Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saya" Basheer yayi wata dariya yace "wlh kuwa kin kawo shawara kin ga sai nayi ACAƁA da kayana yadda zan rinƙa samun riba" turus Badiya tayi ta tsaya da tafiyar tace " *ƊAN ACAƁA* fah Allah kiyaye wlh ba zan lamunce ba yo yadda kake da uwar jarabar nan kamar tsohon bunsuru ya ga akuya in ka koma acaɓa ai shikenan mata mayar da kai za su yi ɗan iska"


Wani irin ɓacin rai ne ya dirar ma Basheer a nan take wai shi ne bunsuru jarababbe?yayi ƙyaci ya ci-gaba da tafiya ya na rarrashin zuciyarsa wacce ke masa tuni da Badiya har yanzu ta na da kingin ƙurciya kuma dama malam Kabiru Gombe ya faɗa duk wanda ya auri budurwa sai yayi haƙuri saboda yawan ɓaro ta.



Sun kusa isa gida aka fara yayafi,Badiya dai haka ta ke bin sa a baya sukuku kamar kazar da ƙwai ya fashe ma a ciki.
Makulli ya saka ya buɗe ɗakin ya shiga,kayan jikinsa ya cire ya tsaya daga shi sai gajeren wando.Ya juyo ya kalli Badiya wacce tuni ido ya fara rena fata sai zarar su take kamar mayyar da ta fara sabon kamu ta na tsoron asirinta ya tonu.
"Ki wuce ki fidda min kayan jikin ki kin wani tsaya bakin ƙofa" ya faɗa ya na hararenta,hawayen idonta suka fara ɗiga yayin da kuma ta bi umarnin sa ta fara cire kayan.
Ya ja ɗaki zai rufe cikin muryar kuka tace "bari nayi fitsari,bai saurare ta ya ƙargama sakata yace "ga bokitin fitsarin ki nan ki zauna kiyi ina jiran ki" ta kalli Pô ɗin ita sam ta manta da shi,ta hau a kai ta fara fitsarin tsoro wanda ya ƙi ya ƙare har sai da ta bai wa Basheer dariya.


"In ba za kiyi tsarkin ba na zo na yi maki" ya sake faɗa ganin ba ta niyyar kama ruwa,ko motsawa ba ta yi ya kuwa zo yayi mata kafin ya ɗorata a bed.
Badiya tuni ta sare da lamarin Basheer duk irin yadda ya ke romance ɗin ta bai sa taji wata aba wai sha'awa ba balle ayi tunanin ni'imarta ta zuba.
Gel lubrifiant wanda tun tuni ya sayi abun sa gun MRS SADAUKI😁 mai gyaran lamarin aure,liquide ɗin ya matso ya shafe jikinsa,a cikin wannan daren mai cike da ni'ima BASHEER ya mayar da Badiya cikakkiyar mace ta ainahi.Duk da nacinsa amma ya jinjina mata a yau, addu'o'in sanya albarka kuwa ya yi mata su sun fi cika buhu.Rarrashi haɗi da alƙawarurukan alkairi ya yi ta yi mata bisanin ya samu ta yi shiru,sai bacci .....
[07/10 à 10:09] MRS SADAUKI 💫: *BASHEER....*🌼

MRS SADAUKI💫✍🏻



Page 17-18

Washegari da taimakonsa Badiya ta kimtsa kanta,sai dai ko shakka babu ya ji mata ciwo sosai hakan ya sa shi kaita asibitin Ali Shaibu da ke nan kusa da su.Asibitin gwamnati ce, Madam Rakiya suka tarar kan aiki ita ta karɓi Badiya bayan ta gama yi mata ɗinki ta kira Basheer sosai ta fara yi masa faɗa irin na su na likitoci saboda ta ɗan manyata sosai,bayan haka ta basa ƴan shawarwari.
Basheer yace "na gode sosai Madam yanzu mu na iya tafiya gida ko?" Likitar tace "eh za ku iya tafiya amman dan Allah ka ɗaga mata ƙafa kamar 2week har ɗinkin ya warke "kai ya jinjina yayi mata godiya kafin ya taimaka ma Badiya ta tashi.



Dakyar ta ke tafiya hakan yasa tayi tsaye har sai da ya samo adaidaitar da za ta kai su gida,bayan sun je gida ta ci abinci sannan ta sha maganin ɗauke zafin ciwo.Basheer kuwa tuni ya tafi gun aiki abin da yayi matuƙar ɓata ran Badiya irin tarairayar nan da ake ma amare shi sam bai damu ba.
Haka ta wuni kwance ita ɗaya a ɗaki sai tunani take iri-iri.



_________ADS



Tun bayan tafiyar Daddy Dubai Jumma ta kwanta rashin lafiya,sosai Mamy ta damu amman Jumma ta ƙi yarda a kaita asibiti sai dai ta sha magani.
Ɓangaren Sheera kuwa Mr Salis ya sha mata kai da maganar soyayya amman ita ba ta san mi za ta ce masa ba,kullum in ya kirata shi kaɗai zai yi hirar sa ya ƙare.
Lambarta ma ɗin da ta basa don ya cika Sarkin naci ne,ba tare da ya san ita sam masa ba su gabanta.Wanda kuma kusan duk ƴan lesbian haka suke sun fi son jinsi su.


FARIDA POV


Duk jin ta take a takure yayinda ta ga Maryam ko a jikinta sai ma abincin da Alhaji yasa aka yi masu oder ta ke ci,shi kuwa ya na can toilet ya na wanka.
Aka turo ƙofa aka shigo,Tambari ne wani babban abokin Alhaji .Maryam ƙurrr tayi masa kafin ta gaishe sa,shi ma a duniyance ya amsa yace "ke ce kaddarar da Alhaji ke min magana a kai?"Maryam ta jinjina kai,ya duba agogon hannunsa yace "ok ɗan ji mana dare na yi"ya nufi ƙofa Maryam ta miƙe za ta binsa Farida ta riƙeta tace "ina kuma za ki ?Ni kaɗai za ki bari nan?"daga can bayanta Alhaji ya amsa mata da "a'a ke kaɗai ga fah ni nan?"Farida ta saki Maryam ta na mai ƙirkiro murmushin yaƙe.



Abincin ya kalla ya ga sam ita ba ta ci komai ba,hakan yasa ya taka kusa da ita yace "ya dai beauty ko a kawo miki chocolat ?"ta girgiza kai.
Ya ɗora hannuwansa kan ƙugunta ya kuma cewa "ki saki jikin ki ai Mary ta gaya min tu es encore vierge donc ne t'en fais pas babu abin da zan yi miki"ta sauke ajiyar zuciya ko ba komai elle est un peu soulager har ma ta ji ɗan kuzarin fara zaunawa ta ci pizza da jus ɗin.
Shi kuwa Alhaji kimtsawa ya fara yi ya na shaye jikinsa da mai gami da turare mai ƙamshi,jefi-jefi ya na ɗan satar kallonta.
Bayan ta gama yace "je toilet kin wanke hannuwan ki sai ki zo ki min tausa" babu muso taje ta wanke hannuwan kamar yadda yace,cak ta tsaya zuciyarta na dakan uku-uku karon farko kenan da ta ga namiji babu kaya.
Alhaji ya ƙara bajewa kan bed ya na mai kallon inda Farida ke tsaye,ya saki murmushi yace "juste massage fah babu abin da zan miki"jikinta na ɗan rawa ta ƙaraso,zaune tayi kan bed ɗin ta rasa ta ina za ta fara.Amma kasancewarsa ɗan duniya shi ya ja ra'ayinta ta fara yi masa tausar ta ko ina.







MARYAM POV

Ɗakin da Alhaji Tambari ya kama suka shiga,gun zama ya nuna mata a bakin bed kafin yace "tun jiya da yayi min bayanin ki na matsu yau tayi, kwatsam kuwa sai na ga text ɗin sa yace ga ki a ɗakin sa" Maryam tayi murmushi kawai , Alhaji Nera ya kashe ido ɗaya yace "fatan dai ba zan samu matsala da ke ba?"




Cike da duniyanci Maryam ta tashi daga inda ta ke ta fara ɓalle ma Alhaji Tambari butaren riga ba tare da ta basa amsar tambayar da yayi mata ba.Ya saki murmushin jin daɗi ya na mai sunsunar ƙamshin turaren gashinta.Daga shi sai gajeren wando ta ce "ayi wanka ko kuwa?"gira ya ɗaga mata ta ja sa zuwa toilet.Ta cika bawon wanka .Kai kace wani mijinta,sam babu tsoro ko ɗarrr a tattare da ita uwa uba wai tsoron mahaliccinta wanda ya bata daraja mai girma na matsayinta na ɗiya mace amma ta yi fatali da shi.
Maryam ta miƙe tare da jan hannun Alhaji Tambari wanda ya dawo tamkar yaron goye sai yadda tayi da shi,cikin ruwan ta saka sa kafin ita ma ta shiga.
Sun yi wanka gami da romance kafin su fito zuwa bed nan suka baje kolin tantirancinsu wanda da ace mutum zai gansu a wannan hali zai yi rantsuwa matarsa ce ta sunnah.






ashegari kiran Farida ya tashe ta daga barci,ta ja tsuki kafin ta ɗaga cikin murya dishashiya tace "ya dai ƴan mata ?" Farida tace "ke ƴar iska ki dai zo makaranta yanzu Mr Salis ya shaida mana zai yi exam" da sauri Maryam ta tashi zaune sai yanzu ta lura ita ɗaya ce Alhaji Tambari ya fita.
Farar takardar da ya danne da rafofin dunƙulen kuɗi ta ɗauka "in kin tashi kiyi wanka akwai kaya cikin drower ki saka in ki na buƙatar abinci kiyi oder,key ɗin ki tafi da shi zan zo na karɓa.Na gode sosai da luguden daɗi kin shayar da ni zuma,ga lambata nan in kin samu lokaci ki kira ni.Muaaah Alhajin May" wani murmushi ya suɓuce mata bayan ta gama karanta saƙon kafin ta shiga tayi wanka.
A yadda ta lura ɗakin zaman Alhaji Tambari ya ke,ta buɗe drower ta saka doguwar riga ta kanti sannan ta kwashe kuɗin wanda 100mill ne cif 100k ta zuba a jaka.
Ta fito ta rufe ɗakin kafin ta fito bakin hanya ta tari adaidaita sahu.




MARYAM ABACHA

Tuni ɗalibai sun shiga aji uwanda kuma ba su da cours su na waje su na shan iska.
Farida ta tarbi Maryam kafin tace "shagali duniya tayi maki daɗi har da kwana da ƙato" Maryam tace "kin san kuwa nawa ya bani? 100k" Farida ta waro ido tare da yin ihu ta rungume Maryam sai kuma ta ɓata fuska tace "Ni kuwa duka-duka 20mill ya bani kuma har da sucking nasa na yi" Maryam tace "to ina laifi?Ni fah duk ya ƙwaƙule ni sam bai bari mu ka rumtsa ba yanzu haka sai na ƙara gaisa kaina,ke ma in da kin yarda kun yi sex ɗin har 1million zai iya baki" Farida ta taɓe baki tace "Allah kiyaye na fi son budurcina a kan kuɗi,to yanzu ya za'a yi da kuɗin wajen ki nawa za ki bani?" Har Maryam ta buɗa baki za tayi magana sai ga Sheera .



Duk suka ɓata rai ,ita kuwa gaishe su tayi kafin tace "mi nayi maku kuke fushi da ni ?in ma saboda lesbian ne ai biyan ku zan yi"suka ja tsuki kafin su bar ta nan tsaye.
Sheera ta cije leɓe ta na jin zafin abun amman ya za ta yi?sosai ta ke a buƙace tamkar ta yi ihu haka ta ke ji.Kamar kazar da ƙwai ya fashe ma a ciki haka ta fara tafiya sukuku, Mr Salis wanda ke bayanta yace "Sheera?"ta tsaya ta na kallonsa da idonta da suka ciko da hawaye "lafiya mi ke damun ki na ga ki na kuka"ta girgiza kai kafin tayi tafiyarta zuwa aji.




Mr Salis ya shiga ya fara rubuta jarabawar,duk kowa na tayi amman banda Sheera wacce ta tsaya kallon Farida sosai ta ke jin wani mugun sha'awarta ji ta ke in yau ba ta samu Farida a kan gadonta ba mutuwa za tayi.
Mr Salis wanda ya lura da haka ya kira sunan Farida tare ƙyafutota da hannu ta je gun sa ta "miye kika ma Sheera ɗazu na gan ku tsaye sai kuma kuka barta na tarar ta na kuka yanzu kuma ta kasa yin komi ke ta kawai ta ke kallo" Farida ta kalli Sheera wacce tun hankalinta ke kan su.
Mr Salis ya cigaba da cewa"in faɗa kuka yi ku shirya please sannan nayi maki alƙawarin ba ki note kullum in nayi exam muddin kika sa min ita farin ciki" Farida ta washe baki daman ba wani gane cours ɗin nasa ta ke ba tace "in shaa Allah Mr na gode"sai kuma ta zo gun Sheera tayi mata magana a kunne "kiyi haƙuri kin ji mijina daga yau ni ta ki ce" Sheera ta kasa ɓoye farin cikinta har sai da ta rungume Farida kafin ta fara yin rubutu a takardar jarabawar ta hankali kwance.




Bayan sun tashi daga makaranta Farida da Sheera suka wuce gidan su ita kuwa Maryam Alhaji Tambari yayi invité ta cin abinci a wata restau bayan ta kira sa a waya.


MARYAM POV

Zaune suke su na cin abinci ita da Alhaji jefi-jefi su na ɗan taɓa hira.
"Zan so ki tsaya gare ni kawai kar ki sake kula wani namiji ni zan rinƙa kula da ke duk abinda kike so kuma kar kiyi shakkar tambayata"cewar Alhaji Tambari ya na mai kai kofin lemu bakinsa,cike da jin daɗi Maryam tace "ba ka da matsala zan yi duk abinda kace muddin ka cika alƙawarin ka na bani komi" ya murmusa yace "kar kiji komi in dai wannan ne mu je na gwada maki wani abu"suka miƙe bayan ya biya kuɗin ya ja ta zuwa motar shi.



Wani danƙaƙareren gida ya kaita ɗan madaidaici,bayan sun fito daga mota yace "kin ga wannan gidan na mallaka maki shi duka sai dai kar kiyi kuskuren yi min kishiya sannan in shaa da zarar na dawo daga Turai zan saya maki mota daidai ke"wani uban ihu Maryam tayi kafin ta faɗa jikinsa ta na kissing na sa ta ko ina.
Alhaji ya riƙe ta gam sannan yayi mata raɗa a kunne "muje ki baiwa gimbiya abincinta tun bayan mun rabu da ke ba ta bar ni zama ba sai zillo ta ke min" Maryam ta na ƴar dariya ta dube sa cikin ido tace "kai haba?"ya kashe ido ɗaya yace "Allah kuwa sai tadi na ke cikin mutane"suka yi dariya kafin su nufi hanyar da za ta kai su ɗakin gidan.





A ɓangaren Sheera kuwa ba su tsaya kiran Mamy ba kawai adaidaita suka hau zuwa gidan su.
A falo suka tarar da Jumma ta na jera abinci,suka zauna suka ci suka ƙoshi kafin su haura sama su bar Jumma na kallon tv.



Wanka suka shiga Farida ta kai hannu kan manyan breast ɗin Sheera uwanda suke a cike kamar a saka allura a tsokana,tayi saurin buge mata hannu tace "ke ban son ki taɓa jikina ai na gaya maki ni ce mijin" Farida tayi murmushi kawai yayinda ta cigaba da wankanta.
Kan bed suka baje,Sheera idonta har wani ruwa-ruwa suke mata don sha'awa.A haukace ta ke matsar Farida ta na enjoying,duk yadda ta ke ƙyamar kiss amman yau sai da tayi shi hakan ya saka Farida fara mayar martani har tayi nasarar haye Sheera .





DUBAI

Gaban Daddy ya faɗi yayinda kofin hannunsa wanda ya ke shan ruwa ya faɗi ƙasa tare da fashewa nan take.
Da sauri ya lalabo wayar Jumma , ringing biyu ta ɗaga murya cike da tashin hankali yace "je ki ɗakina ki buɗe system ɗina ina son yi appel video"cike da murna Jumma ta nufi ɗakinsa tayi yadda yace ai kuwa appel ɗin ya shigo,commander ta ya fara yi ya na gaya mata abubuwa ta na ta danna system ɗin can sai écran ɗin ya rabu biyu.
Kafin Jumma ta kai ga magana ihun Sheera gami video actuelle ɗinta suka fara tafiya.
Idon Daddy suka yi jawur, jijiyoyin kansa suka fito raɗo-raɗo yayinda zuciyarsa ke tuƙuƙi ya na mai kallon yadda Farida ke saka yatsa a jikin Sheera......
[07/10 à 10:09] MRS SADAUKI 💫: *BASHEER....*🌼


MRS SADAUKI💫✍🏻



Page 19-20


Har wani irin shiɗewa Sheera ke yi tamkar za ta mutu haka take ji dukkan jikinta rawa yake alamun ta na enjoying,Farida ta ɗan dakata kafin ta kalli Sheera wacce idonta ke lumshe suna zubar da hawaye gefe da gefen idon.A hankali ta ware jajayen idon uwanda suka yi ja sosai ,bakinta yayi mata nauyi balle tayi magana,amma Farida ta fahimta,haka suka ci gaba da shiƙarsu a ƙarshe kuma ta gefenta ta kwanta ta na mai yin dariya, Sheera ta rungume ta ƙyam kafin barci ya ɗauke su.
Sai a lokacin Jumma ta kashe system ɗin Daddy kuwa hauka ne kawai bai yi ba,zuciyarsa tayi baƙi wanda ya tanadar ma da Farida mummunar fansa a kanta.



Kuɗi masu yawa Sheera ta bai wa FARIDA uwanda sam ba ta yi zaton ta same su ba,ta na zuwa University ta tarar da Maryam na masu gangamar kaya.
Tun kafin ta kai da tambayar Maryam tayi tsalle ta faɗa jikinta tace " Alhaji ya bani kyautar gida ki zo ki taya ni kimtsawa yau can za mu koma"duk da Farida ta ji ɗan kishi da hasada amman hakan bai hanata yin murna ba ,bayan sun kimtsa komai nasu Alhaji Tambari ya turo drever ya kwashe su.
Sai da suka je gidan ne Farida ta fitar da zallar hasadarta wacce ta kasa ɓoyewa har sai da furta "yanzu duk wanga ƙaton gidan ya zama naki ke ɗaya?hum!Nima gaskiya sai na tashi tsaye na samu wanda zai bani fiye da wannan" Maryam ta ɓata rai tace "to gidana ai gidan ki ne duk abin da kike so za ki iya yi" ta taɓe baki kafin su fara jera kayan su a drower tare da ƙara kimtsa gidan.




Sheera ta sauko ƙasa ta tarar tuni Mamy ta dawo daga aiki,ta faɗa jikinta tace "miss You Mamy"ta shafi sumar kanta tace "miss You too babyna,ko da na je makarantar ku ƙawayen ki suka ce ki na gida"ta kalli Mamy tace "su Farida ?daidai ina kika gan su?" "Wajen makwancin ɗalibai mana amman na ga su na kwasar kaya suka ce suma barin kwana ne za su yi a can" Sheera tayi shiru zuwa can ta dubi Jumma sai ta ga ashe ita ta ke kallo "Lipton stp"Jumma ta miƙe ta haɗa mata,da ta kawo mata saboda sangarta Sheera cewa tayi ta rinƙa bata a baki.



"Sheera kin girma ya kamata ki bar duk wannan sakarcin saboda in kin yi aure babu namijin da zai juri wannan sakalcin" Mamy ke faɗa ta na gyara ma Sheera gashin da ya sauko kan kafaɗar ta.
Ta ƙware nan ta fara tari kafin tace "aure kuma Mamy?Ni dai ban so" Mamy tace "ai kuwa sai kin yi shi tunda ba nan za ki ci-gaba da zama ba" hankali Sheera tashi ya ke in ana yi mata maganar aure hakan yasa ma ta miƙe ta bar ma Mamy gun.
"Jumma ban san mi ke damun Sheera ba amman in Daddyn ta ya zo doli na faɗa masa mu nemo mafita"da sauri Jumma tace "a'a Hajiya dan Allah kar ki faɗa masa"da ɗan mamaki Mamy ta tambaya "kar na faɗa masa kamar yaya?"Jumma ta ɗan rikice kafin tace "eh kin san shi yanzu yace kar acanfa masa Ƴa ace ko aljannu gare ta sannan kin ga fa ya hana ki zuwa ƙauyen LUKA da kika ce amsar magani za ki" Mamy ta sauke ajiyar zuciya tace "haka ne Alhaji sam bai son abubuwan da suka shafi aikin malumai ban san ko miyasa ba,duk in na tambaye sa sai yace bin malumai haramun ne"


Jumma tayi murmushin yaƙe ba tare da tace komi ba amman a zuci ta na mamakin halin Daddy yadda ya ke da fuska biyu.Ita kuwa Mamy ta ƙasan ido ta ke kallon Jumma ta na nazartar ta har izuwa yanzu ta kasa tantance komi.

Sheera kuwa ta na fita ta hangi Mr Salis wanda su ke kokowa shi da mai gadi,ya na son ya shigo amman mai gadi ya hana.A hankali ta fara tafiya har ta isa gare su, Mr Salis na ganinta yace "yawwa Babyta gwara da kika zo wannan banzar ya hana ni shiga na gan ki so ya ke na mutu kafin safe" mai gadi ya harare sa kafin ya koma gefe ya na kallon su.

"Mr Salis miye na zuwa gidan mu kuma?wai ya aka yi ma ka san gidan mu?"Sheera ta tambaye sa, ya marairaice fuska yace "Allah ji na ke idan ban gan ki ba mutuwa zan yi,ya kike ki na lafiya ko?"ya tambaye ta ya na ƙare ma surar jikinta kallo.Ta ɗan yamutsa fuska tace "lafiya lau,am zan koma ciki an kusa magrib" Mr Salis ya murmusa yace "to baby babu damuwa ai hakan ma naji daɗi Zuciyata ta shiga shauƙi da nutsuwa" ba ta tankasa ba tayi gaba abun ta sai wani kaɗa mazaunai take.
Mr Salis yace ma mai gadi "sai an jima ,amman dan Allah ka rinƙa martaba mutane ga shi yanzu ka yi ma surikin gidan wulaƙanci" mai gadi ya kwashe da dariya yace "au !har ka zama ma?hum yaro ka na ruwa" Mr Salis bai kula sa ba dan tuni an fara kiran sallah.




Sheera kuwa bayan ta gama sallar magrib tayi zamanta a ɗaki tamkar yadda DADDY ya ƙara jaddada mata kar ta saki ta fito falo ko ba shi nan.
Ta na nan zaune Jumma ta kawo mata abincin dare,sai bayan ta zuba mata a plate ne sannan ta sauko daga kan bed.Jumma na shirin saka hannu a abincin Sheera tace "a'a bari na ci da hannu na" Jumma tace "yawwa ashe Baby ta fara girma" ta saki murmushi dimple ɗinta ya lotsa kafin ta fara cin shinka da miyar,Jumma na gefe ta na kallonta a zuci sai tunani take yadda za ta kuɓutar da Sheera daga azzalumin ubanta.



"Abincin yayi daɗi sosai sai ya tuna min da Ya Ahmad ya na son shinkafa da miya tayi yaji sosai" zancen Sheera ya katse mata tunaninta sai kuma ya saka zuciyarta mugun halbawa jin ta ambaci sunan Ahmad wanda duk duniya ba ta da kamar sa za ta iya cewa ma ta fi son shi fiye da kanta.
"Jumma wai sai yaushe Ya Ahmad zai dawo daga karatun?" Sheera ta tambaya,Jumma ta yi ƙoƙarin mayar da ƙwallarta kafin tace "ban sani ba sai in mun yi waya na tambaye sa" "au !yanzu kun fara yin waya kenan?to in ya kira ki ban shi mu gaisa ko kuma ki ban lambar shi" Jumma ta rikice tace "a'a ba mu waya" Sheera ta dubeta tace "yanzu fa kika ce ku na waya"a daburce Jumma tace "eh da ya ke shi ke kirana kuma a ɓoyayyiyar lamba" Sheera ta jinjina kai tace "ok babu damuwa in ya kira sai mu gaisa"

Shiru ta ratsa kafin Sheera ta miƙe ta shiga toilet ta wanke hannunta,Jumma ta tsiyaya mata lemu ta sha kafin ta tattare komi ta fita.
Har Sheera ta kwanta sai kuma taji ta na ra'ayin jus ɗin ko da zuwa can tsakar dare ne,maimaikon ta kira Jumma kamar kullum in ta na buƙatar wani abu kawai sai ta fita da kanta.
Ta na sauka daga step ɗin ƙarshe ta benen ɗakinta ta fara jin sawun mutane su na nufota amman kuma babu kowa a falon sai ƙatuwar tv da ke magana,wani irin tsoro ne ya kamata yayinda kuma kamar ta fara jin ƙwafatan doki na gudu da sauri tayi baya ta haye step tamkar ɗaukewar ruwa sai taji komi ya tsaya.Da zarar ta sauka daga step kuma sai taji ƙarar sawun babu shiri ta ruga ɗakinta zuciyarta na bugawa,kuka ta fashe da shi ta na mai faɗawa kan bed.
Wayarta ta ɗau ringing DADDY ne,ta ɗaga ta tace "Daddy...." Da sauri ya sauke wata ajiyar zuciya irin ta murnar nan,kafin yace "Baby ba ki jin magana ko?miyasa kika fita falo ?ba na gaya maki da zarar an yi magrib ba kar ki fito?"shiru Sheera tayi duk da ta kasance sokuwa amman wannan karon ta aza Ayar tambaya kan Daddy ya aka yi ya san ta fita falo?kafin ta kai da ba kanta amsa ta kuma jin maganar sa "gobe na ke dawowa akwai wani abu na ujila da ya taso min doli na dawo"murnar jin zai dawo ya kawar da zarginta ta nan ta shiga yi masa liste ɗin abubuwan da take so kafin su yi sallama.




_____SURA BILDI

Sosai Badiya ke kula da jikinta musamman shan magani kan lokaci, ɓangaren Basheer kuwa ba ƙaramin dauriya ya ke ba istimina'i ɗinsa ya ke ɗan rage masa kewa wani sa'in kuma Badiya ke masa.
Ta na zaune ta na cin abinci ya shigo,ta masa sannu da zuwa ya amsa ya na tamke fuska kafin yace "wai nace har yanzu ɗinkin bai warke ba?" Gaban Badiya ya faɗi ta ɗago ta dube sa tace "ai sai gobe ne zan je a cire zaren kuma in an cire sai na cika sati biyun da tace" ya riƙe ƙugu cike da masifa yace "au !tun yaushe kika zama matar Dr Rakiya ban sani ba?kenan ita za ta tsara mini yadda zan tafi da lamurran gidana?"Badiya ta girgiza kai tace "Allah baka haƙuri"cike da jin haushi yace "in ya bani ki biyo dare ki ƙwace"ta taɓe baki ta na mai ci-gaba da cin abincinta.
Basheer ya ja tsuki yace "ke wai wacce irin mata ce?ruwan wankan ma sai nace ki kai min?"ta turo baki kafin ta miƙe ta ɗauki bokiti da kwandon wanka,zuwa can ta dawo tace "ga su can na kai ma"ya harare ta kafin ya fita bayan ya gama wankan ya dawo ɗaki tuni Badiya ta cika masa plate da abinci.


"Dear ga abincin ka nan"ta faɗa ta na murmushi ya kalleta yace "yanzu Badiya ni nayi da ke ina buƙatar abinci?" Ta turo baki tace

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment