Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rigarta dayayi sama ya rufemata fuska dashi bayan ya sanya hannunshi daya ya rike kanta sosai ta gaza kwacewa,da hannu daya ya ja pant dinta ya yage,dama gashi Wani raga raga,nan da gabanta ya bayyana bai tsaya kallo ba ya Runtse ido lokacin daya saka hannunshi ya zame wandon jikinshi kasa hade da boxers dinshi ammh bai curesu gabadaya ba, Tuni  sandar girmanshi ta bayyana waje🙈🙉

Ware mata kafa yayi kafin ya saita Abun,sai da ya Tusa kai,kafin ya danneta gabadaya,da karfin tsiya yake turamata,duk da gabanta yana tsukene,ammh kuma ya garagara shiga,Kuka da zabure zabure malika keyi tana kokarin kwace kanta,ammh ina Rikon da Saleem yayi mata bana wasa bane.

Ganin tana batamai lokaci ya sanya ya kara azama ya dake iya karfinsa ya Shiga da karfi,wanda sai da Malika ta saki wata razananniyar kara kamar wacce zata mutu,tare da daukewar Numfashi,gashi ya danneta ya sakamata karfinshi ko yatsanta bata iya  dagawa,shiko sanda ya Shigeta ji yayi wani Abu Ya zirgamai Tundaga kwakwalwar kanshi har zuwa Tafin karfarshi,wani sanyi tare da Ni"ima ke saukanmai,cikin lokaci yaji ya jike da zufa,haba Tuni yasa hannu biyu ya rike kanta kawai yana zungurarta kamar babu gobe,caccakanta yake yana Nishi sama sama,cikin Lokaci kalilan Saleem yaji hankalinshi na barin jikinshi yana lulawa wata Duniya wanda baita zaton akwaita ba, bayan wanda muke ciki yanzu.


Tun Malika na iya motsi da jikinta,ga kanta wanda ya rike tamau bayan kuma ya sanya rigarta ya Rufe mata Fuska,bata iya numfashi sosai,ga azaba saboda ba a hankali yake binta ba hakarta yake kamar ba gobe,Tun tana iya Fizgan Numfashinta harta gagara,tana ji tana gani jikinta ya saki takoma yi lakwas,wanda idanuwanta suka fara Rufe kansu,Tun tana ji da gani har komai ya dauke mata Diff.

Sai da ya shafe kyakyawan Awa daya cur akanta yana aikin Abu daya,kafin yayi realising,Kamkameta yayi yana sakin mata Naushinshi,lokaci daya zufa tana yankomai,Numfashi yake maidawa daya bayan daya saboda yadda yakejin yanayinshi kamar bashi ba,Yafi minti goma yana jikinta,kamar wanda aka tsikara yayi Firgigit ya mike yana dirowa daga gado,wandonsa ya jawo sama,ko kallon Malika baiyi ba,wacce jini yayi ma faca face,kamar wacce aka sassarata.

Agogon Fatan dake daure A hannunshi ta kalla yaga 1 oclock na dare,zaro ido yayi yana bin Malika da kallo,Yana shafa dan sajensa,wanda yafara Tsiro da gemu,yana bin kafafunta inda jini ya gangaro,duk ya bata Farin bedsheet din,Wani Nishadi yake ji ganin da alamun ma bata motsi,hannunsa ya daka,adayan yana Fadin"Wow..Ni bravo Dole na jinjina ma kaina,Dat great dama haka nake so,Na ci ubanki dakyau..."

Yafada yana Daga hannunta yaga ya biyoshi sharaf,ya Fadi,wani mirmishi ya saki yana fadin"Good...Ashe ina da lafiya sosai...? Yake Fada yana yar dariya,baya yaja yakallon agogon hannunsa again kafin yayi azama ya fada Tiolet din dake dakin,agurguje yayi wanka ya Fito,kai tsaye ya gyara zaman kayan jikinshi,yana daura belt din wandonsa,sai da yagama ya sanya Takalminsa,kafin ya karisa gareta,.

Fuskarta ya bude yaga yadda hawaye suka bushemata bayan bakinta ya kumbura,hancinta ko jini ya zubo duk ya bushe,Fuskarta kuwa shaidan tafinsa ne,sukayi male male,Dariyar jin dadi yayi kafin ya daki kumatunta yana Fadin"Ke tashi,tashi mana ki karbi takardan *SAKIN KI* ai bana afi na barki da Nauyi na ba.."Yafada yana bubbuga kumatunta,ammh ko motsi batayi ba,bai damu ba illah Dube dube da farayi yana neman Abun Rubutu,Side drower din gadon ya bude sai ga tarin takardu,da hanzari ya zari wata farar Paper ya dorashi Fuskarta yana kallonta yana wani mirmishi mai kama da mugunta,Ya fara Rubutu kamar haka..

  _*NI SALEEM KABIR KUMO NA SAKI EX-WIFE DINA WATO MALIKA MALIK,SAKI DAYA BISA DALILIN CEWA BANTA SONTA BA,ASALIMA NA AURETA NE DON NAYI ALQAWARIN SAI NA RAMA,TOH SHINE BAYAN NAGAMA RAMAWA,NA BATA TAKARDANTA KADA TA DINGA GANTALI DA AURENA AKANTA,ANA ZAGINA,TUNDA TAGAMA MIN AMFANI GWARA NA SAUWAKE MATA,DAGA KARSHE INA MAI NEMAN AFUWARKA DADDY,DAKAI DA IYAYENA BA LAIFIN KOWA BANE SAI MAHAIFINTA DOMIN SHI YA BATA TARBIYAR YARSHI DA KANSHI,DAGA KARSHE INA MAI SANAR DAKU SAI TAYIMIN IDDA,DOMIN NASAN KO BAN FADA BA ZAKU GA ALAMUN NA DORA MATA NAUYINA,GA KEYS DIN GIDANKA DANA MOTARKA NAN BANA BUKATA DAMA ABUNDA NAKE BUKATA KENAN,KUMA NAGAMA AIWATAR DA GUDURINA SO YANZU D GAME IS OVER NOW*_

                                 _Ex huband din yarka Saleem kabir kumo_

Haka ya rattaba kafin ya Kamo hannunta ya sakamata cikin tafinta ya damkematashi na tsawon lokacin kafin ya saki,duk da hannu yayi taushi,ammh takardan ta samu matsugguni,mikewa yayi yana gyara tsayuwarshi kallonta yake kafin koma yakoma ya duka ya saka kanshi saitin zuciyarta,sai yaji yana harbawa ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ciro makullin gidan dana motocin guda biyu ya Zubesu bisa jikinta,ko kara kallonta baiyi ba ya saka kai ya fice ransa fayau yana Fadin *D game is over Now...*.." Yafada yana Ficewa da sauri.

Abun da ya bashi mamaki su merry na Zaune basuyi barci ba,suna ganin Fitowarshi suka mike suna zaro ido,wani banzan kallo ya watsa musu kafin ya wucesu da sassarfa har ya kusa Ficewa Daga Falon ya waiwayo yana kallonsu,Suko suna ganin ya juyo suka kamkame juna jikinsu na rawa,saboda yadda idanuwansa da Fuskarsa suka basu tsoro,tsaki yaja yana Fadin"Oya..."

Yafada yana nuna musu saman Dakin Malika Baima kai ga mgana ba,suka Rumtuma saman da gudu,domin duk ihun da Malika tayi akunnensu,suma tsoro ne yakamasu suka kasa komai,Yana ganin sun nufi sama ya Fice daga falon da gaggawa,Yana zuwa yayi ma motarsa key bai ga kowa ba,kila su gardawan nata sun gaji ne sun kwanta,ya Shiga motarsa hon ya zubama megadi wanda yazo da hanzari ya wangalemai get ya Fice yana kokarin daurama kanshi Seat belt,daidai lokacin daya duba agogon ahannunshi 1:30pm na dare, kawai sai ya karama motar speend,nan da nan ya Fice Daga garin katsina.

Hanyar garin kano ya nufa adaren Ransa Fes sai zuga gudu yake yi Abunshi hankalinshi kwance,cikin  awa daya da rabi sai gashi ya isa cikin babban filin jirgin *MALLAM AMINU INTERNATIONAL AIRPORT* Yana kokarin fakin din motarsa ne,naga wani wanda ke sanye da bakaken kaya ya, kariso wajen motan,da hanzari ya Fito,bayan ya leka baya ya dauko jakarsa ta brief case dinsa ya sagala akafadansa hannu ya bashi sukayi musabaha,kafin ya mikamai pasport dinshi tare da Visarshi yana Fadin"Yallabai saura minti Talatin ne jirgin naku ya tashi,so zaka jira wajen da masinjoji suke jiran tashin jirgi.."...

Jinjina kai yayi kafin yace"Tanque So much Inspector,aikin ka na farko ya kammallah,saura na karshe plz kafin safe ka tabbatar ka yada wannan lbrin akafafen yada lbrai,kaji ko.."Amsa mai  yayi da Fadin"Insha Allahu yallabai da zarar jirginku ya tashi zanyi yadda muka tsara,Allah ya kaiku lafiya."Hannu suka kara rikewa kafin Saleem ya damkamai key din motarshi yana Fadin"Sai kajini..."daga haka suka rabu,shi yafada motar Saleem din,shiko saleem ya nufi cikin Aiport din, da sassarfa,daga ganin yadda yake tafiyan zaka san yana cikin niahadi ba kadan ba.

  _________________

Dose da Merry,suna bugan kafadan Juna wajen Shiga dakin,Suna shiga suka tsaya agabanta,suna jiran Umarni Tunda sun saba haka take musu,ammh sukaji Shuru,Dose ce ta lura da halin da madam ke ciki afirgice ta nunama Merry jinin data gani ya bata ko"ina.

Tsorata sukayi suka nufeta atare,suna Fadin'Madam..Madam..."Shuru ba mgana,hannunta suka daga yakoma ya kwanta baya Dose taja baya tana FAdin",Jesus...." Tafada a firgice kamar zata Shide,Kafin ta kalli Merry bakinta na rawa tana Fadin"She is death.."Girigiza kai merry tayi Hankalinta amatukar tashe ta Rumtuma tafito daga dakin Dose ta mara mata baya,suka fito har haraban gidan suna ihu da kuka,sai gasu peter sun Fito suna mazurai.

Suna tambayansu Lafiya,ammh sun kasa mgana sai nuna cikin gida suke suna kiran Sunan Madam,Suma kansu Firgita sukayi Joy keda Nombar Alhaji da hanzari ya latsashi ya kirashi,shiko Daddy yana kwance baisan dalili ba yakasa barci saboda yadda gabanshi yake fadi,sai ga wayar joy,Tunda yaga nombarsa hankalinsa ya tashi da azama yadaga kiran tun kafin yayi mgana joy yace"Alhaji come now,Something bad is happen wit madam oo..."Yake Fada Shima cikin rawan jiki,ko kafin Daddy ya samu zarafin mgana ya yanke wayar.

Agaggauce ya sauko daga kan gadon jkinsa babu inda baya rawa,Hajiya binta ya bubbuga yana Fadin"Hajiya.Hajiya..."Da Sauri tatashi tana mutsike ido take Fadin"Lafiya Alhaji...? Jallabiyansa yake zurawa yana Fadin"Ina fa lafiya,yanxu nan masu tsaron malika suka kirani,wai babu lafiya wani Abu mara kyau yafaru da madam.."

Da wani hautsinawa Hajiya ta diro daga kan gadon tana kokarin yayiman Mayafinta ta aza bisa rigar barcinta tana Fadin"Innalillah..Toh meya faru ne..? Take Fada ammh kafin ma takara cewa wani Abu,Alhaji ya fice da hanzari,Hajiya binta tabishi da hanzari bayan ta dauki Makullin motar dake kan Side drower saboda Rudewa bai tsaya dauka ba.

Ba wanda yasan Fitarsu domin lokacin 4 saura ne na Asuba,hankalinsu tashe suka isa gidan,ko da suka isa sun iskesu duka aharaban gidan,ganin yadda su merry ke kuka ne,yasa daga Daddy har hajiya suka Rumtuma zuwa cikin gidan kamar zasu Ture juna,Daddy shi yafara shiga dakin na Malika halin daya gantane,yasa ya tsaya cak,jikinsa na kyarma,hajiya binta ne takarisa gareta tana karemata kallo daga sama har kasa kafin ta dago hannunta tana Fadin"Malika..Ke malika..."Taji Shuru baya taja ta goge zufan jikinta take Fadin"Allah sa badai kasheta akayi ba...


Fadar haka yayi daidai Da Daddy ya zube kan kafafunshi yana kiran Sunan Allah,Hajiya binta ma Salatin dake,sai alokacin idonta yakai kan jinin dake gefen kafafun Malika da hanzari ta jaye rigar jikinta,Salati ta saka tana Fadin"mun Shiga uku Alhaji Wlh Fyde akayi ma Malika...",

Jin haka yasa ya mike yana Fadin"Fyade kuma? ya maimata cikin Fitan hayyaci,Gyadamai kai tayi hawaye na zubomata,Hannun Malika ta gani yana matso tayi saurin zama kusa da ita tana dagota tace"Alhaji da Ranta duba kagani hannunta na motsi..."Shiko hankalinshi baya wajenta yanaga makullayan gida dana motar daya damkama Saleem su dazu da rana,mai yakawo su zube kan gadon Malika, Bai gama mamaki ba,ya hangi wata Farar takarda tana kokarin Fadowa daga hannunta lokacin Da hajiya binta ke kokarin dagata tana Fadin"Alhaji tsayuwa ba namu bane,kamata muje asibiti..."...

Kamar wani yajashi sai gashi gabanta ya saka hannu ya dauko takardan Jikinsa na rawa ya warware yafara karantawa a bayyane,ko kafin ya gama hawaye sun gama jikamai Jiki,ga wani jiri dake dibanshi sai daya Dafa bango yana kiran sunan Allah,Hajiya binta ta fashe da kuka tana Rumgume da Malika take Fadin"Kagani ko Alhaji,dama wannan Ranar nake jiyemaka Ranar dakai  Da malika zaku fara girban Abunda kuka Shuka,meyafi wannan Cin zarafi,ace aci mutumcinka adaren aurenka,kuma abaka takardan saki adaren...? take Fada tana kuka harda majina,Shiko Alhaji Abdulmalik zaman dirshan yayi yana kuka Wiwi kamar karamin yaro.

Itako Malika saukan hawayen hajiya bisa Fuskarta,yasa ta farka daga Suman datayi,idanuwanta take kokarin budewa jinta tana jikin wani,Zabura tafarayi tana wani kame jikinta,kamar wacce wanI shoking ke janta,Da hanzari hajiya ta mike tana Fadin"Alhaji kalli kaga Abunda Malika keyi..? mu dauketa zuwa asibiti..."Ganin bayama cikin Hayyacinsa,yasa tayi waje da gudu ta kira su Dose sukazo suka kama mata Malika,suka dauketa zuwa mota,shiko Alhaji sai da Hajiya tazo ta kamashi ya iya mikewa,Ko driving din bashi yayi ba,Deraban Malika ya tukasu zuwa General hopital.


Suna zuwa aka amsheta da gaggawa zuwa emargency,wanda Tunda suka Shiga da ita,har wajen Shida na safe Shuru basu Fito,shiko Alhaji, Abdulmalik kamar wani Mutum Mutun baya mgana sai kuka da sharan kwallah,Tun hajiya na lallashinsa hartazo ta zuramai ido,domin kuka fa yazama dole...

Chan gida kuwa anata cigiyarsu ba"a gansu ba gashi duka wayoyinsu sun barsu gida hankali fa yatashi balle da Joda ta ci karo da lbrin asocial media yana yawo cewa *LABARI DA DUMI DUMINSA,AUREN DA"AKA DAURA NA DIYAR SHAHARARRAN DAN KASUWAN NAN DA YARON IGP,TO KUMA AJIYAN MUKA SAMU LBRIN YA DANKARAMATA SAKI,WAI SHIN JAMA"A YA KUKA KALLI WANNAN AL"AMARIN? TABBAS AKWAI ZENCE CIKIN DUHU*Hankalinta tashe take sanar da mutane Abunda ke Faruwa nan fa gida ya rude da hayaniya ga wayoyonsu duk suna gida,ita kanta malikar wayarta na shiga ammh ba"a dauka,cikin wannan Halin wasu mazan suka tashi suka tafi gidan Malika chan sukejin lbrin Abunda ya faru da kuma asibitin da suke,basai kai ga komawa gida bama,suka rankaya sai asibitin koda sukaje har zuwa lokacin likitoci basu ce komai akan Malikar ba kuma tana cikin emargencyn basu Fito da ita ba.

Achan gidansu Saleem da Abun suka tashi Domin Tun asubayin Fari Ya marwan da Sadiq suka ci karo da Abunda ke yawo hankalinsu tashe suka sanarma Abbi,nan fa cike da mamaki sukayi ta gwada kiran lambar Saleem,ammh akashe sai suka koma kiran Na Alhaji Abdulmalik ammh shima still tana ringing no answer hankala fa sun Tashi nan da nan Abbi ya sanya aka kira chan headquater nasu Saleem ana tambayansu nan take suka sanar dasu cewa jiya jirginsa yatashi zuwa kasar chicago,domin karo cos din da ma"aikata ta turashi na wata uku.

Jin haka yasa gabadaya jikinsu yayi sanyi,domin ga duk alamun akwai kamshin gaskiya,don su basu san da lbrin Tafiyar saleem ko"ina ba,Nan da Abbi yace su marwan su Shirya su tafi katsina suga meke Faruwa,Hajiya babba ko Hannu ta aza bisa kai tana salati tare da kunduma Saleem Allah ya isa,Itako Ummu Zuru tayi tana mamakin ace Dansu da suka haifane ya saki matarsa tun daren Biki,to Abun tambaya bashi yace yana sonta ba ,aka daura mai ba..? bata da me amsa mata wadannan Tambayoyin dole ta hakura,Tuni gidan biki yakoma gidan jimami da takaichi.


  ******************

Karfe 10:30am na safe su Abbi suka isa gidansu Malika nan sukejin mugun lbrin cewa Tun daren jiya suna asibiti da ita,Basu tsaya ba,Tunda suka ji sunan Asibitin suka rankaya zuwa chan,Wani Abun tashin hankalin da sukaje suka tarar shine bayan Malika dake kwance cikin halin ciwo,Shima Alhaji Abdulmalik tun bayan bayanin da likita yayi misu na irin illar da Saleem yayima Malika,don yayimata raga raga ne,bai shigeta da sauki ba,domin sai da suka dinketa sosai bisa yadda ya lalata wajen sosai,kuka yakasa zuwarmai saboda Takaichi da Nadama,Illah jin Likitan kawai yake sanda suke Fadin yakamata su Shigar da karar duk wanda ya aikata musu haka.

Ya Fito daga office din kenan Yaji joda na fadin Irin yadda mganar Sakin na Malika ya zaga Duniya,babu inda lbrin baije ba,Jiri ne ya kwasheshi ya zube kasa babu Numfashi,Shima haka aka kwashe zuwa ciki domin bashi taimakon gaggawa,Koda su Abbi suka kariso babu wanda yayi musu mgana banda Hajiya Binta wacce ta mika musu takardan da Saleem ya Rubutu,Abbi da hannunsa ya karba ya karanta,yana jin kunyar Duniya duk ta lullubesa,tun takardan na hannun Abbi marwan da Sadiq suka karanta Abunda ke ciki,sunma kasa mgana saboda Shiga Rudani da mamaki ko amafarki babu wanda yayi zaton Saleem zai aikata hakan.

Abbi saboda bakincikin kunyar da kuma Yadda Saleem ya bata mishi suna aduniya sai da yayi kwallah,Wani Abun tashin hankali kuma da sanya Raunin zuciya bayanin likitoci kan Fadauwar Alhaji Abdulmalik,wanda sukace zuciyarsa ta harba jininsa yayi bala"in hawa yanzu haka sanadiyar Faduwar dayayi yasamu Shanyewar barin jikinsa na dama.

Gabadaya yan"uwansa haka suke kuka suna tsinema Saleem,da irin cin Amanar dayayi musu,itako Hajiya binta Faduwa kasa tayi hannu bisa kai tana karanta Hasbunallahi wani"imal wakil,Lalle bawa bai isa ya Wucema kaddaransa,ammh wannan Abunda ya faru tasan hakkine da kuma alhakin irin Abubuwan da Malika take aikatawa,wanda mahaifinta Shine silan komai...

Abbi shima banda salatin Babu Abunda yake Furtawa,sai gashi an gunguro Alhaji Abdulmalik zuwa wani daki na musaaman,yayinda ita Malika itama take wani killataccen daki domin samun hutu,,Abbi ko yana share kwallah ya Fito daga Asibitin su Marwan suka Rufamai baya sun Shiga mota kenan Abbi ya kalli marwan yana Fadin"Ka Turama saleem sako ta E-Mail dinshi ka sanar dashi nace Wlh tallahi matukar bai janye sakin dayayima Malika ba,Toh ni Kabir kumo na cireshi har abada daga cikin ya"yana..."Yafada yana jin kamar ya kurma ihu saboda Nadama.

gyada kai Marwan yayi yana Fadin"Toh Abbi..."Daga haka motar tayi Shuru suka Fice daga asibitin suka dauki hanyar Abuja,Shiko Sadiq kara gwada nombar Saleem yake,ammh bata aiki sam,sai kawai ya hakura,ammh shima yayi alqawarin Turamai sakon Abunda ya aikata ta E-mail dinshi..


Kuyi hakuri da Typing errors,ban samu lokacin Editing ba.


_Ammh ta hanyar nuna min kauna da soyayyarku wajen Siyan *MALIKA MALIK* Akan Naira 200 kachal👌,ta wannan account Nombar, *0552179550 JAMILA UMAR GTB,sai ki Turo Shaidan biya ta wannan nombar *09069067488* ko kuma katin waya na MTN,shima sai ki Dauki hoton katin aturo kai tsaye ta wannan Nombar *09069067488* Sai kun zo ina maraba daku masoyana.._

*Karku manta da garabasanmu mai son Siyan Biyu KISHIN MATA,na HAFNAN,300 ne kachal👌shima zai iya Turo ta nombar bankin dana bada ko katin waya na MTN ta nombar saman dana bada, ko kuma kai tsaye ku Tuntubemu ta wadannan Nombobin domin karin bayani*...

07065481260..Ko kuma 09069067488


*Shakira*

*MALIKA MALIK...!*
_(Sai na rama..)_

*ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT WɾƖTҼɾى ASSɷ📚*

*_Mallakar:Janafty_*😘


_Littafin *MALIKA MALIK* Na kudi ne ki biya akan Naira 200kachal👌ki turo ta account Nomba kamar haka 0552179550 *JAMILA UMAR GTB* bayan kin dauki hoton Sreenshoot din Transaction  din,sai ki turomin ta wannan Nombar 09069067488,Ko kuma katin Mtn ta wannan Nombar 09069067488 shima kai tsaye bayan an dauki  hoton katin sai aturo*_

*I Dedicated dis page to u guyzs MALIKA MALIK PAID GROUP,and HAFNAN AND JANAF PAID GROUP,Tanque Dearests,For u true Love and Support,and A big Thanks to u For ur wonderfull and Amarzing commenting, Sakallahu Fil Jannatul Firdausi Ameen*🙏

  *11*


  "Da wannan bakin lbrin su Abbi suka koma ma su Ummi,wanda suma Abun yadakesu sosai,Abbi kuwa daki ya shige,ya kwanta yayi Shuru cike dadamuwa domin Tundaga wayewar gari zuwa yanzu baisan adadin mutanen da suka kirasa ba,suna tambayansa,game da al"marin ba,Toh mezaice musu banda eh,Domin bashi da ikon boyee Abunda ya Fito Fili,gabadaya kunyar Alhaji Abdulmalik da Duniya gabadaya ta kamashi,yarasa ina zai saka kanshi,saboda yana Tunanin koda zai kwana yana rantsuwan baisan gudurin Saleem akan Malika ba,wlh karyatashi za"ayi,Tunda da kafarshi ya taka yaje nema masa auren nan,ammh wlh ko alama baida sani game da mugun kudirin Saleem.

Abunda yafimai Ciwo shine yadda Saleem ya ci mutumci Malika,kuma ya tozartata mafi munin Tozarci kamar wani dabba,wanda baije mkranta ba,ko wanda bai taba sanin Addinin ba,ai duk mai cin zarafin mace dan akuya ne,kuma duk mai Ramuwa kan mace tayimai Abu bai cika jarumi,macen da"aka halliceta da hakarkarinka,kafita daraja ta ko'ina kana gaba ita akowani fanni,kai Shugaba kake gareta,ammh saboda sakarci kakoma bayanta kana wani kunfar baki,Haba ai aiko anyi asara ba kadan ba,Shi ji yake kamar Saleem ba jininsa bane,Tunda har zai iya tozarta mace,wanda Shi Tunda yake baitaba kwatanta ynkuri tozarta mahaifiyarsu ba,balle yace gado yayi ko kuma Abunda yaga anayi ne ya kwaikwaiya,Toh ba daya kanwar Biyu kawai Duniyace tare da Shedan suka kulla Abota dashi yaci zarafinta,daga karshe ni kuma ya batamin suna,ammh bakomai Duniyace ta ishi wanda baizo bama,ballatana wanda ke cikinta,Haka Abbi yayi ta sake sake aransa,Abun yaki barinsa ko kadan.

Sai da Ummi tazo tayi ta lallashinsa,tana bashi baki kana ya dan sausauta damuwarshi,yana kada kawai,domin Shi kadai yasan Abunda ke ranshi,na bakinciki da takaichi,haka mutanen kumo suka koma suma da lbri mara dadin ji,Itako Hajiya Babba baki ta rike tana Fadin"Anya ni kabiru shigan Salihu aikin yan sandan ba shaye shaye yaje yafara ba..?

Ya marwan ne yace"Ba wani shaye shaye Hajiya,dan iska ne kawai,kuma ba komai yakeso yaga ya cimma ba,sai bata sunan Abbi aduniya,kuma ya aikata hakan shikenan aie..",Yafada yana huci Girgiza kai Hajiya tayi kafin tace"Anya ni ina tamtama kila dai yafara shan Wiwi ne aboye ba"a sani ba,ammh cikakken mutum mai hankali bazai aikata Abunda ya aikataba gaskiya.."Tafada tana jadadda Bayaninta,ba wanda ya sake kulata,domin kowa yasan Saleem ko taba bayashi tsabar Wulakanci ne da tozarci kawai,Shi kanshi marwan Saboda halin da"ake ciki ya sa yakara kwana biyu kafin yakoma,rana daya Suka wuce da Sadiq.

Itako Saleem dataji lbrin Abun yayi mata dadi,domin tace Abunda ya saleem yayi Shine daidai,domin ita haka kurum ta tsani Malikar wlh,taji yadda aka koyamata Hankali,tayi kokarin kiran Layin ya saleem,din ammh bata tafiya,sai da sukayi waya da Sadiq ne yake sanar da ita ai Saleem baya kasarma,shi ya sanar da ita Abunda ya faru da Malikar da mahaifinta,wanda ko alama bata tsausaya musu ba,sai ma Allah kara datakeyi acikin zuciyarta,gefe daya kuma tana sakama Saleem Albarka.

  *****************

Kwana uku kenan da Faruwar al"amarin Inda Malika ta farka,tunda ta farfado,ta kuma dawo daga hayyacinta ta tuna dukkan Abunda ya faru da ita batayi mgana ba,illah kuka datake tayi,wanda baya da Sauti sai dai kaga hawaye nabin gefen idonta yana gangarowa,komai sai an mata bata iya zama saboda Dinkin da akayi mata akasanta,wadanda dai ada ta raina su ke dawainiya da ita,Hajiya binta da joda,wadanda tsausayin Malikar yakasa barinsu sutuna Abunda tayi musu abaya,Bata iya mgana sai dai kallo da ido,bini bini kuma sai kuka.

  Ayayinda Alhaji Abdulmalik kam jiki sai godiyar Allah,domin bakinsa ya karkace baka iyama jin Abunda Yake fadi saboda baknsa babu Dadi,ammh kowa ya Fahimci Malika yake tambaya,wacce kuma anki sanar da ita Halin dayake ciki ne kada takara shiga wani hali.

Yan Malumfashi Sun koma,illah Kawu Shitu da"aka bari sai yadan kara kwana biyu,saboda ya taimakama Hajiya binta da jinya,Tunda Masu laluran guda biyu ne,kuma ita kadai bazata iyaba,Don ma Joda na tayata kula da Malika,shiyasa Abun yazo mata da sauki.

Sai dai Malika tayi sati kana tafara koyon zama da dubara,kuma aranar ne tayima Hajiya mgana tana tambayan Daddynta,Dafa kafadanta tayi tana Fadin"Ina so ki saurareni dakyau Malika,ki kuma yi hakuri da Abunda zan sanar dake,bisa faruwar Abunda ya Faru dake,shiya yi sanadiyar Faduwar Mahaifinki har Dalilin haka yasa ya kamu da ciwon barin jiki,yanzu haka shima yana kwance acikin asibitin nan.."

Zaro ido tayi kafin ta fashe da kuka tana kokarin tashi,ta riketa Tana lallashinta,ammh ko sauraranta batayi kukatake Wurjanjan tana kiran Sunan Daddyta nan Hajiya binta ta kalleta tana Fadin"Kidaina kuka bari likita yazo indai da yuyuwar zuwa ki ganshi sai na kai ki ki ganshi,ammh tabbas Alhaji yaga jarbta asakarma ka y'a adaren Aurenta,kuma bayan angama cin zarafinta...,"Tafada tana jin kunar Abun.

Cak Malika ta tsaya da kukan datakeyi kafin ta Dago tana kallon Hajiya Binta tana Fadin"Saki kuma..? Ta ambata tana jin  wani iri acikin jikinta,gyada mata kai tayi kafin tace"Kwarai da gaske,bai barki ba,sai da ya Rubutu miki takardan sakinki Malika,bayan ya dawo ma mahaifinki dukkan kyautan dayayi zuwa gareshi,kuma ya sanar dashi cewa bai aureki don yana Sonki ba,sai don ya rama Abunda kijayimai...."Kuka yakara kwacema Malika,tanayi har takoma Daga kwance tana Tuna kalaman Saleem inda yake Fadin _Zan Lalata miki Rayuwa adare Daya,kamar yadda kika lalatamin nawa a Shekaru biyar da suka Wuce.._

Shi kawai take tunawa tana tsiyayan kwalla,Tana kuma jinjina kai,bata gama Tunani ba,Hajiya binta ta katseta da cewa"Kuma yanxu amganar dani ke miki,baya kasarnan akace Tun ranar daya aikata gudurinsa yasa kafa ya bar kasar gabadaya,Abun takaichi da haushi kamar yadda Aurenku ya game Duniya haka lbrin sakin Aurenki yagama zaga Duniya,saboda rashin adalcima muna Asibtin nan,Yan jarida sun zo har nan,suna kokarin jinta bakinmu akan gaskiyan Abunda ake yawo dashi Aduniya..."Ai sai Malika taji kamar zata Shide,yanzu kamar ita Malika malik,itace wannan Abun ya faru da ita kamar amafarki,yanzu duk jin kanta da yansda maza ke tsoronta,ammh an samu mai Wulakanta rayuwata haka bayan ya tozartani..? take tambayan kanta tana kuka harda rike kai.

Kallonta Hajiya binta tayi cikin tsausaya take Fadin"Kuka yazama dole Malika,ammh kuma bazan gaji da Furta muku wannan kalmar ba keda Alhaji,wlh ko kaffara ba zanyi ba,Allah ne,ya turo saleem ne cikin rayuwarku keda Mahaifinki domin ya koya muku Hankali,kuma ya nuna muku Akwai Abunda kudi da takama bazasu taba baka ba,yanzu Duk kudin Abbanki bai isa yadawo miki da budurcinki ba,kuma bai isa ya dawo dake Daga Malika bazawara,zuwa Malika budurwa wacce batataba aure ba,Bai isa ya kankare ikon rabbi ba,Domin bakin Alkami ya rigaya daya bushe,Da ace ke dashi kun dauki Nasihata,da kuma mganata akan ki gyara rayuwarki,da duk haka bata Faru ba,ammh kuka kekesa kasa kuka jina,kuna ganin kamar ina Takura miki ne,gashi yanzu komai ya kwabe Zakuyi Nadama sanda bata da amfani . "Tafada tana Share kwallah.

Hannuwanta ta sanya ta toshe kunnata,tana kuka harda jijjiga,kamar wata mahaukaciya,bata son mganar,ji take kamar ace yanzu ta mutu kwata kwata bata Aduniya,da wannan Abun kunyar dake rayuwarta,Ranar dai Wuni tayi kuka kamar wacce ta zauce,sai da akayi mata allurar barci kana aka samu sauki.

*BAYAN KWANA BIYU*

An samu cigaba sosai abangaren Daddy,wanda har ana iya Fahimtar mganarsa,kuma hakan ya samo asali ne,daga Ganin dayayima Malika taji sauki,haka ta Rumgumeshi tana kuka tana Fadin"Am srry Daddy it my Fuilt..."Take fada,shiko hawaye yake yana Fadin"A"a babby,ba

Please Login or Register in order to submit comment