Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabbatar d
alkairi in rabontane,saidai tayi alkawarin bazata tari abba
d maganarba har sai sun daidaita kansu . Karfe 3:30am
yaya kamal ya iso cikin gidansu, bayan sun gaisa d mama
taimasa barka d gama karatu lafiya yanufi dakinsa toilet
y fada yai wanka zaifito Kenn, yaji kiran sallahr laasar
saida yai alwala sannan y fito, yagabatar d sallahr dan
acewarsa baxai iya zuwa masallaciba ya gaji sosae,byn y
idarne ya haye gado d niyyar baccin, jin shuru yayi yawa
b alamun yaya kamal Zai fito yasa sumy tashi ta nufi
dakinsa,knocking tayi lokacin ya fara bacci taji shuru
saida tai knocking sau uku sannan yai magana d cewa
yes, shiga tai taganshi kwance baida alamar fitowa, ta
karyar d murya tace haba yaya kasan cewa nashiryama
dishes fa inacan inata jiranka a dining amma saika
kwanta, dan tabe baki yayi azuciyarsa yace wai yarinyar
nan metake nufi dani tafa dameni idanma,take takenta
sona takeyi nikuma banida raayin aurenta,jin yayi shuru
baice komaiba ne yasa takara magana sannan yace Ok
yanxu dai zan hutu ki kawomin abincin nan idan n tashi
saina ci ko? Aa kayi baccin anjima inka tashi na kawoma
saboda akwai wata magana d zamuyi yace no probs ya
juya yaci gaba d baccinsa, ganin da sumy tayi baida
lokacinta ne yasa tajuyo cikin fishi ta nufi dakinsu. Bayan
y tashi dg baccin sumy ta kawo masa abincin
dakinsa,byn tayi servin dinsa ne ta janyo stool din dake
gaban dressing mirror ta zauna tana kallonsa yanaci,
saida y gama tace yaya kamal yace na'am sai kuma tayi
shiru bata kara maganaba, ganin tayi shuru ne yace
ehim yanaji kinyi shuru kuma,cikin siririyar murya tace
gaskiya yaya kamal kana birgeni zuciyata tana cike d
tunaninka kullin dashi take kwana t tashi tana muradin
kasancewa a cikin taka ina roka mata alfarma ko zata
samu bigire? (Nikam yau naga tsantsar rashin t ido agun
sumy)shiru yaya kamal yayi ganin baida niyyar bata
amsa yasa tace yaya kayi shuru,dago kansa yayi y kalleta
yace kije zanyi tunani,marairaicewa tayi tace tinani
kuma yaya yace eh karki damu,jin yace karta damune
yasa taji kwarin jikinta,mikewa tayi cike d hope taimasa
sallama ta fito. Kwana biyu a tsakani sumy taji shuru
yaya kaml baice mata komaiba, shiko tin randa taimasa
maganr ya manta dan a gurin d taimasa nan ya
barta,sake sumunsa tayi ta tareshi d mgnr ya bata amsa
da cewa yana d wadda yakeso,tinda y fada mata haka
farinciki ya kaurace a fuskarta b abinda zuciyarta take sai
kuna da danasanin karya billenta d tayi dan vata taba
tinanin zai watsa mata kasa a idoba. Iya kokarin yaya
kamal yayi wajen ganin y bayyanawa sarah son d yake
mata amma y kasa sabida kunyar d yakeji dan duk randa
yai yunkurin fada mata sai ya kasa haka y hakura yaci
gaba d addua Allah y kawo masa mafita d saukin
lamarin. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha
Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda
n Baseera.* *_Ayushailiasu.blogspot.com_* Page 176 to
180 *Bayan wata daya* Abbane zaune a palo bayan
sallah magriba y tara iyalinsa mama na daga gefensa
axaune,gyaran murya yayi yace abinda yasa na taraku
wata muhimmiyar maganace zanyi dan haka kowa
yabani hankalinsa nan ya saurareni,kallon kamal yayi
yace kai kamal tinda Allah yasa kagama karatunka
service ne ya ragemaka to zaka fara zuwa kasuwa dan
akwai wani shago sabo d na bude yanxu haka anzuba
komai zaka ringa zama acikinsa dan bazakaita zama a
gida kamarka ba,wani dadi kamal yaji yaimasa godiya
sosae mama itama tayi godiya. Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 15 Abbane y cigaba
d magana yace, sannan kuma yadace ace kana d iyali
dan haka idan kana d wacce kakeso ka fadamin? zarrr
kamal yaji ajikinsa wata zuciya tana cewa kawai kace
sarah kakeso ,candai y dake ya kalli sumy y kauda kai
yace aa abba babu,wani mugun kallo sumy ta watsa
masa lokacin d suka had'a ido aranta tace lallai ma yaya
kamal ni zai dizga tai k'wafa,batare d abba y sake yiwa
kamal magana b ya kai duban sa ga sarah yace, sarah
kema tinda kingama makaranta kuma ka'idar gidana dg
secondry baa cigaba d karatu dan haka kema idan kina d
wanda kikeso ki fadamin,tsuru tsuru sarah tayi tana raba
ido azuciyarta tace inason mahmoud amma nasan yaya
kamal yana sona kin fade yayi dan haka nima cewa zanyi
banida kowa Allah yasa abba y hadamu aure saida t kai
karshen tunaninta kanta n sunkuye tace babu
abba,hamdala g Allah abba yai ganin burin d yadade
yana son ya cika zai cika, dan da ace kamal ko sarah
suna da wanda suke so da baxai musu doleba dan son ya
cika burin zuciyarsa,cigaba d magana abba yayi yace
tinda dik cikinku babu wanda yake d masoyi kamal ga
sarah nan tinda itama tagama secondary ku daidaita
kanku y kare maganar yana nunashi d hannu, duk
cikinsu b wanda yai magana saidai zuciyoyinsu cike suke
d farinciki, mamace t nisa tace Allah y daidaita su, abba
yace amin kuma sati n baku,idan daya yaga d matsala
bayaso y sanar dani dan banason abinda za ayi ya janyo
matsala dg baya,yana kaiwa nan yace kutashi kuje Allah
yai muku albarka, kansu a kasa sum sum suka tashi
kowa y nufi dakinsu,wai wazai gane min sumy d tacika
kmr t fashe. Gyara zama mama tayi ta kalli abba tace
alhaji gaskiya kayi dogon tinani da kai tunanin hada
auren nan, dariya abba yayi sannan yace wllh hajiya a
iya tunanina banga wanda zan aurawa sarah hankalina y
kwanta ba sai kamal da ace abdullh shine gaba d kamal
dashi zan aurawa sarah,mama tace ai da kamal d abdallh
duk dayane alhji yace hakne dan nafison wanda zai kula
d ita y nuna mata gata bazai wulakanta taba,yar dariya
mama ta saki tace ai insha Allah kamal yaron kirkine zai
riketa d amana abba yace amin Allah ya daidaita
tsakaninsu karsu bamu kunya,amin mama tace saidai
mu yita addua Allah y tabbatar mana d wannan abu d
alkairi yace amin. Wannan rana kwanan farinciki masoya
biyun sukayi, amma bangaren sumayya abin baxai
faduba dan ni kaina banga fuskar rabar ta bama balle n
nado rahoto sai hakura nayi. A wanna daren sarah ta
yanke shawarar datse alaka d mahmoud, zata fadamasa
abbanta yai mata miji kuma y zamo dole tayi mishi
biyayya ,nikam nace dama kinsan kawai kina rage zafin
soyayyar yaya kamal ne d shi, lolllll *BADAI KAFI SONTA
BA* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa
Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.*
*_Ayushailiasu.blogspot.com_* Page 181 to 185 Toh fa
akuyoyin d'aure ansamu sake wato sarah d yaya kamal
soyayya tsantsa aka finjima nunawa juna cikin kwana
biyu rak soyayya tayi nisa inka gansu suna xaune suna
hirar love ka rantse shekararrune a harkar. D yamma
suna xaune a farfajiyar gidansu suna hira ne sumy t
kawo kai zata wuce, wata dariya d taga yaya kamal ya
sakarwa sarah wadda tin sanin d sumy tai masa bata
taba ganin yayi irin taba sai yau,batasan duk acikin love
bane, tsaki tayi, aranta tace *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng*tare d
yin k'wafaa ,ashe abinda ta fada din y futo fili ,A firgice
sarah ta juya dan ganin mai fad'ar wannan muguwar
kalmar d ko amafarki bata k'aunar tasake jinta,ganin
sumy tayi a tsaye fuska a daure d sauri sarah tace A
uxubillahi minash shaidanir rajim gami d dafe kirjinta a
ranta tace me sumy take nufi? Ganin tsoratar da sarah
tayi ne yasa yaya kamal cewa d ita lafiya dear naga kin
tsorata ko wani abin tsoron kika gani? Itadai sarah d
hankalinta rabi b ajikinta yake b tace masa ba komai
gami d murmushin yake sukaci gaba d hira. Mahmoud
ne ya aika aimasa sallama d sarah,bayan ta fito sun gaisa
ne take sanar dashi abbanta yai mata miji dan haka yayi
hakuri ta kara d cewa ina sonka saidai baxan bijirewa
zabin iyayena tinda dama mahmoud baisan matsayin
sarah a gidanba ya dauka yar gidance, babu irin abinda d
mahmoud bai fad'awa sarah b akan son d yake mata
amma tace sam bazata bar zabin iyayenta haka sukai
sallama ransa a dagule. *Bayan kwana goma* Ganin
shak'uwar da sarah da yaya kamal sukayi ne yasa abba
bai k'ara tuntubarsu batun son jubansu b kamar ydd
yace idan sati yayi zai sake tambayarsu yaji sun daidaita
kansu dun, dan mama ta shaida masa suna son
junansu,haka yauma y kara tarasu a palo kamar wancan
lokacin ya tambayesu sun aminta d juna sudai basu
bada amsaba tinda hadisin Annabi SAW yace shurun
budurwa shine amincewarta,haka y kara karfafawa abba
guiwa take y sanya ranar biki wata biyu. Shirye shiryen
biki abba d mama suka shigayi duk abinda y shafi uba
abba ya dauke nauyinsa hakama abinda uwa xataiwa
yarta mama t dauki nauyinsa wannan shi ake cewa
tuwona maina,abba yaje dangin baban kamal ya sanar
musu d maganar aure sunyi murna sosae d adduar Allah
y sanya alkairi,shawartar mama yai d cewa yadace
afadawa baban sarah,tinda abba yasan shi shine dai
baisan abbanba dan tinda sarah t nuna musu gidansu
abba yakan dan zagaya yana tuntubar mazauna unguwar
saida y tabbatar d lallai nanne gidansu kuma shine
mahaifinnata, shawara mama ta bashi d karya fadamusu
sabida sharrin ammi zai ta bibiyar sarah muddin taji
labarin aurenta, tabbas abba y yadda d shawarar mama,
bai sanar d dangin sarah b. Takowane bangare shiri yai
nisa ana saura sati biyu bikine aka kawo lefen sarah dg
dangin mahaifin kamal, abbane y hada lefen amma
yakaiwa dangin mahaifinsa sukawo dan basu girma d
daraja ,hakika suma sunyi murna d irin karamcin d abba
yake musu bai wulakantasuba dan suna matsayin
talakawa, lefe nagani n fade aka kawo akwati takwas
kwanne cike yake d kayayyaki daban daban. Ango d
amarya kowa y gama shiri rana kawai suke jira duk
wanda sukasan xasu gayyata sankai masa invitation card,
su sury m sun gayyaci wanda zasu gayyata.mama Kuwa
tinda aka tsaida ranar bikin t fara gyara amaryarta Ana
saura sati daya biki aka fara gyaran amarya, haka sumy d
surym baa barsu a bayaba wajen gyara nasu jikin duk d
sumy na bakin ciki d auren. Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 16 *BADAI KAFI
SONTA BA* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by
Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.*
*_Ayushailiasu.blogspot.com_* Page 186 to 190
Kasancewar ranar juma'a ake daurin auren yayan abba
bayan sallahr jumaa sannan rabar asabar a kai amarya,
haka wannanma aka saka batare d an canja b,tin ranar
talata gidan alhji yusuf yadau haramin biki dangin kamal
bus guda sukayo maxansu d matansu, dangin hajia
rukayya wato mama itama sunxo kwasansu d kwarkwata
, ya'ya'n abba da suke gidan miji suma baa barsu a baya
b sunxo, damuwa sarah t shiga ganin b kowa nata d yaxo
a bangaren amarya, ganinta b walwala yasanya mama
janta daki take tambayarta lafia, sanar d ita tayi kawai
tina ummanta tayi d tana d rai d da ita xaayi, dakyar
mama t lallasheta tadan saki jikinta. Yau takama ranar
alhamis inda amarya d k'awayenta sukai walima a
farfajiyar gidan kasancewarsa mai yalwa,iya haduwa
amarya tayi,tsadadden material tasa golden ammasa
ado brown colour,takalmi hill tasa tarike purse duk
brown colour, decoration dinma kalar kayan d tasaka
akai a gurin d xata zaayi occasion din, iya hadu ta
hadu,tsararriyar walima akai inda aka gayyato manyan
malamai dg hukumar hisba,sun zarara hadisai d ayoyin
akan hakkin miji akan matarsa d hakkin mata agun
mijinta dan anan najiyo wasu hadisai dasuka raxanan
duk iya biyayyar d mace takewa mijin ta sai manzon
Allah SAW yace *"Da ace dg kwakwalwar mijinki zuwa
kafarsa akwai wani gyambo da yake xubda ruwa mai
wari d doyi d jini, sai matar tasa bakinta ta lasheshi to
lallai bata biya hakkin aurba."* yakara fada *" Da mace
tasan hakkin mijinta d yake kanta da tasa kuncin
fuskarta ta goge kurar da take kafarsa."* y kara d cewa
*"Duk matar d ta cutar d mijinta d harshenta Allah baxai
karbi aikinta n farilla ko n nafilaba mai kyau harsai y
yarda da ita koda ta axumci yininta ta tsayawa darenta ta
'yanta kuyangu ta bayar d zababbun dokuna saboda
Allah takasance itace farkon wadda zata fara shiga wuta
haka shima mijin idan y kasance azzalumine agareta."*
Hakika wad'annan hadisai sun razanani kamar yadda
suka razana sarah d zata taka matakin aiki dasu, dan hk
mata mudage d aiki ja agabanmu sai munyi
takatsantsan, Allah y datar damu amin.Haka akaita
lecture mai tsuma jiki d zuciya agurin walimar,bayan
angama akaci akasha b karya walimar t hadu dan t
burgeni naci burin ranar bikina irinta za'ayi. Washe garin
d akayi walima wato jumaa bayan an idar d sallahr
jumaa aka daura auren *KAMAL DA SARAH*akan mafi
karancin sadaki, inda abba yai waliccin sarah,kawun
kamal kuma dg bangaren mahaifinsa yaiwa kamal
walicci, an daura auren akan sadaki naira dubu hamsin
lakadan b ajalanba,daurin auren y samu halartar
manyan yan kasuwa d maaikatan gwamnati haka abokan
kamal suma baa barsu a bayaba wjn halartar daurin
auren. Bayan angama daurin auren anyi reception an ci
an sha anyi hani'an sannan kowa y watse. Ranar asabar
hajiya rukayya tasha kan shagalin yinin biki itama inda
yan'uwa d abokan arxuki suka samu halartarsa. Misalin
karfe 5:00 na yammane aunty maimuna wato babbar
ya'r abba ta umarci sarah dataje tai wanka dan karfe
8:00 xaa kai amarya, sarah daketa faman kuka tinda aka
daura aure ido yai jawur jiki a sanyaye ta mike t shiga
toilet, bayan tafito ta shirya mama tasa aka kirawo mata
ita, wani abu a kofi shi b madarab shi b kunuba b kuma
nono ba,naga mama t bawa sarah tace ta shanyeshi haka
t kafa kai tana sha tana yamutse fuska har tashanye.
Bayan anyi sallahr magriba abba yasa aka kira sarah d
kamal y tasasu a gaba yayi yana yimusu fada da jan
kunnen su akan su zauna lafiya karyaji karya gani sannan
suyi hakuri d juna, mama itama ta kara yimusu fada
sannan y sallamesu. Karfe 8:02 n dare motocin daukar
amarya suka iso, wata hadaddiyar mota naga ansa sarah
aciki tanata kuka, niko nace gobe d safe rasss zamuzo
musameki b alamar kukahaka akaita shiga sauran
motocin sai gidan amarya. Misalin karfe 9:30 n dare
ango y shigo d abokansa guda biyu bayan anyi siyan baki
kamar yadda alada t tanada , nan sukai adduar zaman la
[12/8, 8:51 AM] Ayusha iliasu: *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng*
*Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.*
*Dedicated to Abeeda n Baseera.*
*_Ayushailiasu.blogspot.com_* Page 196 to 200 _*LAST
PAGE*_ *~AFTER FIVE YEARS~* Sarah ce dauke d wani
tumbulelan ciki wanda lokitoci suka tabbatar d cewa
2wins ne acikin sa maza,cikin shiga ta alfarma ta jero
'ya'yanta mata guda uku *Naufaliyya,Nabwiyya d
Naubiyya* duk kusan kansu daya gwanin ban sha'awa
daga gefenta kuma kamal ne shima yasha hadaddiyar
shadda y sabe babbar riga a kafadarsa t hagu,jerowa
naga sunyi sun nufi motarsa d kansa naga y budewa
sarah front seat tashiga haka yaranma y bude musu
gidan baya sannan y xagaya y shiga ya tada motar,
atakaice bansan inda suka nufaba dan hk nima n tada
tawa akwalar motar nace muje zuwa tinda abin ba
notice balle gayyata. Binsu nake tiryantiryan banyi
auneba naga kamal y karkata kan motarsa wani layi,
tinani nashiga yi anya na taba shiga wannan unguwar
amma a iya tinanina n kasa tina gurinwa naje,ina tsaka d
tunani ban idashi b kawai naga kamal yai parkin a kofar
wani gida tini kwanyata (brain )t tinamin OOOhh!!! gidan
su sarah ne ashe,ganin fentin gidan y jeme ba kamar
sanda mukazo dasu abba b sharrrr dashi shiyasa ban
gaskata b saida n fito nai tozali d malalen sumintin kofar
gidan sannan na gaskata,futowarsu kamal d yaransu yai
daidai d fitowata nima, hada idon d mukai d kamal y
dokon uwar harara dan b shegiyar harara bace d
ubanba wnn can n tsinkayi muryarsa yana cewa d sarah
maman Naufaliyya kinga waccan Ayushan mai nacin
tsiya saida t biyomu y karasa mgnr yana nunani d yatsa
cikin mamak sarah tace ikon Allah waya sanar mata
zamuzo nan yace ohoo niko nace kwasantata kwasan
zanin daura mata dan tabe baki kamal yai yace gayyar
sodi saiki taho ai amma a xaure zaki tsaya nace naji dai
muje d murnata n bi bayansu muka shige cikin gidan.
Rakabewa nayi a saro ina leqensu suka shiga ciki,suna
shiga sarah tai toxali d abbanta yashe a wata karaunin
tabarma duk t gutsitstsire yai kashangararai yana wani
nishi atakaice dai rai yazo gargara ko ince rai kwakwai
mutu kwakwai, d hanzari tana tura ciki ta karasa gareshi
ta rungumoshi,daga ido yayi yace wace? Cikin kuka tace
sarah ce abba, sarah! sarah!! saida y maimaita sau uku
sannan y fashe d kuka yace dama kina raye sarah? tace
eh abbana ina nan d raina harma nayi aure mamakine y
kamashi yace aure? tace eh ko gaisawa basuyiba ta
kwashe labarin abinda y faru tindaga fitowarsu dg prison
har kawo yanxu sannan tace g mijina d yayana kuma
cikin kuka abban nata yaita samata albarka d neman
gafararta tace ta yafe masa, tambayrshi ammi d rufaid
tayi yace ai bilki taga sakamako tun a duniya dan hauka
takeyi tibiran itace kan waccan bola itace cikin waccan
kwalbati taxama mahaukaciya ita kuma rufaida tayi aure
ashe mijin dan giyane yai mata dukan tsiya ya sakota
yanxu haka ta fada yawon karuwanci, innalillahi w inna
ilaihir rajiuna abinda sarah d kamal suka furta kenannan
hardani d nake rakabe,cigaba Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 17 d magana
abbanta yayi gami d kamo hannunta yana shafawa yace
sarah ki yafemin abinda y faru a baya ba laifina bane duk
sharrin bilki ne yasanya na tozartaku gashi yau kece cikin
wannan gatan, Allah abba na yafe maka Allah y yafe
mana baki daya,amin yace gami d kalmar shahada yana
rufe bakisa y mutu,kasancewar umman sarah a
hannunta ta mutu yasa tasan mutuwa kawai ji mukai
sarah tace innalillahi w inna ilaihir rajiuna kullu nafsin
zai'katul maut. *ALHMDLLH!* *ALHMDLLH!!*
*ALHMDLLH!!!* *KULLU BIDAYAH NIHAYA* Yan uwa
anan n kawo karshen wnn littafi mai taken *BADAI KAFI
SONTA BA* ina fatan zamuyi amfani d darussan d ke
cikinsa, dan munji ydd karshen mai bin boka tana asiri
karshe kanta y koma, km yar d akebin bokan akanta a
cusa sonta a xuciyar uban g halin d tafada,wdd akeyi dan
ita km ga ydd allah y daukakata. *GODIYA* _Dukkan
yabo d godia sun tabbata g kwal,tal,rak,tilon sarki gwani
buwayi gagara misali wanda bai haifaba km ba'a haifeshi
ba tsira d aminci su tabbata g fitila mai haske mai
haskakawa tsani abin takawa zuwa g mataki mai garma
wato Annabi Muhammad SAW .Godiya dolece g babban
sarkin da yabani ikon kammala wannan littafi_ *BADAI
KAFI SONTA BA* _Ina roka Allah y shafe mana
kurakuranmu ya bamu sakamako mafi cancanta g
daidaidin d mukayi._ *Bani d tamkar ki Yar uwa, kanwa,
qawa, abokiyar shawara, Allah y barmu tare HAWWA
SALEH* *jinjina gareku marubuta* Earhart tsafe
Humaira B melody Aneesa A. R Huwailart Herwwerh
jidda AKA Hapsart rano sadnas fertymerh zzahra umma
yahya Mmn mahbu ummi hnbali Manshat faxy Farah
muku jinjina, *D sauran d ban anbaci sunayenku b, ina
Mai Adduar Allah y karemu daga sharrin mahassada*
*Godiya t musamman gareku* Hafsat iliasu Hajara iliasu
Musa iliasu Amina iiliasu Asmau lilasu *lna tare d ku har
kullum* Hawwa saleh Ummu abdulhi Qawas mmn
afeefa Bestyna fatyma Aisha Iliasu bauchi Abeada n
basira( kunfi kowa bibiyar littafinnan) Princess xuhra
Neenerh Ummylolo Rashida Xynor *Mu hadu a littafina
n gaba Mai suna Yar boko*lov u oll TAMMAT
BIHAMDULILAH A BA DAI KAFI SONTA BA
A story by Hauwa Saleh
Written by Ayusha iliasu
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment