Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na shirya a kanta
don hka duk wanda yace xae bata min plan
dina wllh......" da sauri baffa ya mike yana
dan buga kafadarsa ciki lallashi yace "cool
down my guy, ynxu wa yace mka baxa a
aura maka ita ba, daxu baka ga baffanka
ibrahim ya xo ba dasu sambo, ai duk kan
maganar daurin auren ne, ka kwantar da
hankalinka insha'Allahu ranar juma'ah
Aneesah taka ce my son" Abdul yyi
murmushi yace "gud dad," snn yayi ma
Hajiyar wani irin kallo ya fice daga falon,
Hajiya xuwaira ta fashe da kuka tana salati
tace "shknn na banu Alhaji, ynxu wnn
tsinanniyar yarinyar Abdul xae auro mana,
to me suka yi ma Abdul dina hka, kuma kafa
san namiji wawa ne duk irin tsanar da xae
mata lkcin da xata koya masa sonta ma ba
sani xae yi ba, ni dae na shiga uku ni
zuwaira," baffa ya harde hannayensa yana
jijjiga kafa ransa a jagule, can ya mike shima
ya fice daga falon.. Haydar yyi parkin a
hankali yana hararan kofar shiga falon nasu
kamr yyi masa laifi, can yyi tsaki ya fito daga
motar yyi hanyar balcony a xuciyarsa yana
cewa forsaken home knn, ya shiga falon da
sallamarsa yana kallon agogo, yau satinsa
uku rabonsa da gidan, suna xaune falo
gaba dayansu suna kallo, pretty ta taso da
gudu taxo ta rungumesa cike da farin cikin
ganinsa, ya shafa kanta yace "ykk bbyna,"
sumy da meenah suka tabe baki a tare suka
maida hankalinsu ga kallon da suke yi,
Hajiya ta taso da murnarta tana masa sannu
da xuwa, ya hade rai yana amsawa ba tare
da ya kalleta ba, yyi hanyar stairs pretty na
biye da shi yaji wani siririyar murya na masa
sannu da xuwa daga cikin falon, ya juya da
sauri yana kallonta, ya juyo yana kallon
pretty yace "wnn kuma fa," pretty tayi wani
irin dariya can ciki tace "ohon masu," bbu
yabo bbu fallasa yace "yauwa," snn ya juya
xae haura sama Hajiya ta dakatar da shi, hka
ake yi Haiydar baxa ka tsaya ku gaisa ba,
cikin fushi yace "to saninta nayi da xan
tsaya mu gaisa," Hajiyar ta tabe baki tace "to
matar da na xaba maka knn ko kaki ko
kaso, ko shi Alhaji usman bae maka bayani
bne a can kanon, xaka shigo kana cika kana
babbatse ma mutane, ga ta nn sunanta
zeenah, 'yar gidan Aminiyata ce kuma sae
da na nemi shawara gun Alhaji usman shi
ya bani go ahead din yin komai, don hka nn
da wata daya ne bikinku tunda kai baka san
ciwon kanka ba, degree fa gareta nn da kke
ganinta, kuma da ka san irin mutanen dake
nemanta da da gudu xaka amince mata,
daxun.
nn ta xo gaisheni nace ta bari ta kwana
kawae tunda na samu lbri gun Najeeb
cewar yau xaka dawo."
.
Haydar ya kasa ce ma mahaifiyar tasa komai
don takaici, sae kallonta da yake kawae,
abun ma sae ya kusan basa dariya, ya juya
ya sake maida kallonsa ga zeenah dake
xaune a falon ta sa wasu shegen kayan
bacci sae jujjuya masa ido take, kawae ya
girgixa kai bai ce komai ba ya juya xae
haura sama, Hajiyar ta dakatar da shi da
mamaki, "ina xaka ina maka magana baka
ban amsa ba, kai fa dan rainin hankali ne
Aliyu," ya juya yana dubanta cikin fushi yace
"to me kike son nace, ni dae baxa ki xaba
min matar da xan aura ba tunda ni ba yaro
bane, taje can da degree dinta ta auri
manyan mutanen dake nemanta, ni ko da
auren nake so kiyi min ma wllh wnn tafi
karfina, bare ni ban aikeki ki nema min
mata ba , ni fa mum kar ku takura min a
gidan nn, ynxu ma ni ba xama na dawo yi
ba, kayana xan dauka," yana kai wa nn ya
juya ya haye sama pretty ta bi sa a baya,
Hajiya ta mike tana salati kmr xata yi kuka
tace "ni kam Allah ya hadani da bala'e'en
yaro, ya dubi tsabagen ido na ya dinga gaya
min magana, to ka xo ka fita gidan nn yau
na gani, ni dama nasan bbu abinda surutan
Alhaji usman xae yi a kanka, da dae ya biyo
ka har nn, nai masa bayani yana kallona ina
kallonsa ya gane irin tashin hankalin da
nake ciki, ohh ni kam na banu" sumy ta tabe
baki tace "wllh mum ki sa masa ido da kyau,
ni dae ina suspectn kila ma wajen shegiyar
'yar aikin nn yake xuwa don fa akwae ranar
da na gansa hanyar suleja ko ina xa sa oho,
ni kuma na raka kawata zee wajen wani
saurayinta da yace muje can mu same sa,"
Hajiya tace "ke ban san mugun fata, wace
'yar aikin, yar aikin da yace min ya ajiye a titi
yace ta wuce gida kar ta sake dawowa, ko
ba gaban ki ya fada hkn ba," meenah ta
fashe da dariya tace "Allah yasa" Hajiya ta
juya tana kallon zeenah da ta gama rudewa
ganin Aliyu, ba karamin kwarjini yyi mata ba
ita kam, ae ita irin wa innan take so, nn da
nn taji wani mugun sonsa na mata yawo a
xuciya, ta kasa daina kallon stairs din, shknn
ita kam ta sami mijin aure, Hajiya ta katse
mata tunaninta ta hanyar cewa "ki kwantar
da hankalinki zeenah, hka Aliyu yake, amma
nasan yana ganinki sae da ya rude nunawa
ne kawae baxe yi ba," zeenah ta kirkiro
murmushi tace "ba komai Hajiya," sumy da
meenah suka kauda kai suna mata dariyar
wayyo yarinya. Aliyu ya sauko rike da jakar
kayansa ba tare da ya kallesu ba xae bar
falon, Hajiya ta shige gabansa tana huci
"kana da hankali kuwa Aliyu, ni kke mayar
wa ba komai ba ko," sae ta fashe da kuka ta
koma gefe tana cewa "dama hka rayuwar
take, kaje Aliyu, ni nasan da mahaifinku na
da rae duk hkn baxae faru dani ba," ya tsaya
kallonta can ya dan yi tsaki ya juya ya koma
sama, yana hayewa sama tayi murmushi ta
dawo ta xauna tace "idan ba hka nayi masa
ba baxae koma ba," ta ciro wayarta ta kira
Alhaji usman tayi masa bayanin komai, tana
kashewa ko minti biyar ba ayi ba ya kira
Haydar din, ranar kasa bacci haydar yyi
tunanin Aneesah kawae yake, ga shi har
lkcn bae taba furta mata kalmar so ba, ya
kasa yin hkn, yana tuna zeenar da Alhaji
usman yace masa lallai lallai ita ce matarsa
sae yaji ransa yyi mugun baci, to shi macece
da xa ayi ma auren dole, yyi tsaki yace nasan
maganinku. Washegari alhamis Aneesah ta
kare waec dinta, suna tsaye da kawayenta
bakin makarantar suna ta murnar gama
waec, ita ko hankalinta yyi nisa duk a
hargitse xuciyarta yake, wae yau xata wuce
gombe to yayanta fa, ita baxata iya rabuwa
da shi ba, mota ce tayi park dae dae bakin
makarantar matan da ma mutanen dake
wajen gaba daya suka maida hankalinsu ga
