Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba,sai ji yayi ta chakumo kwalanshi tana Fadin"Wata malikar aka Daura ma Aure...? take Fada idanuwanta sun chanza kala sun yi jawur,dayan hannunta kuma na rike da wayarta,yadda ta ci kwalan babban rigansa sai ka rantse wani sa"an ta ne nan ko ya haifeta ya juya uwa uba kanin kakartace,wacce ta haifi mahaifinta.

Gabadaya Falon aka saka salati daidai lokacin da Daddy ya shigo yana Tambayan meke Faruwa ne yaji haniya,ai ba"a bashi amsa ba yaga Malika rike da kwalan kawu Shitu,Zaro ido yayi kafin ya kirata cikin tsawa wanda Tunda aka haifeta baitaba mata makamancin irin wannan Tsawan ba.

"Malika....!! Yafada yana Kokarin saba babbar rigarsa wacce ke kokarin zamowa saboda tashin hankali,Jin tsawan da kiran sunanta alokaci daya shiyasa ta zabura ta sakeshi tayi baya Fuskarta tayi ja,ganin Daddyta tsaye yasa ta nufeshi da gudu ta fada jikinsa lokaci daya ta fashe da wani marayan kuka tanayi tana Shessheka.

Riketa yayi jikinsa yayi sanyi ganin yadda Malika take kuka,Rumgumeta yayi yana Fadin"Why Babby....? Dagowa tayi kafin tace"Daddy plz tell me d truth,da gaske an Daura min aure yau...? plz don"t say yes Daddy nasan cewa kai Uba ne mai Adalci kuma bazaka taba yimin Abunda bani so ba"?

Tafada tana kuka Kallonta yayi kai tsaye yarasa Abunda zaije mata dakyar yace"Injiwa...? waya sanar dake wannan lbrin ba gaskiya bane..."Yafada yana riko hannunta,Fizgewa tayi tana Fadin",Gasu  nan su suka Fada,Daddy kalli wayata kalli Abunda nagani,yana yawo mai zaka kira da hakan,kuma ma infact ma mai wannan taron jama"ar yake Nufi,nafara hango Kamshin gaskiya awannan zence,juz look Daddy ka kalli wannan Hoton ka sanar dani karya ne ba gaskiya bane..."Tafada tana haskomai hotonta dana Saleem da"aka hadashi waje daya.

Karba yayi yana kallo,gabadaya kansa ya kulle baida mafita illah sanar da ita gaskiya Dagowa yayi yana Fadin",Comon baby taho muje ciki muyi mgana kinji...? Kallonsa tayi kafin ta ja baya tana Fadi cikin tsawa"Wlh babu inda zani sai ka sanar dani gaskiyan wannan mganar...."Tafada tana huci,Kallonta yayi kai tsaye bakinsa na Rawa yace"E...Eh...Gas...Kiyane,buh ammh bby ki tsaya ki....."


"Ya isa....."Tafada cikin dakamai Tsawa kamar wani tsaranta,Idanuwanta sun juye Shuru yayi yana kallonta,Wasu zafafan hawaye suka biyota,kawai sai ta nufeshi,tafara dukansa a kirji tana Fadin"Ka zalunci ne,Ka cuceni bazan taba yafemaka ba,i hate u...I hate Daddy...."Take Fada tana dukansa da alamar ta Fita da hayyacinta,kunya ne da nadama suka lullubeshi na Abunda malika takeyi riketa yake yana kiran Sunanta,ammh bata ko jinsa,illah dagewa datayi tana jifansa da duk kalmar datazo bakinta,harda cemin Azzulumi Ranshi yayi mugun baci baisan sadda ya daga hannu ya kwasheta da maruka har biyu ba, Dama da hauni,wanda sai da ta kife saboda zafin marin nan da nan bakinta ya fashe hancinta yafara habo,yana xubar da jini.

Tsaye yayi gabanta yana huci yake Fadin"Ba tun yau Nafara Nadamar sangartaki danayi ba Malika,Ammah yau na kara jadadda Nadama na,kuma na yarda Allah ne yafara nuna mim Isharata Aduniya,ina matsayin Mahaifinki,ammh kirika jifana da munanan kalamai,don kawai na aiwarta da Umarnin Allah,toh bari kiji daga yau na daina Saka rmiki kina Abunda kika ga dama,Tunda ke bakisan mutumci ba,kuma Auren anriga an Daura wlh ko zaki mutu yau nida kaina zan mika ki gidan mijinki,Allah barshi daga chan ki rataye kanki mutu karewar iskanci,Binta kamata ku Shiga da ita,ku shiryata a gaggauce nan da wani lokaci xan mikata gidan mijinta..."

yana gama Fadin haka ya wuce sama Fuu kamar zai tashi sama.saboda Fushi itako malika kasake tayi hannunta dafe da bakinta dake jini,Abunka da farar mace,nan da Fuskarta tayi jajir,ga shaidun yatsun nan sun bayyana,saboda bakin ciki da takaichi kukama ya kasa zuwa mata,kwanciya kawai tayi awajen hawaye suna kwararomata,bata ta zaton yau ita Malika malik,haka zai iya Faruwa da ita ba.

Tunda tataso wajen Daddynta banda soyayya da zallar kauna babu Abunda
yake gwadamata,bai taba saka hannu ya dake taba,kai ko Fada bai taba yimata,koda kuwa tayi ba dai dai ba,tsakaninta dashi sai lallashi da soyayyah,ammh yau na rana tsaka saboda Auren,Auren ma arasa waza"a hada ta dashi sai wani kazami kuchakin Dan sanda,kakin datafi tsana aduniya,tunda take gudanar da rayuwarta bata ta kawowa zata iya aure ta zauna karkashin wani abu,sai dai ko in ita taga kayimata,ta yarda ta aureka,randa ta gaji dakai ta sakeka,dama shirinta kenan koda Daddynta ya mtsamata tayi aure

Wani Siririn kuka take saki tana daga kwance,suko tsaye sukai suna kallonta,suna Allah wadai da ita,Hajiya binta ne ta karisa gareta tana dagota take Fadi",Tashi tashi Malika kada ki zama wadanda Allah zaiyi Fushi dasu,ki bi umarnin mahaifinki don yana da hakki akanki,Ki biyashi shekarun daya kwashe yana gina rayuwarki da gata,baki taba neman Abu kin rasa ba,kullum Cikin Faranta miki yake baya son ganin bacin ranki,ke ko daidai da Rana daya baki taba Sashi Farinciki ba meyasa yau bazaki Sashi Farinciki ba,koda sau dayane arayuwarshi ya Tuna yau Malika tayi min Abunda nakeso batare da gaddama ba,haba Malika,don Allah bar kukan nan ki tashi,domin yanzu darajanki ta karu,igiya uku ke reto akanki,wanda bakowacce mace ke samun irin damarki ba..."Tafada tana rikota,haka ta data ita jikinta ya saki banda zubar kwallah bata komai,ga duk alamun mganganun Hajiya binta sun Shigeta,neman Faduwa suke gabadayansu saboda yadda Malika ta sakarmata Nauyinta,da Saurin wata kanwarta dake Malumfashi ta kariso zata rikota tayi saurin Matsawa alamar bata so.


Ganin haka yasa Hajiya binta ta yafito Joda da hannu suka riketa kowanne ya sagala hannunta daya bisa kafadansu,suka fara taku da ita zuwa sama,har dakinta suka kaita,Hajiya binta da kanta ta Shiga tiolet din ta hadamata Ruwan wanka,ita kuma Joda tana zaune kusa da ita tana Faman Sharemata hawaye kamar wata karamar yarinya,ammh ranta fal dariya,da sukace tashiga wanka banza dasu da tayi,sai ma saka baki datayi ta kira su merry da Dose sai gashi sun Fito da hanzari da hannu tayi musu mgana,Sai gashi sun dauketa cak sun Shiga da ita bedroom dinta.

Suna mata wanka tana kwance cikin bath din Idanunta arufe tana kuka ammh na zuciya,domin hawaye ne ke ta zubomata kamar an bude famfo,sukansu Dose sunji ba dadi,lalle Duk Abunda ya sanya Madam kuka bamai sauki bane,matar data ke jaruma isasahiya mai ji da kanta yau ita ke kuka da idonta.

Haka dai suka gama mata wankan suka Fito,da ita koda su shafeta da mayuka,tuni joda ta iso dakin dauke da wani Ubansu leshi mai kyau da yarari,kalan marun,and red,sai takalmin shi da jakarsa da wani katon mayafi red,ammh yana da santsi Kuma sharashara,yake yana da wasu duwatsu kanana masu kayyali ajiki,sai dan kunnen zinare guda daya Wanda mahaifinta yayimata domin zuwa gidan Miji dashi.

Mikamusu kayan tayi tana umartansu dasu sanya mata su,sake baki sukayi suna bin kayan da kallo,suna mamaki don dai su a iya tsawon zamansu da Madam bata taba sanya wani kaya ba,bayan Suit,ko kuma wando da riga ko Sikat da riga,ganin yadda suke mamaki yasa tayi musu mirmishi tace"Ur Madam she now a bride today...."Tafada kai tsaye tana kallon Malika wacce ke zaune kan Stool kamar mutum mutum banda kwararan hawaye babu Abunda takeyi,kuma bata damu data saka hannu ta share,ba in ka kalleta sai kazata kamar wata wacce tayi loosing din memary dinta,

Zaro ido sukayi cike da murna suka ce"Wow...Congratulation Madame...",Suke Fada bakinsu har kunne,ammh kuma jikinsu yayi sanyi ,Ganin yanayin madam din,da alamun dai bata marada da wannan Auren,ahaka suka sanya mata kaya,Abun mamaki sai gashi tayi kyau cikin kayanmu na hausa Fulani Fiye da na Turawan data ke sanyawa,Joda ita tayimata Dan Simple make up,wanda anayi tana Batashi da hawaye,ahaka aka gama,Ko motsi batayi ba kamar wata waccce lakanta ta cire bata wani karkashi.

Suna gamawa sai ga Hajiya binta tana Fadin suma su merry su Shirya kayansu dasu Alhaji yace za"ta tafi,kuma su daukan ma malika duk Abunta mai amfani kama daga abubuwanta na Sirri,ammh banda kayanta jikinsu na rawa suka koma ciki suna hada kayansu,Itako tana Zaune kamar an Dasata,sai ga Alhaji Abdulmalik ya shigo har cikin bedroom dinta ganinta haka bakaramin sosaimai rai yayi ba,karisawa yayi gabanta ya durkusa yana riko hannunta yace


*MALIKA..*... Yakira sunanta cikin taushin murya,dagowa tayi tana kallonsa,ammh kuma hawayenta basu tsaya ba,Mikar da ita yayi tsaye yana kallon kwayan idonta yace"Ki yarda dani mahaifinki ne? kuma kin yarda ni bazan taba yin Abunda zai Cutar dake ba...? Zuru tayimai takasa mgana illah Kallonshi datakeyi tana zubar hawaye,Hannunshi ya kara mikamata yana Fadin"In har kin yarda da Soyayyar dani ke miki malika,ki saka hannuki cikin nawa kizo muje na mika ki gidan mijinki....",Yafada yana mikamata duka hannuwanshi...

Wajen yayi tsit,ana jiran ganin Malika zata mika ko a"a,sai kawai tabama kowa mamaki,jikinta asanyaye ta mika hannunta cikin na mahaifinta,lokaci daya tana sanya hannunta danashi ta share kwallanta,kafin ta dago Fuskar babu fara'a ko kadan ballatana Annuri,Damke hannuwansa tayi kafin ta Furta murya shake"I Truth u Daddylove....and am very srry For wht i did...",Tafada kai tsaye tana kara nuna dakewarta,jin dadin kalamantane yasa ya Rumgumota yana sakamata albarka,tuni Hajiya binta ta mikamai mayafinta ya saka mata bisa kai,shi da kanshi ya durkusa ya zuramata takalminta mai Dubu ya riko hannuwanta suka Fito daga bedroom din Joda da Hajiya na biye dasu abaya rike da jakar Malika,sai Su Dose da kowacce kowacce rike da jakarsu su murna ta ciikasu zasu koma new House.

