Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Hakimi ya bisa da kallo yana mmkin sauyawar Sheikh da yawan lokaci kamar mai cin naman wahainiya yanzu zaka ɗauka yana da yara kusan biyar sbd yana yin kamalar shi, amma fuskarsa bata nuna shekarunsa ba kullum cikin kame ta yake.
Yana fita aka buɗe masa bayan mota, Umar-khan yaja Ishaq-Hakim da Saif-wazir suka shiga mota ɗaya sai airport. Zuwansu airport ɗin ya yi daidai da saukar jirgin har lokacin Sheikh na mota bai fito ba. Khalil Ahmad Sarki ne ya fara ɗakko daga cikin jirgin sai Mai martaba Ahmad sarki na uku ya shiga ɗakko cikin nutsuwa hannunsu riƙe da sanda, fari kyakkyawa da shi wanda zai iya yin shekaru wajan 65 da haihuwa. bayan sakkowar Mai martaba wani saurayi ya shiga sakkowa ganin saurayi ya sanya hantar cikin Saif-wazir juyawa, nan take kuma ya tuna da abin da idanun shi ke maza gizau. Zai iya yin shekaru 25 da haihuwa fari kamar mahaifinsa mai martaba har yari Mai martaba kyau da haske, Three-piece dinner suit a jinkinsa saɓanin Khalil Ahmad Sarki dake cikin shiga ta sarauta. Gaba ɗaya suka zube tare da gaida Mai martaba Ahmad Sarki. Khalil nata ware idanun ganin Sheikh can ya leƙa bayan mota ya ganshi zaune ya rufe idanun shi. "I expected to see you right here" Sheikh ya buɗe idanu ba tare da ya ce komai ba, cikin tsokana duk da Sheikh ɗin gaba yake da Khalil ya buɗe masa ƙofa yana faɗin "Ango kasha ƙamshi, Finally the Sheikh will get married, praise the couple's line" har lokacin dai Sheikh bai kula Khalil ba sai fitowa da ya yi daga cikin motar a hankali ya ƙarasa Wajan Mai martaba ya ɗan sunkuyar da kansa Mai martaba ya ce "Yau gani ga Sheikh tunda yaƙi zuwa inda muke" ya lumshe idanunshi tare da buɗewa ya saki murmushi wanda ya sanya kyansa fitowa sosai.
Sheikh da Mai martaba suka shiga mota ɗaya, Khalil ya shiga bayan motar su Saif-wazir Mai martaba ya kalli matashin saurayin ɗan na shi ya ce "El-bashir..." Wanda aka kira da El-bashir ya ware ido murya a sake ya ce "Mai martaba zan zo" yana faɗin hakan ya juya yana tsayar da mai texsi...

Abu kamar wasa ɗaurin auren Sheikh ya rage saura kwana uku cif. Har lokacin da Sheikh da El-bashir ba a haɗu ba, Sheikh ba manta da wata Yola baki ɗaya balle Auren da yake kansa na ƴar fillo. A ranar aka kammala gina Bankunan Sheikh na Lagos da Abuja, tare kamfanin sarrafa shinkafa an zuba komai da komai ranar buɗewa kawai ake jiran Sheikh ya saka sai kuma ɗaukan ma'aikata.
Yana kwance a bedroom ɗinsa dake gidan father ya miƙe da sauri kamar wanda aka tsikara yana sanye da embrodiery Islamic jallabiya a hankali ya shiga duba contact ɗin wayarsa abin kunya ko number Maimoon bashi da ita, number mother ya kira aka ɗauka cikin dry akace "Yarona ya akai?" Muryar Dr A'isha ta sanya ya kwaɓe fuska ta ce "Ya akai? Ya kamata nazo na saka maka albarka" numfashi ya sauwaƙe "Uhm Maimunatu fa?" Mamakin maganar Sheikh kai tsaye ba In-ina ta cika Dr A'isha da sauri ta ce "Sorry who am I speaking with?" Kashe wayar ya yi gaba ɗaya. Dr A'isha ta juya ta ce "Maimoon kije part ɗin Sheikh wani yana kira" "wani kuma Aunty?" Dr A'isha ta ce "haka dai na fahimta" Maimoon ta miƙe tare da saka hijabi tasan tana zuwa haka zata ci ƙaniyarta. A parlour ta same shi hannunsa riƙe da Black tea wanda ya aka saka zuba a ciki. Jikinta duk rawa yake ganin yadda ya tsareta da idanun ya zame idanunsa ciki rashin tsammani ya ce "Kinga Aljani ne?" T ɗaga idanu da sauri ta kalle shi ta ce "A'a Yaa Lee kayi haƙuri" ya share zan can tana da zaune sai da ya gama shan tea ɗin son ran shi can ya ce "ki nemi number yarinyar nan" sai kuma ya yi shiru ta miƙe tana faɗin "na fahimta" waje tayi kai tsaye ta nufi upstairs part ɗin father lokacin ya gama raba Invitation baki ɗaya "Daughter ya akai ne?" "Father number Anty Zahrah zaka bani mu fara gaisawa kafin tazo" father yaji daɗin haka sosai ya bata number Zahrah ya ce "Baku fara shirin bikin babban yaya bane?" Ta ce "Father anjima zamu saloon gobe mai zana henna zata zo tai mana" waje tayi da sauri ta koma part ɗin Sheikh tare da kai masa number Zahrah.

Zahrah na zaune with her best friends ana musu henna sbd anjima suna da event. Wayarta tayi ƙarar da sauri ta duba text ɗin data gani ya girgiza mata lissafi ta miƙe da sauri ta nufi bedroom ɗinta ganin haka ya sanya Surayyerh bin bayanta ta ce "Wai what's going on Zahrah looks so worried what's up?" Zahrah ta ce "na shiga uku Surayyerh kinji abin da Sheikh ya ce" Surayyerh ta amshi wayar ta shiga karanta saƙon Sheikh a fili.

_I agree to marry you, on one condition if you become a good woman like Hurul-in, idan na sameki a yadda ba zan taɓa a daren zan tsinke igiyar aure ukun nan..._

"Tab ga ƙoshi ga kwanan yunwa, yaya za a yi yanzu?" Zahrah ta ce "Ba wannan ba Zahrah cikin dake jikina shi ne matsalar, kuma zan iya zuwa ayi mini ɗinki yadda Sheikh ba zai gane cewa na san namiji ba" Surayyerh ta ce "Ina da shawara kawo kunne kiji" ta raɗawa Zahrah a kunne Zahrah ta ce "Wow wlh na ɗauka jakar ƙwaƙwalwa gareki yanzu ta ina zamu fara nema, Kinga dai yanzu kira ya saman urgent" Surayyerh ta ce "Deen?" "Mtwss kina da matsala tsakani na da Deen sai after married, muje" shiryawa sukai Surayyerh na driving mota Zahrah na baya har zasu shige cikin Abti America idanun Zahrah ya sauka akan ƙwaryar Kindirmo nan da na kwaɗayi irin na masu yaron ciki ya tasu mata cikin sauri ta ce "Stop the car Surayyerh" Surayyerh taƙi tsayawa da sauri Zahrah taja burkin mota "Innalillahi zaki kashemu Zahrah are you at of your sense?" Zahrah ta fita da sauri tana zuwa ta ɗauki ƙwaryar kindirmon ya shiga sha ba tare da tunanin daga ina ya fito ba, sai ta gama sha kwaɗayi ya faɗa ta kalli ƴar fillon wacce kanta ke ƙasa tana rusa kuka da iya ƙarfinta bata san ma Zahrah ta zo wajan ba ta ce "ke nawa ne kuɗin ki?" Ta faɗa tana yatsuna fuska, Halisa Danejo Rome ta kasa magana sai kuka a hankali Zahrah ta ce "ke dallah riƙe kuɗin ki mtwss" Surayyerh ta ce "Zahrah yarinyar nan kamar zatai daidai da tsarinmu" Zahrah ta kalli Danejo da kyau sai kuma ta saki murmushi ta ce "Ƴar ƙanwata lafiya kike kuka?" Danejo ta ɗago kanta idanunta ya yi jajir cikin kuka ta ce "Dadata ce zata mutu bata da lafiya" Zahrah ta ce "Ayyah ki daina kuka to" ta ce "To ai mutuwa zatai bani da kowa kuma" Zahrah da Surayyerh sukai murmushi Zahrah ta ce "Kina son ta samu lafiya kuci gaba da rayuwa da ita?" Danejo ta ɗaga kai da sauri ta ce "Ina so Aradu ina so" Zahrah ta ce "Good, zan kaita asibitin kuɗi" da sauri Danejo ta riƙe hannun Zahrah ta ce "Da gaske kike? Hamma Yabi yace zai kaita asibitin burni shi ne aka kashe sa" Zahrah tai alamar tausaya wa ta ce "Wayyo ni zan kaita zan kashe kuɗi sosai har ta samu lafiya amma da sharaɗi guda ɗaya idan kin amince" Danejo tai shiru alamar tunani da sauri ta ce "Wanne sharaɗi" Zahrah ta ce "Kinga tunda zan taimake ki nima ki taimake ni taimako na rana ɗaya nake buƙata shi ne madadin alheri da nayi miki" Danejo tai murmushi wanda ya sanya zuciyar Zahrah bugawa sbd kyan yarinyar ta ce "Na yarda zan miki taimakon Adda" Zahrah tai murmushi tana ɓoye jin daɗin ta, ta juya suka kalli juna da Surayyerh ta ce "Tom shikenan idan kina so na kai Dadarki asibiti ta samu lafiya nima ina so ki kwanta da mijina na rana ɗaya ranar da akai kaini gidansa zai amshi budurcinki a matsayin nawa....


*Last free pages*
_A nan na kawo ƙarshen free pages mu haɗu a paid group ga wanda suka biya, idan mutanan da suka biya basu kai 200 ba zan haƙura da sakinsa a whasap na buga shi zuwa kasuwa, ko kuma na sake shi iya AREWABOOKS.... Bugagge na takarda dubu ɗaya ne 1k... A whasap kuma mutum zai biya 500 (ɗari biyar har a gama labarin)... Ka tura kuɗin ka ta nan 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank. A tura shaidar biya ta wannan number 08119237616 ƴan nijar sun yi mini magana._

Sai mun haɗu a paid grp masoya💋❤‍🔥❤‍🔥 this time al'amarin daban yake salo wanda ban taɓa zuwa da irinsa ba.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On IDAN BA KE
avatar
al-kausar

4 months ago

Reply

Dan Allah ci gaba daga page 11 naga a page 10 ya tsaya Kuma kince akwai complete anan arewa books

avatar
taskar

4 months ago

Reply

Replying to al-kausar

sai dai ki saya littafin a wurin marubuciyar ga nambarta 08119237616

Please Login or Register in order to submit comment