motar har Aneesah, aka sauke glass din
motar ana kallonsu, salima tace "waww
wnn wajen wa ya xo," Aneesah dae ta tsura
masa ido tana kallo, fateema tace "kai
maxaje na inda suke, ku dubesa fa, ae Allah
ya bani saurayi hka an banu," hka duk suka
dinga fadin albarkacin bakinsu, ita dae
Aneesah tsit ake jinta, shi ko ita yake ta
kallo, suka ce ke Aneesah ke yake kallo f,a ko
gurin ki ya xo ko dae yayanki ne, dama
gashi kuna kama, lips dinku iri daya,
hancinku iri daya, bakin ki iri daya, Aneesah
ta dan yi dariya ta karasa kusa da motar
tana kallonsa, mates din nata suka bi ta da
kallon mamaki, ya hade rae yace "bayan kin
gama walakantani gaban kawayenki kinyi
kamr baki san ni ba," ta marairaice masa
tace "aa nifa banyi kmr ban san ka ba
yayana," yyi murmushi yace "to ya angama
exams lfya," ta gyada masa kai tana masa
wani shegen kallo, yace "hmm wnn kallo
hka," ta kauda kai tana dariya, tace "bari ka
gaisa da frnds dina," tana fadin hka ta
gayyatosu suka karaso bakin motar, yace
masu "hi" suka gaishesa gaba dayansu, ya
amsa yana murmushi yace masu "hw 're
yhu ol," "fyn thank u, nd yhu," suka mayar
masa, ya gyada kai yace "same" nn ya
tambayesu ya suka gama jarabawa duk
suka ce lfya lau snn yace "nyc 2 meet yhu oll
4 d first tym," "nyc 2 meet yhu 2," suka
mayar masa suna 'yar dariya, nn Aneesah
tayi masu sallama ta shiga motar suna binta
da kallo snn yyi reverse suka bar anguwar.
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
NA KHALEESAT HAYDAR
13-15
Dai-dai wani shoppin Mall Haiydar yyi parkin
motarsa Aneesah ta juya tana kallonsa tace
"yayana xan fa yi tafiya yau, naga kuma ba
gida mu ka taho ba," ya kashe mota yana
kallonta yace "ina xaki," ta dan marairaice
masa tace "gombe xan tafi," ya tsaya
kallonta da mamaki yace "wae me xaki je yi
gombe Aneesah," ta tsura masa ido ko
kiftawa bata yi, ya kamo hannunta yace "talk
2 me Aneesah," ta kauda kanta a raunane
tace "Ammi ce tace tunda yau xan gama
exams na wuce can kawae,"ya lumshe ido
yace "sbda me Aneesah," nn da nn hawaye
ya taru idonta a hankali tayi masa bayanin
abinda ke faruwa da irin maganganun da
Abdul ke gaya mata na cewa ta kusa xama
matarsa, Haiydar yyi murmushi yana kallon
mutanen dake ta shige da fice cikin mall din,
can ya juya yana kallon Aneesar da ta tsura
masa ido yace "wae a wani anguwar ma
baffan naku yake," Aneesah tayi shiru kmr
baxa ta ce komai ba can dae ta gaya masa
sunan Anguwar, yace "to Address fa," tace
"me xaka yi da address yayana," ya daga
kafada yana kallon cikin idonta yace "just
wants 2 knw," xata yi magana wayarsa yyi
ring ya daga yace "srry bbyna gani nn
xuwa," Aneesah ta xuba masa ido tana kallo,
ya hura mata idon yace "mu je kanwata," ta
dan hade rae tace "ni don Allah ka barni na
wuce gida yayana, ammi xatai ta jirana,"
yace "i knw kanwata ynxun nn xamu fito ae,
kin dae ga ina ne nn," da kyar ya lallabata ta
fito daga motar fuskarta a daure snn suka
shiga ciki yyi mata siyayya sosae ita dae
binsa kawae take bata ce komae ba, daga
bayansu taji muryar pretty, gaba daya suka
juya suna kallonta ta karaso tana tura
trolleyn kayan da ta siya a hankali Haiydar
yace "sae ynxu kika gama," tayi murmushi
tana kallon Aneesah tace "ya exams mumy,"
Aneesah tayi murmushi tace "Alhmdllh, ya
gida," pretty tace "lfya lau, ya su Ammi"
Aneesah ta kalli Haydar tayi murmushi ta ce
tana nn lfya, Haydar ya hada kudin gaba
daya ya biya da na prettyn don ita ma ta
gama siyayyanta snn suka fita ixuwa mota...
Tare suka yi gidansu Aneesah da pretty, ta
shiga ta gaida Ammi da yayanta, ita dae
Aneesah bin ta kawae take da kallo, tana
son yarinyar ssai, Ammi ta xuba masu abinci
suka ci tare da ita, haydar kuwa yace ya
koshi, sun jima suna hira daga bisanni yyi
ma Ammi sallama yace xasu koma gida,
Aneesah ta rakosu har bakin mota, ya fito
mata da kayan shoppin din da yyi mata yana
kallonta yace "no more gombe kina ji na,"
ita dae murmushi kawae tayi ta kauda kanta
a xuciyarta tana cewa gombe kam dole naje
sa, pretty ta shiga mota tana daga ma
Aneesar hannu, haydar yace "yauwa baki
bani Address din da na tambayeki ba
Aneesah," tace "wae me xaka yi da Address
din yayana," ya harareta yace "ina son nasan
ko nasan anguwan ne," da kyar ta gaya
masa Address din baffan nata, yyi mata
sallama suka bar anguwar, ita kuma ta
koma cikin gidan a sanyaye. Haydar yyi
parkin dae dae kofar gidan Baffa yana kare
ma gidan da anguwar kallo, sanye yake da
suit baki har lkcn, ya kalli agogan hannunsa
karfe biyar na yamma, ya karasa bakin gate
din ya danna bell maigadi ya leko yana
tambayar waye, a nutse Haiydar yace "nn ne
gidan Alhaji shehu?" mai gadin yace "eh nn
ne, akwae matsala ne, don baxa ka samu
ganinsa ba ynxu bae jima da shigowa ba"
Haydar yace "No ni wajen Abdul naxo ae
yana ciki?" mai gadin yace "ko minti goma
ba ayi da fitarsa ba sae dai in jiransa xaka yi
a ciki," Haydar yace "eh ba matsala xan iya
jiransa," mai gadin ya bude masa gate ya
shiga gidan yana kare ma ko ina kallo yana
murmushi har ya isa kofar shiga falon, ya
tsaya ya danna bell, 'yar aiki ta taho da sauri
ta bude kofar, yace "Alhaji shehu na ciki
ko?" tace "eh amma hutawa yake yi," yace
"kije kice masa ana nemansa urgently, a dan
tsorace tace "A'a ni ba a bani ixinin hawa
sama ba sae dae na kira maka kande, yace
"to me kike jira," da sauri ta juya sae ga ta
da kande, ya gaya ma kande abinda ya fada
mata, ita ma a tsorace tace "aa ni iya ka ta
kofar dakin Hajiya," cikin tsawa yace "eh kije
kice da Hajiyar ana neman mijinta," ta dan
koma baya tace "gskya baxan kuma hawa
sama ba sae gobe don na gama duk
ayyukana na yau," xae yi magana sae ga
hajiya ta sauko, tana kallon yan aikin tace
"me ya faru, wnn daga ina," kande ta
durkusa da sauri tace "A'a ranki shi dde
wnn bawan Allahn ne ke neman Alhaji wae,"
ta karaso cikin falon tace "akwae damuwa
ne yaro?" Haydar yyi murmushi mai sauti
yace "gun Alhaji shehu na xo," tace "in ji
lfya" ya daga kafada yace "lfya lau, kan wani
business ne," tayi murmushi tace "Ayyo
xauna mana, bari na kirasa yana ciki,"
.
Haiydar yyi murmushi ganin bata gane sa ba
bayan ta bar falon xuwa kiran maigidan
nata, bayan kmr minti biyar baffa ya sauko
cikin bakar jallabiya, har lkcn Haiydar na
tsaye a falon, ya karaso falon yana kallon
Haiydar daga sama xuwa kasa yace "hw
may i help yhu gentleman?" Haiydar ya
gyara tsayuwa yana kallonsa da kyau yace
"srry fa, hope am speakin 2 Alhaji Shehu,"
Baffa ya basa hannu yace "ehh ni ne, have a
sit mana," Haiydar ya girgixa masa kai ya
juya masa baya yace "ba xama ya kawo ni
ba Alhaji Shehu, am barrister Aliyu
muhammad," yana fadin hka ya juyo yana
fuskantar baffan da dan fara'ar dake
shimfide a fuskarsa ya bace da gudu,
fuskarsa a daure yace "ehem hw may i help
yhu? kana da matsala da ni ne?" Haydar ya
girgixa kai a nutse yace "ko daya, i came on
behalf of the late Alhaji mukhtar's family,"
baffa ya yo waje da tulelen idonsa a fusace
yace "Alhaji mukhtar meye hadinka da
mukhtar, da'alla malam fice min a gida, wnn
ae xancen bnxa ne wae on behalf of Alhaji
mukhtar, kasan alaka ta da mukhtar xaka xo
kana gya min magana malam," Haiydar yyi
murmushi mai sauti ya fito da takardar
aljihunsa ya jefa ma baffan yace "gidaje
biyar, motoci hudu, filaye hudu, 2
companies ba a maganar kudin da ya bari a
acctn ma tukun, duk ka tattaro ka damka
ma iyalansa nn da sati daya, if nt i will sue
yhu, bnxa kawae jahili mara tunani masu
cin haram" yana gama fadin hka ya juya yyi
kofar fita, baffa ya bude baki yana kallonsa,
dae dae bakin kofa Haydar ya juyo yana
kallonsa yace "just a week," snn ya fice daga
falon, baffa ya girgixa kai cikin tashin
hankali ya shiga kwada ma matarsa kira, ta
sauko da sauri tana tambayar lfya, me ya
faru Alhaji, cikin in ina yace "wnn waye kika
turo ni wajensa, kina da hankali kuwa, ni ni
ya gaggaya wa magana hka ya fita, ta ina ya
shigo gidan nn, yasan ko ni wanene ma
kuwa" Hajia zuwaira ta rude tace "wllh ca
nake business partner dinka ne Alhaji, mai
yace maka?" baffa ya dinga kai komo a falon
yana salati, "lallai sae nayi maganin
tsinannun mutanen nn, nn ba da dde wa ba,
ni xa su toxarta??" duk yanda Hajiya
zuwaira ta so jin me bakon ya gaya ma
mijin nata hkn bae yiwu ba don duk ya fita
hayyacinsa, kira wnn a waya, kira wancan a
waya, duk lauyoyinsa biyu sae da ya kirasu,
daga karshe ya kira wani abokinsa Dpo, ita
dae Hajiya duk inda yyi binsa take kawae a
baya, gashi ya ki sauraranta, suna nan a
wann hali Abdul ya shigo gidan a fusace,
yana kiran abbansa, dad, dad, baffa ya juyo
da jajayen idonsa yana kallonsa ba tare da
ya amsa ba, "kana sane dae gobe ne daurin
aurena da yarinyar nn ko?" Baffa yace
"nonsense kasan tashin hankalin da nake
ciki ynxu kuwa xaka min maganar auren wa
inda suka sa ni cikin tashin hnkalin," cikin
tsawa Abdul yace "ina ruwana da tashin
hankalinka dad, ni kasan irin tashin
hankalin da nake ciki, shit! dad wllh komai
xae iya faruwa idan yarinyar nn bata xama
matata gobe ba, idan ma kai baxa ka daura
min auren ba sae na biya wani ya daura
mana, wnn ae walakanci ne kke min dad"
baffa ya xauna kan kujera ya dafe kansa
yana girgixa kafa, Hajiya Zuwaira dae an sa
ta a duhu ta rasa gane abinda ke faruwa, a
nutse baffa ya shiga yi ma Abdul bayanin
abinda Haydar ya xo yyi masa, Abdul yace
"shit shine dad saurayin Aneesar ne, shine
wanda nake gaya maka shekaranjiya, shine
yyi min tijara daxu" Hajiya ta saki salati tana
gwale ido tace "ban gane sa ba wllh Alhaji,
ba ranar da naje gidan ba nima nace mka
na ga wani a xaune a dakinsu, au shine ya
xo yau, tab" abdul yyi tsaki yace "wnn duk
ba matsalata bace dad, gobe nake son wnn
mara kunyar yarinyar ta xama mata ta don
na gwada mata hankali, period," yana kai
wa nn ya haye sama yana huci. Baffa ya dafe
kai yace "innalillahi wa inna ilai hi raji'un,"
Hajiya ta xube kan kujera tana kuka, baffa
ya mike ya bar falon da sauri yana cewa
"nasan abin da xanyi," Hajiya ta bisa da
sauri ita ma.
.
Dai-dai bakin kofa Hajiya Zuwaira ta hadu
da mai gidan nata yana kkrin fitowa daga
dakinsa rike da makullin motarsa, da
mamaki tana kallonsa tace "A'ah ina xuwa
kuma Alhaji...." yyi saurin katseta ta hanyar
daura yatsansa a baki yace "shhiii" alamar
tayi shiru ta ja gefe ya fito daga dakin kmr
mara gskya yana kallon kofar dakin Abdul,
ya dan yi gyaran murya yace "guy kayi bacci
ne!" duk da idon Abdul biyu bae tanka masa
ba, baffa ya karasa har bakin kofar dakin ya
tura kofar yana kallon cikin dakin, ya ga
Abdul din xaune yana xugar taba, ga wine
mai sanyi a gabansa, baffa yyi murmushi
yace "ashe dae baka yi bacci ba, wae da fa
fita xa muyi guy!" Abdul ya juyo da jajayen
idonsa yana kallon uban nasa a walakance
yace "mu fita muje ina?" baffa yace " No
Alhaji kasim ne ya kira ni gidansa ba lafiya
shine xan je ynxu," Abdul yyi tsaki yace
"shine xan bi ka" baffa yyi murmushi mai
sauti yace "mai da wukar Angon gobe, bari
naje ynxun nn xan dawo muyi maganar
yanda shirye shiryen bikin xae kasance
gobe," Abdul yace "A'a ana daura auren a
bani matata na tafi da ita kawae bbu wani
bikin da xa ayi," " baffa yace "an gama guy,
bari naje na dawo" snn yyi masa sallama ya
fice Hajiya Zuwaira da hankalinta ya gama
tashi jin mijin nata na xancen auren dan ta
da Aneesah gobe, ta dinga binsa a baya har
suka sauka kasa snn ta fashe da kuka ynxu
Alhaji da gske aura masa shegiyar yarinyar
nn xaka yi, yyi mata wani mugun kallo yace
"da yake na ce maki mahaukaciya ce ta
haifeni ba, ni shehu na hada zuri'a da
tsinannun mutanen nan baki san ni bane
Zuwaira, look ba lallai bne na dawo yau har
sae na idda abinda na fita yi, kiyi min addu'a
kawae kuma bana son Abdul ya gane ban
kwana gida ba, be vry watchful," yana kai
wa nn ya fice yana kiran driver a waya, ta bi
shi da Allah ya kiyaye xuciyarta ya dan yi
sanyi sanin mijin nata shaidanin gske ne.
Kofar gidansu Aneesah drivern baffa yyi
parkin dinsa, ya fito yana kallon agogo karfe
goma da rabi na dare, yace ma drivern
gashi nn fitowa ynxun nn snn ya shige
gidan.
~14~
Aneesah na kwance bayan ta ci kukanta ta
koshi tana ta kallon Amminta dake ta faman
har hada mata kayanta don gobe xata wuce
gombe wae, ta kauda kanta a hankali wata
xuciyar na ce mata tafiyarki gombe shine
kadae kwanciyar hankalinki, da ta tuna
abinda Abdul ya xo yyi masu daxu da
maghrib sae ranta yyi mugun bacewa, ta
tsani Abdul ta tsane sa, da ta auri Abdul
gwara ta shiga duniya ita kam, sam bata
dace da shi ba, to idan da gske ne kmr
yanda ya fada masu gobe ne daurin aurenta
dashi ya xata yi, ohh da shiknn karshen
rayuwarta ta xo, ko da yake ae gobe da
asuba xata bar garin Abuja idan Allah ya
yrda, tayi assure din kanta, hakan ya kara sa
taji hankalinta ya kwanta ta samu kwarin
gwiwa, damuwar ta daya basu yi sallama da
ya Haiydar ba, ynxu sae dae ya xo ya ga ba
ta, hkn yasa taji hawaye ya silalo gefen
idonta, ta mike xaune a hankali ta goge
idonta, Ammi bata ko kalleta ba tana ta
faman hada kaya abun ta, Aneesah xata yi
magana knn suka ji an banko kofar xaure
da karfi aka shigo gidan, duk suka tsaya
kallon juna har baffa ya turo kofar dakin
yana huci yace, "maryam, maryam ina
tsinanniyar 'yar nn take, maxa maxa ta
tattaro kayanta ta fito daga gidan nn kar na
balla ta, don na gaji da abun kunyar da kuke
janyo mana a gari ko kuma nace kuke janyo
min tunda shi ibrahim ba a nn yake ba,
maxa ta fito da jakar kayanta bata sake
xama a gidan nn," cikin tsawa yake maganr
yana nuna Aneesah da ke xaune dakin tana
kallonsa da mamaki, Ammi tace "kmr ya abin
kunya baffa, wani abun tayi ko kuma....." ya
daka mata wani mugun tsawa yace "ki rufe
min baki bnxa dake kawae, nace fateema ta
tattaro kayanta ta fito daga gidan nn ynxun
nn ina tsaye idan ba hka ba wllh wllh xa ku
sha mamaki na ynxun nn, matsiyatan bnxa
kawae" kuka Aneesah ta fashe da tace "wllh
bbu inda xan je daga nn Ammi," ya shigo
dakin a fusace har yana neman faduwa ya
gaura mata mari mai lafiya, "don ubanki
tashi, tashi, nace ki tashi," ya fixgota da
karfi, ta fixge hannunta tana kuka tace "wllh
bbu inda xani ka kyaleni," ya fita a fusace
sae ga shi ya dawo da icce, Ammi dake
xaune ta kasa cewa komai sae hawayen da
take yi ba kakkauta wa ta mike da sauri ta
shiga tsakaninsu, "kar ka dukan min 'ya
baffa, ina xaka kai ta da daren nn da xata
hada kayanta?" yana huci ya nuna ammi da
dan yatsa yace "ke,,, ke maryam ki fita idona
kar na watsa maki mari munafuka kawae
makira, maxa ta fito da kayanta yau kafata
kafarta wllh wllh," Hka baffa ya dinga masu
tijara daren ranar yana neman dukan
Aneesar da bakinta ya ki mutuwa, Ammi
tana kuka tace ta bi shi amma Aneesah tace
bbu inda xata ita kam, da kyar Ammi ta
lallabata ta hada ta da kayanta da take
hadawa tace ta bishi, kuka Aneesah take
kmr ranta xae fita hka baffa ya ja ta, yana
rike da jakan kayan nata dayan hannunsa,
ya wurga ta cikin mota da jakar tata, yace
driver ya kula da ita kar ta fita snn ya koma
cikin gidan yana huci, ya ciro dubu biyu ya
jefa ma Ammi yace "ke ma maxa maxa gobe
ki kama hanyar gombe da asuba don baxan
tsaya da ku a garin nn ba ana nuna ni da
dan yatsa, maxa ki tattara komatsan ki kiyi
kauyenku kar naxo na tarar dake nn gobe,"
yana kai wa nn ya fice daga gidan ya shiga
mota, driver na ta kokuwa da Aneesah dake
neman ficewa daga motar ta karfin tsiya,
baffa ya koma da sauri ya dauko iccen daxu
ya dawo motar, Aneesah na ganin iccen ta
fasa ihu "don Allah baffa kayi hkuri wllh na
tsaya, wllh nayi shiru, ya kwale mata a ka
yace "don ubanki da ke kabari ma kiyi
mana," tsit tayi tana ajiyar xuciya a motar, ya
shiga gaban mota driver ya ja suka bar
anguwar suna hawa titi yace da driver ya
shiga gidan mai xa su cika tanki, hka ko
drivern yyi aka cika tankin motar snn baffa
ya biya suka hau titi kuma, a ladabe drivern
yace "to ina muka dosa mai gida," baffa
yace "samu waje kayi parkin ka bani motar
kawae baxa ka yi irin tukun da nake so ba,
driver yyi parkin motar baffa ya dawo driver
tsit shi kuma ya koma daya bangaren, snn
baffa ya ja motar ya dinga sharara gudu
kmr xasu ta shi sama, Aneesah kam duk ta
tsorata kuka kawae take tana kiran Allah a
xuciyarta, tun tana gane hanye har ta daina,
taga sun soma fita daga Abuja, ta fara ganin
daji da duhu, baffa ko tuki kawae yake kme
xae tashi sama da motar, har baccin tashin
hankali ya dauke Aneesh.
.
A tsorace Aneesah ta farka ta dalilin buga
kujeran bayan motar da Driver ya dinga yi
da nufin tada ta, ta fara waige waigen cikin
motar xuciyarta na bugawa, xata tambaye
Drivern ina ne nn suka kawota, baffa ya
xagayo bayan motar a fusace yana cewa
"kin fitowa tayi don ubanta," da sauri ta fito
daga motar gabanta na faduwa daga ita sae
dankwali tana kare ma inda suke kallo, ko
ina tsit sae ciyawa dake ta bow down wa
iskan dake ta kada su, ga uban duhu, crow
din cock da ta dinga ji ne yasa ta gane
Asuba tayi, cikin tasin hankali ta shiga
tambayar kanta ina ne nn kuma baffa ya
kawo ta, tsawarsa ta tsinta a tsakiyar kanta
yana cewa "duk inda na bi ki bi, idan ba hka
ba xan wurga ki cikin dajin can na bae ma
macixae sadakar ki, kae kuma saleh ka jirani
daga nn, ba jima wa xanyi ba," yana fadin
hka ya bi ta dan wani hanya duk ciyawa,
Aneesah ta bi sa a baya tana hawaye, da
taimakn hasken wayar sa suka dinga ratsa
grasses din wajajen ga hanyar duk cabi da
ruwa, har suka bullo wata hanyar daban da
karamar abun hawa xata iya bi, tafiya yake
kmr xae tashi sama yana yi yana waiga
bayansa ya tabbatar tana biye dashi, ita ko
binsa kawae take tana hawayen tsoro, sun
kusa minti talatin suna tafiya har daga
karshe taga sun shigo wani dan karamin
gari, abinda Aneesah ta fara cin karo da
shine bukkokin mutane, abun yyi mugun
daure mata kai ko ba a fada mata ba tasan
kauye

Please Login or Register in order to submit comment