Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*





🅿️6️⃣🔁7️⃣




*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lots to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*





Alh Muhammad Kabeer cikakken sunansa kenan cikakken bafula tanin Adamawa ne saide duk zuriar su yan boko ne duk da wasu na kasuwanci amma sun fi ƙarfi a boko shidai bai tsayama boko ba yayi shi dai dai misali zuwa diploma yabama kasuwanci ƙarfi kaman wasa yake sarar abinci a ƙauyen su ya kaishi kano cikin ikon Allah ya dafa masa abu ya bun ƙasa anan ya haɗu da matar sa ko ince uwar gidansa cikakkiyar banufiya ce me suna Hadiza Abdul Kareem mata ce saliha mara son damuwa ya yaba da hankalinta sosai hakan yasa yabada himma ya aureta suna zaune a kano cikin ikon Allah ko bbu yabo bbu fallasa Allah ya haɗa arziƙin su dai² misali nan tafara haihuwar yaya mata har rai huɗu bbu na miji hakan yakawo cece kuce cikin dangi na bbu mai gadonsa ko tema konsa idan girma yazo suka takura suka basa yar uwarsa tayi baƙin ciki a lokacin yaranta sune Fatima,Aisha,Zainab tana goyon Hauwa cikin ikon Allah kuma sai amaryar tata me suna surayyah sam bata da damuwa suka haɗa kai haka rayuwa taciga ba itama surayyah yaya mata biyu ta zubo itakuma Hadiza haihuwa cak ta tsaya nan shima ya sake rarumo auren wata mai sayar da abinci a kasuwar su still gida ɗaya ya haɗe su bbu laifi suna zaman lfy haka dai surayyah sanda tayi ƴaƴa mata huɗu itama....ɓangaren zinatu mai abinci ma yaƴan ta mata biyu ta zubo nanfa cece kuce yasake yawa akan shi duk sai yaji duniyar bata masa da daɗi ana cikin haka ya sake kwaso bazawara ya cike huɗun nanfa gida yasoma samun damuwa Hadiza lokacin tanada cikin wata biyar bbu wanda yasani ɓoye shi takeyi saboda gudun kar ace ganin kishiyoyi na haihuwa ita bazata hkra ba ranar data cika wata tara da sati ɗaya ta haifi ɗanta namiji kyakyawa kaman ubansa murna gun dangi har ba'a mgna nan fa ƙiyayya ya soma tashi cikin yaro yaci sunansa Abdul Jabbar son duniya Alh Muhammad ya ɗaura masa cikin ikon Allah ana yaye shi takuma yin ciki wannan kam bai ɓuya ba sbd laulayi tayi sosai har an cire rai da ita kafin cikin ikon Allah kuma cikin na ƙwari tasamu sauƙi haka takuma sulluɓo dan ta namiji shima sak ubansa wanda yaci suna Ahmad murna nan ma gun mahaifin su ba'a mgna kuma cikin ikon Allah daga nan ta rufe haihuwa cikin matan ma bbu wanda yasake haihuwar namiji dukansu daga me yara shida sai mai biyar sai bazawara mai biyu haka rayuwa taciga ba duk yaransa yasa su makaranta asirin dai² a rufe......life goes on duk yaran bbu wanda baiyi University ba daga mazan har matan wasu suna kanyi suke aure wasu kuma sai sun gama cikin ikon Allah gida yasha gyara gun yara kuma kansu a haɗe...... Abdul Jabbar da Ahmad sun kammala karatun su suma Abdul Jabbar yafara aiki a government kuma yana kasuwanci mahaifin sa cikin ikon Allah tuni ya tashi haka Ahmad business ɗin dutse yakeyi yayinda shima ya haɗa da aikin government cikin ƙanƙanin lokaci suka kai iyayen su duka hajji suka siye gida jen maƙota suka haɗe dana su suka gyarama iyayensu.......