Ahaka suka fito har zuwa falon kasa,Gabadayan matan dake wajen suka mike suna sakin guda,waje fa ya rude,haka suketa reramata wakan... _Ke kikace kina so,da baki ce kina so ba da bamu baki shi ba.._ Ayyiriri guda ga Amarya zamu kaita Gidan miji zata kwana,zamu je musa kida muyita Tsalle..._ Haka suketa rerawa suna rawa da guda,itako Maleka tana Rumgume da Daddy tana jin kamar ta farka ace mata mafarki take ba gaskiya bane.

Haka aka Fice da ita,motar Daddy vibe 2k19 ya saka Malika agidan gaba,shikuma ya shiga mazaunin Direba domin shi zai kaita da kanshi,Sauran jama"a kuma suka shiga sauran motoci domin suje suba idonsu Abinci,lokacin wajen shida ne na yammah ana gabda kiran sallar mangariba.

Motar Daddyce tafaryin gaba,sai na Hajiya binta wanda Joda ke ciki da wasu yan"uwa,dai sauran ayarin motocin wadanda sukayi combain,tare da excorts din malika da motocinta,duka domin Alhaji Abdulmalik yace da komin ta zata tafi,cuz bayaso Malika ta chanza,yarda take rayuwarta na baya haka yake so Ta cigaba.

  

_________________

Suko su Saleem suma koda suka koma gida ya dinke da jama"a anata hidima nan fa lbri ya tashi na irin Dukiyar da'aka narkama Saleem da kuma kyauttukan da Alhaji Abdulmalik ya bamashi saleem,din nan fa wasu sukayita mganganu,donsu harga Allah daga Saleem din har iyayan nashi suna musu kallon kwadayi ne ya kaisu.

Shiko Saleem Dakinsa ya Shige ya kulle kansa,saboda cigaba da Shirinsa,baifi minti talatin da Shiga sai gashi ya Fito,da makullanyen gidan,da Daddy ya bashi dana motar da"aka bashi,da kuma anihin key din motarsa,wacce yake hawa,agaugauce ya samu Abbi ya sanar dashi cewa yanzun nan ya samu waya daga chan headquatersu na zamfara ana nemanshi da gaggawa so yanzu zai tafi ne,Abun yabama Abbi mamaki wani irin neman gaggawa ne haka,bai musa mai ba yamai Fatan alheri,ammh sun rabu akan in komai lafiya zuwa gobe zai tafi katsina chan wajen Amaryan tashi,haka ya shiga wajen Ummi yamata sallama,ana ta mai tsiyan ango guda bazai tsaya agama shagali ba,Shidai yake kawai yake baya mgana.

Sanda Sadiq yaji tafiyan Saleem zamfara yaso ya bashi yaki bashi dama,dole ya kyaleshi ya Shiga mota ya kama hanya,ya bar garin Abuja yakama hanyar zamfara,bayan yakira wata nomba yana Fadin"Inspector Saleh,gani hanyata ta zuwa zamfara juz tell  me,karfe nawa flight dina zai tashi...?Banji me aka ce mai naji dai yace "Ok mu hadu a Airport din kawai..."Daga haka ya yanke kiran yana wani killer smile bayan ya sakarma motar gudu.

Awa biyu ya dauka kafin ya isa zamafara saboda gudun dayayi ko headqutern nasu bai shiga ba gidansa ya Wuce,lokacin anata sallar mangariba amsallatai Shiyasa ya tsaya yayi wanka yayi sallah kafin ya chanza kaya zuwa Uniform dinsa,lokaci daya ya koma aninihin ACP SALEEM KABIR KUMO,madubi yake kallo sanda yake kafa hularsa bisa kai Fuskarnan babu Annuri ko kadan.

Cikin Sauri ya dauki wasu takardu,sai pasports dinsa da kuma Atm dinsa ma,'ajiyar kudinsa kenan sai kudi Dollarwanda ya dauka baisan ko nawa bane ya zurasu cikin aljihu ,bai dauki kaya ko daya ba,ya Fito a gaggauce ya kulle gidan,bai bata lokaci ba Shiga cikin headquater nasu nan naga yana ta sallama da ma"aikatan wajen yana barin musu sallahu,Abun da yabani mamaki office dinsa kawai ya Shiga ya dauki wata takarda sai Syestem din shi wanda dukkan Abubuwan aikinsa naciki,ga duk alamu dai kamar Tafiya ce mai muhimmaci Saleem Zaiyi  daga yanayin yadda yake musabaha dasu na bankwana ne,suna fatan Allah yabashi sa"a kuma ya dawo dashi lafiya.

Koda yabaro zamfara 7 da wani Abu na dare bai yi wasa ba ya sakarma motarsa gudu yanayi yana duba agogon hannunsa,domin so yake ya isa Katsina kafin goma na dare,domin jirginsa zai tashi ne da karfe 3:30 na daren yau din,jirgin dazai tashi daga kano zuwa kasar CHICAGO dashi aciki,shiyasa yake komai cikin hanzari kuma yana Fatan komai yatafi kan tsari kamar yadda ya tsara.




   **************

Alhaji Abdulmalik da kanshi ya Shiga Da Malika har kayatattacen dakinta wanda ya Shiryamata ya kuma mata masauki bisa gadonta,Fuskarta na rufe,ammh kuma tana kallon komai saboda mayafin nada sharashara,kanta kawai ya dafa ya shiga sakamata albarka kafin yayi musu addu"an zaman lafiya hawaye ne yaji suna Shirin tahomai shiyasa yayi saurin Ficewa.

Kowa son barka yake da gidan suna jinjina dukiyar da"aka kashe babu wanda aka bari ya dade duka Daddy ya tararra su su koma gidanshii,Hatta hajiya binta bata dade ba tatafi Joda ne ma sai daga baya tatafi,aka bar malika daga ita sai merry da Dose sai su peter dake Haraban gidan suna mazurai.

Shiko Alhaji Abdulmalik bayan ya dawo gida ya kira Abbi yana sanar dashi amarya tana dakinta,nan Yake sanar dashi kiran gaggawan da Saleem ya samu da Wajen aikinsa,bai nuna damuwarsa ba,saima fatan alheri dayayi mai yace zai kirasa yanzu,bayan sun gama waya yayi ta kiran wayar Saleem bata shiga,sai yayi Tunanin kila network ne,bai san ko Tuni Saleem ya saka nombarshi cikin black list din wayarsa,domin game din ya kusa karewa.

Itako Malika tana jin Diran Fitan motocin gidansu tayi zumbur ta mike tana karema dakin kallo,kayan jikintane suka dameta tafara kokarin cirewa bayan tayi jifa da dankwalinta Merry da Dose take kwalama kira,wadanda ke Falo,da gudu suka Rumtumo suna rawan jiki,Jikinta ta nuna musu tana Fadin"Oy up dis Cloths now.."Tafada cikin Tsawa,jikinsu na rawa suka Nufeta suna kiciyar ciremata less din dake jikinta,tsab suka tubeta suka barta daga ita sai pant,da bra wardrope suka bude suka daukomata wata doguwar riga ta roba,wacce bata da hannu suka zuramata,nan da nan ta lafe mata ajiki,ajiyar zuciya ya ta sauke tana baza gashin kanta da hannu tayi musu alama dasu Fice su bata waje,da hanzari suka Fice jikinsu na rawa da sabon Halin Madam dinsu,Fuskarta kwata kwata babu rahama,duk da ada Bata da mutumci,ammh na yau yafi na kullum.

  
******************

Karfe 9:40 Na dare Saleem ya zuba hon abakin get din gidan da"aka zana amtsayin mallakinsa,Megadi yana lekawa yaga Shine da hanzari ya budemai get din ya sulala ciki,Koda ya isa parking space baiyi mamakin ganin motocin Malika ba,Cike da wajen ba,gefe daya kuma Exscort din tane keta shawagi suna zaro ido,dariya yayi cikin ransa yana ayyana Abubuwa da dama.

Ya dade cikin motan kafin ya Fito cikin azamarsa na cikakkan Namiji kulle motarsa yayi yana saka duka hannuwansa cikin,aljihun bakin wandon dake jikinsa,taku ya farayi zuwa kofaar da zata sadashi da cikin gidan,ko kallon Su peter bai yi ba,wadanda suka kame gefe suna mazurai domin Tun Fitowarsa daga mota kwarjinsa da haibansa ya dake su,Baya su ja suna ayyana kila wannan ne mijin madam ne,balle yadda suka ga ya hade rai kamar an aikomai da sakon mutuwa.

Cikin takama da isa ya sa kanshi Babban Falon gidan yana bin ko"ina da kallo,gabadaya Falon ya cika da kamshin Turaransa na MAN, merry da Dose dake zaune sukayi hanzarin mikewa suna kallonsa,ammh shi ko inda suke bai kallah ba,kuma bai tankasu ba,Steps yafara hawa Still duka hannuwansa na jikin aljihun wandonsa,Har zuwa Dakin daya Haddace cewa Shine na Malika.


Tura kofar yayi batare da yayi sallama ba,har ya Rufeta batayi motsin da zan agane wani ya Shigo ba, dan makullin dake jikin kofan yayi amfani dashi wajen Kulle kofar dashi,gefe daya kuma yana Saka key din cikin aljihub wandonsa, yana juyowa Da Malika yafara cin karo wacce ke kwance bisa gado,Ta na kallon kofa ta baza gashin kanta,Har ya Rufemata ido daya bayan idanuwan nata na Rufe kamar mai barci,ga santala santalan Fararen kafafun ta nan awaje saboda yanayin yadda ta kwanta babu inda ya boye na jikinta.

Kuramata ido yayi yana jin Wani daci tare da bakinciki na zuwamai,nan da nan Abunda ya faru Shekaru biyar ya dawomai kamar yanzu komai ke Faruwa,cikin takun natsuwa ya isa gabanta yadauki kafarsa daya mai dauke da bakin Takalminsa Sawu ciki ya aza bisa gadon,yana girgizashi da kafarsa daya.

Kamar amafarki taji motsi bata bude ido ba tace"Who..? azaton ta su merry ne,ammh sai taji Shuru ranta ne ya baci ya sanya ta bude lumsassun idanuwanta tana bin bakin takalmin dake ijiye gabanta da kallo,kafin ta daga idonta zuwa bakin wandon jikinsa har zuwa rigar Uniform dinsa har zuwa saman kansa,Yadda suka hada 4 eyes cikin wani yanayi na tsana da tashin hankali Saleem ke kallonta yayinda ita kuma Abun yazomata abazata,ammh sai ta dake tana daga kwance tace"Who are u? waya baka damar shigomin gida...?

Baiyi mgana ba illah Saukar da kafarshi dayayi kasa yana kara maida hannunuwansa a aljihu zagaye gadon yafarayi yana Binta da kallo,itama tana kallonshi ammh kuma tana jin jikinta na rawa saboda yanayin yadda yake kallonta,Uwa uba kuma wai yau itace tsaye da mai sanye da Uniform din yan Sanda adaki daya? kai ina imforsble,tafada aranta kafin ta mike ta sauko daga kan gadon da hanzarinta sai gata agabanshi.

Baya yaja kamar yana jin tsoronta kafin yace"No ba yanzu ba Hajiya Malika juz wait nayi miki wani bayani mana...',Karo na farko daya yimata mgana Zuru tayimai tana kallonshi daga sama har kasa,Zagaye bayanta yayi kafin ya takaro kafarshi da gado,shikuma yasata a tsakiyarsa kafin tayi wani yunkuri ya daga hannu ya zuba mata wani lafiyayye mari mai zafi da gigitarwa wanda sai da tayi luuu zata kife bisa gado yasa hannu ya Fizgota yana huci yace"Kai ne ko? kai kabasu Umarnin su tsaremin motoci ko? Toh daga yau bazaka kara saka atare motocin wani ba,balle motocin Malika malik..."Yafada yana fitar da hucin mganar bisa Fuskarta,

Itako Suman tsaye tayi,ayayinda jini ke biyo hancinta da bakinta saboda yadda marin ya gigitata,kalamanshi take son Tunawa,ammh kafin ta samu damar Sakasu Acikin kwakwalrta ya sake kifamata wani marin kamar Allah ya aikoshi wannan karon bai hanata Faduwa bisa gadon ba,ya barta ta Fada,rajab tana Dafe duka kumcinta saboda Taga gilmawan wasu taurari,bai barta tayi motsi ba ya sanya Kafarsa daya ya take mata dan yatsarta daya ya murje,sosai wanda sai da ta saka ihun azaba da kuka,Hannu  ya sa acikin aljihu ya kwaso kudi dollars ya watsamata afuska yana Fadi cikin Tsawa...


  _MALIKA MALIK...Sai na Rama..."!_ Kin Tuna don Ubaki ko sai nakara Tuna sar dake da duka?


"kin Tunda kakin da kika cima zarafi,..?kin Tuna kakin da kikace basu iya komai ba sai shaye shaye da yi mata Fyade,...?Kin Tuna sanda kika kirasu da Rubbish,..?


"kin Tunsa sanda kikace basu amsa komai ahannun mutane  sai na goro dana sigari,...?kin Tunda sanda kikace Basu da wani amfani akasarki,...?

kin Tuna...?

kin Tuna...?

Kin Tuna Hanyar Dutsenma zuwa katsina,Kin Tuna wani Saurayi da kika shararama mari,kuma kika sanar dashi haka..? Kin Tuna ko baki Tuna ba yanzu na kara Tunasar dake....?

Yafada yana kara murjemata yatsu,bayan ya zubamata manyan idanuwansa wadanda suka suka koma jawur saboda Bakinciki.

Malika data ga Lahira kusa tana ihun azaba ta Furta"Na.Na......Na TU....Tu..Nah....,"Tafada wani tsoro Na Shiganta lokaci daya.

_Ammh ta hanyar nuna min kauna da soyayyarku wajen Siyan *MALIKA MALIK* Akan Naira 200 kachal👌,ta wannan account Nombar, *0552179550 JAMILA UMAR GTB,sai ki Turo Shaidan biya ta wannan nombar *09069067488* ko kuma katin waya na MTN,shima sai ki Dauki hoton katin aturo kai tsaye ta wannan Nombar *09069067488* Sai kun zo ina maraba daku masoyana.._

*Karku manta da garabasanmu mai son Siyan Biyu KISHIN MATA,na HAFNAN,300 ne kachal👌shima zai iya Turo ta nombar bankin dana bada ko katin waya na MTN ta nombar saman dana bada, ko kuma kai tsaye ku Tuntubemu ta wadannan Nombobin domin karin bayani*...

07065481260..Ko kuma 09069067488



Shakira.

*MALIKA MALIK...!*
_(Sai na rama..)_

*ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT WɾƖTҼɾى ASSɷ📚*

*_Mallakar:Janafty_*😘


_Littafin *MALIKA MALIK* Na kudi ne ki biya akan Naira 200kachal👌ki turo ta account Nomba kamar haka 0552179550 *JAMILA UMAR GTB* bayan kin dauki hoton Sreenshoot din Transaction din,sai ki turomin ta wannan Nombar 09069067488,Ko kuma katin Mtn ta wannan Nombar 09069067488 shima kai tsaye bayan an dauki hoton katin sai aturo*_

*I think zan baku 12 free pages ne,so my real Fans,ku hanzarta yin Rigister kafin Arufe bodar banda ku*😘


  *10*


    ""Cikin gadara da isa yace.."Good,Nasha kin manta ne na kara Tunatar dake...,?

Yafada yana kallonta ido cikin ido,kafarsa ya dauke akan kafarta,wacce ya take,sai ya dorata bisa gadon,bayan ya saka takalminsa ya take mata hannu,Kara ta saki tana kokarin dauke hannunta,ammh ina ya take da karfi,saboda Mugunta sai ma ya dinja juya Kafar nashi,takalminshi na barazanar cire mata Fata hawaye take tana yarfe hannu,ammh ko digon tsausayinta baiji ba,illah cemata dayayi

  "U better Wipe ur tears yarinya,don kuka yanzu kifara,Bama ki fara shi ba,wlh don Alqawarin dana dauka sama da shekaru biyar,ina jiran ranar da zan Rama Abun da kikamin..."Yafada kafin ya dan dakata yacigaba da cewa"While,bani son batama kaina Suna ne,da kuma sunan Family na,ammh da Tuni na saka an dauko min ke,na yaga miki rigar dan Sauran mutumci data rage miki,domin baki da ita,ammh sai ki kaci darajan ni nasan darajan kaina,Na kuma san yadda Darajan mutumcina dana iyayena yake,dat why na nemi aurenki ba don ina sonki ba,sai don na Nuna miki aikin da kira yan Sanda da suna yi...."

Yafada yana kallon gefe kafin ya sauke kafarsa yafara taku yana fadin"kin ci sa"a banzo miki abuge ba ko?..Yafada yana kallonta kafin ya tsaya agabanta yana Fadin"Duk da haka Nayi miki da tsaraban dayan Hali kalli kigani.."Yafada daidai yana warware belt din wandonshi yana kuma cigaba da fadin"Yanzu zan miki fyaden da kikace,kuma da kakin yan sanda a jikina,,kinga ko gobe zaki iya bada lbrin Dan sanda Baida aiki sai yima mata fyade,Tunda yafaru akanki ko...?...

Yafada yana kallonta,gefe daya kuma yana cigaba da Zare belt din dake kugunsa,Malika dake kwance azaban hannunta,da kuma marin datasha bai saketa ba,taji wani tashin hankali baya tafara ja,tana kuka,duk Fuskarta tayi ja,batama iya matswan sosai saboda yadda ko"ina na jikinta ke rawa,Kallonta yayi bayan ya gama cire belt din ya dagashi yana kallonta kai tsaye ya kece dadariya yana Fadin"No.No.not now,plz karki tsorata Tun yanzu,ai bamu fara wasan ba,balle mu karkareshi.."

Yafada yana cigaba Da dariya karshen gado ta makure tana rawan jiki da baki take Fadin"Plz am srry,am very srry For my mistake,don Allah kada kamin Fyade,i prmise u ko nawa kake bukata zan baka,Nidai juz kayi hakuri...",Take Fada Tana hada hannu,bai saurareta ba sai ma kara sakamata dariya dayayi yana nunata yace"Ayyah Srrry am very srry ko? yafada yana kwaikwayon Muryanta kafin kuma ya koma ya hade rai yana Fadin"Ki Ada kalamanki Madam Malika,yau Babu Abunda zai hanani ban cika Ramuwana akanki ba,so ur better close ur mouth tunkan na Fusata nayi miki dukan mutuwa kan nayi raping dinki..."

Jin haka yasa tayi Shuru tana zubar hawaye,bude baki tayi tana kwararon ihun akawo mata dauki,da hanzari ya Zare takalmansa,ya dira bisa gado,ya kara dauketa da wani bahagon mari sai da ta kife bisa gadon,ta dauke Wuta na wasu mintina,gashnta ya damko ya dago kanta yana kallonta Kafin yace"Yau baki da ma cetonki sai Allah....Malik malik sai na rama..."Yafada yana watsar da ita gefe,kan tayi wani yunkuri ya bita ya danne yana Fadin"Nayi alqawarin yadda kika sauyamin rayuwa na rayu cikin Buri da zumar Ramuwa gareki,wlh nima nayi alqawarin adaren nan zan lalata miki dukkan Rayuwarki,daga yanzu an shafe babinki babu wanda zaki kara takawa da sunan tozarci,zan yaga miki mutumci ta hanyar da har Abada bazaki manta dani ba..."Yafada kafin ya damki gashinta kanta ya dago ta yakara makata jikin gado,kamar yasamu yar tsana,Malika naso tayi ihu ammh takasa,bai nemi taba mata ko"ina ba,illah daga

Please Login or Register in order to submit comment