Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naxauna Na jirata,
Sai shida Na yamma munir yaxo dama tana zaure a lab'e tana ta lek'e tasan yana zuwa juma,a guna baya tsallake wannan ranar taringa Allah2 yaxo kafin nadawo dantaga yai jinkiri,saida taji dirin tsayiwar motarsa sannan taji ddi da sauri ta futo daga bayan kofar a zauren ta gyara d'aurin d'ankwalinta ta fesa turaren tareda zizara kwalli a idonta
Da yanga ta isa gareshi azatonsa sahibarsace ta futo haryana lakwasa kai yana murmushi saida ta matso kusa yaga akasin haka
Da sallama ckn siririyar muryarta tashiga gaban motar ๐Ÿค”๐Ÿ˜ฎo,su zainabu ba kunya ko don tasan abinda ta takane ta d'ago da kanta ta kalleshi cikn kashe ido ta gaidashi,ya amsa a dabarbarce
Wani shock ne yashige shi yakasa d'auke ido akanta ganin irin kallon da take masa,kasa mgn yyi don bakinsa da jikinsa sun mutu ji yake tamkar ya rungumeta bayama dayaga kirjinta ta turosu gaba,tabbas zainabu ta kware kan makirci da kissa,harda shafo hannunsa tana fad'in "ko bakai Na,am dani bane?inbakaso Na dena sai intafi,
Da Sauri a kidime yace" a,a a, in kika tafi kuma waxan kalla naji ddi?takanne ido tace"Rubayya mana, yai tsaki tare da girgixa kai yace "babu wata Rubayya a gabana ni saike
Ckn jin ddi ta shafa tafin hannunsa tana masa tfyr tsutsa tace" Allah moonyr d"ina? Ya lumshe ido ckn jin ddin sunan data kirashi
"Allah kuwa aidake Na dace baby' " ba baby suna naba sunana Zainab, yai murmushi yace"my zee kinfi ko wace mace iya kallo da mgn.
Tace"nagode da yabawa.
Suna haka Na dawo daga tsinannan Aiken inna Na makirci Wanda tayine dantaga cikar burin zainabu Wanda yazame musu nadama daga k'arshe
Saida nakusa fad'uwa daganinsu a tare nai dauriya sosai daban iya tunkararrsuba nakalli munir Wanda yakallen ya watsar nakalli zainabu wacce taketa hararata,
Kafata kasa d'aukata tayi da sauri nayi ckn gida aifaduw nayi ad'akn kfn ma Na k'arasa kan Yr katifata lallai namiji kudan zumane,narasa laifin waxan gani anan,
Nafijin haushin munir dahar zaiyi saurin amincewa aci amanata kuma dashi za a cuceni lallai Niko nabar munir har k'arshen rayuwata tunda aiyasan yanda muke da zainabu
*nabilancy luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 30-35*
Nasha kuka nagode Allah aranar har zazzab'ine ya rufeni, tabbas zuciyata tanason munir Amma dolene inkoyi juriya akansa nasan *SO* Wanda yakoyar dani wasu abubuwa da dama nadaga cikin sanin muhinmancin soyayya munir d'an luv ne gashi kyakykyawa son kowa,
Yatara abubuwan da mata keso Shin Amma meyasa Zainabu zata min haka? Ba komai akwai Allah sainasawa raina wannan itace babbar jarabawata arayuwa nai alk'awarin zanyi juriya Na d'auka,
naci burin inzanyi Aure inje ga dangin mahaifiyata a Nijar,to yanzu komai ya tarwatse shin wa zan Aura? Ba kowa" naji zuciyata tabani amsa Na goge kwallar data zubomin nace araina"Allah kashigen gaba.
