Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsinaniya ce tunda kika shigo rayuwata ban Kara farinciki ba na ce zan baki ko nawane akan ki rabu dani ko Rabin dukiyata ne kin k'i kin hanani zaman lafiya da iyalina akan me"


Ai nasan zakayi tunanin wataran ka kasheni shiyasa nake da wayanda suma suka san sirrinka akan idan har wani abu ya Sameni Kai ne Kuma Komai zaka ce kace nidai a cikin biyu dole ayi daya wlh tunda Kai din ka zama mai zuciyar Yara ko kunya baka ji ko ka d'auketa ka maidata cikin mu mu ringa ganin duk abinda akeyi dan Kar a ci amanar mu ko ka warewa kowa gidansa"

Alhaji Salis dunkulle hannunsa kawai yayi yana kallon Luba zuciyarsa sai sake sake take masa bai san mai yasa zuciyarsa ta fara bijiro masa da ya Kau da Luba daga rayuwarsa ba ta hanyar kasheta ba.

Luba kuwa girgiza kawai take tana harare harare

Kukan da Aneesa ta fara yi kasa kasa ya katse tunanin da Alhaji Salis ya tafi

Luba ta kalli k'ofar da take jiyo kukan Aneesa

"Yarinya ai bakiga komai ba ba kin dai auri Tsoho ba wlh kin gamu da tashin hankali"

Alhaji Salis wani irin raruma ya kaiwa bakin Luba ya shake bakin ta da hannu daya ya matseta tare da yin waje da ita duk yanda Luba taso kwacewa ta kasa cizo mai k'arfi ta sa mai a hannu amma duk a banza dan da k'arfi ya d'anne mata bakin dak'yar idan bai ji mata ciwo ba bai direta ko Ina ba sai awaje ya watsar da ita "Allah ya hadaki da karnuka su yayyaga ki shegiya mahaukaciya"

Ya koma cikin gidan tare da kulle k'ofar Yana Jin kansa kamar ya rabe biyu

Yana jinta tana bubuga gidan da alama da dutse ma take buga gidan.

Ko ta kanta bai Kara bi ba Yana komawa ciki ya zube a tsakiya Palon tare da dafe kansa Allah kadai yasan irin tanadin da yayiwa wanan ranar baisan wacce kaddara ce ta hada shi da Luba ba,har lokacin buga gidan take kamar zata fasa k'ofar.

Da ace yau Yana da bindiga da fita kawai zaiyi ya harbeta wanan wane irin balai da masifa ne ya dade a kwance a palon dan sai da ya Kai Sha biyu a kwance sai a lokacin ya daina jiyo bugun k'ofar da Luba keyi ya ringa addua Allah yasa a hanyar komawata mota tabi ta kanta.

Sai a lokacin ya iya mik'ewa ya nufi dakin Aneesa ya hau kwankwasa Yana ta bud'e shine.

Tana bud'ewa ta fada jikinsa tare da fashewa da kuka Alhaji salis ya lumshe Idonsa Yana Jin dumin jikinta a rungume da junan Suka karasa gefen gadon ya zaunar da ita tare da dagota daga kirjinsa ya hau share mata hawaye dan shi na zucci ma yake

"Ya Isa ki bar kuka haka ai ta tafi itace Auntynki Luba na manta ban fada miki she is mentally ill yau ciwonta ya tashi ne"


Aneesa Ido ta zaro tana "Ya ba'a killaceta a asibitin daya dace da ita ba"?


"Ba sosai yake motsa mata ba shiyasa kiyi hakuri kinji"

"Baby anya kuwa am safe naji maganganun da kuke fa wlh nidai tsoro nakeji"


"Karki damu u are save insha Allahu"

A hankali ya kwantar da ita daren nan dayaci buri ba abinda zai iya yi sabida b'acin ran da yake ciki ga ciwon kai da yake fama dashi.

A haka ya rungume Aneesa ya rufe idonsa dan yasan bazai iya bacci ba mafita kawai yake nema dan ya Kamata ya dauki mataki akan Luba bazai so Aneesa ma tasan irin zaman da suke ba,amma kafin ya samo mafitar dole idan an kwana biyu ya maida Aneesa gidansa dan yasan halin Luba zata iya aikata Masa komai"

Washegari da kyar ya tafi massallaci dan har lokacin kansa ciwo yake baisan mai yasa itama Aneesa tak'i baccin sosai ba dan mutsu mutsu kawai ta ringa yi har aka kira Sallah asuba.

Sai daya dawo daga massallaci ya samu bacci daga shi har Aneesan basu farka ba ba sai karfe goma Sha biyu na Rana.

Wanka kawai suka yi Alhaji Salis ya umarceta da ta hada kayanta a karamin akwati zasu je suyi sati biyu a wani babban hotel din garin dan yasan sai Luba ta dawo haka zatayi ta zirya tana daga Masa hankali ta hana shi more Auren da yayi yama dauka da sassafe zata dawo gidan dan yasan ba hankaline da ita ba zata aikata.

Ciki da palo da bandaki ya Kama musu duk da tsadarsa haka ya kama na sati biyun dan Yana matukar bukatar ya huta kashe wayarsa kawai zaiyi yanda ba mai kiransa ma a waya,idan akwai wacce zai yi waya da ita bazai wuce Aisha ba.

Sai da suka ci suka koshi ya gwangwaje Aneesa da tun tana sisinewa har sai da ta bada kai sabida ta gyaru ta tsummu da kayan Ammur kayanta babu karya duk da ita budurwa ce amma tasan Alhaji Salis ya samu yanda yakeso dan har kunyar yanda ya ringa sumbatu tayi.


Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more



Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka


1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement

Alhaji Salis kuwa rabon da yaji ya samu nutsuwa irin wanan tun kafin ya auro Luba amma daga lokacin da ya auri Luba ya koma hakuri kawai rashin san Luba yasa baya kaunar ma saduwa da ita bai sa a ransa zaiji Dadi ba shiyasa bayaji din Hindatu ma haka a wajen Aisha kawai yake dan samu nan.ma ba hadin kai sai dai yayi kayansa shi kadai.

A ranar mai da kansa wani matashi yayi suka yi ta barza soyayya duk wani matsala da tashin hankalin su Luba ya watsar a waje.

Washegarin ranar makocinsa na gidansa da ya kai Aneesa ya kirashi akan Luba tana ta zuwa nemansa har zama tayi a gidansa iyalinsa bata san akwai inda zaije bane"?

Salis ya girgiza kansa dan tamkar yasan Luba zata aikata

Yace wa makocin nasa idan ta kara zuwa ya koreta daga haka ya kashe wayarsa.

Tunanin kau da luba daga rayuwarsa ya fara k'arfi a zuciyarsa sama da shekaru yana hakuri sabida kawai sirrinsa ya rufu.

Yanda yake samun nutsuwa da Aneesa yasa ya Kara Jin wani mugun kaunarta gashi sam baya gajiya da ita,shi kam Kamar dai ana kara masa karfi ma dan abokin aikin sa ya bashi wani maganin Sanyi ya Sha tunda ya Sha shima yaga canji a jikinsa (Mai bukatar maganin Sanyi da ita da mijinta zata Sha dan ta gyara zamantakewar Auranta ta nemi Aunty zee mmn mujaheed ta lambar nan 08162859027)

Ji yake dama bashida wata mata bayan Aneesa da Aisha Karin Jin dadinsa ace Aisha ta yafe masa sun koma zamansu Kamar da har a Addu'arsa kullum Allah ya kawo Masa karshen zamansa da luba sai da ya samu sati daya ya Kira layin Afrah dan duk Kiran a yake yiwa Aisha bata d'auka.

Ko da ta daga ta gaishe shi ya amsa tare da tambayarta kanenta har sai daya ta hadashi da duka yaran Suka gaisa kafin yace ta kaiwa Aisha zasuyi magana.

Yana jin lokacin da ta je d'akin tana Hajiya umma ga Abba a waya.

Sai da aka jima kafin yaji ta Masa sallama ciki ciki ya amsa sallamar tare da tambayarta ya yake kiranta bata d'auka, budar bakinta tace ita bata ga kiransa ba,Alhaji Salis ya cije lebbensa dan babu sauki a wajen Aisha abin nata ma gaba yake bai tab'a sanin haka take da zuciya da ruko ba har tsawon shekarun nan taki yafe masa ballantana ta manta,ya sauke ajiyar zuciya tare da tambayarta lafiyar ta da na yaran tace duk kalau suke akwai abinda su ke bukata tace masa aa Yana k'ok'arin Magana yaji yo muryar Luba kafin ya gane mai ke faruwa yaji Aisha na "Lafiya Kika shigo min d'aki"?

Daga haka sai Jin muryar Luba yayi tana "Wlh wlh idan baka dawo gidanan a yau ba zan aiwatar da abinda nayi niyya a yanzu abinda kake gudun faruwarsa sai ya faru na baka nan da awa daya wlh Allah"


Sai yaji ta Yanke wayar Alhaji Salis yabi wayar da kallo gumi na jikashi wani irin fargaba ya rufeshi a zaunen da yake zuciyarsa wani irin zafi take masa sam bai san hawaye ya zubo masa ba sai da yaji Aneesa ta zauna a cinyarsa tana "Babyyyy hawaye innalillahi wa Inna ilaihi rajiun wani abu ne ya faru"?

Tace cikin tashin hankali Alhaji Salis ya runtse idonsa dan barin hawayen su zubo shine saukinsa rawar da jikinsa keyi yasa shi kankame Aneesa tare da kwantar da kansa a kafadarta hawayen ya cigaba da zubar masa bayaso ya aiwatar da abinda zuciyarsa ke raya masa har tsawon wane lokaci zai d'auka Luba na kwallo dashi tana wasa da rayuwarsa har tsawon wane lokaci zai d'auka a irin haka"?

Aneesa kuwa Kuka ta fashe dashi, dan hankalinta ya tashi matuka da ganin zubar hawayensa dak'yar ya tilastawa kansa dagowa ya share hawayen sa ya hau sharewa Aneesa itama,cikin marairacewa da shagwaba Aneesa ta hau tambayarsa mai yake faruwa

Ya kirkiro murmushin da ba haka ba yace mata Kar ta damu mahaifinsa ya tuna,ya kau da zancen ta hanyar cewa "Ki hada kayanki yanzu Anjima zamu tafi"

Ta saki baki Tana kallonsa ya mik'e tsaye Yana k'ok'arin yin d'akin ta sha gabansa da sauri tana "Baby yau satin mu daya fa ka Manta na sati biyu ka biya"?

"Ban manta ba wani abu ya taso min a gidan ki shirya mu tafi"
Daga haka ya kewayeta ya shige daki ya fara had'a kayansa

Aneesa jikinta ne yabi yayi sanyi itama ta hau hada nata kayan.

Shi ya fara yin waje ta bishi a baya.

Koda ya ja motar wayarsa ya d'auko ya nemo wani lamba da hannu daya yayi message din.

Bai dau hanyar gidansa ba sai da suka jima a wani guri da ba kowa sosai yanda Alhaji Salis ya hade rai yasa Aneesa bata iya tambayarsa abinda ke damunsa ba.

Nesa dasu aka musu horn Alhaji Salis ya fita daga motar Aneesa ita dai tagumi tayi duk zuciyarta cike da fargaba tana tsoron wanan katuwar matar ce ta hargitsa masa lissafi bata so ta ta fara gasgata maganar mahaifiyar ta akan auren mai mata akwai tashin hankali.

Koda Salis ya fita suna gaisawa mutumin ya d'auko wani karamin kwalba ya bashi ya saka a Aljihu ya dauko wayarsa ya Masa transfer ya koma cikin motar ya jasu suka nufi gida.

Sai da suka zo k'ofar gidan Aneesa taga ba gidanta bane ta tambayeshi Ina ya kawo su"?

Yace Mata gidansa ne Kuma nan zai saka a dawo mata da kayanta sabida wani dalili

"Ba haka mukayi dakai ba baby karka min haka wlh bana san hayaniya matan ka kasan duk sun haifeni tun ranar da Auntyn nan tazo nake cike da tsoro yanzu da ka daukoni ka kawoni da Sunan na zauna baka tunanin watarana idan abin ya motsa mata zata iya kasheni dan Allah ka maidani gidana na zauna"
Aneesa ta karashe cikin rawar murya

Salis ya juyo tare da ruko hannunta sai da ya kwashi minti goma kafin ya iya magana sabida halin da yake ciki "Aneesa karki manta kince zaki zauna dani a kowane yanayi sabida Allah kike kaunata nasan Zaki so farinciki na kinsan bazan tab'a bari a cutar dake ba inaso na hadaku waje dayane sabida sai nafi samun nutsuwa bazan tab'a bari a cutar dake ba insha Allahu dan Allah karki bijire min I promise ba abinda zai Sameki insha Allahu"

Ya kamo habar ta tare da hade bakinsu ba wai dan yanaso yaji dadi ba dan bayaso taga hawayen daya ciko idonsa da halin da yake ciki.

Ita ta fara janyewa kafin ya Kau da kansa ta kwanta a jikin kujerar zuciyarta cika taf da fargaba

Alhaji Salis ya fara horn mai gadi yazo ya bude k'ofar ya shige ciki.

