Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tana fita ya ja motarsa yyi
gaba, ta bi sa da kallo, nn da nn taji ranta ya
bace, don ma ya samu tana kulasa, xae ko
gane
kuransa daga ynxu, ta juya a fusace ta shige
gida. Washegari tana kwance Ammi ta shigo
tace
"Aneesah ki je da khabir bakin titi xaku taho
da
bako," Aneesah tace "bako daga ina Ammi,"
Ammi tace "bana gaya maki xa muyi bako
yau
ba, wnn din dake yawan kirana a waya,
ranar
bana baki kun gaisa ba" Aneesah ta dan
bata rai
don bata son fitan, amma dae tace "to
Ammi,"
Aneesah ta dauki Hijab ta fito a xuciyarta
tace
shi yasa Ammi tayi girki kala biyu knn yau,
lallai
Ammi na ji da bakon nn, tana shiga gidansu
khabir ta kirasa ya raka ta har busstop ta
tsaya
tana ta kalle kallen inda xata ga bakon, daga
bayan ta taji ance "Aneesah koh?" ta juya
tana
kallonsa ta kasa cewa komai, yyi murmushi
yace
"nyc meetin yhu Aneesah," ta gyada masa
kai
snn ta juya tace "Ammina ce tace na taho da
kai," tana fadin hka tayi gaba rike da
hannun
Khabir, ya shiga bin ta a baya yace "abun ma
yaki ne ko Aneesah," ita dae bata ce masa
komai
ba har suka isa gida, ganin ya tsaya daga
waje
ne yasa tace ya shigo, ya bi bayanta suka
shiga
gidan. Aneesah na xaune tsakar gida bayan
ta
raka Faruuq da lkci daya suka shaku kmr da
can
sun san juna ya tafi hotel ya kwana,
Mujaheed ya
shigo gidan, bae ce mata ba ita ma hka,
bayan
kmr minti goma ya fito bayan ya gaida
Ammi a
ciki yace xamuyi magana Aneesah, ta mike
ta
shiga ciki fuskarta daure ta nemi ixini gun
Amminta suka fita kofar gida ya bude mata
mota
ta shiga, ta hade rae don ta dau kudirin
ynxu bbu
ruwanta da kowa tunda ga Amminta, duk
fita
harkansu xa tayi, tace "in shiga in yi me?"
yyi
shiru yana kallonta snn yace "magana xa
muyi,"
ta jingina jikin mota tace "ni baxan shiga ba
ka
fada min abinda xaka fada min a nn," bae ce
komai ba ya tsaya kallonta, can ya dafe
motarsa
da hannu biyu ya sa ta tsakiya, ta fara kkrin
turasa ta fita tace "A'a wnn wani irin iskanci
ne?"
yyi mata wani mugun kallo yace "sae ynxu
kika
san iskanci ne," xata yi magana tayi shiru
ganin
motar Hydar, ta bi motar da kallo har yyi
parkin
ya fito, yana kallonsu, ya karaso kusa da su
yana
kallon Aneesar da kyau yace "ke iskancin
naki
ma na daban ne yarinyar nn," tayi masa
wani
mugun kallo tace "kar ka sake ce min 'yar
iska
don ni ba 'yar iska bace," tana fadin hka ta
juya
xata shiga gida ya fixgota a fusace yace "ni
kke
gaya ma magana hka," tace "an gaya maka
din,
kuma ni duk ku rabu dani kowa ya kama
gabansa, ku fita daga rayuwata idan har
dama
sbda Allah kuka tsaya min, idan ko a cikinku
akwae wanda ya tsaya min kan wani abu
daban,
to ya fada a biyasa"
.
