Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanakallon aysha toh yaxami dasu madam , yatsine fuskatayi bayavo ba fallasa ,tana taunar cumgum abbn ummeei ni aganina mu kyalesu anan kawai su xauna taredamu ,sbd kaga baxamusu rayuwan ummeei ykasance hakaba tarasa mataimaki ,duk da ummeei dama tafisu gatabaxata taba toxartaba , maganan tama samha ciyo , abbn ummeei xauna anan kawai murmushi yayi yanakara son matarsa domin komaitai kara birgeshi take , toh kunji donhaka xamu xauna daku dagayau nine abbnku madam itace momynku munada yarinya guda daya sunanta ummeeyana bata kasarnan tana waje karatu , nan akabasu wani dakin kowa daya kwanan su uku agidan momy aysha tabama ramatu kudi tayomusu siyayyar kayi niki niki sunfara sakewa sosai domin anakuladasu masala dayace mmy aysha bata numasu kulawa kamar ajh,usman dasukecemawa dddy dasannu daddy yashaku dasu abundayalurashine sam samha batamagana,amma yatambayi awwab yafadamasa datanayi yanxin ne cutayasameta dan danan daddy yashiga nemowa samha magani har allah yahadasada wani malami yace akawota ,dayamma dakansa yasa mmy aysha suka kaita wurin malamin, ba daddyba har mmy aysha saidatayi kuka ta tausayawa samha sosai harta dau alwashin kulawada ita ,malami, yafadamusu baxata tava dawowa dai daiba wannan mugun asirine akayimata ,amma sauki nawajen allah watakila hakanan tawarkekuma ,in aka tone asirin,kuka samha take awwab ma haka har mmy aysha daddy ne maikarfin xuciya yake lallashinsu, bayansati biyu,momy aysha yanxinkam tasauya tanakulada samha tana janta ajiki sosai ansasu makaranta da itada awwab makaranta islamiyya maikyau shikuma ammai dashi boko ,tanasamun farinciki sosai yanxu tayi kyau tayi ja ,

KANO,,
umma tana wanki changaban rijiya taga ibrhim yataho yana kamagugu tadaukeshi tana sashi dakinsa ibarahim kul kulkarkasake ka koma gefen rijiyan nan kaji , tafada tana dauraye hannuta domin duba girkintake akitchin , tumbul dindatajine yatabbatr matada ibraheem ne yafada ,dagudu tafuro subhanallahi ibraheem ummeei ce tafito wayyo allah nashiga uku kardai kice shine kikajefamun arijiya, dagudu tayi waje tana ihu dandanan akatara anashigowa makwfcinsu shine yashiga rijiyar dayakedama mai yasar rijiyane ba inda yake motsi ajikn ibraheem koda akadaukoshi, lokacin mlm isma il yadawo jin wannan tashin hankali da umma takirasa takefadamasa shiya amsa yaron yanamatsa cikinsa kafinyasabesa sunufi asbty ,sai ehu ummeei take tna xagin umma, dakyar akasamu kan ibraheem yafarfado ,angatashin hankali gun ummei, har ibraheem ya warke ummeei batakula umma tsakaninta da umma harara xagi yarda magana , umma tana cikin wani hali batada aiki saikuka da rokon allah dare darana ko barchi bata iyayi saidaita xauna tana takuka tana gayawa allah yabayyana mata samha ,aduk indatake inkuma tanacikin wata masifane allah yakaryata yawarwaremata, al amuranta, kukatake tamkar xatashide , binta taji ankira sunanta malm kanta akasa taishuru tanasharar kwalla yakama hannunta binta ki mikawa allah al,amuranki bakidaya xai ishemiki akan komai baxaki ji kunyaba ,tadaga kai ,nasan akanme kike wannan kukan kullum dayaxame miki jiki ,nima inayi amma naxuciya domin nafilin mutkar nace xancigaba dayi baxanjureba toh xaku rasanine gabakidaya ,tado ido tanashre kallah addu ah nake kokarin ganin nayimata malam amma bansan sanda hawayen suke xubowaba ,bansan sanda kuka yakecin karfinaba ,nakasa jurewa itakadai nake mallaki aduniya banida kowa bayankai ahalin yanxu , inkatafi yakake ganin xanrayu awannan duniyar malam , shafa bayanta yake tareda lallashi,mai aminci, inatare dake da yarda allah samha xatadawo garemu inajin haka ajikina inakuma mai tabbatarda allah xai ansa addu anmu,,
yaukam itake da kirki umma kenan tana tafaman kokarin ganin tagyara kitchen in donyayi datti dayawa taja icen girkin kenan xatahura saita ga toka tayi yawabari takwashe kafintahura wani wutan , tanacikin kwashewa krnan taji tudu kuma gurin dah smintyne kebul tasa tanakauda kasan saitaji kamar kulli tanajawowa taga layu biyu harsunfara baki nakonewa, salati tayi tana sauri tamayarda kasar tahura wutan tadora girkin sannan tafuto takulle layun tajefa ashara tabawa almajira yawatsar, tna mai tir da hali irin na ummeei, allah yashiryeki inme shiryuwace ,

KADUNA
samha ce tafuto da gudu tanufi dakin momy aysha ,tanaxuwa tafara tsalle momy bakina yabude momy bakina yabude yau, dasauri tarungume ta tana allahamdulillah samha mungde allah ya am sa addu anmu ,munna suka rude da ita awwab ne yafado dakin momy muryan wanikeji haka maidadi, rumgumansa tayi tana kuka kanina nice samha antynka dakake ta addu ah allah yabudemani bakina saigashi yau cikin ikon allah anwayi gari natashi naji inajinmagana na daxaran nayi , ai tsalle awwab yayi yana murna , kafun suyi sujjada suna masu godewa allah momy natsaye sai kallonsu take gwaninsha awa yaran navurgeta ,musamman yadda suke sonjuna , daddy yaji dadi yakuma godewa allah suna xaune afalo anacin abunchi ,yakki momy ayya nayi waya da ummyna ta tabbatar mani xuwa jibi tasauka kaduna allah yayi karatiu yakammala xaatadawo gida, murmushi mmy aysha tayi allah sarki ummyna munyi kewan baby alhaji , kaga kwa xaixama abinfarinciki agareta bayan tadawo muhadamata kyakkyawan shagali nattayata murnan kammala karatun ta , yayi murmushi hakaxa ai am samha xakuje da awwab gidan hajiyana kufadamata kinji tana dagakai tace toh daddy ,allah yakaimu amin yace yana mikawa awwab hannu yadai yarona kayishuru dalewa yayi cinyar dday yana dariya lfy kalau daddy , amma dani xa aje dauko anty ummyna ko , eh mixaihana awwab cewar momy aysha tana kallonsu, yawwa my boy kana karatu ko daddy inayi kuma xan xama lowya innakare karatuna, ? Eh xankokarin ganin kacika wannan buri, naka naxama cikakken low , nagde daddy , to dare yayi aje akwanta sbd makaranta gove samha , cewar momy tana mikewa itama samha takama hannun awwab suka nufi part insu kaitsaye dakin samha suka nufa bayan taxauna yakwantardakansa ajikinta anty samha ? Takallesa na am awwab lfy , lfy anty kawai inaso muyi wani maganane mai muhimmanci , tanagyara masa kansa tace toh awwab wacce maganace haka ,baxakabari xuwa safiyaba, eh inaso nakoma hannun iyayeni ahalin yanxu inatunanin ammuna tanacikin yanayin, son ganina, amma awwab kamanta yadda mukayi dakai akan hakan kasan maye kuwa ? Aa anty saikinfada inkanaso kasan halinda momynka take cikine toh xan basaja narinka xuwa wurinta naganomaka lfynta dasauri

rumgume tayayi yana murna
Kai anty kema kinsan wannan ba abindaxaiyuwu bane,muna kaduna ne fa nan kitafi harkano kuma kidawo,
Tai murmushi, toh aikaine kakeso karusamana shirinmu.ko kafasa bari saika girman
Yayi dariya gaskiya nafasa domin ummahna bansan awanne halitakeba yakamata kuma nasani anty tunda nikaɗai naragemata.

yau yakama ummyna xatadawo duk gidan yadauki farinciki musamman awwab dayakeso yagadayan antynsa musalin karfe hudu nayamma daddy da momiaysha sukaje sudaukota aeyport da tsalle tafada kan anna kakarta mahaifiyar daddy tana oyoyo ummyna sannunki da hannya , nayi miss inki kahkah yanasamiki , shafakan ummyna tayi kinji ja ira menene missing kuma? Dariya daddy da momyaysha sukyi laaa kahkah toh nayi kewarki ,,, daddy me akatanadar mun murmushi yayi kafin yayi magana kahkah ta amshe nacinye abunda akatanadar muki saiki hakura kici tuwo momy taikitchin tana dariya tsalle ummyna tayi tarike daddy wlh kajitako daddy tasanfa banacin tuwo ? Aaa karki kuka karki kuka ummyna muje kaxabi abundakike so momynki ce da sis din ki suka hadu sukamaki hidiman wannan yakaimaganan yana nuna MATA kayan abuncin dake jere bisa dani reras! Wooow my lovly mum and sis thank vry much! Samha datafito suka rungumi juna nadade dasamun lbrinki awurin daddyna sis nasameku lfy cewar ummyna tana sakinta murmushi samha tayi , lfynmu lau hope kinxo lfy duk daga alamanan sai gani muke tayi dariya dayake ummy akwai dara ah ummyna farar macene mai fadin fuska da faraah tanada dumful ga hanchi masha allah kamarsu dayada momynta badoguwa bace tanada gajarta vacan ba, daddy tayo wurin rashin tsayi awwab tindaga kofar falo yaganne lallai ummyna tadawo sbd yanajin surutunsu daki yafaraxuwa yatube unifm yasaka kayan gida sannan yaxo taimurna da ganinsa domin daddy yabata lbrin su amma yan uwansane yace baifadamata ainihin lbrinsuba, kwana biyu da dawowar ummyna daddy yahadamata party don taya murnan kammala makarantanta ,wannan shagali angayyato mutane dayawa ciki harda yan uwandaddy dake xaune akano,da yan uwan momy aysha dake adamawa, kawayenta wayayyo 'yan wanka duk xasu halacci WANNN party wanne xa ayi afarfajiyar gidan , yau yaka saura, saura kwanadaya shagali shirye suke cikin wani yadin boil sunyikyau itada samha sunama momy sallamu xasufita amso dinkin daxasu saka nahidiman gobe, ummyna karku dade samha daga wurin ansa dinki karkiyarda kubiya wani wajen , haka jiya daga rabon kati sai mangaruba naganku ko duk sukayi dariya tohm momy fadan samha ummyna laa momy wlh daga baramuje ko inaba kinji kimana addu ah toh murmushi tayi toh yan matana allah yadawomun daku lfy allah yasa asamamun siriki dariya suka fita sunayi har driver dake jiransu yataso samha tace aa malm isa kabari kaima yau kahuta xamuje akafa aibanisa hararta ummyna tayi sbd me dallah malama xamuje akafa duk nisan gunnan , haba ummyna banisan zaki dubaba tunfa dakikadawo kullun saiyafitar damu akalla sau uku arana,yakamata yaumu,,, dakata samha ba aikin sa bane ummy tace cike da masifa , humm taja numfashi yi hkri hajiya karama kuxo mutafi ai aikina ne sayyada yakalli samha dayake sayyada yake cemata sabd hankalinta, binbayansa sukayi ba wacce takuma magana harsuka shiga yaja toh ina muka nufa kuma yau hjya magnan malam isa tadawo dasu dag tunanin dasuka lula suduka, wurin telonmu daka kaimu kwanakin baya , samha tafadamasa yayinda ummyna taketa daddana waya itama samha date tabude tahau online dariya ummyna ta turo mta tana cewa ke yanxu direver xai iyahadamu fada kenan? Humm samha ta tura mata sannanta kuma tura mata harara ke bakida kirki wlh sis yakamata mubarsa yahuta tunfa dakikadawo yake wahaladamu , murmushi ummyna ta dawo mata dashi toh ai aikinsane , amma karki fushi da siss dinki kinmanta gove shagalin tayamurna ko bakya murna ke, dariya tayi samha tana turamata hhh ah sosai ma niko kemurna allah yasa kamar haka zamuga bikinki , aje wayan ummyna tayi tanadamata duka acinya , bikinn wa? Aisai anmiki aure tukunna amin , wai wai wai kika dakeni? Samha ta dafe cinya dariya ummyna keyi tana bata hkri sannan ta hkra , basudaulokaciba suka isa sunfitowa harsun shiga samha ta futo tacema mlm isa yace sundawo anapep , bamusu yatafi abunsa, kujeru suka samu sukaxauna domin sauran abokan dinkinsa sunfadamusu yadan fita yanxin xaidawo , hirasuke sai lbri ummyna keba samha akan yadda abunxaikasance, wani saurayi yashigo ah ali ali wani maidinki dake gun yacafki hannun wanna yashigo ah sarauta sarauta kwana biyu wanne aka kirada sarauta yasosa kai wlh ali munshiga ribubi sai ahankali, kai da allah amma ko arinka lekomu , kai yanxinma wani dinki nakawo makafa wlh dabaxakaganni ba kudin ganinku ake har gwara taj yanashiga kasuwar tamu, ali yanabasa kujera yaxauna yanafito da shaddojin biyu yafara masa bayani
ke wai mekike kallo haka da allah ,,,,, ummyna tacema samha dataga takuramawa gayen nan ido dakyar samha tadauke idanuwanta tana ajiyan xuciya , ummyna wannan gayenkamar su daya da wa abokina mas ud , hra rarta tayi ke da allah wannan ai saiki bayardamu inyafuskanchi kina kallonsa, uhum ummyna kenan baxaki ganeba mas ud yanada kirki baxanmanta dashiba , sunan xaune har maiddinkinsu yashigo yasallamesu suka fito , au ina malm isa , samha ta juya laakinga bayanan ko yagajine da jira yatafi , humm ummyna tace lallai koshakka babu kece kika fito kikamasa ixinin tafi , tabita take samha tafara tsalle suna xagaye wurin takawo mata ruko tarufe ido tana karewa da hannu, sarauta dake bakin shagon yanakallonsu sai dariya yake bakaramun birgesa sukayiba samha tacukumo mayafin ummyna tana bata hkri dole tahakura, suka fara daukan kayansu domin tfy,yanmata ! Basu juyoba saima kara sauri da samha tayi gabansu yasha haba yan mata musulmine fa dan uwanku kemuku magana aikwa saurareni kuji larurata ko kunada magani, chak! Suka tsaya suna xuba masa ido malam lfy.? Inji samha domin tadanfi ummyna fada ita ummyna xafine da ita ga iko da son isa ako ina, yawwa kokefa dan allah numban sis dinki nakeso kiban ko xan samu samha tai murmushi kafin taimagana ummyna ta harareta da allah xo mu wuce kyalesa baxa abaka numban nawaba angayamaka arahar tawa takai haka akan titi xanna baxa numbana, dariya yayi yana , cewa komai kikayi kyau kike yanmata shiyasa tindaxu nake kallonki, har kikaxauna axuciyata,naji baxan jureba saina sameki, hum samha tace kawo wayanka nasama numbnta , wucewa tai abunta samha kuwa tabasa numba tare da kwatancen gidansu, duk wannan abun da samha tayi ummyna taji dadi domin itama yakwanta mata arai kyakkyawa dashi dogo ga hanchi harvaka , shiyasa bata nunamata fushibahar suka sama napep yakarasa dasu gida,

,alhj,har yanxu narasa gane takamaiman wannan al amari,dayake faruwa kacemin xa agansa xa agansa haka kullum kakecemin nakasa gane manufarka nakasa gane mekuke nufi wlh sai anfitomin da ɗana wlh sai an fitomin dana alhaji, Awwab shikaɗai yaragemin aduniya sai iyayena,baxanrasa ba dan allah karkabari narasa farincikina alhaji.
Tafashe dakuka tana xuvewa ƙasa kanta atsakanin cinyoyinta
Alhji,muhin da abin duniya yataru yayimasa xafi yakasa koda motsaƴawa daga inda yake saima ƙarin tausayin balaraba dayaki yaƙara ƙaruwa acikin xuciyarsa
Kiyi haƙuri balaraba insha allah xa aga yaron nan nasa anata addu ah masallatai da makarantu. Nima narasa yayaxanyine,wlh jiri nikeji daxaran namiƙe,sbd damuwa yacika kaina,wannan wacce irin masiface wayake bibiƴarmune wai.
"alhaji nima bansaniba,
Tafaɗa tanaƙara fashewa da kuka
Yariƙota jikinsa yana lallashinta.
Allah yabayyana manashi amma kowanene nasamu da hannunsa aciki sainaɗaumummunan mataki akansa wlh
Tafara shashsheƙa tana cewa
Yanxu gashi kasa naƙi faɗama abbu su basu sanni ba har aiko min sukayi xanje kaduna gidan kawu usman,nakasa furtakomai domin xai iyaxama dalilin fahimtarsu, amma yaxama dole na...........