Zuciyarsa nata Masa sake saken yanda zai aiwatar da abinda yake so yayi.

Koda suka fito daga motar gaba yayi Aneesa na biye dashi a baya.

Yana Shiga ya hada ido da Luba dake zaune akan kujerar dake kallon bakin k'ofa ta mugun hade rai sai jijjiga kafa take.

Kallon kallo suka ringa yiwa juna Alhaji Salis kuwa jikinsa har wani rawa yake a daidai lokacin da Aneesa ta leko ta bayansa cikin siririn muryarta ta hau gaida Luba.

Luba ta d'auke kallonta daga Kan Alhajj Salis ta maida kan Aneesa tana mata wani mugun kallo tayi sauri ta koma bayansa da sauri

A daidai lokacin da Afrah ta fito daga bangarensu tana ganinsa ta gaishe shi.

Ya amsa yana "Ki Kai Aneesa bangarenku ta zauna zuwa Anjima"

"Toh Abba"

Afrah tace Aneesa kuwa ta bi bayan Afrah da sauri dan gani take Kan Luba na iya kuncewa tayo kanta

Sai da suka shige Luba tace "Wlh da baka dawo ba a yau da na baka mamaki"

Alhaji Salis girgiza kansa yayi bai ce mata komai ba ya nufi bangaren Aisha.

Da sallama ya shiga d'akin bata amsa ba illa tana tsaye kyam a tsakiyar d'akin, shigowarsa yasa ta zuba Masa ido idonta ya Kada yayi jajjir sai yaji hankalinta ya tashi ya nufeta da sauri yana " Aisha lafiya kuwa"?

"Sabida luba ta karbi waya ta maka umarnin ka dawo nan da awa daya ka dawo gidanan kafin awa dayan"?

Alhaji Salis ido ya zuba mata Yana Jin sabon tashin hankali na rufe shi

Aisha ta girgiza kai tana "Yayi kyau"

Ta koma gefen gadonta ta zauna Salis na k'ok'arin nufar wajenta ta daka masa wani gigitacen tsawa daya sa shi yin baya da sauri "ka fitar mun daga d'aki"

Ya fice daga d'akin da sauri Yana Jin wani daci a makogaransa dole Aisha ta masa haka dan zata dauka sabida tsoron Luba ya dawo data bashi umarni amma ba komai komai yazo karshe.

Koda ya fita daga d'akin bai ko kalli Hindatu dake gaishe shi ba Luba na jera tsaki ya nufi bangarensu Afrah har dakin Afrah ya shiga ya tsaya daga bakin k'ofa ganin Aneesa na sallah ita Kuma Afrah na dan gyara gadon yasa yace mata "anan zata kwana zuwa gobe idan Allah ya kaimu duk abinda takeso ki tabbata kin mata"

"Insha Allahu Abba"

Alhaji Salis ya juya tare da komawa bangarensu Hindatu ce da girki hakane yasa ya shige dakin Hindatu.

Yanda ya hade rai yasa Daga Hindatu har luba ba Wanda ya doso ma inda yake ballantana su daga masa hankali duk abincin da Hindatu ta kawo masa ba Wanda ya tab'a.

Bayan sallah Isha ya fito ya zauna a Palo Luba ma na zaune a palon ta hade rai Hindatu na gefensa a zaune wayarsa kawai ya d'auko suka ringa musayar message da Aneesa duk abinda Luba takeyi Yana ankare da ita.

Shayin daren da ta Saba dafawa na jarraba ta shige kitchen ta dafo ta zuba a flask ta fito ta ajiye a palon dan sam bataso taje ta kwanta sai ta gama sa Ido.

Hindatu kuwa hamma ta hau yi ta hau hararar Luba tana "Dan balai mace ma ba girkinta bane sai ta sawa mutum ido ta mike tare da shigewa dakinta.

Luba ta bita da harara

Alhaji Salis kuwa ya cigaba da danne dannensa a waya Luba itama ta cigaba da zama tana kurbar shayinta fitsarin da take ji tundazu daya mugun matseta amma ta kasa tashi sabida bataso Salis yayi wani abin bata gani ba akan dole ta mike da sauri ta shige dakinta dan tayi fitsari.

Alhaji Salis ya fito da karamin kwalban cikin zafin nama ya juye ruwan a cikin kofin shayin ya koma ya zauna Kamar baiyi komai ba.

Dan jarraba ma a waje ta karasa daura zaninta data fito daga d'akin.

Ta zauna tare da d'aukar kofin shayin ta kai bakinta.......Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more



Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka


1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment