Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aa...
Baki da Baki...
" Noo" tace batare data kallesaba..
Saima wasu hawayen dasuka sake sakko mata, tana cewa "please sorry yeah, I will not do it again , I suite wlh...
Kukan ne yaci 'karfinta batai auneba taji ya had'a bakinsu waje d'aya yafara kissing d'inta, hawayentane suka cigaba da ambaliya sosai Amman bai kyale taba, yakai kusan 10m sanann yasaki bakinta kallonta yay yace
" idan har bazaki gaji da zubar mun da hawayenaba kinamun asarar suba nima bazan gaji dayi miki hukunciba....
Kukan ta'kara fashewa dashi tace "your tears, kuma...?
"Yessss ko kina kokontone...
Shiru tai jin abunda yace...
Amman kuma still tana 'kasa sakko da hawayen nata..
Awajen kunneta yarad'a mata cewa "Baki gajiba kenann....
Girgiza masa kanta tai tace "No.. "Dasauri dan ta tuna yace bayasan ajijjiga masa kai...

Matsota ya'karayi yasaka hannunsa yad'ago ha6arta yace, "bazaki daina bako...?
Hannunta tai 'ko'karin kaiwa ta rufe bakinta Amman inaaaa yarigada yakai lips dinsa kan nata yafara sakar mata wasu kisses din...

Cikin zafin nama yafara sauke matasu har akan wuyanta yamayar da lips dinsa kan.......... ✍🏻

*_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_*
*{DRUNKARD}*

*NA*
*Sβ€’Aβ€’U*
*🌹OMH teemerh🌹*


*✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻*
*1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH*
*2-"DAN HAKIN DAKA RAINA*
*3-MATAR SOJAH*
*And now typing*
*🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*
*AND*
*πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»*
*AND*
*😭SANADII...!!!😭*


πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»
```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop```

```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c```

_*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_

_*OR CONTACT ME πŸ“²*_
_*0913 353 9185*_

πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


_*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_

πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š*

_*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_
```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ```
_*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯°
```

*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*

*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*


*INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€
*INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ»
*INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```

``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*


*Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­
*Mrs Hallsad ce*🀩🀩


*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* πŸ’ƒπŸ»
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlhπŸ₯°πŸ₯°.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“² TYPINGπŸ“²*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*πŸ‘‘THE QUEEN OF THE WRITER'SπŸ‘‘*_


🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S πŸ“– ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHENπŸƒALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBIπŸ—‘*
******************************
🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*πŸ₯°πŸ€πŸ₯°*_

_*EPISODE*_
5️⃣1️⃣⏩5️⃣2️⃣

_________ya mayar da lips dinsa kan nata yafara sakar mata wasu kisses din yana sakko da hannunsa yana shafa dukkan ilahirin dukiyar fulaninta...

Aranta tafara tunanin anya wannan giyar bata fara sakasa haukaba kuwa...
Motsi kad'an kiss, kiss baya ko gajiya...

Turesa tayi da 'karfinta Amman ko gezau, wani tunanine yazo mata sekam tamun tsilesa akan wuyan sa da 'karfi,zafi yaji sosai wanda yadawo dashi daga duniyar daya Lula..

Sakin bakinta yay yana shafa wajen, aikuwa dasauri ta turesa yafad'a kan bed din, guduwa tai da saurinta tanayin bathroom...

Ya juma akwance ahaka, kafun daga baya yad'anji realip kad'an, Da'kar ya iya tattaro sauran 'karfinsa yatashi d'aga murya yay yace "kifuto mutafi, ko kuma idan nashigo kigane baki da wayau...

Ai cikin sauri ta futo dan tayi al'kawarin bazata sake masa musu ba, harya kaita gida.

Kallonta yay kamar zaiyi magana kuma saiya fasa, juyawa yay yace.

"muje...! "
Tashi tai tabi bayansa yana gaba yana aikin dannar wayara har suka futo, ta Emergency yabi sanan sukai parking space, sosai wata nurse take aikawa da Imhal harara dan tunda tazo hospital d'in nan ta tsaneta sbd ganin yadda fawasss yake nan nan da ita...


Itakam Imhal batamasan tanayiba dan ko akwalar rigarta.....

Suna zuwa yafuto da motarsa yabud'e mata gaba, tashiga sannan shima yashiga figar motar yay da gudu yana barin hospital d'in dan jiyake kamar anata kallonta, glass din windows d'in yad'aga dan ma sunada tin tac, yakama hanya, kallonta yay yace "wace super market zaki, cikin sanyin murya tace "kowacce ma muje, harara yabanka mata cikin sauri tace "well care" juya kan motar tasa yay cikin salo wanda har ita saida yaburgeta, yana hawa kan titi yad'auko goggles face d'in sa yasaka yakama hanyar zuwa " well care".

Cikin few minutes suka isa wajen security d'insa yahango ta mirror yasha mamaki bayace musu karsu 'kara binsaba, kaiii....
Bai shirin dakatar dasuba banza yay ya'kud'iri aniyar dizgasu wlh...

Wayarsa yaji tafara ringing dubawa yay Tahir d'auka yay batare dayace komai ba., Tahir ne yace kana inane, ance ka kwashi mota da gudu kabar Hospital ina fatan dai lpy koo...
Wani irin harara yabankawa wayar yana cewa "shikenan ni bani da ikon motsi sai an ce nayi ba dai-daiba shine katuromun wad'an nan mutanen bayan kasan bana sansu....

"Ohhh sorry to, yanzu dai karkai musu wulakanci dan Allah kabarsu suyi aikinsu, kashe wayar yay batare daya basa amsa ba "yaza'ai yatakuramun kuma yayta faman had'ani da Allah wannan aibayi bane....

parking d'insa ya'karasa gyarawa yafuto, itama bud'ewa tai tafuto dan batasan yakama bud'e mata 'kofa agaban mutane, kullewa yaya yakama hannunta sukai ciki, jitai kamar ta nutse dan kunya shikuwa hankali kwance ya ke tafiyarsa har suka shiga ciki, siyayya suka farayi babu abunda take d'auka banda su chocolate da sweet kalaΒ² tanata kwasa tana sakawa acikin basket d'in ta...

Shima duk ita yakewa siyayyar abun kwalam da ma'kulashe yake siya sai kaya wanda yaga sun burgesa suma yad'auka mata da turaruka masu sanyin 'kanshi, sosai yaza6ar mata goggle face wanda zasuyi mata kyau da kuma wasu dogayen riguma masu matu'kar tsada da kyau kuma marasa nauyi...

Saida suka gama tsaf akazo aka kaisu wajen biyan kud'i zama yay akan wata stool yana latsa wayar sa ita kuma tana tsaye agefen gurin, kallonta yay yace ina zuwa, ahankali yadda ba kowane zai iyajin meyace ba, yana tafiya wani guy ne yazo wajen shima da basket d'insa dan ai masa counting d'in kayan ya biya kallonta yay yaga tanata wasa da hannunta, Ahankali yamatsa kusa da ita yafara yi mata magana, "Baby yakike, kallonsa tai tad'auke kai tana kallon gefe, matsawa ya 'karayi yace, yace sweet heart ina magana kinyi shiru, nifa ina sanki da gaske nake miki, matsawa tai gefe tana kallon wani yaro da suka zo dashi wajen, shida maman sane da kuma baban sa zasuyi payment ne suma, yaron ne yaketa kallon ta yana dariya itama murmushin tasakar masa tana kallon sa., guy d'in nan ne yace mata "Bab ina magana shiru nima ki yadda dani nanda kwana nawane zan baki baby kema ki kawo masa shi....
Wani mugun abu taji ya 'kulle mata ma'kogaro... d'agowa tai tana watsa masa harara, matsawa tai gefen kusa da inda fawasss yatashi, tsayawa tai awajen kafun azo kansu , tana matsawa yabita, had'e rai tayi tana shan mur babu alamar wasa akan face d'inta..
Matsawa yay yana murmushin yaudara yace yawwa baby gwara da kika dawo nan kinga masamu ko exchange d'in number ne muyi, wlh ina sanki kuma da gaske nake au........
Wani naushi aka sauke masa abakinsa wanda saida yay sanadiyyar futar ha'koransa guda 3,saida yadaki wall din wajen yafad'i 'kasa gaba d'aya basket d'in hannunsa yatarwatse yafad'i 'kasa jini ya wanke masa gaban rigarsa gata fara ce tasss....

'Dago kai sukai gaba d'aya mutanen wajen suna kallonsa, rufe bakinta tai da hannunta jikinta yakama kar'karwa sosai wazata gani atsaye Fawasss ne yahad'e rai yana kallonta duk da idansa acikin goggle face yake hakan bazai hana tagane harararta yakeyi toshe bakinta tai idanta yana sakko da wasu hawayen masu zafi, sosai takejin tsoron abunda taga ya aikata, mi'ka mata key d'in motar yay yanuna mata 'kofar futa, dasauri ta amsa tana futa da gudu, tissue yad'auka yana goge jinin hannunsa daya 6ata masa..
Gaba d'aya security d'in wajen suka yo kansa caaaaaa suna kallonsa babu ko wasa akan face d'insu, atake awajen suma nasa security d'in suka zagaye su, tambayarsa akeyi meya had'asu yasha mur yayi musu banza kamar ba dashi sukeba saima aikin danna wayarsa dayake kanyi....

Cikin zafin nama wani daga cikin security d'in ya warce wayarsa, zai dokata da 'kasa jiyay anyi arresting d'insa da Gun akansa, ahankali yari'ke wayar yana kallon inda aka saitasa da Gun din, wani babban mutum yagani maji 'karfi yana tsaye akansa, mi'kawa fawasss wayarsa yay yana cewa......

*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*

```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* πŸ’ƒπŸ»
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlhπŸ₯°πŸ₯°.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“²TypingπŸ“²*_
_*"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*_
*🌹By🌹*
*🌹Omh teemerh🌹*
🍾🍾🍾🍾🍾🍾

*Episode* 5️⃣3️⃣⏩5️⃣4️⃣

sorry sir...! "
Amsa yay yamatsa gefe yana hararar security d'in kallon guy d'in sukai sukace meya had'aka dashi...
Kasa magana yay dan irin mugun kallon dayaga fawasss yana aika masa..

Wanine yakamasa yace tashi kaje ka wanke bakinka...
Kowa wajensa yakoma dan sunga babu alamar wasa atare dashi kuma sunga alamar bazai fad'i abunda yafaruba koda zasu kashesa...

Security d'insa ne suka zagaye sa, banda harara babu abunda yake banka musu, amman basu saniba dan black goggles face ne a face d'in sa...

Kayansa aka fara counting ana gamawa yaciro ATM yami'ka musu suka ciri kud'insu, had'a masa kayan aka farayi security d'insa da kuma sauran ma'aikatansu suna kwasar kayan suna sakawa a mota....
Koda aka kammala dai-dai time d'in kuma guy d'in yadawo wajen, can gefe yatsaya dan bayasan ya'kara koda had'a hanyane da fawasss dan yabar masa babban tabo wanda bazai manta dashi ba..
Matsawa yay dai-dai inda yake yace masa "this is last warning " sanan yagyara zaman goggles face d'insa yafuto...

Mamakine yakama mutanen da suke wajen sosai akan meyasa hakan tafaru, dansu basuga abunda yay masa ba...
Shikuwa Fawasss tun daga Lokacin da guy d'in yazo wajen yaga yanayiwa Imhal magana ransa yafara tafar fasa, ganin tabar wajen yasakasa jin sanyi aransa, amman dayaga ya'kara binta sai yaji kamar anzuba masa wuta dan haka ko abunda zai d'auko bai d'aukoba yazo, anan yaji yana fad'in zai aureta..., aikuwa ya 'kaddamar masa...


Abunda yasaka ma yatsaya d'aukar kayan dan na Imhal d'inne amman danasane wlh bazai d'aukaba anfasa sopping din kenan...


Wasune suka kalli guy d'in nan sukace meya had'aka dashi kodai kasan sane..
Girgiza kai yayi yana jimamin abunda yafaru, basket d'insa dayaga anhad'a masa kaya aciki yad'auka yami'ka payment yayi akai masa parking d'insu a babbar leda ya amsa amman sam yakasa futa...

Duk yawan tambayar sa da akeyi yakasa amsa ko guda d'aya dan wannan fad'an yafi karfinsa...
Toma yace musu me..?
Saboda yace yanasan matarsa yadakesa ko kuma me....,?
Amman abarsa ahakan kowa baisan abunda yafaruba...
Yana tsaye dan yaga gaba d'aya ko ina security d'insa ne suna tsai tsaye ko motsawa basuyiba....


>>>
Shikuwa Fawasss yana futa bayan sun gama loda masa kayansa a both yabud'e motar yashiga, ganinta yay awajen zamansa tanata kuka...
"Ohhhh My God " shine abunda yafurta, kenan tun d'azu kuka takeyi...
Saka hannunsa yay yad'aukota cikin zafin nama sannan yashiga yad'aurata akan cinyarsa, rufe motar yay yana gyara mata zama akan cinyarsa, kallonta yay yace kuka again ke komai na kukane, baki da aiki sai kukaΒ²....

Banza tai masa tana cigaba da kukanta, ahankali yasakko wajen kunnenta yace mata "wani punishment d'in kikeso koooo"
Dukda taji tsoron furucinsa amman saita dake ta maze tai kamar bata jiba tai banza dashi taci gaba da kukanta dan tasan kanta ahad'e yake da cinyarta gani take bazai iyayi mata komai ba.
Tada motar yay batare daya sauketaba daga kan cinyarsa yay reverse yafuto daga cikin compound d'in dan yaga security d'insa sun hana shiga ko futa awajen sammm.
Yana barin wajen yasauke glass yasaka hannunsa tawaje yay musu alamar sudaina binsa, dayake suna biye dashi abayansa sai suka gane, dan haka suka fara daina binsa akusa - akusa, taka mota yay yanasan yabar cikin jama'a dan wannan kukan nata yana ganin sai yayi maganinta, sosai sannan zata dainashi...

Direct sabon gidan daya gina nasha'katawarsa yanufa yana zuwa yay horn aka bud'e masa shiga yay yayi garden da ita yana shiga ya tsaya awajen wata babbar bishiyar mango, yayi parking awajen...
Mamaki tai jin yatsaya dan tasan bai isa ace sunjeba dataji yayi horn tunaninta ko akan hanyane yayiwa wani.
Amman saitai shirunta tacigaba da kukanta kamar yadda takeyi, bata fasaba.



Cikin dabara yace "aubaki gaji da kallon saurayin naki bane,mukoma ko...? "
Cikin sauri ta d'ago kanta tana zuba masa sexy eyes d'inta da sukai jaaaaa, kallon tuhuma tafara aika masa, aikuwa shidama haka yakeso tana d'ago kanta da kanta yay mata hukuncin daya dace da ita basai ta basa wahala ba.....

Bakinsa ya had'e danata yafara aika mata da kissed, masu zafi, hannunsa yakai cikin rigarta yana neman hanyar dazai cusa su aciki, kujerar taga yadanna wani guri tayi baya cikin sauri yajuyata takoma 'kasansa yafara 'ko'karin cire mata hijab kuma har Lokacin bakinsu yana manne da juna....


Duk yadda zata kwaci kanta tayi amman kuma sam takasa kwatar kanta daga hannunsa, ha'kura tai tasaduda, amman idanta banda ambaliyar ruwa babu abunda yakeyi....


Hijab d'in yacire , yana cire bakinsa tace "please bro...., bai bari ta 'karasaba ya'kara had'a bakinsu waje d'aya...

Zip d'in rigarta yafara zugewa yana kaisa 'kasa ahankali yafara sa6ule mata rigarta, 'kasa yakaita dai-dai hip's d'in ta, hannunsa yakai ahankali bayanta yafara 'ko'karin rabata da bra.. d'in ta, cikin hanzarinsa ya 6alleta dan gaba d'aya jikinsa rawa yakeyi...
Yana 6alleta ya cire mata ita gaba d'aya, kallon dukiyar fulaninta yay wanda suka gaji da cika suka yi tam sun tsaya "kamm kamar wanda akace sumi'ke nipple's d'in ne yayi wani tudu sosai kamar zaiyi magana. "Ohhhhh My God..." Yace yana kallonsu..
Tutturesa tafarayi tana kuka mai tsuma zuciya, magana takeyi amman sbd muryarta adashe take sbd kuka sam bayajinta.
Cikin dabara yakai bakinsa kan d'aya daga cikin boob's d'inta yana sakawa abakinsa..
Sucking d'insa yafarayi cikin salon kwarewa da dabara...
Hannunta Allah yabata sa'ar kwacewa tasaka hannu tafara dukan bayan sa sosai amman ko ajikinsa...
Ahankali yacire bakin daga kan d'aya yad'aura akan d'ayan wanda yasaki kuma yasaka hannunsa yafara murzasu, cikin kwarewa, Imhal banda azaba babu abunda takeji akansu....
Ahankali tasakko da bakinta dai-dai kunnensa tace "please mana yeah, kaida zaka hana kaine kakeyi, kasan yin hakan haramunne dan Allah ka kyaleni please...
"Am not your's"
"Am for some one yeah please kabari..., tunda tafara magana yadawo cikin hayyacinsa, yad'an sassauta wa nipple's d'in ta ri'kon dayay musu sbd kalamanta sun fara tasiri asassan jikinsa...
(Uwar gida amarya kusani alokacinda kuke tare da ogahh, kuna fara sakin masa nishi akunnensa yana d'aukar jikinsa gaba d'aya haka ma sa'kon dad'a d'an kalamai masu sanyi suna saurin isa zuwaga jikinsa kuma su'kara masa 'kaimi sosai)
Amman jin furucinta na 'karshe datace ita batashi bace ta wani ce yasaka yay wani murza mata nipple's d'in ta da 'karfi yadda zataji zafi, har saida tace " Occchhhh yeah dazafi faaa.. "
Ahankali yad'ago idansa dayay jaaa sosai yana kallon fuskarta taruntse idanta sosai dan taji lokacin daya d'ago kansa.
Kallon fuskarta ta ya'karayi sosai yaga indai ba gizau take masaba, gani yay wajen idanta yayi jaaaa sosai gaba d'aya yakumbura, kuma duk da hakan hawaye basu fasa ambaliya ba akan face d'in nata ba...
Gaba d'aya idanunsa sunyi jaaaa shima sun canja kalan, ahankali yad'an bud'a bakinsa cikin dashash shiyar muryarsa yace " meyasa kikace keba tawa bace....? Why ❓ why ❓ why..........??? "
Ahankali ta furta "Babu aure tsakanina dakai yeah, kaga kuwa niba taka bace...!! "
Wani dumm yaji azuviyarsa da'kar ya iya cewa "shi wancan da kika gani shine akwai aure atsakaninku ko...? "
Sai yanzu ta bud'e idanta tace " Nooo, amman aikai yayanane...!"
"Sai akace miki bazan iya auren kiba...? "
Girgiza kanta tai alamar "Eyyy"
Kallonta yay yace "ki zuba ido kiyi kallon yadda zan maidake tawa, tawan kuma ta har abada.... "
"You will be mine, for ever and ever Baby....
Tashi yay yana 'kara murza kan nipple's d'in ta da ha'korinsa sosai yadda shikansa yasa da mugunta yay mata, 'kara tasaki mai 'karfi tana cewa "wayyo Allah na "is hot"
"I will continue hitting you, from now to the day that you will say, you are mine.... "
Turo bakinta tai gaba tana 'kara sakin wasu sababbin hawayen, ahankali yasaka hannu yad'agota, akan cinyarsa yad'aurata yad'auko bra.. d'inta yasaka mata sannan yaja mata rigarta zuwa sama, saka mata ita yay yadda take, kana ya kalleta yace "open your eyes..! "
"Kin bud'ewa tai yace "baki gaji ba kenan da abunda nagama...? "
Cikin sauri tabud'e idanta tana kallonsa ahankali, cikin sanyin murya yace "Baby yayanta...
Sunkuyar da kanta tai 'kasa tana wasa da hannunta, ahankali yace please karki 'kara maimaita cewa keba tawa bace kinji....
Itadai shiru tayi batace komai ba..
Kallonta yay yace "No Answer, you need another punishment again..? "
"Nooo " tai saurin cewa tana kallonsa, murmushin gefen baki yay yace "oyahh don't you said it again please dear..
"Okay tace tana sadda kanta 'kasa...
Cikin muryar zolaya yace kin wani turmushemun cinya ta kin'ki barina in sha iska...!
Saurin sauka tai daga kai tana rufe idanta.., d'aga sit d'in yay yadawo dashi yadda yake sannan yatada motar yafuto daga garden d'in...
Horn yay aka bud'e masa yafuto, direct wajen tailor d'in dasuka kai masa d'inkin hijab yaje dan yaga text d'in Nasma akan cewa bai bata ba yace bai 'karasa suba...
Babu jimawa suka isa wajen wani 'karamun restaurant, tsayawa yay yasiya mata ice cream mai dad'in gaske ya mi'ka mata da snacks, amsa tai yazo dai-dai kunnenta yace "maza kici nasan na kwal-kwale nad'azun, yanzu tabbas nasan kinajin yunwa Baby Nah.
Kunya taji sosai sbd wannan dirty talk d'in dayay mata, gani tai yayi gaba abunsa, zuwa wani shago, dan haka itama tafara cin abunda yabata tanaci tana mamakin wannan halin nasa, samm bazata ta6a yaddaba idan akace zaiyi ma wani wannan abun ko kuma in

Please Login or Register in order to submit comment