Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

SAIKA AURI KAWATA
(DAFIN SO /
2019
NA SHAMSIYYA ADAM (matar Yaya)
Aiki danaxari domin farincikin makaranta (readers)
Story and written by matar Yaya

📚📚📘SAIKA AURI ƘAWATA..........📚📘.😢😢😢
Da sunan allah mai rahma maijinkai

《%《》%《%yarane kanana guda biyu acikin wani relangida madaidaichi dakyanfasali va lefi gidan kace gidanmasu kudiba bakuma xakace gidan talakawava gida maudauke da daki uku kowanne ciki da falone da bandaki nayaranne cikidaya dabandakinsu awaje gefendakin,saikitchin dake hannun dakin uwargidan hj,umma kenan da kishiyarta ummie,
kukadayar tafarayi tanayarfa hannu yayinda idontake rufe tanatsalle tinkarfe take tsalakukan har ummie tafuto tanadaura xani "a a a a ke kuma haulat wayatabaki kikekuka haka tindaga daki nake jiyo ehunki, dayar dakdake xaune haryanxin agunko motsibataiba takallesu yanda taga sai ririta ta ummie take tana watsemata harara samha ba keceko kintsanarmun ya agidannan tamkar bagidan ubantabne ita wlh nikinganninan akan wannan shalelen ba avundabaxanba donhaka ki kiyayi YARINYATA tunmuna shaida juna samha kamsunkuyar dakai tayi domin indasabo tasaboda bala in ummie musamman in ummanta batanan hardukanta take kotace saina kasheki,nice ajalinki,shiyasa yanxinma tashafawa kantalfy tasunkuyardakai imbahaka ba yanxintahau dukanta tace mayya mai manyan idanu,
janhannunta tayi sukayi cikin gida samha naganinshigansu tafito waje adaritasamu dakalinkofar gidansu taxauna tana tallafe fuskanta da duk hannayenta tafada tunanin baya. su ukune awurin ummanta allah yama kannenta rasuwa daga su hj umma batakara haihuwaba saini samha naragemata amma duk dahaka umma batahanawa innai laifi ummie taminhukunchiba,hakanyasa dagayyama ummie kan kalaminlaifi kobanba don tadakeni, yaran ummie biyu tafarko itace haulat wacce akahaifumu kusan lokaciguda satydayanabama haulat,tanada kani ibrahim,tintasowana nafuskanchi tsatstsar tsanan da ummien haulat keyimani domun banida waniabu daxan nabirge mutkar akan idontane,kuma batanuna mintsana aidon ummana shiyasa kwatakwata Ummmana bata ankara da mugunhali irin na ummien ba,tayarda da itasosai domin har Intatashi tafiyagarinsu inlokacin bansamu hutun makarantaba toh agidaxatabarni wurin ummie, nikadai nasan irin axabtuwardanake ahannunta, mahaifina malam isma il yanada kokari wuringanin munsamu kyakkyawan rayuwa yanakuladamu sosai,yakasance mutum mai neman halal da karfinsa kuma cikin ikon allah yanasamu inda yake diraba awani gidan babban maikudi dan kasuwa alhaji dan axeemi kenan mai kudin dayayi kaurin suna akasashe da kewaye,mahaifina yadade yana aiki akarkashinsa kuma yana yabamutumchin maigidan nasa alh dan aximi domin yanavamu lvri inyaxaundamu bayan munci abinchin dare har lbrin 'ya'yansa yanavamu, jinkamar ana tabamin hannune yadawo dani daga tunanin danatafi dasauri namike "wayyo waye da allah ?
turo bakinayi ganin mas ud yanata kyakyata mani dariya "kai samha kwai matsoraciya, daga wannan abun kara cona baki tayi tana kunkuni "nidai banason irin wannan wasan wlh kawai lilin mutum yasamu damuwa toh banaso nidai nafadamaka , murmushi mas ud yayi "hm samha kenan toh imbanwasa dakeba dawaxan Kinmanta kece kadai kawata ? Harara ta cillo masa "eh toh kasan tsoronkwa danaji wallahi nayima zaton ko ummien haulat ne xatabigeni saikaji yadda yan hanjina ke disko ayanxuma haka, hhhh "toh mikaimata ?ina kuma umma ? "umma taje kwarin malam gaisuwa , itakuma ummie chinxaline kawai akan waccan yar tata maikamada biri take so tadaken aidama nashafadamaka in ummana batanan ummien haulat dukana take, taimaganan Tana batafuska alamun kuka lallashinta mas ud yayi Yanakama Hannunta "xo muje gidanmu inna na nan kixauna har ummanki tadawo "toh amma xakabani wayanka inyi game ko ? Daga mata kai kawai yayi domin mas ud bawani fiye magana yayba itakuma samha kwai surutu, haka, inna baxaune tana hada fura tagashigowarsu samha dasauri taje wurinta "inna ina wuni furane kinayi inna DARIYA ooh samha manyan gari kafin ma na amsa gaisuwar an aikomin tambaya yau furarma kinmantata tsalletayi "laaa inna kinga wani kwaro xaifada "kinga amsa wayan bari naje sallah masallaci naji xa atada cewar mas ud yana mikamata yayi hanyar waje nan taxauna wurin inna sunata HIRA har tagaji taje tayo alwala tayi sallah awajen datayi sallan anan tahau barchi , sai wajen biyar ummanta tadawo bayantaje gida take tambayar ummie cikin munafunchi take cewa aitanagidan su mas ud kinsan ba arabata da abokin nata , datakecwwa amma wannan katon inashi ina samha kawai yanaso yahaike matane watarana "a a ummie da allah KIDAINA irin wannan maganan inada kyakkyawan xato akan yaron nan mas ud baxaicutar minda samha ba tinyaushe suke tare tintanakarama yake renanta banjin komai gameda mas ud kema kumasa xato maikyau shida na kowane , umma takarasa fita tana magana harara ummie tabita da ita "hmm ainida xai lalatatadinma dadixanji yar banxan 'ya alakakyai ,sainayi maganinku asannu daga ke har itan, sun gaisada inna sannan ta nuna mata samha dake tavarci bisa gadon inna da mas ud yadawo da ita daya tarar tayi barchi bisa abinsallah,()@;()
saibayan sallan mangaruba sannan samha tatashi jinmagana maganu afalon ummanta yasatagane lallai avvy yadawo dasaurita sauko tanamitsike idanuwanta tareda karanto addu antashi abarchi kaitsayebandakin cikin vedroom dintashige, hj,umma xaune kusada malm isma il sai ummie dake dayabangaren nasa kasa kuma ibrahim neda haulat sai fira ake sama sama suna kallon wani shiri da akehaska a arewa 24 maisuna TARKON KAUNA, da sallamanta tashigo avvy tanufa tana murmushi "avvy barka da dare ? Budehannunsa yayi yarungumi ta yanashafa kanta "yawwa samhana yagida autundana dawo nake nemanki ummanki tace barchi kike "eh nagaji avvy yaw wlh kafana saikaji yanda yakeciwo jankafar yayi xuwa kancinyarsa yana matsamata ummei da bakinciki yakusa kasheta tadago kai tana basarwa "ke kwai inakikaje har kafanki keciwo haka samha? Avvy namurmushi samha taharari ummei takasan ido indabawanne xaigani sai wadda akayi dominta,aikuwa ummei tajixafin hakan amma tadanne domintasan takusa maganinta gavadaya daga gidan, "sannu uwata kinji hj,xubo, mata abinchinta mana , tindana shiga bata dagoba saiyanxin da avvy yamata maganan sannan tadago tanufi kitchin ummei ma kama hannun haulat tayi sukayiwa avvy saida safe tatafi bangarenta, XUCIYARTA cike dakunchi da hassada ,ta tsani samha sam fiyeda yadda tatsani uwarta, donhaka dolene tadauki kwakkwaran mataki akanta sambaxaiyuwuba wayarta tadauko tafara kiran yayarta magajiya dake aure atuduntsamiya, saubiyu wayan baringin kafin tadaga cikin muryanta maikamadana maxa tace "hello baraka (sunan ummei nagaskiya kenan ) kina lfy ,jin ayadda ummei ke amsamatane yasa tagyaraxaman wayan akunnenta domun tasan ba lfy ba "baraka amma ba lafiyaba ,yana jiki awani sanyaye haka kawa maiciwon baki,kehaba da allah kamarwata raguwa, nimfasawa ummei tayi "uhum anty magajiya kenan kedai bari abinne kara gabayake aidole jikina yayi sanyi,kinsan masalata anty inacikin damuwa dagani har YARANA bakomai bane agidannan, hankalin malam gabadaya nakan wacce langalnagan yarnyar, wlh anty natsaneta tsana wacce nikaina bansan iyakantaba, dariya magajiya ta shekeda ita tare da karawa bisanita tsayatamkar gata ga barka suke maganan," keba ai bakyajin magana baraka,dakinbi shawarata nafarko da duk haka baifaruba ,dakin amince munkashe ta tuntna jajiriyan aidakomai baifaruba,yanzu ina 'yan uwanta suke "munkashesu cewar ummei HHH MAGAJIYa tayi dariya "toh kinga datuni itama tajima datarardasu domin boka bawasa bane indai yasa abin agaba , ummei na mai damuwa karara tace "toh anty yaxa ai yanxu dan allah wlh mafita kawai nake nema kowacece yanzu xanbi "eh ba masala kibari jibi xanxodama gidan naki kuma kinga maganan vaxaiyuwuba awaya gwara muhadu saumusam mafita kawai "tohm shikenan sai kinxo. Zuciyoyinsu cike da mugwayen nufi sukayi sallama akan ita magajiya xataxojibi, KUCIGABA DABINA DOMIN JINWANNAN KAYATACCEN LBRI MAICIKE DA TAUSAYI,MAKIRCHI,KUNATARE DA NI SHAMSIYYA' ADAM MATAR YAYA ❤️ ).

sanye suke da uniform dinsu namakaranta ISLAMIYYA kowacce hannunta rike da jaka,bawanne kewa wani magana kowacce tafiynta take kuma ajeresuke barakataba tunanin wai akwai wani abu atsakaninsuba nafada, har suka isa gida kowacce dakin uwarta tayi daga bayane samha tafiti nashiga dakinsu tanaxuwa kankatifarta tafada tareda fadan "wash allah !nagaji , jimmmmm taji kamar abayan kunnenta , dasauri tamike tana tohshe kunnuwanta da dukhannayenta amma karajin dimmmm dintake kumatanadaga kai saitaga silin dakin nakewayawa da ita ehu tasaki tana fita aguje,har Ta nufi wajen ummanta Saikuma taji kamar anjuyarda ita tare da tsinkulinta amara aitini tayi waje,ga duhun magaruba,amma tafiya kawai take tanasoshe soshe najiki,
umma dake sallah taji lokacin da samha tayi kara amma baxatayanke sallah ba sbd tasan shakiyanci irinna samha, tana sallamewa ta shafa fatiha tanufo dakin nasu nayara,amma ga mamakinta wayam bakowa sai xanen katifar datagani ayamutse,DAKINTA tadawo tana xance xuciya "kinganmu shasha shar yarinya toh inatatafi kuma daga dawowa daga makaranta yanxin, ko humaira ta shigo tajata sunfita, hmm allah dai yashiryanki samha, har akayi sallan isha malam yashigo umma VAtaga samha ba,sai lokacin hankalinta yafara tashi,dominta san dik inda samha take batabari isha yayi mata awaje sai inkwana xatayi, gashi kuma malam ba adakinta yakeva bare yashigo tatambayeshi, talekagidan su humairan taga kotana can, tana tsaye sai saka take da warwara taji sallamar haulat "kixo aci abinchi inji avvy ku ake jira, afirgice take shiyasa bamagama jin abindatace tayiba tabita da 'tohm inaxuwa,
duk suna xaune avvy natinamasa in za aci abinchi yanadakyau ayi bismillah tohm shaitan baxai xo yaci abinchinka harkagama chi, umma tayi sallama tashigo batakarasa xamaba avvy yadubeta "aa hj,ina kuma samha naga kinshigo kedaya , kamar jiratake tamike tsaye " malam nima tindasuka dwo a ISLAMIYYA tashigo tacire uniform tatafi dakinsu bankuma jintaba amma ina tuanin ko tanagidansu HUMAIRA KO GIDAN iinnan mus ud, ranshi abace yakalleta "banji dadiba BINTA (sunan hj umma nagaskiya ) sam bakyakulamin da yarinyar nan,naga nsha fadamuku mutkar suka dawo daga makaranta kar asake bari sufita ko ? Yanxu diba fa karfe nawa takwas da wani abu samha nawaje , hnnn yaja numfashi tare da mikewa "bari naje nataho da ita amma wannan shine karshe wallahi kar asake barimun yarasufita bayan magaruba "kayi hkr malam wallahi bansan tafitaba lokacin ina sallah tafita, baikuma maganaba yafice yabargidan,kaitsaye gidan innar mas ud yanufa domin yasan shakuwar dake tsakanin mas ud da samha, abin mamaki batanan haka yanufi gidan su humaira dakechan tsallaken titi,akofar gida yasamu ml,hudu wato baban humaira cikin girmamawa suka gaisa m yanacikin tamvayarsa ko humaira na nan saiga humairan tafito daga gida hannunta dauke da jakar makaranta xata makarantan dare dake nan kofar gidansu, babantane yakirata dasauri taje, yatmbaye ina samha kotanaciki tana xaro ido tace tun a islamiyya muka rabu vangantaba kuma yanxu, kusankamewa malam isma il yayi haka yajuyo yadawo gida ransa amutukar bache domin wadannan gidajen biyu sune kdai samha kexuwa taxauna,hartakai wani lokaci, bai san ya isa gidabasbd tsabar kwanyansa tacika da tunanin ina mafita ? Umma dake kofadasauri ta taso "malam ina take ? Idanunsa da suka kada sukayi ja yawatsa mata yana kallonta tamkar yau yafara ganinta,"malam kayi magana katsareni da ido ,duk kasamun tunani malan ina samha ? Again yayi shuru kawai yawuce yafara tfy yashiga dakin ummei wacce dama batafitoba tanaxaune indayabarsu rumgume da ibrahim, umma na biyedashi harya xauna tana watsa masa tambayar ina SAMHA ? "bata duk gidajen nan biyu binta kitina ko akwai wani gidan da tana shiga, zaro ido umma tayi tana mikewa "nashiga uku ,samha inakikaje waje tayi malam yabita yakama hannuta "inaxaki kuma binta ,? "xanje ko ina ne innemo yata malam ahankali yakamadayan hannun nata "aa baxaki fitaba bari naje ni xan nemota banaso kifita arudinnan kije wani abinyabigeki abin yaxamar min biyu , ummei itama sai lallashin umma take yayin da dakyar tabari malam yatafi cikin gari nemanta,hawaye ne kawai kebinfuskanta tanasharewa ,

malam isma il yasha wahala wuri wuri lungu da sako haryagaji wajen shabiyu dawani abuyadawo, agajiye , umma kukatake sosai taxube tindatahango malam yashigoba samha, ummei ko nantahau matsar hawaye dagabaya tashige wajenta malam, akwa cikin gidan yakwana yana sallah yana rokon allahgari na wayewa yashiga shigar da cigiya gidajen redio da tv.


INA SAMHAT ???
ayayinda samhat tafita agida ba ahayyachinta ba,tafiyakawai take tana sosajikinta tamkar maijn kaikayi,kaitsaye wajen gari tanufa,batare datasan indatake cillah kafafunta,domin sambatasan ma metakeyiba,har duhun dare yayi batasaniba tagalabaita sosai da tafiyar amma takitsayawa duk duhunguri shigakawai take tanada da cusa kanta dajin, yanke jikitayi tafadi adaidai kasanwata bishiyar dorawa,sbd yunwa da kishi dakecimata rai batasan inda kanta yakeba, sai jinxafi xafidatake afuskarta ne yatasarda itadaga wahalallan barchi datayi, da wani xaburata mike tanakarkade jikinta tabude bakintada niyarmagana taji dimmm yaki buduwa,tanaso tayi magana amma takasa gashidai taganta adaji toh ina ne nan , wayakawoni nan ? Wayyo uamna , abindatake fadakenan axuciyanta,yayinda hawaye sukafara saukowa samun fuskanta,batasan indaxata nufaba ,xamatayi wurin saibinguntake da ido bakomitsin komai sai iiskadake kadawa na bushiyon wajen sanyi ne yafara busowa,maishiga jiki ,kamkam tahadecinyoyinta da kirjinta tanarawar sanyi hakoranta saihaduwa suke sunabada sauti kasa kasa ga bala inyunwa dakedamunta,nantakuma xubewa tanakankameda jikinta, salatin annabi take kawai acikin xuciyarta tana rokon allah yakawo mata mafita acikin wannan lokaci ,kuka take amma babu maijinta domin bakinma yaki buduwa balle taimagana,saijitake ranta nasoyuwa,waye yakawota nan ? Wata karadatajine yafirgitan da ita tamike akidime tana fidda idanu waje,jinkarar nakusantota yasa tafara tfy tanakara sakai cikin dajindonsamun mafakabata auneba taji anriketa tabaya aikanwar suma tayi fitsarikuwa tina tasaki yafara binkafafunta sai maxaritake takasa juyawataga wayeriketa haka gam tabaya," ki taimakeni xasukasheni baiwar allah! Taji watakaramar muryanayi mata waccan magana aidasauri tajuyo,idanunta suka sauka akan fuskar wanikyakkyawan yaro, maikyan fuskada yalwan gashi fari tas dashi,fuskarsa jike da hawye saikarkarwa jikinsa yake alamusun nuna arikide yake, " muje ki mugudu xasuxo sukamani sukasheni,kitaimakamin dan allah, arude samhat take amma dik dahaka batakasa fahimtar abinda wannan yaron kefadamataba,dasauri takamahannunsa sukafalla cikin dajin nan batareda tunannin inaxasuba,me xasutarar? Karar bunduga kawai sukeji anaharbawa bakakkautawa, jikinta rawa kawai yake jin lallai mutanen nakusa dasu kamasu donhaka kawai tadaga wannan yaro tagoyashi tafara gudu ahankali ahankali domin yayimata nauyi,dayawa,dakyar suka iyakarasawa gindinwani katon dutse maikogo, wanne kana kallon cikinsa bakirkiri bako alamun haske aciki nantachi birki,tanasaukesa tatsuguna rikedacikinta, tanajuye juye dasauri yariketa yaron "sannu bakida lfy,badamar magana saidaga masa kaitayi,shima tsugunawa yayi"munemi wurin buya xasu iskemu yanxin fa ,insuka sameni xasukasheni xasukashe wannan badamuwarsu bane, kitaimaki kaceceni dan allah, tundayafara maganan taikur tatsareshi da ido tanaso tayi tunani akansa,tausayinsa danakanta yakamata ,batasanma hawayenabin fuskartaba saijita hannusa tai afuskanta anagogemata hawayen, tadago takallesa tana rike hannun nasa tahada danata,saitaja sa xuwa cikin wannan kogo domin shine kadaimafita agaresu babu wani gurin buya duk filine fetal saifararen duwatsu kananu damanya agurin gwanin sha awa inkana kallonsu,akofa kofa suka xauna sai suka tura wani dutse yatoshe kofar xamatai yaron yakwantar dakansa bisa cinyarta, gama xamansukeda wuya sukaje tfy anata kewaya wurin damaganganu namaxaje manya cikin fada wani aciki yasara wukarsa akasa "kai kai da allah amma gaskiya munji kunya,bafayau mukafara irinwanannan aikinba ,munkashe manyan mutane ma basuwahalandamu ba sai wannan karamin yaron da koni ina murdee masa wuya angama bashi ba labarinsa,muke wannan wahalan amma kwa xan masa mummunan kisa mutkar nakamasa da hannuna, dasauri yaron yakara kankame samhat yana rawar jiki, wani cikinsu yakara jan numfashi "bakaiba badu wlh koni yaron nan yasamun bakinciki domin mutkar bamu kasheshiba ,kunsan hajiya baxatabamu mulyan goman damukayi da itaba? " kwarai kuwa kwaro ! Ammakwa baxamu bari muyi asaran wadannan manyan kudadenba saimun samesu donhaka mushiga dajilungu dasako saimun samoshi munkashesa, wanna tunda suka fara maganan baice komaiva ya kallesu dayabayan daya domin shi yasan yaron nacikin wannan dutsen,kuma baxaibari sukashesa mitkar yanatare dasu, "shikenan toh mukaragaba ko xamu sameshi , yace yana dan matsawa kusada dutsen ya faki idonsu yaxirawata yar karamar takarda saurakadan kwaro yagansa amma yawaske da tsuguna kamar xaifitsari, samhat najin wucewarsu ta mikarda yaron dayakife kansa acinyarta ba abundayake saikuka,shafa kansa tashigayi dajijjigashi,dahaka haryayi shuruya mike takama hannusa tanamasa alamuda hannu, yafahimchi mitake nufi wai inaxashi ,nuni yayimata datakardan dayagani bakin kofar yakarasa yadauko yabude,irin takardar da akabashi afarko kenan da abunxaifaru, "KA KOMA TABAYA KANEMI HANYAR GABAS KAFITA ADAJIN NAN," abumdake rubuce atakardar kenan ,dasauri yadamkawa samhat ahannunta yana mata nuni datakaranta, domin yafahimchi kurmace batamagana, tanagama karantawa takamahannusa dakyar suka iyature doken nakofa suka fito,hanyardasuka biyo tabaya itasuka koma hannunta rike danasa sukafara gudu iyakar karfinsu.
"ki daina kuka binta karyahayfar maki dawani ciwonkuma,abinyataru yayimana yawa,allah xaibayyanata aduk indatake, sharar hawayen tachi gabadayi,"kirjina xafi yake anna bansan halinda take cikiba,bansan wanna hannu samhat keba ayanxu,rayuwar ta yana acikin hadari jikinane yakebani hakan(anna kakarsuce tawajen avvy wacce samha tachi sunanta rayyanatu akecemata samha) "allah yataomaketa yakareta da diukan muslumai addu ah xamucigaba dayi binta insha allahu komai xaixo da sauki lfyn allah xatadawo garemu, lallashinta anna taitayi saiwajen huduna yamma da avvy yadawo tatafi, ummie kuwa batanan tatafi gidan aunty magajiya,
sun wahala sosaikafin sufito titi anan wannan yaron yafara murnayana tsaida motoci amma kowacce saita wuce dakarfi yafara magana yanatsaidasu BABU TAIMAKONE ,TAIMAKO YAƘARE NE, ,karaf wani mutum yaji abunyabasa mamaki wannan karamun yaron yakewannan maganar take yayo rubos yadawo daidai inda suke yanasauke gilas, me kukayi anan batambaya xakaffara mana yanxinva ,don munfibukatar taimakon ka kafin kasan musuwaye dan allah, yaron yayimagnar yana kuka samha saibunsu da ido take domintanajin komi dasuke fada, dagakai yayi kushigo,dasauri yabude motan yanajan hannun samha anty shiga saidata xauna yashiga yarufe kofar , mutumin yahautiti, tunda sukafara tfy baimusu maganaba har barchi yadauke yaron samha tadorakansa acinyarta tanakallonsa, yasunanki , taji wannan dayadaukosu yatambayeta dagokaitayi tanakallonsa kafinta girgixakai,saikuma tafara hawaye ,tamudubi yanakallonta donhaka yanakallon lokacin datake girgixakan,kyaleta yayi domin yalura kodaxu kanintane yayimaganaba itaba,har suka isa cikin garin kaduna dai dai wanigida babba yayi hon yamaigadi yaxoyaxuge,get yashiga ya ajemotan amma haryanxun yaronbai farkaba dakansa yadokoshi yasaba akafadansa yashiga gidan samha nabiyedashi abaya , oyoyo oyoyo baban ummeynai cak ta tsaya maatar data taho tanamasa oyoyo, a a abban ummeynaei suwaye kuma wa yan nan , saidayakwantar dayaron akujera twost yakalli samha xauna kusada yaron taxauna tana kamahannunsa , alh usman shine mutum dayadaukosu ,kallon matarsa yayi aysha ,bakine abasu daki xanmuki bayani bayan nasamu nutsuwa nagaji yanxu ,kisameni dakina da allah ,inkingama dasu kuma dan allah abasu abunci , dagakai tayi kawai tana kallon samha wacce kanta kekasa ita hakanan jikinta baikwantada yarinyarba, ramatu ,ramatu tashiga kwallawa mai aikinta kira dasauri ramatu tashigotana xubewa na am ranki yadade , harara ta watsamata kafin tamike tsaye , gasunan bakine baban ummeeiyna yaxo dasu daga kano kibasu daki sannan kikaimusu abunchi , tana kai magananta tahaye samadomin ,akwai tarin tambayoyi fal axuciyanta datake sonyimawa alhj,usman abban ummeeynai ,

kamar yadda ta umarceta haka tagyaramusu daki kusadanata takawo musu abinchi ,lokacin yaron yafarka sukaci suka koshi,sannan samha tayi wanka ,tanaxaune shima yaron yayi yafuto , sunana awwab nikadaine awajen mahaifina mahaifiyata,sunasona mahaifina bakaramun attajiri bane shahararren maikudine daxanfada muki sunansa dakinsansa amma xanboye wannan makirchin kishiyan uwa da xalinchin datakeso tayi akaina shine silar shigata wannan duniyar danahadu dake ,aciki, wannan shine lbri na atakaice , cewar awwab yanakarasowa kusa da ita yaxauna, hawaye kawai kebinn fuskar samha domin batadahalin magana tanabude bakinxataji kamr anturamata dutse ,yarike hannunta kinajina anty ,tadaga kai alaman eh yakuma cewa baxa ki iya maganaba ,ko ke kurmace , nanma tadaga kai alaman eh, yashare hwayen fuskanshi ,toh xansama biro da fefe kifadansunanki, tagakai alaman toh,ramtu mai aiki yatambaya littafi yakeso dabiro tana futa takawo masa da gudu yadawo yakawo wa samha , ta ansa tafara rubutu harsaidata gamarubuta kaftarihinta atakaice yadda xaigane,tabasa ya amsa yana jinjina mata dda kokari anty kinada saurin rubutu ,murmushi tayi tana shafa kansa tare da hade hannuta yagane abundatake nufi ,tasaba yin rubutu tace shiyasa ,shima yayi dariya , yanajanfulo yajingina sannan yafara karantawa, hawayene kawai kebin fuskansa yarungumeta yanakuka sosai "anty dakina magana kenan ,xalintanki akayi anty samha shafa kansatake itamatana kuka, saida sukayi mai isarsu sannan yatashi , anty xaki warke xanmiki wani abu kafunnan da daddare xamuyi sallah , murmushi tayi tana nunamasa alamun toh , suna xaune wajen karfe hudu ramtu tadawo tasanar musu maigidan suna son ganinsu afalo, biyota sukayi har suka isa falon da aka kawosu afarko wannan karon matar gidan hj aysha nasakale da hannaun baban ummeei sunaxaune bisa kujera bayan ya nunamasu wurin xamu yace yasunanku ,ni sunana awwab antita kuma SUNANTA SAMHA , bata magana ne munaso musan suwaye ku ko da halintaimako daxamu muko donganin munsadaku da iyayenku , kasa dakansa awwab yayi ,sannan yatabbatar masa dacewa iyayensu sunyi hatsari sunmutu ,wnnan dajin dayagansu shine gundasuke kwana harkawo yanxin dasuka samu shigowa gari bamu da dangi anan bamusan kowa anan ba dangin momynmu basa kaunarmu sunkoremu daga garesu , yanakuka yakaimaganar samah taji dadin yadda awwab yagatar dashirinsu dai dai kamar yadda suka shirya baxasukoma gidajen iyayensuba harsai sunmallaki girma yadda xasu iyatinkarar abokan gaba, shiyasa sukayanke shawrar boye lbrinsu nagaskiya ,sukayi amfani da wannan, jinjina kai abbn ummeei yayi

Please Login or Register in order to submit comment