Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saitai wura wura tana tsoron masu kaki sosai aka sakata agaba akace tafad'i gaskiyar lamari akan Auranmu domin naxo nace yana min abinda addini bayaso
Anan inna Kulu ciki ya duri ruwa jin ance inbata fad'i gaskiyarba har aka gano awani gurin tota tabbatar zata k'are rayuwartane a kurkuku
Bashiri tace niba Yr ckn tabace Yr mijintace kuma tatsaneni sbd yanda yake fifita Ni akan yaranta Dan haka tasha alwashin sainasha wuyar rayuwa duk wani hali Dana shiga itace sanadi domin babu wani bashin fili data karb'a gun Alh had'in bakine kawai Dan Allah inyafe mata ita yanzu ta tuba tagane halin rayuwa kunjifa makira
Nan nahau kuka ina cewa inna kincuceni nace lallai baxan koma gidan Alh namadiba saidai yasakeni shima jikinsa yana b'ari ganin yn sanda sunyo kansa da ankwa yace inje ya sakeni amma kada sui masa komai ya tuba.
To sudai yn sanda hkr suka bani sukace baxasui masu komaiba domin duniya zata koyar dasu darasi Alhaki nama kad'ai zai ishe su zai zame musu ixinah nan gaba
~wannan kenan~
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 55-60*
Ashe inna tasaida gidan mahaifina niban saniba saboda Neman magungunan zainabu datake faman siya Ashe harda ciwon sanyi take fama dashi kuma wani zafin kan zafinma Munnir ya aiko mata da takardar saki har 3 gida,
Aranar Dana sanda zancen saida gidan muna zaune atsakar gida ina tsifar kaina inna kuma tanaiwa zainabu wankin kayanta(Allah sarki uwa kudubi dai abinda zainabun taimata a lokacin tana gdn munnir amma ta manta lallai tsakanin d'a da uwa sai Allah)
Sallama mukaji afokar gida wai megidan ya aiko agaya mana notice d'in daya bayar nasati d'aya yak'are don haka yana so agobe mutashi mu bashi gdnsa zai gyara yasaka yn haya
Tabbas nashiga halin firgici meyasa inna taimin haka domin bansan inda zan kamaba inhar nabar gidannan don nasan duk inda zataje bazata yarda tazauna daniba tunda ba k'aunata takeba inkuwa Yayan Babana naje gunsa nauyi zan d'ora masa tunda shima da d'ansa ya dogara gashi k'auyene can abin gutsuri tsoma baya k'adan baya yawa
Nasha kukana ad'aki tabbas inna zata had'u da azabar Allah domin tunda akwai hakk'ina ck banyafe
Baccima aranar bansan zan iya yinsaba danna raba dare ido biyu inata tunanin mafita gashi banida kud'in daxanyi na motar zuwa garin mahaifiyata Nijar.
Washe gari ana sallar Asuba su inna suka sulale suka gudu bantashi saniba saida gari ya gama wayewa Nafito da kofin dazanje siyan koko makwabta saimukai kicib'us da Wanda yasai gida a zaure yace"yazo ya gaya mana yabamu awa biyu anjima masu yi masa dab'en k'asa da fulasta da fenti zasuzo Dan haka kada yadawo yatarar damu ackn gidansa,
Jikina asanyaye nakoma ckn gidan domin nafad'awa inna Saina tarar da d'akin wayam bakomi wato sungudu sunbarni natagayyara kenan,to ai akwai Allah nawuce d'akina ina kwalla Na had'o yn kayana Na k'ullesu a leda nayo waje bansan inda zan nufaba ga yunwa ackn Dan tara tayi dama banci abincin dareba Na kwanta.
Nasha tafiya a k'asa kafin Na isa tasha nahango wata me abinci ckn wata babbar Rumfa Na nufi gunta nagaidata ta amsamin da sakin fuska nasan ta arxik'ice tana da fara,a danhaka saina gaya mata ina nmn alfarmar Dan Allah tabani wani aikin inringayi mata taringa biyana ko wanke2n ne saitace akwai meyi mata wanke-wanke saidai inringa kular mata da girki dakuma mik'awa customers abinci.
Na amince nace zanyi tasa wata yarinyarta tazubo min wainar shinkafa da nama nasami guri naci nasha ruwa tanunan Aikin daxan fara.
To tun daganan nazauna agurin haj. Karima takaini gidanta datake ck me d'akuna hudu 2 nata nawa 1 Na yarinyarta Rufkatu d'aya
Rufkatu kusan Sa,atace amma ita ba bahaushiya bace tanada kirki zamanmu da ita nafahinci hakan munyi sabo a "yan kwanakin danai dasu take gaya min hajiya akwai mutunci gata abin hannunta berufe mata idoba saidai tanada son kud'i Dan haka inzage inringa kawo mata kud'i ko hanyar daxata samesu nace kamar Yaya? Saitace duk namijin dayace mata yana sona yanakuma son muje kwanan gida to in amince domin innak'i zata iya korata sbd suna cafe mata kud'i kuma nima zan samu agunsu
Maganar ta gigitani ashe itama rufkatu hanyar datake bi take samu kenan kuma shiyasa hajiyar keji da ita ga wasu d'amammun kaya datake sakawa dukda ba wata kyakkyawa bace amma akwai k'ira
Nida Rufkatu ke zubawa customers abinci ko mik'a musu lemo insuna buk'ata anan Allah ya d'oramin k'addarar had'uwa da wani Alhaji *wada* Wanda tundaya ganni yaketa shishshigemin har Haj tagane nanta shiga murna Dan tasan Alh wada mekud'in gaskene zata samu ajikinsa
Basai hajiya tace rufkatu tabani kwancen kayan taba waidon nayi kasuwa agun Niko nakasa sakawa da hajiya taga zanmata turjiya saita kwashe nawa danazo dasu tak'ona bashiri nadowa saka Na Rufkatu Wanda suka kamamin jiki nima tun bana sakewa hardai nasaba ba kuma nan da nan sai idanuwan customers suka dawo kainaba sbd ganin bakuwar fuska me matsu ba duk Wanda yaxo siyan abinci saiyace nixan mik'a masa ckn Runfaba wasu sunsha barmin canjin sainake Tara abina aboye sbd inaso intara Na motar zuwa Nijar
Ranar dabazan mantaba itace ranar da Alh wada yanemi danai masa Rakiya masaukinsa nikuma nak'iya aiko saiya sanarwa hjy wai yanason ta ara masa Ni kwana d'aya kawai zan masa,aifa hajjaju ba musu bare dataga rafar "yan dubu saitace inma kwana 2 zan masa ba matsala
Tasameni tacemin ga hanyar samu yaxo min kada nabujire domin Alh zai iya saimin mota dataga ban aminceba saitahau lallashina namma taga ba halin yarda saita harxuk'a tace inhar ban bishiba to walh saidai innemi gidan kwana ayau..Na tsorata ba shiri Na amince amma nakuduri aniyar ckn zarafinsa
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
Koda Alh wada yaxo muka tafi baizarce dani ko inaba sai wani babban hotel Na masu hannu da shumi, banji ko d'arba nafito ina takun yauk'i nabi bayansa Riga da wandone ajikina fakistan sai d'an mayafinsu oh,! A yaune ranar farko tashiga ta hotel kuma da namiji! Haka naita zancen zuci harya kaini d'akin daya kama room 20 Na zauna a gefen gado ina kissima irin tagayyarar da zan masa inhar yanemi yaketan rigar mutuncina to ashe haukana nake nashi shirin yafi nawa,
Domin lemo da ruwa ajiyemin agabana ya matsa da lallai saina sha lemon nikuma nak'i sai ruwan nakurb'a to Ashe acikin ruwan ma ya zuba kwayar datake kad'ar da hankalin mutum
Aiko dai jikina ya mace Na ringa hamma ba sassautawa ga wata muguwar sha,awa dake min zarya ajikina dishi-dishi nafara gani amma da abin ya ciyoni dakaina Na tashi nayi kan Alh dake baje akan gado yana jirana don yasan za,a rina dagashi sai gajeran wando haka nahau kanshi ina masa wasu wasanni bashi yakarb'i tayi yahau sarrafani son ransa ahaka Alh wada yayi abinda zai dani ya gama sai ckn dare nadawo hayyacina Na farka naganni kwance kusa dashi breast d'ina d'aya a bakinsa d'aya kuma a hannunsa yana murzawa
Nai saurin tureshi Dan takaici gashi dare yatsala yatashi yana murmushi yana kallona yana fad'in"gud girl!sweet girl!!honey girl!!!
"Gaskiya Ruby kinfi Zuma zak'i bantab'ajin macen data yimin dad'in sha,aniba irinki baxan iya rabuwa dakeba, me kikeso nabaki fad'i ko meye gida? Ko mota? Kokuma....nai saurin katseshi da fad'in banason komi naka kacuceni walh banyafeba domin kaika gusarmin da hankali Dan ba,a hayyacina akai komaiba,
Ban fargaba ya busamin wata hoda bashiri Na fad'o kansa da wata muguwar sha,awa datafi tafarko shagaltuwa,
Tokunji mafarin Tarawa ta da d'a namiji ta hanyar daba Aure Wanda kuma tun daga nan naxama oganniya wajen b'adala da maxa Ammafa Alh wada shine silar faruwar komai domin hartakai kobeniba Ni nakan nemeshi ta hanyar wannan masifaffiyar hodar dake kad'ar da hankali donta kamani sosae adalilin farko ina masa turjiya amma daga baya sainafishi kwarewa a harkar intakaice muku labari wannan rabuwa da hajiya karima nataho hotel shine k'arshen ganina da ita,
Domin saidanai wata a ckn hotel d'in ko futa banayi sai dare mud'an futa shan iska ko siyayya amma shi yana futa yaje yayi abinda ya kawoshi don d'an kanone wata kwangila ce ta kawoshi kd,
Da mukai wata a hotel d'in yace zai koma kano amma baxai dadeba zai dawo yasaimin d'an gida madaidaici a sabon gari ,ya bud'en Account be dai barni da damuwar babuba,ya tafi tabbas Alh wada ya lalatani domin bayan tafiyarsa sha,awa taita ciwoni dakyar nake iya jurewa hardai yai sati yadawo gareni haka yaringa gurxata kamar matarsa,aranar inyaso yayi 2 rawul nima bana gajiya inaji insuna waya da matarsa yana rage murya tamkar munafiki dai saidaga baya nagane tsoronta yake da alama hamshak'iyace me zaman kanta a gidansa
Tofa takai takawo nakasa jurewa saida nafara bin wasu mazan ina rage zafi kafin yadawo inya yafi amma bana yadda inkawo kowa gdn saboda b'acin rana kada wataran yaimin zwn baxata,
Hakan dayaga Ni shiyasa tak'ara yarda dani Dari bisa Dari betab'a ganina da kowaba,aifa saiya dad'a buden bakin aljihunsa gaskiya ya jik'ani da nera amma shege shed'an saiya mantar dani zancen zuwa nijar gun dangin mahaifiyata
Naxama dai karuwar k'arfi dayaji akwai wani zuwa da Alh yayi saina bujuro masa da zancen yakamata mui Aure...huuu
Aifa saiyahau min fad'a daxance mui Aure yaushe muka had'in ko fahimtar juna bamu gama yiba wannan ai toxarcine shifa in nagaji dashi ingaya masa sai a rabu.
Na tsorata da lamarinsa dama magana sai cibi yazaama k'ari sainai gum da bakina, anyi haka da sati biyu yaxo yatarar mu wani yasaukeni ak'ofara gidan Knn nashiga bankula da zuwansa bama
Aiko aranar naga kalar kishinsa masifa kwando kwando harda kumfar baki tunda halin Dana koma yi kenan gara kawai arabu zai kwace gidansa shi bazai lamunci cin amanaba shibaici tawaba
To!๐Ÿ™„ tunda naji haka sainayi dabara da wuri Na nemi dillali nabashi takardar gida aka saida nakarb'i kud'a Na had'a da Wanda yake taramin abanki Na sake wani new account d'in nak'ara gaba
Inaso inje ga dangin mahaifiyata amma Ni a sona nafison inje musu da mijina ko Wanda zan Aura atawa dabarar kenan
Rabuwata da Alh wada saita k'ara sawa Na waye sbd tarayya danake da gogaggun yn bariki banyi gigin siyan matsuguni ba sai gidan haya Dana kama me dauke da d'auke da d'akunan mata "yan bariki Irina Wanda *ZAMAN MARINA* Ya had'amu tare zaman kaxo naxo zamanhad'akar halayya mabambamta
Azamana daku nagoge Na waye sannan naji dad'in tarayyata daku tunda gashi ta dalilin d'ayarmu munsamu shiriya ta hanyar ya shehi Wanda kuma mukewa Allah godiya daya ganar damu gaskiya abinda muke ba abune mekyauba,saidai fatan zunubanmu Allah ya yafe mana
Dukkansu suka amsa da Amin,
Zubaida tace" gaskiya Aunty Ruby kinga taskun rayuwa dukda nima naganta amma Ni ta dalilin mahaifina ne sab'anin matar ubace....Aysha simoli tace"sister Zuby nak'agara naji naki kema Dan Allah kifara muji
Murmushi zubaida tayi tace"yanzu kuwa Auta....
~muje zuwa~
*masu karatu mu Tara a page nagaba don jin labarin gwagwarmayar rayuwar zuby*
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ ยฎ
_wannan page din nasadaukar dashi ne gareku k'awayen Arxik'i da yayyena da duk wata masoyiyar wannan novel din nawa musamman_....
*Aunty Dj Mmn muhibba dorayi*
*Mmn twins*
*Ummu Affan*
*Ummi Hambali*
*Aisha uwar muminai*
*Larkin*
*sis Nafi Anka*
*Asea Fulanin daji*
*Pharty B.B*
~LABARIN ZUBAIDA~
*page 65-70*
Ni Zubaida haifaffiyar kano ce mahaifina Alhaji Alkassim Babban d'an kasuwane sannan d'an siyasa ne domin yana kan matsayin d'an takarar d'an majalisa ya Auri mahaifiyata Haj Umma ata biyu domin uwar gidansa Haj.Rakiya sun dad'e tare Allah be basu haihuwaba sai akan mahaifiyata ne watanta Tara daidai tahaifo masa santalelen d'a mekama dashi aiko murna kamar me yaringa kyautar kujerar makka saniya ya turke ranar suna aka yanka ga raguna aka rad'a wa jariri sunansa Alkassim sai ummana tace aringa cemasa junior aiko duk inda ya zauna saiyai zancen magaji da rai junior dinsa me kama dashi wannan gigin daso da yake nunawa junior shiyaja akai silar rabashi da gidan ubansa
Haj Rakiya ak'ule take kullum da wannan haihuwa Dan sau D'aya ta tab,a d'aukar sama to bazama takeba kullum in dadyna ya fita itama tana hanyar waje itada shak'ikiyar kawarta hajiya Murja wacce take sata a muguwar hanya
Aranar da abun ya faru bak'uwa Ummana tayi me hijab har k'asa tasa nik'ab da safa, ummana ta karb'eta hannu bibbiyu takawo mata kayan motsa baki sannan ta bata jariri dayake anyi suna da kwana ukune k'afa bata d'aukeba wad'anda basu sami damar xuwa sunaba suke taxuwar mata barka to haka wannan bak'uwa tace da ummana itace matar abokin dady Alh Salmanu todake Umma tana jinsa abakin dady kuma betab'a kaisu gidanba shiyasa bata santaba
Aiko sun d'an tab'a hira Umma ta mik'e tace mata tana zuwa tai ckn d'aki domin tasanarwa da dadyna zuwan matar abokinsa aiko dai mace naganin shigar Umma d'aki saita gudu da jariri kuma dama aranar me gadi yaje gida kwanansa 1 agarinsu an aiko matarsa ba lfy yatafi da niyyar zaiyi kwana 2 ya dawo
Haka ta zille ba Wanda ya ganta dayake da mota taxo wani yana driving d'inta ga layin tsit Na masu hannu da shuni GRA ba hayaniya
Umma tanacan tana bugawa dady waya har 2missed call be d'agaba suna meeting ta hkr dai takyale tasan zai kira after tana dawowa falo taga wayam ba baku'wa ba jaririnta jikinta yad'au rawa ta rafka salati tai waje ta ringa lek'a ko ina batagan taba itace har waje ba gyale ga hajiya Rakiya bata nan taje k'auyensu tun washe garin suna gaba me gadi balle tasami yn tayin jimami,aguje jikinta Na b'ari takoma d'akin tatarar dady yana kiranta da kuka ta daga wayarsa tasanar ms komai
Wai!ai dady yafita yafita diriricewa ya kid'ime harda fad'uwa dakyar ya iya fad'a musu abinda ke faruwa aiko direct sukai station wasu kuma sukai gidajen redio Dan bada sanarwar sukansu abokan nasa akid'ime suka
Aiko aranar yn sanda sunyi kamen mata masu nik'ab kamar me
Duk wacce Umma tagani saitaga ba itabace
Asalima dady yafad'a mata cewa shifa matar abokinsa bata k'asar domin tunkafin ayi sunan junior suka tafi k'asa metsarki itada mijinta Alh salmanun
Tabbas ummana tashiga tashin hankali Mara misaltuwa har a asibiti takwanta jinyar dole
Haj Rakiya data dawo harda kuka tamkar ita tahaifa mata (munafuka๐Ÿ™„)
Har addu,a aka ringayi a masallatai da makarantun islamiyyoyi anyi wata biyu shiru babu labarin dawowar junior haka dady yasa dangana aransa ummana kuwa saida aka had'a dayi mata rubutun danganar arai don ba uuhhm ba a,a kullum shiru da ita dama macece me hak'urin gaske batada magana watanta biyar tasami cikina Wanda yaxo mata da laulayi akasin Na Junior data sameshi a sadaka
Aiko dady yace wannan karan ba,a Nigeria zata haihuba ak'asa me tsarki zata haihu har renon ckn ma
Da Haj Rakiya taji bak'aramin haushin hakan tajiba don tasha alwashin sabauta cikin tunkafin ma yaxo duniya balle aimata giggiwa taji takaici
Saitacewa dady yakamata yai biza da ita tabi Yr uwarta ta kula da ita
Kamar dadyna yasan kudurinta saiyace a,a akwai Wanda zasu kula da ita sosai ba matsala yanada kuma abokan arxiki kada ta damu ya gode
Tun cikin yana wata biyu akai tafiyar itada dady can yabarota yahad'ata da matar abokinsa Janan suna k'awance
Kafin ta haihu yakoma sau d'aya yaganota abubuwa suna tafiya dai dai yaji dad'in haka ya dire mata kud'ad'a yadawo gida Nigeria
Dady yanason ummana sbd irin biyayyar da take masa ko uwar gidansa Albarka
Gashi kuma marainiyace yayanta ne kad'ai ya rage mata a bauchi yke da Aure itama Yr can ce fulanine su
Da lokacin haihuwa yaxo kamar dady yasani ya dira a k'asa me tsarki aiko aranar da asuba tahaihu ta haifeni kwabo da kwabo nida ita kyakkyawace amma kyauna ya zarce nata Albarkacin ni ak'asa me tsarki aka haifoni ๐Ÿ˜‚ itako agarin waina (masar bauchi ๐Ÿ˜›๐Ÿ˜‰)
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 70-75*
Dady ya rad'amin suna Zubaida, sunan yayar sane data rasu Aiko dai naga tsantsar *SO* da kulawa gun dadyna nasha kaya masu tsada kafin yabaro ummana ya dawo Nigeria domin yace baxata taho gida da jaririyar "yarsa azo adad'a sace masa ita ba ta ta zauna harsaina shekara ta dawo ba haka Umma tasoba don tayi kewar gida ba yanda ta iya dole ta hkr
Jaanan matar abokin dady tanasona ganin irin kyan da Allah yabani ko " yayanta dasuke larabawa Albarka jininmu ya had'u sun shak'u da Umma sosai gidansu Na kusa da gida
Kafin Na ck shekara a k'asa me tsarki zuwan dadyna 2 ganina duk zuwa kuwa da tsarabar queen zubynsa haka yk gayamin Umma kuma tanacemin sister sbd kara haka inxai tafi tamkar ya tafi tani
Da shekara taxagayo dady yazo tafiya da Umma sunji ba dad'i itada jaanan saboda shakuwa dady yace kada su damu zai ringa kawo Umma tai ibada tai musu zumunci haka aka rabu badan ansoba
Dady yabaiwa Ummata mamaki domin kai tsaye ya wuce da ita gidan daya tamfatsa mata a kundila,
Aiko tayi murna taji dad'i domin gida yai kyau ga "yan aikinta dame gadi awashe garin da suka dawo aka had'amin partyn birthday Na one year Ashe dady yai gayya sosai harda buga kati ya raba kafin mudawo umma sai ganin mutane taringayi kota ina ancika gida duk wani abin motsa baki kuwa yabada kwangila anyi ankawo kayan rabo kuwa gasunan lodi-lodi ga hotunan kalandu da memo da sitikar key holder dasu manyan robobi abin sai Wanda yaje gun yagano yakashe kud'i sosai tamkar haihuwar fari Umma taimasa
Zakusa mamakin irin halin da hajiy Rakiya tashiga domin bata b'oye masa bak'in cikin taba k'iri k'iri tanuna masa ita bazataje wani partyn birthday ba saboda be d'auketa da muhimmanciba ai baya shawara da ita in xaiyi Abu,
Saijin dawowar Umma tayi begaya mataba haka data haihu saidatai kwana 2 yagaya mata gashi yagina mata gidan dayafi Wanda take ciki kyau wannan duk ba adalci bane domin da ita gdn ya dace tunda itace uwar gida kodon yaga bata haihuwa shiyasa zai ringa wulak'antata
Toshidai dady be biye mataba sbd yana ckn murnar dawowar abun sonsa amma zuciya yakai nesa sbd tasanshi yanada zafi akwai fad'a saidai yanada saurin sauka
Aranar party anci ansha anshoshali da matan dady da abokansa a farfajiyar gidan Wanda anan wani abokin dadyn yake ce masa gaskiya yana yiwa d'ansa kamu inhar Na girma yana Neman Alfarma da,a had'a Aurenmu domin su k'ara k'arfafa dank'on Zumunci
Dady ya amince masa babu ja,ganin yanda suke da Alh Tahir kuma matarsa hajiya Zeenah k'awar hajiya Rakiya ce
Ranar daikam nasha kyau anyimin kwalliyar da kowa yakalleni tamkar alasheni Dan had'uwa gashi ina tafiyata ko ina inada gabb'an jiki Yr duma duma dani Umma tasami kyaututtukan kaya sosai da kud'ad'e atamfofi da lesika da kayan babies tamkar a kasuwar kwari
Wannan abin arxik'i da akaiwa ummana saiya k'ara harxuk'ara Haj Rky suka baxama gun hatsabibin bokansu yai aiki akan Umma aka haukatar ta ba,a barta a gidaba saida aka tabbatar annemeta anrasa tashiga duniya da rashin lfy ta fara sai mafarkai da iho iho da buge buge dady yai zaton zafin zazzab'ine ko mutanen b'oye tosai daga baya yagano haukane tuburan yashiga damuwa kuwa har rama yayi bashida lokaci sai nata aka kaita asibitin mahaukata tafi wata biyu acan daga baya aka dawo da ita gida matar Wanda Yaya Nafi,u ta dad'e agunta tana lura da ita saida ta tafi adaren tabi daji ta sulale megadinta be fargaba aiko dady harda suma yashiga tashin tashin hankali sosai fiye da b'atan junior shima saida aka ringa masa addu,o,i kana ya dawo hankalinsa
Tofa sai rik'ona ya dawo hannun Haj.Rky wacce ta ringa azabtar dani amma in dady yana nan bata nunan komai sai kulawa da tattali saima inyai tafiya seminar wani garin kafin ya dawo har rama nake abinci bata bani Na arxik'i saidai in me aikinta ta faki idonta ma ta bani amma nida gidan ubana befi inci sau 1 ko biyuba
Inko ya dawo baya iya shiru saiya tambayeta ya yaga Na rame haka? Saitace ai kasanta da kwawar ka may be kai take tunawa intaga bakanan hr kuka take tana ambaton dadynta saifa nai aikin rarrashi take hkr ai wannan soyayyar taku sai Allah
Kunji makira haka ko yake yarda dady yana nunan soyayya k'iri2 zai shigo da abubuwa nawa naci kona kwalliya amma bana hajiya hakanne kuwa ya k'ara saka tsanata aranta har a kullum take mugun cin alwashi akaina...
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 75-80*
"Yar Aikin Ummana tun Asali itace taxama Yr aikin Haj Rky shiyasa take tausayamin ko sch za,a kaini itake shiryani takan sakamin biscuits ajakata driver yakaini babbar makarnta dady yakasakani Nigerian Torkish Wanda Haj taso acireni amaidani ta gwamnati yace bazai yiwuba duk kudinsa ai sai a zageni cemasa take banida kokari data fad'i haka kuwa saiya kawo min memin lesson agida Dan kwakwalwa ta bud'e
Naxama Yr tsakar gida in huwaila me aiki batanan ko kukan jini zanyi hajiya naxaune baxata tankaba saima inna isheta zata kwadeni kota kaimin mangara duka duka ko shekara biyar ban rufaba nagane matsayina agidan mu
In Hjy Murja taxo suka fuce sai dare kosu k'ule ad'aka ana k'ulla tsiya
Huwaila nabani duk wata kulawa baxab manta da itaba har goyani tasha yi agadon bayanta inyi bacci takwantarni
Hjy saita canza taku rana d'aya naga dadyna ya canxamin ko dawowa yai becika nemanaba bakin aljihunsa ya bud'ewa hajy sosai yake shak'a mata nera adalilin ganin yadda take min Na kashemin kudi da lelena agabansa komai takawo in yana nan saitace nawane amma fa bata bani kullum ckn yi mata godiya yk ta rik'e masa amanata
In yananan fa har jana take ajikinsa ta d'orani acinya ai tashafamin bayana ana lallab'ani inko bayanan taita hanb'arata kenan ana angaxani ina gwaruwa da kujerar falon
Kud'in datake samu gunsa shi ake shak'awa bokansu yanai musu aiki kan Alhajin don burin ta a kullum shine taga Na dauwama a bkn ciki tasha alwashin indai tana raye baxan kad'aita a frn ckiba domin tsanar da takewa Umma tane tun asali yadawo kaina
Motar da Hjy take ja harta kere ta dady yana d'an majalisa gidan da ummana ta zauna kafin ta b'ace shiya barmata kyauta (to kuma dagaji aikunsan ba hk akabar shiba)
Sannu sannu kwana nesa alokacin danakai munxalin budurwa nagama karatun sec sch d'ina a torkish nasami ilimi mekyau tundaga pre-nur nafarata harna gama inada k'okari sosai duk wata gasa da ake futa dani aka ringa futarta haka Dana gama nasamu kyaututtuka a sch d'in ta yara masu haxak'a naso inci gaba da karatuna sbd k'udirin dady Na kenan a kullum amma ada kenan kfn ya canzamin amma a lkcn Dana gama sai Hjy tace ita Sam bata yarda naci gaba da krt ba tagaji da ganina a ckn gidan muna had'a kafad'a gara yaimin Aure
Toni kuma saurayina d'aya ne Me suna Aliyu zuwansa d'aya guna najishi shiru besake zuwaba bansan daliliba amma naso aliyu alokacin d'an talakawane saidai kyakykyawane ajin k'arshe gashi da kyan k'ira majiyin k'arfi saidai bashida aikin yi sai noma yai karatun Aikin ya gagara samu dakyar ya kammala Yr diplomarsa a management
Mahaifina yasameni da mgnr lallai lallai yabani wata guda nafito da miji zaimin Aure
Narasa yadda zanyi bana saurarar kowa Aliyuma da nacinsa daya dameni inna futo islamiyya a hanya yaganni nai ms kwatance yaxo sau d'aya ya d'auke k'afa Dan haka narasa mafita gashi niba k'awar arxikiba balle tabani shawara bana kawaye Hjy ta hana nakawo mata kowa gida
Saikawai Na yanke shawar zanje insami Aliyu a gonarsu naji dalilin d'auke kafarsa dayai shin ko dama basona yakeba?
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 80-85*
Tun dana kusan isa gonar naji gabana yana fad'uwa anya zan iya kuwa? Wai yau nice da biyo namiji bama shixai biniba
Tundaga nesa Na hango Aliyu aduke yana nomansa tuburan baya tsayawa sai sharce gumin fuskarsa yake Na nemi wata Yr darbejiya makusanciya dashi Na jingina INA kallonsa Tabbas Aliyu Haidar Namijine Wanda yaci ace office ne dashi Na zaman kansa tabbas talauci baiyiba Aliyu kyakkyawane daka ganshi kasan yana wahala ga wasu kwanji a hannayensa kamar ance ya d'ago yako d'ago ya sauke manyan sexy eyes d'insa akaina
Nan danan yai wulli da fatanyar ya taho guna saida ya iso kusa dani sannan ya dara yace"kai! wanake gani kamar Zubaida?
Nayi murmushi nace"nice Aliyu kayi mamaki ko?
Yace'sosaima kuwa dafatan lfy ?
Nace"to lfy ba lafiya ba
Yaxaro ido da sauri yace"meya faru?
Nai k'asa da kaina hawaye ya taru a idona nace"Aliyu ban zaci zaka gujeni lokaci gudaba bansan mena makaba dg zuwa d'aya ka d'auke k'afarka gareni alokacin da Allah ya jarrabeni da k'aunarka ka gujemin asakamakon nikuma bana kula kowane saurayi mahaifina ya matsan tamin ahalin yanzu danake ck akan dole nafito da miji ya bani wata guda Aure zaimin... tagumi Aliyu yyi kana yace"hhhmmm Zubaida nasan bakisan abinda ya faruba domin dakin sani

Please Login or Register in order to submit comment