Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzun nayi waje da ku da kaina, wawaye kawai, butulailu wanda basu san arziki ba, baku iya cin arziki ba, yo ina amfanin zama da masu mugayen hali irin naku."....Mtsss ta buga tsaki, aiko cike da baron kunya suka fita daga part dinmu, koda suka fita bamuyi maganarsu ba, muka cigaba da chatting din mu.
Koda su Momy suka dawo bamu gaya masu abunda ya faru ba, dan munyi alkwarin duk abunda akayi mana sai mun rama sai dai ayi abunda za'ayi, haka Baffah ya dawo shima bamu gaya mashi ba, kuma shi Mala din bai gaya mashi ba....Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, dan yanzun kusan kullun sai munyi fada da su Mala, kuma Baffahnmu bai taba gani ba, shidai yana zaune da Mala tsakani da Allah, ya maidashi a matsayin dan uwanshi.
Hutun Jsce ta ara muka haWa muka komarwa mu makaranta, ba dan raimu ya so ba, munsan dai mubar Momy da halin Mala, kuma mun lura Momy na bala'in tsoran Mala shiyasa hankalinmu yake tashe.
Tunda muka koma makaranta muka cigaba da yanda muke so, bamu da kunya ko kaWan, mun matsama S. S. 2 yi masu rashin kunya muke kamar ba gobe.... Idan mukaje mono ebo ruwa, har dambe mukeyi dasu, kuma zuga mu S. S 3 suke, mu kuma muka biye masu, muna yi masu yanda muke so.
Sosai muke abunda muke so cikin g.g.sandamu, taka kowa muke, amman kullun sai munje case a admin block, bugu ko mun sha shi, amman bamu dainawa, wanan karan ba class daya aka hadamu da Basma ba, ni D class aka kaini ita kuma Basma C class aka kaita, mu dukanmu class captain ne, a class din da aka bamu.
Tunda muka tafi makaranta Momy take fama da su Mala, dan ko abun ya wuce idan muke tunani, kullun sai Momy tayi ma Mala kuka, idan kuma ta gaya ma Baffah sai yace karya take mashi, ya lura so take ya kora Mala, kuma ba idan zai kori Mala, suna nan tare da Mala, idan ma zata fidda hassadar da take masu ta fidda.
Tunda taga yanda Baffah yace mata, bata sake gigin gaya mashi ba, bama ta gaya ma kowa ba, koda Aunty Fatima tazo matar Baffah Husaini ce, koda tazo taga yanda Momy ta rame sai da ta tambayeta abunda ke damunta, amman tace bakomai, kawai tana kewarmu ne, haka ta hakura ta kyaleta ba dan ta yarda ba.
Rayuwa na tafiya dan komai ya faru a g g sandamu, har munyi exams Win first third sannan muka dawo gida.
Koda muka dawo gida mukaga yanda Momy ta koma, sosai hankalinmu ya tashi, dan har sai da nayi kuka, ita ko Basma ba tayi wani kuka ba, dan cewa tayi duk abunda ya faru damu to Momy ce, tunda ta hana a gaya ma kowa, idan Baffah bai yarda da abunda muke gaya mashi, mai zai hana mu gaya ma Baffah Husaini? Amman tace ita aa karda mu gaya ma kowa, ai Allah yana tare damu, koda Baffah ya dawo shiryawa tayi tace ma Baffah ita ko ta tafi Abuja wannan karon gidan Baffah Husaini zatayi hutunta.
Ba dan Baffah yaso ba ya barta, dan shi baya so muna yi mashi nisa, abunda yasa ya barta dan yaga banda ni zata tafi ita daya zata, shiyasa ya barta yace a dawo lafiya.
Tunda Basma ta tafi Abuja nike karawa da Mala, dan nace bai isa ba, shima yace ban isa ba, dan ko na zamai mai arangaren bakin tulu nayi,na hanashi rawar gaban hantsi komai yake idona a kanshi.
Tunda ya lura da haka sai ya sake tako, amman ina cigaba da kiwonshi, koda ya sake lura da ina biye da shi, sai ya ajiye makaman yakin shi.
Ni kuma tunda na lura da haka ban sake shiga sabgar shi, a haka hutun mu ya kare, Basma ta dawo muka koma makaranta, koda muka koma makaranta bamu sake halinmu ba, wulakanci muke iri iri.
Dan ko har na gaba da mu basu san muna haduwa hanya dasu.
Dan sun san rashin kunya ce zamuyi masu, amman duk iskancinmu muna karatu sosai, haka akayi visiting muka ga Momy tayi kiba tayi kyau sosai kamar ba ita ba, koda muka tambayeta tace mana ai yanzun suna zaman lafiya ita dasu Mala, dan ko munga alama da ahira aka zo mana visiting, mudai munyi murna ne gaban Momy amman munsan ruwa baya tsami banza.
Munyi exams Win second third, muka koma gida kuma daga shi zamu dawo a bada shadows watan cin ubanmu ya kama kenan.
Tunda muka dawo gida Mala yake nan nan damu, mun i sakin jikin mu dashi, hakan baisa ya rabu da mu ba, dan ko sati daya mukayi gida Basma ta tafiyarta Abuja, dan ita yanzun ta tsani zaman gidanmu, tunda bata san Mala tace idan bata tafi ba komai zai ita faruwa.
Niko ina gida, kuma ina lura da duk wani tako na Mala ba tare da ya sani ba, haka hutu ya kare muka koma makaranta.
Tunda muka koma da sati daya aka bada shadows munci ubanmu, dan ba sauki akayi mana ba, ji mukayi da ma mun sani ba muyi wani abu wai shi rashin kunya, mun bugu iyakar buguwa, dan sai da Momy tayi magana ta tazo visiting taga yanda muka koma, hakuri mukayi har muka samu akayi exams Win third term muka koma gida zamu dawo S. S. 2,muma lokacin da zamuci uban yara yayi, dan harga Allah ba zani raugantama yaran makaranta ba....


*Last free page Domin samun cigaba sae kiyi subscribe https://youtu.be/oP9HIZhDPaA sanann kiyi screenshot ki turomn ta wannan numbers din 07034464517 08160508316 normal group kenan, idan kuma baki da halin subscribe sae ki turo #300,vips kuma #500 via account number 0777512438 access bank Jamila Abubakar Bello, kiyi screenshot ki turomn ta wannan numbers din 07034464517 08160508316*


Share pls=O



*,LNPfh8:Z\|~46jl" $ & (

 " $ hjlnbdfhH##$$$$>&@&))..
. .33::;;<<<<==>>V@X@`CbC DDDDRGTGJHLH4L6LLLLLLLLLLLLLLLMMMMMMMHMJM|M~MMMHMMMMMMMMNN&N(N*NHNJNhNjNNNNNNNNNOO(O*OdOfOOOOOOOPPPPRPTPVPXPxPzP|P~PPPPnQpQrQQQQQQQQQWWWW^\`\>]@]ggHgllllllHnJnLnNnPno
ooolrnrprrrtrxuzu|u~uvv w"w$w&w(wyy^|`|*,PR$&ҌԌ̏ΏЏ H (*,.XZʐ̐ΐ68:XZxzڑܑ8:tvԒ֒ "$&bdfh:H:<>@&(*,LN̥ΥLN8:< "$ƮȮ "xz46xz"$|~JL
bdTVH<>
FHJLprtv02@BJLnpr<>^`|~LNvxHx
<>@Bpr
xz>@xzDFJL.0>@,.

    tv@B  !!N#P#HP#R#T#V#X#Z#\################
$ $@$B$H$J$R$T$v$x$z$$$$$$$$$$(%*%,%^%`%b%z&|& 3333444L7N7 ::p<r< ?"?CCJJJnNpNHpNxZzZ|_~_ccddddddddddde e"e$eNePeze|e~eeeeeeeeeeefffffXfZf\ffffgg hhVhXhfjhjjjjjmmnnDoFossttuu&vH&v(vvvN{P{{{H|J||||~"$ np8:@BRT<>"$z|&("$468:dfhƣȣʣH2468:tvxz$&(^`bdprگܯVXrtdf\^^`NPZ\H"$rt02468:^`bd DFHz|~BD
  "       Hdfz|`b!!$$&&&$&&&(&((((x)z)|)~)+++++++,,:,<,b-d-f-~-------------. .".$.V.X.Z.\....406080:0H:0\0^0`0b011112343,5.57799
9X;Z;z?|?A|C~CEEEEE4H6H
K K\L^LOOZQ\QTTVVVXXX`YbYYYl]n]aaaaaaaaa(b*b,bdddlenepereeHeeffffffffg
g2g4g6g>g@gBgjglgnggggggg*j,j.j0jRjTjVjXjjjZl\lnnpprrrrrNtPt.u0u$y&yzz{{||jlFHZ\Ј҈؉H؉ډJLtvPRhj8:XZ>@PRz|~ޞ
 hj̠ΠР*,468`bdءڡܡ H 2468 "BDF68@Bܰް²IJܹ޹ ,.FHHJ:<jlTVdHdfNPh0,NPh:\~6l$ & (
 " $ jlndfh#$$$@&@&).
. .3:;<<<=>X@bCDDDTGLH6LLLLLLLLLLLLMMMMJM~MMMMMMMN(N*NJNjNNNNNOO*OfOOOOPPPTPVPXPzP|P~PPPpQrQQQQQQQWWWW`\@]gllllJnLnPn
oonrprrrtrzu|u~uv"w$w&w(wyy`|,R&ԌΏЏ *,..Z̐ΐ8:Zzܑ:v֒"$&&dfh<>@(,NΥN::< "$Ȯ"z6z$~L
ddV>
HJLrtv2BBLpr>`~Nx
 >@Br
z@zFL0@.
  vvB !P#R#T#V#X#Z#\############# $B$B$J$T$x$z$$$$$$$*%,%`%b%|&33344N7:r<"?C>J>JJpNzZ~_cddddddddd e"e$ePe|e~eeeeeeeeffffZf\fffghXhhjjjmnFostu(vvP{{J|||~$p:BT>$|($688:fhȣʣ468:vxz&(`bdrrܯXtf^`P\$t2468:`bdFH|~D "   f|b!$&&&&&&(&(((z)|)~)+++++,<,d-f---------- . .".$.X.Z.\...6080:0^0`0b01143.579
9Z;|?>A~CEEEE6H K^LO\QTVXXbYYn]aaaaaa*b,bddnereefffffff
g4g6g@gBglgnggggg,j0jTjVjXjj\lnprrrrPt0u&yz{|lH\҈ډLvRjj:Z@R|~ jΠР,68bdڡܡ48"DF8BްIJ޹.HHJ<lVfP/ 0/ =!"#$%1hSummaryInformation(`DocumentSummaryInformation8*XXXX

 !"#$%&'()+,-Oh+'00 hpv

(Infinix X6511BInfinix X6511B@@Я~@Я~ WPS Office^`^Normal d,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`f Table Normal :V 4
l4a OJPJQJ^J(k`(No List mtMg :xP#pN&v:0e؉ dxyz{|}~@&LOWy.&:dB vB$>Je|8r&& .EfrjHmtR0g*Ax Times New RomanTimes New RomanCSymbolSymbol?& *Cx ArialArialG&@ CalibriCalibri;z(SimSun[SO[
Cambria MathCambria Math h.S.S!!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0)$P'*p2! 0( 
>
3 ?#" @
՜.+,0 PX` hpx  

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment