kakata yanzu kuwa zanfi sakewa wlh a gidanki" wani mugun kallo Mom ta watsa masa amma babu damar mgn haka ta juya sumsum ta fice zuciyarta kamar zata tarwatse.
A fusace ta shiga part din nata ta fada kujera tana huci ta dauki wayarta ta kira Ummah ta miqe ta shiga daki tana cewa “yanzu haka tsinnane bokan zaiyi mana yarinyar nan memakon ta dawwama a kwance bayan aiwatar da aikin daya bani nayi kawai sai na samu labarin tashinta daga gamawa ta to wlh bazai yuwu ba ki koma Yaya Ummah inma kudin ne yayi kadan zan qara masa nifa rayuwar yarinyar ce kawai banaso a doron qasa"




Iska Ummah ta furzar tace “kambu yanzu rashin mutuncin da boka yayi mana kenan aikuwa bamuga ta zama ba dole mu tashi tsaye ki bari anjima zan kiraki" aje wayar sukayi taci gaba da zagaye tsakanin corner da corner ta dakin tsanar Habeey na qara nunkuwa a ranta wannan karon dole ta hada harda Granny cikin shirinta domin ta lura itama ruguza mata shiri zata keyi.
A bangaren Habeey kuwa Taheer baiyi sakaci da damar da Granny ta bashi ba kafin gari ya qarasa wayewa ya hadawa matarsa kayanta tsaf ya zuba mata a mota dakansa ya shiga kitchen Abba da Granny da Dad suna zaune a parlour yazo ya wuccesu lkcn likitan da yake taimakawa Abba wajen kula da Habeey din yazo yayi Mata ragowar alluranta.




Zama yayi da cup din kunun alkama a hannunsa da yaji madara sai plantain daya soya mata kasancewar likitan yace kartaci abi me tauri, a hankali ya matsa ta janyeta daga jikin Granny ya dagata ya kwantar da ita a jikinsa ya dauki cokali ya debo kunun saida yaji yayi daidai yanda zata iya sha sannan ya fara bata.
Daqyar ta karba itakam a qasan zuciyarta batayi murna da kasancewar aure tsakaninsu ba don dai batada wani qarfin yiwa kanta wani Abu ne amma taciwa kanta alwashin sai tabawa Mom mamaki zata nuna Mata ita cikakkiyar yar bariki ce indai Taheer ne wataran saita kirashi yace wacece.




Shigowar Bushirah ne yasata qara narkewa a jikinsa ya dauki plantain din ya tauna a bakinsa ya dago kanta yayi ya dora bakinsa saman nata yana tsotsa tare da tura harshensa har ya samu ta bude masa ya cafki harshenta tare da sauke ajiyar zuciya ya juye mata plantain din a bakinta ta janye bakinta a hankali daga nasa fitinannen har yanayinsa ya fara canzawa suka hada ido da Abba yayi saurin sunkuyar da kansa.
Girgiza kai Abba yayi ya miqe yace “abincinka iya matarka kayishi mu bari muje mu nema a cikin gda" shidai kunya bata bashi damar mgn ba ya lumshe idonsa Bushirah tace “amma Yaya badai anan zakuci gaba da zama ba ko?" Kada Mata kai kawai yayi yana shafa bayan Habeey yanajin abinda yakeji na qaruwa, Dad ne ya miqe yabi bayan Abba Granny tace “idan kun gama shiryawa sai ku taho ka shiryata da wuri zan tafi da Safnah Saboda kwafi sauri"



Murmushi yayi yana kallon idon Habeey da take lumshesu har yanzu gabanta faduwa yakeyi suna fita ya matseta tsam a jikinsa ya sauke numfashi yace “bazan iya jurewa ba My life don Allah ki tausayamin kinsan dai nayi hqr ai kusan wata uku banciki ba wlh badon kin gama tsaface ni ba da babu abinda zaisa nayi wata uku banci mace ba My life pls kiyi wani abu"
Janyewa yayi daga jikinta yama manta da Bushirah dake gurin saida ya miqe tayi saurin ficewa yabita da kallo ya tabe baki ya dannawa qofar key ya dawo ya dagata daga inda take ya nufi wani dakin da ita ya zare mata hijjab din jikinta tana girgiza masa kai hawaye nabin idonta tace “ Taheer kar kayimin haka don girman Allah kasheni zakayi..."




Rintse idonta tayi ganin yanda gashin jikinsa ya tashi jikinsa ya murde, cire wandon jikinsa yayi ya haura gadon ya fara dazare ma rigarta mamaki ya cikashi jin yanda take kuka abubuwa da yawa suna dawo masa ranar daya fara disvarging nata ta kasa gogewa a brain dinsa duk ranar dazai kusanceta ji yakeyi kamar wannan ranar.
Yana gama cire mata kayanta ya dora hannunsa saman breast dinta ya fara playing nata ta rintse idonta jikinta yana rawa, da sauri ya hade bakinsa da nononta ta fashe da kuka saboda ciwon da nonon nata yakeyi ya cika da ruwa bai bawa yarinyar damar shaba ko lkcn data haihu hanawa yayi abawa yarinyar nono wai bayaso nononta ya zube dama Granny ta matsa cewa yayi shifa babu yaron da zaisha nonon matarsa nasane shi kadai.




Da haka ya rinqa tsotsarta yana shafata a hankali yana zagaye mararta da hannunsa yana shafo gabanta itadai girgiza masa kai takeyi kawai amma ko ya kula shi kadai yaketa shagalinsa duk wani guri da yasan itan ya taba zataji dadi shi yake tabawa so yake ya nuna mata da da yanzu da bambamci so yake yayi control mind dinsa amma ya kasa saboda a mugun hannu yake ji yake kamar idan baiyi ba zai mutu, kukan nata yana taba masa zuciya baya fatan ya qarayi mata dole a rayuwarta wannan dalilin yasashi dagata ya koma gefe ya dafe mararsa yana cije lebe jikinsa na rawa ya kama dick dinsa yana shafawa tare da matsa kanta har ya samu yayi release ya qanqameta yana sauke ajiyar zuciya itama ajiyar zuciyar takeyi, ya bude qananun lumsassun idanunsa ya saukesu akanta wasu hawaye suka zubo masa yace “karo biyu kenan kinasani ina asarar milk dina Habeeytah meye yasa kike gujemin ne kinsani na saba dake waini ya kikeson rayuwar mijinki ta kasance indai a haka kika zaba mana mu rayu meye yasa lkcn da bamu kasance ma'aurata ba ko bakiso kike bani hadin kai Habeey meye yasa komai wahala kike jurewa a wancan lkcn? Meye yasa yanzu zakiyi wasa da damarki meye yasa bazaki taimakeni na tsare kaina ba wlh bana sha'awar kowacce mace bayan ke amma idan kikaci gaba da hanani haqqina komai zai iya faruwa".......
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.

*18* Kallonsa tayi tare da zaro ido ya hura mata iska yace “banson komai kice matsoraciya kina tunanin zanyi miki fyade ne saboda kin hanani haqqina?"
Ta lura so yake taja ita kuma bazata ja dinba shiyasa tayi qasa da kanta ya Isa wani babban hotel so tari tana mamakin inda Taheer yasan gurare haka a Gombe, tana mota ya fita ya gama komai ya dawo ya bude mata ya riqo hannunta yace “saura qiris ki mayar da jikinki shima bakiji minerals bane" janye hannunta tayi daga nasa yace "zakiyi bayani yarinya muje muji ya zaayi"



Qala batace masa ba har suka haura ya bude musu dakin ya shiga ya fincikota ya hadata da jikinsa yace “na azabtu da yawa fah my life" janyewa tayi tace “amma dai kasan bakuyi haka da Granny ba ko Yaya...." Dora mata hannu yayi a bakinta yace “sabon salon cutane ki wani laqabamin Yaya bakisan mugun jin haushin yayan nan nakeyi ba ki kirani da sunana kawai dama ai Taheer kike cemin"
Lumshe idonta tayi ya dagata cak yace “kinajin yunwa?" Girgiza kai tayi yace “ok muyi sallah mu kwanta mugun bacci nakeji" da wannan kalmar ta bacci ya yaudareta ta sake sukayi sallar magrib da isha suka kwanta da farko kamar abin arziki janyota kawai yayi jikinsa yana shafa bayanta bacci ne me nauyi ya dauketa saboda hodar daya shaqa mata bayason ta bashi matsala shiyasa yayi mata haka.




Saida ya tabbatar da baccinta yayi nisa sannan ya tashi ya kashe light din dakin ya fara sarrafata cike da farin ciki zuciyarsa wasai ya raya wannan dare da Habeey dinsa matsayin matar sunnah aikuwa taji a jikinta don kusan raba dare yayi yana Abu daya kamar bazai daina ba sai yau ya qara yarda cewa komai yana buqatar nutsuwa yau dake halalinsa yayiwa ban ruwa dadinsa dabanne sambatu babu irin wanda baiyi Mata ba a daren nan ita kuwa saidai ta juya kai kawai babu damar qwatar kai ya kashe Mata jiki yasata baccin dole da dabararsa iya gurzuwa abinta ya gurzu shi da kansa ya tausaya mata ya tabbatar da cewa abinda yasa Habeey take gudunsa kenan saboda bayayi mata cin wasa.
Washegari ma bata farka ba har asuba yayi sallah ya sake komawa ya kwanta luf a jikinta zazzabi sosai yakeji a jikin nata ya rinqa tsotsar bakinta har yasamu ta fara bude idonta idanunsu ya gwaraya da juna ya sauke mata wani murmushi na musamman yace “yau Ina cikin farin ciki na kwana matsayin ango nayiwa gonata ban ruwa yanda ya kamata, tureshi tayi yayi dariya yace “inasa ran na ajiye qanin Safnah anan" ya taba cikinta ta dauke hannunsa daga saman cikinta tace “shine ka huramin powder ka bugar dani kawai saboda ka biya buqatarka Allah saina fadawa Granny"




Dariya yayi sosai yace “kafin ki fada zan fada Mata cewa kince wannan tsumin da taketa baki yasa kina buqatar washi da kanki kikayi mini fyade" tasan qaramin aikinsa ne shiyasa batama kulasa ba ta yunqura zata miqe amma sai taji qafafunta sun riqe ta qwallah qara yayi saurin miqewa ya riqeta tasa masa kuka tace “bayana Yaya Taheer qafata wayyoh Allah wlh ka zalumceni sai Allah ya sakamin"
Kallonta yayi ya daga Mata gira ya hade bakinsa da nata ya cafki nononta yana murzawa ta rungumeshi tana shigewa jikinsa tace “Allah ni ka bari tsoro nakeji"




Tureta yayi ta fada gado yace “cinki zanyi da gayya sai kiyimin Allah ya isa da hujjah" yana fadin haka ya kafa bakinsa a gabanta duk yanda taso qwacewa yaqi hakanan tana kukanta tana komai ya sake shigeta yana nishi yana sake tura mata dick dinsa yana surkudarta ta ko Ina.
Wannan rana itakam tayi nadamar biyosa saida taji dama batace zatazo ba, bai saurara mata ba sai goma na safe ya dagata duk tayi laushi suka shiga bathroom sukayi wanka aka kawo musu break sukayi yace su tafi ita Kuma ta sanya masa kuka tace itadai bazata bisa ba tana tafiya a bubbude salon kowa ya gane abinda ya faru......
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.


*19* Dariya sosai yakeyi mata yanda take kuka da shassheqa wai yaci amanar Granny matsowa yayi jikinta ya fara rarrashinta itadai sai qara narkewa takeyi a jikinsa tanajin zazzabinta yana qaruwa.
Miqewa yayi ya fito ya nemo mata maganinta a mota ya bata tasha sannan suka sake kwanciya a ranar nan dai basuje Billire ba sai washe gari da taga idan ta biyewa jin sauqinta bazasu ba saboda yaqi barinta ta sake tunda ya sameta daga ita sai shi hucce haushin watannin da baiyi ba yakeyi.
Suna zuwa taga dangin Addanta sunata gaisawa da Taheer ita kuwa ta zama hoto saboda Basu santaba saida ya rinqa yi musu bayani har suka kai ga shiga dakin da Addah take an gyara dakin sosai harda A.C mamaki ya cika Habeey yanda cikin watanni ukun da bataga Addah ba taga ta wani murje tayi qiba.



Fadawa tayi jikinta tana dariya itama dariyar tayi tace “yar nema sai yanzu kika tuna dani kin koma dangin ubanki kin manta da uwarki ko?" Dariya tayi tace “aa wlh Addah ban dade da samun qwarin jikina ba shine na matsa masa sai munzo"
Kallon Taheer Addah tayi da yake shigowa tace “Abbanki yace tun shekaran jiya kuka taho ina kuka tsaya?" Qasa tayi da kanta shikuma dake gwanine sai cewa yayi ai Addah motace ta lalace mana a hanya sai yau aka gyarata" murmushi tayi a ranta tace “wannan yaro da rainin hankali yake amma a fili sai tace “andai gyarata din dai ko?" Kallonsa Habeey tayi suka hada ido sai kawai dariya ta kubce masa yanda yaga tayi raurau da ido yace “kuma yarinyar nan ta rinqa kuka wai zan siyar da ita"




Ta lura abin nasu rainin hankali ne shiyasa ta dauko nono ta miqa masa tace “gashinan in kaga damar sha nasan hali" karba yayi ya zauna ya tanqwashe qafarsa yace “rabona da shan danyan nono tun Abba yana qauyen nan yana karatu"
Haka sukaci gaba da hirarsu dashi da Addah itakam Habeey bayan Addah ta shige ta kwanta taja mayafi ta rufe jikinta saboda zazzabi takeji a jikinta sosai, miqewa yayi ya haura ya tabata yace “ya Salam waini ke babu damar mutum ya nemi haqqinsa sai kinyi jinya ne?"
Kallonsa Addah tayi da sauri ya dago yace “wlh Addah tun dacan ma haka muke da habeeytah muguwar raguwa ce indai na kusanceta sai tayi rashin lfy na rasa meye yake kawo hakan" kunya ce ta sanya Addah miqewa tace “bari a nemo magani"




Tunda ta fita bata dawo ba sai qaninta data turo da abinci ya tarar dashi sai aikin rarrashinta yakeyi daqyar taci abincin ya sake bata magani tashs ya fice yace “abba yace na barki anan yau Addah zata koma gdanta a can zaayi biki"
Jinjina masa kai tayi yayi kissing nata yace “ki zama jaruma don Allah mijinki ba rago bane kinji" Shiru tayi masa kamar me bacci ya lakace mata hanci yace “zamu hadu a corner ne

Please Login or Register in order to submit comment