Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma yansurukatai namutane yatabbatar mata da bakinsu na kano sun iso , juyawatayi sama tana kiran ummyna, kahkah dake falo sai maraba take musu tana murmushi maryam kwa tunshigowarsu tafada jikin kahkah tana, murna,umar akasa yayi masauki kan kafet sai alameen dake kusada hj,balaraba hannunsa dauke da dan gidan salma, ummyna tafado tana murmushi welcome , anty ta rungume anty balaraba sannan suka fara gaisawa da umar da da salma ta dandaki maryam tashi kinxo xaki daddanne wannan tsohowar mai raki , anki kafin naxo ke ce kike tare da ita ai , cewar maryam tana kara lafewa kallon alameen ummyna tayi laa yah alami harda kai yana dan sassauta fuskarsa ya amsa eh dani dama ai xanxo naga kanwata, dariya tayi najidadi anty balaraba ,bari nakawo maku abun sha , kamar xa akamata haka tafara saukowa daga saman benan yayinda tunda tafara saukowa idon alameen yake akanta shiyasama duk tatsargu ,takasa komai cikin kuxari , kusada kahkah taxauna suka gaggaisa ,takalli maryam tana mika mata hannu tasowa maryam tayi suka tafa , samha harkinfi, yadda naganki apic . Hara rarta tayi , hara rar data doki xuciyar alameen yadafe gefen kirjinsa da hannu, kai maryam ke kai kinkara kyau wlh maye sirrn , dariya maryam tayi , nafadawa ummyna sirrn xo muje tafadamuki, suka nufi kitchin inda ummyna take tanaharhada kayan abuncuin da dama antanadane dominsu, tare suka, debo kayan xuwa falon , basu gamacin abincinba momyaysha,ta dawo ,sannunku da xuwa , yawwa nan suka gaggaisa sannan aka kaimaxa masaukinsu mata ma haka maryam nacikin su ummyna , malm isma il nawurin maigadin gidan amma dakinsa daban shida direban hj,balaraba ,awwab baidawoba sai wajen karfe hudu nayamma xuwa lokacin har masu halattar taro sunfara xuwa aikwa bai wata wataba yafada dakin momy , momy bakin sunxo? Ta rumgume sa , eh duk ankaisu masauki,jeka cire uniporm din kaxo nama wanka, kashirya ,time yakusa, daddynkuma yanxu ,yana hanya, yadan bata rai momy banji dadiba naso ace tunda yau shagali ina gida karnaje ko ina amma malam rufa i baxaidaga min kafa ba wlh, yi hkri my boy! Kaji yanxu bagashi harkaje kadawo ba, tohm bari naxo amin wanka naje naga bakin,
taro yayi jama ah manyan vaki sunxo da manyan mutane abokanan daddy ,momy tagayyato KAWAYENTa, masha allah ummyna tayi kyau sosai kayansu iri daya itada SAMHA da maryam sai awwab dakayansu iri daya da daddy shaddace ruwan toka tayimasu kyau ,malam isma ilne xaune agefe yaxubamawa samha ido, svda mugun kamarda suke da yarsa rayyanatu, taro yayi taro anci ansha malamai sunfadakar,sosai ,ummyna tasamu kyautittika da dama daga wajen yan uwanta da daddy da momy, daddy kyautar mota da sabon waya yayimata,sai,xobina na gwal!uku,, taji dadi sosai alameen kyautr laptop yayimata har da runguminsa da murna, abundayatada hankaline mutane shine lokacin da ummyna da samha suke masayar kyauta samha tabawa ummyna xata amsa sukaga samha tayanke jiki tafadi,batako motsi babu inda yake motsi atareda ita, hankalin mutane yatashi ciki har da mlm isma il wanne baisanma wacece ba yaga anta tattafiyadai , alameen agigice ya sunkuci samha yayi wajen da ake ajiye motoci ,daddy da momy na biye dashi, awwab,datinɗaxu dayafito kansa yafara sarawa kawai yakoma ƴakwanta ko guntaron baijeba donhaka baigama baƙin dasukaxo daga kanoba,saiyanxu dayaji hayaniya tayi yawa yafito dawa xaihaɗu inba balaraba taxo hawa sama dakinda aka kaisu tini tafaɗi asume ehu ƴasaki yanakuka
Ummah ummah ummah wayyo ummah
Marƴam da sauran dasukaragene sukayo saman jin kukan yaro ganin auwab da ummans yasa maryam rikicewa tana kiran awwab
Yaushe kaxo kaidava tare mukebakuka yake sosai yana ƙamƙameta
Ummahna tasuma kidaina tamvayana komai yanxin
Ruwa tatafi ɗaukowa arikice tana yayyafa mata
Wanidogon ajiyar xuciya balaraba ta ajiye tanakamo awwab taƙamƙameshi ajikinta tareda sakin wani rikitaccen kuka maicike da ayar tambaya maryam da salmane suke rarrshinta shima awwab yi yake
Anty balaraba waimeyake faruwa,kuma awwab meyake akaduna bayan batare mukaxoba
Balaraba taɗaga ido tana share ƙwallah
Dogon labarine maryam muje ƙasa.
Maryam sikatashi tare tanafaɗawa balaraba aisamha matafaɗi asume yanxuma akatafi asubiti.
Awwab ne yakwace ɗaga jikin balaraba yana riƙe hannun maryam
Anty wayy o ina take ina 'yar uwata
Ummah itace wacce muke tare itace antyna ummah tana ina kukaini wurinta
Ƴahau kuka yana tsalle
Balaraba kam batasan wacece samhat ba itama tare suka taho xuwa asubitin.
da tindayaga halin da samha tashiga sai gani akai shima Awwab ya yanke jiki anan yafadi, umar ne yadaukeshi yarumgume,momy aysha da balaraba harrige rigen shafa masa ruwa suke, kuka ummyna kawai take ganin duk iya kokarin likitocin nan nagani numfashin samha yadawo , amma abun yaci tura , tafashe da kuka nashiga uku , yar uwata kutaimakamin dan allah momy ta rumgume momy tana kuka , likitane yashigo yana mai basu umarnin sufita,, awwab tundaya farfado yanajikin umar ,wanne jininsu bakaramin zuwa daya yayi dashibadama ,hakanan dama jininsu yaxo ɗaya da umar, likita yafito , ta farfado amma saikiran abbƴ take waye haka? Daddy yayi sauri yana xuwa wajensa nine , toh xa ka iya ganinta muje, sunatafiya suduka suka rufamasu baya tana ganin daddy, tasauko tana xubewa kasa , daddy abby abvyna daddy abbyna shinagani naganshi daddyyyy dan allah daddy ka kaini wurin abbyna dan allah, kama hannunta yayi yanadago kanta a ina kikagansa samha , da sauri tamike ,gida , dakar akasamu kan samha sannan suka nufo gida tana futowa amota tahango mlm isma il tsaye hannunsa abaya sai xagaye wurin yake yakasa xama hakanan yaji hankalinsa yakasa kwanciya,
Tabvas naga samha awurin nan amma anyakuwa itace,'yatace kuwa ya allah! Kabayyana min gaskiyar wannan al amari.. Yana tunanin ƴana sharar ƙwallah.
da gudu taƙarasa fitowa daga motar hangosa datayi arelan faffaɗan gidan,tarungumeshi , abby, abby
Taƙamƙameshi tamkar wacce xa aƙwacewa tana rusar kuka yakusa suman tsaye domin bakaramin kaɗuwa yayiba , samhat keeeec,,,,,eeeece dama dama dama keeeeceeee
Yaƙarasa maganar muryarsa narawa sbd kuka,
hannu yasa ya dagota yana shafakanta fuskarsa cike da murmushi dagaƙarshe kawai saiganin mlm isma il akai.ƴakalli sama yana mai durkusawa gwiwarsa bibbiyu yana godewa allah subhanahu wata ala akan addu ansa,daya ƙarɓamasa yaugashi yaga 'yarsa. sannan yatashi yakama hannunta , samha kece dama xamu kuma ganinki? Tafashe da kuka , abby gashi allah ya amince xansake rayuwa daku,

dik wannan abundake faruwa haj.balaraba tana gefe rumgume da Awwab
Nomban alhj muhin takira tafadamasa , murna takamasa tamkar yay tsuntsu yaxo , daddy yakarba suka gaisa yayi masa godiya , yatabbatar masa xaixo har kaduna yaymasa godiya
duk suka taro afalo abban samha yayiwa daddy godiya sosai, nan akaita tattaunawa akan abundaya faru abaya, alameen da umar da maryam mamaki yacikasu yadda awwab yaɓata amma balaraba batafaɗa agidaba kuma har wata wajen shida daɓatansa umar yayta matafaɗa,al ameen kuwa yace mugodewa allah kawai tunda dai hannun gida yafaɗa,maryam tace hakane daddy yayi murmushi
Nikam najidaɗi sosai da awwab yafaɗo garemu, kuma sam sbd nesa da muke dashi banganesa sbd tun yanaɗan shekara uku mukaje kano nagansa bansake ganinsaba,shiyasa kwata kwata banganesava kuma bayama kamada balaraba babansa yayo,
Akai dariya momy aysha tace
Gaskiya kuma hakane allah ƴaƙyauta gaba
Gabaɗaya suka amsa da amin
sai murmushi yake al amin da farinciki xasu koma da masoyiyarsa , kuka ummyna take sosai ita ala dole anan samha xataci gabada xama, haka ranan daxasu tafi dakyar akarabasu,

umman samha bakidayabata yarda samha ce agabantaba,ganin yadda wannan tagabanta take jajux kuma jikinta acike bawata rama atareda ita,kana kallonta kagatana cikin hutu dajin daɗi. kuka ummah take sosai tana shashshafa jikinta da kankameta
"malam wata ka kawo min amadadin samha malam karka yaudari tuna nina,
,"ummah nicefa ashexaki iyamanta 'yarki,ummah? dakyar.mlm isma il yashawo kanta , dakanta kuma tagane yartata , tafara godiya wa allah , ummein haulatu kwa tamkar xatai HAUKa hakatakoma, bakinciki kwa shine yakwantar da ita ba lfy ,,,


💕💛💕SAIKA AURI ƘAWATA
(DAFIN SO NE)💛💞💛💕 marubuciya Shamsiyya Adam MATAR YAYA ❤️


GIDAN MALAM...
ummein haulat ce bisa cikin gidatana aiki, yaro yayi sallama wai anasallama da samha , dakatawatayi da kikkife kwanikan datakeyi, taharari yaron kafintace kai ko bakaji daidaibane haulatu yace ko? yaron da yatsaya yace aa samha yace mun, karaf umman samha taji tagirgixa kai tana karasowa takalli yaron, jeka kace tana xuwa , dasauri yafita ummei taharari umma tana jan tsaki, aikin banxa kawai sai cusa kai , umma batakulataba tawuce dakinta kwance tasamu samha tana waya , toh saiki tashi kije ana sallama dake awaje , tindaxu kike wayar har nadawo kina nan , ,,,,,,,,,,, toh sis nagde sai anjima umma kemun magana , samha ta sauke waya tana kallon,ta , umma da ummyna nake waya tace tana gaidake sosai, murmushi tayi , allah sarki yarinyar kirki, ina amsawa , ,,, toh umma waye yake sallaman dani wlh banason samarin nan haka sitawani batawa mutane lokaci abanxa , dawowa ummatayi dabaya tana yin wurin xama ke , samha damabakyajin magana, duk fadan danake muki, dan gidanku yanxu toh inba ace anasonkiba tayaya xa asamu aware na auren iye? Samha taja baya tana turo baki ,,, toh tashi tashi kificemun dagani , tinkafin yanxu nakira abbynku nagayamasa irin abumdakikace, dasauri tamike tana jan hijab tasakatafita , acikin gidatahadu da haulatu tana kokarin fita , wata damammiyar doguwar rigace ajikinta sai wani fingilin gyale datarataya awuyanta, tana taunan chumgwam , gas gas tare dakwai samha ta wuce tana kallonta yayindata kwadamata harara tare da jantsaki banxa ita wai sayyada kullun cikin hijab kamar jaba, ummei natafi , tadaga labilen uwar tanafdamata , toh haulatu na kikula sosai karkiyarda dawani, talaka danyasaurareki alhaxawa sune dai daike kinji 'yata , tana wani rangwada tace toh ummei na karki damu dama aikoni nasan ruwan hutuce ba wahala ajikina ummei, kedai sainadawo, samha canta hango wani mutum jikin mashin nasa yasha faran shadda, yanajingine da liform ahankali takarasa tana,sallama cikin xaxxakar muryanta , ahankali yadago dasauri tadafe kirji tanakiran sunansa tare da harara , kai masa ud damakaine ? Wlh ni Banxata kaibane , murmushi yayi yanakara harde hannunsa akirji , samha kenan sarkin tsoro ,toh danine minene , haba masa ud katsaya kuma anan kace naxo , eh sbd xuwan na yau ba kamar na ko yaushe bane , ta gyara tsaiwa ,tow kace akwai lbri kenan, , yana jindadinn yadda take murmushi yace ,eh samha ki amince min dan allah akan kudirana akanki,komai xanfadamiki gaskiya , nadade dawannan ciwon axuciya, tana binsa da kallon banganeba tace , inajinka wanne ciwo ba? Samha ciwon sonki mana , samha inasonki wlh tunda lokacin danasanki arayuwata ma ana tunkina yarinya ,ki karbi soyayyata dan allah , hannutasa tarufe fuskanta tana juyawa gida da gudu , murmushi yayi yanakara girgixa kai yahau liform yakara gaba, duk suna xaune adakin malm isma il yadubi su taredagyaran murya sannan yafara magana, toh abindayasa nahadaku anan shine ,inaso nafadamuku wani abun farinciki dayasamemu, kamar yadda nake gayamukunnan ,maigidana alhj dan aximi wanne nake aikin kai iyalinsa unguwa dadaisauran tafiya , jiyadansa yabani gurinsana ah da abundanaxan rinka sayarwa,, cike da farinciki adauke afuskarsu kowa murna samha tace allahamdulillah abba ansamu cigaba , yayi murmushi , hakane samha malm allah yataimaka cewar umma ngde binta , malm kenan kaga tunda ansamu cigaba inka warware sai ka bani jari nafara kasuwanchi, kallonta yayi ummein haulat datai wancan magana , yace haba haba maimuna keta jarima kike abaki, bakyamin fatan ingyara gidana nasamu abundaxanama yarana aure gasunan dik suntasa , tana kallon tsakiyar idanunsa tafara maggana , shine ai damuwata yanxu , malam kuma dolenafada ,maganan yara suntasa kuma kwata kwata nawa haulat take saidai samha kake burin aurarwa yanxu ,,, kasa yayi sakansa yana girgixawa , kai kai maimuna halinki wlh saike hum ,,, umma takallesa malam wanne irin aikine kasamu , ,,,, sabon stor dayabude cikin babban layi shine yadorani akai xanjagoranci sa akai, harara maimuna ta rafkawa umma tanajan tsaki, yakuma kallonta wai mekikeyine haka maimuna , bafanason fitina kikiyayeni wlh , kuma ina in allah yakaimu gobe kushirya kuje kuyi hjiya godiya , daganan kowa yaja abinchinsa yafara ci , kafin su kammala kowa yakama aikin dake gabansa ,
ummace ta aiketa kanti ,tafiyatake cikin nutsuwa ,, sambata kulada mas'ud dakebiye da itaba saidaya karaso dafda ita yayimata magana , ta 'dan tsorota amma tai fuska tana kallonsa ,kai wai baka iya sallamaba yah mas ud?
murmushi yayi, kece dai bakijiba amma niko na iya sallama domin agunki na koyi sallama , hara rarsa tayi nikuma yaushe?
yanaramawa yace, kinmanta lokacin danake rakaki makaranta akekena kintuna? dariya tayi tana girgixa kai hmm ya mas ud bakada mantuwa sam wlh, yaxa ai namanta bayan abinyashafeki, samha aibaxan mantaba,
alameen tundaga kofar gidansu yahango samha tare da wannan gayen dabaisanshiba donhaka ransa yabachi musamman dayaga yadda suke hira suna dariya,sai ransa yakuma kunchi, kwafa yayi yana komawa cikin gida , maryam dake karatu axaune cankusa da wani inuwan lemo , wurinta ya nufa , agaskiya baxanjure ganin samha na mu ammula da wasu maxanba, inamatsayin masoyinta, ba ,
daga kaita taga yadda ran yayan nata yabachi kujeran kusa da ita ta turamasa taimasa alama dayaxauna,
girgixa kai yayi baxan iyaxaunawa ba sis kibani shawara kawai yaxanyi ?
yaya ai shawara abudetake nafadamaka kuma kaje kafadawa samha kaifa kanasonta ko kuma ni naje nafadamata naga kamar kaibaxa ka iyaba ,
karki soma wannan tunanin domin niba ragobane , xansodai kifarayimun sharan hanya tinda kawarkice ,
tana murmushi tace haka xa ai yaya karkadamu samha tamkar taxama taka tunda naga ba kule kulen maxa takeba ko wanna kaganta dashi mas'ud ne kuma tabani lbrinsa tintana yarinya suke tare bamai cewa ba yayanta bane,
xaro ido alameen yayi kai matar tawa?
dariya maryam tayi , au yaya har taxama ma?
ya harareta , aixata xama kinga nifita xan tindaxu auwal ke kirana ,in umma tadawo kifadamata nafita
tohm yaya .
ONE WEEK...
shakuwa sosai tashiga tsakanin mas'ud da samha yayin da har yanxu kuma bata taba fadamasa tana sonsaba saidai xuminchi, svd bata farajin komai akansaba saidai batajindaɗi kokaɗai daxaran yayi nisa da ita,
alameen kuwa haryanxu yakasa fadawa samha abindake damunsa gashi kuma soyayyarta sai girma take acikin xuciyarsa, saikawai yayanke shawarara sanarwa abbunsu alh,dan axeemi yajidadin maganar donhaka yasamu malam isma'il yayimasa maganar yatabbatar masa dacewa indai samha ce yabawa dansa alameen, aishi ya isada ita, donhaka koda alameen yaji wannan vatu farinciki kamar yakashesa dan dadi,
yauma malam saidaya tarasu sannan yasanar musu yabada samha gawani dan abokinsa , yaboye cewa dan alh,dan axeemi yabane sbd halin maimuna dayasani,
koyanxinma tabe bakitai tanacewa ayidai mugani intusa xata hura wuta , umma tashi tayi tare da kama hannun samha suka shiga dakinta, samha tafashe da kuka umma waye abba yabawa ni, ?
xaunar da ita umma tayi tana cewa , nima bansaniba samha jiransa nake yashigo,yafadamun amma baiyimun maganar ba xaibadakeba , kiyarda dani, share kwalla take yayindataga mlm yashigo, yaxama yayi gefen gadon yana kallon umma dake masa kallon tuhuma , yafara magana "kiyi hkri samha nasan ke 'yace mai biyayya toh ki kasance ayadda nasanki har yanxu,,xakiyi farinciki da xabina kinji , tadaga kai tohm abby insha allahu
ta tashi tafita umma ma hkri yabata tare dasanar da ita inda yabada samha taji dadi sosai domin tasan umman su alameen tanada kirki haka yaranta sambasu da matsala, gida akwai ƙyaƙƙyawar tarbiyya

Bayan samhat tayi sallah takwanta bacci amma sam bacci yagagara wa idaniyanta,domin tunanin maganar da abbanta yayimusu ɗaxu ce ketayawo aƙwaƙwalwarta,yaba da ita kuma batasan ga waneneba allah yasa dai ba mummuna bane kai anya kuwa ma yana sona,? Hakatai ta tambayar kanta amma ba amsa domin wanda xaibata amsarma batasanshiba, har wajen ƙarfe shabiyu batarintsaba, tana duniyar tunani,wanda mafi yawantunanin tanbayace kumabatada ansarta itakanta,
Jiyata ahankali anbuɗe ƙofar anshigo.
Ɗaga kanta kedawuya tai arbada haulat tana maida ƙofar tarufe taƙarasa shigowa asilale sbd kar abba ƴaji motsin shigowarta kan katifarta tafaɗa tana sakin numfashi washhhh
Samha daxuwa yanxu tatashi xaune ta tallafe fuskarta da dikkan hannayenta, taxubawa haulat idanunta masu ƙyan gaske da janhankali. Xuciyarta cike da tausayin halin da 'yar uwarta ke ciki,
Harara haulat ta cilla mata tana cewa
Ke wai kallon nan namaye haka daxakibi ki tsareni da ido kamar na mayu,ko kin aikenine nadaɗe iyeee,
Takai maganar tana mai hayayyaƙowa samha dake xaune inda take haryanxu kuma bata koda motsaba,saima sauke ajiyar xuciya datayi tana murmushi tace
Hakane amma koda ban aikekiba ke 'yar uwatace inada dama akanki ta tambaya ko baki shawara kuma kiji wlh haulatu inatausaya mikine inajimiki tsoron haɗuwarki da allah wlh matuƙar baki daina abindakikeba allah xaikamaki kuma baxakijidaɗin makomarki ba,shiyasa nakeso daki nutsu kiwatsar da duk wani halin vanxa 'yar uwata dom.........
Ya isa
Haulat tadakatar da samha tare da ɗaga mata hannu kafin tafara jallata da yatsa
Ke kifita aidona inrufe ni basa arki bace,bakuma tsararkiba ko? Tabbas kema kinsani toh kinemawa ruhinki salama tahanyar kame bakinki akaina ,idan allah yabani makoma maiƙyau dan ubanki ki ƙwace in xaki iya
Girgixa kai samha tashigayi tana cewa
Bata ubana bace allah yabaki haƙuri inmaganata taɓatamiki rai
Harara haulat ta ƙwaɗamata tana miƙewa tafara cire kayanta
Kinsamawa kanki lafiya wlh dadaddokeki xanyi cikin daren nan wlh
Samha bata kuma tanka mata ba tamaidakai takwanta.
Haulat daga ita sai bst da wani guntin wando iya cinya taxauna kan katifarta tanajanyo jakarta data shigo da ita dakuma leda cike da kaya.
Babban roban yougt tafito dashi tare da gashashhshiƴar kaxa da roban ruwa, tabaje tafara ci tana korawa da ruwa harta chi ƴacikinta tamatsar gefe tana xaxxago ƙuɗin cikin jakar tafara lissafawa. Saidata gama lissafasu tas tasa ƙyauro taɗauresu tana ƙwafa
Humm dama alhaji ghali ashirin yabaniwlh xamu haɗu gobe nixaiwa wayo tar nake kallonka allah hmm taja tsaki.
Dik abindatake samha nakallonta tana sharae ƙwallan tausayin haulat ita har ga allah batason 'ƴar uwarta awannan halin naxina domin haɗarinta nadaƴawa, kuma ace jininta na aikatawa ko bakomai ubansu ɗaya dole taxama tata,
Gari nawaye dama ummace da aiki samha tafito tashiga kitchin tahaɗa breakfast kamaryadda akasaba wani loƙacin koko da ƙosai wani loƙacin indome da shayi baƙi, ko dankali da kunun gyaɗa, wannan karon kunun gyaɗane da dankalin turawa, kunun yasha haɗi yayi fari saiƙamshinsa ketashi.
Wanka tayi sannan ta dafawa umma ruwa takaimata banɗaki itama taje tayi,wankan tukunna tahaɗa abincin afalon umma kamar dai yadda ake taleƙa takirawo ummei bayanta gaisheta ,bata ko kalletaba ta amsa ciki ciki tana saɓar ibrahim akafaɗarta tabiyo bayan samha lokacin harta leƙa ta kira haulat suntaho tare suna 'yar hira wacce ba arasaba sbd wani loƙacin inhaulat taso tanakula samha suyi ta fira harda dariya, ummie taja tsaki haulat taɗagakai takalleta yayinda samha tai sauri taƙarasa shigewa falon ummanta,
Ummiena lfy haulatu
Tace
Humm haulat banaso nake ganinki kina sakarma yarinyarnan fuska saifa tarainaki
Hakane ummie amma ai ba darya nakemataba kawai dai hirace tamu ta makaranta,
Ummie tagyara riƙon ibrahim
Kidai rage sakin mata fuska kawai shine abindanakeso dake
Toh ummie abindakikace shine abindaxanyi karkidamu
Tai murmushi muje kar abbanku yafarga da tsaiwarmu kinsan idonsa nakanmu
Hhh ummie kenan ashe kinajin tsoron abvy
Ta taɓe fuska suna ƙarasa shiga falon
Bayan sunxauna ummie tagaida abba haulatma haka abba saifaɗaɗa murmushinsa yake yana basu labarin yadda kasuwancinsu ke tafiya abingwanin daɗi, har samha tagama saven ɗin kowa takoma taxauna tare dajan nata flt ɗin.
Bayansun kammala ummie tareda yaranta sunfita abba yadawo da hankalinsa kan samha da ummah
Yawwa binta ina yaron da akanemawa auren samhat
Umma ta ce
Eh inajinka mlm menene yafaru kuma?
Ƴacigaba da magana yana murmushi
Toh yau xaixo su xauna shida ita insunkuma dai dai ta sun fahimchi juna toh insha allahu xamu xauna mu tsayarda loƙacin aure,domin mahaifin yaron yafaɗamun komai game da.yadda yaron nasa keson samha kuma najidaɗi dama ni burina shine na aurar da 'ya'yana gamaxajen daxasu so su sukuma kulamin dasu, koda bayan raina, donhaka ke samha
Yakalleta itama kara nutsuwa tayi tana duƙar dai cike da ladabi
Ki nutsu kimaida hankalinki,insha allahu shiɗin alkhairinkine kinji, kuma karki takurawa kanki kawai ki amfani da abindaya dace keɗin nasan maihankalice baxaki bijiremaniba kamar yadda mahaifiyarki take banigoyon baya acikin rayuwata kema haka kike toh ki kasance hakan yarinyata allah yayi muki albarka
Taduƙar dakai
Amin abba
Yabata ixini ta tashi tafita ranta fari kal ta fito sai murmushi take tana ɓoye jindaɗinta dake ƙasan ruhinta domin kar ummie dake cikin gida tagane lailai dole tai murna mahaifinta yana yabonta donhaka taƙudiri aniyar cika masa burinsa, baxata bujirewa wannan haɗin ba koda kuwa intaga saurayin baimata ba ko kuma baikasance kalar irin wanda zuciyarta ke xanahotonsa acikin faffaɗan littafin data tanada domin xana kalar mijin daxata aura, ba,
Yinin ranan atunanin yadda xata fuskanchi wannan saurayin dabatasan kowaneneba taƙare da tunanin yadda xasu kasance intaganshi.tashirya tsaf cikin lss kalar bilu dark ɗinkin riga da sket tayi ƙyau sosai cikin lss ɗin tsaƴawa kwatanta yadda samha tahaɗu abin ɓata loƙacine domin taiƙyau dayawa goldenɗin mayafi tasa da takalminta golden,fuskarta bataixanen ƙwalliyaba, manleɓe kawai tamurxa aleɓenta sai kwalli datasa rass tafito da ita umma sai yabon ƙwalliyar 'yartata take itakuma tanajindaɗi tare da yabawa da iyayen nata,

Tsaresa da ido ummu tayi tana son ƙara gano yadda ɗan nata ƴake wannan ximuɗi da rawar jiki dafarincikicikakke lallai samha taisa ar muji domin al ameen, mafi soyuwane acikin xuciyar ummu duk 'ƴa'yanta tafiji da shi,ga fara ah,da saukin kai shi sam baida damuwa.ko wani avudazai hanasa buɗe haƙoransa yadara domin,bayaɗaukar nonses yanxu xai ƙaddamarmaka kuyi mai yuwuwa kowa ma yakama gabansa bai iyafaɗaba domin idan harkasake kajangaloshi yahasala yakulaka toh merabaku sai allah kuma yanada ƙwalaficin uwa ko kaɗan bayaso yayi nisa da ummu, kotafiya sai dole yake yinta inkuma yana gida yanakusa da ita yatadakai da cinyarta yanaxuva mata labarai,da dik abindaya gani ahanya tatafiƴa kasuwa ko abindaƴa gani na al ajabi ko tausayi,yashiga ran ummu sosai itama tashaƙu dashi fiye da tunanin maikaratu.
Gyara murya tayi ganin baisan da tsaiwartaba abayansa sai fama taje sumar kansa yake da kwantar da gashin gefen fuskarsa dana haɓarsa yana murmushi yace
Ummu yaushe kika shigo wlh bangankiba fa
Tai dariya tana kamo hannunsa ta amshi matajin tanacigaba da gyaramasa gashin
Aibaxakaganni ba al ameen domin hankalinka duk yatafi wurin ƙyaƙƙyawar sirikata
Murmushi yayi yana kaudakai tare da jin kunya
Ummu kinfa faɗa dai dai wlh yau duk hankalina baya nan.
Taja hancinsa
Bakaji al ameen agabana kake faɗar haka
Ya kamo dukkanin hannunta yana saukesu kasa yayi ƙiss ɗin goshinta.
Ummu keɗin rayuwatace yakamata kisan komai gameda abindayashafeni da xuciyata
Hakane yarona ɗan albarka
Yaɗauko haɗaɗɗan turarensa maiƙyau da tsada yafesa dama tini yasa shoe shaddarsa kalar ligt bliu hularsa baka takalminsa baƙi abinkada mutum fari kuma dogo mai tsarin fuska da ƙyangaɓbai ,gaskiya al ameen ƴahaɗu ya isa kowacce mace tagansa tayaba kuma tasosa kasancewarsa handsome man
Ummu yayima sallama tukunna yatafi, ba mota yaɗaukaba liform yaɗauka kalar baƙi yatafi domin marƴam tafaɗamasa unguwar kuma basuda nisa layi ɗayane tsakaninsu.
Kaitsaƴe baishawahalaba yagane gidan,
Tanaxaune tanagyara ɗaurin ɗankwali taji sallamar yaro yafaɗi aiken ummatace tana xuwa umma tashigo tasameta tanagyara ɗaurin, tanacewa tatashi tafita yaxo kuma takula sosai, tanfita tagansa jikin mashin ɗinsa yanawasa da key. Yajuya baya yadda baxataga fuskarsaba.
Ahankali taake takowa harxuwa gabansa bakinta ɗauke da sallama.
Woow masha allah wannan halittarfa tace acikin xuciyarta Yayin datayi toxali da al ameen
Amsawa yayi cikin nutsuwa da farinciki yana xuba mata dukkannin idanunsa,domin yaga taƙaraimasa ƙyau fiye da kodaƴaushe,kodan da daganesa yake kallota bakamar yanxu datake gabansaba,ɗago kaitayi dasauri yajanye idanunsa dagakanta yana shafa gefen fuskarsa. Yafara magana

Barkanmu dayini
Tamotsa bakinta ahankali
Yawwa anƴini lfy?
Allahamdulillah yace yana shafa sumar kansa cike da murna aransa
Yafara jefa mata tanbaya
Amm kinsanni kuwa?
Tagirgixa kai
Aa bansankaba amma nasan daxuwanka.
Yayi murmushi
Hakane samha
Toh kinaso kisan dalilin xuwana kuma kisanni
Humm
Bamasala inaso insani
Yayi murmushi.
Hakane, naganki inasonki kuma batinyanxu nafara sonkiba aa kindaɗe axuciyata samha wallahi kinminsosai kuma kinkasance mace tadaban acikin mata wlh inasonki da gaskiƴakuma aurenki xanyi, kidaure kifahimceni kuma karki ki ansar tayina aaa ki amsa ni maisonkine kuma nadade acikin halin sonki.
Kunya takamata ta sunkuyar dakai tanarufe fuskada gefen hannunta
Saidabara tafaɗo mata
Nabarka atsaye bari naɗauko maka abinxama inaxuwa tafice dasauri cike dajin kunyrsa.yabi bayantada kallo yadda take tafiya anutse cikin takunta maijan hankali, saidata shige gida tukunna yasauke kansa ƙasa taredasakin wata

Please Login or Register in order to submit comment