Dasauri alhji muhin yatare maganar
Kardai kifaɗamusu halin damuke ciki balaraba kinsan abinda abbu yace mun akan wannan matsalar kuma wannan shine karo na uku tabbas abbu yajisake faruwar wannan abu aurena dake yaƙare kuma xaishiri a dani,kamaryadda yafaɗa, yasauko daga kan kujerar yanaxubewa ƙasa
Kina sona matata nima inasonki dan allah kirufe maganar ɓatan awwab, gasu abbu nikuma naimiki alƙawari nemo dik sandin wannan al amarin harna saurana yaran biyu.amjaad da suffiyya,ba laifina bane balaraba
Taƙara fashewa da kuka tino sauran ƴaranta da suka salwanta adalili irin wannan,mijinta yakasa taɓuka komai sbd ancinyesa anmallakesa saiyadda akayiɗashi, tabbas wannan karon saiyadda ƙarfinta yaƙare,
Balaraba ki cemusu xaki kaduna,domin idankika ƙi xuwa xasugane wani abu nafaruwa harsuyi ƙoƙarin fahimta nikuma xaniya ƙoƙarina kafin kudawo awwab yadawo gida,dn allah karki nunamusu alama
Tagingina kai alamar toh


KANO!
umma vaxansamu xuwa kaduna ba wlh gobe inada abubuwanyi dayawada suke agabana umma,wlh bayada tilin takardun da akataramun xanduba, kai kai alameen rufe mani baki anan cewar dattijiwar matar dake KANKUJERA ahakince tana jalla wani saurayi dake gabanta axaune , inda nagama fahimta sam bakason xuminci,miyasa? Toh katsaya kajini kumadakyau xuwa kaduna wurinka yaxama dole domin mutkar akabarku ahaka toh xumincinku ne xaitsaya , kuma wannan umar nine daga mahaifinku,kasancewar shiba xaisamu xuwaba, kallonta yadago yayi yana kallon kanwarsa maryam dake ta dariya kasa kasa ya kwala mata harara , kanajina ko? Maganar matar tadawo dashi dagakai yayi naji umma allah yakaimu gobene ko? Eh gobene tohm yanxu shiyaya vavushi xa ah sallamar umar ce tasa alameen kama bakisa ah cigaba cigaba kafara ko cewar umar yanakallon alameen gaida umma yayi maryam masuka gaisa yadubi umma toh umma daxu munyi wayada anty balaraba akan tafiyarnan kaduna kuma ta tabbar mun xataje in allah yakaimu , murmushi umma tayi toh ai yayi kyau umar allah yayimaka albarka ya matar taka kuna lfy? Umma lfynmu kalau alameen ne yatashi yana komawa kusada yayan nasa yaya umar kana kallon umma fa yahararesa kadan mi umman tayi kaifa baka rabuwaba da magana , toh yaxatasa maka albarka ni ta kyaleni dariya suduka sukayi kai bakajin magana alameen allah yatashi yanabuga kafa yakwanta agefen jikin umma ,toh xandingi jinmagana ai saikin min urin yadda kikama yaya , dani kake kishi kenan umar yace yana kaimasa duka mikewa yayi umma na alameen karfa kamanta da abubuwandana lissafamaka wanne xaka siyo , tohm yace kawai yana fita yah alame maryam data biyosa takirasa yatsaya ya alami katsayamana keni da allah kindameni fa takarasa yawwa yaya inaso kataho mani da irin wannan manterial din dan allah shine xanisa acan wajen shagalin, tana nuna masa picin manterial din awayanta wanne samha ta turomata domin suna chat ta watsapp har da ummyna, amsan wayar yayi toh waye xaudinka miki abi da gobene tafiyan, ohh yaya wlh wani maidinkine xanbamawa abayan layinnan xaimun , tohm shikenan bani wayan najeda ita xanduba miki, amsa yayi yanakarawa gaba takoma ciki lokacin har umar yayima umma sallama yafito, itama sallata wuce xatai domin ankira xuhur!

xaune yake wurin mai kayan domin antafi dauko masa wanne yakeso,wayar yakunna yanakallon hiotina, saitsaki yake , ita kam yarinyar nan bata raboda shirme wannan hitinan duk maixatayi dasuhaka yakuma jan tsaki har saida mutumin yakallesa , hkri yabasa yana nunamasa badashi yakeba ,idonsa kyam yatsaya akan wani hoto dayakayatar dashi yakuma birgesa wata kyakkyawar budurwace sanye cikin atamfa tahadu fuskarta dauke da murmushi tayi dankasa da idanuwanta tamkar maijin kunyar wani saurayinta, ba fara vace chacolt ce mahasken kwayan ido masu daukan hankali musamman ga wanne yatsaya kallonsu, bai san murmushi yakubucemasaba sam yatsincikansa amai farinciki da jin yanayin cikar buri , va la akari da maganan da aketamasaba saidayayi dagaske wajen janye hoton wannan budurwan daga idanun xuciyarsa yasamu yaga fuskar wannan mutumi mai shagon kaya , dake magana cikin fada haba malam anata magana anata magana kasharemu kuma kai kabada kalan abun nan kace kanaso , murmushi yayi yana sosa suman kansa , ayya kayi hkri nima bansan nakubce ba wlh , nawane kudinku , dubu ashirinne gaskiyarsa , xara yayi yabasu yafuto, jipatu yawuce yayo ma umma shop indata aikesa,sannan yanufo gida yanajin xuciyarsa tamkar anwanketa hoton budurwan nankwa tini yatura awayansa, kaitsaye umma yafara kaiwa sakonta yabama maryam manterial dinta kafun yafadawajensa yayi wanka cikin doguwan jallabiyya yafuto yakwaji dadin yadda yasamu falon maryamce kadai axaune, kanwata kanwata , anan anata faman sana an! Tana dariya ta kallesa , aa wlh yayi ni chat ma nake da ummyna tana tamun korafin dakai xa axo , nikuma nace badakai xa axoba, dariya sukayi , toh miyasa take so axo dani yatambayeta yana kallon wayarsa, nima yaya bansan saniba amma duba da yanayi yanuna donbata sanka bane kasanfa bata taba ganinka ba lokacin dasukaxo bikin yaya umar kana gana karatu,mu ma lokacin da mukaje itama tana turkiyya karatu shiyasa duk bakusan junaba , ohhh karo nafarko daxataganni kenan , ys yaya ok xanbata babban kyauta nataya ta murnan kmmala karatunta , dariya tayi yaya bari namata wannan albishir dintin yanxu , yawwa maryam yakira sunanta yana tashixuwa kusa da ita kinga wannan budurwan dan allah wacece ? Dariya tayi tana karban wayan yaya samha ce ai murmushi yayi suna mai dadi a ina itakuma take , gidansu ummyna take yar uwar daddynsu ummyna ce amma tana gidan daxamane yanxun , woww amma tana dakyau wlh yaya alami badaison samha kakeba? Murmushi yayi sonta nake wlh jikina nane yake fadamun haka idanuna kuma suka gayamun wannan halitta da kyau take , amma boyayye, dariya ta fashe da ita naji dadi yaya wlh sosai samha nada kirki wlh dan kankanin lokaci da ummyna tahadamu saikaga yadda muka shaku da ita, toh tsaya tsaya yayi maganar kasa kasa , kinajina tadaga kai sama ,, yanxu inmunje dai xanganta kuma dan allah karki kokarin nuna mata inasonta sai munkwana biyu nida kaina xanfitomata a masoyina gaskiya , toh shikenan yaya allah yatabbatar mana da alkhairi , amin ya amsa yana komawa wurin xamansa donganin tahowar umma , toh toh me kuma ake kullawa naga kana sanda, umma tafada tana karasowa taxauna maryam ce tadubeta ba komai umma wai danwaken danayi daxu yakeso nadan 'yammasa, ke da allah can naji rufemin baki toh naji duk abindakuke tattaunawa akai , imbanda abinn alameen aini aure nakeso nayima dama tinda kasamu kwaa aibakomai kuna dai daitawa , sai ai abundaya dace ko, dariya naryam tayi shikuwa rufe fuska yayi yana murmushi yafita shi ala dole wai kunya yakeji ,

malam yanxu gobe samkon xakuyi? yanakarasa kwanciyarsa yakalleta insha allahu ,haka hajiya tasanarmun , xamatayi kusa dashi toh nikam dama akwai abundanakeso nafadamaka malam , inajinki binta menene ? Tajuyada fuskarta tana fuskantarsa , malam kayi hkri da abundaxanfadamaka, wlh nagaji da halin, matarkane baxan iyajuremawa irin wannan abubuwan nataba, kullun burinta bayawuce yadda xataitaga ta cutardani,rayuwata take nema kaitsaye bayan xuwa yanxu nagama tabbatar dacewa akwai sahannunta avatan 'yata samha! , da sauri yamike jikinsa yafara rawa , banason irin wannan rigiman binta kinaso ka kalamawa ummei sharrin batan samha, baki da hujja domin bawanne yasan takamaiman yadda tabargidan nan, fashewa tayi da kuka tana kife kanta , wlh da sa hannunta domin ni naga abindana gani kuma koda xanfadamaka vaxasu gamshekaba malam tunda kafara kareta tunkafin kaji hujjata, taja majina, malam karabamun gida da matar ka domin hakurina yafara karewa akanta, mutkar hkrina yagama karewa akan ummei wlh abundaxai faru baxakaganshi dakyau ba, tallafe fuskarsa yayi da duk hannuwansa, binta inasamun nutsuwa da nutsuwarkine tabbs hkrinki yakare nixan mummanan gani, kiyi hkri ki kara akan wanne kikeyi, ninasan ke macene tagari wlh, dasannu xanmiki abundakika nema,naraba muku wurin xama,amma kiduba halin danake ayanxu banida dama , yakama hannunta , kiyi hkri mace tagari , haba bintuna, rufe fuskanta tayi tana murmushi , bakomi malam nafadane nima amma baxantaba son ganin mijina acikin yanayin damuwaba, allah yayi miki albarka, amin malam ,

musalin karfe shida da rabi sukadauki hanyar kaduna , mota biyu sukayi, motan farko tagidan su alamin ce wacce malm isma il ke direba umarne kusadashi baya kuma alameen ne da maryam sai dayarkuma motar hjia balaraba ce da salma 'ma aikinta da direba,
alh dan axeemi yayane awurin daddyn ummyna mahaifiyarsu daya yanayn aikine yarabamusu gari amma da duk suna xaune ne awurin kakarsu akano, hj,balaraba kuma 'yace aguri umma itace yarta tafari saikuma umar daga umar kuma sai alameen maryam itace autarsu tundaga kan maryam umma batakara haihuwaba, wannan shine haka alj usman matarsa momy aysha tunda suka haifi ummyna basukara samun wani rabonba , wannan shine lbrin su alh dan axeemi atakaice , amin afuwa wannan karamin littafine inaso inyishi atakaice,kamar yadda natsarashi,
KADUNA:
ankawata filin dakayan kwalliya da kyalkyali saikayan ado da aka sa ssa,sai wasu irin kana nan gulob! masu kala kalan haske ko wanne gulob dakalan wutan dayake dauke dashi,ankawata wurin iyakyau yayi,kujeru ukune awurin tsakiya ummyna gefe da gefe na momy da daddy ne , saikuma gaba dasu kujerun mahalatta tarun ne saikuma bangaren dama namanyan bakine malamai da masan akan aikin,,,,,,, cak! Natsaya da rubutu hango ummyna danayi tafuto da gudu tana nufur kahkah,ta rungumeta , banxata xaki xoba kamar yadda kikace bidi ane baxaki xoba, dukan bayanta,tayi ummyna duk bahaka ne ba kebaxaki gane minake nufiba ba shagali nake hanakuba aa kamata yayi asamo malamai su tunatar tare da wa azi, kinga kowa zaikaru kuma xa ajidadi , hakane kahkah toh bude kunnenki kiji lbri. Harararta kahkah tayi nabude dama abude kunnuwana suke , kama hannunta ummyna tayi suna karasawa ciki, tadauko iv nagayyata wanne yakedauke da manyan bakinda daddy yagayyato, tadankamata , karantwa take ahankali can tayi murmushi masha allahu kinga yanxu ne xa ayi irin taron danakeso ummyna , donhaka xangwangwaje nima, xanxo naxauna nasaurari wadannan malamai, dariya mukayi sannan na mike ina xaro wayana laa kahkah mutan kano sunadaf dakarasowa fa gashi kuma momy tafita dan aramun wayanki nakirata , ke nifa kika amsa wayana cinyemun chaji kike ,taki amfanin metake? Tana murmushi tadauka yi hkri kahkah nawa bachaji baxanmiki game ba , juyar dakai tayi samha ta tintsire da dariya tana karasa saukowa , kai niko fadanku da kahkah yana birgeni ummyna sosai , hara rarta tayi jinkiran yashiga yasa ita ta haye saman bata saurareta ba yayin da samha takarasa saukowa jin karar motoce da

Please Login or Register in order to submit comment