Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN🍃ALLAH*
*WRITTEN✍🏻ASSOCIATION*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*


https://www.facebook.com/groups/193765026246661/
*Facebook group chart*
******************************

*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
*WANNAN SHINE TAKEN KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH🥰*
***************************

*بسم الله الر حمن الر حيم*
_*Da sunan Allah mai rahama mai jin 'kai*_



_*"Dan shaye² ne🍾🚬*_
_*"Drunker 🍾🚬"*_

*Paid book*
*Free page*
*S1*


*Addu'a*

```Ina rokon👏🏻👏🏻 Allah daya sakawa iyayena da gidan aljannah Allah yay musu bud'i na alkhairi, Ya Allah kazama gatansu Allah kazama dafa'insu da jalabinsu, suda dukkan 'kannenaaaa....
```
```Ya Allah👏🏻👏🏻 ina ro'konka daka haskaka kabarin 'kanwata fateema Allah kasa ta huta Allah kasa aljannace makomarta, Allah kazama gata agareta, domin duk wanda kazamarwa gata yahuta, Allah kasa ta acikin bayin da bazauji koda 'kanshin wuta ba bare su shigeta.```


*Sa'kon Godeeya zuwaga masoyana*

```Ina mi'ko godeeya👏🏻👏🏻 dakuma gaisuwata ga d'aukacin masoyana nakusa dana nesa kuma ina yinku ina kuma sanku, kud'in kun kasance abun alfaharina ne Allah yabarmu tare, yakuma had'a mu a aljannah.....```

_*JAN HANKALI*_

_Wannan littafin 'kir'kirarren labarine kada wani yay zaton gaskene..._


_*GARGA'DI*_ 🧏🏻‍♀️
_Ban yadda wani ko wata ba su canjamun labarina ba indai bada izinina ba idan_ _nasamu mutum da karya doka ha'ki'ka kotuce zata rabamu dashi...._


_*YABON GWANI YAZAMA DOLE*_


```""""Bazan ta6a mantawa dakeba *jarumata* kuma *gwanata bloody* na Sister Zahrah {Shahararriyar marubuciya wadda tarubuta littattafai dadama daga ciki akwai *DR SA'OOD* & *TSANTSAR IZZAH}*
>>>>>>Tabbass idan kinasan\kanasan karanta littafi mai soyayyar datake ratsa zuciya tuntu6i littafin *DR ZAHRAH* <<<<<<```


*>>>Domin kuwa itace kat<<<*

```Domin 'Karin bayani saiku tuntu6i wannan number >> 0703 890 0912 <<```



_*Episode*_ 1⃣⏩2⃣

"""""""Hadarine yahad'o sosai, garin yayi jaaaa sosai ga iska tafara kad'awa mai 'karfi.

Wata "yar matashiyar budurwace take tafiya sanye take da atamfa wadda tagaji da kod'ewa taji jiki sosai, atamfar yellow 💛 ce da jaaa mai kwalliyar star ✨ amman idan baka san atamfarba zakai tunin farace da jaaa, saboda kod'ewar datai.

Yarinyar farace amman bamai dauuu ba, sannan kuma tanada yalwar suma sosai kuma gashin nata bakine sid'ikk, tanada cikar gira harta kusa had'a kanta dan cika, ga girar tata yadda kasan angyara ta, tanada dara²ⁿ idanu, tanada siririn hanci dogo har baka, fuskarta siriri yace mai madai-daicin fad'i kad'an, bakinta pink Color ne, mai kyau,d'an 'karami, kuma idan ba kasantaba saikai zaton tasa janbakine tanada dukiyar fulani sosai gatada wani hip's mai kyau kamar na cocacola, yatsun 'karata dana hannun ta zara² ne sannan kuma ita bazakace da ita doguwaba, kuma bazakace da ita gajeraba, bata da 'kaba sam, 'kibarta a iya 'kirjinta da kuma hips d'in ta take.

Wannan yanayin tsarin halittar tatane ya'kara saka mata tsana awajen "yan uwanta, wanda suke uba d'aya dasu.

Cikin sauri take tafiyarta amman idan baka santaba saikai zaton yanga takeyi sbd yanayin saurin nata sakkk dana masu yanga...

Hannunta d'auke yake da basket 🗑 d'an madai-daici wanda yake cike da kayan fruits, yayi mata nauyi amman babu yadda ta iya haka zata siyo kuma gashi suna da nisa sosai, gashi ko canji babu ahannunta bare tahau adai² ta sahu.

Tunda aka d'aukota daga "yan lemo aka ajiyeta arawul d'in gidan gomna take tafiya gashi saitaje har wajen gidan commissioner "yan sada na Nassarawa wanda yake abayan filin sukuwa, amman kafun ta 'karasa can zatai titinsu tashiga gida.

Tunanin ta kafun taje ai ruwan nan ya6alle sosai ma kuwa.

Haka taketa sauri kamar zata tashi dan hadarin 'kara had'owa yakeyi sosai, ga isaka, tsoro take tafake lokacin da aka bata ya 'kure tashiga uku awajen Hjy Maimuna.

***************************************
Driving kawai yakeyi batare dayasan inda zashiba ga kwalbar giya ahannunsa yana sha gaba d'aya kansa akulle yake dan yana cikin tsananin damuwa sosai,wani tu'ku'kin ba'kin ciki ne yake damunsa idan yatuna abunda yarinyar nan tamasa shida baya zina kuma baya 'kaunar mai aikatata tayaya za'ace shine ya aikata zinaaaaa.....

A rasa wani irin 'kazafi za'ai masa sai wannan, giyar hannunsa ya'kara kur6a, daga 'karshema yad'aga kwalbar duka ya shanye, sannan yay jifa da ita zuwa waje.

Wata ya'kara d'aukowa sabuwa yafa rasha , saiyaji motar tana shirin 'kwace masa, kafun yay wani yun'kurin dazai taka burki saijiyay motar sa ta daki wani abu dasauri ya tsaya duk da yaji dukan dayay amman bashi da halin control 🛂 din motar dan yarigada ya shawuu sosai.....

Jin gina kansa yay akan sit 💺 d'in kujerar yana runtse dara-daran idanun sa dan gaba d'aya yarasa ina hankalinsa yake.

Sabuwar kwalbar 🍾 giyar daya d'auko yay jifa da ita yana dukan kan sitiyarin motar da hannunsa.


Ihun dayaji tasakine tana salati yasashi d'an dawowa daga cikin mayen nasa, idansa ya'kara warewa da sukai jaaaajaaajuuurrr sai yaga wata kyaky kyawar budurwace wadda bazata wuce 18y ba, yabugeta kuma kanta yana futar da jini ga kayan fruits d'in data siyonan duk sun watse har basket 🗑 d'in natama yafara fashewa..

Arazane yafuto daga motar yana tunkarar inda take, duk da tafiyarsa kanta tafara sauyawa🚶🏻‍♂️ sbd mayen dayake ciki.

Cikin hanzari yay saurin mi'ka hannunsa yana 'ko'karin d'agata amman sai yaga tayi baya gaba d'aya alamar tasuma.
Cikin kid'ima yad'agota yasaka amota dan zuwa hospital...

Masu tsaron lpyr sane suka 'karaso dansu ga meke faruwa sbd yau ranshi a6ace yake yahanasu sutu'kashi sam.



Lokacin da suka isa zare ido sukai saboda abunda suka gani...........✍🏻✍🏻✍🏻



*Keep waiting my fan's.... 💏😘😘😘*
*Mrs Hallsad ce....*
*Ohm teemerh💖*



*TSOKACIN👉🏻*

```"Yar uwata kikasance mai yadda da'kaddara maikyau ko mara kyau, dakuma 6oye dukkannin sirrinki ko wata matsala taki.```


```~Dukkan halin da kika tsinci kanki karki sake kigayawa wani ko wata, kiyi sallah cikin duhun dare koda raka'a biyu ce kifad'awa Allah, kikai kukanki zuwa gareshi zai share miki hawayenki, batare da kowa yasaniba.
```
```Amman dazarar kinfad'awa wani asirinki yagama tonuwa.
```
*Daga masoyiyarku* 🥰
*Omh teemerh 💖*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_



___*EPISODE*_ 3⃣⏩4⃣


...............Lokacin da suka isa zare ido sukai sbd abunda suka gani, gaba d'aya kanta futar da jini yakeyi sosai, kuma da alama tasuma.....

Cikin hanzari wasu sukai 'ko'karin shiga motar amman yadakatar dasu, yarufe yakwasheta aguje, rufa masa baya sukai suma sbd suna jin tsoron kada wani abun ya'kara faruwa.


Direct asibitin sa sukaga yanufa dasauri, lokacin daya shiga ko ina asibitin acike yake da mutane dan asibiti ne wadda ta Sahara sosai wajen kula da mara lpy dakuma kyautata masa.


Cirota yay daga cikin motarsa kirar 2024 polestar 5, nan body guard d'insa suka bisa, cikin hanzari aka kawo gadon da ake kai mutum emergency room aka d'aurata direct ciki akai da ita, inda mutane suka fara gaidashi amman ko takan su bai biba, gaba yay yatsaya abakin emergency room din.

Sunkai wajen 30m akanta kafun suka samo kanta, dressing d'in wajen akai mata dan ta bugu sosai awajen 'keyarta, shiyasa ma taketa zubda jini, kuma gurin baikai aimata d'inkiba.


Wajen hannuntane daya kuje sosai akai mata d'inki sannan aka kaita d'akin hutu, yana tsaye har aka futo da ita inda likitocin suketa gaidashi, amman shi batasu yakeba ta tata kawai yakeyi.


Saida aka kwantar da ita akad'aura mata ruwa sannan suka futo dan neman wanda yabugeta sbd DR. TAHIR yana san magana dashi.

Nurse ce tafuto tana tambayar ina wanda yabugeta, d'aya daga cikin security d'in sane ya'karaso yace mata ogah ne yabugeta akan hanyarsa tazuwa gidansa.


Zaro ido tai tace bari taje tasanar da Dr Tahir shiyasan yadda zai 6ullowa lamarin,
Okay 👌
Komawa tai tasanar dashi..
Wani wawan tsaki yajaaa yana fad'in Bansan sai yaushe zakadainaba FAWASS wannan shaye²ⁿ naka zai iya lalata maka rayuwa.

'Daga hannunsa yay 👏 yace yarabbi ka kawo mana mafuta, tsawon shekara 8 kenan muna fama da wannan lamarin naka wanda sam ba halinka bane FAWASS.


Sallamar nurse d'in yay sannan yahad'a komai nabu'kata yafuto danya gansa, yana zuwa yatarar da shi yana kwara amai, d'aya daga cikin security d'in yari'kesa, 'karasawa yay ya amsheshi sannan yazaunar dashi saida yagama sannan yamai dashi office dinsa yashiga dashi wani d'an matsakaicin bathroom zaunar dashi yay akan wata Stool, sanan yafara zuba masa ruwa yana wanke masa fuskarsa da jikin chest d'insa, saida yagama wanke masa har bakinsa sannan yace masa "man ka ''karasa gerawa kafuto...... " cikin yanayin bacci tunda mayen yafara d'aukarsa yace "ummmm"

Tai maka masa yay yashiga cikin bath d'in sannan yafuto, hakadai yayi wankan yataho yana tangad'i yasaka d'an boxer d'insa da singlet yafuto.

Yana futowa yay d'akin da suke kwana idan aikin kwana yakama su, kwanciyarsa yay akan bed d'in mai kyau pink color ne, yayi matu'kar kyau, komai da aka saka masa pink ne.

Sosai yabaje yafara bacci.
Lokacin da Tahir yadawo har bacci yayi nisa dan haka yaje yatsaftace bathroom 🛀 d'in sannan yadawo shima komawa yay yacigaba da duba marasa lpy.


Sosai aka 'kara saka tsaro a asibitin dan anyi haihuwa sosai kuma satar yara tayi yawa.

✴✴✴
Bata farkaba saida asuba lokacin wasu sun fara sallah, 'ko'karin tashi tafarayi saitaji zafi yaziyarci kanta da kuma hannunta dayake ma'kale da ruwa.

Nurse ingozi ce tashigo da tire ahannunta cikin hanzari ta 'karaso sbd ganin zata tashi.
"My sister be careful, don't wake up "
Kallonta suhaima tai tana mamakin wannan wace, kodai mutuwa tai, wannan mace haka saikace aljana tasha fararen kaya kuma.

'Karasowa tai tana gyara mata kwanciya ta, shirutai tana kallonta, cire mata ruwan tai tace ta bari tad'an huta kafun ta tashi, itadai da ido take binta takasa gane komai.


Shirutai sai abubuwan dasuka faru suka fara dawo mata, ai cikin hanzari tami'ke tana sakin kuka tai tace, where is my fruit....?
"Which fruit's....?
Kuka tafarayi tana cewa " momy maimuna's fruit"
"where its...? "
Itakam ingozi dataga abun bana 'kare bane saitayi mata allurar bacci, ko minti 2 bataiba tayi bacci.

Futa tai tanata masifarta ita kad'ai
Sai wajen 7:30 sannan Dr Tahir yafara dudduba marasa lpyr dasuka kwana, nan yashiga danya dubata yaga tana bacci.

Mamakine yakama sa dan yakamata ace yanzu tafarka, duba record d'in baya yay yaga an'kara mata allurar baccine, nan yatambayi waye yayi mata, Nurses d'in dasuke wajen sukace basu bane.
Dubawa yay yaga babu ingozi
Tambayarsu yay tana ina..
Sukace tana emergency room.
Sawa yay safeeya takirata sannan yafara duba wasu nad'ayan d'akin lokacin dasuka iso harya gama zai koma.

Tambaya yafara jefo mata..
"Who assign you to inject her...?
" Sir, sheee...e.....e.

Maganar tace tafara rawa dan babu alamar wasa akan face d'in sa.

"Sir" she start asking me about fruit "
"But I don't know which fruit she is asking for. "
" I tried my best to explain her"
"But she couldn't understand"
"this is the reason why I inject her "
Da'kar ta iya gaya masa hakan

"is this the reason"
"Yes sir"
"Last warning "
"Okay 👌 Sir "
"Leave"

Futa tai tana 'kun'kuni ranta duk ya 6aci
Dubata yayi sai yaga bama mai 'karfi tai mataba dan haka yabar wasu nurses din anan shikuma yacigaba da duba sauran d'akunan na marasa lpyr.


Saida yagama sanann yashiga d'akin dayabar Fawass akwance.
Zuwa yay yasamesa yana karatun Al'kur'ani mai girma.

Girgiza kai yayi yazauna kusa dashi saida yakai aya sannan yace masa kasan meka aikata jiya kuwa...?

'Dago kansa yay cikin alamar neman sani🤔 yace Menai kuma nidai naga abubuwa suna dawomun kamar a........ ✍🏻✍🏻✍🏻


*Keep waiting my fan's....* 🠠񚐾񬀊 *Mr's Hallsad ce....💖*
*Omh teemerh_🌹*

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_

5️⃣⏹️⏹️6️⃣

.............Mena aikata kuma nidai naga abubuwa suna dawomun kamar amafarki...!?
" OMG.... "
FAWASS......!!! yafad'a da 'karfi, yana had'e rai, Kallonsa Fawass ya'karayi yana jiran mezaice masa.

Jiya Menene yasameka harka shagiya sosai kaje kabuge yarinyar mutane tasuma, ri'ke kansa yay yana tunano abubuwan dasuka faru....

"Yasalammm" yace cikin sanyin murya "mena aikata.....?
Tahir gaya masa komai yayi sannan yagaya masa halin da yarinyar take ciki yanzu....

"Ya rahaman...... "
"Tashi muje....! "
Tashi Tahir yay suka futa, direct d'akin da aka kwantar da yarinyar suka shiga, har lokacin tana bacci bata farkaba, dubata suka 'karayi sannan suka zauna can d'ayan gadon da babu kowa akansa.


Tahir ne yakallesa yace meyasaka kasha giya jiya nasan dai ka kwana biyu bakashaba, amman ya akai jiya kasha....

Runtse idansa yay yana tuno abunda yafaru, badan Tahir bane ba dabazai fad'awa kowaba amman babu yadda ya iya zaigaya masa dan shid'in kamar d'an uwa yake agaresa.....

Lumshe rikirkitattun idanunsa yay yacije tattausan 💋 lips d'insa na'kasa sanan yace "Jiya da yamma bayan nabar Hospital d'in nan kasan naje gida...?
"Ummm"
"Sai nai part d'ina batare danaje wajen part d'in hjy Hindatu ba...!!!

" Ina shiga nafara rage kayan jikina dan inasan inyi wanka indawo dawuri sbd munyi waya da Dr Mu'azz zaituromun sa'kon Alluran danai oder, to nasan yanayin lokaci kana taka Allah na nasa saina kirasa nace idan bai sameniba yabaka, komai yayi maka bayani inkuma mun had'u shikenan..
"Yace too..!
"Ina gamawa nayi bathroom danyin wanka sainaji motsi a bedroom d'ina, naji mamaki sosai dan nasan babu wanda yakeda key d'in part d'ina, koda masu aiki basa dashi dagani sai NASMA itama sbd itace take gyaramun shiyasa, dan haka nagyara zaman towel d'in dayake d'aure a 'kuguna na murd'a handle d'in d'akin nashiga..

"Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un, abunda nafurta kenan ganin IKILIMA da wani 'katon saurayi suna aikata alfasha akan bed d'ina wannan abun yayi matu'kar gigitamun 'kwa'kwalwa, dan haka najuya nafuta, tunda har lokacin basu san nashigoba...

Futa nai nazauna akan 1sitter ina runtse idona,na jingina kaina akan kujerar bayan kamar 9m dafutowata sai naji suna 'kyal'kyala dariya suna fad'in komai yayi dai² suna tafawa.....


Jinai tace "Gobema kadawo kaji, wannan shasha Shan d'an shaye²ⁿ bazai gane anshigoba zan gyara masa komai kafun nafuta, kaga mun huta da zuwa hotel ma nan ya ishemu kohhh...!!!!


"Kwarai kuwa tunda tsawon 3week’s kenan muna zuwa ba'a ta6a kama muba kinga kud'ina ma yahuta nakama d'akin da nake kullum a hotel....!!!!

"Aikam baby saikana bani kud'in kooooo.....?
Hakane kam yanzuma zan yimiki transfer d'insu dan kin cancanci hakan harma fiye da hakan.......

Dariya suka saka suna shewa, hakan yasani jin zafin abunda naji tana fad'a, kenan wannan bashine nafarkoba, sannan kuma nine shasha shan d'an shaye²....

Tashi nai nabanka d'akin rai a6ace, abun takaicin har lokacin, ita bata saka kayaba, amman shi yasaka komai nasa kamar basuyi komai ba....!!

Duka nafara kai masa saiya kauce, na'kara kai masa duka sai taja towel ta d'aura, tanayo inda muke tsakiya tashiga tana fad'in wlh ka'kara dukan sa saina d'au *MATAKI* ...!!!


Kallon tanai cikin mamaki nace " *MATAKI KUMA..!!?*
Tabbass ko kana tunanin bazan iyaba...!!
"Matakin me zaki d'auka dan ina dukan wanan d'an iskan shine zaki d'auki mataki, to bisimillah...

Hhhh tasa dariya tana fad'in d'an iskaaaa... Kace fa.....
Aigwara shi kaida kahad'a biyu ga bin matan banza ga shaye sheyen d.......

Ban bari ta 'karasaba cikin zafin nama, wlh bansan lokacin dana d'auketa damariba...
Fad'uwa tai, sai ta tashi tace wlh zakai nadamar wanan marin dakai mun...

Kiran kwarton nata tai tabud'e sirrin tacciyar 'kofata tacikin d'akin tace yagudu....

Nikam mamaki nakeji dan bansan ya akai tasan da wanan 'kofar ba...
Ina cikin wanannmamakin ma yasa banje nabisuba.....
Ina tsaya dan jiran tadawo sama da minti 10 amman shiru zama nai abakin kujerar dressing mirror na inajiran dawowarta...!

Dan nai alkawarin dukan ta yau sosai, koda hakan zaisa Hjy Hindatu tazageni.
"Dan basau d'aya ba, basau biyu ba, ansha zuwa ana gayamun Ikilima nabin maza, idan nagayawa Hjy bata yadda saitace naiwa 'yarta sharri.

Ko kuma idan naje gayawa Abbie tace yau ma ansha an bugune za'aiwa "yata sharrin da'aka saba, tunda tafad'a maka 'karya ko....
Muna fiki kawai, wlh Alhaji 'karya yakeyi, haka zata 'karyatani agabansa, shima Abbie saiya yadda yace ba'a yadda dazancen d'an shaye²....

Wanan shine kalaminta da zarar nafad'i wata kalma akan yaranta...
Kuma Abbie ya yadda...

Ina cikin tunanin nan sai naji ana nocking sosai da 'karfin gaske, yadda kasan za'a ciremun 'kofar parloun, futa nai dasauri

Please Login or Register in order to submit comment