inajin shigowarta wajen taran dare tana fad'awa inna sunje shopping dashi yai mata siyayya, hhhhmmm lallai munir wato duk kyauna betab'a cewa muje ba sai zainabu danafi ta kyau,nafad'a zcyta a wauta knn, Na tashi dakyar Na lek'ata ta window nahangosu su uku a tsakar gidan
Aisha Na bud'e ledar Inna kuma tana faman irga kudin daya bata tana washe baki tana fad'in "kinga ko ai da arxik'i a garin wani gara anaka,shiyasa nake sonki zainabu akwai bin aiki dalla2,
na dawo da baya nakwanta kan katifa ina kuka Shikenan Na rabu da munir ina ganin ko abin bame yiwuwa bane Ashe hardasa hannun inna a ck Shikenan Na barwa Allah,
aranar tsakar dare natashi nafad'a Allah kukana Na rok'i Allah daya ciremin son Munir A raina
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *continue 30-35*
Washe gari ranar asabar saiga munir yadawo ya aiko zainabu taxo nasha mamaki domin baya zuwa guna kullum fashin kwana d'ai-d'ai yake min,da rawar jiki ta futa har najiyo inna tana fad'in "kin fesa turaren ko? Hartakai zaure ta dawo da sauri tana fad'in" namanta inna gara da kika tunamin,
Na tab'e baki ina tu,ajjibin wannan abin kunya natabbata yn unguwa ma saisun zagesu,koda ta dawo ina tsakar gida ina tuk'a tuwo inna ta tareta sukai d'aki Ashe waya ya kawo mata.
To tundaga nan dai Na tabbatar munnir ya zama Na zainabu ko bezoba suna tare a waya, wani abin ma da gayya take dannaji haushi amma bantab'a bari angano wani Abu a fuskataba Dan ina k'ok'arin shanyewa
baba kuwa saida yaga munkeb'e yake tambayata dalilin dayasa munnir ya dawo gun zainabu ko Na masa laifine?nace ' babu wani dalili makirci suka kullamin yadena kulani,ina hawaye nake gaya ms aiko ya tausayamin shima kamar yai kuka ya girgixa kai yace'Rubayya kiyi hkr kid'auki hakan tamkar wata jarabawa ce Allah yasakko miki da ita kiyi kokarin cinyewa zakiga haske arayuwarki kuma zantayaki da addu,a Allah ys hakan ne mafi alkairinki,nace"amin baba,
Watansu d'aya da fara soyayya ya turo magabatansa gidanmu Neman Auren Zainabu,Baba da mak'ocinsa suka karb'i bak'i aka tsaida lokacin Aure wata biyu
suka cake mak'udan kud'i akaita kuwa zuzuta zancen danhar nunata aka ringayi danma idonta ba kwalli.
Ammafa kfn a tsaida mgnr Auren yana yawan zuwa d'aukar ta su fita yawo ko siyayya shop-shop
Inko yad'auketa da dare basa dawowa da wuri saisukai goma koma fi tasan baba ba fad'a zai mata ba tunda bai isa komaiba agunta,
Inna bata bacci harsaitaga dawowarta sannan saita rufe gida inma sunkai dare sosai inbaccin ya d'auketa insun dawo takan buga taxo ta bud'e mata.
Yanda baba ya zuba ido akan lamarin haka nima Na zuba idon nakuma fawwalawa Allah domin Munir yaficen arai kwata2 mutuncinsa ya gama zubewa bansan haka yk ba dama. Dukda yasan takun shi da zainabu da nawa ba d'aya bane.
Innafa zama bekamata ba domin tana ganin kwanaki ya rage ayi bikin tahau shiga daficen siyayyar kayan Aure dantace saita fitar da yarta zainabu kunyar gidan masu kud'i.
Tana samun kud'i gun Aisha Wanda bata tambayrta ya akai tasamosu over akan tallar data d'auka
Haka ta tusa baba agaba wai lallai sai yyi wani abun a Auren d'iyarsa ta fari ko bashine yaje yaci be isa ya zuba mata ido tasha wuya ita kad'aiba.
Yace mata shikam bashida hanyar bashi tace tanada hanyar ita zata samo inyaso nan gaba ya bayar,haka ya amsa badan yasoba Dan yasan rigima ce babba take nmn ta d'ingimo masa.
Anyi haka da kwana 2 ta nemo masa bashin fili filoti guda aka saida akan tsububun kud'i tace Na wani tsohone akai mata hanyar samu nanda watanni inya buk'ata saiya bashi,
To dayake anyi masa rufin baki haka ya amince mata batareda yayi tunanin ina zaisamo ya biyaba.
*nabilancy luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 35-40*
Anyi biki Na kece raini munnir yakawo kayan lefe akwatuna shida cike da tsadaddun kaya da ita suka had'o lefensu,
party kuwa saida akai kala biyar nikam d'aya Na halakta Dan banida kayan zuwa partyn Wanda najema babane yaimin kala d'ayan bantambayeshi inda yasamo kud'inba haka ranar d'aurin Aure yinin iyaye Na inna kayan Na maimaita,
Inna ta fitar da zainabu kunya kamar yadda tace domin taimata kayan d'aki masu kyau da tsada yn kamfani haka ma munnir ya k'era gida Na gani nafad'a a ckn kd d'in Tabbas bikin yaja maganganun mutane Wanda sai bayan bikin ne magana ta futo mukasan munanan halayen munnir Wanda nagodewa Allah nariya araina cewar Alhakina ne Allah zai nuna musu shiyasa duk baasu sankomaiba saida akai Auran
Ban tab'a tunanin zuwa gidan zainabu ba to mema zaikaini inje inga takaici? Dama jininmu bai had'u da itaba koda ba munir maci amana ta Auraba ba inda zanje mata inna ma bata tab'a cewa najeba Aikema Aisha take Aika.
Tofa wata daban bayan bikin da wata uku Aisha ta d'ingimo abin kunya tayo ckn shege awajen tallan nata kuma abin takaici tace Wanda yaimata ya gudu asalima ba d'an kadunan bane akano yake lodin kaya suke zuwa a babbar mota ya gudu legos
Babanmu Dan bak'in ciki har hawaye ya zubda ya tusani agaba yanamin nasiha yanatuna sarni Dana rik'e maraicina kada nakalli abinda Aisha tayi dukda yasan ba halinmu d'aya ba sannan yace lallai2 nafito da miji yaimin Aure kfn yabar duniyar yanaso yaga nasami yncina kamar kowacce mace dake d'akin mijinta.
Nacewa baba nikam ba Wanda nake saurara asamarin dake zuwa guna banji Wanda ya kwantan araiba asalima ko zancen bana futa insunzo gara kawai inyanada Wanda yaga ya dace dani Na amince ya Aura masani kawai zanyi biyayya Na zauna
Yaji tausayina matuk'a yasan zan iya masa biyayyar shiyasa yace zaiyimin Addu,ar Allah ya futon Dana gari Inna kam Haushin shi takeji ganin yadda yake nunan kulawa ko shigowa yayi beganni ba hankalinsa baya kwanciya saiya ganni ko aikena inna tayi har hanya yake bina mudawo tare kokuma yazauna a k'ofar gida harsaiya ga dawowata mushiga tare tofa
hakan kebak'antawa inna rai ganin Aisha ko kallonta bayayi saitake shan takaicinta ita kadai danma mutane basu fargaba tunda cikin befutoba bashiri ta tusa awakanta agaba ta tasaidasu takai Aisha Asibiti don azubda cikin Aiko dai Ashe zubda ciki shine hanyar rasuwar Aisha anan ajalin yake
Inna tasha kuka had'eda Dana sani kwananta 2 tana kukan rashin Aisha aidole taikuka domin Aisha tana nemar mata kud'i sosai in abincin dubu uku tad'auka zata kawo mata dubu shida ko bakwai takarb'e ba tambayar ba,asi
Ga zainabu bata taimaka mata da komai dan tunda akai Auren batazo gidaba
Nima nai kuka sosai Na rashin Yr Uwata Aisha sbd takan sakarmin fuska tajani ajiki bata yrda taga anhanani abinci tasha d'ebarmin ta b'oye adakinsu tace indare yyi inci Inba ai girkiba
Anyi zaman Jana,iza mutane suntaru sosai domin baba Na mutane ne yana xaman mutunci da yn unguwa haka kuma basusan meye ummul-aba,isin mutuwar Aishaba
Abin mamaki zainabu batazoba sai ranar sadakar ukun Aisha sai wani yatsina take tana jijji dakai wai ita ga matar me kud'i amotarta taxo fara mekyau Ashe yana Aurarta yafara koya mata mota suna dawowa dg honey moon yasai mata motar
Bataji kunyaba tafad'awa inna cewar mijntane baya gari yana India saijiya yadawo ba dama ta futo besaniba
Kuma bata dad'eba Tace zata koma gida tana da bak'i Inna dai bataji ddn abinda zainabu tayi matabร  Dan dai kada mata yn zamaan makokin sugano suce wani abin shiyasa tayi gum
Jikin inna yafara sanyi akan Auran data had'a Na zainabu da munir tunda taga hr yanzu bata morar zainabun kuma tasan tana samu gunsa Yr tsako tazama dai samu kk dangi,
azuciyarta taringa nadama tana ayyanawa inama da Rubayya tahad'a tasan datuni tasamu abinda tasamu tunda tana tsoranta komai zata bata inta buka'ta amma ga zainabu tajuya mata baya tamkar ba ita ta haifetaba,
Aidama Alhaki kuikuyone....๐Ÿ˜›๐Ÿ˜›๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 40-45*
Cikin "yan Kwanaki kad'an innafa tashiga rashin kud'i yn jarin nata sunxama k'alilan ga ba kayan abinci datake ajiyewa dama itace gidan ba kullum VB baba yake samuba inya futa buga-bugarsa
Lamarin ya ta axxara befi muci abinci sau d'aya aranar ba haka zamu hak'ura saitace in anaso aci abinci saidai in zage inmata tallah
Abinda kuma baxan iyaba kenan ko baba yanaso baxanyiba ganin halin da Yr,Uwata ta shiga kafin rasuwarta adalilin tallah takuma rasa ranta to balle ma baba baya sona da yin tallah tun usuli, tunda naji tai shiru da zancen
nasan k'ila akwai wani mugun abun daxata k'ulla shiyasa tai gum ta xuba mana ido.
Akwai lokacin da taje gidan zainabu k'arfe goma nasafe ko tashi dg bacci bataiba taji zuwan innar aiko dai danhaushi bataiwa inna taron arxik'iba
K'irik'iri tace mata kada tasake mata sammako haka mijinta befutaba kada ta bada ita ko taja mata abin gori gun dangin miji inna taji haushi tahau mata fad'a itama ta k'ufula tayo kan innar da fad'a hardace mata taisauri tafuta kada yaji yafuto inwani abinne ita zatazo(kajifa kamar zuwan take)๐Ÿ˜‰
Inna rai ab'ace tafuto hartana tuntub'e aranar ta dad'ayin mugun Dana sani dawanann Aure Na zainabu
Danaga abincin danake samuma sau d'aya aranar yana nema ya gagareni samu saina samu Babana da zancen yanemomin kud'in motar zuwa gun dangin mahaifiyata intafi can, yabani hkr wai bayason nai nisa dashi yana ganina yana jin dad'i gara inbari in Allah yakawon miji innai Aure naje musu da xiyara kawai,haka Na hakura badan nasoba
******""""""""
Bayan kwana 2 inna taxo dawani tsoho a motarsa vectra sun samu baba yana gida dayake tasan shirin data shirya saida taga yananan dama tatsiri fitar,Ashe wai shine me filin data dauko masa bashin alokacin Auran zainabu,
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’—
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *Continue 40-45*
~ayimin uxiri in anga naraba 2 nayi cigaban adalilin innafara typing ne kafin nai nisa sai cajina ya k'are to ina gudun kada tamutu yagoge shiyasa nake saurin katsewa kunsan kuma type akwai wuya dakuma takaici kayi ka rasashi~ *tanks ol my pan's*
Hankalin baba yaso yatashi danganin bashida kud'in daxai biya bashin yabaiwa mutumin guri yazauna akan tabarma suka gaisa tsohone zaiyi Sa,an Babana amma daganinsa yana smoking gashi mummuna bak'i
Nidai ina daga d'aki nakasa kunne Inji abinda zai wakana
Saijinai mutumin yacewa Babana yaxo karb,ar kud'insa ne kokuma fili inba kud'in Aure yakeso yayi don matarsa tarasu tabar masa "Yaya yanaso yasami macen da xata rik'e masa su,
Baba yahau bashi hkr yace yanada wata gona a k'auye zaisaida intayi rabin kud'insa zai bashi...bebari baba yak'arasaba yace Sam bazai karb'i rabiba tunda shima bada Rabi yabashiba,wato shiya rufa masa asiri alokacin Auran yrsa shine shi kuma zaitona masa anasa Auran to tabbas kotuce xata rabasu, yanda Babana yashiga d'imuwar maganar haka nima nashiga daga d'akin kaina yahau sarawa jin za,akai ubana kotu duk akan tsinannan Auran zainabu
Inajiyo inna tad'an rage murya tace" to mallam mexaisa kabashi Auran Rubayya abacin kudin tunda ko matar dazai Aura besamu ba yana dai Neman tagarine tunda kuwa yarinyarnan akwai nutsuwa da biyayya ai za,a dace kokuwa? Baba yai shiru kansa ak'asa yana tunani takalli Alhajin takanne masa ido tace "ko kanada macen da xaka Aura ahak'ura da had'in Dana tsara Alhaji?
Dasauri ya girgixa kai yana dariya da gib'insa abaka yace" a,a inafa nasamu mahaifiyata CE ta matsamin dama amma tunda gata gidama ai Shikenan sai ayi hakan,(dagajin wannan batu ai kunsan akwai makirci cikinsa)
Baba idonsa ya kad'a yai ja yace,ba za,ai hakaba,baxaiwa Rubayya Auran doleba har inba ita kesoba sbd yana tausayinta batada uwa araye...nanfa inna tahau fad'a bai isaba tunda ta shirya hakan to dole ayi Dan ya tozarta ya nuna bata isaba,to walh saidai ayau ayau yamaida Ni nijar gun dangin mahaifiyata tagaji da rik'on wahala kuma k'ara ayau za,a shigarta
Tahau xuga Alhaji tana yatashi yaje yashigar da k'arar itakam ba ruwanta aima yayi mutunci tunda wata uku akayi xa,a bashi gashi ank'ara masa watanni akai.
Asukwane nafito daga d'akin na durk'usa gaban baba kaina ak'asa ina zubda hawaye nace'baba Na amince zan Auri Alhaji inhar za,a bar maganar kud'innan hr abada, inna tai murmushi tace,kaga Yr albarka, shiko baba dafa kaina yayi kawai yace"nagode Rubayya Allah yai mk albarka yabaki yaran dakema zasui miki biyayya kamar yadda kikaimin ayau kika fitarni kunya, Na mike nabar gun ko kallan Alhajin banyiba balle naga Kalarsa.
To tundaga nan fa zancen Aurena yatashi da Alh Namadi Wanda zuwansa guna zance sau d'aya nikuwa nak'i futa tome kuma zan masa yakawo kudinsa Na gaisuwar uwa da uba da sadaki duka dubu d'ari Wanda kuma yace kada akaini da koma yasaka kayan furniture's agidan har kayan kicin akwai lefene yace baxaiyiba sbd yana bin ubana kud'i inna tace aiba komai hakanma ai yaimana mutunci ansaka ranar Aure wata d'aya kacal sai baba yakwanta rashin lfy aiko dai hankalina ya tashi matuk'a gaya dama naga tunda aka fara mgnr Aurena da Alh namadi yake ckn damuwa duk ya rame,
Alh namadi shiyaita jigilar kaishi asibiti anan nasami damar k'arewa angon nawa kallo lallai badan nayi niyyar yiwa baba biyayyaba Dana fasa, aikoke mekaratu aka d'aura mikishi ak'afa saikin kunce kin gudu gashi k'ato gashi mummuna ga wasu muggan tsagu kwaya kwaya tundaga baka har wjn kunnensa
Allahu Akbar! Ana saura sati d'aya bikina Babana ya rasu aiko nasha kuka tamkar zanbishi Shikenan nazama marainiyar dole Na rasa mesona da tattalina zanyi Aure nashiga sabuwar rayuwa zan Auri mutum me budurwar zcy, rana zafi inuwa k'una.
Zanyi biyayya bayan rai Dan Auran Alh yafiyemin zaman gaban inna tunda babu Babana aduniyar tabbas gata tayi arayuwa.
Ranar sadakar uku inna tace baba yabar mata wasiyya cewa komutuwa tayi tokar ad'aga bikina da Alh namadi lallai ko aranar ya rasu tokar afasa ayishi ko ran ukunsa ko bakwai,haka ko akayi aka shaidawa
Mutane cewa ranar sadakar bakwai ana gamawa yiwa baba addu,a to za,a d'aura Aurena da Alh Namadi..
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm* ~NabilancyLuv~ยฎ
*page 45-50*
Ranar sadakar bakwai d'in Babana aka d'aura Aurena da Alh Namadi Yayan Babana baba Umar shine wali Na Wanda shikad'ai dama yake dashi aduniya yana zaune gidan d'ansa sbd ya tsufa bayada abinyi matarsa kuma ta rasu
Ba ko dangin mahaifiyata a d'aurin Auren basu saniba zainabu taxo ranar da baba ya rasu bata dawoba sai ran bakwai duk ta rame tai duhu inna kallonta kawai take data gaishetama dakyar ta amsa mata nikuma naga tasaki jiki dani tasakarmin fuska asab'anin da, dasai kallon wulak'ancin da harara
Aranar da dare aka kaini gidansa dake tudun wada babban gidane ba laifi ya d'an had'u
Sai can dare wajen sha d'aya da rabi Ango ya shigomin ko d'an kayan siyan baki beshigo min dashiba kamar yadda ake zuwarwa da kowacce Amarya ran Daren farkonta nai mamakinsa ma daya xamo jahili a fannin addini domin ko Yr sallar da akeyi bece muyiba balle hira me dad'i atsakaninmu ya afkamin yarabani da budurcina ta k'arfin tsiya kuma yatashi ya koma d'akinsa babu rarrashi dayaga ina kuka,ai dole ne Na koka mekaratu kufa haska abin aranku akwai tausayi a ckn lamarin toshi sangamin baejiba ya tsallakeni yai nasa sashen
Da safe tashigomin da buredi da shayi a plask
Da rana kuma ya kawon abinci a take away,da dare kuma saiga tuwon masara miyar kuka a wata k'azamar langa wai Inji matarsa!๐Ÿ˜ณ
Nai mamaki sosai dayace matarsa domin muce mana yai matarsa ta rasu Ashe kenan k'arya ya sambad'awa babanmu,
Wannan k'aryar dayai ita tak'ara min tsanarsa araina mutincinsa kuma ya zube a idona Dan da alama akwai yaudara aharkarsa da munafurci
Da dare yayi ma hakan ya dad'a afkamin babu tarairaya balle yn Aike Na wasa haka ya jijjimin ciwo saini nai bikin kaina da ruwan zafi
Saida mukai sati 2 ahaka ba fashi ba d'agun k'afa innaganshi hr fargaba nk saida nashiga hutun sallah kana sannan nasami salama yakoma gun matarsa da kwana amma sainaji gidan tsit nayi tsuru dani
Saidai kwanan tsoron danake yafi min kwana da mugun nan domin nasan wataran zan saba, ya ajjemin kayan abinci dama ina girkina garin tuwon dawane wai yafi sonta sai shinkafa Yr Hausa amma med'an kyau (jamila) nihakan yafimin dadai intacin k'asimun d'anyen tuwon matarsa kokuma ZAMAN gaban inna gara ace in share d'akina in zauna inyi biyayyar Aure Wanda nakeyi don Babana
Saida yai sati agidan matarsa sannan yadawomin
Tsarin dayai wai kowacce sati sati zai ringa mata kujifa banzan tsari saikace awata uwa duniya matar tasa take,bawani nisafa sosai
Wannan zuwan Na Alhaji ya tsoratani sosai domin da dare yayi zai kwanciyar Aure dani sai yaxomin akasin yanda yake zuwarmin ta baya yake kok'arin nemana nikuma nak'iya
Mukasha damben tsiya dashi duk k'ibarsa Allah bebashi ikon fin k'arfinaba,domin beci galaba akainaba amma nasha wahala haka ya Hakura ya kyaleni yana maida numfashi haka kullum nake kwatar kaina da cizo da naushi da yakushi har kwanakin dazaimin yak'are ya k'ara gaba,tabbas nasan wannan hanyar bame bullewa bace nasha ji anacewa babu kyau namiji yanemi matar sunnarsa ta baya Dan haka saina d'aura d'amarar yak'ar Alh
To koya matarsa take dashi?? Allah masani ina gefe bansaniba shi kuma dama behad'amu
Aikuwa aranar dayabar gidana nagudu gidan inna Dan baxan iyaba,tunda naga abin nasa da gaskene nayi hakan ko Allah zaisa inyazo aimasa fad'a ya gyara, Aiko ina zuwa natarar Zainabu taxo gida kwananta ma 2 duktai bak'i tarame ssosai batada lfy
Inna taxaci zuwan ziyara naxo saida taga dare yayi ne tace shizaixo yad'aukeni nacemata a,a nifa baxan komaba,aifa tayo kaina danme ban isaba,inma nadawo ne Dan in d'ora mata nauyi to baxata iyaba jegon jakar datai da ma Allah ya biyata,
Inkuma zan mata talla ga d'aki nan inxauna gaba takaita inko baxan yiba tunwuri kan dare ya tsula innemi gurin zuwa (kuji fa kodon ba ita tahaifen ba shiyasa baxata tsaya jin ba,asiba balle ta sharen kukana)
Nidai ban ce mata komaiba Na shige d'akina Dana bari akwai kud'i a k'uguna suna ringa b'atarwa Dan kwanana 5 agidan bata bani abinci insunyi Dan zainabu bata tafiba basa son Inji abinda suke ck sai k'us kus suke kawai,
Takaicina Alh bebiyo bayanaba to sainai tunanin kodon kwana Na bexagayo ba shiyasa besan ina gdnmuba,
Tunda shi bashida tsari mekyau balle kulawa
Aranar danai kwana 6 saijinai sundawo daga asibiti zainabu tana kuka wai munnir ya cuceta yashafa mata Alak'ak'ai, anan naji inna tana kyararta aidalefinta meyasa tun farko datasan yana Neman mata har ckn gida yake kawo matasu bata fad'a mata ankaishi gun malaminsuba yai aiki akanshi yahanashi saida Abu yakwabe to tasani wannan Alhakine data d'auka yadawo kanta
Nidai ina daga d'aki ina Al, ajabin abin ina kuma godewa Allah Dana ni ya k'addarowa Auran munir ba tabbas gaskiyar inna akwai hakk'ina ack dakuma nata domin duk Wanda ya wulak'anta iyaye to wataran shine wulak'antacce gashinan ai xata gani akwaryar Shanta....
*nabilancy Luv*๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
[4/7, 13:47] Nabilancy Luv: *ZAMAN MARINA*๏‘ฉโ€๏‘ฉโ€๏‘งโ€๐Ÿ‘ง
*4rm*~NabilancyLuv~ยฎ
*page 50-55*
Aranar Dana ck kwana bakwai agidan mu saiga Alh Namadi da daddare wai yazo yaji dalilin shin meyasa nataho gida batare daya saniba?,
Inna tace aiganinan ya tambayeni don tunda naxo ban gaya mata dalilinba,tahau dai zugashi matarnan ta yanda ya hark'uza tun agidan yahau min bala,i kamar ya cinyeni harda kumfar baki da kawon mangara inna tace lallai lallai Na d'auko mayafina nabi mijina
Haka nabishi ina kukan rashin gata da bani dashi,tunda mukaje gida ko zama bebari nayiba yahauni da duka yana faman cab'amin maganganu wai ubana mecin bashin tsiya yakasa biya ya biya da "ya,
Kuma dole ne konak'i ko naso inxauna dashi kokuma inbiyashi kudin daya biyo tsohona.
Nasha kuka aranar Dan bak'in ciki baxan tab'a mantawa da wannan ranar ba domin itace ranar da Alh ya cika burinsa akaina Na nemana ta baya aiko dai nasha bak'ar wahala tabbas Alh mak'etacine Mazalinci kuma saidai Allah ya sakamin kawai
Haka awashe garima yazomin da niyyar hakan Dan rashin tausai nikuma naga zai cimma burinsa bashiri Na rarumi wani k'arfen labulai Na kwad'a masa Na gudu toilet Na rufe
Haka har akai sati bansake ganin saba a " yan kwanakin saina hana idona bacci nake tashi ckn dare ina gayawa Allah daya kawo k'arshen wannan zaman ckn hanya me sauk'i
Tabbas Allah me karb'ar addu,ar bayinsa ne domin kuwa aranarmu dashi Na k'arshe ya dawo gidana benunan komai a fuskaba,kuma aranar be neme niba har kwana uku sai ana hud'un yazomin da sha,awarsa nikuma nak'iya mukaita artabu yaringa tumurmushe Ni harda duka ina kaucewa har Allah yabani Sa,a yakawon wani mugun k'arfi Na angaxashi kan table aiko saiga jini a hannunsa amma bawan Allahn nan mugu saida ya mik'e yashak'o Ni yaringa duka aciki ina ihu har nafuta ahaiyacina bana gani Ashe suma nayi yazo zai tsallakeni kenan yaga jini tak'asana yana malala atsorace ya tab'ani yaga kamar namutu ya rud'e ya kinkimeni sai asibiti private aka bani taimakon gaggawa bayan Na dawo hayyacina Ashe wai b'ari nayi,aiko nai hamdala da Allah dacikin tsohon najadu ya xube shi kuma yasha takaicin jin yaxubar da gudan jininsa da hannunsa Wanda yake nema ido rufe be tab'a haihuwaba shekara da shekaru Auransa Na goma kenan Aiko yau yai nadamar dukan mata.
Koda naga nasami sauki ansallamo Ni ban tsaya jiran zuwansaba Na wuce kai tsaye gun "yan hisba da kukana nace inaso su taimakeni su raba Aurena da mijina yana cutata mugune,
Aka aika kiransa yaxo,suka ce nakoro bayanin abinda yakemin nafetse komai ban boyeba, suka tambayeshi hakane? Yana wuri2da ido irinna marasa gsky yace musu hakane saidai yana Neman Alfarma ya daina zai gyara atayashi bani hakuri yana sona kada ingujeshi(kuji ja,iri yaji mace me kwayayen haihuwa)๐Ÿ˜›๐Ÿ˜‚
D'an hisba yatambayeni me nake buk'ata suimin ? Nace susakashi yabani takardata inason saki uku,d'an hisba yace,saidai inyi hkr domin hisba bata tab'a Aure sai gyarawa,inyi hkr tunda yace zai gyara ya daina nabishi inhar bai dainaba zasu d'aukarmin mataki akansa,
Kafin mutafi saiga kwamandon yn hisba dakansa dama bayanan mukaxo yana ganin Alh yace meya faru aka fad'a masa komai saiyace atsaya yai binciken Al,amarin tunda Ance Auran bashine Dan yasan Alh sosai yasanshi da Auri saki dakuma dukan mata farin sani,aranar wannan babban Dan hisba yasa aka dank'o inna dayake taga harda yn sanda aciki

Please Login or Register in order to submit comment