Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaganka ka ri'keni kamar haka kasan rayuwarka zai d'auka gaba d'aya....
Juyawa tai tashiga d'aki da gudu tana sakin kuka.
Bunta yay da gudu d'akin, yana shiga yankulle 'kofar, baya -baya tafarayi tanasan guduwa, saida ya 'kuleta da "wall sannan yace mara cikin kakkausar murya mai ban tsoro wadda batasan yanada itaba" daga yau karki 'kara danganta kanki da wancan d'an shaye shayen dan bazaki ta6a zama mallakinsaba, sbd ked'in tawace nikad'ai kuma babu wanda zai mallakeki idan baniba...
Idan kikaga wani ya mallakeki bayan ni toki tabbatar da cewa babu numfashinane aduniyar nan.....

Fuzgota yay tafad'o jikinsa yace "ina fatan kin fahimta, shafa jikinta yafarayi yace" wannan duka mallakinane banakiba, kuma ba nasaba, daga yaune, gobe iyanzu kin zama tawa...
Zanyi yadda naga dama dake....
Ana d'aurawa zan d'aukeki inyi ajiya acikin wannan gurin, yana shafa mararta,zan zuba miki yaranda kike kallon a "well care " dan cika miki burinki...
Sai naga tayadda zaki zama mallakinsaba, banda 'ko'karin 'kwatar kanta babu abunda takeyi amman takasa...
Kuka kawai takeyi tana auna masa zagi amman ko ajikinsa.
Sakinta yay tafad'a kan bed d'in yabita yadanne yana cire mata hijab d'in jikinta......




*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*Sβ€’Aβ€’U*
*🌹OMH teemerh🌹*


*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*


πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME πŸ“²*_
_*0913 353 9185*_

πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_

πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š*

_*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯°
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€
*INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ»
*INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­
*Mrs Hallsad ce*🀩🀩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“²TypingπŸ“²*_
_*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*BY*_
_*OMH TEEMERH*_

πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š*

_*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_


_*Free page ya'kare yau...*_
_*#300 ne kachal babu tsada.*_


*Episode* 6⃣9⃣⏩7⃣0⃣


*_Masha Allah my fan'sπŸ€—*_
*_Yau dai free page ya'kare_*
_*Dama kamar yadda nai muku Al'kawarin S1 is free S2 is paid to nacika muku Al'kawarin ku dan yau mungama da S1 saura S2*_

_*Gamai bu'katar cigaba da karatun wannan book na "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 saiya tun tu6i wannan number 08032762588 -- 08162889618*_
_*Ko kuma yabiya ta wannan hanyar πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_
```Acc 0110015052```
_*SADIYA ABDULLAHI UMAR*_
_*ECOBANK*_
_*SHAIDAR BUYS TA NAN*_
```08032762588```

_*Ko Katin MTN na #400*_
_*Ta wannan number 08032762588--08162889618- SHAIDAR BIYAMA TANAN*_

_*Zanga masoyan wannan bookπŸ˜‚ nawa*_

___________Jifata kan bed yayi yana cire mata hijab d'in jikinta kallon 'kirjinta yay yana sud'e baki, yace wannan duka zasu zama mallakina daga gobe...
Sannan bazaki 'kara ganin kowaba dan barin 'kasar zanyi dake...
Kisani ketawace kuma bazan ta6a rabuwa dakeba...
Wasu hawayene suka sakko mata tana sakin kuka mai ta6a zuciya, kallonsa tai tace kasani bazan ta6a sarewaba, "yeah Fawasss shine wanda nakeso kuma zan aura, kai ban ta6ajin ina masifar san saba kuma bazan iya rabuwa dashiba sai yau, kazuba ido kai kallo, yadda zan zama mallakinsa, kuma inyi maka nisan dabazaka ta6a koda kallon inda inuwata take ba....

Wata dariyar sha'kiyanci yasaki yana tafa hannunsa, yace "idan har kin isa kiyi abunda kika fad'a d'in, amman kisani idan har haka ta faru to saidai idan babu numfashi agangar jikina dan saina maidake mallakina kisa ido kiyi kallon abunda zan aikata miki, nanda 24h, keee baima kai hakaba nanda 12h ma ina tunanin zaki zama mallakina...! "
"Idan kuma kina musu to muzuba muganiiiii.....! "
"Nidake wa zaiyi Nassara.....! "
"Hmmmm, murmushin gefen baki tai tace "Nassara tamuce nida mijina....! "
"Kasani kaiba akan dai-dai kakeba, kuma akwai kudurinka na aurena, amman kasani yayah wankakkiyar zuciya garesa kuma kudurinsa na alherine, kaga kuwa Allah yana tare da mu.....
"Mijina bazai ta6a fad'uwaba........
Wasu mugayen kallo yasauke mata yana sakin huci kamar tsohon kumurci, ba'ki wanda bashi da imani, yace cikin muryarsa wadda batasan yana da iyaba.... Matsota yay sosai sannan yafara furta "Daga yau idan kika 'kara danganta kanki da wannan shaid'anin d'an shaye shayen wlh saina fasa miki baki, yanzuma kinci arzi'kin rashin sanin banasone....
"Amman daga yanzu kirubuta ki ajiye "Idan kika 'kara danganta kanki dashi saina ru6ar miki da bakin ki....!"
"Kuma idan kikaga ban mallakekiba wlh saidai idan bana numfashine.....! "
Tunkud'esa tai tana tashi dasauri tashige bathroom tace "aikuwa kasani zaka daina numfashin ne kwanan nan.....! "
"Dan kuwa niba taka bace "sannan kuma yanzu nafara had'a kaina dashi dan kuwa shine mahad'in rayuwata...!".
"Hmmm bari ma in tambayeka kata6a ganin inda gangar jikin ta rayu babu ruhi atare da ita...
"To kasani shi ruhi nane haka nima ruhin sace, babu yadda za'ai d'aya yarayu babu d'aya.....
Dasauri yatunkari bathroom d'in danya tura 'kofar da bata 'karasa rufewaba ta tsaya tana masa magana...
"Ai cikin sauri ta 'karasa kullewa tana saka key taciki...! "
Dukan 'kofar yay yace "kibud'e mana, idan kin cika ke mai bakin rashin kunyace...
Banza tai masa tamatsa ciki tana kama 'kugu...., kamar yana kallonta....

Dukan 'kofar ya'karayi amman yaji shiru ta'ki bud'ewa, samun waje yay yazauna yana jiran ta futo, amman yaji shiru, saida ya kwashe sama da 20m amman yaji shiru bata futoba...

Itakam taji nmbai futaba dan haka tai masa banza tacigaba da danna wayarta, tunanin yeah Fawasss d'in ta kawai taji yafad'o mata, kallon wayar tai tashiga pic's, ta pictures d'in sa tafara tozali, kallonsa tai ajikin pic d'in yana jingine da wasu manyan flower masu manyan Rose pink color da Green, yasha fararen kaya wanda suka amshi fatar jikinsa sosai dakaga d'inkin kasan na manyane simple ne amman kuma yatsaru sosai...
Murmushi kawai yasaki mai kyau har saida twins dimple d'insa suka loma gaba d'aya , yayi masifar kyau a pic d'in sosai...

Wasu hawayene suka sakko mata masu d'umi gogewa tai, wasu suna 'kara sakkowa ahankali taja wani pic taga yana zaune shida wata mata wadda taga suna kama da ita sosai amman batasan taba, jan wani tai taga wani yana kama dashi sosai kamar antsaga kara..
Kukane yasu6uce mata dataga wani pic wanda manyan matane su biyu suna kama sosai sai kuma Fawasss dawani mai kama dashi sun dafa kafad'unsu, sai kuma daddy man's da Abbie suna gefe da gefe suma duk suna murmushi mai kyau....
Ahankali ta shafa kan screen d'in wayar "Acikin ranta take fad'in " ko ba'a fad'amun bama nasan wannan acikinsu akwai mom d'ina, amman bansan waceceba wasu hawayen ne suka sakko mata tace afili "Bazan iya rabuwa dakaiba yayana ina sanka, kuma bazan dainaba, bansan ina sankaba sai yau da ake shirin zaremun rayuwata daga taka.....

Dukan 'kafar da akai ne yadawo da ita hayyacinta, har zata bud'e sai kuma ta tuno da wanda yake dakonta abakin 'kofa.
Tsaki tayi tana jan wata tsool ta zauna hankali kwance tacigaba da danna wayarta...

Gani yay sama da 45m bata bud'eba dan haka cikin d'aga murya yace "idan kika shiga hannuna bazaki ganuba wlh....
Ta6e baki tai tana jan tsaki Mitsuttt tace "Mezai kawoni hannun kama Allah yakiyaye abunda zaisa nazo koda kusa da layin dakabine balle kuma inda inuwarka take ko kuma wani 'kazamun hannunka....! "

Wani ba'kin ciki ne yaji yakamasa saboda wannan kalaman nata masu zafi, acikin zuciya...
Dukan 'kofar yay yana huci yafuta rai amasifar 6ace, har lokacin palourn babu kowa acikinsa, yana zuwa bakin 'kofa yaji kamar sautin kuka da kuma magana, tsayawa yay agurin yana dai-daita natsuwarsa sosai, jinkir tawa yay yaji kamar kukan Fawas ne har Lokacin, abunne yabasa mamaki dan baiyi tunanin yanada naci hakaba....

"Futowa yayi yana wani taku irin na samarin zamani ko 'karshen takalmunsa bayasan takawa....
Kallon Fawasss yay yaga yanata kuka babu mai rarrashinsa, kuma har Lokacin ywns bakin part d'in bai tashiba...
Daddy man's ne yahango futowar Fahat cikin sauri ya 'karaso dan yaga kamar Fawasss baisan yafuto ba, yasan idan yalura da futowarsa za'ai 6atacciya, dan haka ya'karaso wajen da wuri...

Yana isa yace"harka futo d'an nan...,?"
Wani irin felling yaji kamar an'kara masa iska akan sa yace "eyyy daddy, zan wucene....
"To shikenan Allah yakiyaye...
"Masha Allah, Fawas ne yataso sbd saida yaji muryarsa sannan yasan yafuto....
Wajen daddy man's yayi yace "daddy dan Allah kada kai sanadin afkuwar tashin hankali garayuwa guda biyu, kada kazama silar salwantar rayuka guda biyu, kazamo mai had'a alkhairi ba sharriba, daddy kazama mai rarrabe tsakanin fari da ba'ki.....
"Wlh daddy inasan Imhal so na ha'ki'ka kuma wanda bazai ta6a canjawa ba komai wuya komai tsanani.....
Daddy karka manta kaine ka raineni tunbansan kainaba, har nasani, daddy kai kad'ai ne nake dashi wanda zai sharemun hawayena sbd ban saba da uwataba bare ubana....
Daddy kada ka karya Al'kawarin Mom Usaina datace ka auramun Yarinyar data haifa ko bayan babu ranta, daddy kacika mata wannan Al'kawarin nata, nasan ko badad'e koba jima ruhinta zaiji dad'in cika mata wanan burin dakai...

Daddy kada kamanta da basihar Jan Namiji agareka wadda kai kanka kana yawan gaya mana ita akan cewa kada kubari zumumcinku ya lalace sbd wani, kada kubari bare yaraba kawunan ku...
Kuzamo masu yadda da junan ku masu kuma 6oye sirrikan ku, kada ku zama masu tozarta junan ku....
Kukane yaci ''karfin sa yakasa 'karasa maganar yana dur'kushewa awajen, hawaye nabin kuncinsa....

Sosai jikin daddy man's yayi sanyi da kalaman Fawasss, ahankali yasunkuya yasaka hannayensa yaka...... ✍🏻




*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*Sβ€’Aβ€’U*
*🌹OMH teemerh🌹*


*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*


πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME πŸ“²*_
_*0913 353 9185*_

πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_

πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š*

_*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯°
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€
*INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ»
*INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­
*Mrs Hallsad ce*🀩🀩
*Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618*


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment