Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daci saida n gama natashi n mikawa mai wnke
wnken kwanon takarba, bakin famfon gurin n karasa n
kafa kaina nasha ruwa sannan naimata godiya, na juya
zan tafine naji wannan maigidan yana cewa ke yarinyar
nan nidai banjuyaba saida yasa mai wanke wnken
tabiyoni ta kirana. Karasawa mai gurin d yake tsaye n
rissina na gaidashi d mamaki ya amsamin yazata ko
mahaukaciya ce, tambayata yashigayi meyasa na shigo
masa gida nan na zayyanamasa labarina ya tausayan
sosae saida ya zuvar d hawaye,lokacin da namike zan tafi
y hanani tafiya, gurin matansa y kaini suma sun tausaya
min, take yaiwa mai wnke wnken umarni da muxauna
tare a dakinta, ta amsa mada d to alhji batare d tamusa
nasaba. *_Ayushailiasu.blogspot.com_*
Ayushailiasu.blogsopt.com Ayushailiasu.blogspot.com
Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com
Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com
Ayushailiasu.blogspot.com Ayushailiasu.blogspot.com
[12/8, 8:51 AM] Ayusha iliasu: *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng*
*Written by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.*
*Dedicated to Abeeda n Baseera.*
*Ayushailiasu.blogspot.com* Page 86 to 90 Rayuwa mai
cike d jin dadi d nusha d annashuwa n tsinci kaina a
gidan wannan alhjin,duk safiya zanje n gaidashi d
iyalensa sannan nadawo gurin iya ladi (mai wnke wnken
gidan) na tayata aikace aikace idan tana wanke wanke
zan mata sharar gidan sannan naje na tayata
daurayar,sbd yawansa bata gamawa d wari,hk dai zanta
taimaka mata d wasu ayyukan d tasaba yi sbd dadin
zaman d nakeji d ita, bata taba yimin iyaka akan kayanta
ba ko me zai tabashi kaina tsaye, suko matan gidan dg
gaisuwa bana kara komawa gurinsu sai wata safiyar dan
gudun fitina ko janyo magana shiyasa bana komawa.
Haka yaran gidan muka saba dasu sosae dayake a gurin
iya ladi suke wuni in sundawo dg makaranta inko kaga
sunbar dakin iya ladi saidai malamin d yake musu lesson
ko wand yake koya musu karatun addinine yazo amma
haka zamuyita wasa d dariya dasu suna bani girma yadd
yakamata, haka idan naji suna karatun kur'ani sun fadi
wani gurin b daidaiba zan gyara musu har t Abdullahi
Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me
09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 7
kawo suna cewa n biya musu, haka zan karanta musu
har sai sun iya shi kanshi malamin mamaki yadda suke
iya karatuna nan danan yake b kamat shi dazaita
nanatamusu b kafin su iya,alhji d matansa b karamin jin
dadi sukai d hakanba. Ranar weekend d safe naje
gaidasu kamar yadda nasaba kullin, bayan mungaisa ne
alhjin yake cewa na baro dakin iya ladi dawo cikin gidan
d zama km lokacin yake tambayata ajina nawa km wace
makaranta nakeyi dan yanaso zai kaini makaranta,na
fadamasa ajin d nake d sunan makarantar yace insha
Allah monday mai zuwa zanfara zuwa , godiya nashiga
yimasa b kakkautawa harsaida yace ya isa haka tamkar
yar d yahaifa y daukeni. Haka zamana yaci gaba d
kasancewa cikin iyalin alhjin cikin jin ddi, ashe sharrin
ammi bazai daina bibiyata ba katsam watarana nawayi
gari yaran gidan suka fara min rashin kunya tafi tafi takai
gasuna zagina batare d naimusu komaiba, tin iyayensu n
tsawatar musu har suka daina tsawatar musu ya zamo
suma d kansu zagina suke d hantara ta b yadda zanyi
saidai nai hakuri naita kuka, itama iya ladi idan taganni
nafito waje ina kuka ko kallona batayi balle ta tambayeni
dalilin kukan d nake, gori d cin mutunci kuwa ba wanda
matan gidan d yayansu basayimin saidai in shiga daki
naita kuka, amma duk wannan abun alhajin baisani b
km ban taba tararsa nafada masaba sbd nasan duk
sharrin matar ubane yake bibiyata b laifinsu bane. Wata
rana d daddare alhajin bayanan ina zaune a daki ina
tunanin kuncin rayuwar d nake ciki ne naji an turo kofa
anshigo ko sallama babu daga kai nai dan ganin waye
muka hada ido d matan alhji komar d kaina nai kasa naji
sun fincikoni sun rufeni d duka batarr da nasan laifin d
naiba, saida suka gama dukana sannan suka koroni waje
suna cewa n barmusu gidan b irin hakurin d banbasuba
sukaki hakura suks dankado ni nafadi d sauri n mike
nacigaba d basu hakuri amma sukaki har kofar gida suka
rakoni bayan nafito inaji suna cewa mun huta d masifa
suka sa sakata, kuka naci gaba dayi ganin babu mafita
gashi lkcn karfe 10:30 tawuce n dare ne yasa nace
innalillahi w inna ilaihir……………… wannan itace duniya
dama? Haka ashe dama duniyar take? Inata tambayar
kaina ina kuke, ganin dare na karayine yasanya na nifo
hanya nafito titi naketa tafiya batare d nasan inda zani ba
shine ka ganni ka tsaya,lokacin d kace n shigo motarka
naki ne dan na gwammace n shiga duniya dan nasan
kaidin kishiyar uwa bazai daina bibiyata duk inda naje
zaa koreni,amma ganin k takuran ne yasa nashiga har k
kawoni nan gidan naka. Sautin kukane ya cika palon
baga hajiya b baga alhi baga su sumayyaba ba gani
ayusha b balle uwa uba sarah d take fadin dan Allah
karku koreni. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by
Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to
Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page
91 to 95 B wanda y kara magana tsawon wani lokaci a
palon, alhji yusuf yana son yai magana saidai ko yayi b
wanda zaiji sakamakon sautin kukan d ke tashi haka y
hakura har tsawon wani lokaci, jin sautin kukan y sarara
ne y sanya alhji yusuf yin ajiyar zuciya gami d gyaran
murya yace hakika sarah kina cikin kuncin rayuwa
amma nayi miki alkawarin zan taimakeki kmr yadda
Allah y taimakeni kuma xan rikeki gwargwadon yadda
Allah yabani iko zan rikeki duk tsanani baxan bari kibar
hannuna ba dan haka kiyi hakuri ki share hawayenki zan
zame miki uba ,ga hajiya nasan zata rikeki tamkar yar d
ta haifa dukkan wata dawainiya d uba zaiwa yarsa nadau
nauyi saidai nai fatan Allah ya dafamin kuma ya cika min
burina akanki, amin hajiya tace, wani farinciki ne ya
kaiwa zuciyar sarah ziyara da batasan lokacin d ta taso
takaraso inda alhji yusuf yake xaune b,durkusawa tai daf
dashi ta shiga kwararo masa kalmomin godiya cikin kuka
wanda ita kanta baxata iya hakikance na meyeba. Duk
mutanen d suke palon kasa maga sukai b abinda sukeyi
illa jimamin labarin sarah, maganar d alhji yaci gaba
dayi ce ta dan dawo musu d hankalinsu kanshi lokacin
daya nuna hajiya d hannu yace hajiya g amanar sarah
nan na dankata a hannunki daidai da rana daya kikaci
amanarta amana zata ciki kuma kisani Allah bazai
barkiba, hajiya tai murmushi gami dacewa insha Allah
alhji zan riketa amana kamar yadda kabani kuma kamar
yar da nahaifa saidai katayani da adduar Allah ya bani
iko, alhjin ne yace to Allah yabaki iko gabadaya sukace
amin,kauda dubansa yai kan sumayya d surayya yace
kukuma g sarah nan inason ku dauketa tamkar uwa daya
uba daya banda nuna banbanci banda fada kuma ban
yadda wani ya tason da abu kwaya daya dg cikin labarin
da tabamuba, kuma wallahi duk sanda naji wani dg
cikinku yai mata rashin kyautawa zan saba masa fiye d
yadda baya zato, sudai kansu na kasa sunajin duk abinda
abban nasu yake fadamusu batare da sum dago kai sun
kalleshiba saida ya daka musu tsawa t hanyar cewa ko
badaku nake ba? a tsorace suka dago sukace munji abba
km insha Allah zamu kiyaye, Allah yai muku albarka ya
hade kanku yace sukace amin, tasowa sukai suka karaso
inda sarah ke zaune tana sharar hawaye rungumeta
sukai suna nuna mata kauna tajini a gaban iyayensu,
dadi d farincikin d sarah taji yasa ta kankamesu tana
kara kokawa kanta, sha'awa yaran suka baiwa mahaifin
nasu y gama tabbatarwa bazasu bashi kunya b wajen
kyautata mu'amalarsu d sarah nan take y kara samusu
albarka. Nasiha mai ratsa jiki alhji yusuf ya kara yiwa
sarah kan hakuri d duk halin d ta tsinci rayuwarta tare d
yimata addua Allah y kareta daga sharrin ammi idan
tana d rabo kuma Allah y shiryar da ita idan kuma bata d
rabo Allah yai maganinta, hakika sarah taji dadin
wannan nasihar d adduar dan kasa magana tayi saidai
kuka kawai, sanna alhjin ya kara d yiwa iyalinsa nasiha d
gargadi akan zamansu da sarah. Bayan yagama nasihar
ne y cewa sarah,adan tsorace ta amsa masa d na'am
abba yace a wace unguwa kike kuma zaki gane gidanku?
gaban sarah ne ya yanke y fadi dataji haka saida tai
jimmm sanna ta ce eh zangane kuma a shagari quarters
ne, yace to alhmdllh bamuda nisa ma ashe soase
yakamata idan ankwana biyu muje kikaimu mugani,kuka
mai tsanani sarah tasaka tana cewa abba dan Allah karka
maidani gidan abbanmu wallhi ammi kasheni zatai
kamar yadda takashe khalid, tausayi tabashi yace ba
maidake zanyiba zamuje dai mugani ne saboda gaba
kuma ba shiga zamuyiba kawai nuna mana gidan zakiya
dan yadace musani ko bahaka b hajiya? Eh hakane kam
hajiya tace, jin alhjin yafadi haka ne d sauri sarah tace to
abba zan nuna muku,yace to Allah y kaimu ranar d
zamuje sukace amin. Yinin wannan ranar gidan ba wani
walwala kowa tuna labarin sarah yakeyi a zuciyarsa,
bangaren sarah kuwa farinciki takeji kamar ranar ta diro
duniya musamman idan ta tuna d alkawarin da alhji
yusuf yai mata nazai riketa d gaskiya kamar 'yar da ya
haifa acikinsa, haka idan ta tuna gargadin d yaiwa iyalishi
akanta na zamowa tsintsiya madauri daya da kaunar da
yayansa suka nuna mata a zahiri, haka taita nishidi tana
godiya g Allah da yasa zatai rayuwar gidan alhji
yusuf.tamkar t taka rawa Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 8 *BADAI KAFI
SONTA BA* *Written by Ayusha Iliasu.* *Story by
Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n Baseera.*
*Ayushailiasu.blogspot.com* Page 96 to 100 Rayuwar d
sarah bata taba tinanin zata samu a duniya b ta tsinci
kanta aciki sakamakon xamanta a gidan alhji yusuf
yadda take samun kulawa a gurin hajiya dasu sumayya
abin baa magana saidai fatan Allah y saka mus d alkairi y
tsare wata fitina d zata afku a tsakaninsu. Yau d safe ne
su sumy suka shirya cikin uniform kamar ydd suka saba
a rakanakun makaranta, kare musu kallo sarah tai na dg
kwance akan gado tace sisters gsky uniform dinnan yai
muku kyau dan hararar wasa sury t jefa mata cikin
dariya tace banda tsokana fa tace Allah kedai baki ganiba
dan matsa kusa d mirror ki ganki kinfi kyau dashi akan
other wears sumy dake tsaye a gefe tana kallonsu tana
murmushi batare da tace komaiba kasancewarta batada
magana hk km yadda sury d sarah suka shaku b kamar
itaba,dariya sury t saki tace gskiya sis sarah akwaiki d
zolaya ina wani kyau a uniform dan bakisan yadda nagaji
da sasuba ne wllh ni d abba zai yadda aimin double
promotion na koma SS 2 da zanyi murna,kallanta sama
d kasa sumy tai tana tabe baki tace tabb amma bakida
hankali sury dallah malama zomu wuce karmuyi latti ta
janyota suka fito dg dakin. Dining suka nufa danyin
breakfast bayan sun kammala ne suka nufi dakin mama
dan yimata sallama,suna shiga suka kara gaisheta ta
amsa gami d cewa ina yar uwar taku dftn tare kukai
break din? Tana daki tace sai anjima zatai tace to,
sallama sukaiwa mama,tace to yayan mama adawo
lafiya Allah y bada ilimi mai amfani amin sukace suka fita
d hanzari. Misalin 8:30 na safe sarah t tashi tana mika
alamar bataso tashi dg bccin ba saboda yai mata dadi
saidan lokaci da taga yaja duk d tasan mama bazata
tasheta b koda zatakai karfe daya, toilet ta fada d sauri
tai wanka sannan tai brush ta fito,cikin sauri tai simple
make up b wani mai yawaba dg powder, lips gloss d eyes
liner tasa, wata gown yellow colour tasa ta amshi jikinta
ta daura black head sbd design din jikin rigar d black
stones akayishi, kallo daya zakai mata kasan ta
hadu,futowa tai cikin nutsuwa tana tafiya tamkar
wahainiya, straight dining t nufa ta zauna ta fara hada
abin d xatai breakfast,a hankali take cin abinci har ta
kammala sannan ta hada kayan d aka bata n kan dining
din ta kai kitchen dan wankesu sbd ta saba tin d tasake a
gidan kamar gidansu ita takeyin wanke wanke d sharar
palo d moppin sannan ta koma dakinsu ta share ta gyara
musu gado idan zaa canja bedsheet t canja sannan t
gyara musu toilet dinsu, idan t gama wanna ayyukan km
ta kamawa mama aikin girki tana wancan ita tana
wannan, hk xatai ta tayata aikace aikacen gida har sai su
sury sun dawo dg schl sannan su zauna hira km kfn su
tafi islamiyya kasancewar ita bata zuwa makaranta.
Kammala wanke wanken tai ta fito domin gyara palon
sukai ido hudu d abba d sauri ta sunkuyar d kai ta rissina
tace abba barka da asuba, fuskarshi dauke d faraa yace
barka dai yar mama ina fata kinajin dadin zama damu?
Murmushi sarah tai wanda saida dimple d wushiryarta
suka bayyana tace sosaima abba yace haka akeso
ai,mikewa tai tace adawo lafiya tare da karasawa inda
xata dakko tsintsiyar, kallon mama dake biye da shi yai
yace gaskiya uwar gida ran gida kin iya kula d yarnan taki
Allah ya saka,dariya mama tayi tace zaka fara zolayarne
shima dariyar yai tare d cewa zolaya ko gaskiya tace
zolayar dai murmushi ya sakar mata mai dauke d
sakonni daban daban yace ni natafi to,kashe masa ido tai
gami d maida mishi d martani tace adawo lafiya Allah ya
tsaremin kai ya bada kasuwa mai albarka yace amin
amin shiyasa nake kara sonki tawan. Ni ayusha d nake
gefe ina satar kallonsu nace kaga tsofaffin ma'aurata
suma wai sun iya soyayya dan nasan badan sarah dake
karkade kan kujerun palon xata fara shara b har kissin n
huggin abba zaiwa mama yadda naga ta kasheshi d
idanunwanta tai masa kallo mai cike d soyayya karara
lolllllll. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha
Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda
n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 111 to
115 Kullum su sury suka shirya zasu tafi makaranta
sarah sai taji dama itama tana zuwa saidai baxata iya
tarar abba ta fadamasa ba haka idan suna hira d su sury
bata taba nuna musu tana d shaawar komawa ba, tasan
indai ta bincina musu zasu fadawa abbansu km wane
irin kallo zai mata n mara hakuri ko na me haka ta
hakura sai wata rana d safe bayan ya shirya zai tafi
kasuwa , yakirata yake tambayarta a aji nawa take
yanson ya bincika mata makaranta dan bazatai ta zama
haka ba yan uwanta suna tafiya ,dadi ne ya cika sarah a
wannan rana jira kawai take su sury su dawo ta labarta
musu, suna shigowa gida ko uniform bata bari sun
cireba t baxa musu labari kmr wdd aka biyawa makka
nan suka cika gida d shewa kamar zararru. Zaune suke
suna hira a palo byn sallahr isha, sury d sarah na kujera
daya sun hada kai suna kuskus wanda koni banace ga
abinda suke fadaba,maganar d abba yaice ta dakatar
dasu dg hirar da sukeyi yace yayan mama hadakan me
akai ne haka baason muji abinda ake fade yar dariya
sukai tare d cewa abba secret ne, jinjina kai mama tai
tace kwaji da gulmarku dai abba ya ce idan tai wari maji
gabadaya palon yadau sautin dariya. Abban ne yace
sarah ta kalleshi kafin ta amsa ya kara d cewa end of d
week xaki fara zuwa schl dan naje nayi miki registration,
murna d frnciki ne suka cika sarah taimasa godiya d
cewa Allah y kaimu yace amin ammafa bordin schl ce
yafadi haka ne danya tsokani sury tinda y fusksnci
batason suyi nesa d juna, yar halak maradinta baya
kunya, kuwa a tsorace sury ta kallai abba cikin shagwaba
d marairaicewa tace plxx abba karka kaita bordin schl
sai kwalla shaaaa, itama sarah bataji dadin cewa bordin
zaa kaita b, saidai kawai ta danne ne ba yadda zatai ina
yar karere ina zabi,dafa sury tai tace sowiee swit sister
don't worry ai muna tare ko kin manta abin a jini yake?
dariya mama d abbah suka kwashe d ita sannan abba
yace oh!!! dama n gwada Ki ne naga reaction dinku, in
kunyi murna nace to ashe bakwason zama d yar tawa d
sauri sury tace haba abba harnaji dadi wllh to wace schl
xatafara xuwa? abba yace nan SHEIKH BASHYR EL RAYYA
SCHOOL tinda naga yar tawa ta hada boko d arabic ko
ina b damace a fannin km kinga schl din 2 section
ce,godiya suka karayiwa abba sumy dake gefe tana
kallonsu tana dan tabe baki sai lokacin tai magana,
amma rashin maganarta bai batawa abba d mama raiba
sbd sunsan halin yar tasu miskilace wadda tafi
mahaukaci ban haushi. Sury d sarah ne suka tashi dg
palon rike d hannun juna sukace abba mama Gus nyt
,iyayen suka amsa musu da Allah y tashemu lafiya amin
suka ce suka wuce dakinsu batare da sunbi takan wata
sumy ba tinda sarah dm ta fiskanceta miskilace bata fiya
kulataba. *AFTER TWO MONTHS* Wasa-wasa sarah
angama zama yar gida komai zatai a gidan kanta tsaye
takeyi batare d shakkaba,yadda takewa mama d abba
biyayya d girmamawa tamkar iyayenta tadau alkawarin
zatai duk abinda suka umarceta komai wahalarsa
muddin bai sabawa umarnin Allah d mamxonsa b.
Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira
WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira
Page No. 9 Abba yatara dukkan yayansa da ke gidan miji
ya gargadesu akan zama da sarah su dauketa tsintsiya
madauri daya karya sake yaji wata magana wadda zata
sosa ran sarah kuma Alhmdllh kasamcewarsu yaya masu
biyayya sunji maganarsa kuma sun daukar mishi
alkawarin hakan. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by
Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to
Abeeda n Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page
116 to 110 Kwanci tashi b wuya gurin Allah d fara zuwa
makarantar sarah har yau zaai hutun karshen zangon
karatu n biyu (2nd term),bayan driver y sauke su sury a
schl ne ya zarce ya kai sarah itama tinda b schl daya
sukeyiba dg nan yadau hanyar garin gwarzo dan dakko
su abdullah suma. Haka shima kamal (wato dan kanwar
abba d ta mutu) yau zai dawo dan sun sami hutun 2nd
semester. Tinda su sumy d sury sukaji yau yaya kamal
zai dawo suketa murna dan sun dade basu ganshib,sarah
ma d labarinsa ya zame mata jiki son ganinsa takeyi dan
kullin in suna hira d sury ta ringa bata labarinsa kenan
har sai taji ya isheta. Shirye shieye mama take tayi tinda
garin Allah y waye sbd ranar jumaa ce lokaci saurin yi
yake,hk taita faman aikace aikace ta dafa wancan ta
sauke ta dora wancan, abunci d abinsha kala kala tayi
dan tarbar yayan nata musamman auta da take mutukar
kewarsa,karfe 11:00 n safe ta kamma komai ta jerasu a
saman dining. Wanka tashiga tayi byn tafito ta zauna tayi
kwalliyar ta daidai ydd tasabayi, wata green din super
Sheraton tasaka tare d fashion din sarka d dankunne d
abin hannu,kai d kaganta kasan tana jin dadi yadda kalar
fatarta ta nuna kasam b karamar cima takeyiva dan
gaskiya tayi kyau mutuka. Palo tafito ta zauna dan jiran
yayanta, bata fi minti 10 d xamaba su sury suka shigo, d
gudu suka karasa inda take suna fadin wowwww mama
kinyi kyau gaskiya bamu taba ganin kinyi kwalliya kamar
yauba, dariya mama tayi tace kuko auta zai dawo dole
nai kyau ai,kuje dining ma kuga abinda n shirya masa,
sumy sarkin kishi xunguro baki tai tace gsky mama
kinfison auta da mu to ai muma yau yaya kamal dinmu
zai dawo kuma nice zan masa delicious dishes d ginger
lemon nasan yana sonsa,yar dariya mama tayi tace Allah
y taimaka, amin sukace gami d tashi su nufi dakinsu.
Suna shiga a zatonsu zasuga sarah ta rigasu dawowa
tinda yau b driver bane yaje y dakkosu sukaga ba ita b
alamarta d sauri sury t fito tana kwallawa mama dake
palo a zaune kira, mama……mama……,atsorace mama
tace lafiya kike kurmamin kira haka kmr makauniya?
