Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mijin tace dinne(😁😁😁😁) saiyadaukota suka taho part in ummu suka fara sauka sukagaisa tamike tai part din baki ummyna nakokarin fitowa taji anrumgumeta tabaya ehuu sukayi suna murna wanda yasa momy Aysha tashi tana tambayar lfy
Harararsu tayi
Kukam wai dan Allah har yaushene xaku girma?
Dariya sukayi suduka samhat tagaida momy sannan sukaxauna akashiga firan waishe gamu har al amin yashigo shima sugaggasai da momy da daddy sannan samha tarakoshi harbakin motansa taimasa adawo lfy yatafi office
BIKIN YAXO!
Yau kam laraba yakama xa ayi kamun amare maryam da ummyna kyaukam sunsha donkwa ba acewa komi cikin ikon Allah akagabatar dakamu cike dakwanciyar hankali aka tashi musalin karfe shida na yamma. Amare anmasu wa axixxika sosai masu ratsa jiki wa axin yashaga kan mutane sosai domin dik wanda ke gun jikinsa yayi sanyi.
Ranar alhams yakama waliyyama wacce aka shiryata domin farincikin amare da angwayensu wadda xa agatar akofar gidan alhj dan axima musalin karfe biyar.
Taro yayi taro ko ina kabaxa ido mutanene ke shige da fice agidan yayanda gun waliyya yacika makil da mutane abokan alhj da na ummu amare dakawayensu ba acewa komai domin wanga biki kam na 'yan dangine
Manyan manyan malamai akagayyata wajen taron waliymar wadanda suka samu damar halarta kamar malm hafeex abdallah da shek ali isa fantami da jikan malm. Albani xariya. Wadannan malamai sun wa axantar sosai kuma anji dadi domin ruhika sun sassamu salama anci ansha anyi addu ah antashi da musalin karfe takwas darabi
Agajiye amare suke sbd xama wuri daya dakuma yawo dasukayiyyi kafin lokacin yasa kowacce tagaji samhat namannne da amare ko ina tana xubamasa tsokana haka yanxuma takasance duk sun wanka sunshafe jikinsu daturare sunkwanta yayin da samhat itakuma yanxu tafito awankan tana shafa mai takallesu
"Amare anatashan kanshi gobe dai iyanxu kowacce adakinta xata kwana
Maryam tace
"Ummm wlh anty samhat kinga kamar wasa abin nake gani wlh
"Aa bawasa bane ai baki isa auren bane dakike mamakin kadan dagacikin ikon rabbi!
Maryam ta marmasa
"Hmm anty kenan aa bantaba tsamman yah hafeex xan aura banee ganin ko wasa bayahadamu dashi bare wata magana amma kinga abikinki tamkar amafarki Allah yahada wannan auren namu
Ummyna da samhat sukayi dariya
Ummynace tace
"Laaa ba mamaki kuma wlh Allah dama yayi mijinkine gashinima tsakanina da yaya umar yadda abin yafaru wlh bantaba tsammani ba sbd yadda yake din yaxarcema tsarana
"Aa wlh kedin aimekyauce saidai shikifi tsransa
Samhat tace aikwa sukayi dariya suduka
Kiran wayar samhat ne yakatse musu hiransu al amin kekiranta tanadagawa yace taxo part dinsa yanajiranta talangabe yace taxo yanxu yanajiranta wani abuxata tayashi πŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰. Cona baki tayi gaba ita ala dole anbata mata rai taja hijabi tasaka akan hadaddun kayan baccinta dake jikinta riga da wando sun amsheta sosai donhaka tadauwayarta xatafice ummyna tace
"Aa inakumaxaki?
Harararta tayi
"Mijina ke kirana kuma wlh bacci nakeji banaso yatsare yahanani dawowa
Ummyna tai dariya
"Toh basaiki kwanada mijinkiba aiba laifi kika aikataba
Takara harararta ganinwsina mata dariya
"Gidansune fa nan ummyna kinasani wlh baxan iya ba
Tafice dasauri tana kunkuni
Ummyna ko da Maryam mexasuyi inba dariya suka tintsire da dariya
Haka takarasa tana batarai rumgumota yayi yana rufe kofar tace
Xankomafa don ba anan xankwana ba.
Yayi dariya yanakara murda key yakulle kofar
"Tab aiko anan xaki kwanta wlh baxankwana nikadaiba gaki
Tabude baki xataimagana yajata cikin dakin yana kashemata ido murmushi tayi kawai tana langabar dakanta kan kafadarsa al amin ganin tahakura yasa yayimata masauki akangadonsa.
Haka yamamayeta da lallashi harta sauko tabashi hadinkai,
Yau juma ah ranar daurin auren kenan samhat keta taya su shiryawa bayansungama tsaf shirinsu cikin shadda kalar pich tasha sitanwoc samahat tAreramasu kwalliya irin ta amare tajamusu dauri suka fito tamkar bagobe sbd haduwa dayake samhat badagananba indai wajen make_up ne da dauri sbd takwarai atabangaren tasha yiwa amare make_up da dauri amma batayin nakudi saidai tamakyauta.
Kai tsaye taja tata kwalliyar tairas cikin shaddarta kalar marun wacce sukayi anko damutan gidan ummu al amin abeiy mommy Aysha daddy usman anty balaraba auwab salma dasauran dangi wadanda sbd yawansu wannan dankaramin littafin nawa yayi kadan yadauke sunayensu, kawayen maryam subiyar sun iso yayinda kawayen ummmyna ke takokarin shiryawa dik da sudama yau kwanansu uku kenan anashan biki dasu tinranankamu suka sambado kano tadabo tinbin giiiiiwa.......cigari.......Kuma sha kallooooo πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
(Saura kuma kuce danga garinmune shiyasa nake tayabonsa aa nafadi gaskiyane KawaiπŸ˜‡πŸ˜‡)
Musalin karfe biyu xa adaura aure amasallacin malam isyaka rabi u, donhaka wata walimar suka ware sunayi acikin gida 'yankidan kwarya aka kirawo sukaxo kwa sbd sunga nera nan shagali yakankama mata akafada filin casu akafara kwasar rawa
Cankwa alhjne dagayyarsa dana daddy agidansa dake kusa danan din suke xaune anagaggaisawa da abokai anakarbar baki masu Allah yasanya alkhairi abingwanin sha awa umman samhat xuwanta biyu gidan bikin dayake macace maifara ah har ansaba da ita sosai 'yan uwan hjya ummu sai yabon kirkinta da fara arta ake.
Ummyna ce jingine da jikin samhat afilin kidan takasa koda motsa jikinta da niyyar rawa sbdssuke.yar mutane samhat sai tsokanarta take suna dariya kasa kasa Maryam kam dakawayenta sairawa suke kudi kwa xuba kawai suke liki kam harmakalewa yake ajikin su.
Sam babu wanda yakulada shigowarta ahankali take takawa cike darashin mutum ci hartakaraso tsakiyar filin da amare suke.
Likafne manne afuskarta shiyasa bbu wanda yagane wacece karar da ummyna tasakice tajawo hankali mutane musamman samhat dake kusa da ita rike ta tayi ganin yadda take kokarin kaiwa kasa mai likab innankwa tini tafice kafin afarga da ita amma ina maryam naganin jinin dake xuba daga gefen cikin ummyna hankalinta yatashi take tahasko me likaf dindatashigo tatsaya kusa da ummyna tabbas bata dagaskiya komenene yafaru itace ta aikata tagudu tunda gashi babu ita awajen yanxu aikuwa dagudu maryam tafice anty balaraba datariga kowa ankarewa tabita tana arike mata ita amma anrasa wandaxai iyakamata sbd maryam nada aljanu tsamman dinta kotatayarne melikaf nadafdaxata tsallaka titi maryam tacinmata aikuwa tararimeta jikuke tiiiiiiiim tabugata dakasa tahau jibga kafin anty balaraba da sauran wadanda sukabiyota sikaraso ta sumar da ita takuma cigaba da dukanta anty balaraba nakarasowa tarike Maryam tanamata magana amma kosauraronta batayi alamu yanuna bata hayyacinta ma nantake tagane aljanuntane suka tashi donhaka kiran al amin tai awaya tasanarmasa abindake faruwa dasauri yadauki mota yaxoshi yakama Maryam yasa amota me likav kuwa kamar matacciya haka akasata mota suka karasa gida. Ummyna kam kafin akarasa hospital tasuma yafi sau uku likitoci sunrufa akanta domin ganin jikin dake xuba daga gefen cikinta yatsaya amma ina sam abinyagagara sunkasa gane kanmasalar kwata kwata donhaka suka fito sukama alhaji da dady bayani Allah sarki daddyn yashare kwllar dake fita aidanunsa ganin cewa rayuwar yarsa nagab dasalwanta mutkar ba asamo kan masalartaba jininta nataxuba likitoci sunkasa gano matsalar tabbas kowacece ta aikata haka saitai nadamA atata rayuwar
Yadda akafito da ummy na daga dakin aiki tamkar tamutu samhat taruga dagudu tarumgumeta
Dan Allah karki mutu yar uwata dan Allah ansami wacce tacakamiki wukar kuma tanacan gida atsare tabbas sai anbi miki hakinnki kibude ido kikallon karki mutu wayyo Allah daddy taki tashi
Samhat tarike daddy tana kuka
Shima kukan yake yashiga lallashinta
Kidaina kuka xatasamu lfy
momy Aysha da ita da umarne suke rike da ummyna
Bayadda xa ailikita atsaida xubar jininnan
Umar da abbu suke rigerigen tambayar likita
Cike datausayawa Dr bashar yakallesu tamkar meshirinkuka domin yatausawa yarinyar shima
Ina me baku hakuri alhaji abinyafi karfinmu domin bayadda bamiba domin ganin mintsayar daxuvar jinin amma abin yagagara inaganin kugwada xuwa wani hospital din koxaku dace inamiku fatan nasara
Dr bashar yagama bayaninsa abbu yamasa godiya sukafice kowanne acikinsu hawaye yake,hospital uku sukaje amma abinyaci tira kaitsaye gida sika dawo da ita ummu ganin halin da ummyna take ciki yasa tafashe dakuka tana karasowa inda akashinfidar da ita
Innanillahi wa inna ilaihir raji un
Take furtawa kawai Maryam wacce dakyar akasamu tasauko tafashe dakuka suka rike ummyna ga kawayenta ma umaima farida mariya jummai iyami kowa kuka nankwa melikab taci danbanxan duka ga yansanda sunsata agaba samhat tataso daga gaban ummyna dake shinfide kawa gawa taxo gabanta
Kafin ace wani abu tadauketa da mari takaramata
Ke wacece daga ina kike waye ya aikoki kuma mekikasa kikacaketa dashi
Matar tadafe kuncinta kkafin tadago takkalli mutanen dake wurin
Tace
Aikoni akayi kuma nibama ita akace nacakawa ba Maryam akace nibansan kowacce ce Maryam nayi tunanin wannance saina cakamata kuma baxata tashiba domin akwai guba ajikin wukar wacce boka yabayar akai amfani da ita
