Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsoro, ya
dago kanta yana
kallonta ta madubi yace "magana nake," da
kyar muryarta a
sarke tace "da sauki," ya dan yi shiru snn ya
juyo ta tana
fuskantarsa yana kallon cikin idonta yace
"wanka kika yi," da
kyar ta shiga gyada masa kai ba tare da ta
kallesa ba. A
hankali yace "ki gaya min meke damunki," ta
girgixa masa kai
da sauri duk a rikice take tace "ba komai,"
ya dauko kayan
barcinta da ya gani kan gado yana kallonta
yace "ki sa
kayanki ki kwanta," bae jira me xata ce ba
ya fara kkrin
kwance mata towel din idonsa cikin nata, ta
rike a tsorace
~42~
Hydar ya girgixa mata kai yana kallon cikin
idonta kuma har lkcn yana rike da towel din
yace "A'a i will help yhu," da ganinsa kasan
ba shi bane, hankalin Aneesah ya tashi
hawaye ya cika idonta muryarta na rawa
tace "A'a ya Hydar wllh xan iya," ya daura
yatsu biyu kan lips dinta a hankali yace
"bana son musu, just stay still" bata sake
yunkurin yin komai ba amma har lkcn tana
rike da towel din, ya cire hannunta daga
towel din ta shiga girgixa masa kai hawaye
na bin kuncinta, yyi mata wani irin kallo,
tana ji tana gani ya cire towel din jikinta ta
fashe masa da kuka tare da durkushewa a
kasan tiles duk da akwae kaya daga ciki,
Hydar ya bita ya dago ta kan yace komae
tace "A'a ya Hydar don Allah ka rufa min
asiri ka bari bana so," yace "sbda me?" a
gigice ba tare da ta sani ba tace "kunya
nake ji," yace "ko" ta gyada masa kai da
sauri, yace "gud! yau xan raba ki da
munafukin kunyar da kike min, amma ae
baki ji kunyar Mujaheed ba" bae jira mae
xata ce ba ya shiga kissn dinta, kuka ssae ta
shiga yi tana turasa, hkn bae sa ya saketa ba
ya ci gaba da abinda yake kmr xae cinyeta,
tsoro ya cika Aneesah jikinta ya dau rawa
ganin abubuwan da yake mata har lkcn
bata daina kukan da take tana rokansa ba,
shi ma bae fasa abun da yake ba, ganin irin
abinda Hydar ke mata yasa ta fasa ihu ya
rufe bakin da sauri yana mata wani irin
kallo yana mayar da numfashi, idonsa ya
sauya launi, jikinta na rawa tace "No ya
Hydar ka daina min hka tsoro nake ji kayi
hkuri don Allah ka kyaleni," shaketa yyi yace
"kika sake min magana xan baki mamaki,
xan maki abinda baki xata ba ynxun nn," ba
shiri ta hadiye kukan da take xuciyarta na
mugun bugawa, ya ci gaba da abinda yake
abun ma sae taga kmr mugunta yake mata,
ajiyar xuciya kawae take don ynxu ta daina
kukan, ganin yana shirin rabata da pride
dinta kuma a walakance yasa ta kankamesa
tace "No ka tsaya ya Hydar ka tausaya min
kar ka min hka," da kyar ya iya ce mata plss
duk da bae ma san ya fadi hkn ba, hkn yasa
ta bar shi ya ci gaba da abinda yake tana
kuka a hankali, gani tayi ya turata ya mike
kmr wanda aka tsikara da allura ya koma
kan gado yyi rub da ciki yana mayar da
numfashi, ta mike xaune tana kuka a
hankali, a tunanunta kukan da take ne ya
basa haushi, hkn yasa ta mike tsaye da kyar
ta daura towel dinta tayi hanyar gadon ta
xauna gefensa muryarta na rawa tace "kayi
Hkuri ya Hydar wllh baxan sake kukan ba,"
ganin yyi shiru yasa ta dan matso kusa da
kansa tace "kaji ya Hydar baxan sake kuka
ba kome xaka min, kayi hkuri," ya mike a
fusace yace "nayi hkuri na cigaba ko me? Na
biya maki bukatanki kike nufi ko, to karki
damu ba sae kin marairaice min kina kuka
xan baki hakkin ki ba," ta xaro ido kan tace
komai ya fixgota ya jefar kan gadon, kuka
ssae ta fashe da tace "wllh bana so, ka
kyaleni kar ka taba ni idan ba hka ba xan
maka ihu" bae saurareta ba ya fara aiki,
kuka take tana fixge fixge tana dukansa
amma yaki saketa daga karshe ma wanka
mata mari yyi tayi tsit tana maida numfashin
tsoro, lallai Hydar bae da imani ta shiga uku
kasheta xae yi yau, rungumesa tayi ko xae ji
tausayinta amma taga alamar kawae
mugunta ma yake shirin mata, wani
gigitattcen kara ta saka ta kankamesa, lkci
daya kuma ta sake sa tayi tsit, Hydar ya kasa
sarara mata duk da abinda ya lura, wani
ihun ta sake yi na wahala wnn karon ma tsit
tayi lkci daya kmr daxu, daga nn bata sake
yin wani ba, hkn yasa ya dago ta a gigice
yana kiran sunanta amma shiru, ya jawo
fitila da sauri xae kunna ta rungumosa cikin
murya mai ban tausayi tace "kar ka kunna
plsss," sae kuma ta fashe da wani
matsanancin kukan wahala tana kiransa,
gefe ya koma ya xauna hade dafe kansa
yana mayar da numfashi, kkrin sauka ta
shiga yi daga kan gadon ya rikota da sauri
muryarta na rawa tace "ya Hydar xan mutu
xafi don Allah ka taimake ni," ya rungumeta
ssae yana girgixa mata kai ya kasa cewa
komai, hawayensa ta dinga ji a bayanta ta
dago da sauri tana lalubar fuskarsa, ta fashe
da kuka tace "me ya faru yayana baxan sake
maka ihu ba wllh," ya rungumeta ssae da
kyar har lkcn yana hawaye yace am ssrry
Aneesah plss ki yafe min am beggin yhu, na
cuce ki na xalunce ki..." sae ya kasa
karasawa, ta girgixa masa kai tana kwance
kirjinsa tace "ni baka min komai ba yayana
ka daina hawaye a kai na," da kyar yace
"ban maki adalci ba Aneesah na xarge ki a
kan abunda ba hka bne," a hankali tace "in
my nxt lyf baxan sake yin mistake din da
nayi yasa kke xargina ba, ba laifinka bne Ya
Hydar" ta fashe da kuka ssae ya jawo bargo
ya lulluba masu, ranar daga ita har shi bbu
wanda yyi bacci don nn da nn xaxxabinta ya
tashi jikinta ya dau xafi ssae, hankalinsa ya
tashi ya rasa abun yi, kuka ta dinga masa ta
rasa inda xata sa ranta, ya dauko doguwar
rigarta yace "tashi in sa maki kaya mu tafi
asibiti Aneesah," ta girgixa masa kai da kyar
alamar baxata ba, dole ya shiga kiran
likitansa amma wayarsa a kashe, to ynxu wa
xae kira, Abdul ya fado masa kome ya tuna
ku
.
Ganin bae da wani alternative yasa yyi
decide gobe ya kira abokin nasa kawae da
safe, ya shiga bathroom ya hada ruwan xafi
ya xuba dettol ya fito ya sameta tana
kwance ta dukunkune cikin bargo sae kuka
take ya dauketa ya shiga da ita bathroom
sae da ya tabbatar ya gasa ta ssae snn ya
taimaka mata tayi wankan tsarki tayi alwala
ya fito da ita, ya cire bedsheet din ya
kwantar da ita ya lullubeta da bargo jikinta
ya dau xafi ssae sae rawan sanyi take, duk
ya rikice ya rasa abinda xae mata ga mugun
tausayin ta da yake, Aneesah yarinya ce ssae
da ya sani da ya barta ta kara girma kafin
yyi mata komai, but hkn kuma ya kauda
xargin da yake mata, yaji haushin kansa
ssae kan xargin da ya dinga mata a kan
abinda bata sani ba, but meyasa pretty tayi
masa karya, shi dae yasan Mujaheed baya
kwana daki daya da mace lafiya, ya dafe
kansa duk yaji jikinsa yyi sanyi yana nn
xaune kusa da ita tayi bacci har asuba, ya
mike yaje yyi wanka yyi alwala snn ya fita
xuwa masallaci, karfe shidda da rabi ya
shigo ya tarda ta kasa tana kwarara amai,
hankalinsa yyi mugun tashi ya rike ta da
sauri yana mata sannu, ta fada kansa tana
kuka ssae duk ta rame daga jiya xuwa yau,
ga jikinta kmr wuta, ya ciro wayarsa ya
shiga kiran likita yyi masa bayani snn ya
ajiye wayan yana kallonta cike da tausayinta
yace "am srry Aneesah na baki wahala ko?"
bata ce komai ba sae mayar da numfashi da
take duk ta langwabe masa da ganinta
kasan taji jiki, ya dauko doguwar rigarta ya
saka mata ya hado mata tea da kyar ta sha
kadan snn ya rungumeta yana lallabata har
likitan ya xo ya sa mata ruwa snn ya mata
allurori ya ba Hydar magungunan da xae
bata, Hydar yyi masa gdya ya rakasa ya
dawo cikin gidan, falo ya tarda pretty ta
gaishesa tace "wae jikin Aneesah ne har
ynxu naga Umar ya fita," yace "eh dubata ya
xo yi," yana fadin hka ya haura sama, bacci
ya tarda ta tana yi, ya xauna gefenta na dan
lkci yana kallonta snn ya shiga bathroom yin
wanka don yana da wani case ranar, yana
wanka pretty ta shigo dakin ta karasa kusa
da gadon tana kallon Aneesah.

~43~
Hydar ya fito ya tarda pretty tsaye yace ya
dae? tace "me xa a girka mata yaya?" yace
"pepper soup kawae xaki mata amma ki
fara gyara dakin tukunna" yana kai wa nn
ya fice xuwa dayan dakin ya shirya, ita ko ta
shiga gyara dakin tana cikin moppn bayan
ta daura xanin gadon kan kujera ba tare da
ta lura da kmai ba nufinta in ta gama sae ta
linke ta ajiye taji Aneesah na kwarara amai
ta juya da sauri tayi kanta ta riketa ta dinga
aman ga drip hannunta, dole pretty ta shiga
kwala ma yayanta kira ya shigo da sauri
yana tambayr lfya ya rike Aneesar yace ta
debo masa ruwa ta debo da sauri ta kawo
masa, Aneesah ta fada kansa tana mayar da
numfashi, ya ciro wayarsa ya kira Dr umar
yaki shiga hkn yasa ya kira Abdul kawae
cikin minti ashirin ya iso gidan, sae da ya
fara cire mata drip din snn Hydar ya
kwantar da ita kan gado, Abdul yace "me ya
sameta? Hydar yace "xaxxabi take" Abdul ya
durkusa kusa da ita yana kallnta yace "ina
ke maki ciwo Aneesah" tayi shiru bata ce
komai ba sae hawaye, Hydar ya kirasa suka
fita waje, Aneesah ta mike da kyar xata
shiga bathroom taji ta kasa tafiya, pretty ta
lura da hka tace "me ya sami kafar?" bata ce
komai ba ta koma ta xauna, ita ko ta ci gaba
da abinda take ta dauki xanin gadon xata
linke taga jini, ta juya tana kallon Aneesah
da tayi saurin juyawa taji kmr ta nutse kasa
don kunya, pretty ta shiga bathroom da
bedsheet din a sanyaye ta fito ta fita daga
dakin, magunguna kadae Abdul ya bata ya
bar gidan, Hydar na xaune gefenta bayan ya
rakata bathroom, pretty ta shigo ta ajiye
abinda ta girka ma ta ta fita, ya bita har
downstairs yana kallnta yace "meyasa kika
ma Aneesah sharri Zainab" ta fashe da kuka
tace "yaya ni ban mata sharri ba wllh abinda
na gani na gaya maka" ya juya bae ce mata
komai ba ya koma sama, lallai Mujaheed na
son Aneesah, kula ssae Aneesah ta dinga
samu daga Hydar da kanwarsa, canxawan
pretty lkci daya gareta ya bata mamaki, shiri
ssae suka fara yi kmr da, Hydar kam ko da
yaushe yana manne da ita amma ko da
wasa bae taba nuna mata xae sake
kusantar ta ba hkn yasa ta saki jikinta don
da dari dari take da shi don ya gama bata
tsoro, wani soyayya ta daban ya shiga nuna
mata har abun ya dinga bata mamaki take
ganin kmr ba Hydar ba, duk bayan kwana
biyu ya kan kaita gun Amminta, wani lkcn su
biya gidansu Mujaheed, Hajiyarsa na bala'in
ji da ita tana sonta. Ranar wata asabar
Hydar yace masu Hajiya xata iso gobe tare
da Meenah, suna ta murna ita da pretty suka
shiga masu girki kala kala, da yamma suka
iso murna kam ba a magana gun Aneesah
don taji kewan Hajiyar ssae, meenah jikinta
yyi sauki kmr ba ita ba, akwatuna sha
takwas ta dawo da, goma na Aneesah,
takwas kuma na Mujaheed da yace tayi
masa, da Hajiya tayi masu maganar biki
Aneesah ca tayi ita bata so a bari kawae,
Hajiya tace lallai sae anyi hkn yasa suka yi
fixin date din bikin, da daddare Hajiya ta
kira Mujaheed ya xo gidan ya dauki boxes
dinsa yana shigowa bayan sun gaisa da
Hajiya Aneesah da pretty da Meenah suka
shiga bude masa kayan ciki ya gani ko
sunyi, shi dae dariya kawae yake yana cewa
kai amma Hajiya kin iya xabe, sae da suka
gama suka rufe snn yana kallon pretty yace
sun maki ko sae an karo? Duk suka tsaya
kallonsa kmr sha sha shai, yyi dariya yace
"to fitsararriya ai naki ne kin wani xage ko
kunya bbu kina bubbudewa," duka suka sa
dariya banda ita, Hajiya tace "kmr ya
Mujaheed," yace "kayan lefenta ne Hajiya,"
da sauri pretty ta mike tayi hanyar stairs
meenah da Aneesah na ta dariya, pretty
bata gama yarda da batun Mujaheed ba sae
da taga an kawo sadakinta, daurin aure da
biki rana daya aka sa da nasu Aneesah da
Hydar," tare da Abdul mujaheed ya dinga
xirga xirgan bikin nasu, Abdul yace "to ni
xaka bani kanwarka Ameera" Mujaheed yyi
dariya yace "idan ka min alkawarin xaka
daina shan wine," ana saura sati daya bikin
nasu Aneesah ke ma Hydar maganar jamb
dinta yace "sae ki jira nxt yr don har an
xana,"Aneesah taji haushi ssae amma bata
ce komi ba don tasan Hydar na sonta da
karatu baxae hanata yi ba, daren ranar
bikinsu suna kwance da Hydar dinta a
gidansu da suka tare nn Abj bayan kowa ya
watse ita ma pretty an kai ta nata gidan
yace "kanwata ki gaya min me xan maki a
rayuwa da xaki yafe min xargin ki da na
dinga yi a baya don Allah, har yau na kasa
daina jin haushin kai na," tayi murmushi tayi
lamo a kirjinsa snn tace "na farko yayana ku
taimaka a sakar min baffana, na biyu xan so
ka taimaki mutanen da na xauna gunsu a
kauye, snn lastly ka rike ni amana yayana
kasan ni marainiyace," kmr xatayi kuka ta
karashe maganar ya kankameta yace an
gama kanwata, amma yara nawa xaki haifa
min? Ta boye fuskarta tace "nima ban sani
ba yayana," yyi dariya yace "sha biyu nake
so," bae jira mae xata ce ba ya rufe su da
bargo ya kankameta yana dariya yace "I
LOVE U ANEESAH.***
*********
ALLAHMDULILLAHI.
*********
Ina ba fans haquri saboda jinkirin posting
Da aka riqa samu kunsan halin dan adam
Saida uxuri musamman ni danake na. . . . eh yaneh!
Ina gdy gareku masu yimin addu'a da fatan alkhairi
Ina yinku har xuci
Wanda kuma ban masa daidaiba ya gafarceni
Sai mun hadu a wani book din
Naku a koda yaushe
Suleiman lawan Gogori
@ #dan_gogori_1
Love u all my fan

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment