Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murmushi suke su na jin daɗi Ameer ya tsayar da su yayin da ɗayar ta kawar da kai ta na kallon sama.
Kafeta yayi da ido na wani ɗan lokaci kafin yace "halan ke baƙuwa ce?"ba ta ko waigo ba balle ta sa ran da ita ya ke,Farida ce ta ɗan zungureta tace "Sheera da ke fa ya ke"wacce aka kira da Sheera ta waigo ta zube dara-daran idonta irin na mage akan sa a take ta saki wani murmushi wanda ya bayyanar da fararen haƙoranta wanda suka jeru ras a tsakiya suka fitar da ƴar madaidaiciyar wushirya.Yadda dimple ɗinta ya lotsa shi ya fi tafiya da hankalin shi,ta nuna kanta tace "wai Ni?hhh "kafin kuma ya bata amsa ta yi gaba ta na jujuya manyan hips ɗinta.



"Ka yi haƙuri ba ta san ka ba ne amman zan yi mata bayani"cewar Farida ,Maryam ta ƙara da cewa "ka san baƙuwa ce jiya ta zo kuma har yanzu ba ta saki jikin ta ba" murmushi kawai yayi tare da jinjina masu kai.




Sheera na isa ɗakin su ta haye gadonta ta na mai latsa waya,ƙawayenta suka shigo dukansu a hasale.Farida wacce ta mutu tun tuni da ciwon son Ameer tace "Sheera lafiyar ki kuwa kin san waye shi?to ɗan gouverneur ne ki tsaya kawai ki ci arziki gun hadaɗen gaye"
Sheera ta tashi zaune tace "Ni ban buƙatar kuɗi amman in ku kuke da buƙata zan biya ku amman da sharaɗin za ku biya min buƙata ta"duk suka kalli juna,ita kuwa ta ɗaga gira ta na mai cigaba da cewa "Ni namiji bai taɓa burge ni ba,hasali ma ban sha'awar su amman ina son jin mace a jikina ina romance ɗinta"ta ƙare ta na fitar da wani sauti haɗi da lasar baki.
Farida ta zaro ido tace "wai lesbian?to ai wannan ba matsala ba ne in dai za ki ban kuɗi dayawa ni dama budurcina ne ban so na rasa"jin haka ya saka Sheera yin tsalle ta rungume Farida kafin ta yi mata kiss a goshi, Maryam tace "ni ma zan yi amman ina tsoro an ce in an saba da wuya mutum ya iya bari" Sheera ta ja tsuki tace "duk ƙarya ce ai da zarar kun yi aure shikenan,ni ma ban taɓa yi ba kawai dai ina kallon video ɗin su ne tun shekaru biyu da suka wuce"
"To nawa za ki rinƙa ba mu?"cewar Farida , Maryam kuwa dariya tayi tace "to mayyar kuɗi" Sheera tace "kun ga mu je gidan mu zai fi a nan wani zai iya shigowa"duk suka fito direct wajen parking suka nufa suka shiga motar Sheera ,ba su wani jima ba suka iso ƙaton gidan.
Ba kajin komai sai kukan tsuntsaye haɗi da ƙamshin furanni, lokacin da suka shiga falon tamkar ƙauyawa haka suka tsaya kallon kyawunsa gami da tsaruwar sa.
Can samen bene Sheera tayi masu iso wanda can ne ɗakin ta "ina Mamar ku ta ke?" Maryam ta tambaya,Sheera wacce ke cire kaya ta ɗaura towel tace "ta na wajen aiki mana ma'aikaciyar Bank ce"duk suka buɗe baki tace "Yes!shi kuwa Daddy ɗan kasuwa ne sannan kuma ya na aikin jarida" "kin ji daɗin ki Sheera mu Ubanin mu ƴan kasuwa ne amman kuɗin na su iya su suke cin su yanzu a haka wa zai ce mu ƴaƴan masu kuɗi ne" dariya kawai tayi kafin tace "zan shiga wanka ko mu shiga tare?"suka kalli juna kafin su miƙe su ma su yi fatali da kayan su.




Wanka suke amman ba ka jin komi sai ihun su da dariya,can suka fito.
Duk kan gado suka baje yayinda Sheera ta fara aikin tataɓe su ta na ,ita burin ta ya zamana ita ce za ta ɗauki rôle ɗin namijin.


Bayan sun gama shiƙar su suka yi wanka Sheera ta sallame su,kwanciya tayi ta na jin wani nishaɗi yau dai ta kasance da mace kamar yadda ta ke buri.Youtub ta shiga ta kamo shannel ɗin su ta ƴan lesbian an kuwa ɗora sabbin video,ta na kallo a haka har barci ya ɗauke ta.





A ɓangaren Basheer kuwa sosai wata irin shaƙuwa ta shiga tsakaninsu,Badiya kullum cikin lissafin kwanakin aurensu ta ke musamman yanzu da Basheer bai da aikin yi sai yi mata hirar sex wanda kusan kamar cikin jinin maza ya ke uwanda ba su san ciwon kansu ba.
Sai shagwaɓa ta ke zuba masa shi kuwa ya riƙe wayar gam yayin da hannunsa ya ke aikin da ya saba, ji yake tamkar ya janyo Badiya ta wayar.
"Ranar farkon mu sai kin yi kukan daɗi dan sosai zan jiyar da ke daɗi na fita hankali"
"Yayana aka ce daren farko da zafi"
"Wa ya gaya miki?ai vaseline ake sawa yanzu kuma duniyar da ta waye har gel ɗin mata ake sayarwa " ta turo baki tace "a'a ban so "wani irin zirrr yaji ya gyara kwanciya gami da rage murya yayi mata wata tambaya,kunya tambayar taji sai kawai tace "uhum!" Shi kuwa har wani abu ya ke ji ya na masa yawo yace "please babyta gaya min gaskiya?"cikin kunya ta ce “don Allah ka bar zancen nan babu kyau"ƙittt ta kashe kiran,BASHEER kuwa tamkar ya mutu haka ya ji....
[07/10 à 09:25] MRS SADAUKI 💫: *BASHEER...*🌼

MRS SADAUKI💫✍️


*Na ji wasu na tambaya yanzu ake rubuta littafin ne ko ya,to tsohon book ɗina ne mai suna ƊAN ACABA da yardar Ubangijin zan canza masa fasali ne sannan paid book ne ba free ba sai dai zan ɗan yi nisa sosai bisanin na yanke free page ɗin*

*Page 7-8*



"Ya Basheer ka bari kar wani ya shigo" Badiya ta faɗa ta na ƙoƙarin janye hannun Basheer da ke ƙoƙarin son shiga ƙarƙashin hijab ɗinta,murya na ɗan rawa yace " Babyta babu wanda zai shigo, kuma kin ga akwai duhu sosai babu wanda zai gani"
Badiya ta ce " ka manta shi wanda ya haramta hakan ya na kallonmu duk da tsananin duhun da ke da kwai?"
BASHEER ya ce "don Allah ba wa'azi na ce ki min ba,jikin ki kawai zan taɓa ba wani abu nace zan yi ba"
"Allah kuma ya ce kar da ku kusanci zina" ta faɗa muryarta na rawa kamar za ta yi kuka ta na ƙara riƙe hannunsa don har ga Allah ta tsani tabi'ar nan da BASHEER ya tsiro.



Duk yadda Badiya ta yi ta kawo wa BASHEER aya da hadisi sam bai ji ba har sai da ya cimma nasarar taɓa jikinta.Kuskurenta ɗaya da ba ta fizge ba ko kuma ta gudu ta barsa,haka ta tsaya kamar wata matarsa ya sarrafa jikinta.
Sam bai ma da niyyar tsayawa,ita kuwa baiwar Allah sai zarar ido take duk yawon tashar da tayi ba ta taɓa shiga wannan yanayi ba.
Ya sake ta ya koma ya zauna ya na mayar da numfashi,sai yanzu ya ji kunyar abin da yayi bai san ko miyasa ba bai iya controling kansa.
"Wai saura kwana nawa bikinmu lissafi ya ɓace min?"ya tambaye ta,Badiya ta samu wuri ta zauna ta na mai basa amsa da "wata ɗaya da kwana bakwai" Basheer ya shafi gefen wuyansa yace "ina ga fa doli a jawo ranar bikin nan dan wlh ba zan iya haƙuri ba" Badiya ta waro ido tace "ka rufa min asiri har yanzu ba'a ida kayan ɗakina ba" "sai a kawo daga baya,in dai an ɗaura ko a tabarma ne za mu kwanta"
"Yayana wai saurin duk na miye?Ka yi haƙurin shekaru sai na ƴan kwanaki ba za ka iya ba?"duk da ya na cikin duhu bai hana Basheer hararenta ba kafin yace "ba ki ga irin halin da na ke ciki ba ne?Yanzu haka ji na ke kamar ...."sai kuma ya ƙyale saboda nauyin kalmar,ta ja dogon numfashi tace "Allah to ya baka lafiya" a hasale yace "au !Marar lafiya ne Ni?ok yayi na gode"kawai ya tashi ya fita direct gidan su ya nufa ita kuwa Badiya sai ƙoƙarin kiransa ta ke amman ya na kashe kiran.



Da sallama ya shiga gidan,Inna ta amsa daga can ɗakinta.Abinci ya zuba ya ci kafin yayi wanka ya ɗauki Alƙur'ani ya fara karatu,a sannu ya fara jin zuciyarsa na masa sauƙi.







_____ADS


Sanye ta ke cikin riga da wando iya cinya,kunnenta ɗauke da abun jin sauti sai gyaɗa kai take ta na mai watsa ma tantabaru abinci.
Iskan da ya fara kaɗawa ne ya sa baƙar suman kanta ta fara yin sama, Mamy da ke bayanta ta ƙaraso ta na mai cewa "Sheera ya kamata ki shiga ciki kin ga hadari ya taso kin san kuma fatar ki ba ta son ruwan sama yanzu ciwon ki zai tashi" Sheera ta juyo murmushi ɗauke da fuskarta tace "Mamy hadarin sai Yamma ya ke komawa ina ga ba zai ruwa ba,bari na gama baiwa babies ɗina abinci kin ga sai ci suke yunwa suke ji" Mamy ta dubi tantabarun uwanda suke duk farare da su tas kafin tace "Sheera ina so ki fidda son wannan hallitun a ran ki ,kin ga da zarar kin yi aure kulawar ki ga mijin ki da ƴaƴan ki kawai ta ishe ki" ta turo baki tace "a'a Mamy ni ba zan yi aure ba kuma ban son yara na tsane su" cikin rarrashi Mamy tace "Sheera ki maida wannan sakarar tabi'ar ta ki gefe aure shine burin ko wacce ƴa mace,dube ki kin girma tubarkallah shekarun ki kuma tafiya suke"
Ta bubuga ƙafafu tace "Mamy duka-duka 23years nake fa shine wasu shekaru ko kin gaji da ni ne?" Mamy ta girgiza kai ta koma ciki.



Sheera kuwa wasa ta shiga yi da tantabarun ta,sai ta ɗauki guda ta cilla sama su tashi su na shawagi cikin ƙaton gidan.Tamkar mahaukaciya haka ta rinƙa biyar su da gudu,ba ta farga ba aka fara ruwan sama masu ƙarfi ko kafin ta kai da ƙofar shigar ɗaki har ruwan sun jiƙata tuni idonta sun yi ja tsabar kukan cida da ta ke ji gami da walƙiya.



Hankali tashe Mamy ke cire mata jiƙaƙun kayan jikinta,kafin ta samu bargo mai laushi ta rufe ta haɗi da kunna na'urar zafafa ɗaki a take ɗakin ya ɗau gumi.
Sheera sai jan numfashi take,Mamy ta fito falo saboda wayarta da ke ta ringing."Ina Sheera ta ke?in jin dai ta na nan gida ba ta fita ba?" Daddyn ta ne a waya,Mamy ta haɗiye yawu tace "eh ga ta can a ɗakina barci ta ke"ta na jin lokacin da ya sauke ajiyar zuciyar kafin ya kashe kiran.



Kitchen Mamy ta shiga ta umarci Jumma mai aiki da ta haɗa mata Lipton a saka lemun tsami da citta sosai,babu jimawa kuwa ta haɗa.Dakyar Sheera ta tashi zaune bargon ya sauka ƙasa manya breast ɗinta farare tas suka bayyana ɓulɓul da su tamkar a taɓa su fashe har wani sheƙi suke.
Jumma dattijuwar kirki ta gyara mata bargon kafin ta jinginar da Sheera ta na bata Lipton ɗin,a hankali ta ke sha idonta a lumshe har ta shanye wani irin gumi ne ya fara tsatsafo mata a goshi kafin tayi gyatsa ta buɗe idonta.



Jumma tace "alhamdullah!sannu Busheera Allah baki lafiya ya kawo miki sauƙin wannan ciwo" ta amsa ta hanyar jinjina kai, Mamy wacce ta dawo daga ɗauko kayan Sheera ta saki murmushin jin daɗi domin a duniya babu abin da ta ke so sama da ta ga ana ƙaunar Sheera .
Wata doguwar rigar ce mai gashin damussa Mamy ta saka mata kafin ta harɗe mata gashin kanta da shushu,tsaf ta fito ƴar baby mai kyau.



"Mamy kiran min Daddy"Sheera ta faɗa can ƙasan maƙoshi , Mamy tace "kiyi haƙuri yanzu zai dawo ya na meeting ne akan labarin nan da ya cika gari ya na son su wallafa jaridar"
"Wane labari?"Sheera ta tambaya "na homosexuel mana dan taɓarɓarewar zamani wai mace ta auri ƴar uwar ta mace haka su ma Mazan"
Sheera tayi shiru kafin tace "to miye matsalar kowa ya bi ra'ayinsa mana,ni wlh Mamy..." Kallon da Mamyn ke bin ta da shi ya hanata ƙarasawa doli tayi shiru Jumma kuwa fita tayi waje,nan Mamy ta shiga yi mata faɗa.




Wuraren 19h Daddy ya dawo daga aiki a gajiye,Sheera na ganinsa ta ruga ta faɗa jikinsa ta na cewa tayi kewar sa.
"Ya na gan ki wata iri duk babu kuzari?"Daddy ya tambaya ya na mai tallabo haɓarta,ta shagwaɓe fuska tace "ruwa ya ɗan jiƙa ni amman ba sosai ba,ya aikin mi kuka tsayar game da labarin?"bai amsa mata ba yayi gaba ya na cewa "Maza ki wuce ɗakin ki,ki tabbatar dai kin yi sallar magrib da isha'i kafin ki kwanta"
Sheera ta turo baki ,a wajen iyayenta ƴar gata ce amman da zarar magrib ta gabato shikenan ita da fitowa ƙasa sai kuma washegari da safe.



Toilet ta shiga ta ɗauro alwala,ba wani addini ne da ita ba amman ta na yin salloli biyar duk da mafi akasari surorin alƙur'ani ƙwarara ne ta iya.
Ta na gamawa ta jawo system ta kunna videota uwanda ta saba kallo,a sannu ta ke kallon yadda matan ke tsutsar junansu gami da biyawa kansu buƙata.A nan take hankalin ta ya fara tashi sosai amman ba tunanin ta sarrafa kanta sam bai zo mata abin da ta ke buri guda ne tal ta samu mace su kasance da junansu kamar yadda take yi wa su Farida musamman Maryam wacce ita tun tuni ta na hulɗa da maza.


Sheera ta kai wani matakin da ba za ta iya controling kanta ba,ta dai cire kayan jikinta duka sai kuka ta ke.



A can ɗaki kuwa sosai Daddy ya ƙurawa ƴar ƙarama system ɗin sa ido ya na kallon Sheera wacce ƙirjinta duk a bayyane.Aka yi knowking ya bada izini,Jumma ce ta shigo hannunta riƙe da tray ya na ganinta ya taso ta aje tray kafin su rungume juna,cikin ƙanƙanen lokaci suka fita hayyacin su kafin su isa ga bed.Bayan haramtacciyar alaƙar tasu ta kasance wa da juna ba a matsayin ma'aurata ba, Daddy ta baya yake neman Jumma .
Sam babu tsoron Allah a zuciyarsu,a fili dai kam su na yin fuskar mutanen kirki amma a bayan fage sheɗan ne abokinsu na hannun dama.....
[07/10 à 09:34] MRS SADAUKI 💫: *BASHEER...*🌼


MRS SADAUKI 💫✍️

PAGE 9-10


#Gidan Lawan



A tsanake Nabeela ke haɗa wa mijinta dadaɗan girki gidan sai ƙamshi ke fita ta ko ina.Shinkafa da miyar albasa ce ta yi da naman rago,ta wanke fruits sannan ta saka a blander ta markaɗe su.Da su ne ta haɗa jus mai shegen daɗi sannan ta juye ta saka a frigine.
Wanka ta je ta yi wanka, riga da zane na atamfa ta saka bayan ta caɓa ado.
Sallar magrib da ake ta faman kira ta sauke bisanin ta fito falo.Ba ta jima da zama ba Lawan ya shi," sannu da zuwa angona" ta faɗa ta na sakar masa murmushi,Lawan ya kafe Nabeela da ido ya na jin mahaukacin sonta na bijiro masa.
"Yawwa amaryata,fatan kin wuni lafiya?" Yayi tambayar tare da ɗan jan kumatunta da suka sha hoda suka ƙara kyau.
A ɗan shagwaɓe ta ce "alhamdullah! Bari na haɗa ma ruwan wanka" Nabeela ta fita,shi kuma ya bi ta kallo ya na jin kamar ya jawota ya rungume.
Ƙurya ɗaki ya wuce ,ledar maganinsa na ƙarfin maza da kuma na sa feeling ya ajiye kafin ya rage kaya.


Nabeela ta shigo ta shaida masa ta kai masa ruwan wankan,haka ya fita ya na haɗiyar yawu ya je yayi wanka,ita kuma tuni ta fitar masa da kayan da zai saka.

Lawan na shirya wa ya fara tsokanar Nabeela haɗi da yi mata wasanni na ma'aurata,ita dai a tsorace take da shi haka suka ci abinci da aka kira sallar isha'i kuwa ya fita zuwa masjid ita kuma ta yi tata a nan gida.

Kayan jikinta ta canza zuwa na bacci,muski mai kyau ta yi amfani da shi yayin da kuma hammata da duk wani matse-matsi ta bisa da humra ta linde jikinta.
Ta na shirin fito wa falo Lawan ya shigo, wannan karon kasa haƙuri yayi dole ya kai mata farmaki wanda ya kai shi da cimma burinsa ya samu ya raya sunnah da ita.


Cikin kuka Nabeela ke ture shi ta ce " na gaji please ka bar ni haka" sai kuma ta yi saurin sauka daga bed ta koma gefe su na ƴar kallon-kallon.


"Wlh kin cika sangarta Nabeela,yanzu mi mu ka yi da za ki wani ce min kin gaji sabida Allah?"Lawan ya tambayi matarsa wacce ta rakuɓe can wajen drower ta na zarar ido, Lawan ya sauko daga gadon ya nufota ita kuwa ta fashe da kuka ta na yarfa hannu.
A gabanta ya tsaya ya na kallon yadda ta ke kuka dagasken gaske kai kace mutuwar uwa ko ta uba aka aiko mata."Yi haƙuri An Nabee Babyna zo mana a hankali zan bi ki"ya faɗa ya na mai kamo hannunta,ta maƙe kafaɗa kafin cikin shashekar kuka tace "ai kullum haka kake faɗa"Ya goge hawayenta da bayan hannunsa yace "yau dai kam ba zan yi mai zafin ba a sannu a hankali zan yi har ke ma kiji daɗi" ta turo baki gaba tace "babu wani daɗi sai azaba"a haka dai ya lalaɓata har suka koma bed.




Duk juriyar duniya ta taro ta jure,ta ji zafi amman ba sosai ba hakan yasa kukan nata bai wani yi tasirin hana Lawan angoncewa da kyau ba.
Jikinsa ya cire daga nata ya koma gefe ya na mayar da numfashi,Nabeela ta cika tayi fam ganin daga biyan buƙatarsa yayi biris da ita a maimakon tarairaya.An ɗauki kamar minti goma haka kafin Lawan ya jawota jikinsa,ba tace da shi komai ba a zahiri amman a zuci ta furta 'ta baya da wasa kenan!wai ihu bayan hari!sai yanzu da na fara jin alamun barci za ka wani...'zancen zuci ne ya tsaya ,sakamakon Lawan da ke ƙoƙarin ƙara jan ra'ayinta.Da sauri ta juyo su na facing juna ta na mai ƙanƙance ido,ta ce "mine ne haka? "
"Ban gane ba?" shi ma ya tambaye ta,ita kuma ta ja tsuki tare da tashi ta bar masa shimfiɗar.


Ransa ya sosu,ji yake kamar ya je yayi mata shegen duka,amma ya share.Kofi ya samu ya cika shi da madara tare da jefa wata ƙwaya a ciki sannan ya je ya kwanta.
Nabeela kuwa ta na can zaune a falo ta na kukan takaici,ji take dama ba ta yi auren ba don sam ba ta ji daɗinsa ba.
Can kuma ta tashi ta dawo,ganin Lawan na bacci ya saka ta ɗauki kofin madarar ta shanye don har ga Allah yunwa take ji.Sai dai da ace ta san abin da aka zuba da tabbas ba za ta sha ba.

Da sauri ya ware idonsa kanta,murya a ɗan dashe yace "Hubby ba kiyi barci ba?"ta girgiza masa ta na mai motsa baki amman ta kasa magana,ya yi murmushin gefen baki.Ya juya mata baya,duk yadda ta so ta jure ta kasa har sai ta faɗa masa abin da ke ranta.
"Hubby mu kwanta zuwa asubah na gaji sosai" ta girgiza masa kai gami da maƙe kafaɗa sannan ta turo baki ta furta "Ni yanzu na ke so" .Murna fal ransa suka raya wannan daren kamar ba gobe, sannan kuma ya ɗauki alƙawarin cewa kullum haka zai dinga saka mata magani don cimma burinsa.




Wata irin kunya ce ta rufe Nabeela ganin irin kallon da ya ke bin ta da shi,ta ƙi jaye jikinta daga nasa.
Lawan da ya ke a matuƙar gajiye tuni yayi barci bawon Allah,kiran sallah asubah ya tashe sa dakyar ya cire Nabeela yaje yayi wanka ya tafi masjid lokacin da ya dawo tuni Nabeela ta gama sallah ita ma ta na haɗa masu madara mai ɗan gumi."Sabon salo in ji ƴan duniya!Yau kuma madara za mu sha tun da sanyi safiya?"Lawan ya tambaya,Nabeela ta saki murmushi tace "eh mana ka taɓa ganin an yi aiki da yunwa?" Sake da baki Lawan ya kuma tambaya "wane irin aiki?" Ta ɗan ɓata rai tace "ka manta jiya ka yi min alƙawari zuwa asubah za mu yi?"maimaikon farin ciki kawai sai Lawan ya ɓata rai yace "haba Nabeela kamar dai wasu tantabaru sai mu yi ta yin abu ɗaya?yau kasuwa da wuri zan tafi ki bar ni na ɗan huta mana"bai gama rufe bakinsa ba Nabeela ta saka masa kuka,a dole ya shiririce nan.

BASHEER


Basheer ne zaune ya na hutawa kamar kullum in sun sauke lodin dankali,a haka ya tashi ya sayo ruwan sanyi ya wanke jikinsa ya karɓi kuɗi wajen Alhaji kafin ya wuce shagon Lawan.
Bisa dogon banci ya tarar da shi ya na barci,ƙafarsa ya shiga girgizawa Lawan ya tashi a gajiye yayi miƙa.
Basheer ya taɓe baki yace "kiciyin miye kuma kake barci a kasuwa?" Lawan ya ɗan jan tsuki yace "ba doli nayi barci ba jarababiyar ƙanwar ka ta tisa ni a gaba,ashe ko a cikin mata akwai harijai?" Basheer ya sheƙe da dariya yace "au!kace ta hau hanya kenan?ai wlh abokina kayi dace irin wannan matar na ke so jarababa ajin ƙarshe"
"Hum!saboda ba ka san yadda ake shan wuya ba ɗin ba ne shiyasa kake faɗa,yanzu fa in takaice ma sai da na sha lemun kwalba uku sannan na ji garas,dakyar Nabeela ta bari na fito "banda dariya babu abin da Basheer ya ke kafin daga bisani yace "in shaa Allah zuwa marice zan dawo ka bani shawarwari ka san an matso da bikin aurena wannan Asabar ɗin ne" Lawan yace "kai haba ka na nufin nan da kwana biyar" "in shaa Allahu har na matsu wlh" Lawan yayi masa dundu yace "Sarkin jaraba ina tausayin Badiya baiwar Allah" Basheer ya ja baki yace "hum! wannan ai ta fi ni ma" a haka dai suka rabu.





Basheer na zuwa gida ya tarar da dangin Inna su na ta bakacen masara yayin da wasu suke gyara kayan yaji,shi har mamaki ma ya ke tun yanzu har an fara shirye-shirye.
Ɗaki ya wuce bayan duk sun gaisa,ƴar ƙaramar wayar sa ƙirar Nokia ya fiddo ya kira Badiya sai dai wayar a rufe ta ke.Wani irin daɗi ya ke ji marar misali a duk lokacin da ya tuna an kusa auren shi,ya na son yi baƙar tabi'ar shi amman ya na tsoron kar sai ya na tsaka da yi Inna ko dangin ta wani ya buƙaci ganin shi.
Ya ja tsuki kafin yace "bari na samo ma kaina mafita "waje ya fita ya na dafe da kai.



"Inna ba ki da ko paracétamol kaina ke bala'in ciwo wlh ga kuma gajiya"cewar Basheer,cikin yanayin rashin jin daɗi Inna ta fara yi masa sannu kafin ta ɗauko masa maganin.Ya ɓalla biyu ya sha a nan gabanta har zai fita waje sai kuma yace "bari na kwanta na ɗan huta wlh yau sosai mu ka yi aiki" duk sannu ake ta yi masa.
Ya na komawa ɗaki ya sauke ajiyar zuciya,kan gado ya haye ya kwanta ya na mai ba ƙofar shigowa baya.
Matashin kai ya rungume sa ya na imagine kamar Badiya ce a haka har yayi ya kuma samu barci.....
[07/10 à 09:36] MRS SADAUKI 💫: *BASHEER...*🌼

MRS SADAUKI 💫✍️

Page 11-12


#ADS

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya yi gaskiya da ya ce ɗayan ku ba zai taɓa aikata zina ba face sai rigar imaninsa ta bar jikinsa.
Daddy sam babu ɗigon tsoron Allah a zuciyarsa,haka yayi ta alfasharsa da ƴar aikinsa,ita ma ta biye masa akan wani dalili nata na daban.
Da sauri Daddy ya ture Jumma ya shiga toilet,cikin bawon wanka ya shiga ya na mai rumtse idonsa.
A can ɓangaren Jumma kuwa system ɗin da Daddy ya rufe ta buɗe nan ta ci karo da Sheera,alamu sun nuna dai CC Camera ce ya saka a ɗakin.
Ba ta ga fitowar sa ba sai jin muryarsa tayi "mi kike nema a ciki?"a ɗan tsorace ta rufe ba tare da tace komai ba ta mayar da kayanta,har ta kai bakin ƙofa ta tsinkayo muryarsa "duk abin da kika gani ki barsa iya nan kar ki taɓa gigin shiga hurumin da ba naki ba" Jumma ta juyo ta kallesa ta haɗiye wasu yawu kafin tace "miye na saka ƴar cikin ka cikin wannan mummunar aƙidar?"cikin idonta ya kalla da sauri ta fice har ta na tuntuɓe.


A falo suka haɗu da Mamy wacce ta ci ado kamar ƴar tsana "Jumma ba dai sai yanzu kika kaiwa Alhaji abun motsa bakin ba?am...ya kuma na gan ki duk a firgice?"
Jumma ta ɗan daidaita nutsuwarta kafin tace "kaina ke ciwo shi yasa shaf na manta sai yanzu na kai masa" duk da Mamy ba ta yarda ɗari bisa ɗari ba amman yanayin Jumma ya nuna ba daidai ta ke ba.


"Ok ki tabbatar kin shan magani don ina son gobe ki raka ni ƙauye"cewar Mamyn ita kuwa Jumma da "Allah

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment