Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

and everything out of there, wipe every trace na komi awajen makesure bakubar komi dazaisa yan sanda sukara gano wani abu namu from border ba and get back to house zan hadu daku awajen” dasauri Nas yace “t…..toom” juyawa yayi suka koma ciki suka sanar da sauran ma’aikatan ciki suka fara aiki suna kwashe komi da gyara komi ana lodawa a van, kafin 30min dayake hannu dayawa ne bazaka taba sanin wani yataba rayuwa awajen ba, sannan sukaja mota zuwa gida gaban Nas faduwa kawai yake kaman tsinken agogo.


Tun bayan wayan yana zaune akan kujeranshi a office Ya lumshe idanu wanda yasanshi ne kadai zai iya gane yanda ranshi ke mugun bace, yakai morethan 30mins ahaka sannan yadanna wani botur, Dan yashigo office din dasauri yace “car is ready Sir” ahankali yatashi tsaye yakalli Dan sannan yasauke idanunshi kan table yashiga kwashe kwashen wayanshi da yan kananun abubuwanshi ahankali yace “who do you think get the nerves to betray me in this empire Dan?” Dasauri Dan yadago kanshi yakalli Maheer daya dauki wayanshi looking confuse dan baigane kan tambayan ba, wani bakin glass yadauka yasaka dan yawanci idan ranshi abace bakin glass yake sawa sabida baimaso kaga idanunshi yace “wakake gani zai iya bama police tip akan kayana dazasu iso yau” adan tsorace Dan yasauke ijiyan zuciya yace “gaskiya banjinba duka mutanen empire nan are people damukai aiki dasu for years basu taba yin abu makamancin haka ba gaskiya brain dinga baiga wanda zai iya yaudara ka haka cikinmu ba” murya chan kasa Maheer yace “kake gani?” Kallon Maheer yayi wani abu yaji ya makalemai awuya sabida yanda yaga yana kallonshi ahankali yace “yes sir anddd…..” yadanyi shiru yana kallon Maheer still yace “maybe coincidence ne” for the first time wani kalan smirking Maheer yayi yace “I don’t believe in coincidence” tafiya yafara saida yazo daidai gab da Dan daya budemai kofa yace “da coincidence ne da CP bazai fita dakanshi ba yaje operation haka da daddaren nan ba” binshi abaya Dan yake harsuka fita daga club din, mota yashiga Dan yamaida kofar motan yarufe sanan suka wuce zuwa gida.


Bude musu gate sojan mai gadinsu yayi mazane kusan 200 a compound din anyi charko charko ana magana ganin motan Maheer yadanno kai cikin gidan kowa yayi tsit, karasawa wajen parking direba yayi yay parking sannan Dan ya sauko yabudemai kofa, kusan 2min yayi sannan yasauko cikin wani kalan izza da Kamala kaman sarki, binsu yayi da kallo one by one kafin anatse yace “what are you all doing here”? Tsit kowa yayi kaman ruwa yacisu, dan murmushi yayi yace “koma wanene yace zai yaudareni trust me his days are numbered not just him har grandkids nashi saina tabbatar na batar da zuri’anshi kakkab adoron kasan nan” idan kaji yanda yake magana kasan tabbas zai iya, shiru yayi yana kallon kowa yace “banbancina da mutane da yawa shine I don’t tell my enemies to stop rather i encourage them yacigaba!” Yasake shiru yace “I don’t hide and I fear no one!” Zokaji tapi pap pap pap ake, saida suka tsagaita yace “I will never shut down my operation and zan muku alkawari guda, nan da 24-48hrs shipments dina da Direbas dina are coming back to me!” Tafi da ihu kawai mutanen suke saida suka tsagaita yace “get back to work, Snitch har address na gidan nan kabayar you will rot!” “Allah yabar mana Pablo, Escobar! Escobar! Escobar!” Ihu kawai suke suna tafi suna shouting sunanshi yawuce ciki Dan yabishi abaya, haka Nas da Wike.
✨KYALKYALIN KAUNA✨



✍🏻 M SHAKUR



EPISODE 1️⃣0️⃣



*AKWAI GARIN SATA SATA SHAKAF WANNAN SHU'UMIN GARINE DUK INFECTION DIN DA KIKE DASHI DUK.RASHIN NI'IMA DA KIKE FAMA DASHI KINA SHAN SATA SHAKAF ZAKIJI YADDA KIKE SHAKAF SHAKAF KI GWADA WANNAN GARI KISHA.MAMAKI*

*INA DA TURAREN MAI SUNA _ANA WA HABIBY_ Ana wa habiby na matan aure ne kuma turaren magani ne mai jan hankali yanasa namiji jin feeling wa.me/+8132506044*

_HUMKAM INCENSE DUNIYAR K'AMSHI DA MAGANIN MATA INA GYARAN JIKI GA DUK WACCE TAKE GARIN KANO INA SAI DA TURARUKA IRIN SU OTHER ROOM, MATAR SO, BAINI WA BAINIK,JOY GIVER,NIGHT SECRET IDAN.MANYAN KAYAN HARKA HAJIYA KIMIN MAGANA DAN GANIN PHOTON SU DA PRICE_

*Akwai _SHU'UMAR HUMRA_ shi wannan wata fitinanniyar humra ce mai azabar kamshi na manya mata*. wa.me/+2348132506044
Wani babban daki dakenan falo idan anbi wani corridor yabude yashiga dakin study ne ga different shelves na littafai kaman library ga kujera ga table da desktop akai, zama yayi kan kujera tareda lumewa ciki ya lumshe idanu murya chan kasa yace “give me cigar Dan” ijiye ipad Dan yayi kan table yadauki kwalin tabanshi yadauko daya ya kunna mai tareda bashi karba yayi yakai bakinshi daidai lokacin Nas da Wike sun shigo dakin, bude idanu yayi yakalli Nas wani kalan kallo da Nas baisan lokacin dayace “dan Allah kayakuri Pablo” cikin wani kalan murya yace “you know very well I don’t forgive mistakes” dasauri Nas yace “nasani” gyadakai yayi yace “call our tech Guy Munir ayi wipping record na SIM card naka clean, then take the SIM card as far away as possible kaje kabama wani begger ko almajiri dan number ka shine abu na farko daza’a fara tracking once suka shiga wayan direban” dasauri Nas ya gyadama Pablo kai yawuce yafita, daura mayun idanunshi yayi akan Wike dake tsaye kikam kaman soja ahankali yace “how fast are you da samin information akan mutum”? Wani kalan murmushi Wike yayi yace “very fast Oga ai abinda yasa in the first place kuka daukeni aiki kenan a organization din nan, wani zubin amsan da Google bazai baka ba ni Wike zan baka” kusan 1min Maheer yadauka baice komiba sai chan yace “how fast zaka iya samomin key vital info akan this new CP?” Dasauri Wike yace “ai samin information kan public figures yafi komi sauki aduniya compare to na random man, Oga minti talatin yamini yawa zan kawo maka information mai quality da lasisi kan CP” murya chan kasa yace “good” ya mishi alamu dakai daya tafi, wucewa yayi yafita, yarage saura Dan kadai a office din anatse yace “ina bukatan office number CP and a black market phone dabazasu iya tracking ba” dasauri yace “yes sir” fita shima yayi yarage saura shi kadai a office taban yakesha yana fuzar da hayakin zuciyanshi na tafarfasa dan this alone is a stain to organization nashi, how dare this CP Man yataba abubuwan shi, bayan yasan cewa babu wani dan sanda daya isa yakama abun Pablo, ijiyan zuciya yasauke tareda bude idanuwanshi.

Kusan atare Wike dake rike da wata computer yadawo da Dan dayaje kawo waya, office din suka wuce Wike yazauna yana kunna laptop dinshi yace “Oga abinda bansamo maka game da CP ba shine abinda yafaru ranan da aka haifeshi but everything na samo” yay dan murmushi yana wani kalan alfahari da kanshi yace “Oga dan gidan talakawa ne CP sosai a Dutse aka haifeshi yanzu haka anan gidan da iyayensu suka mutu suka bari yake zama shida wanshi dan kasuwa da kaninshi suna awon abinci akasuwa, su uku iyayensu suka haifa maza, matanshi daya yaranshi uku, kaga bank statement dinshi da informant nawa na banki yaturomini yajuya laptop din yana nunama Maheer, kwata kwata babu wasu manyan makudan innanahan kudin dasuka taba shigo mishi balle muce zamuyi pinning nashi dawani act of corruption, Oga mutumin is as clean as pure water, ba’a taba kamashi da karban cin hanci ba kowani aikin banza, bayabin mata, baya shan giya baya shan taba duk wani abu dazamu dan iya amfani dashi muyi threatening nashi bayayi and mutumin is as stubborn as rock yaya zamuyi kenan”? Shiru Maheer yayi sai chan yace “kace baya karban bribe and he’s from a poor family?” Gyadamai kai Wike yayi, Maheer yakalli bank statement nashi yana yatsine fuska yace “banda this chicken change money salary nashi babu wani kudi dake shigowa account nashi”? Wike yace “kwarai kuwa” jinjina kai Maheer yayi kafin yakalli Dan yace “sa number shi kabani wayan”? Saka number Dan yayi yay dialing yamikamai karba Maheer yayi ahankali ya danna wayan yasaka a speaker ya ijiye kan table.


Wayan na gab da katsewa aka dauka cikeda kamala Baba yay sallama. “Assalamu Alaykum” shiru Maheer yayi bai amsaba, kafin cikin wannan shegen voice din nashi yace “Commissioner Ibrahim Ibrahim” shiru Baba yayi sai chan ya murmusa da kanajin sautin murmushin sa tacikin waya yace “the famous, the kingpin, almighty Pablo Escobar, to what do I owe the honor?” Hannu Maheer yamikama Dan alamun yabashi taba hakan yasa Dan ya kunna yabashi da sauri saida ya zuka ya fuzar sannan cikin isa da takama Maheer yace “Nigeria kap da kewaye babu wanda ya isa yataba kayana! Banyi fushi ba sabida nasankai yaron Oga ne kuma sako kake aikamini dan haka miliyan nawa, kokuma ince biliyan nawa, wait dala miliyan nawa kakeso?” Cikeda isgalanci da tsantsan rashin kunya Maheer yace “nasan baka taba ganin sama da dubu dari biyu da hamsin ba arayuwanka, Commissioner Ibrahim Ibrahim name ur price banda lokaci meeting gareni in the next 45mins” wani kalan murmushi Baba yayi tareda girgiza kai yace “yaro kasami duniya saisa harkakeji ka isa kabani kudi daga kudaden dakake making a saida kwayoyin shaye shaye to bari kaji!” Baba yay maganan cikin kakkausan murya yace “ni Commissioner Ibrahim Ibrahim bana karban cin hanci da rashawa kuma bazan fara akanka ba koda ko zaka bani duka kudin duniyan nan ne, and listen to me your drivers might be hard but nan da few minutes or couple of hours zanyi cracking nasu, Pillow, Pablo ko wakake da suna, empire ka na saida kayan shaye shaye dakai kanka sun soma zuwa karshe I will makesure I bring you to justice koda shine the last thing I will do as a police offer, saina makesure na kawo karshenka ni Ibrahim Ibrahim nai maka alkawarin nan” dan murmushi kadan Maheer yasaki, yace “I wanted to be nice saisa personally nakiraka bansa an kiraka ba, zan maka alkawari kaman yanda kaima kamin alkawari, ni Pablo Escobar namaka alkawari koda ire irenka ku dubu kekaina bazan taba daina harkana ba! Idan kaga nadaina sana’an nan dan kaina ne badan sabida ku government pest da peasant ba, sai abu na karshe Comissioner Ibrahim Ibrahim” Maheer yakirashi cikin kakkausan murya yace “nabaka one hour kasaki kayayyaki na da direbobi na inba hakaba zan aika maka da yar karaman sako, your time start now! Don’t forget 1hour nabaka!” Dip Maheer yakai hannunshi yakatse wayan dake kan table ya zuki taba ya fuzar da hayakin yana huci yakalli Wike yace “what are his likes? And menene weak points nashi” wani kalan murmushi Wike yayi yace “Oga niko nasan likes nashi da weak points dinshi” yay maganan yana danna laptop nashi kafin yafito da hoton Baba dauke da Nanah a hannunshi yajuya laptop din yace “kadinga swiping zakaga sauran hotunan” hakan yasa yafara Wike dake kallonshi yace “Oga aduniyan nan babu abinda mutumin nan yakeso kaman yaran nan nashi mata guda 3, like he is obsess da yaran nan, and over protective of them, I think abinda kafiso aduniya shine weak point naka right Dan”? Gyadamai kai Dan yayi dake tsaye kaman soja yace “hakane Sir” sosai Maheer ke kallon hotunan, saida yakai wanda Baba ke rikeda hannun Yasmeen ya tsaya chak idanunshi kyam akan Yasmeen dabaisan mesa ba kawai face nata just grip his eyes, yakai kusan minti biyar yana kallon hoton, kafin ya janye idanunshi, yakalli Wike yace “nasan mutumin nan bazai taba sakin kayana ba just like that, dan haka inaso get your men ready” gyadamai kai Wike yayi, ijiye taban bakinshi yayi ahankali kan ashtray sannan yakalli Wike yace “duk inda this 3 gurls suke aduniya I want them found, but” dasauri Wike yakalleshi yace “don’t pick them up harsai 1hr dana bashi yacika, idan baisaki kayana ba Dan zai kiraku yabaka go ahead to abduct them and bring them here” dasauri Wike ya gyadamai kai yace “yes sir” yadauki laptop dinshi yajuya zai fita haryakai kofa Maheer yace “Wike” chak ya tsaya tareda juyowa yace “naam Oga” komawa yayi yashige cikin kujera tareda daura kafa daya kan daya yace “don’t hurt them!” Anatse Wike yace “yes sir” sannan yabude kofan yafice.

✨KYALKYALIN KAUNA✨


✍🏻M SHAKUR



EPISODE 1️⃣1️⃣

Kina neman kayan GHT irin nasu kara girman nono, katon bombom, rage kiba da sauransu ga way nakawo muku, join this group dan ganin abubuwansu.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KO6bdcXjxmh2l6pM6T0meI

Yau Juma’a kasancewan yanda Ammi ta tashi da damuwa yasa har Nanah datace sai rannan Monday zata koma school tasa Farida dasu Hassana suka wuce da ita dan yaran gidan kap dsame school suke zuwa banda Sa’a da Wanta dakuma Yasmeen dasuka gama suka shiga uni, sosai Ammi ke cikin damuwa Baba ko kiranta baiyiba tun bayan jiyan nan daya koma office da yamma wanda abu mai wuya ne zaisa Baba bazai kirata ba.

Wajejen 10 Yasmeen da ita kadaine tarage agidan dan har Sa’a itama ta tafi school tun 8:30 dan tanada lectures 9, tana sanye da doguwan riga na atampa straight gown red da black daya mata kyau sosai ga gogaggen red hijabinta a hannu da jakanta da wayanta, murmushi Ammi tayi ganinta tace “zo ijiye kayan nan kije dakina ki dauko kwalli nasamiki haba idanu sunyi fari tas kaman na wacce batada lafiya ke bakisan kwalli adon mace bane kuma sunna ne ba” ijiye kayan dake hannunta tayi kusada Ammi tace “Ammi ni zafi yakemini a idanu” hararanta Ammi tayi tace “ya bazai miki zafi ba ke bakiga idanun naki daban yake da idanun yan gidan nan ba” kaman jira take dasauri tadawo gaban Ammi ta tsugunna tace “Ammi a school sai ayita kallon idanuna wlh ni kunya nakeji saisa kullum kaina na kallon kasa bana iya kula kowa cus my eyes looks different da na mutane” murmushi sosai Ammi tayi takai hannunta tashafa soft kumatunta da another pimples guda biyu sababbi sun fito tace “that’s is why u are my special child Maman Babanta, ke kinsan kyan wacce kika gada kuwa Maman Baban ku? Bakiga yanda Babanku keda kyauba, Allah jikan Hajiya haka itama keda kyau ga idanu harta tsufa idanunta manya farare, da gray kwaiduwan idanun nan gareta kaman naki, it’s beauty kinji” murmushi Yasmeen tayi tace “to Ammi” pimples dinta Ammi tashafa tace “kai banson pimples din nan su bata miki fresh smooth fuskanki” dariya Yasmeen tayi tana mikewa tsaye tace “Ya Sa’a cewa tayi wai sun karama fuskana kyau” tabe baki Ammi tayi tace “shirmammun yara kawai, abin arziki daman baitaba yima Sa’a kyau ba” tabi Yasmeen din da kallo data wuce uwardakan, fitowa tayi dauke da kwallin Ammi ta karba tace “to tsugunna kiga nasamiki kitafi school kada kiyi latti” ahankali ta tsugunnawa Ammi ta zizara mata kwallin abin kaman wani tsafi saita kara wani kallan kyau idanun nata saisuka rikida suka kara wani irin kyau sosai fatan fuskanta nawani glowing, ta mike tsaye tana kyafkyafta idanun dake mata kaikayi sosai Ammi dake kallonta tace “kada ki sosa kwallin ya lalace kuma dau hijabi kisa, kinsaka pad ajaka ko incase”? Gyadama Ammi kai tayi sannan tabude idanun tass tadauki hijabi tasaka daya mata wani kalan kyau tadau jakanta tarike da wayanta tace “Ammi Baba zai dawo yau ko”?Tabe baki Ammi tayi tace “ki kirashi ki tambayeshi mana mayun babansu kun hanani sukuni da tambayan shi yanachan yana aiki ko takaina baibi ba” sosai yanda Ammi ke korafi yabama Yasmeen dariya dudda taso ta rike dariyan sai kawai ta tuntsire da dariya dayasa Ammi tamata wani mugun kallo, hadiye dariyan tayi tace “Ammi kinason Baba sosai wlh” daure fuska Ammi tayi tamau duk kunya yakamata, takowa Yasmeen tayi kusada ita tazauna dab da ita innocently tace “Ammi call him tunda shi bai kiraki ba” wani kallan kallo datama Yasmeen yasa da sauri Yasmeen ta mike taje wajen kofa ta tsaya, cikeda tsokana tace “Ammi kinaso kinajan aji nidai bazan jama mijina aji ba idan nayi aure wlh” baki Ammi tabude tana kallon Yasmeen dake dariya kasa kasa tana kallonta tace “laaaa hailaha illallahu Yasmeen!” Hannunta Yasmeen tadaura akan fuskanta akunyace tace “to Ammi ai kina missing Baba ne sabida kawai bai kwana gida jiya ba” raruman throw pillow dake kan kujeran Ammi tayi tadauka tareda jefa mata ihu Yasmeen ta kurma tafita aguje tana dariya Ammi ta jinjina kai kana ganin Yasmeen ahaka kaman bata magana but surutu da gulma dake bakin yarinyar nan yafi karfinta iyye.
Dakin Yaya tayi tadaga labule Yaya na zaune tana shan shayi tace “Yaya natafi” murmushi Yaya tayi tace “Allah bada sa’a diyar kirki, ke kadai kemini salllama idan zaki school sauran gantalallun yaran gidan nan ba ruwansu da neman albarkan iyaye idan zasu school, zo ga hamsin ma kinji” Murmushi tayi tashiga dakin ta amsa tace “nagode Yaya” fitowa tayi tawuce dakin Hajjo tamata sallama sannan tawuce tafita daga gidansu, ahankali take tafiya alayinsu tadanyi nisa kawai jitayi kaman ana binta hakan yasa ta tsaya chak tajuyo ganin babu mai binta yan layinsu ne ke activities nasu yasa tacigaba da tafiya tana kaiwa bakin titi ta tare keke tashiga tawuce school.


Wike dake cikin wata black van dawani yaronshi ke tukawa ne sunabin Keken da Yasmeen keciki wayanshi tahau ruri dasauri yace “it must be Oga” ciro wayan yayi daga wandonshi yakalli screen din ganin number dayay saving da Dan yasa ya amsa da sauri yakai kunne yace “Dan” anatse Dan yace “Oga yace execute operation” cikin murna Wike yace “angama” katse wayan yayi yashiga dialing number yaranshi dake school nasu Farida yace “CP idanma bakasan Pablo Escobar ba, yau zaka sanshi zamuga wazaici wannan yakin and wazai lose” daidai yaron shi yadauka, anatse yace “execute the plan Usman” dasauri yace “daman nagama shiryawa tsaf Oga bari naje” katse wayan yayi, sauka yayi daga motar yabar wani saurayi shima sanye da kayan police station aciki, sannan yawuce cikin school din yana sanye da kayan police harda nametag da aka rubuta Aliyu SS ajiki, private school ne normal one ba irin masu tsadan nan ba, direct office na principal yawuce yana shiga matar tace “welcome” murmushi yamata yana kallon agogon hannunshi yace “barka da safiya Hajiya, Ogana ya aikoni Commissioner of police Ibrahim Ibrahim na dauko yaranshi za’amusu interview ne a office nashi kinsan jiya aka maidashi commissioner” cikeda farin ciki matan tace “ai nakalla a AIT wlh, bari nasa akirasu, Farida da Nanah ko” tashi tayi ta leka waje tasa wata Malama taje ta kirasu sannan tadawo tazauna tace “ai daya kirani da kaina da ko direbanane sainasa yakaisu” murmushi Usman yayi yace “yana meeting ne wlh” daidai nan Farida da Nana suka shigo office din dukansu police din suka kalla murmushi yamusu, Principal tace “Baban ku ya aiko akaiku wajen aikinshi za’amuku wani interview” dasauri Farida dake kallon mutumin tace “dama kaine Aliyun da Baba yake yawan magana”? Gyadamusu kai yayi tareda mikama Nanah hannu yace “muje” makemai kafada tayi takama hannun Farida tarike tace “hannu Baba kawai nake rikewa Baba yace babu kyau rike hannun wasu maza” mugun kallo Farida tamata alamun tadaina rashin kunya hakan yasa tai shiru yana gaba suka binshi abaya har zuwa wajen motan baya yabude musu duk suka shiga suka zauna suna gaida dayan police dasuka gani agaba sannan yazagaya yashiga mazaunin direba yatada motan suka shiga hanya daga Nana har Farida sukai shiru Farida sai kallon cikin motan take dataji yana wari wari kaman na wiwi, sundanyi nisa atafiyan sannan Usman yama dayan sign hakan yasa yabude wata leda ya zazzaga hoda a hannun yajuyo da kanshi yace “girls” duk sun dago kai sun kalleshi kawai ya hura musu hoda, ihu Farida tayi tana kakkabe hodan tace “mehak……..” bata karashe maganan ba luuuu kawai ta zube itama Nanah haka dasauri yakira Wike yace “Oga operation successful gamu nan mun dauki hanyar palace” dasauri yace “muma yanzun nan zamuyi grabbing babban.”
Wannan kenan.


Wani kalan shan gaban Keken Van din yayi saida keken yaci bala’in burki dudda haka saida suka daki van din. “Subhanallahi” Yasmeen dake cikin keken tai ihu daidai Wike yabude gaban motan yafito yace “kasha wiwi ne baka ganin gabanka” shima azuciye Mai keken yafito yace “kaine kasha wiwi dan kaine baka ganin gabanka” Yasmeen zaro idanu kawai take ita kadai acikin keke tana kallonsu, dayan mutumin dake tareda Wike ne yasauko daga motan yana kallon mai Keken da Wike yace “dan Allah kuyakuri bari na duba passenger ko taji ciwo” yabar mai keke da Wike na chachan baki, baya yaje inda Yasmeen ke zaune kallo daya tamai tasauke kanta kasa tana kara kankame jakan school nata ahankali yace “sannu baiwan Allah kinji ciwo ne” girgizamai kai Yasmeen tayi batare data kalleshi ba, dan jujjuyawa yayi ganin babu mutane wajen yasa yakai hannu aljihun shi yazaro wani handky yace “to ga handky kishare fuskanki kinata zufa” yay kaman zai bata hanky hakan yasa Yasmeen tadago kanta danna mata hanky yayi ahanci tana mitsi mitsi yana kokarin magana da ihu hango haka yasa Wike yawani fizgo mai keken ya matseshi jikin mota yaciro bindiga yadannamai aciki yace “kawai ka tsaya ahaka kona harbeka wacce ka dauko nake bukata bakaiba” zaro idanu mai keken yayi fitsari na gangaromai jin bindiga acikinshi, Wike yajuyo yana kallon keken daidai Yasmeen takarasa passing out, chak Guy din yadauketa yafito da ita Mai keken na kallonsu van din yabude yasata aciki sanna yarufe yazaga da gudu yadhiga gaba yace “come on Wike” wani kalan wurga mai keken Wike yayi bayan ya fizge key keken sannan yashiga mota sukaja motan da mugun gudu sukabar wajen.

✨KYALKYALIN KAUNA✨



✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣2️⃣

Maryam Eygpt abaya gidane na abayoyi daban daban na Egypt da sauransu, tana bada sari tana saida daidai abayanta are damn affordable, click on this link and join her group.
‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj





Yana zaune kishingide acikin office dinshi ya lumshe idanu kaman wanda ke bacci akai knocking, batare daya bude idanunshi ba hannunshi ya mika ya danna wata botur hakan yasa aka bude kofan office din aka shigo, anatse Dan ya maida kofan yarufe yajuyo yataho zuwa gaban table din, cikeda girmamawa yace “Sir Wike yakawo girls din” shiru yayi still idanunshi a lumshe batare dayay motsi ba, kusan 2min yayi ahaka sannan yabude idanunshi ahankali sundanyi ja kadan ya zubasu akan Dan, sauke kanshi Dan yayi kasa, ahankali yace “kayi abinda nace kama dakin?” Gyadamai kai Dan yayi yace “yes sir” tashi yayi ahankali dagakan kujeran yadauki kwalin tabanshi dake kan table yazaro daya yasa abaki yadauki lighter ya kunna sannan yafara tafiya kadan kadan yana busan taban yatafi zuwa wajen babban window dake dakin dakenan da wasu hadaddun plain design milk curtains, wani dan remote dake gefen labulen dake makale a bango yakai hannu yataba hakan yasa window yabude, garden ne lafiyayye abayan window da flowers but daga window kana iya hango wani separate building again wanda yakenan ta bayan gidan, ga yaran Wike tsaye gaban flat din rike da bindigogi suna gadi, taban yakai bakinshi ya zuka ya busar idanunshi kyar akan building din kaman mai tunanin wani abu, hannunshi daya yakai yatura a aljihun wando dayan hannun kuma rikeda karan taba yana zuka yana kallon building din chan yace “take that phone kamini snapping nasu all 3 together” dasauri Dan yace “sir the girls are unconscious” batare daya juyoba yace “that’s how I want the pics” dasauri Dan yace “yes sir” yawuce gaban table din wannan special phone din daya kira Baba dashi yadauka yawuce yafita daga office din, Maheer na tsaye yana shan taban yana kallon Dan yawuce yaje building din yashiga ciki ko 1min baiyiba acikin dakin ba yafito duk Maheer na kallonshi ta window yadawo, kai tsaye wannan karan yashigo office din har inda Maheer yake tsaye gaban window yazo yamikamai wayan yace “gashinan nayi hotunan” ko juyowa baiyiba balle yayi alamun karban wayan saida yakarashe shanye taban tass sannan yamikamai hannu batare daya juyoba, samai wayan yayi a hannu hakan yasa yadawo da wayan gabanshi ya danna screen din tai haske saiga Yasmeen, Farida dakuma Nanah, dukansu zazzaune akan wasu kujeru irin na kulle mutanen nan, kujerun nada belt tawajen hannu da wajen kafafu

Please Login or Register in order to submit comment