Ahmad ne ya kawo matar da zai aura baturiyar America mamah tayi baƙin ciki tace bazaiyi aure ba wansa baiyi ba akan hakan har jinya ya kwanta kaman bazaiyi ba hakane yasa baba ya yenke hukuncin yin auren amma da sharaɗin zata musulunta batayi musu ba dayake tana sonsa dan girman 9ja ce ta musulunta akayi auren saide tunda akayi auren sam mama taƙi sa ko abu yabata bata ƙarɓa bai kuma fasa ba duk hakuri da rarrashi na duniya an mata tace itakam bbu ita bbu shi shekaran su da aure ta haifi ɗanta namiji kaman bature nan mamah tace idan yasaka sunan wani azuriya bata yafe masa ba yayi baƙin cikin abun haka yanemi shawarar matar sa itakuma dama sunan Indians na burgeta kawai ta zaɓa masa suna salkhan nan fa yaro yaci sunansa salkhan Ahmad Muhammad....... rayuwata cigaba shekaran sa biyar da aure kafin Abdul Jabbar shima ya rarumo wata ba haushiyar kano mesuna Sofia mamah tayi murna sosai haka akayi auren saide ko shekara ba'ayi ba ya daina hidimar dayake da su daga sofia sai yan uwanta wannan abu yayima mama ciwo har magana tayi masa amma aban za tayi kuka harta godewa Allah a haka mahaifinsu ya rasu baiyi arba'in ba mama ta bishi hakan yasa wani gaba a tsakanin su suna ganin yayunsa maza su suka kashe iyayensu da bakin ciki koda aka raba gado shikenan kowa ya kama gaban sa banda matan da suke zumunci sosai abinsu.....life goes on Sofia ta haifi yarta mace wacce taci sunan mamah ake kiranta da nanah arziƙi yaci uban nada gunsu dukansu kuma matansu basu sake haihuwa ba gashi bawani jiyuwa suke sosai ba matan......rayuwa tanata tafiya yara sun girma ana ɗan zumunci duk masifar mata sunki yarda su rabu duka ana zumuncin dole...... salkhan yagama sec sch nan aka tura sa Dubai University lokacin nanah na sec s.s 1 yatafi sun dai san juna amma basa shiga harkar juna sam kowa sabgan sa.....a s.s1 ɗinta aka kawo musu wani corper mai suna Mainah kaman wasa suka fara soyayya shi kuma yaron sarkin wani ƙauye ne acan Gombe .....koda yagama service ɗinsa suna tare haka yasamu lecturing a Bayero University......lokacin tana ss2.....


Life goes on Alh Ahmad ne da Alh Abdul Jabbar zasu dubo salkhan nan mahaifiyarsa ta tubure sai taje bbu musu suka kama hanya aiko sai lbrin plane crash ɗinsu ne ya dawo Sofia ana kuka ana farin cikin tarin dukiya haka yasanya salkhan yadawo gida jin wannan gigiceccen labari tunda yadawo yaki komawa har rasuwar iyayen sa da kusan shekara da kyar ya koma Bayero University shima don ya ƙarasa...saide ba nan gizo ke saƙa ba nan Sofia ta dunga lallaɓasa tana bibbiyan sa da duk wata dukiya tasa da makirci tasa ya dawo gunta komai nasa kuma ya yarda da ita sosai ya sake da ita.....haka suka ci gaba da rayuwarsu shida nanah bbu me shiga harkar wani....saide wata ranar laraba da bazai manta da ita ba ya dawo daga sch da yunwa ya shigo gidan sama yasoma duwa ina zaiga Ammih tun daga stairs yake jin shewa dai² da ana kiran sunansa dana mahaifiyar sa wato rabi'atul badawiyya tafawa sukayi da ƙawarta me suna uwani tana faɗin ai wlh duk yanda zanyi na mallaki dukiyar yaronnan dashi kansa sai nayi aini bakin cikin rasuwar miji na kawai nake shima ba sosai ba tunda ga tarin dukiya ai Rabi tayi wahalar banza tunda yanzu ga ɗanta ga dukiyarsa duk sun zama mallakina sake fashewa sukayi da dariya...hawaye yakeyi ɗaya nabin ɗaya ya fita a gidan Basu ma san yajiba....Magar da yau bata san yaji ba knan kuma bai nuna mata komai ba haka ya lallaɓe rayuwarsa har yagama karatu ya kama aikin government da kuma harko kin mahaifin sa......






💦💦 *CIGABAN LABARI* 💦💦




Yana bin bayanta ta ruga da gudu tana ƙoƙarin rufe ƙofa saide ƙarfin ba ɗaya ba jin zuciyarsa na wani irin ƙara yasa shi turo ƙofar da ƙarfi tuni indomie ɗin ya zube gefe itama ta zube gefe towel dinta yayi sama ko zafin faɗuwar bataji ba cikin zafin nama ta miƙe ta gyara towel ɗinta kusa da ita ya matso yaka kumatun ta da ƙarfi yana faɗin you illiterate uwarki bata koya miki gaisuwa bane zafin riƙon da yayi mata yasata ko motsi ta kasa bare tayi magana sake murɗa kuma tun yayi dayasata yin ihu sake wa yayi ya yakama lips dinta da hanunsa ya murɗa yana faɗin karki sake ganina baki gaishe ni ba ko bazan ansa ba stupid fool....yana faɗin hka ya kama hanyan fita kaman daga sama yaji taja wani uban tsaki ji yayi zuciyansa ta daina bugawa tsabar yanda yaji abun unexpected wani juyi yayi kaman paper aiko ganin haka yasata soma ja da baya kafin kace wani abu tayi burki da gado yana ƙara sawa ya tun kuɗa ta gadon tuni towel ɗinta yayi sama ƙoƙarin kare jikinta ta somayi amma ina...cikin ɓacin rai yake faɗin let me teach you a lesson.......




*Daga alƙalamin* ✍🏽📝



*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*08069224458*
[8/28, 1:08 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* ✍🏽


*Auren kiyayya* *typing* ✍🏽




🅿️8️⃣🔁9️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*





Duk jikinta rawa yakeyi ga zuciyarta da ta tsananta gubawa duk ta tsorata gaba ɗaya ta firgita.....cikin zafin nama har wasu stars yake gani tsabar ɓacin rai yafara ƙoƙarin cire belt ɗinsa ganin haka tafara ƙoƙarin ture sa cikin sa'a yayi gefe dai² da ya cire belt ɗin cikin rikicewa takama hanyan fita da gudu taku biyu yayi ya janyota ta dawo da baya jin azaban da hannunta yayi mata sanda yace ƙas yasata sakin wani ihu baiko damu ba dan yasan bbu me jinsu ga ransa dayake tafasa ƙasa ya shin fiɗe ta duk turjewan datake tana ihu dan ita duk azabar datake ciki tafi ƙarfin basa hakuri....ɗanne ta yayi ya zare rigar sa hanunsa yasa da ƙarfi ya wani murza nipple ɗinta jin azaba yasa tasake sakin wani ihu ganin bayida tym ɗin romancing ɗinta ne yasa shi danne hanunsa biyu cikin nata ya seta dick dinsa yafara riding dinta wani azaba da raɗaɗi taji daba taɓa zaton akwai irin shi a duniya ba sai ihu take tana jujjuya kanta saboda yadda ya danne hannunta bata da daman yin motsi jin azabar tayi azabane yasata fara faɗin...."dan Allah Yaya salkhan kayi hkri wlh zan dinga gaishe bazan sake ba kate maki rayuwata dan Allah karka dis virgin ɗina naroƙe ka da Allah da darajar iyayen ka dan Allah kayi hkri wayyo Allah nashiga uku Abbah na yayah salkhan zai kasheni innalillahi wa'innah ilaihinji'un zan mutu dan Allah kayi hkri karka kasheni.....duk maganganun dakeyi baima sani ba sam baiji shikansa baisan awace duniya yake ba saboda yaune rana tafarko daya fara kusantar mace hakan yasa duk iya ƙarfin dayake dashi duk ya zube mata tun tana magiya har tayi shiru tsabar azabar datake ratsa jikinta kanta kaɗai take iya jujjuya shi gefe² halamun azaba shikam riding dinta kawai yakeyi batare da damuwa ba saide wani daɗi dake ratsa duk sassan jikinsa yajima yana kanta kafin yasamu hanya wani ƙara sukayi a tare ga zufa datake keto masa duk ilahirin jikinsa itakam jin yadda wani azaban dayafi na ɗazu ya ratsata bata sake sanin inda take ba shikansa yana gama releasing akanta ya jibge ya kwanta ji yake duk wani ilahirin jikinsa ciwo yake masa ga nauyi da kansa yayi masa yajima akanta kafin yayi ƙoƙarin janye jikinsa bai damu da yadda ya barta ya tattara kayansa ya fita zuwa ɗakinsa toilet yashiga ya sakar ma kansa ruwa mai zafi bbu abinda yake tuna sai sanda yasa mu yashige jikinta tsaki yayi afili yana faɗin...."to hell with her wankan sayi ya fito sai ji yake wani zazzaɓi ya kamashi har kaman bazai iya tsayuwa ba da kyar a daddafe ya iya saka jallabiya jikinsa har rawar zazzaɓi yake ya kwanta a gado cikin lokaci ƙalilan bacci yayi gaba da shi.......




Ɓangaren nanah kam ta kusa 2,hours agun ko motsi bbu sai kusan 3hours kafin tafara buɗe idonta da sukayi mata nauyi a hankali duk abinda yafaru yake dawo mata tsabar baƙin ciki kuka mai cin zuciya ta fashe da shi ga duk jikinta bbu inda baya mata ciwo kar ƙasanta yaji labari dakeji kaman an watsa mata attaruhu cikin kuka da ƙunan rai tasa hanunta ganin jini ya sake tsorata ji take kaman ta kashe kanta ta huta tsabar baƙin ciki....."Allah ya isah mugu azzalumi wanda bazai ga rahmar Allah ba mara imani Allah ya isah tsakani da kai na tsaneka salkhan na tsani duk wani abu daya shafeka.......cikin kuka tace ko dayake Ammih na ita ta jawo mun da tafi son kanta akan abinda nake so nikam nashi ga uku wannan wani irin rayuwa ne innalillahi wa'innah ilaihinji'un Allah kamun mafita Allah kaɗauki raina nahuta kuka take mai cin zuciya da bakin ciki ta jima tana sheƙan kukanta kafin taso ƙoƙarin miƙewa saide ta kasa da rarrafe ta shiga toilet rasama me zatayi tayi kukane yasake cin ƙarfin ta shikenan ya cuceni raba ni da budurcina nashiga uku i hate you salkhan......I promise to cut that tiny snake between your legs mother fuckerrrr......ruwa ta tara mai ɗumi tashiga ciki jin azaba bata san time ɗin datayi wani ihu ta mike a gigice ba tana salati wasu sabbabin hawaye nabin kumatun ta tajima a tsaye kafin ta runtse idonta ta shiga tanajin wani raɗaɗi da azaba tajima ahaka kafin tacan za ruwa tanayi ta kuka tana tausayin kanta daga ƙarshe tayi wanka tafita sai tatata takeyi haka ta isa tasa daguwar riga tafara jero sallolinta azzahar da la'asar duk azaune tayi tanayi tana kuka tajima agun tana addu'o'i tana kuka har aka kira magrib....




Ɓangaren salkhan kan sai magrib ɗin ya farka zazzaɓin ya sauka but kansa bai daina ciwon ba toilet yashiga yayi alola duk jikinsa bbu ƙwari yazo ya jero sallolinsa sanda yayi isha'i kafin ya ɗauki car key ɗinshi ya fita ko kallon ƙofarta baiyi ba ya fice direct asibiti ya wuce yaga Dr ya karɓi magani ya tsaya wani haɗadden joint pizza kawai ya karɓa ya koma gida abinsa......



Nanah kam da kyar ta iya tashi ta hau gado dan gani take ko abinci bazata iya ci ba zazzaɓi ne sosai take jinsa bargo kawai taja jikinta sai rawa yake ga wani sabon ciwon kai da mara ga tsukun dagun ke mata rasa meke damunta taka mamme tayi kawai saita sake fashewa da kuka mai cin zuciya.....ƙara tsanan salkhan da mahaifiyarta ke sake ratsa zuciyanta a tajima tana kuka mai ɗacin rai kafin bacci ɓaro ya saceta......


Bata farka ba sai wajen asuba da ciwon jiki ta farka kan dai yaɗan saketa da kyar ta iya shiga toilet tayi ta sake yin wanka ta ɗan gaggasa jikinta tafito taɗan ji dama² tazo tayi sallah saide duk abinda yafaru yake sake dawo mata bata san tym ɗin da kuka yasake kuɓu ce mata ba yajima tana kuka agurun kafin ta miƙe ta ɗakko alqur'an mai girma tashiga karantawa ko zata samu sauƙin abun cikin ikon Allah tana idar da tilawan taji sauƙin abin aranta mayar da qur'anin tayi ta ajiye agun ta kwanta hawaye ɗaya na bin ɗaya a gefen idonta bacci yayi gaba da ita...sai wuraren 11,ta farka afirgice tayi salati jikinta har yanzu yaɗan yi mata ciwo salati tayi tanajin yadda cikinta ke kukan yunwa sai time din ta tuna rabonta da abinci tun jiya dataci lunch tsaki tayi cikin ɓacin rai zata fita wayanta ta hango ta juya ta ɗauka missed calls din Maina da massages tagani sun kai 20 tsaki tayi tasa wayan a chaji ta sauka tea kawai ta haɗa ta toasting bread slice biyu ta juya ta fita dan ji take ita kanta ta tsani kanta komai ma haushinsa takeji cikin sanyi jiki take tafiya kaman wacce kwai ya fashe ma aciki batama ko kallon gabanta kawai saiji tayi......sunyi karo da mutum shima tafe yake yana danna wayansa baima ji mostin mutum ba afirgice ta zubar da duk abinda ke hanunta.......




*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝



*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️



*_08069224458_*
[8/28, 1:08 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥




*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚

*A short story* 💋



*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*Marubuciyar👇🏽*



*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽


*Auren kiyayya*




🅿️1️⃣0️⃣🔁1️⃣1️⃣





*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖





*Bismillahir rahmanin* *Raheem*






Zare ido tayi halamun ta tsorata ga tea din daya zube masa a jiki da baya taja cikin tsoro har hanjin cikinta na juya wa wani uban tsaki yaja baiko kalletaba inda tea ɗin ya zube masa yake kallo ya haura sama wani baƙin cikine ya ziyarci zuciyanta kitchen ta shiga ta ɗakko abunda zata tattara gun ta dawo pieces ɗin cup din da plate ɗin ta soma tattarawa takai su trash bin kafin ta tattara gun tanayi ta kuka haka tayi mopping gun tass koda takoma kitchen tea kawai ta haɗa ta haura sama kan bedside table ta ajiye tea ɗin ta faɗa gado taciga da rera kukanta mai cin zuciya......



Ɓagaran salkhan kam zuciyansa har wani tafasa yakeyi toilet ya wuce direct ya cire kayan ya cire ya sakarma kansa ruwan zafi time to time yana buga wall ɗin idan yatuna yadda tea ya zube masa a ajiki jin ransa na sake tafasa yashi fita towel ya ɗaura iya west dinsa yafita direct inda cocoine ɗinsa yake ya nufa koda ya ɗagata murmushi yayi yana faɗin taci albarkacin ki gun ya zauna ya janyo centre table ɗin dake gun ya baje sa yafara sha ya jima a haka kafin tuni agun bacci ya ɗaukesa.......


Nanah kam kukanta takeyi har zuciyanta na mata wani irin ƙuna juyin da zatayi idonta yakai kan wayanta datayi haske cikin ƙarfin hali ta murgina ta ɗakko ta miss calls din Maina da massages sun sake ƙaruwa bata ko tsaya duba su ba deleting ɗinsu tayi duka kiransa ne yasake shigowa tsaki tayi tanafa faɗin i hate you wlh natsani duk wani namiji rejecting tayi ji yayi hankalinsa ga baɗaya ya tashi ko lfy yasan dai nanah bazata taɓa rejecting masa waya still yasa dialling wayan na hanunta tsaki tayi tana faɗin...."dole ne picking tayi tasa a kunnenta amma batace komaiba....."nanah na kaga sarauniyar mata kaga macen da idan ta doso ko makiyinta sai ya bata hanya kaga mace me kyau wacce ko makaho ya shafa yasan ya shafa mai kyau jin kirarin dayake mata ne yasata kasa mgna kawai saita fashe da kuka a rikice yace.....nanah pls what is happening ban taɓa jin ki haka nima zaki tayar mun da hankali meye yake faruwa kasa mgna tayi kuka yaci ƙarfin ta kawai saita kashe wayan......sanda ya bari like 10 mins kafin ya sake kira picking tayi tasa a kunne tanajin sa yashiga rarrashinta cikin ikon Allah ya shawo kanta ta daina kukan hira yake mata harta na dariya nan yake sanar mata an tafi strike zaro ido tayi tana faɗin da gske eh yace mata kuma yake faɗa mata gobe zaiyi tafiya gobe da sassafe duk sai taji bbu daɗi sun jima suna hira kafin sukayi sallama........


Zaune take kan sallah ta idar da isha'i wayanta yayi ringing ganin num din Ammih yasata ƙin ɗagawa har yazama miss call dan gani take duk halin datake ciki itace sanadi tasa tayi auren ƙiyayya ko kaɗan zuciyanta batason salkhan ko idonta bataso ta buɗe ta ganta cikin godansa bbu yanda zatayi ne yasa ta hakura ringing ɗin wayan ne yasake dawo da ita daga tunanin datake yi tana kallonta har ya kusa tsinkewa kafin ta ɗaga......sallama nanah tayi tagaida Ammih an sawa tayi tana tambayan ta ina ta ajiye waya aketa buga wa bata ɗauka rasa mezata ce tayi kawai sai tace mata ta rasa inda ta ajiye wayan ne......"kuna lafiya ko bbu wata damuwa ko ina salkhan ɗin bazai kawo ki bane ko da daddare ku duba mu.....mamakin hali irin na mahaifiyarta takeyi batace komai ba har Ammih tagama maganarta jin shirun yayi yawane yasata Ammih faɗi are you there cikin ƙarfin hali tace....."Eh banajin daɗine shiyasa amma zanzo insha Allah.... subhanallahi meke damunki yakaiki asibiti ko???eh Ammih ciwon kaine kawai anban mgani...."yauwa to Allah yabaki lfy nima hka idan nasamu na fito zanzo na duba ku.....to kawai tace Ammih ta kashe wayanta......



Three weeks knan da faruwar abun Mainah da nanah kullun sai sunyi waya wani sake shaƙuwa sukayi kullun saita tambaye sa ba'a call off ba dariya yake mata yace shima yadamu ya dawo ya ganta.....salkhan kam rabonta dataji ko tagansa tun ranar da abinnan ya faru duk abinda zai haɗa ta dashi ta kiyaye hankalinta kwance bata zuwa ko ina iya kacinta tayi waya dasu teemerh da moon shikenan sai Mainah dasuke tare awaya koda yaushe Ammih ma takan kirata ta mata ya jiki.......two weeks later yau saturday tana kwance abunta wayanta yayi ringing har bazata picking ba kuma saita ɗaga ganin num din Ammih ne yasata turo baki sallama tayi ta gaida ta ansawa tayi tana faɗin kizo ki buɗe mun ƙofa ina ƙasa zaro ido tayi kaman Ammih naganin ta sanda zuciyarta ta buga kafin ta miƙe tasa hijab har ƙasata ta gangara ta buɗe ƙofan saroro take kallon mahaifiyarta ta kafin cikin ƙarfin hali tace bismillah Ammih shiga tayi ta nemi kujera ta zauna nanah dawowa tayi ta tsuguna ta gaisheta nan take mata ya jiki ta ansa shirune yabiyo baya kafin ta miƙe tashiga kitchen rasa mezata kawo mata tayi kawai drinks da ruwa ta kawo mata ta zuba mata jin shiru² ne yasata faɗin shi salkhan ɗin baya nanne rasa meza tace tayi cikin ƙarfin hali tace yafita.....ta ɗan jima ganin salkhan ɗin ba dawowa zaiyi ba yasata faɗin bari ta tafi har ƙofa nanah ta rakata kafin ta dawo zata wuce ɗakinta jin ƙarar waƙa ya tabbatar mata da yananan tsaki tayi tabin gun da harara ta wuce ɗakinta......



2months later sai murna takeyi sun koma kuma yau tanada lectures cikin doguwar riga baka yasha stones yayi kyau sosai tayi rolling ta fita tsaki tayi tana faɗin wlh dan nace zanje na dubaki ne da bbu inda zani kafin nashiga school dinma zanje a tsaye na gaida ta na wuce tana fita gidan Ammih ta nufa saide tana sauke ƙafanta a mota kaman an zuba mata wani ciwon kai da jiri da kyar a daddafe ta shiga a parlor tasamu Ammih na zaune da aminiyarta ta tsuguna wa tayi ta gaida su tana riƙe kanta da kyar ta yun kura zata miƙe kawai daga nan bata sake sanin inda kanta yake ba a rikice Ammih takira family doctor dinsu itada aminiyarta suka sakata a 3,seater kafin Dr ya iso yana zuwa ya fara gwaje gwajensa idonta yaɗan ɗaga yajima yana duddu bata kafin ya yanke hukuncin yi mata pregnancy test ci gaggawa yayi mata test ɗin cikin ikon Allah result ya fito she is 8weeks pregnant murna gun Ammih kaman zata haɗiye Dr harda yi masa kyauta ko ba komai tasan burinta zai cika dukiya takusa zama nasu.....kiran salkhan tashiga yi dan ta masa albishir saide kusan 4miss calls bai picking ba and kuma yana tare dasu Zaid yana kallon wayan ke ringing.....

Sai wajen la'asar kafin nanah tafarka da salati da wani irin yunwa Ammih na gefenta da mamaki take kallon Ammih da tarin tambayoyi a bakinta da sauri Ammih tazo ta tayata zama sai murmushi yakeyi mata duk abin ya ɗaure mata kai saide batace komai ba cikin murmushi Ammih take mata sannu tana tambayanta meke yimata ciwo mamaki ne yasake kamata kai ta kaɗa mata alamun bbu komai da kyar tace mata zata sha tea aiko da sauri Ammih ta mike tana kwallawa Hajara mai aikinsu kira akan ta kawo tea Nanah dai da ido tabita ba jima ba ta shiga ka tray a hanunta tea ne da hadden jellof rice da coleslaw ta kawo mata tana gani ranta ya biya taci sosai tasha tea din ita kanta tayi mamakin yadda taci abincin haka tana gama ci ta mike ta shiga toilet tayi alola tafito sai time din ta tuna da lectures dinta a gigice take tambayan Ammih ƙarfe nawa ne kallon wayanta tayi tana faɗin 4:15 zaro ido tayi ta dafe ƙirjin ta tana faɗin nashiga uku lectures ya wuce ni Ammih meyafaru ne duk ta gigice ganin hakan yasa

Please Login or Register in order to submit comment