Tsit gurin yayi jin wannan sabon al amari momy AYSHA da daddy sukayi kan 'yarsu kowanne nakuka da iya karfinsa yayinda umar da al amn suka shiga dukan matarnan dakyar hukuma suka amsheta suka sa amota sukatafi da ita police station
samhat da maryam kuwa sai yayyafa musu ruwa akai suka farfado amma suma sikai dajin furicin matar sbd gigicewa
Tsit wajen yayi saikukan momy da dady ke tashi da anty balaraba awwab ma haka umar da al amin narike da ummyna yayindatake takakari tana amayan dajini guda guda baki kirin idanunta duk sunchanja kala xuwa jawur. Dik tafita ahayyacinta,
Samhat ce tatashi tayima al amin nuni dayabi bayanta aikwa bamusu yabita harxuwa bayan gidan inda bakowa saisu tarike hannunsa tanaxubar hawaye
Al amin nidakaina nacemaka na amince ka auri kawata kaki gashi saiwahala take domin wlh tunanina kuma yatafi akan anty hadixan umar sbd tayimata baraxanada mutuwa akan mijinta
Yajuyabaya
Kinga samhat karki hada abindaxaixo yadameki sbd banyarda da cewa hadixa xata sa a aikatama ummyna wannan mummunan al amariba dik kuwa xafin kishinta aitasan metake wancankuma xancan waya datama ummyna baraxana aitayi ne sbd tatsorata ta kinga kibar maganar nan anan kinji dai nafadamiki kuma ninace baxan auri kawar kiba baxanba
Tarike hannunsa gam fuskarta cike da hawaye
"Al ameen SAIKA AURI KAWATA tukunnan hankalinta danawa xaikwanta wlh dan Allah kataimaki ummyna karrayuwarta tasalwanta .
Ganin xata batamasa raiyasa yafisge hannunsa daga nata yatafi abinsa yana mai cillo mata harara ta akiyayeni tunkan raina yabachi
"Baki da hankali wlh naga alama
Cikinfalon yakoma yhada kansa dagwiwa gaskiya samhat tafara damuna dawannan kalmar mai rikitarwa SAIKA AURI KAWATA SAIKA AURI KAWATA.of course? Xata dameni haka ya Allah kagani donme dolene?
Shigowar abbune yadakatar dashi daga xixxirfan tunanin dayafada, cankuwa gefe abbu ne yashigo tare dawani babban malami dake can kofar waika tundaya fuskanci abin akwai sharrin asiri yasaci jiki yaje yataho da malam abubakar waika, addu o eh yafara jerawa yanatufa mata cikin nutsuwarsu tamalamai nagari bayan abbu yaxayyanamasa komai lokacin dayaje gidansa yasameshi don haka saidaya yo rubutu suka taho amsan rubutun yayi daga hannun abbu ya isa ga ummyna yana tallafo kanta yakunci rubutun abakinsa yayi karatu yayi karatu saiya fesa awajen yankan take takwalla kara jininyadaina xuba yakuma kuntsa yay addu ah yaduramata abaki saitafara aman bakin jini tana male lekuwa awajen harta tsaya daidai kofan shigowa falo saiga wani hayaki yatashi daga bakinta yayisama batakara motsa waba tasuma awajen,
Allahamdulillah abinda malm abubakar waika yace kenan yanaduban taron mutanen dake tsatstsaye cike dafargaba datsoro yace
Shikennan tasamu lfy saikuma axo asamo dr ya rufe wajen yankan sbd gudan shigan wani cutan. Sannan kuma wannan asirine babba domin anshiryama abin sosai kuma Allah ne yayidakwananta agaba gaskiya Allah yakyauta acigabada addu ah itace makamin mumini gawanann anabata tanasha nasati guda xata warwRe insha Allah
Abbu yakarbi maganin yaba mommy shida daddy sika tafi raka malam abubakar waika gida mommy da ummu suka dauko ummyna dagakofa xuwadakinsu al amin yakawo akwatin tiritiment xaimata umar ya hanasa ya amsa dayake umar aikinsane shima shiyayiimata ya gyarata. Aranar saida akadaura auren kuma aka kai Maryam tana kuka dakyar akasata amota akakaita itama samhat gida sukataho da mijinta.
Kwana uku gaskiya tai halinta
Wnnan matar tasanarwa da police cewa sata akayi kuma cikin ikon Allah da akaneme tafadi wayasata saita fadi ko wacece tasata aikuwa mamaki yarufe al amin da umar domin kuwa basuga menene hadin ummein haulat da ummyna ba sbd mexata aiko akasheta mamaki baigama cikasuba saida jami an tsaro sukaje suka kamo ummein haulat sukataho da ita akatambayeta ta amsa al amin yakalleta
Wanne dalili yasa kikeso ummyna ta mutu
Baraka taikasa dakanta
Babu komi nayi haka domin ace samhat ce takasheta sbd burina sukuntata ita da mahaifiyarta naga abin yagagara shiyasa nabiyo tanan koxansamu tashiga tsaka mai wahala arayuwarta
Samhat da anty balaraba da sauran mutanen dake shugowa duka suka tsaya cak jin irin masifun da baraka keso tajefasu ita da ummanta aikuwa kafin kace me samhat tafadi asuma al amin arikide yadauke yasa amota yanufu gida
Baraka kam tasha duka wajen police kuma gaxafi biyu domin mlm isma eel dajin wannan lbrin dakansa yaxo yasaketa aikuwa tahau kururuwa tana ehu tamike taiwaje dagudu tana fincikar kanta tana surutu alamin hauka bawanda yay yunkuri riketa sbd tahaukace abijire take kawai tana xage xage da dariya harta fita daga police station din
Samhat kuwa ba lfy ciwon cikina yakamata mai axaba wanda yajawo kwanciyarta gadon hospital saidata kwana uku tukunnan tasamu nutsuwa saida likitoci suka rufa akanta sannan suka samu nasarar dakatar da xubewar cikin dan har yajuya tasha wahala sosai kafin tasamu kanta
Ummyna kam allahamdulillah jiki yawarware amma kallo daya xakaimata katabbatar tasha wahala sbd yadda takoma yarkarama saitsayi amma tarame sosai donma tanasamun kulawa takowanne bangare momy Aysha daddy abbu ummu ga umar da kowada yaushe yanatare da ita yanadebemata kewa dahaka take samun nutsuwa harta dan murmure aka kaita gidanta ko ince gidansu sbd hadesu yayi da hadixa kowacce da part inta su momy sun koma kaduna bayan sunbama umar amanar 'yarsu kuka ummyna tasha tarike momy momy Aysha matayi kukan daddy ne yararrashesu sukamata sallama
Haulatu kuwa tana xaune taga ummeinta tashigo tana surutai tana yagarkai tana xage xage idanunta axaxxare tamkar sufado dik taxama wata kalar halitta fuskarta yafesso dawasu manyan kuraje masu ruwa bakake kirin nanga wani katon kurji dayafito agefen wuyanta yanafitar daruwa tana xabura tamkar wacce ake kadawa maxari ai atsorace haulatu tameka tanakamota jikinta, cikin kuka da kururuwar neman tallafi
"Wayyo ummei meyasameki nashiga uku na lalace
Ummei meyafaru dake?
Surakatai tahauyimata marasa kangado irin namahaukata
"Keeee kee aibabansu yatafi. Eh alokacin dajirgin yatashi. Baxakisha ruwaba nibaxanshaba eh shayi yafidadi aaa babu ruwa na sunce saisun kamani faaa........... Barni barni naje koda aljanunn sunxo kibisu yeeeeeeeeeee gasunan gasunannnnw
Tahau eh xatai kofar gida haulat tariketa
"Wayyo su wanene ummei Wayyo ummei.........waye yamiki haka nashiga uku
Tanariketa tana fixgewa tana kokarin gyaramata xaninta
Kafin tariketa takwace takwasa dagudu
Ehuuu haulat take tanabinta ummei! Ummei dan Allah ummei kitsaya amma ina taficewa hangenta anan haulat taxube tanakuka alhaji ghali dake hanyarsa taxuwa gidannasu yaganta yashe ahanya tanakuka ko tausayamata baiji aransaba yasauka amota cikin isa dakasaita yadosheta kafin yakarasa yadauko xingureriyar farar takardarshi yamika mata
Ko kallonsa bataiba tamike tatafi gida tana kuka abinta datunanin yadda duniya tajuyamata ita da ummeinta murmushi alhj ghali yayi komaye manufarsa oho naga yabita dai abaya yana faffada mata maganganu masu daci wadanda sukarinka baraxanar dannemata numfashi sbd dacinsu dakuma nauyinsu tajuya takallesa idanunta cike dahawaye masu xafi
"Naxama tamkar wata dodo abar gudu Alhaji nasan nayi kuskure maigirma agareka dakai da iyalinka amma dan Allah kayi hakuri kurufamin asiri wlh yanxu ahalin da akeciki bandawani gata inbakuba rayuwana yagama yawo mutkar kabarni shiyasa naki amsan takardar hannunka domin nasan bakomi bane aciki face mummunan furici. Dakayi shi gareni
Taxube gwiwarta akasa tanarike kafafunsa
"Nacan-canci kowanne hukunci daga ggareka, amma kasani balaifinabane Laifin ummei nane data daukomin rayuwa gurbatacciya nayi nadamar kasancewarta uwa agareni,ayau danabudi ido natsinci rayuwana yaxama atagayyare da toxarchi karkadaukeni dalaifi akodayaushe nimai iyasake rayuwace daxaran ka dorani akai nayi alkawari wakai nayi nadama nakuma gane cewa sam duniya ba matabbata bace komai yana iyakarewa karasa shi amma abindaka aikata yana nan taredakai mekyau ko maras kyau. nagane hakane alokaci kurarrae domin nasan nayi muni a idaninka da xuciyarka sam bandawani gurbi
Tafashe dakuka maicinrai
Kokadan alhaji ghali baiji tausayinta ba saima wani karin tsanarta dayakaraji yamaimaye xuciyarsa afusace yadaga hannu xaidauketa damari saigani yayi anjanyeta cikin xafin nama andantakabe hannunsa yadaki iska akidime yajuya
Samhat dake tsaye gabansa tanajifansa da wani kaskantaccen kallo tadallamasa harara maicike da tuhuma kafin tadagamasa hannu
"Don taimaka laifi aibayana nufin wani babban abu bane daxai rasa fuskar fahimta Allah subhanahu wata ala ma munayimasa laifi kuma yakyale mu toh kaimiyasa dan dan wannan kankanin laifin baxaka iyayafeshi gareta ba kenan muma da haka Allah yakemana tsamman dinka xamu kai wannanlokacin ba ashafemuba karkamanta mumafa munayiwa Allah laifinnan kuma wani abunma bakasan kayiba kuma yayafemaka shi kaibaxaka iya yafemataba, bakatausayamata ba amatsayinka na mijinta mafi kusanchi da ita kuma harxaka daketa dukanma harcikin gidansu sbd rashin kunya, gaskiya kataka shiri ah dole doka kumatabi takanka wlh dakayi nasarar taba lafiyar 'yar uwa sbd bajakabace bakuma baiwarka bace tana dahakki akandik wanda yadaga hannu yadaketa aicutar dataimaka bata duka bace kuskurene dakuma sharrin shaidan wanda bawanda yaficema hakan ganindaman kane kayafemata kokaki yafemata ballema ni aganina dik mutum dayayi maka laifi kuma yaxo yatsuguna yabaka hakuri cike dana damar aikata laifin aibaicancanci shariya da dukaba tunda dama bukatar da ake dik wanda yakauce hanya yadawo yasan gaskiya kyara dahantara baxataganarda mutumba donhaka haryanxu 'yar uwata baxata chanja daga indatakeba awurina dik wanda yatakata sainadaumata mataki gurin kowanene shi wlh
Da ido alhj ghali yake binta harsuka shige dakin umma
Taja hannun haulat suka nufi dakin umma bakin haulat abude sbd mamakin abunda samhat tayimata yagama daskarar da ita ummah batanan taje anguwa taxaunar da ita
"Karki mamaki akan abindanamiki yanxu aikin fi karfin komi awurina yar uwata hakaxalika baxanbari ki wulakanta ba inataredake kuma ummei al amin yasa anemota xaikaita wajen magani insha Allahu xa adace kikwantar da hankalinki
Fashewa dakuka haulat tasakeyi sbd ganin yadda wacce sukafi tsana aduniya itakemusu ranar dabamemasu ita lokacin da ake gudunsu itake jansu ajiki lallai sunji kunya kasa dagakaitayi takalli samhat saima wata kunyarta datakeji. Ahankali tadago kai dik dabaxata iyahada ido da itaba
"Bansan dawanna baki xanmiki magana ba bansan da wanna kalami xangodemikiba saidai nace Allah yamiki albarka yabaki xuriya nagari tabbas naji kunya danabiyewa son xuciyar mahaifiyata domin takaini ga halka tabarni
Lallashinta samhat tayi amma batadaina kukan nadamaba haka umma taxo tasamesu takalli haulat awulakance tanemi tatashi tabar mata daki
Samhat tadubeta takoramata bayani tare daban hakuri saida umma tasake saka kuka sabo domin tunjiya take kuka saidasafe dakyar mlm yahanata saikuma yanxu abunyadawo mata sabo tana maimaita irin cutar dasukayimata dakuma wacce sukayi masu tare samhat taimurmushi tanayimata nasiha dakara nunamata muhimmancin hakuri ga dan Adam dahaka har tasamu nu tsuwa haulat ma tabata hakuri tare da alkawarin xata rikesu amana mlm isma eel dayashigo mugun kallo yake jifan haulat dashi kawai yana fada
"Kuncuci kanku kuma kunlalata wa kanku rayuwa shidama ramin mugunta aihaka yake kahaka kadan daidaida inkaxo fadawa baxaka jirauni sosaiba inka haka babba wlh kaixaka xurma ka mutu mudis baruwan kowa wlh kun asarar rayuwarku, kuma sannan mijinki yasakeki yakawomin takarda har wajen aikina donhaka saidai kitattara inaki inaki kikoma can mugun dangin uwar taki su surikeki don nikam wannan mugun hali bagidanaba
Tafashe dakuka
Tanarike hannun umma cikin yanayin nadama
umma takalli mlm kamar taikuka
"Baxa aihakaba malm aihannunka baya ribewa kayankeshi kayar dole naka nakane kayi hakuri ba indaxataje dayafice gidan mahaifinta kuma kaine donhaka anan xata xauna har Allah yakawo mata wani mijin tai aure bayantai idda
"Aa sambaxai yuwuba wlh nayanke hukunci donhaka baxa akaryamin dokaba binta tunmuna sheda juna kisaki yarinyar nan tabarmin gida hannunme datuni xanyanke danbanxa nayardashi wlh saidai baidamenba
Samhat ma kukatake tana rokonsa amma baibi takansuba haka yatasa kan haulat yakaita hargidan magajiya tukunna yadawo
Acanma magajiya saidata gama wulakantata sannan ta amsheta kuma tace aiki xaki rikamin komai agidannan kexaki dawo yi haka ta amince sbd bayadda ta iya
Haka haulat takasance tamkar baiwa agidan yayar babarta bakace sunhada komaiba sbd yadda take axabtarda ita tsawon wata uku kenan tana gidan magajiya duk tasauya kamanni sbd bakar wahalar datakesha awajen magajiya gashi yanxu batada fada abinduniya duk yadameta bata da aiki sai istigifari da yin axumi kuma tamai da hankali ga addini sosai itace kefita talla kullim dasafe koko intadawo bata hutawa aiki wankan yara wanki wanke wanke gyaran gida batada wani lokaci nata ga ibrahim kaninta yaxama dan daba shantaba mayake abva yakoresa daga gida yakoma kwana agidan wasu karuwai dake bayan layinsu, yana yimusu yaron gida ummei kuma tunfitar datai tanahauka ba asake ganinta ba sai tsintR gawarta akai acan wani tsohuwan bola dake bayan gari ankwakule mata ido anyanke mata kirji abinbakyan gani aikwa haulat tasha kuka jin wannan bakin lbri,
Bayan wata biyu
Samhat tahaihu yarta mace xukekiya maikama da babanta murna wurin ummu da umma ba acewa komi saimaigayya al amin farinciki kamar yatashi sama hakaran suna anyi barnan kudi sosai anci ansha awadace yarinya taci suna FAUXIYYA soyayya kam tsakanin al amin da samhat saigaba take karayi masha Allah
Ummyna kuwa farkon xamanta da hadixa saidatasha hakuri sbd budemata wuta take dabala I nayau daban nagove daban saida umar yatakamata birki ma akasamu lfy yanxu suna xaune lfy har ummyna nadacikinta nawata uku amma haryanxu batajin soyayyar umar aranta tanaxaune dashine sbd Allah dakuma yarda datai yanasonta kuma tanasamun farinciki daga gareshi yanasonta banawasaba domin komi takeso yanayimata gamatarsa yanxu tasaki fadan anaxaune lfy taje sunan samhat acanne ma sukahadu da ita da maryam akasha fira yayin da itama maryam takedacikin wata uku dasati daya sukayi ta hirarsu datattUna abindaxai fishhshesu Allah sarki haulat itama ranar sunan tawanke kodaddiyR atamfarta dasanyin safiya taje makwabta tagoge dayamma taxo kudinta data dantara magajiya batasaniba ta tsaya akasuwa tasiyo rigar jaririya me araha da sabulu dakilin uku manya taxo dayamma aikwa samhat taji dadin ganin yar uwar tata dagudu tarumgumeta tana murna suka shiga da ki tadubeta kamar taikuka tace
"Haulat miyasa kikaxabi kixauna haka gayadda kikaxama sbd kinsa tunani aranki yadameki ga kayan jikinki dakika da haba miyasa magajiya xatai haka wannan cin amanane wlh
"Karki damu samhat ai rayuwace wannan bakomi aibaxai doraba hakan
Tare suka fashe dakuka samhat tamike tana goge kwallar dake sakko mata afuska tamike tana bude cover dinta dake cike dakaya masu kyau suna daukar ido tadauko mata boyel dinta sabo dal wanda bata taba sakawaba blune mekyau dinki doguwar riga wanda yasha duwatsu tabata tace tashiga tolet tasaka hakataje tasa kuma yayimata kyau samhat dakanta tayiwa haulat kwalliya aikuwa saigata tafuto ras tamkar ba itabace tashigo daxu budu budu tabata jan mayafi da jan takalmi. Wow saikunganta yadda taikyau aikwa sai hawaye tana kara nadamar abindasukayiwa samhat abaya samhat nalallashinta karmutane sushigo suganta haka daxata tafi tahadamata goma ta arxiki sannanta tafi
Alhaji ghali yamaida haulat dakinta ganin tachanja halinta, kuma dasauran igiya daya atsakaninsu
Yarinyar samhat tayi wayo
Maryam da ummyna kowacce ta aifu maryam tahaifi Auwal ummyna kumata haifi Musayyab
Xumin ci yakara karfi komai natafiya lfy klau rayuwa natafiya yayin da samhat takuma haihuwa yaranta uku yanxu
FAUXIYYA. ASAD. USMAN
ALLAHAMDULILLAH
TAKU AKULLUM
SHAMSIYYA ADAM (MATAR YAYA)

Whatsapp no. 08160375544






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da

Please Login or Register in order to submit comment