Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fashi yaso masa² an soma fita a hayyaci,wani wasa da harshen sa yake da nipples dinta cikin salo da kware wa,shikan sa wani daɗi yakeji yajima a hka dukan su sai nunfashi suke saukewa kafin ya raba ta da gajeren wandon ta,yakai hanunsa gun, already ma gun ya jike sosai nan yashiga wasa da ita sosai cikin kware wa,Nanah kam sai gurnani da wani daɗi da takeji yana ratsa ta sanda ya tabbatar she is on kafin yasake,gyara ta yasoma shigan ta saide bbu hanya yajima yana neman hanya kafin ya samu saide koda yashi ga,sbd daɗin dayaji sanda nun fashi shin sa yane ɗauke wa da kyar yaseta kansa,yashiga sam batu da mgnganu iri² Nanah kam tin tana jin daɗi har ta dawo jin azaba dan yajima yana riding dinta,kafin yayi wani nishi gaba ɗaya yayi wani uban releasing wani daɗi dukan su sukaji kar gogan yaji lbri,rasa inda zai sa kansa yayi tsabar yaji daɗi,ya jima aciki kafin ya zare ya koma gefe yana wani nun fashi sama²,sanda ya saisaita hankalin sa ya dawo kafin ya janyo ta jikinsa yana mata kiss,"cikin wata kasalalliyar murya yace I love you to the moon and back,nagode sosai da kika shayar dani wannan daɗin da bansan yana existing ba a duniya Allah yayi miki da fatan duk sanda zanzo da buƙata ta bazaki gujeni ba,Nanah kam ta najinsa taki ko mosti sai ajiyan zuciya takeyi,ranar Jamal bai bar Nanah ba har kiran sallan asuba yayi ya huta,itakam saida tayi data sanin Auren ma sbd ta hawala dan bbu daɗin da takeji sai azaba.

Washe gari da safe tasha lallaɓa,sai wajen 10am ya wuce gun su Nabilah ita kaɗai ce bbu yara sun tafi school,ɗakin sa ya shiga ya zo ya ajiye mata kuɗin cefene a center table har yakai ƙofa yaji tana tambayan sa zata fita,baiko juyo ba yace bai yarda ba ya fita abunsa,Nanah wuni tayi ranar tana baccin wahala shima bai dawo ba sai dare,ɗakin Nabila ya nufa suna zaune tana yima Yara assignment nan suka rungume shi dukan su,yajima suna hira da yaran su kafin yace su raka su suga Antyn su da murnan su suka fice,zaune take tayi ado cikin wata doguwar riga blue tayi kyau sosai suka shigo kaman sun santa duk ajikin ta suka zube suna gaishe ta,nan tashiga tambayan su sunayen su duk suka faɗa mata juice ta ɗakko ta basu suka sha sai surutu suke mata shikam sai dariya yake musu,yadda ta biye musu koda zai kaisu yace suje tare zai haɗa su,zoro ido tayi halamun tsoro nuna wa yayi kaman bai gani ba hka ta mike jiki bbu ƙwari tasa hijab suka fice.

Zaune take tana dadda na waya suka shigo,kusa da ita yazauna yace ma su Khaleel su hau sama, Nanah ce acan gefe zaune a ɗarare ya mata nuna ta dawo kusa da shi da kyar ta mike ta zauna,ita kuwa uwar gayyar kaman bata san da mutane agunba.

Gyaran murya yayi yace,"Nabila kibani hankalin ki nan", bata ko juyo ba tace "inajin ka ai ba kunne keji ba,hanu yasa ya karɓi yawar yaciga ba da mgnan sa,"ga abokiyar zaman ki nan nakawo ku gaisa,watso masa harara tayi tace, "meye nawa da ita tayi zaman ta inda take nayi zaman inda nake meye saika haɗa mu.

Cikin zafin rai yace,"dalili shine gida nane kuma dukan ku a karkashi na kuke dole nasa doka kuma abi,dan hka hadin kanku nake so idan bazaki iya ba wlh nagaji dai² nake da narabu dake, nafa ɗa miki nagaji ganin zai disgata gaban Nanah yasata ta nutsu dan taga zai mata rashin m,Nanah dai jikin ta a sanyaye bata ce komaiba.

"Kamar yadda kuka sani daga kwana uku zan raba kwana zuwa,kwana bibbiyu kuma naroke ku Dan Allah ku haɗa kanku bbu abinda yafi zaman lfy daɗi gun amma fa gun wanda yagane and kuma zan baku driver tuki da kanki ya ƙare duk inda zaku saide akaiku,kuma fita ma sai wacce ta zama dole ni ba namiji mai son yawo bane nan ya zana musu duk wata doka da yake so kafin sufice,da gudu ta hau sama ta kullo ɗakin ta zube kan gado tana rusar kukanta.


Ranar ma Jamal bai daga ma Nanah ƙafa har addua tashiga yi gobe tayi ya kama gaban sa ko zata huta.

Yau satin ta uku knan da Aure tsakanin ta dasu Ammih sai video call,duk missing din Noor yadame ta har bata iya cin abinci sosai,hka ta yanke hukuncin rokonsa yakaita da daddare bbu musu yakaita,harda kuka wai sai tafi da Noor da kyar Ammih ta yarda tace babanta cikin kuka tace zata kirasa hka suka tafi da Noor,ranar sai murna takeyi.

Ɓangaren Salkhan ko daya dawo Ammih tace ga yadda sukayi,ƙiri² ya nunawa Ammih baiji daɗi ba,koda Nanah takira sa kin ɗagawa yayi,kwanan Noor uku yace ma Ammih a dawo masa da ƴarsa haka Ammih tayi waya tace ma Nanah uban ƴa yace adawo masa da ƴarsa, cewa tayi bazata dawo da ita faɗa Ammih ta rufeta dashi tana faɗin ƴarta ce kuma gobe² tadawo da Noor tun awaya take kuka hka ta tattara kayan Noor tana kuka,koda Jamal ya dawo tace zasu mayar da Noor a mood dinta yaga tayi kuka saide tambayan duniya taƙi faɗa masa,riƙo ta yayi yasha cikin ta yana faɗin,"karki damu nayi ajiya anan soon zaki sama ma Noor ƙanne kinji, kawai saita fashe masa da kuka da kyar ya rarrashe ta tayi shiru sanda yayi mata sayayya suka maida ta da fushi tabar gidan.

8months later asibiti nagan su Mainah ya rakata,ragga² tana labour bata wani jima ba ta haifo ɗan sak saurayin ta,Koda aka fito dasu yaga ɗan hidden num yayi yakira saura yinta yake faɗa masa yazo fa tasauka a asibiti kaza kuma ɗa sak nasane,Koda dama yasa rai da hkan dan Dr dinsa baijima da sanar dashi baya haihuwa ba,a asibitin yane ma biro da Paper ya saketa saki uku yabata ya ƙara gaba,tayi kuka sosai kaman ranta zai fita kuma cikin sa'a uban dan yazo shiya biya komai kafin yan uwa suzo,mahaifiyar sa sosai take zagin sa sbd Auren gida ne aka musu daga ƙarshe ta ce yaje zai gani, duk matan dake gun suka dinga bata hkri akan tayafe masa tace ko tayafe masa bbu ita bbu shi hka yafita jiki bbu ƙwari.

Washe gari yana gama lectures aka kirasa,anan aka basa takardar sallama daga aiki agun ya zube yanata kuka shikenan yashiga uku,sosai ya fita a hayyacin sa ranar dakyar ya isah gida.


Wajen 10 pm yana zaune yayi kiba yayi haske yayi kyau,ta shigo ta zauna kusa dashi,baiko nuna yaga mutum ba harta gama zaman tayi bacci agun bai kulata ba ya haye gado abinsa ya kashe wuta yayi addua yaka Dove ya rufe kansa.

Wajen 2am ta farka taji haushin ganinta agun sosai jki bbu ƙwari ta bisa gadon,tahsige jikinsa tafara shafasa cikin bacci yaji yadda ake masa wani wasa ya farka,“ya haka baki da hankali ne zaki dinga shafa mutum hka? Yana ture ta.

Da kuka ta fashe tana faɗin, "so kake sha'awa ta kashe ni?nifa wlh yau sai kabani hakkina kusan wata tara knan ina fama da sha'awa da azumi wlh bazan yarda ba nagaji.

Murmushi yayi yace,“au sai yau kika san dama akwai hakki tsakanin mata da miji ni kika wahalar dani iya wayannan shekarun kiji me naji banida tym ɗin ki yanzu Nabila,kin gaji kin kasa a tray knan nikuma ban ɗauka ba matsa kibani guri gobe fitan sassafe zanyi,yana faɗin hka ya tureta yaja bargonsa.

Kuka taciga ba da rera wa mai cin zuciya tana masa magiya,takusa one hour tana roƙon sa kafin ya miƙe yace mata,"har idan kina so na kusan ceki sai kinmin alkwarin zaki dinga mun biyyya kuma aduk sanda nake so bazaki hanani ba kuma zamu yi zama irin na kowace mace da namiji,kuma bbu raini baki koyi da abokiyar zamanki ne hka kika tana mun?sosai yayi mata faɗa tare da wa'azi mai shiga jiki,daga nan kuma zance ya canza saide ta ciwu tun tanajin na marmari har ta dawo neman temako shikam sanda yasa mu nutsuwa yarabu da ita.

Washe gari da asuba ya wuce side din Nanah ya duba ya jikinta,nan na hangeta da cikinta baifi 5months ba duk da bata da lfy bai hana sa wasa da ita kafin ya fice inda sabo yanzu tasa ba da halin Jamal na jaraba.

4years latter Salkhan ne zaune,da jariri a hanunsa bakinnan yaƙi ruhuwa sai kallon sa yakeyi,da murmushi ya kalleta yace,“thank you Fariha nagode ma Allah daya bani ke a matsayin mata i love you beyond expectations,nan nakai idona kan wacce yakira da matar sa Masha Allah,abinda nace knan ita ba fara bace kuma ba baka bace,tanada dogon hanci da idonta dan dai² sai bakin ta ɗan karami ko makiyin ta ya kalleta yasan Masha Allah tanada kyau bbu laifi,Ammih ne suka shigo ita da Noor wow! wayyo Allah kaman nasace ta gashin ta akame a tsakiyan kanta,cikin riga da wanda tayi tsayi kuma tana da kiba tayi kyau sosai, yarinya sak turawa bazama kace uwarta ba baturiya bace ba,ga gudu tazo ta na faɗin,"Daddy want to carry the baby, murmushi Salkhan yayi yanajin son ta aransa da ɗayan hanunsa yasa ya daga ta zuwa cinyan sa ya ɗaura mata babyn,sai kallonsa take can kuma ta fashe da dariya tamasa kiss a abaki tana faɗin,"i love the baby dukan su dariya sukayi,ya miƙa ma Ammih babyn ya rungume Noor yana mata peck a goshi.



Gidan Nanah ya je ziyara nan naganta zaune da tshon ciko ga wata kyakyawar baby daba tafi 3,yrs ba aganta sak Jamal Masha Allah yarinyar ta haɗu shikan sa Jamal ji yake da yarinyar,har yaran Nabila cewa sukeyi yanzu suna da sister dan itama namiji ta ƙara haifa Nanah tayi kiba tayi kyau sosai cikin yasake sata haske,rikici yarinyar danaji takira da ilham take mata kwade tayi tana faɗin wlh kin dameni da rikici dai² da shigowan Jamal ransa aɓace ya ɗauke ta bbu um bbu um um suka haura sama itama tabi bayan su.

2years later Nanah ce zaune driver na janta iham nagaba Nanah na riƙe da Hussain,Hassan nacikin baby seat tana gefe kuma mai tayata reno ce,cema driver tayi yayi parking tana so tasaya Olive Oil yanzu zata zo da Hussain tafita Masha Allah yaro ne tiƙe² bazama kace Nanah ce ta haife su ba,da sallama ta shiga saide bbu kowa ganin bbu kowane yasata fitowa wani shagon chaji dake gefe tanufa tayi sallama,ɗago kan da zaiyi ya ansata ne yasata saurin juyawa zata bargun har tana tuntube,da sauri yafita yasha gabanta,“Nanah Dan Allah kitsaya alfarman ki zanne ma ganin yadda yake magiya sata tsayawa kafin hankalin jama'a ya dawo kansu,hakuri yashiga bata harda ƙwalla "wlh Nanah wannan karan na tuba kinga yadda Allah ya mayar dani ko ankoreni a gun aiki nasaki matata,wanda yayi mata cikin kuma ya Aura yanzu hka suna Abuja,mahaifiya ta takoreni kingani yanzu bani komai wlh wannan dan chajin dashi nake ci nake sha dan Allah kiyafe mun yaƙare mgnar yana share hawaye.

Taji tau sayinsa sosai,"nayafe maka wlh Duniya da hira Allah ya yafemu gaba ɗaya bbu komai kuskure ne munyi saide muroki Allah ya yafe mana Kawai,harta fara tafiya yace mata.

"Nanah ta juyi" wannan me gadin gidan naku ba mutumin kirki bane ku koresa, murmushi tayi tace masa, "ai ya daɗe da barin gidan na gode ta shige mota jiki bbu ƙwari suka kama hanya zuwa gidan Ammih.

Suna isah ilham tafice da gudu tana ihun kiran Ammih,Noor najin muryan ilham tafito da gudu tasan mamanta tazo dai² da fitowan Salkhan ya ƙara so yaƙarɓa Hussain yana faɗin, "Dan Allah mekike ba yaran nan dan Allah jiyara Masha Allah kaman buhun gishiri dariya tayi,dai² da fitowan Noor da gudu itama ta ƙarasa ta ɗagata ta rungume ta sanda tayi ajiyan zuciya,afili tace i miss you swhrt tana mata peck a both side of her chicks sake rungumeta tayi yana faɗin,"i don't think zan sake haifar yarinyar danake sonta irin Noor tana riƙe da ita suka shiga ciki nan ta tarar da matar Salkhan Ammih ta ɗakko ta dan ba yar Kano bace ba,ranar a gidan suka wuni sai dare suka tafi taso tafiya da Noor amma tana tsoro hka tana share ƙwallanta suka bar gidan takasa sabo da rashin Noor.


Life goes on,Jamal ya sake samun matsayi dan yakusa retire wani dan ƙarraren gida yake gida musu,yanzu kam Alhamdulillah Nabila taɗan yi sanyi har akan gaisa koda dai basa shiga harkar juna sosai,yarane suka sasu dole yanzu suna zaman lfy,kuma da warning da Jamal yayi mata,dan dukan su yara ne Nabila dai tafi Nanah kadanne.


2years later, visa yazo ya zube mata agabanta yace su shirya dukan su zasu saudi harda Noor,hka Nabila ma duka da iyalen ta murna gun su harya baci,yace daga Saudi zasu wuce Qatar da sauran ƙasa she kaman biyar.

Cikin Kano international Airport knan, Alh Jamal knan da iyalen sa duka duk sunyi shiga ta alfarma sunyi kyau,amma kallo ɗaya zaka musu duk kasan ubansu ɗaya ne saide babban cin kyau da zaka ƴaƴan Nanah sunfi kyau,Noor kam kallo ɗaya zaka mata kasan ba jinin su bace ba dan kamanta duk inda sukayi sai ankalle su sbd yadda sukayi gwanin ban sha'awa sanda sukayi pice kafin suka hau jirgi,su Nabila ansa sakko sosai yanzu har ɗan hira suke taɓa wa,nan take cewa Nanah ranta nasan Noor Nanah taji daɗi sosai dan taso ɗago hka gun pics musamman tasa aka dinga yi masu itada Noor hka jirgin su ya tashi nikuma da bani da visa na dawo cikin Kano.

Alhamdulillah anan na kawo ƙarshen Novel ɗina mai suna AUREN ƘIYAYYA nagode sosai mabiyana Allah yabar mu tare😍😘


*Masu jiran ARUWAN SAMA KADDARA TASAME NI,KUMA KUSA IDO INSHA ALLAH YANZU ZAN KARASA LABARIN NAGODE SOSAI MASOYA NA INA* *ALFAHARI DAKU* 😘❤‍🔥😍🥰


*Daga alƙalamin* ✍🏽📝

*Nanahkhadii💅🏽* 🛍️


*08069224458*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment