Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ammih faɗin kiyi hankali da condition ɗinki kinsan yanzu bake kaɗai bace batama gane me Ammih tace ba a zabure ta ɗauki jakarta da gyalenta zata fita tsawa Ammih tayi mata tana faɗin kinsan kinada ciki ki daina gara je cak ta tsaya batayi gaba ba batayi baya ba ji tayi komai nata ya daina motsi agun ta zube ta fashe da kuka mai ratsa zuciya tana faɗin....."wayyo Allah nashiga uku shikenan salkhan ya cuceni wlh zubar da cikin zanyi me zanyi da jinin wanda bana so bana ko ƙaunar ganin sa wanda aka mun auren ƙiyayya dashi mutumin da ban taɓa jin ki ɗingon sansa ban taɓa jiba araina tana faɗin haka tana kuka tanajin tau sayin kanta na rantse da Allah saina zubar me zanyi da jininsa wlh bazanyi ɗawainiyar jininsa ba tsawa Ammih tayi mata tana faɗin....."baki da hankaline kike irin wannan maganar da auren ki ba mijinki bane koko ɗan shegene wlh wlh nayi miki rantsuwa idan wani abu tasamu cikinan wlh Nanah tsine miki zanyi kibi duniya kuma karki kuskura naji wani abu yasamu cikinnan cikin ɓacin rai Ammih take faɗa cikin kuka Nanah tace....Ammih meyesa kikafi son salkhan akaina meyasa ako da yaushe kike tauye mun hakkina kasa cigaba tayi da mgna ta mike ta ɗauki handbag dinta ta fita tana shiga mota ta kira Mainah.....yana picking ta fashe da kuka tana faɗin where are you a tsorace yace sch cikin kuka tace mu haɗu a bakin titi cikin zafin nama take driving Allah ne ya isah da ita a dai² kan titi ta hangosa tayi parking kara sowa yayi ganin condition ɗin da take ciki yasa shi faɗin bari yayi driving ɗin......hakan ko akayi tinda yashiga motan kuka take masa taki mgna ganin ga mutane yasa shi jan motan gidansa dake bayan gari can wata sabuwar unguwa suka nufa sauka yayi ya buɗe gate din yaja motan ya shiga ya buɗe mata tafito hugging ɗinsa tayi first time arayuwarta data fara hugging ɗinsa knan shima sake rungumeta yayi kaman zai maidata ciki yana shafa bayan ta cikin sanyin murya yace Nanah you know i hate to see you upset kinsani a damuwa meye yake faruwa ɗagowa tayi hawaye ɗaya nabin ɗaya a idonta tace salkhan runined my life yayi raping dina and now am pregnant shikenan nasan yanzu bazaka aureni ba nashiga uku zaro ido yayi yana faɗin.." taya hakan ya faru Nanah baki faɗa mun ba Nanah bazan guje ki ba am with you a koda yaushe hakan bazai hana mu aure ba muddin kika fita a gidansa why not muyi abortion...tsayawa tayi da kukan cak tana kallonsa eyeball to eyeball hawaye na zuba a idonta tace...."Ammih tace saita tsine mun idan nayi i just don't understand why Ammih take mun haka kanta ya ɗago suna kallon juna yace taya Ammih tasani nan ta faɗa masa duk abinda yafaru mamaki ne ya kamasa sosai hugging dinta yayi yana faɗin i love you Nanah ɗago kanta yayi yakai harshen sa ya lashe hawayen dake zuba hanunta yaja zuwa cikin gidan wani ɗaki ya shiga da ita ya zaunar da ita lips dinta ya kama ya fara sucking without any fear Nanah kam sake masa jiki tayi ƙoƙarin fara rabata da kayan jikinta yayi.......





*Daga alƙalamin* ✍🏽📝



*Nanahkhadii💅🏽* 🛍️




_Ina masoya na ina muku fatan alkhairi kuma inajin daɗin yadda kuka karɓi novel dina kuma inajin daɗin comments_ _dinku yana sani ni shaɗi wata sanarwa zan muku zamuyi_ _bikin yayana shine nake baku hakurin bazaku ga update nan kusa ba kumin uzuri_ _satin da zamu shiga za'a fara bikin fatan zaku gane me nake nufi Idan kuma nasamu_ _tym tom ko guntu zaku gani nagode sosai sonso fisabillah_ 😍🥰😘

*08069224458*
[8/28, 1:09 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*




🅿️1️⃣2️⃣🔁1️⃣3️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*




Bata masa musu ba tanaji ya raba ta kayan jikinta duka har bra dinta ɗan kallon cikin yayi yaga yadda yaɗan taso kaɗan bakinsa yakai kan abdomen dinta yayi masa wani irin lasa ji tayi kaman wani abu ya soketa sanda duk jikinta yayi vibrating wani yanayi taji kanta da bata taɓa jinsa ba bin duk jikinta yakeyi yana mata kiss kafin yakai bakinsa earlope dinta harshensa yasa cikin kunnenta yayi mata wani irin yawo da harshe jikinta wani irin mutuwa yayi sai nunfashi takeyi sama sama gangaro da tongue dinsa yayi yana licking ko ina ajikinta kamar wani maye kafin yakai hanunsa kan nipple ɗinta yayi na musu wani irin wasa tuni tafara ban ƙarewa ta turo masa ƙirjin ita da kanta ta ware legs dinta halamun tana buƙatan sa baiko kulataba yaci gaba da romancing ɗinta hanunsa ta ɗauka takai kan pant dinta murmushi yayi kafin ya zare pant din gyara ta yayi akan kujeran ya buɗe legs din da kyau bakinsa yakai gun yayi kiss tare da zuƙo ta wani ihu tayi mai wuyar fassara ɗago idansa yayi da suka canza colour ya kalla yadda tafita a hayyacinta all she needs kawai tajishi acikine sake kai bakinsa yayi yana wasa da gun yana wani jujjuya harshen sa cikin gun wani irin gurnani takeyi tana ihu sama² take jin kanta shima ya fita a hayyacin sa tuni ruwa ya fara zuwa nan ya ciro abun yafara wasa da shi saman gun wani daɗi ne yake ratsa dukan su biyun a tare suke groaning ya jima a haka kafin tayi wani nishi tuni ruwanta ya wanke gun bakin sa yakai yafara shan ruwan yana faɗin "wayyo dadi nanah daɗinki zai iya kashe mutum nanah ashe haka kikeda daɗi wayyo nanah ruwa ko acikin mata samun irinki sai an tona nanah ke gifted ce sbd samun mace me ruwa da kuma dadi yana wuya wasu sai ruwan bbu dadi wasu kuma koda yawu zakaci su suna da taste amma nanah keta daban ce ga ruwa ga garɗi sambatu ya din gayi kaman wani zautacce......kafin tafara zuba sosai ta zubar da ruwan kafin ya cigaba da riding dinta danshi bai kawo ba tuni jikinta ya mutu saide riding dinta dayake wani daɗi takeji kaman zata mutu tsabar daɗin da takeji sun jima kafin yayi releasing shima sosai ruwa ya zubo masa gefenta ya koma ya kwanta saide still hanunsa yana cikin gun yana mata wani salon wasa agun yajima yana wasa da gun sai ihu take tana gurnani kaman zata shiɗe kafin ta matse kafan ta wani explosion ta sakeyi wanda yafi na farko yawa still bakin yakai ya sha nasha kafin yasa hanunsa yana wasa da ruwan agun wani daɗi taji na musan man sun jima agun suna maida nun fashi kafin sukayi wanka(innalillahi wa'innah ilaihinji'un mata me muke nema adduniya ne da har muyi zina da auren mu karfa mu manta ta mutum yayi zina yanada aure gara ya ajiye aure ya ɗauki abu ɗaya sbd aure yafi gaban wasa zunubin mace mai aure tayi zina bala'ine fa daga yan matan har matan auren Allah ka shiryemu Allah kaganar damu hanya ma dai dai ciya amma daga yan mata har matan auren muyima kanmu karatun ta nutsu Allah yasa mu fadace)........



Jikinta duk bbu ƙwari da kyar ta saka kaya sai wani lillike mata takeyi kallonta yayi cikin wani salo hanunta cikin nasa zasu fita yake cemata......"yaushe zamu kuma haɗuwa wlh nanah da kyar nabarki bansan haka kike da daɗi ba gsky yanzu kam na damu ki kashe auren wannan mara rabon nanah ki dawo gareni haƙika duk wanda ya ɗan dani zumar ki bazai iya rabuwa dake ba nanah yau sanki ya nunku a zuciyata nanah bazan iya rayuwa bbu ke ba nanah duk maganar dayake yi kallonsa takeyi sanda ya gama takai lips dinta kan nasa tana faɗin karkaji komai mun kusa zama inuwa ɗaya na har abada ka kwantar da hankalinka janyota jikinsa yayi yana murmushi yace "wow!!! da gaske kike aiko duk ranar dakika mun wannan albishir bansan wani tukuici zan baki ba sun jima rungume da juna kafin ganin magrib yasa shi sake ta ya buɗe mata ƙofan mota yace taja motan ta fito shi zai buɗe gate din hakan ko akayi tunda suka fito hira suke suna dariya har tayi parking wani haɗadden joint Shawarma da coke takarba shikuma kaza da Limca take-away sukayi yabiya bill din suka fito a titi yace ta dropping dinsa sanda yasake tsotse mata lips kafin yabarta taja mota zuwa gida......



Koda ta isah gida a parlorn sama tasamu salkhan yana zaune yana kallo tunda ta hango sa tasake ɓata rai sallama tayi ta wuce ɗakin ta baiko ɗaga kai ba ya ansata sai time din ya tuna da kiran Ammih ɗan tsaki yayi kafin yaciro wayan sa yafara dialling har ya kusa tsinke wa lafin ta ɗaga ko magana baiyiba ta rufesa da faɗa......"Ina ka ajiye wanka dan ƙaniyarka matar ka bata da lafiya inata kiranka baka ɗaga ba zaro ido yayi ga mamaki matar da ta wuce sa yanzu ne za'ace bata da lfy baice mata komaiba harta gama faɗan kafin yace....."Ammih nanah data wuceni yanxu ne bata da lafiya mutumin da tun safe baya gidane sai yanzu tadawo za'a cemin bata da lafiya.....mamakine ya kama Ammih kasa cewa komai tayi da kyar tace masa to "kasan dai tanada ciki na sati 8 ko abinda dama zan faɗa maka knan jin maganar yayi kaman wani almara he was shocked dayaji maganar ciki.....cikin ƙarfin hali yace "Allah ya rabasu lafiya Ammih daga nan bai sake cewa komai ba sallama sukayi ya kashe wayansa wurgar da wayar yayi cikin ɓacin rai cup din dake kan centre table din ɗakin sa yashiga saide ya kasa zama sai up and down yake yi yana tunanin taya za'ace wannan yarinyar tana da cikinsa kai wannan ƙarya ne daga taɓa ta sau ɗaya kai hakan bazai taɓa yiyu ba kiran sallah ne yasa shi shiga toilet yayi alola yayi sallah saide ko cikkakiyar addua ya kasayi still tinani kala² yakeyi har ya kama hanya zuwa ƙofar ɗakinta ya fasa ya sake dawo parlor wayansa ya ɗauka da car key ɗinshi ya fita yabar gidan saide daga yanda yaja motan kasan akwai matsala...... ɓangaren Nanah kam tana shiga wanka ta sakeyi ta dauro alola ta sha mai towel din ta ɗan zame kasa tajima tana kallon yadda cikin ta yaɗan tashi kaɗan batasan time din da hawaye yafara zubo mata ba dan sam a budget dinta harta zo gidan salkhan har tafita babu maganar sex bare ciki bare haihuwa uwa uba abinda zai hanata zubar da cikin nan kar Ammih ta tsine mata amma wlh da bbu abinda zai hanata zubar da shi kuka tayi mai isarta kafin ɗakko kayan bacci wata riga da wando har kasa hijab tayi sallah bata tashi agun ba sanda akayi isha'i kafin ta miƙe taci Shawarma kaɗan ma ta iya ci coke din kam ko rabi bata sha ba jin gas din zai dameta Kiran Maina ne ya shigo wayanta tana kallon wayan har yazama miss call bata picking ba tana ɗaga wa ta ma kashe wayan baki ɗaya tasa ta chaji ta juya ta kwanta......


Salkhan kam yana fita wani rantsastsen hotel ya nufa ya kama ɗaki waya yayima dealer dinsu na cocoine yace ce yana gu kaza a kawo masa atake yayi transfer na kuɗin baifi 40 mins ba aka kawo masa baiko motsa ba agun yafara shan abunsa...........



Wajen ƙarfe 2 na dare nanah ce kwance saide kan an tsikale ta da gudu ta shige toilet amai ta shiga kuzowa kaman zata mutu ga ciwo da cikinta ke mata kaman zata mutu kuka take tana amai kaman ranta zai fita ta jima tana aman kafin ya sassauta saide duk ƙarfinta ya ƙare agun ta kwanta batama ko iya tashi ba anan bacci me nauyi ya ɗauketa......


Sai wajen asuba tafarka jiki bbu ƙwari da kyar ta tattara gun azaune tayi wanka tayi alola tafito tayi sallah agun bacci yasake ɗauke ta sai azzahar ta farka agigice da yunwa da kyar ta sauka kasa ta dafa indomie a kitchen din taci tadawo sama wayanta ta kunna ta ajiye closet dinta tanufa ta dakko wata daguwar rigar atampa brown tasa da hijab dark blue sai man baki tayi kyau sosai tafita zuwa asibiti itace ta biyu zata ga Dr wayanta ne yayi ringing harta bazatayi picking ba sai kuma ta buɗe jakan ta ciro wayan tajima tana kallon wayan kafin ta picking....."Ina kwana Ammih bata ko ansata ba ta rufeta da faɗa gidan ubanwa kikaje jiya baki koma gida ba sai dare tsoro ne ya kamata cikin rikicewa tace gidansu ƙawata naje course mate ditace kafin ta ƙarasa Ammih ta katse ta da tambayan yanzu tana inane a tsorace tace asibiti......"mekikaje yi asibiti kuma ubanme yakaiki ai wato kinje gun ƙawarki tabaki shawar ki zubar da cikin ko to wlh nanah muddun kika zubar da cikin nan kinji na rantse kema haka kina ji kina gani zan baki guba kibi cikin nan kuma idan kika kuskura wani abu yasamu cikin nan tsine miki zanyi kibi duniya kuma nayafe ki kaman ban taɓa ɗaukar cikinki na shar dake ba jin maganganun Ammih yasake tsorata nanah hawaye ne kawai ɗaya ke bin ɗaya a kuma tunta kuma nan tasake jaddada mata bata yarda ta canza asibiti ba saide wanda suke zuwa duk family dinsu cikin kuka tace "yanzu ma family Dr nasu zata gani Ammih naji hakan tayi ajiyan zuciya tana faɗin Allah yaraba lfy ko ameen nanah batace ba ta kashe wayanta tacigaba da rera kukanta kaman ba asibiti take ba duk me wucewa saiya kalleta nan aka kira itace next tana shiga kiran Maina ya shiga cikin sauri tayi picking saide jin muryan sa sata still tasake fashewa da kuka baiko tsaya wata ba yake tam bayanta "where are you?? Cikin kuka tace hospital texting mun address am on my way ya kashe wayansa atake ta tura masa nan Dr ya dudduba yake sanar mata ta rage damuwa dan zai affecting cikin baiko bata magani ba saide yabata dokoki da dama ta rage sa damuwa aranta takuma rage yawan motsi takuma daina kwanciya rub da ciki godiya tayi masa dai dai fitanta Kiran Maina yashigo na ya iso cikin sauri ta ƙarasa hanu kawai ya weaving mata halaman ta biyo sa bbu musu ta bi bayansa gidan shi direct ya nufa bbu ko shayi take binsa har suka isa ya buɗe gate suka shige ya mayar ya rufe.......yana isowa yayi hugging dinta yana fadin..."Bana son ganin ki cikin damuwa meyafaru ne kuma kinsan damuwarki na damuna cikin kuka tace masa "kwana tayi tana amai bata san meyasa ba kureta yayi da kallo eyeball to eyeball kafin yayi murmushi turo baki tayi tana faɗin"dariya ma zaka mun tana bubbuga ƙirjinsa hugging dinta yayi yana faɗin wane ni kinsan meyasa ki amai da sauri ta ɗago kai tana girgiza masa ɗagota yayi ya shafa cikinta yana faɗin babyn mune yasaki aman turo baki tayi tana ɗan bubbuga kafa tana kuka tsakaninta da Allah ganin da gske takeyi yasa shi ɗaga ta cak bai dire ta ko inaba sai ɗakin sa.......



Kwanta da ita yayi kan gadon cikin zafin nama ya rabata da kayan jikinta shima tuni ya cire nasa romancing ɗinta ya somayi kaman zai cinyeta itakam baƙaramin daɗin abinda yake mata takeji ba tuni sake masa jiki boobs dinta yake wasa dasu perfectly ya iya wasa da boobs dan itace mace na biyu daya sani a rayuwar sa kafin kace wani abu tuni gun yazama wet hannunsa yasa jin yadda gun ya jike yaso ma mata wani wasa mai rikita brain tuni tafara wani nunfashi tana mimmiƙewa ganin yadda ta fita hayyacinta yasa shi gyara ta ya daga ƙafanta ɗaya sama tuni yafara aiki tare suke nunfashi sama sama sun jima yana kanta kafin yayi releasing wani miƙewa tayi jin yadda wani daɗi ya ratsata still coming gaba yayi da riding dinta yajima kafin tayi wani explosion mai ban mamaki da shi kansa sanda yasake mamakin ruwa irin nata ga dadi bakinsa yakai yauma yana tarar ruwan kafin yaciga da tuka tare suka sake releasing sai time din suka samu nutsuwa rungume ta yayi kaman zai cinyeta yana faɗin haƙiƙa ke zarrah ce a cikin mata saboda ni'imarki kaɗai ta isa ta rikita duk wani ɗa namiji i love you nanah rufe idonta tayi tana faɗin i love you toooo sunjima yana ja gwalgwalata kafin suyi wanka bacci sukayi sosai sai wajen la'asar suka tashi sukayi alola sukayi sallah kafin suka kama hanya kowa motar sa yauma take-away sukayi kaman jiya........



Haka rayuwa taciga ba kusan kullun nanah daga lectures sai gun Mainah har sun mayar da gidan komai akwai har girki take musu wata ɗaya ana cikin rayuwa cikinta yaɗan sake tashi kaɗan tafe suke suna wasa da dariya da idan ka Kalle suma zaka rantse ma aurata ne saide basu kula da waye a gefen suba sai wasa suke suna dariya koda ba da motan ta suka fita ba barin glass din side dinsa a buɗe da sukayine yabashi daman hango su sake hanya da traffic yayine yasasu jan motan dan gas suka ɗura zasu koma hakan yasa shi bin bayan su sun jima suna tafiya kafin suka isah gidan hirar dasuke da wasanin dasuke ne yasa basuma san ana biye dasu ba dan sun sake shaƙuwa sosai yanzu gani dayayi sun rage gudu sun sa alaman tsayawa ne yasahi komawa baya yana hangen gidan da suka shiga wayan sa ya ciro yashiga ɗaukan motan da num dinta a hoto abunka da iPhone 12 pro komai ya fita suna shiga yafito ya rufe gate din ya koma gidan shikuma yashiga motan sa bai tsaya ko inaba sai gun Zaid bai ɓoyewa Zaid komai ba yace yazo suje a tsorace Zaid yace bazaije ba yasan su nawane a gidan a sheƙe su saide suje tare da hukuma kallon Zaid yayi yace"ashe bakada hankali wani irin hukuma nafaɗa maka gidan kaman empty ne dan ko gate man bbu dariya sosai Zaid yayi yana faɗin"nidai ban zuwa a rabkeni wata ƙila ma matar wani kagani bataka ba ran Salkhan sosai yaɓaci ganin yadda Zaid ya maida shi mahaukaci ya miƙe zai fira saide Zaid yaga hakan bai dace ba kawai yayi shahada Idan dara bon zasuci dukane tom baiko ankara ba sai ganin yayi Zaid ya buɗe gaban motan yashiga baice masa komaiba ya ja motan kaman zai tashi sama a tsorace Zaid yace easy bro karka kashemu gara kai kamayi auren tsaki yayi yana faɗin me anfanin auren ƙiyayya auren da bbu so ko ɗigo to hell with irin aurennan cikin sa'a ko a dai² ƙofar gidan sukayi clash ganin Salkhan dakuma mood dinsa yasata jin zuciyarta ta wani buga gaban su yasha saura ƙiris su bugu hakan yasa Maina sauri tsayawa cikin zafin nama yafito ya buɗe gaban motan ya figota aiko Mainah ya fito ya riƙe hannunta shima salkhan ya riƙe ta ɗayan hanunta.......



*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝

*Nanahkhadii*💅🏽🛍️


*08069224458*
[8/28, 1:10 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*




🅿️1️⃣4️⃣🔁1️⃣5️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*





Ran salkhan sosai ya ɓaci jan hanunta yayi da ƙarfi daya sata sakin ihu still Maina bai saki hanunta ba ƙaraso wa Salkhan yayi yakaima Mainah naushi dayasa shi cikin gigicewa da ganin wasu stars nayawo a idon sa sakin hanun Nanah da kafin kace kwabo jini yafara bin ƙafarta cikin ɓacin rai ya buɗe ƙofar baya ya wurga ta still jinin nabin ƙafarta Zaid da jikinsa duk yayi masifar sanyi ko mgna yakasa yi da kyar ya tattaro confidence yace cikin in-ina "Salkhan muje asibiti she is bleeding ko kallon sa baiyi ba yace..."who cares daga bleeding din tama mutu mana hankalin Zaid sosai ya tashi ganin yadda nanah ta riƙe cikinta tanata juyi abayan hankali sa sosai ya tashi a rikice ya riƙe kan motan tangal tangal suka farayi ihu nanah tayi tana faɗin...." dan Allah karku kashe mu dakyar Salkhan yayi parking a gefe a fusace yace....."are out of your sense kasan a titi muke and kuma kake ƙokarin samuyi accident kata tunanin zan damu ne akan anyi asarar Bastard din dake cikinta ni kake tunanin zan kaita asibiti ai daganan sai gun Ammihn ta zan kaita bana so na buɗe ido na kalleta kuma i hate her wlh yana kaiwa nan ya wani fusgar da iskar bakinsa shoulder dinsa Zaid ya dafa cikin sanyi murya yana faɗin....."calm down Bro nasan kana cikin ɓacin rai but at least she is your cousin kayi hkri mukaita asibiti a condition din datake ciki idan yaso sai kayi duk abinda ya dace nasan akwai ciwo but karka blaming kowa kafara blaming kanka kaika bada ƙofa hakan yafaru tun farko baka ɗauki responsibilities dinka a matsayin ka na mijinta ba kayi sake tun farko and kuma yanzu abu ya ɓaci wazaka blaming time din damuke faɗa maka gsky koba kasanta she is under you dole tabika amma saikayi watsi da hakan yanzu kaga abinda yafaru ko ni zanyi driving muje asibiti kaga she is in pain zuciyar Salkhan zafi take masa ganin idan yace zai tsaya yi masa wata mgna za'a iya samun matsala baice ma Zaid komai ba ya wuce yashiga motan Zaid ne yashiga yana tambayan nanah da duk tafita a hayyacinta wani asibiti take zuwa cikin wahala ta faɗa masa suka kama hanya saide bbu maiyi ma wani mgna har suka isah emergency aka wuce da ita kafin Zaid yace yakira Ammih koda yafara dialing num din yana shiga ya mikawa Zaid kallonsa Zaid yayi da idon halamun lfy tsaki Salkhan yayi yana faɗin...."zaka mata mgna kona kashe ganin anyi picking ne yasashi karɓa dan yasan halin Salkhan tsab zai iya kashewa......




Sallama yayi cikin girmamawa suka gaisa nan yake sanar da ita suna asibiti sallati Ammih tayi cikin rikicewa take tambaya cikin dai lfy ko??...... ƙasa yayi da ido kaman mai nazari kafin yace"eh drs dai nata faman aikinsu muna jira ne a rikice Ammih take kashe wayan tayi tana salati gyale kawai ta yafa tafita tana kiran driver dan batajin zata iya ko driving ma........



Ɓangaren Mainah kam duk bakinsa da hancisa jinine ke zuba a gigice ya shiga motansa zuwa chemist yana zuwa aka treating gun gida ya dawo hankalinsa tashe yanzu yakira wayan nanah yasan ba ɗauka za'ayi ba ta ina ma zai fara nemanta kayan sa ya tattara tsab ya koma gidansa na cikin gari dan tsoro yaka masa gudun kar asake biyo sa ga baki da hanci sun kumbura kaman balloon kallo ɗaya zakayi masa kasha dariya yadda halittarsa ta canza.......




Suna gama waya Salkhan ya karɓa wayansa baice komai ba yakama hanyan fita daga hospital din baki sake Zaid ke kallonsa gaban sa yasha yana faɗin "waime ke damun ka ne for God sake yarinyar nan ko bbu komai yar uwarka kace bai kamata kuna nunawa juna ƙiyayya haka ba haba salkhan kana da imani kuwa......ransa sake ɓaci yayi da jin mganganun Zaid gefensa zaibi ya wuce still Zaid yasake shan gaban sa cikin zafin zuciya yace" mallam kana bata mun lokaci idan nanah ce a lokacin dake mutuniyar kikirki ma ban sota ba bare yanzu da tazama sheɗaniya saboda karka sake mun mganarta ka roƙa mukawo ta asibiti mun kawo meyasa kake damuna kaman yadda nada faɗa maka ban sonta tun farko to bai canza ba auren ƙiyayya shi akayi mana saboda haka bazan taɓa sonta ba tunda tun farko bani nace ina sonta ba itama ba sona take ba yana kai wa nan yafita yabar Zaid baki buɗe agun.......



Baifi 30mins ba Ammih

Please Login or Register in order to submit comment