Daga
Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka
yi
cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki
ba,
Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana
kallonta a sanyaye yana gyada kai yace
"shknn
Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda
Allah
da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn
furucin
xan nuna maki ban taimake don wani abu
naku
ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu
Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude
motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar
a
hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar
da
kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da
kuka
tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me
yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana
kallonta,
idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya
tana
kuka ssae, a raunane taji ya fara magana
"Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya
biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr
xae
yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu
dake Aneesah, dama badan wani abu naku
na
tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma
son
da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na
har
abada Aneesah i promise yhu baxan sake
shiga
rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da
Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce
don
tashin hankali kuka ssae take tana girgixa
masa
kai, hawayen da ta ga idonsa ya dada rikita
ta,
ya juya yyi hanyar motarsa, ta sulale wajen
cikin
tashin hankali, da kyar ta iya cewa "na shiga
uku," tana kallo har Hydar ya bar anguwar,
ta
fashe da wani sabon kukan da ta sanin
abun da
tayi, da kyar ta iya mike tayi hanyar shiga
gida
tana ganin jiri, bata bari Ammi ta lura da
kukan
da take ba, tana shiga daki kwanciya kawae
tayi,
ranar tayi kukan da ta sanin abun da tayi da
daddare, bacci ya kaurace mata duk taji bbu
abinda ke mata dadi a duniyar, taji ta tsani
kanta, sae kusan karfe uku ta samu bacci,
da
safe Ammi ta lura da yanda idonta ya
kumbura
tayi tayi da ita me ya sameta taki gaya ma
Ammi tace kanta ne ke ciwo kawae, karfe
sha
daya su ummi da Momynta suka xo gidansu,
Aneesah tayi farin cikin ganinsu ssae kuma
tayi
mamakin yanda akayi suka san gidansu,
Ammi
ta tare su da kyau don Aneesah ta bata
lbrinsu,
har Ammi na shirin xasu je gidan nasu
xuwa nxt
wk sae kuma ga su sun xo, momy na ta hira
da
Ammi bayan ta mata jajan Abinda ya faru,
duk
wnn hiran da ake Aneesah dakewa take
kawae
don xaxxabi take ji na neman rufeta, duk
she is
nt herself ta rasa abinda ke mata ddi a
duniyar,
kar ummi tace ta shareta yasa ta shiga
tambayarta Mudatheer da mutanen da ta
saba
da xamanta gidansu, ummi tace "yana kano
ae
tun lst wkk," Aneesah ta dauko takarda da
pen
tace ummi ta rubuta mata Nmbrsa, sae
kusan
sha biyu Ammi da Aneesah suka rakasu
bakin
motarsu xasu koma gida, Ammi tace masu
suna
nn xuwa suma. Bayan tafiyar su ummi da
kmr
minti ashirin Faruuq ya shigo gidan,
Aneesah ta
kirkiro fara'a tana gaishesa ya amsa yana
murmushi, tace "sae ynxu ya faruuq," yace
"wllh
kuwa ya shiga ya gaida Ammi a daki,"
Aneesah
ta xauna ta rafka tagumi tayi jigum a tsakar
gidan abun duniya ya isheta, tuna abinda ya
faru jiya yasa hawaye ya shiga bin kuncinta,
bata masu halacci ba, ta butulce masu, ta
cuce
kanta, kuka ssae take amma mara sauti, ta
ga
mutum durkushe gefenta yana kallonta, ta
mike
tsaye da sauri tana goge hawayenta tace
"ya
faruuq," ya girgixa mata kai yace "me ya
faru
Aneesah," tana goge fuskarta tace "bbu
komai,"
ya harareta yace "karya kike yi, bana ce ki
daukeni matsayin yayanki ba Aneesah, meye
damuwarki ki gaya min, kar ki boye min ni
yayanki ne kinji" wasu sababbin hawayen
na bin
kuncinta tace "bbu komai ya faruuq," yace
"to
bari naje na kira Ammi sae ki gaya mata ita,"
ta
girgixa masa kai da sauri tace "A'a don Allah
kayi hkuri," yace "to gaya min me ya sa ki
kuka,
tunda na shigo na lura kina cikin damuwa
kanwata," tana goge fuskarta a sanyaye ta
kasa
cewa komai, yace "ki yarda dani Aneesah, ki
gaya min damuwarki don Allah," a hankali
tace
"xan gaya maka to," ya shiga dakin da Ammi
ta
gyara masa don dakuna uku ne a gidan
dama,
ta bi sa a baya ta xauna kan kujera tana
kallonsa yace "ina jinki kanwata," a sanyaye
tace
"lbrin mutane biyu xan baka yayana, sae ka
gaya min wanda yafi cancanta a cikinsu ya
xama
mamallakin warce ke cikin lbrin nawa," ya
hade
rae yace "lbri nace maki nake son ji,
matsalarki
nace ki gaya min na sama maki solution
kanwata," tace "ka fara saurarana yaya, wllh
xaka ji damuwata idan na gama baka lbrin,"
yace "to ina jinki," a nutse ta shiga basa
lbrin
kanta ba tare da ta bari ya gane ba, tun
daga
farko har ixuwa lkcn da ta fara aiki gidansu
Hydar, da irin taimakon da yyi mata, tun
daga
nn ya gane lbrinta take basa, ya dae yi shiru
yana sauraranta, bbu abinda ta boye ma
faruuq
har xuwanta kauye da haduwarta da
Mudatheer, snn Mujaheed, Faruuq ya tsura
mata ido yana sauraran lbrin nata har
ixuwa
abinda ya faru jiya da daddare, bbu part din
da
ta boye masa, ta fashe da kuka tana kallon
faruuq da ya lumshe idonsa ya kasa cewa
komai, a hankali taji yace "Hydar ya cancanci
xama mamallakin ki Aneesah,"
~36~
A hankali Aneesah ta
sulalo daga kan kujeran da take hawaye na
bin kuncinta,
Faruuq ya tsura mata ido snn yace "me yasa
kika ce xaki
biyasu abinda suka maki Aneesah, kinga
alamar xaki iya biyan
abinda suka maki, barin Hydar da ya xauna
prison na
watanni," kuka ssae take tana girgixa kai
tace "ban san lkcn
da nace masu hka ba ya Faruuq," faruuq
yace "to ki kirasu ki
basu hakuri," a sanyaye tace "ban da
nmbrsu," yyi shiru yana
kallonta snn yace "ki bani address dinsu
duka, kafin na tafi yau
xanje na samesu," ta gyada masa kai tana
kallonsa, a takarda
ta rubuta masa address dinsu gaba daya,
snn ya mike yace "to
ki share hawayenki kanwata kar ki daga ma
Ammi hankali, sae
na dawo" yana kai wa nn ya fice ta bi sa da
kallo hawaye mai
xafi na bin kuncinta, ta mike da kyar tana
gyara fuskarta ta fita
daga dakin xata je yin wanke wanke,
throughout ranar Ammi ta
kasa gane kan Aneesah duk ita ma ta daga
hankalinta, ita dae
Aneesah jiran dawowar ya faruuq kawae
take, da yamma tana
share tsakar gida taji an bude kofar gidan
ta mike da sauri a
tunaninta Faruuq ne, pretty ce ta shigo
gidan kmr
mahaukaciya wasu mata na biye da ita a
baya, gaban
Aneesah yyi mugun faduwa, pretty ta
karaso kusa da ita da
sauri ta rikota ta fashe da kuka tace "me
kika yi ma yayana
Aneesah, ki gaya min me kika yi ma yayana,"
ta sulale kasa ta
daura hannu a ka tana kuka mai ban tausayi
tace "don Allah
ki gaya min me kika yi masa," Hajiyar
Mujaheed ta karaso
cikin gidan ita ma a rude tana kallon
Aneesah tace "ke ce
Aneesah ko," Aneesah ta kasa cewa komai
don tashin hankali,
a hankali ta sami kanta da sulale kasa ta
fasa wani ihu a
tsorace, hajiyar ta durkushe gabanta a rude
ta rikota tace "don
Allah ki rufa mana asiri," don a tunaninta
suma Aneesah xata
yi, Ammi da bata gidan ta shigo dai dai lkcn,
ta karaso a dan
tsorace tace "me ya faru," pretty na kuka
ssae tace "don Allah
mama ki bar ta ta bi mu asibiti, kar yayana
ya mutu ita yake ta
kira," daya daga cikin matan da suka shigo
gidan ta dago
Aneesah tayi waje da ita, Hajiya na biye da
su da sauri, duk da
ganinsu kasan suna cikin tashin hankali,
Aneesah komawa tayi
kmr statue duk ta kasa wani kwakkwaran
tunani da
kwakwalwarta, ta xama kmr wata mutum
mutumi, hawayenta
ma tamkar sun kafe take ga, Amai ta shiga
kwararawa cikin
motar ba gaira ba dalili, don har lkcn ita
bata gama fahimtan
abinda ke faruwa ba, matan suka riketa a
rude wata na xuba
mata ruwa, sae a snn maganganun pretty
suka dinga dawo
mata, daga nn kuma bata sake sanin abun
da ya faru ba, don
sulalewa jikin matar da ke rike da ita tayi
sumammiya.duk
suka rude a motar wasu har da kuka, pretty
nata kam ba a
magana, suna isa asibitin ita ma aka shiga
da ita da sauri. Ko
da ta bude idonta pretty ta gani xaune
gefenta tana kuka,
pretty ta kamo hannunta cikin kuka tace
"don Allah kar ki sake
rufe idonki Aneesah ki tausayama yayana,"
wata nurse ta
shigo ta janye pretty daga kusa da Aneesah
da ta xuba mata
ido kmr wata mara hankali, nurse din tasa
duk matan dake
dakin suka fita, Aneesah dae binsu kawae
take da kallo, nurse
din ta fita ta ja kofar, bacci mai nauyi ya
dauketa daga nan
.
a
hankali Aneesah ta bude idonta ta shiga
kare ma
inda take kallo, daga karshe ta sauke idonta
kan
drip din dake hannunta, ta fara kkrin
mikewa
xaune, taji muryan mutum a gefenta, ta juya
da
sauri taga Abdul ne, yace "ya jikin kanwata"
tayi
shiru tana kallonsa, ya mike ya fita ya shigo
da
nurse ta cire mata drip snn tace a bata tea
ta
sha, Abdul ya fita ya shigo tare da mum din
Mujaheed ta karaso kusa da Aneesah tace
"sannu
kinji Aneesah," Aneesah dae bata ce komai
ba sae
kallonta da take, ta hada mata tea ta shiga
bata
da kanta, kadan Aneesah ta sha ta kauda
mata
kai Hajiyar tace "ki sha mana Aneesah,"
Aneesah
ta girgixa mata kai a karo na farko muryarta
a
shake tace "ya Hydar fa," Hajiyar tace "ki
daure
ki sha sae na kai ki gunsa bacci yake," da
kyar ta
shiga kurban tean har tayi rabi tace ta
koshi,
wata nurse ta shigo da magunguna mum
din
Mujaheed ta karba tace "xa mu iya dan fita
da ita
nurse," Nurse din tace "idan har bata ganin
jiri
xaku iya fita da ita amma kar kuyi nisa,"
Hajiya
tace "A'a bama waje xamu ba, ward din
dake
sama xamu," nurse din tace "ok," tana kallon
Aneesah tace "hope bbu inda ke maki ciwo
ynxu,"
Aneesah ta gyada mata kai nurse din ta fita,
Abdul yace "mum ku bar Hydar ya huta kar a
tada shi," hajiya tace "aa baxa mu tashe sa
ba
dama, da ya ma aka samu yyi baccin,"
hajiyar ta
taimaka ma Aneesah ta mike tsaye ta bata
takalmi ta sa, snn suka fita daga dakin,
dakin da
Hajiyar ke kwance ta fara kai ta, hajiya duk
ta
rame ta xama wani iri ita ma a daxun
ciwonta ya
tashi bayan an aiko mata da rasuwar sumy
a can
india, snn ga Hydar da aka rasa me ya
samesa
lkci daya, don lkcn bai ma san da mutuwar
kanwartasa ba bare ace shine, Aneesah ta
shigo
dakin a sanyaye tana kallon hajiyar da ta
mike
xaune da sauri ganinta, ita ma ruwan ake
kara
mata, Ammi ma na xaune dakin, cikin murya
mai
ban tausayi Hajiyar ta fara magana tana
kuka,
"don Allah Aneesah ki yafe mana, ki tausaya
ma
rayuwata ki amince ki aure Hydar, shi daya
nake
da bana son wani abu ya samesa Aneesah,
ban
gama dawowa hayyacina daga mutuwar
Sumayya ba sae ga na Hydar, idan wani abu
ya
sami Hydar ban san ya rayuwata xata
kasance
ba," kuka ssae Hajiyar take, Aneesah ma
kukan
take, duk mutanen dake xaune dakin sae da
jikinsu yyi sanyi, Ammi ko kasa dago kanta
tayi,
Hajiya ta juya a sanyaye tana kallon mum din
Mujaheed tace "kun ki gaya min halin da
Aliyu ke
ciki," mum din Mujaheed tace "nace maki
bacci
yake yi Hajiya," tana fadin hka ta kama
hannun
Aneesah suka fita daga dakin, wani ward
din
daban suka shiga gabanta yyi mugun
faduwa
ganin Hydar kwance ana kara masa ruwa
har
leda biyu, faruuq na xaune dakin da wani
frnd
dinsa, pretty ma na xaune gefensa kmr xata
shige
jikinsa, duk ta xama wani iri itama abun
tausayi,
Aneesah ta karasa kusa da shi da sauri ta
fada
kan gadon tana kuka, faruuq ya janyeta da
sauri
yace "kar ki tada sa Aneesah," ta koma gefe
tana
kallonsa tana ci gaba da kukanta mai ban
tausayi, Mum din Mujaheed ta kalli Najeeb
tace
"na samu Mujaheed a waya daxu Najeeb,
wae
ashe ya koma holland ne, kaji tsiya ko
ubansa fa
bae sanar ma wa ba bare ni," Najeeb yace
"ikon
Allah, to kin gaya masa rashin lafiyar Hydar
din
ne mum," Hajiyar tace "eh na gaya masa,
yace
gobe xae juyo, yana can duk ya daga
hankalinsa
shima yau ya kirani yafi sau ashirin " a
sanyaye
pretty tace "nima yana ta kirana," Najeeb
yace
"dama kice masa mu hadu a Egypt kawae,
can
xamu wuce da Hydar gobe," Hajiyar tace
"egypt
kuma Najeeb," Najeeb yace "wnn Abdul din
ne
yace hka, shima likita ne ssae, kuma daxu
ma
wani doctor ya kirani office ya gaya min
hka,"
Hajiyar tace "to mu dae ga mu ga Allah, Allah
dae
ya basa lfya, ku ba Aneesar kujera ta xauna,"
Najeeb ya jawo mata kujera ta xauna da
kyar,
Hajiyar ta juya ta fita, ana kiran sllhn isha
duk
suka fita yin sllh dakin ya rage daga
Aneesah sae
pretty, wata mata ta leko tace pretty taje
Hajiya
na nemanta, ta fita daga dakin tana kallon
Aneesah kmr me tsoron kar ta ma yayanta
wani
abun, bayan ta fita Aneesah ta mike ta
karasa
kusa da gadon a sanyaye ta dafa gadon
tana
kallonsa hawaye na bin kuncinta, a hankali
ta
shiga kiransa ganin bae amsa ba yasa ta
fada
kansa tana kuka ssae, ranar dae asibitin ta
kwana don likitocin ca sukayi ta xauna ko
da xae
farka ya xamana tana kusa da shi kuma a
kanta
xae daura ido kafin kowa, dole Ammi ta
wuce
gida ta barta, cike da tausayin Hydar,
Aneesah
dae na gefensa a xaune jira kawae take
taga ya
bude ido amma yaki budewa, hkn yasa ta
kasa
samun nutsuwa hawaye yaki tsaya mata, ba
ita
ba kowa ma abinda yake jira knn har
likitocin
amma shiru.
*
To nimadai bari natsaya anan kada nima kukan yazomin
C U nXt 👉@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
NA KHALEESAT HAYDAR
36&37
~36~
Hydar
ya shigo dakin ya karasa kusa da gado yana
kallon Aneesah yace "tashi na mayar dake
gida
Magrib ya kusa," ya dauki ledojin da suka
shigo
da, da abincin da Ammi ta basa ya ajiye kan
table yana kallon Mum dinsa yace "Mum din
Aneesah tace a kawo maki," Hajiya tace "to
ngdd
ssae Allah ya biyata," ta juya tana kallon
Aneesah tace "Allah ya baki miji na gari
wanda
xae rike ki amana Aneesah," Aneesah ta
sunkuyar da kai bata ce komai ba, Mujaheed
ya
mike xae fita Hajiya tace "har xaka koma ne
Mujaheed," ba tare da ya kalleta ba yace "A'a
ina
xuwa," yana fadin hka ya fita, Hydar ya kalli
Aneesah yace "mu tafi," Aneesah tayi ma
Hajiyar
da ta kasa daina kallonta sallama a sanyaye,
suka fita daga dakin. Ko kallon Mujaheed
Hydar
bae yi ba yyi hanyar motarsa ya bude
Aneesah
na biye da shi a baya, tana kai wa inda
Mujaheed
yake ta kasa wucewa, ta tsaya tana kallonsa
tace "ina yini ya Mujaheed," ba tare da ya
kalleta
ba yace "lfya," dae dae nn Hajiyarsa ta shigo
asibitin, Hydar ya tsaya ta karaso suka gaisa
tana kallon Aneesah tace "A'a surkarmu ne
wnn
mae kama da balarabiyan Aliyu," Hydar yyi
murmushi bae ce komai ba, Aneesah ta
gaisheta
cike da jin kunya ba tare da ta dago kai ba,
Hajiyar ta amsa da fara'arta tana tambayarta
mutan gida, ta juya tana kallon Mujaheed
tace
"prince ashe dama kana nn," kai kawae ya
gyada
mata, ta shiga cikin asibitin, ba sae an gaya
ma
Aneesah ba ta gane Mum din Mujaheed ne
sbda
kamar da suke yi, Aneesah ta lura ita Hydar
yake
jira ta kalli Mujaheed a sanyaye tace "sae
anjima
yayana," ya dago yana kallonta ya kasa ce
mata
komai ta bude bayan mota ta shiga sae da
Hydar
yyi reverse snn a karo na farko yace ma
Mujaheed "sae mun hadu anjima," ya ja
motar
suka fice daga asibitin, dae dae kofar gida
Hydar
ya ajiye Aneesah, tana fita ya ja motarsa yyi
gaba, ta bi sa da kallo, nn da nn taji ranta ya
bace, don ma ya samu tana kulasa, xae ko
gane
kuransa daga ynxu, ta juya a fusace ta shige
gida. Washegari tana kwance Ammi ta shigo
tace
"Aneesah ki je da khabir bakin titi xaku taho
da
bako," Aneesah tace "bako daga ina Ammi,"
Ammi tace "bana gaya maki xa muyi bako
yau
ba, wnn din dake yawan kirana a waya,
ranar
bana baki kun gaisa ba" Aneesah ta dan
bata rai
don bata son fitan, amma dae tace "to
Ammi,"
Aneesah ta dauki Hijab ta fito a xuciyarta
tace
shi yasa Ammi tayi girki kala biyu knn yau,
lallai
Ammi na ji da bakon nn, tana shiga gidansu
khabir ta kirasa ya raka ta har busstop ta
tsaya
tana ta kalle kallen inda xata ga bakon, daga
bayan ta taji ance "Aneesah koh?" ta juya
tana
kallonsa ta kasa cewa komai, yyi murmushi
yace
"nyc meetin yhu Aneesah," ta gyada masa
kai
snn ta juya tace "Ammina ce tace na taho da
kai," tana fadin hka tayi gaba rike da
hannun
Khabir, ya shiga bin ta a baya yace "abun ma
yaki ne ko Aneesah," ita dae bata ce masa
komai
ba har suka isa gida, ganin ya tsaya daga
waje
ne yasa tace ya shigo, ya bi bayanta suka
shiga
gidan. Aneesah na xaune tsakar gida bayan
ta
raka Faruuq da lkci daya suka shaku kmr da
can
sun san juna ya tafi hotel ya kwana,
Mujaheed ya
shigo gidan, bae ce mata ba ita ma hka,
bayan
kmr minti goma ya fito bayan ya gaida
Ammi a
ciki yace xamuyi magana Aneesah, ta mike
ta
shiga ciki fuskarta daure ta nemi ixini gun
Amminta suka fita kofar gida ya bude mata
mota
ta shiga, ta hade rae don ta dau kudirin
ynxu bbu
ruwanta da kowa tunda ga Amminta, duk
fita
harkansu xa tayi, tace "in shiga in yi me?"
yyi
shiru yana kallonta snn yace "magana xa
muyi,"
ta jingina jikin mota tace "ni baxan shiga ba
ka
fada min abinda xaka fada min a nn," bae ce
komai ba ya tsaya kallonta, can ya dafe
motarsa
da hannu biyu ya sa ta tsakiya, ta fara kkrin
turasa ta fita tace "A'a wnn wani irin iskanci
ne?"
yyi mata wani mugun kallo yace "sae ynxu
kika
san iskanci ne," xata yi magana tayi shiru
ganin
motar Hydar, ta bi motar da kallo har yyi
parkin
ya fito, yana kallonsu, ya karaso kusa da su
yana
kallon Aneesar da kyau yace "ke iskancin
naki
ma na daban ne yarinyar nn," tayi masa
wani
mugun kallo tace "kar ka sake ce min 'yar
iska
don ni ba 'yar iska bace," tana fadin hka ta
juya
xata shiga gida ya fixgota a fusace yace "ni
kke
gaya ma magana hka," tace "an gaya maka
din,
kuma ni duk ku rabu dani kowa ya kama
gabansa, ku fita daga rayuwata idan har
dama
sbda Allah kuka tsaya min, idan ko a cikinku
akwae wanda ya tsaya min kan wani abu
daban,
to ya fada a biyasa"
.
Daga
Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka
yi
cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki
ba,
Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana
kallonta a sanyaye yana gyada kai yace
"shknn
Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda
Allah
da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn
furucin
xan nuna maki ban taimake don wani abu
naku
ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu
Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude
motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar
a
hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar
da
kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da
kuka
tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me
yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana
kallonta,
idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya
tana
kuka ssae, a raunane taji ya fara magana
"Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya
biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr
xae
yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu
dake Aneesah, dama badan wani abu naku
na
tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma
son
da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na
har
abada Aneesah i promise yhu baxan sake
shiga
rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da
Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce
don
tashin hankali kuka ssae take tana girgixa
masa
kai, hawayen da ta ga idonsa ya dada rikita
ta,
ya juya yyi hanyar motarsa, ta sulale wajen
cikin
tashin hankali, da kyar ta iya cewa "na shiga
uku," tana kallo har Hydar ya bar anguwar,
ta
fashe da wani sabon kukan da ta sanin
abun da
tayi, da kyar ta iya mike tayi hanyar shiga
gida
tana ganin jiri, bata bari Ammi ta lura da
kukan
da take ba, tana shiga daki kwanciya kawae
tayi,
ranar tayi kukan da ta sanin abun da tayi da
daddare, bacci ya kaurace mata duk taji bbu
abinda ke mata dadi a duniyar, taji ta tsani
kanta, sae kusan karfe uku ta samu bacci,
da
safe Ammi ta lura da yanda idonta ya
kumbura
tayi tayi da ita me ya sameta taki gaya ma
Ammi tace kanta ne ke ciwo kawae, karfe
sha
daya su ummi da Momynta suka xo gidansu,
Aneesah tayi farin cikin ganinsu ssae kuma
tayi
mamakin yanda akayi suka san gidansu,
Ammi
ta tare su da kyau don Aneesah ta bata
lbrinsu,
har Ammi na shirin xasu je gidan nasu
xuwa nxt
wk sae kuma ga su sun xo, momy na ta hira
da
Ammi bayan ta mata jajan Abinda ya faru,
duk
wnn hiran da ake Aneesah dakewa take
kawae
don xaxxabi take ji na neman rufeta, duk
she is
nt herself ta rasa abinda ke mata ddi a
duniyar,
kar ummi tace ta shareta yasa ta shiga
tambayarta Mudatheer da mutanen da ta
saba
da xamanta gidansu, ummi tace "yana kano
ae
tun lst wkk," Aneesah ta dauko takarda da
pen
tace ummi ta rubuta mata Nmbrsa, sae
kusan
sha biyu Ammi da Aneesah suka rakasu
bakin
motarsu xasu koma gida, Ammi tace masu
suna
nn xuwa suma. Bayan tafiyar su ummi da
kmr
minti ashirin Faruuq ya shigo gidan,
Aneesah ta
kirkiro fara'a tana gaishesa ya amsa yana
murmushi, tace "sae ynxu ya faruuq," yace
"wllh
kuwa ya shiga ya gaida Ammi a daki,"
Aneesah
ta xauna ta rafka tagumi tayi jigum a tsakar
gidan abun duniya ya isheta, tuna abinda ya
faru jiya yasa hawaye ya shiga bin kuncinta,
bata masu halacci ba, ta butulce masu, ta
cuce
kanta, kuka ssae take amma mara sauti, ta
ga
mutum durkushe gefenta yana kallonta, ta
mike
tsaye da sauri tana goge hawayenta tace
"ya
faruuq," ya girgixa mata kai yace "me ya
faru
Aneesah," tana goge fuskarta tace "bbu
komai,"
ya harareta yace "karya kike yi, bana ce ki
daukeni matsayin yayanki ba Aneesah, meye
damuwarki ki gaya min, kar ki boye min ni
yayanki ne kinji" wasu sababbin hawayen
na bin
kuncinta tace "bbu komai ya faruuq," yace
"to
bari naje na kira Ammi sae ki gaya mata ita,"
ta
girgixa masa kai da sauri tace "A'a don Allah
kayi hkuri," yace "to gaya min me ya sa ki
kuka,
tunda na shigo na lura kina cikin damuwa
kanwata," tana goge fuskarta a sanyaye ta
kasa
cewa komai, yace "ki yarda dani Aneesah, ki
gaya min damuwarki don Allah," a hankali
tace
"xan gaya maka to," ya shiga dakin da Ammi
ta
gyara masa don dakuna uku ne a gidan
dama,
ta bi sa a baya ta xauna kan kujera tana
kallonsa yace "ina jinki kanwata," a sanyaye
tace
"lbrin mutane biyu xan baka yayana, sae ka
gaya min wanda yafi cancanta a cikinsu ya
xama
mamallakin warce ke cikin lbrin nawa," ya
hade
rae yace "lbri nace maki nake son ji,
matsalarki
nace ki gaya min na sama maki solution
kanwata," tace "ka fara saurarana yaya, wllh
xaka ji damuwata idan na gama baka lbrin,"
yace "to ina jinki," a nutse ta shiga basa
lbrin
kanta ba tare da ta bari ya gane ba, tun
daga
farko har ixuwa lkcn da ta fara aiki gidansu
Hydar, da irin taimakon da yyi mata, tun
daga
nn ya gane lbrinta take basa, ya dae yi shiru
yana sauraranta, bbu abinda ta boye ma
faruuq
har xuwanta kauye da haduwarta da
Mudatheer, snn Mujaheed, Faruuq ya tsura
mata ido yana sauraran lbrin nata har
ixuwa
abinda ya faru jiya da daddare, bbu part din
da
ta boye masa, ta fashe da kuka tana kallon
faruuq da ya lumshe idonsa ya kasa cewa
komai, a hankali taji yace "Hydar ya cancanci
xama mamallakin ki Aneesah,"
~36~
A hankali Aneesah ta
sulalo daga kan kujeran da take hawaye na
bin kuncinta,
Faruuq ya tsura mata ido snn yace "me yasa
kika ce xaki
biyasu abinda suka maki Aneesah, kinga
alamar xaki iya biyan
abinda suka maki, barin Hydar da ya xauna
prison na
watanni," kuka ssae take tana girgixa kai
tace "ban san lkcn
da nace masu hka ba ya Faruuq," faruuq
yace "to ki kirasu ki
basu hakuri," a sanyaye tace "ban da
nmbrsu," yyi shiru yana
kallonta snn yace "ki bani address dinsu
duka, kafin na tafi yau
xanje na samesu," ta gyada masa kai tana
kallonsa, a takarda
ta rubuta masa address dinsu gaba daya,
snn ya mike yace "to
ki share hawayenki kanwata kar ki daga ma
Ammi hankali, sae
na dawo" yana kai wa nn ya fice ta bi sa da
kallo hawaye mai
xafi na bin kuncinta, ta mike da kyar tana
gyara fuskarta ta fita
daga dakin xata je yin wanke wanke,
throughout ranar

Please Login or Register in order to submit comment