Kara kiranta ta sakeyi mama ina sistr sarah? Dan tsaki
mama tayi mtswww tace kefa dadina dake har yanzu
bakida hankali baxaki karaso inda nake ki tmbyeni b saiki
ringa kwalan kira haka to bansani b, marairaicewa sury
tai tace plxx sorry my mum,kallonta mama tayi tace
tinda ke har yanxu baxaki hankaliba shikenan tana rufe
bakinta sarah tai sallama, dagudu sury t karasa
tarungumeta tana tsalle gami d cewa wllh sistr sarah
yanzu nake tmbyr mama kindawo shine tacemin bata
saniba t karasa maganar d turo baki (kujimin yarinta d
wauta irinta sury ai sai sarah tace dama mama batason t
dawo ) basar da zancen sarah tai ta janyo hannun sury
suka karasa inda mama take xaune tayi wiki wiki d
idanuwa tana jimamin wauta da rashin hankalin
sury,sarah ce tace sannu d aiki mama, akasalance ta
amsa da yawwa sarah andawo lafiya tace
lafiyalau,masha Allah mama tace gami d cewa maxa aje
ashirya dan yau kunsan muna d manyan baki, to sukace
suka kwasa d gudu sukai dakinsi. Wanka kowaccensu
tasakeyi sannan suka fara kwalliya, ganin ydd sarah ke
tsantsala kwalliya ne yasa sury cewa tabb wllh sistr ke
zakimin kwalliya nima,kallonta sarah tai sannan ta maida
dubanta kan sumy tace kalli inda ake kwalliya can gun
sumy kamar meenat make over,harara sumy ta watsa
wa sarahtace ni sa'arku ce karku kara sakoni a zancenku,
( kaga su sumy manya harda tsare gida bayan sarah ta
girme mata wai a lallai ita batason raini) murmishi sarah
tai n mugunta dama tana sane tafadi haka dan kwalliyar
ko alamar kyau bataiba tace Allah y baiwa manya hakuri
sury batasan lokacin d dariya ta subuce mata b tace
tonidai taki nakeso tare d tashi ta fada toilet ta wanko
fuskarta. Shiri tsaf y kammala a bangaran su sumy inda
sury tasa wata atampha dinkin skirt d riga masha Allah
sunmata kyau, sumy km wani material tasa itama skirt d
riga b laifi sunyi mata kyau, ita kuwa hajiyar kyau wato
sarah wrapper zani d riga n atampha tasa, kallo daya
batare d ka karaba zakasan ta hadu koda baa fadaba,
palo suka fito suka yiwa kansu mazauni kusa d
mamansu, ita kuwa hajiya miskila waro sumy kitchen
aka nufa aka fara kiciniyar girkin d xaa birge yaya kamal.
*BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by Ayusha Iliasu.*
*Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to Abeeda n
Baseera.* *Ayushailiasu.blogspot.com* Page 121 to 125
Kallon agogon dake maqale a palon mama tayi tace ya
akai har yanzu su Abdullah basu dawoba gashi har 1:00
tayi, sury tace gaskiya mama sun dade Allah yasa lafiya
dai ba mota ce t lalace musuba,amin sukace gaba
dayansu harda sumy da taho dg kitchen,mama tace
badai har anga girkinba tace eh,sury tace no wonder
shiyasa naji aroma ya cika gidan t karasa maganar tana
mata gwalo alamar tsokana, tsaki sumy tayi mtswwwww
aikin banza mutum sai shishshigi kawai to ko a harshenki
bazaki dan danaba,dariya sury tayi tace aikuwa mutum
bai isaba dole naci,sumy tace to basai kici,da gudu sury
ta mike ta nufi dining tana cewa bari ma n dandana naji
bayanta sumy tabi a fusace tana cewa kinganta ko
mama, itadai mama batai musu magana b balle sarah da
take jinsu b tace musu qala tinda dama b wani shiri
sosae sukeyi d sumy ba. Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 10 Misalin karfe
1:30 driver yai parkin a farfajiyar gidan, da gudu su
abdullah suka fito suka fada cikin gida, mama dake
zaune batai auneba sai jitai sun fado mata a jiki sun
kankameta, itama murnar ganinsu yasa t rungume
yayan nata cike d farincikin ganinsu tana yimusu sannu
d xuwa, bala driver ne yai sallama rike d akwatinansu a
hannunsa, ajiyesu yai dg byn kujera gami d rissinawa y
gaida mama,amsa masa tai tare d yimasa sannu d
kokari,yawwa sannu y amasa mata tare d yimata
sallama, da sauri mama ta dakatar dashi t hanyar cewa
katsaya kaci abinci man,keya yadan shafa yace to
hajiya,umartar sumy tayi d takawo masa abinci d
ruwa.Hakika su sury sunyi murnar ganin yan uwan nasu
hk sarah ita ma,ganin bakuwar fuska dasu abdullah sukai
yasa su tambayar mama d cewa wace wannan? Mama
tace sister din kuce tare d cewa kuje kuyi wanka maxa g
delicious dishes can na shirya muku, rungume mama
sukai sukace wowwww dats our momma ,mama shiyasa
muke kara sonki mikewa sukai d gudu suka fada dakinsu
d aka gyara musushi tas. Bayan su abdullah sunyi wanka
suka nufi dining kujerar d mama take zaune akai auta
mujahid yace lallai a kanta zai zauna dakyar t lallabashi t
janyo masa wata kusa d ita ya zauna, bayan sunci sunsha
cikin raha d barkwanci suka tashi kowa yaje y sauke
farali. Dukkansu suna zaune a palo ba abinda su
abdullah suke sai hirar rayuwar boardin schl dariya
kawai su sarah ke kwasa , suna tsokanarsu d suna
almajiran gwamnati saida mujahid yakusa kuka sannan
suka daina tsokanarsu dan mama na daki balle t
tsawatar musu,sukaci gaba d hirarsu cike d nishadi,
sallamar d sukaji anyine ya maida hankalinsu bakin kofa
dan ganin mai sallamar, ido hudu sukai d yaya kamal
gaba dayansu suka tashi d gudu suka rungumeshi sunai
masa sannu d xuwa, sarah kuwa kallonsu kawai takeyi
tana dg zaune. Yaya kamal da aka cukuikuye anai masa
oyoyoyo gaba daya hankalinsa baya kan su
mujahid,abdullah, sury d sumy, ya tattare hankalinsa
baki daya kan sarah d take zaune ya shagala d kallon ta,
ita kuwa bama tasan yanai ba dan tinda suka hada ido
dashi t kauda kallonta dg gareshi,sumy ce tace yaya
kamal wai me kake kallone munata yimaka oyoyo? A dan
tsorace y dawo d hankalisa garesu tare d janyosu suka
karaso palon suka zauna, baibayeshi sukai suna taimasa
surutu chakaiii……… chakaiiii……… chakaiiii……… Sarah
dake gefece tace sannu d xuwa yaya kamal, jin zazzakar
muryar yai kmr a mafarki ne yasashi jin wani zarrrrr a
ckn jininsa a sanyaye y amsa mata,shafo kan mujahid
yai batare d ya dauke idonsa dg kan sarah b yace autan
mama ina maman taka ne? Tana daki yace,suko su sumy
d suka shagala d murnar ganin yayan nasu basu lura d
yanayin kallon d kamal kewa sarah b,kamo hannun
mujahid kamal yai ya kalli su sumy yace bari na karasa
mu gaisa d mama ko y karasa maganar yana tafiya sumy
tace yawwa yaya in kun gaisa kazo kaga delicious dishes
din d naimaka yace thank u my sumy shiyasa naji
kamshi y cika gidan tinkan naci nasan yayi taste dariya
sumy tai tace saima kaci kaji yaya,daga mata gira yayi
yace ko? Yeah tace yace ok ya shige dakin mama rike d
hannun mujahid. *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written by
Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated to
Abeeda n Baseera.*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment