Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ANEESAH 🌹🌹🌹
Na KHALEESAT HAIDAR
👉1
A guje ta fado dakin ta xube kan Amminta
dake linkin kaya tana sakawa cikin jaka,
Ammi ta dago fuskarta a rude tana
tambayarta "lfya? me yafaru?" tana mayar
da numfashi a dan tsorace ta kasa ce ma
Amminta komai, sae da Ammi ta maimaita
mata tambayar a fusace snn ta fashe da
dariya tace "wae Ammi yusuf ne xae dokeni,
don mota ta take masa kwallonsa nayi
dariya," Ammi ta haureta cikin fada ta fara
magana "wae ke yaushe xakiyi hankali ne
Aneesah, ba wanke-wanke na sa ki ba kika
fita waje kina biye ma yusuf, shi yusuf din
kike ma gudu idan ba wauta ba," ganin
yanda Amminta ta fusata yasa ta mike tsaye
da sauri ta marairaice murya tace "kiyi hkuri
Ammi, amma idan na fita wllh dukana xae yi,
kuka fa yake yi," Ammi xata yi magana sae
gashi ya shigo dakin, da gudu tayi bayan
Ammin tana cewa "wayyo ammi kin ganshi
ko," Ammi ta dada mata duka snn tace "kai
yusuf yayar taka xaka duka don ba ka da
kunya," yyi ma Aneesar wani irin kallo yace
"Allah ya taimake ki mutumin ya bani Naira
ashirin na siya wani kwallon," Aneesah ta
dinga dariya tana cewa "Naira ashirin" yace
"eh mana" snn ya fito da sabbin dubu daya
guda biyu, Aneesah ta xaro ido tana
kallonsa, Ammi tace "kai yusuf wa ya baka
wnn kudi hka," yace "mutum da ya fasa min
ball da motarsa yace naje na siya sabo,"
Ammi ta juya tana kallon Aneesah, can tace
"to kawo nn yusuf, anjima da kaina xanje
kasuwa na siyo maka wani, amma kace
masa ka gode ko?" yusuf yace "aa na manta,
snn ya mika mata dubu biyun ya fice ya fice
daga dakin," Ammi tace "oh Allah dae ya
biya wnn mutumin, kmr yasan ynxu tunanin
me xamu ci anjima nake Aneesah," Aneesah
tayi murmushi tace "ki siyo kayan abinci
kawae Ammi," ammi tace "hkn xanyi, bari na
gama hada kayan nn sae na tafi kasuwa,"
Aneesah ta mike jikinta a sanyaye ta fita
daga dakin taje yin wanke wanken dake
tsakar gidan.
.
Aneesah na shirin islamiyya karfe hudu
saura Ammi ta shigo gidan, ta karbi ledojin
dake hannunta da sauri tanai mata sannu
da xuwa ta fito mata da kujera waje snn ta
debo mata ruwa a randa ta kawo mata, ta
xauna gabanta tana tambayarta ya hanya,
Ammi ta ajiye kofin ruwan dake hannunta
bayan ta shanye ruwan tace "maxa ki tashi
ki kama hanyar makaranta lkci na wucewa,
ina yusuf?" tace "nace ya jirani yace shi su
khabir xae bi," ta mike ta dauko goggen
Hijab dinta da Nikaf ta saka snn tace "to
Ammi sae na dawo," Ammi tayi mata Allah
ya kiyaye ta fice daga gidan. Karfe bakwae
saura su ka shigo gidan ita da kaninta,
Ammi na share tsakar gida su ka yi mata
sannu da gida suka shiga daki, tana gama
cire uniform ta fito karbar sharan ammi tace
"su yi sallah, ga abincinsu a kitchen," yusuf
na ganin shinkafa da miyace ya dinga tsalle
yana murna yau xa su ci shinkafa, Aneesah
ta galla masa harara tace "yau ka saba cin
shinkafa ne? wawa kawae," ya daga hannu
xae kai mata kulli ta goce da sauri tare da
kwala ma Ammi kira ganin wani kullin xae
kai mata, Ammi ta shigo dakin da sauri ta
raba ma kowa nasa tana masu fada snn ta
nemi guri ta xauna tana kallon 'ya yan nata.
Aneesah yarinya ce da bata wuce shekara
17 ba, sun taso cikin wahala da talauci tun
bayan rasuwan mahaifinsu Alhaji Mukhtar,
Alhaji Mukhtar shararren mai kudi ne a
garin Abuja, Allah yyi masa rasuwa shekara
takawas da suka wuce a hatsarin mota da
yyi a hanyar sa ta dawowa Abuja daga kano
bayan ya kai ma 'yan uwa da relatives
ziyarar sallah, tun bayan rasuwarsa suka
fara fuskantar kalubalen rayuwa duk da
dukiyar da ya bari mai dumbin yawa don a
lkcn ma gidajen da ya bari sun kai 6 bayan
motoci da filaye, kiri kiri yayansa Alhaji
shehu ya karbe komai nasa da sunan xae
ajiye har sae yaransa sun mallaki hankalin
kansu, Alhaji Mukhtar shine auta a gun
mahaifinsu malam sule, da mahaifiyarsu
saudat, su uku kadae Allah ya basu duk
maxa, shehu, ibrahim da shi Mukhtar, tun
yana primary Allah yyi ma mahaifiyarsu
rasuwa, yana gab da gama secondary
mahaifinsa ma ya rasu, tun daga lkcin komai
ya tsaya masa don duk yayyinsa sun dauki
karan tsana sun daura masa tun iyayensu
na da rae bare ynxu da suka koma ga Allah,
duk suka juya masa baya ga 'yan uwa ba
xumunci, ya sha wahala sosae a rayuwa
don da kyar da taimakon sana'ar da yake yi
na wankin mota cikin ikon Allah ya kammala
karatunsa ya sami aiki a House of Assembly
Abuja.
.
Yan uwansa na ganin hka suka fara
shisshige masa suna nuna masa so, da yake
shi Allah yyi sa mutum ne mai son xumunci
kuma mara riko, ko kadan bai kullace su kan
abinda suka yi masa ba ya ja su a jiki ya
sama masu aiki don dama duk buga buga
suke, ya kuma taimaka ma yan uwa da
dama tun daga kan relatives har xuwa wa
inda ma bai hada komai dasu ba. Ana hka
suka hadu da Mahaifiyarsu Aneesah Maryam
a bikin wani abokinsa, sunyi soyayyar gskya
wanda ya kaisu ga aure duk da dangin
ubanta basu so hkn ba don auren xumunci
suka yi niyyar mata, amma da yake Allah yyi
shine mijinta a hka su ka yi aurensu wanda
bayan shekra daya Allah ya axurta su da
samun Aneesah, daga ita ko basu sake
haihuwa ba har sae bayan shekara takwas,
don kaninta yusuf na da wata biyu mahaifin
nasu ya rasu, ba karamin girgixa Ammi
mutuwar mijin nata yyi ba, kuma duk da
tsanar da danginsa ke mata don ko kadan
basa sonta a hka ta gwammace ta xauna ta
tarbiyantar da 'ya yanta a gidan ubansu don
iyayenta talakawa ne sosae snn tun tana da
shekara goma mahaifiyarta ta rasu matar
uba ta sa ta gaba, hkn yasa kakarta na
wajen uwarta ta maidota wajenta har Allah
ya hadata da Alhaji Mukhtar suka yi aurensu,
kuma tasan ko ta tunkari gidan mahaifinta
ynxu baxae karbeta ba don duk abinda
matarsa ta gaya masa shi yake bi, kuma
matar bata so ta auri mai kudi ba tunda
yayanta duk ba masu kudi suka aura ba,
to be continued. . .. . . insha Allah
@ #dan_gogori1
Drop ur cmmn
ANEESAH🌹🌹🌹

Na KHALEESAT HAIDAR.
~2~
Sallamar wata makwabciyarsu ne ya sanya
Aneesah ta dago tana goge fuskarta, ta
karaso cikin gidan Aneesah ta gaida ta ta
amsa tana tambayrta ya karatu, ta shiga
dakin ta gaida Ammi snn ta ajiye kwano
tace "gashi a ba yusuf ya kara Ammi, bbu
yawa," Ammi tayi mata godiya tana
tambayrta danta umar, tace "yana can waje
suna wasa" snn ta fice. Ammi ta jawo
kwanon ta bude taga dumamen tuwo ne,
tasan kila yusuf yace mata yana jin yunwa
ne shine ta kawo abincin don matar tana da
kirki sosae duk da su ma manage suke don
sae mijinta ya fita yyi shoe maker snn suke
samun abinda xasu ci suma , ta kira
Aneesan su xo su ci, bakin ciki da takaici
yasa taji ta daina jin yunwan ma kwata
kwata tace bata ci, da kyar Ammi ta lallabata
ta ci dn tasan halinta. Karfe sha biyu saura
Ammi ta fito da dinkekken atamfarta da
kakarta ta aiko mata da wani sllh, Aneesah
ta tambayeta inda xata da shi ganin tayi
shirin fita ne, Ammi tace "xan je kasuwa ne
na sayar Aneesah kafin su Hajiya salamatu
su dawo," Aneesah tace "haba Ammi ke knn
kullum sayar da xani don Allah don annabi,"
Ammi tace "to meye amfaninsu Aneesah," ki
kula da yusuf kafin na dawo don daga can
xan siyo abinda ya sauwaka na abinci," bata
jira cewar Aneesahn ba ta fita daga gidan.
Tana tsaye bakin kofar dakinsu bayan ta
gama shirin boko, yusuf yace "Anty mu
wuce kar su Jamila da khabir su ruga mu
yau ma," Aneesah ta jawo sa tace "kasan me
yusuf, maxa ka bisu ni ina nn xuwa kaji,"
bae yi mata musu ba ya fice daga gidan,
Ammi tace "to ke me kike jira Aneesah,"
Aneesah ta shigo cikin dakin ta xauna tana
kallon Amminta tace "kudin waec nd Neco
Ammi, kuma ance kar mu xo yau idan har
mun san xa muyi kuma bamu kawo kudi
ba," Ammi ta tsura mata ido tana kallonta
tace "to yaushe ma ya bada kudin
makarantar da har xa'a tunkaresa da wani
kudin waec, amma dae ki shirya kije ki
samesa ki gaya masa ynxu kila Allah ya
daura ki a kansa Aneesah" Aneesah ta hade
rai, can ta tabe baki tace "bbu inda xanje
Ammi, gwara kar na sake xuwa makarantar
ma kwata kwata," Ammi ta galla mata
harara tace "to ki xauna," Aneesahn tace "to
wnn mutum ne Ammi, ko fa naje ba bani
xae yi ba sae dae ya walakanta ni ma, ba
gwara kawae kar naje ba," Ammi tace "ko
ma de mae xaki ce, yayan babanki ne,
baffanki ne dn hka ki iya bakin ki, kuma ki
tashi ki shirya ki tafi kafin ya fita," ta mike
jikinta a mace ta tube uniform dinta, ta
dauki wani material dinta ashe da maroon
ta saka, duk da talaucinsu in ta fita baka
taba cewa tana cikin wahala don kullum fes
xaka ganta. Ammi ta bata kudin motar tace
ta barshi kawae xata taka, dole ta tilasta ta
ta amshi kudin dn can cikin gari xata da
nisa sosai. Aneesah na isa gidan baffan nata
ta danna kararrawa daga waje mai gadi ya
leko ta gaishe shi ya bude mata gate din ta
shigo, ta tambayesa ko kawunta na ciki yace
eh, da kyar gabanta na faduwa ta shiga
gidan da sallamarta ta gaida 'yan aikin dake
ta harkar gabansu a gidan, snn ta karasa
cikin falon ta xauna kasan tiles tana jiran
fitowar baffan nata.
.
Aneesah ta kusan minti ashirin xaune a
falon kafin baffan nata ya fito cikin shiga ta
shadda green colour sae walkiya yake, ga
kamshin turare ya baxa ko ina, yana ganinta
ko ya hade rai cikin daga murya yace "dama
kece ki ke nemana wae?" ta sunkuyar da kai
tace "eh nice ina kwana baffa," ya amsa a
dakile snn yace "lfya da sassafen nn hka,"
tace "A'a dama kudin waec da Neco ne aka
fara karba a schl, shine naxo na gya mka
don sun ce kar mu xo yau ma," sae da ya
saurareta ta kai aya snn ya daka mata wani
mugun tsawa yace "don uwarki ca nayi
maki ina da kudi ynxu da har xaki xo da
sassafe karban kudin waec da Neco, kin
bani ajiya ne ko uwar taki da ta aiko ki ta
bani," ta girgixa kai tace "naga dae Baffa ba
mu da wanda xamu tambaya bayan kai,
kuma in ma hka ne ni fa ba kudinka nace ka
bani ba, daga cikin kudin mahaifina xaka
bani naje na biya abinda xan biya, kace sae
mun mallake hankalin kanmu Baffa to ni dae
na mallaki hankalina, a raba mana gadon
mu kawae ka huta da tambayarka kudi ko
makamancinsa da muke yi" tun da ta fara
magana ya bude baki kmr soko cike da
mamaki yana kallonta, tana gama fadin
abinda xata fadi ya daka mata tsawa yace
"ohho dama rashin kunya uwar taki ta turo
ki kiyi min fateema, ni kike gaya ma wa
innan maganganun don baki da kunya" ya
saka salati yana jijjiga kansa yana kallon
ceilin, ta dan tabe bki tace "ni fa ba rashin
kunya nayi mka ba baffa" "to wllh wllh kinji
rantsuwar musulmi ko, daga yau xuwa
makarantarki ta kare, don aurar dake xayi
don ubanki, kuma daga yau ko tsinke na ya
daina shiga hannunku, shi uban naki da
yake da rai uban me ya tsinana ma mutane
sae uban rowa duk dukiyar da Allah ya basa,
don uwarki duk hidimar da na ke maku har
ixuwa yau da kudina nace maku ina maku,
ai ki bar ma maganar gado don ko dubu
dari bae rage cikin accnt din ubanki ba, duk
kun cinyesu," ta mike tana yi masa wani irin
kallo snn tace " lbri ma knn, shi kuma wnn
gidan da kke ciki da sauran gidajensa da
motocinsa fa ba a mayi maganar filaye ba,
idan ma kace mun cinye kudin acc, ae wa
innan suna nn baffa," ya kwasheta da wani
gigitattcen mari yana huci "ni kke gaya ma
wnn maganar," dae dae nn matarsa hajiya
zuwaira ta fito da sauri, tace "me ya faru
Alhaji, me ya kawo wnn kuma da sassafen
nn," cikin in ina don ransa yyi mugun baci
ya shiga yi mata bayani, Aneesah dae na
tsaye dafe da kuncinta tana kallonsu, matar
tasa bata bari ya kai aya ba tayi cikin kitchen
da sauri tana cewa "ka kyaleni da shegiyar
Alhaji," Aneesah na jin hka ta fice daga
gidan da gudu don tasan matar bata da
mutunci, bata manta randa ta biyo ta da yaji
ba, yau kuma bata jira ganin me xata je
daukowa ba ta yi ta kanta, tana barin
anguwan ta dinga kuka a hanya tana bakin
cikin wnn rayuwa irin tasu, da kyar ta isa
gida don har wani jiri take ji dn yunwa
dama koko kadae tasha da safe. Ammi ta
mike da sauri tana kallonta tace "ya akayi
kika dde Aneesah, me ya sa ki kuka," ta
girgixa mata kai tace "ban samu ganinsa da
wuri ba ne Ammi," sae da ta nutsu snn tayi
ma Amminta bayanin duk yanda suka yi da
baffan nata, Ammi ta dinga mata fada kmr
xata mareta wae tayi ma baffanta fitsara ita
dai shiru tayi bata ce komai ba har Ammi ta
gaji tayi shiru, sae a nn ta shiga bata hkuri
tana kuka, Ammi ta goge hawayen fuskarta
don ita ma kukan take tace "kinga kin ma
kanki Aneesah, ynxu xaman gidan kika fi
so," Aneesah tace "dama Ammi ni banga
alamar xae biya min ba fa," Ammi tace "to
shknn Aneesah," Aneesah tayi shiru kmr mai
naxari snn tace "Ammi kinsan mene," Ammi
ta girgixa mata kai tace "me", ta dan
kwantar da murya tace "don Allah Ammi ki
sama min inda xan dinga aiki ana biyana
sae na tara kudin waec din ta hka, tunda
naga sae nn da wata uku xa a xana waec
din," Ammi ta galla mata harara tace "kina
da hankali kuwa Aneesah," ta yi narai narai
da ido tace "kiyi hkuri Ammi, amma hkn
shine kadae mafitar mu" Ammi tace "baxae
yiwu ba, sae dae kijira har wani shekaran
sae ki xana abinki idan Allah ya hore mana,"
Aneesah ta fashe da kuka tace "haba Ammi,
to meye a ciki don nayi aiki, mu fa ynxu
bamu da gata sae na Allah, don Allah ki bar
koma wani tunani kike yi Ammi kin manta
ko wacece Aneesah ne Ammi, wllh xan tsare
kaina baxan taba baki kunya ba, ki tausaya
min ki bari na tara kudin jarabawa na don
Allah Ammi," tana magana ne tana kuka,
Ammin ma kuka take, ta rasa abinda xata ce
ma 'yar tata, can dae tace "shknn Aneesah ki
bari nayi tunani da kyau kar mu janyo ma
kanmu xagi a gari," Aneesah tace "to shknn
Ammi," snn ta mike a sanyaye ta bar dakin
taje debo ruwa a waje don ba ruwa a
gidan.
.
Bayan kwana biyu Aneesah na xaune gaban
Ammi dake rungume da yusuf baya jin ddi
tana basa ruwan tea, Aneesah ta kirata a
hnkli tana kallonta, Ammi ta dago tace
"meyafaru Aneesah," Aneesah ta sunkuyar
da kai murya a raunane ta fara magana
"Ammi har ynxu baki sake cewa komai kan
maganar da muka yi dake ba, kince xaki yi
tunani, don Allah Ammi ki bar ni na fara aiki,
hkn xae taimaka mana sosai, gashi ynxu ko
kudin da xa mu kai yusuf asibiti bbu" Ammi
tayi shiru bata ce komai ba tana ta lallaba
yusuf ya sha ruwan tean, hkn yasa Aneesah
ta fara hawaye, Ammi ta dago kai tana
kallonta, "meye na kuka Aneesah," Aneesa ta
girgixa kai cikin kuka tace "to kin ki cewa
komai Ammi," Ammi ta sauke ajiyar xuciya
ta gyada mata kai tace "naji Aneesah," bata
sake cewa komai ba daga nn, Aneesah ma
tayi shiru tana tunanin wani irin rayuwace
wnn da kowa kansa ya sani. Washegari
laraba tun da sassafe Ammi ta fita xuwa
gun wata hajiya xulfa da suke mutunci da,
ta yi mata jagoran sama ma Aneesah inda
xata dinga yin aiki don tana hulda da masu
kudin cikin gari sosae kuma tana yawan kai
masu 'yan aiki, karfe shidda na yamma
Ammi ta dawo gidan a gajiye, Aneesah ta
fito mata da kujera snn ta kawo mata
ruwan sha a kofi, bayan ta sha take
tambayar jikin yusuf Aneesah tace da sauki
sosai don har ya fita wasa, sae da ta bar
Ammi ta huta snn murya can kasa tace
"Ammi ya hanya," Ammi tace "lfya lau, na
samu inda xaki dinga aikin da kyar Aneesah,
amma sae dae matar bata da mutunci ko
kadan, bana tunanin xaki iya Aneesah barin
ma ke da baki da hkuri, snn irin aikin da ta
lissafo gskya bana jin xaki iya su sun maki
yawa Aneesah, ki hkura kawae idan Allah
yasa wataran Hajiya xulfa ta sake samun
wani wurin aikin sae ki fara," Aneesah tace
"haba Ammi ni wllh koma meye ni xan iya
aikin nn, don Allah ki barni na fara kawae
Ammi, nayi maki alkawarin baxan baki
kunya ba kinji Ammina, " Ammi tayi shiru
tana kallonta, can tace "shknn to Allah ya kai
mu gobe," Aneesah tace "Ameen," cike da
murna da jin ddi don ita so kawae take ta
xana jarabawarta wnn shekaran da yardar
Allah. Karfe goma da rabi Aneesah da
Amminta suka isa kantamemen gidan da
xata fara aiki a cikin garin Abuja, jikin
Aneesah yyi sanyi sosai ganin gidan bana
wasa bne don gidan ya hadu iyakar hadewa
ga anguwar ma kadai abun kallone, maigadi
da uniform din soja a jikinsa ya bude masu
gate fuskarsa a tsuke yace "ku ne bakin da
Hajiya tace xa su xo," Ammi tace "eh mune,"
ya nuna masu daga kusa da wani flower
yace "to ku tsaya can tace ku jira ta a nn,"
Ammi tace "to snn suka dawo gefen shukan
suka tsaya, Aneesah ta dinga masa wani irin
kallo cike da jin haushin yanda yake masu
maganar," yaje ya ba yaran gidan sako suce
ma Hajiya masu aikin sun xo snn ya dawo
bakin gate ya tsaya, Aneesah sun fi awa
daya a tsaye wajen ga rana bbu hajiya bbu
lbrinta, har sun firda ran fitowarta Ammi
tace "muje kawae Aneesah," sae ga ta ta fito
cikin shiga ta alfarma sanye da glass sae
kamshi take a girme xata girme ma Ammi
sosae ba kadan ba, ta dinga taku kmr
baxata taka kasa ba ta iso kusa dasu tana
masu wani irin kallon raini cikin isa da
gadara tace "ina 'yar aikin," Ammi ta kasa
cewa komai, sae Aneesah ce tace "gani,"
matar ta bude baki da dan mamaki tace,
"wnn kwailar wani aiki xata iya hka, na yi
xaton wata babba balagaggiya xaki kawo
min malama," Aneesah ta dake tace "bbu
abinda bana yi Hajiya, tun daga kan shara,
wanke wanke, goge goge, girke girke, da
duk aikin da kika sani Hajiya," Hajiyar ta tabe
baki tace "yyi, duk wata dubu goma sha
biyu nace xan dinga badawa kuma idan
washing machine ya wanke ma babies dina
kaya yau to gobe ita xata wanke masu, snn
tun karfe bakwae xata xo aiki ta bar min
gidana karfe shidda na yamma, ina fatan ku
ba fulanin daji bne kun fahimce ni," Ammi
tayi murmushi tace "mun fahimce ki Hajiya
mun gode, amma karfe shiddan da kika ce
Hajiya yyi dare don gidanmu da nisa sosai,
ki rage kudin aikin in yaso sae ta dinga
barin nn ko xuwa karfe biyar ne," hajiyar
tayi masu wani kallo ta tabe baki tace "karfe
biyar da rabi xata dinga barin nn period,
idan hkn yyi maku to ta fara aiki daga dis
vry moment, idan kuma bai maku ba ku ja
tsumman rayuwarku ku fice min daga gida
don ni bna kai wa wnn lkcn ina surutu da
yan aiki talakawa irin ku," tana kaiwa nn ta
juya ta shiga takunta cikin isa har ta hau
balcony ta shige falo...
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
.
Na KHALEESAT HAIDAR
.~3~

.
Ammi ta girgixa kai a hankali tace "baxa ki
iya ba Aneesah muje kawae," Aneesah ta
xame hannunta a hankali daga rikon da
Amminta tayi mata tace "xan iya Ammi, ki
tafi gida kawae sae na dawo," bata jira
abinda Ammi xata ce ba tayi saurin barin
wajen ta bi kofar da Hajiyar ta bi ta shige
cikin gidan tana karanto Addu'o'i cikin
xuciyarta, ta ga kanta a wani makeken falon
gske mai cike da kayan alatu da kayan more
rayuwa " ya salam! Aljannar duniya knn," ta
dinga bin falon da kallo a hankali gabanta
na faduwa sae kace ba Nigeria ba, wnn
wani irin aiki suke yi hka, gskya wasu kam
sun more duniya, ta rasa inda xata bi don
falon ba kowa sae karar Ac da wani
ni'imantattcen kamshi dake tashi, ta kai
minti kusan goma a tsaye tana naxarin
komai na falon duk da wasu tana ganinsu
falon baffanta, taji ana taka matakalan bene
a hankali ana saukowa ta tsura ma stairs
din ido tana jiran taga ko Hajiyar ce ke
sauko wa, wata kakkyawar yarinya da baxa
ta wuce ta ba ce ta sauko tana sanye da
kayan bacci, yarinyar ta mitsike ido tana
kallonta da mamaki, Aneesah ta kauda
kanta, yarinyar cikin gadara tace "who re
yhu," Aneesah tayi shiru bata ce mata komai
ba sae wani irin kallo ma da take ma
yarinya, yarinyar ta juya da sauri ta koma
sama, sae ga ta ta dawo da momynta,
Hajiyar tace "ohh House Maid dinmu ce
pretty," Hajiya ta karaso kasa a walakance
tace "bbyna xata xaga dake ko ina na gidan
ta nuna maki duk aikin da xaki dinga yi, sae
ki fara daga ynxu," ta kira prettyn tace
"sauko bby ki nuna mata House chores din
gaba daya," yarinyar ta sauko tana yatsine
fuska tace "momy ni kayana xata fara
wanke min kafin ta fara komai, don ni ynxu
na daina gane wankin washin machine din
nn, shi kuma iliya baya wanke min da kyau
gugan ma na Hauka yake min," Hajiya tace
"to maxa ki fito mata da kayayyakin taje
bakin tap a kusa da garden ta wanke, ki
hado mata da na sumy don naga kmr tana
da kayan wanki ita ma," prettyn tace "na
meenah fa," Hajiyar tace "A'a kinsan halinta
tana iya cewa bata samu ba, kwaso mata
naku dae kawae," prettyn ta juya da sauri ta
haye sama, Aneesah dae binsu da kallo
kawae take. Hajiya ma ta juya ta haye sama,
bayan kmr minti goma sae ga prettyn da
tulin kayan wanki ta watsa mata su a
gabanta, Aneesah ta dinga bin kayan da
kallo, cikin gadara prettyn tace "kuma
yarinya ki tabbatar kin wanke mana
kayanmu da kyau, suna bushewa kuma ki
goge mana su, snn karki kuskura ki hada
min fararen kayana da wasu kayan don
idan suka dafe wllh sae kin siya min sabo,"
ta juya tana tana karkade jiki ta haye sama.
Aneesah tace "hmm, ikon Allah," ta girgixa
kai ta kwasa kayan da sabulae da omon da
ta watsar mata ta fita daga falon ta shiga
neman garden da kyar ta samo sbda girman
gidan, ta ga bokitae da manyan robobin
wanki a wajen ta tara famfo ba tare da bata
lkci ba ta fara wankin, ba ita ta gama
wankin nn ba sae kusan karfe daya, don
kayan mugun yawa ne dasu, abun mamaki
ma wasu bata ga alaman an sa su ba, ta
juya bayan ta gama shanyan kayan tana
kallon kudaden da ta dinga gani a
wandunayensu da english wear tana
ajiyewa gefe daya, ta kirga gaba daya kudin
taga dubu

Please Login or Register in order to submit comment