Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafican banza wawuya wayasanima kokin fadamasa halin da mukeciki adole keme miji basma tace nifa banfadamasa komaiba kilishi takalli shiwa bazangaji da gayamikiLaifin kibane irinwannan shawara zaki naima kafin kicetaja hankalin sa kikasa luracewa yaron yanada tsarin da kowacce budurwa zataso shi shiwa ta dubi kilishi kedai kawata yaya za ayi agyara kilishi tace zomuje wannan bamuyar da da itaba kingakuwa bamayi magana agabantaba sukafita suka bar basma tallabe da kumatu m.b. Zaunecikin sabon gidan da yasaya a dorayi gaban laptop dinshi yana tafaman tattara bayanai na matsa larsa da hajiya komaisukeyi yanasane saidai hukuncin da suka yanke nakarshe shine baisaniba don basuyi batu cikin gidanshibaKuma ba gidan su dady sukayiba sunyishirinsune bisahanya dan haka saidai yakuma tsaurara tsaro tareda taka tsantsan waya tayi ringin yaduba ogansune kwatakwata daga abuja domin zasufara aiki azuba ta abuja washegari takwas daidai yagama shiri basma tana ballamasa botirin wuyan rigarshi tace yanzun saiyau she yace bazan iyacewaba Domin yau zamufara aikin kedai kikula da kanki bance kijeko inaba harsai nadawo kigaidasu dady sannan ki tsare gaskiya domin kobananan inada idanu akanki nasan kinsani tacezankiyaye my d yadauki jakarshi ta amsa tayi masarakiya inda sani sale yakejiran saSuka fitasuka nufifilin jirgin sama don zuwa abuja itakuma tasanar da masu gadi cewa dukwanda ya zonemanta acebatanan tayihakane sabodasu hajiya shiwa dankada suzoma sujamata matsa la da mijinta shikuwa suna isa abuja kai tsaye motar ofishinsu Tazo tadaukesu suhudu ne zasutafi zubadin kamar yanda ogansu yakemagana yace kukalli nan dukkansu sukakai dubansu kan laptop dinshi hotunan wadansu maza guda shidaYacigaba dacewa samo wadannan shinezeza mar manasauki gurin kama iyayen gidansu ya dora biron shikan nafarkon wannan shine falke kuma shine mekulamu su da shigo da hodar ibilis shikuma wannan shine j.j muyagun kwayoyinsu tahannun shisukezuwa sauran guda hudun nan kuma biyu sunatare da falke biyukuma sunatare da j.j in son samune kuzomana dasuduka in hakan baisamuba munfison falke da j.j bincike yanuna manasua zaune azuba kuma anaganinsucan atafa a watamashaya tare da yammata danhaka sakuyi himmaWannan aikin bamabukatar kuskure cikinshi sanin kankune mun dauki watanni biyar muna shiryashi tareda yin wasu bincike kanshi yanuna m.b. Da biron hannunshi yace m.b. Tahir kaine shugaba atafiyarnan kamaryan da kasani do haka banason kuskure sannan duk yandaza ayi munason masu laifin araye ba matattuba don haka kukiyaye nasallameku bayansun fitoshima nan yatsaramusu yanda yakeson aikinnasu yakasance tarw dada dabaru irinnasu dan haka saisuka karkasu shidaime yanufi zubane shida abubakar yayinda ade da mansur suka nufi tafa suna zuwa duk watamatattarar yan iska sunje amma basu daceba sai ranar da suka kwana tars sannan yaga falke cikin
[22/09 10:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

12....Mota tare da wasu mata guda uku binsu yayi do ganin makwancinsu tare da wani maimashin in da yace kabimin wancan motar dan ALLAH ammaba da gudu sosaiba bakin wanilungu sukayi fakin shikuwa nesa dasu yasallamime mashin yashiga lungun dogone in kafitakuma jejine yadinga bin sawunsu har gurin wasu duwatsu cannesa yagano wanigida maikau kirar zamani ammashi ka daine cikin dajin kaitsaye yanufi gidan ta wundow yaleka falke yahanga dawasu matasa su shida da alama nan yasamesu saikuma matan da ya kawo sun zagayewani tebiri maidauke da kayan shayeshaye sannan ga bindigogi akan tebiridin suna ta shewarsu yajuya yadawo titi yajawo wayarshi yakira ade yatambayeshi shin zuwa yanzun wannecigaba akasamu afafa ade yace bawani bayani m.b. Yace tokuzo nan zuba saimuhadu amasaukinmu ya kira abubakar shima yatambayeshi yana da wani labarine yaceto yazo masauki sun zauna yakwance musu komai da ya gani yanemi shawararsu ade yace suyiwaya kawai aturo musu yansanda saikawai sutasanMota dawasu Mata guda uku binsu yayi dan ganin makwancinsu tare da wani maimashin in dayace kabimin waccan motar amma ba dagudu sosaiba bakin wani lungun sukayi fakin shikuwa nesa da su ya sallami maimashin yashiga lungun dogone in kafitakuma dajine yadinga bin sawunsu harwajan wasuduwa tsu cannesa yahango wanigida maikau kirar zamani amma shikadaine a dajin kai tsaye yanufi gidan ta wundow yalekaMaigida m b yace in bagidansu bane bafa sunjene kawai muje bamusamesuba in sukasamu labari munkaiwa gidan hari kana ganin zasusakezuwa gidan ade ya girgiza kai alamar a a abubakar yace mezayahana mutun kari gidan yanzun m b yace bazayayi wuba saboda suna damanyan makaman da bamudasu mansur yace oga kaine zakagaya mana yanda zamuyi yamike tsaye yanzun kujeku dauko mana motarmu zannuna muku yanda zamuyi aikin cikin hikima ko wanne suka saukeshi gurin da sukeso tare da sanar dashiyanda zaiyi sannan yamai da motar yadawo ya tari mai mashin yahau suna cikin tafiya yadubi dan acaba yace waiwani lungunnan da yake billewa ta wanidajin nan kasanshi yace na gane lungun daji akecewa gurin shin babu wata hanyane sai wannan Dan acaba yace badai abine amma da hanya mubita zagayan dan acaba yace zakabani dubu da dari biyarM b yace zanbaka nansuka juya baya don daukar hanya zagayene sosai me mashin ke tambayarsa kome za yayi cikin wannan dajin yace bakomai kawai so yake ya yikallo daidai gurin dutsannan ya dame mashin din kafgurin ba gidaje dan acaba yace ai an cegurin na gwamnati ne amma can baya akwa gidan wasu yan shayeshaye dan nataba dauko wani tacikin lungun can mukabi yomuka zagaye dutsannan nakai shihar kofar gidan sunata kadekade m b yace to mukoma ta lungun can sukafito ya kaishi inda ya daukeshi ya dire m b yaciro kudinshi yabashi dan acaba yatafi yanatunanin shikowannan mutumin wanna irineKosune akecewa malaman daji in bahakaba yaushe zakafidda kudi har dubu biyu dan kawai kazaga daji shiyace dubu da daribiyar gashi ya bashi dubu biyu m b kwana kibiyu suka dauka abin diddigin lamarinsu ranar na uku sukayanke shawara akan abubukar zaizauna da rake akan hanyar da zatakai mutum cikin dajin musammanma dayake gurin kamarkasuwane akwai yan acaba damasu abinci yanakuma cinikin raken sosai sai daishi ba wannan ne damuwar shiba matsalarshi yaga giftin mota ko mashin ranar dayacika kwana takwas dafara sai da rake yanacikin kankare raken yayi bijibiji rigadaban wando daban kadaka ganshi kaga dancirani saigawasu jerin motoci sunnufi wannan dajin su hudune kuma hamshakan motocine sai da sikawuce yasahannu cikin aljihun wandonshi ya dauko waya yakira m bYasanar dashi yacigaba da kankare raken shi m b yahau mashin ya sauka bakin lungun guri yasamu Yalafe cikin wanikogon dutse yafiminti ashirin kafi yaji isowar motocin daga inda yake lafe yanahangen motocin yanaganinsu harsuka isagaban gidan sukatsaya daganan indayakedai yanahangen man yan mutanan wadanda sukekiran kansu dattijai cikin majallissa suna fitowa daya bayan dayaSugoma shabiyu ya girgizakai dan takaici afili kuma yace waiwadannan sune wakilan al talakawa cikin shewa sukashige gidan yan dabar daketake musu baya sunabiye dasu waimasutsaro lafiyarsune duk sunadauke da muggan makamai bayan masugidan nasusun shige saisuma suka dingashiga da daidai da daidai sunayi suna waigewaige mutum biyu sukabari abakin kofar gidan yanacikin lissafin yanda zaiyi yafito saga wayar abubakar yace kadakafito domin gawasu motocin nanguda biyu zasu shigo nantake m b yayiwasu ade da mansur waya tare da kwatanta musu abin da zasuyi kasancewar sunsan ai kinsu saigashi sun gama dana duk wanitarko yanakallon lokacin da motocin sukatsaya turawane su hudu saibakin fata subiyu suma da masutsaronsu dauke da bindigogi saifaman waige waige sukeyi duk basufi awa biyu basukafito sunata dariya tareda rungume juna alamun ban kwana sannan sukashiga motocin su sukatafi duk su hudun sukafito daga gurin dasukaboye sukanufi gidan sauran dakecikin gidan su j j ne tare da wasuguda biyu sai mace daya sunata shayeshaye ga kuma hodar ibilis nan agabansuSunashaka m b yayi harbi asama duk sukanutsu yace duk wanda yayi motsizanharbeshi su abubakar sukakwashe duk makaman suka buga musu ankwa sannan sukakira motar yansanda wandadama suna kusa dandanan akakwahesu lokacin da sukaje ofishinsu ogansu ya jinjinamusu musamman m b yakuma umar cesu da suje gidajansu zainemesu yana dawowa kano kaitsaye gidanshi ya nufa
[23/09 9:31 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

12........Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace to cikedatausayi ado yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[23/09 9:48 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

13.......Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace to cikedatausayi ado yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[24/09 4:23 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

14....Niko Kuka wiwinakeyi nakasaci nakasasha duk sauran yayan babagaje basu damuba suda yadace ace tunda mazane sune akanshi ko yaushe amma inasu kyamar shimasuke yi fitsarinshi da ka shinshi nice dan hinde ran da tazo dubashi datashiga dakin toshe hancitayi waiwari a gurguje tafito kumahar tabar gidan batasake lekashiba nikonan nakekwana kannashima tsoran babagaje yahanasu shiga indayake saidai in tafitane sukeshiga sumasasannu ranar da ado zaitafi hargidanmu yazo yamana sallama tareda yiwa baba fatan samunsauki nasaketuna masada sakona harnakara dacewa kozarubutane donkada kamanta yace aa basainarubutabaInasabazan mantaba naceto basma tazubama m b idanu cikin damuwa haba darling wlh natsani ganinka kana aiki wanda kamata yayi ace yan aikikeyi yasauke tukunya sannan yace kedai bari inzubamana muci inbakiso kekitashi kiyimana ta matso kaima kasanidana iyazanyimaka dukkalan da kakeso donkaji dadiYace tokikoyaman ai duk macen Da tacebata iyagirkiba samun damane kumabatacika maceba tadafashi towazaya koyamin saboda in ccikamace agurinka yajidadi zansayo miki takardar koyon girkikikaranta tace a a garadai kasamomGaradai kasamomin maidafa abinci zanfikoya agurita saikasamo maigyara gidan nikuma basai injida girkinba yace hakane mugamamuje gidan su dady sai hajiya tasamomana cikin murna tace to amma cikinranta tsorone tam tasani inhar antynta tayi ido biyu da itato ranta saiyabaci domin tafiyar dayayi kafin yadawo zuwanta biyu gidan tana tabbatar matadacewar intasan damabasansatakeba kuma ba itakerusamata duk shirin datayibaTagaggauta amsosakinta tadawo gida shima mahaifinsu yakirata yazazzageta tasani antynce tashir yamasa zantuka yandataso yakumace mata shi babushi ba dansanda kodama dan antynta tacemasa zuwa wani danlokaci shiyasa yayarda bandahaka konawa zasusamu baruwanshi sun iso gidan daidai lokacin dadyn shizaifita sungaisa in da yace bajimawaba zayayi zai dawo yasa mesu lokacin dasuka shiga sunsamu hajiya shiwa tana waya tanacewa yanzu yaya kukayi da abban tacigaba dacewa koma inane nidai cika aikinakeso kilishi dan ALLAH yaminkokari nakasasukuni bana iyabacci bansan meyasa aikin yakemin gaddamaba juyowa tayitana sauraran me kilishi takecewa sai kawai sukayi idohudu da m b jikin ta yashiga tsuma ammahaka ta dake tace zankiraki anjima kadanCikin fara a take oyoyo dana oyoyo dana tadubi basma auta kune agidannamu duka sukarage tsawo sukagaishsheta sannan suka zauna kankujeru lokacin da takecewa kuna lfy ko sukace lafiya lau yace munhadu da dady kodady yace ba zaijimaba tace eh kasan tunda tafara batun yin ritayar nan bayazama m b yace yawwa garama yayi ritayar nima nafison yanutsu guridayaSaiyabun kasakasu wancinsa in a kamfaninsa na motoci zaizauna to in kuma a manyan store dinsazai zaunato hajiya tayisororo dama ya san dadyn su yanada manyan shaguna wadanda aka budesu baya kasar kenan komai nashi sai yasanar dashi tatambayikanta acikin zuciyarta
M b yace kohakan baiyibane hajiya um yayi inasontuna acikin store dinnashi guda biyu wanne zezauna tazauna daidai lokacin da ta furta hakane donson jinko yasan yawan store din yace in da zayayarda dasaiya zauna atahir shopping complex ko super market dinsa dake kan zoo roat tasakibaki dan jin yakira sunan wadanda take tunanin baisansu ba gazatonta na kwarine kadai yasani lallai tayiwawta tace uhum hakane tadubi basma kekuma lafiya naganki jiki asanyaye ko haryanzu bakisamu saukiba tace najisauki daidai nan safina tafito da murnarta tareshi taredacewa zatabishi gidansu dady yashigo Dasallama yadubi dannasa yace yauwa sabodakai naketasauri don nasan harkokinka yanzu kananan an jimakanacan yazauna hajiya tamike tareda yafito basma da hannu cikin dar basma tabita shiko dady bayani yashiga yiwa m b akan ritayar sa sannan yaazarce da neman shawara gurin dannasa idan ma udan kudinnasa sunfito yaya zaiyi dasu shawarar su tazo daya gurincewa ya fadada harkar motocinsa domin yaga tana tafiya sannan kuma yazauna agurin
Sannan yace masa yanason suzau na watarana in yasamu lokaci sosai yanason ya bashi wasu takardu ne wadanda ayanzu sunagurin hajiya yabata ajiyarsu yace bayanansu maitsawone kumamasu muhimmancine agurinshi dama kannashi gabadaya m b yace to dady insha ALLAHHU duk sanda nasamu lokaci zanzo dady yace to dalilin dayasa ma bakasankomaiba saboda kai banan kasar kakeba kumadaka dawo kazoda aiyukanka bakasamun lokaci babu damuwa nima inasoncikin kwanakinnan inje gurinsu haja tadamu tana yawan yimin batun filina nagurin mamana dinnan waitanaso ingina
[25/09 9:34 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

15.............Dady yayi dariya yanada kau hakan duk abinda haja takeso kayi inason kabiya mata hajji kutafi tare hadda matarka saboda she karar danabiya mata kana maka ranta batada lafiya tace tana ganin kaizakabiya mata m b yayi dariya zanbiya wannan karon in ALLAH yayatda tunanin hakan yashigemin sannan ado yanan tafe zayazo makaranta nan B U K inazaton gidannan zayazauna inkuma yasamu yanda yakesoto kilacikin makaranta dady yace to indaitazo duk
Innanutsu garko suna bukatar yan gyaregyare cikin gida m b yace zanbi inzan wuce gurinsu haja zangame za amusu dady yace hakan yana dakau itakuwa shiwa sunashiga daki da kanwarta zagin tatashigayi tareda rikemata kune kan cewa dole tayiwa m b rashin mutunci da zaya sakota koya kawo kararta daganan sai araba auran inkuma taki wallahi zata iyayi mata abida zata shamamaki kadataga uwarsu daya kuma tana dagamata kafane don kawai sunasonta wato itace autarsu cikin kukatace hajiya nayifa komai dan kawai yasakeni ammayaki tace to kicikwa lasa ki zagi ubansa da uwarsa dake karkashin kasa dakuma wannan yamutsatstsiyar kakar tashi nasanzai sakeki nikuma in idanufina kansa safina ta Katseta da cewa waza yasaketa Dasauri ta dubi safina wayakiraki nan banasan tsegumi oya fita anan safina tafita
Ranta babu dadi itakuwa hajiya juyawa tayi wajan basma tanacewa kinjidai abinda nace miki m b yashigo da sallama tana yar dariyar yake gamida rudewa tace shigoshigo wainan fadanake mata dannasanta da sanjiki kaikuma maison abincine shine don shhagwaba hadda kuka yazauna kusa da basma hajiya karkimatsamata yanzuma zuwa mukayi kisamomana mai aiki nafison basma tahuta hajiya cikin yake takecewa to to hakane hakanma yayi zansa abincika koza asamu nan kusa yace to mungode zamu tafi yajuya basma tayizaraf tamike dan takosa tabar gidan hajiya ta banko mata harara saitaja ta tsaya yanafita safina tafito da mayafinta zabika brother don ALLAH yace to kifadawa hajiya tadubi dady sannan ta isa gurishi ta dafashi taredacewa dady inbisu yace kije ammaki dauki uniform dinki na islamiyya yadibi m b Muhammad bello katabbata taje islamiyya
Don maman ku batasan matsamusu zuwa islamiyya inkaji shiwa tana sababi kan bokone m b yakalli safina kadakiyadda nakuma samun irinwannan labarin kinanufin bazakiyi karatun addininkiba tagirgiza kai zanyi kuma inazuwama yanzu tunbayan da dady yamin fada tazuba mishi idanu sunamatukar tsoronshi duk da matsanancin sondayake musu donshi mutumne miskili in yayi fuska inanufin yadaure ko maganarsu waton hajiya tsoronshi takeji hakannan duk indayashiga in mailefi yaganshi sai yasha jinin jikinshi bashida yawan dariya hakannan baicika daure fuskaba shimadaga yayi arbada maragaskiya yakangane she hajiya ta dubi basma harkina wanisau rintashi kinkosa kutafiko tacigaba zanmatukar koyamaki hankali ranar da akawayi gari ba bello domin sai nacikaniyarki sakamakon yawoda hankalin da kikamin donda tuninacika burina ni fitarmin daga daki basma tafita tana hawaye hajiya tabiyota kenan wayarta tafara ruri dasauri ta dauka kilishice tace yayane sahibata kilishi tace abba ne yake son magana dake
Dasauri tace ba shi yace hajiya kina lafiya shiwa ta amsa lafiya lau abba yace sunsanar dani yayo hanyar gidan kuko tace gamashi agidan yace to nasanar dasu cila inyafito susakar masa wuta don hakasai kusan dawazaya fita cikin sauri tace shi da matarsane don haka asakarmusu dukda tana kanwata domin inatunanin zata iyatona asirinmu yace shikenan adai kinsakudin aikin mutum daya kikabadako tace nasani inanufin koda tsautsayi yahaukanta ba damuwa shikenan yafada da murnar ta tafita dan tayiwa bello kallon karshe kilaharda yar autarsu saimezata gani safina tana rike da jakar basma
Tazaro mata idanu inazaki je tamarairaice murya gamida cewa gidan brother da sauri tace a a bazakije ko inaba islamiyyarfa tace zanje dagacan hajiya tashiga zabga masifa dady yace haba shiwa menene na zagezage haka dan zata gidan dan uwanta kutafi m b kuwa matsayisa na dansanda yafahimci dawata akasa dohaka saiyace hajiya kadakidamu zankaita islamiyya dakaina kuzo mutafi dady saikajini yace toshikenan yadubi hajiya da murmushi yafita gaba daya tafita hayyacinta sukashiga mota safina tanacewa yau nakula hajiya tanajin fadane dama nasamu tana yima anty basma nata m b yacanza zancan dacewa ina husna tayine safina tace tana makaranta shiwa kam dagudunta tashiga sassanta har dady yabita dakallo saiyatabe baki cikin kwanakinnan tasamakanta damuwa haka yalura ardenta tashiga neman number kilishi amma abintakaicin takishiga duk hankalinta atasheyake saikiran wayar take su kumasuna fita hanyar gidansu suka dauka safina tanacewa brother dan ALLAH mubi ta store din baba mana musamu abinsawa abaki yace a a sarkin shanzaki inkina sonsu drinks ne inadasu agida tace chocolate nakeso duk basma tanajinsu takasa magana itadamuwarta tanason tatuno meyasa hajiya tarude da safina tace zatabisu yalura da lissafin

Please Login or Register in order to submit comment