Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*



*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 4⃣3⃣⏩4⃣4⃣


__________Taci wani uban burki tajuyo tace dan ubanki waye masoyin naki.
Cikin 'kun'kuni tace "Fawassss mana.
Ai Hjy Maimuna batasan lokacin data d'auke Kausar da mariba.
Kafun ta d'ago ta'kara d'auketa da mari, tace kemahaukaciyar inace dazaki auri wannan mahaukacin d'an shaye shayen Wanda baisan ciwon kansaba bare nawani...

Tashi kiwuce muje.
Shikuwa Fawassss datace shine masoyinta mutuwar tsaye yay, yana shirin kasa mata warning kuma Hjy Maimuna tafara masa d'ibar Albarka.

Sunkuyar da kansa 'kasa yay baice musu komai ba har suka futa daga cikin d'akin shima daddy man's bayan su yabi yana cewa "Banda rashin hankali irin naki, mezakiyi da wannan mutumun haka kawai yaje yakasheki, dan idan sukai shaye² nasu basa gane komai, saidai abunda giyar tagaya musu.


Kaimadai kagani badani za'ai wannan sakainar kashin ba.
Itakam Kausar banda tsiyayar hawaye babu abunda takeyi dan ankatse mata hanzari, jin san Fawassss take kamar ranta, shaff tamanta da wani d'an minister.

Haka suka shiga mota daddy man's yaja musu suka tafi.
Koda suka koma gida jiyay bazai iya ha'kuraba matu'kar bai had'a shimfid'a da Hjy Maimuna ba dan haka kwanan shashancin dasukai kenan (dan ma da auren su).

*************
A Hospital kuwa Fawassss ransa inyayi dubu ya 6aci dan haka yasaci jiki yatafi wajen dayay parking motarsa akusa da garden d'in wajen, cikin motarsa yashiga yad'auko whisky, Heiniken, Guilder, yakoma baya yazauna yafara shan giyar, menene aibuna daza'ana gayamun magana haka, indai hakane zan cigaba da shaye shaye na kuma bazan dainaba.


Atake yashanye WHISKY yad'auko HEINIKEN yafara sha, alokacin yafuta hayyacin sa sosai komai baya iya ganewa.

Tahir ne yashiga office yanasan masa magana akan kayan da aka kawo wanda sukai Oder su daga America yaga bayanan dan haka yad'auki wayarsa dan yay making call, number sa yayi dialing, Amman sai yaji 'karar ta akusa dashi dubawa yafarayi yaga d'ayar ma tana wajen, sosai yashiga ko Konto, Amman sai yay tunanin ko yana toilet ne dan haka yajira nawasu minutes yaji shiru bai futoba, dan haka yafara dubashi cikin office d'in yaga bayanan, dubawa yayi cikin part d'in su na sirri yaga bayanan direct d'akin su Imhal yaje nan ma bayanan suna bacci, yajuya zai futa yaga Nasma tafuto daga bathroom tana gyara d'an kwalin ta, alamar alwala tayi.


"Dan kauda kansa yay yace mata Fawassss fa, yafuta tun d'azu dasu daddy man's sukazo, Amman yagaya miki ina zashi....?
"A'a... ¿
"Lpy dak ko...?
"Amman daddy man's d'in shidawa yazo d'azun.....?
"Shida Hjy Maimuna da Kausar ne.....
"Ni inajin shigowarsu nayi bathroom nai zamana akan kujerar kusa da mirror...
"Lpy dai babu abunda yafaru ko....?
Ko sunce masa wani abunne...?
"Kinga kwana biyu baya jure fushi, musamnman akan atuna masa da abunda yafaru abaya.

"Dan so yake yakomawa shaye²ⁿ nan narasa menene yake damun Fawassss..
"Aikam dai sunyi masa masifa dan nidana futo ma natarar daya futa fuuuuu..
"Amman banyi tunanin komai ba.

"Yasalam Allah yasa ba futa yay ba amota, cikin sauri yakalleta yace kikula da su Imhal bari inje indubashi.

"Office d'in faruq yace ya tambayeshi yace bai gansaba wlh, "Amman bro aduba motarsa agani in tana nan mana.
OK bari inje kadaure kayi handling wannan meeting d'in bari inje neman sa.

Okay
Futa yay dasauri yayi wajen dayake parking motarsa nan yahangota , wata ajiyar zuciya yasauke, yajuya zuwa wajen dasuke parking nasu a Runfa.
Dan sam baiyi tunanin yaje yaduba ko yana cikiba kuma dayake darene ga kuma tint ne ajikin glass d'in dan haka yatafi zuwa parking space kawai.
Nan ma yaga kowacce mota tana nan inda aka ajiyeta.
Tafiya yay yatambayi mai gadi yace "ko Fawassss yafuta, yace masa. " A'a bai futaba wlh...

Cikin damuwa yatambayi security d'insa sukace sunje cin abuncin dare gaskiya basu luraba.

Hankali tashe yatafi CCTV camera d'in Hospital d'in gaba daya yatambayi mai kula dasu ko yaga Fawassss yayi wani wajen acikin nan.

Yace ey yagansa yashiga mota Amman baiganiba ko ya futa kobai futa ba.
Maza duba mana in gani
Shida wad'anda suke taimakonsa su Uku suka fara dubowa ko zasuga wajen........




Free page yakusa 'karewa....
Kihanzarta dan biya kema ayi dake
#300 kachal babu tsada...

A S1 ne zakuji yadda zata kaya.
Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2, Dan sai sunyi aure book *"DAN SHAYE SHAYE NE* Zai fara dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema.

Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal.
wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin
Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke..

Da SANADI...!!!!
wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1
AMMAN BAZAI SAMU S2
IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA...



*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏*
*3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*



*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
_*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 4⃣5⃣⏩4⃣6⃣


________Cikin ikon Allah ana dubawa akagansa yashiga mota Amman bai futoba dan haka ko sauraronsu bai tsaya yiba, yatafi da gudu zuwa wajen garden d'in, yana addu'ar Allah yasa bai kulle kansaba.

Yana zuwa yaja murfin motar Amman ga mamakinsa sai yaji akulle, dafe kansa yay yace "OHHH MY GOD... "
Kwan kwasawa yay amman shiru yayi yayi amman bai bud'eba dan haka ya yanke shawarar fasa glass d'in kawai.

Wani 'karfe yasaka ya fasa glass d'in motar ganinsa yay yasha giyar yabugu harya futa hayyacin sa baisan ma ina kansa yakeba.


Bud'e motar yay yafuddosa dasauri yayi cikin Hospital dashi yana kiran akawo masa bed.
Babu 6ata lokaci aka kawo masa bed yad'aurasa Emergency yayi dashi direct yafara bashi taimakon gaggawa sunsha wahala kafun akai masa allurar dayay ta amai saida ya amayar da giyar datake cikin sa tasss sannan suka fara dubasa...


Sosai hankalin su shida faruq yatashi dan idan mutum yashiga irin wannnan yanayin zaiyi wahala yatashi da lpy.


Sosai aka bata duk tai makon daya dace sanan aka maidasa part d'in su aka kwantar dashi.

Nasma ce tashigo ita da Imhal da Nafisat sunata kuka dan angaya musu Yeah Fawassss bashi da lpy sosai.

Da'kar Tahir ya kwantar musu da hankali yasamu sukai shiru amman banda Nasma itada yasaba da kuka dama, Abu kad'an tayi kuka.

Mama Asabe ma cemata take kankana uwar ruwa...
Bed d'in sukaje suka zagaye suna kuka suduka suna fatan Allah yabasa lpy.

Da Nasma da Nafisat a palour suka kwanta inda itakam Imhal takafe akan anan 'kasan gadon zata kwanta kan tayal's d'in gurin, duk maganar da sukai mata bata jiba daga 'karshema juya musu baya tai ta kwanta abunta.


Koda dare yayi Tahir a d'akin faruq yakwana dan babu halin kwana awajen Fawassss, itakam tana nan takasa bacci


Sai wajen 2pm bacci 6arawo yayi gaba da ita, lokacin shikuma yatashi yana dafe kansa dan jiyay yayi masa nauyi sosai.

Saida yad'auki kusan 10m kafun yatashi zaune gani yay d'akin yana juya masa.
Yadad'e kafun yaji normal, ahankali yasakko daga kan bed d'in, ganin mutum yay a'kudundune a'kasa, matsowa yay gafda gurin saiyaga Imhal ce..

Cikin sauri yamatso kusa da ita dan tayal's d'in akwai sanyi sosai kuma ga AC yanayi, cikin hanzari yasaka hannunsa duk biyun yad'aukota amman sabida jikinsa babu kwari gaba d'aya shida itan suka fad'a kan bed...

Furgigit tai tatashi tana zare ido.
Jinta tai acikin chest d'in sa, zare ido ta'karayi tana murzasu, dan ganinta mafarkine...

Cikin sauri takama shafa fuskarsa tana cewa "yajikin naka yaya.....?
"kaji sau'ki....?
"Babu inda yake maka ciwo....?
Sai daddafashi takeyi tana tambayarsa......!
"Bro.. In ce dai babu abunda yake damun ka ko...!
"Naji bakayi magana ba...?
"Lpy kuwa kodai nakira bro... Tahir yazo ya'kara dubaka...
Cikin sarewa tace "kayi magana mana bro...
Hawayene suka fara sakko mata cikin sanyi jiki dana murya tace "wayyo Allah bro kardai wani abunne yasameka bari inje inkira Bro.. Tahir

Cikin hanzari tayun'kura zata tashi yayi saurin ri'kota aikam suka 'kara fad'uwa akan bed d'in.

Shikuwa babu abunda yasamesa saidai tunda jikinsu yahad'u yafarajin sauyin yanayi atare dashi...

Kuma abunda yad'auke masa hankalinsa datana magana yakasa bata amsa, sai idanu daya saukewa d'an 'karamun pink lips d'inta wanda yayi pink sosai kamar ta shafa masa jan baki...

Kallonsa tai tace" broo... Kabarni inje wajen bro.. Tahir inkirasa yadubaka..
Murmushin sa yasakar mata mai taushi da ajiyar zuciya yace mata "mijin nakine baida kwari sam...
Kuma sai fad'uwa muke kina 'kara saukar masa da kasala...

Wani dummm taji jin kalmar mijin dayace kuma wai nata, ita ta inama ta isa wani aure, kuma auren ma tarasa wazata aure sai yayanta....!

Saurin raba jikinta tai danasa.
Tanajin kunyar abunda tai tana d'an kare fuskarta.
Janyota yay yace harkin gaji dajin d'umin mijin naki..
Nikuma ban gaji dajin nakiba,my wife kuma wanna maganar taki inasan inga kinayinta...

Shagwa6e fuska tai tace cikin sassanyar muryarta "please yaya kacikani baka jin dad'i kuma gashi kace ina saka maka kasala Idan mun fad'i...


No kizauna kinji...
Girgiza masa kai tayi tana tashi,janyota ya'karayi suka fad'i again akan bed din kallonta yay yace pleassseeeee mana wife...

Yana kanne mata idansa daya fara canja kala, sunkuyar da kanta tai saka hannunsa yay yad'ago ha6arta, cikin sar'kewar murya yace "Baby please mana.
Bro... Imhal cefa kasakeni intafi....
Bata 'karasaba taji saukar tattausan lips d'in sa akan nata, hannunsa yakai yari'ke Ass.... d'inta yafara shafa su...
Yayinda yakai d'ayan can 'kasa yana neman hanyar shiga cikin Rigarta...
Mutsu²ⁿ kwace kanta tafarayi da dukkan 'karfinta tana turesa da hannunta guda biyu...

Amman ko motsi bayayi sbd bai bata damar yin hakan ba..
Wasu Hawaye ne suka fara zarya akan face d'inta suna sakko sosai, gashi sai jan zuciya takeyi...

Badan yasoba yasaketa, saidan sbd bayasan kukan ta sam, dan jinsa yake kamar zubar dalma akan heart d'in sa...

Aikuwa aguje tayi palour tana share hawayenta....

Murmushi yasaki yana kwanciya rigingine yana sauke ajiyar zuciya jiyay Al'kalamunsa ya mi'ke sosai yana neman agaji dan haka yafara mammatsa shi, yana basa hkr.

Shima tashi yayi yashiga bathroom yayi wanka yacanja kaya sannan yafuto da shirinsa na bacci cikin jallabiya dayake garin ansha ruwa sosai...

Zuwa yay palour danya ganta Amman sai yatarar batanan dan haka yayi murmushi yakwanta ad'akin dansu Nasma ne akwance a palourn, can kuma yaji marar sa tana 'kullewa dan haka ya yun'kura yashiga wani d'an madai daicin d'aki yayiwa kansa allura sannan yafuto...


Bin lafiyar gado yayi yana tunanin tayaya zai 6ullowa Wannan al'amari ya auri Imhal awannan lokacin Idan ba hakaba wlh akwai matsala.....

Jan pillows yayi yarungume yana sha'kar 'kanshin jikinsa.
Lumshe luluh eyes d'in sa yay yana tunanin yadda zai fara da wannan shagwa6atun tasa wanda bata da wahalar kuka, shikuma gaskiya mabu'kacine sosai.....

Free page yakusa 'karewa kibiya afara S2 dake....
#300 ne kachal...



Free page yakusa 'karewa....
Kihanzarta dan biya kema ayi dake
#300 kachal babu tsada...

A S1 ne zakuji yadda zata kaya.
Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2,dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema.

Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal.
wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin
Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke..

Da SANADI...!!!!
wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1
AMMAN BAZAI SAMU S2
IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA... ✍🏻✍🏻



*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏*
*3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*



*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩


*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 4⃣7⃣⏩4⃣8⃣


__________Haka yay ta tunaninta da irin yadda take abunta na yara, jitarsa yad'auko yafara kad'awa yanayin wa'ka kamar haka cikin muryar sa mai sanyi, taushi, da dad'in sauraro yafara rerata....
"If I am to tell the story "
"Of some one who make me lively"
"It's your name iwiil call first....!
" surely you come with good tidige...!
" it is your good behavior that attracted me.
"Compose and regulations....!
"To marry you is my wish...!
"After You there is no one else's...!!
"To You I bow my head...!
"On you I focus my mind..!
"It is you I give the vault..!
"To my wholeeeeeeee heartttt......... 💞

Sautin muryar sane yatashi su Tahir da Faruq, ita kanta Imhal data koma palour gurin su Nasma jin sautin muryarsa da tashin da jitarsa takeyi saida yasata ta tashi...

Zama tai tana sauraronsa...
Suna su Nasma duk sun tashi, saboda sautin yakarad'e duk cikin asibitin....


Su Tahir ne sukai musu nocking abakin door d'in...
Amman basujisuba saboda yadda suka maida hankalinsu zuwaga sauraronsa...

Shikuwa fawasss baisan ma sunayiba dan tunda yafara ya lumshe luluh eyes d'in sa yana rerawa rabin ransa wa'ka...

Nocking d'in da akai da 'karfi shine yasaka Nafisat zuwa ta bud'e door d'in, itama tana bud'ewa tajuyo da gudu tana komawa ciki batare data duba masu shigowaba.

Tabud'ene kawai dan batasan bugun 'kofar ya6ata musu sautin wa'kar tasu.....

Tahir ne yashigo da Faruq sai wata nurse guda d'aya, wadda itama dad dad'ar muryar sace

Please Login or Register in order to submit comment