Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na bacci
komawa
nai na kishingida bacci ne ya soma daukata
sallamae abbana naji shi da ya shahid.BANA KAUNAR KA!!! 26
ina
tunanin daga masallaci suka fito shida shahid ne
yai gun anti nai saurin cewa ya shahid kar ka
tashe ta ta samu bacci cak ya tsaya ya zuba min
kwala kwalan idanunsa masu tsananin kyau na
lumshe idanuna ina jin wani sanyi na ratsa min
duk ilahirin jikina toko shine so? no! ni nasan ko
kadan bana som bom boy kome yasa oho ma
muryar shahid din ita ta dawo dani hayyacina
yace
anty tayi sallah ne? a,a gani nai ta samu bacci
shi
yasa na kyale ta da sauri ya karasa ya kama
hannunta jin sa yai kamar kankara yai saurin
yaye
bargon da wahida ta rufa mata tare da taba
jikinta
inalillahi wa inna ilaihi raji'un ya dago a firgice
yana karkada hannu yana fadin abba anty
bbu,anty
bbu ya sulale tare da dafa kai da sauri abba ya
karasa mikewa da gudu na karasa ina girgiza
anty,anty ki tashi don Allah kar ki tafi ki bar mu
anty kuka nake sosai a daidai lokacin likitoci
suka
shigo tun daga lokacin ban kara sanin meke
faruwa ba sakamakon suman da nai.shahid bai
taba shiga tashin hankali irin na wannan rana
ba,don ma karfin addu'a da taimakon ubangiji ya
samu nutsuwa. Bayan sati biyu wahida zaune ta
hada uban tagumi wasu irin hawaye ke shatata
akan kumatunta ya faruq ya shigo ya zauna
wahida
ya kira sunan cikin sanyin murya na dago na
kalle
shi sai dai sam na kaaa tsayar da
hawayen,wahida
ya kamata kiyi hakuri addu'a zakiyi wa anty,tashi
kiyi wanka kinji Allah ya ji kanta "amin" na mike
na nufi bedroom dinmu nai wanka na fito cikin
atamfa gold star ba wata kwalliya nai ba nasa
hijabina dakin mom na shiga nace mom zani
gidansu bom boy mom ta kalle ni wahida kin ga
kuwa yadda kika rame na rausayar da kai ta ci
gaba,din Allah wahida ki kwantar da hankalinki ko
kina so kema mu rasa ki? na girgiza kai tace to
kar ki dade wai ma me zaki yi a gidansu bom boy
din? mom kayana zan kwaso sannan ina son
ganin
bom boy domin na san..... shigowar ya faruq ce
ta
katse min maganar na mike kawai na fice, na
zauna a motar ina shirin tayar da motar hassan
me
bawa filawa ruwa ya rugo da gudu yana daga min
hannu, hassan dattijo ne domin a kalla zai yi
shekera hamsin muna mutunci sosai domin
akwai
shi da ban dariya yana zuwa ya tsungunna,an
gaishe ki sarauniyar kyau na tabbata duk nigeria
bbu mai kyanki wahida ta mahida hajiya wahida
ta
alhaji al'amin family dinku na kaunarku muma
muna kaunarku,domin kuna fita hakkinmu ya dan
sassauta yana washe baki na harare shi ta kasan
mutuwa akai min ba sorry ya hakuri? nace mun
gode Allah to Allah ya jikan musulmi Allah yai
musu rahama, amin nace sannan na dauko dubu
biyar na bashi ya zube yana kwara godiya ya bani
tausayi ainun a sallibe naja motar. nai sallama
falon kakarmu da haidar suna zaune suka amsa
sallamar na zauna ina gaishe su,kakarmu tace
yanzu nake cewa zanje duba ki ashe kina tafe na
sunkuyar da kai nace shahid na nan kuwa tace
eh
dakinsa na shiga nai sallama.BANA
KAUNAR KA!!! 27
nai
sallama sama da goma da sauri na shiga yana
zaune ya hada kai da gwiwa a salube na karasa
na
tsyngunna nasa hannu na dago fuskarsa wadda
ta
jike sharaf da hawaye idanun nan sun kada sunyi
jajir ya shahid menene ba ka da lafiya ko anti
ce?
wayyo shahid ka bar yiwa anty kuka cikin kuka
na
furta kuka nake sosai na rike hannunsa gam yayi
shiru wahida bbi abinda yake damuna da sauri
muka zubawa juna ido har sai da muka gamsu
dan
kanmu na hango tsantsar kauna ta cikin kwayar
idonsa ganin kallonsa na haifar min da kasala na
sunkuyar da kai nace don Allah ka tashi kai
wanka
nan ma ba musu ya mike ya shiga toilet da
hanzari na gyara masa dakin na feshe shi da
airfresner sannan na fita. Shahid na fitowa
sanyin
ac da kamshin airfresner ya sanyaya masa
zuciya
hannu ya daga Allah ka bani wahida don hasken
annabi da alkur'ani ya zauna gaban mirror yana
kallon kansa tabbas ya rame rama ba yar kadan
ba
yai make up shadda yasa marun ya fesa
turarensa
me tsananin kamshi ya fito cikin kwalliya bakin
takalmi yai amfani dashi yana fitowa wahida na
mikewa inna ni zan tafi wahida ki kwana mana
ayya inna ban ce zan kwana ba sai dai inna sake
zuwa to ki gaida mom din.na shiga mota ina
shirin tayar da motar ya bude ya shigo na kalle
shi
yai min kallo muje kawai na tada motar kai tsaye
gidan baba rabiu ba nufa dake sabon titi ya kalle
ni
ina kuma zamu? na kalleshi nace yaya ina son
bawa mamy sako ne bana so fa kina ce min
yayan
nan na kalleshi to me zan ce maka? kice min
nawa
ko kice min my darling uhum sai dai ince my
brother ya harareni kasan sunan da nake
tsananin
jin dadinsa? ya girgiza kai ina son sa kai kuma
baka so muce maka shine bom boy,daidai lokacin
nai fakin da gudu mamy ta fito ta rungume ni ta
kalli shahid dan uwa ku shigo daga ciki mana
bayan mun gaisa da umminta muka wuce dakinta
ta shiga hidima damu sai data cika sannan ta
zauna shahid ina wuni kun wuni lafiya? ya muka
ji
da hakuri hakuri mun gode wa Allah Allah yai
musu rahama "amin don albarkar annabi(S.A.W)
n
gaishe ta tace ina kika baro min mahida? tana
gida.waya ta ta shiga kuka na dauka hello,naji
ance daga can bangaran,salamu alaikum,aim wa
alaikasalam,wahida "na'am wanene kai? wahida
ba
kigane ni ba? amir ne ya hakuri? Alhamdullilahi
to
Allah ya jikan musulmi amin na gode,amir sai
anjima na kashe tare da cilla wayar jaka don
ganin
yadda bom boy kole watsomin harara da wa kike
magana oh yaya kenan na fuskanci tunda na
soma
magana hankalinka na kaina,to amir ne abokin
yaya al'amin ya bugo yai min gaisuwa waya ba
shi
number ki ina tunanin ko gun ya amin ya amsa
okey zamu haduda al'amin din taso mu tafi
mamy
ta ce oh bom boy ba dai kishi ba tun yanxu daku
bari kuyi sallar magariba da sauri ya fice yace ba
kya cewa mu kwana naiwa ummi sallama muka
fita
ya cemin bani key.BANA
KAUNAR KA!!! 28
din
motar dan na san da magariba ba kya gani
saboda
bacci naifar tare da kanne ido nace kamar ka
sani
domin har na soma jin bacci na bude motar na
shiga domin na lura na haifar masa da kasala
mamy ta leko gaskiya kun yi min kyau gashi
kamarku daya Allah ya barku tare for ever amin
yace tare da mika mata bandir din naira dari dari
nace keh mamy kin taba ganin yayan da ya
yakeso
ya auri kanwarsa? bom boy yace za a fara
akanmu
mun soma tafiya ya kira sunana "wahida" na'am
kar in kara jin bomboy a bakin ki na dago muka
hada ido na rausayar da kwayar idona nace toh
yaya muna zuwa gida na fito muka jera mom
muka
tarar a falo bom boy ya gaisheta sannan ya wuce
dakin ya faruq mom tace auta maza tashi kiyi
sallah wash mom na fa gaji ta kalle ni a kafa
kuka
taho na girgiza kai to maza tashi kiyi sallah na
mike da hanzari. mun hadu muna cin dinner da
mom ta tanadar mana waya tace ta cika falon
da
kara na dauka amir ne nai tsaki kai wannan amir
da naci yake na kashe wayar na cilla kan kujera
ta
ganni kowani yake kallo ba kamar bom boy sai
na
mike ina gunaguni na bar falon,mom ce tai kira
nazo auta na jawo na zana waya bata miki idona
ya karo ruwa cikin shagwaba kamar zan kuka
nace
ba wannan amir din bane abokin yaya al'amin ya
takura min ni kuma wallahi bana sonsa na shige
dakinmu ina shigewa ya shahid ya shigo wahida
ta
waya bata miki rai,b wannan nataccen amir din
bane ya takura min ke me yasa ba kya sonsa na
dago na zuba masa ido tare da turo baki na kara
shagwabewa kamar zanyi kuka nace na fada
muku
ni karatu zanyi ba kya sonsa kenan? na daga kai
to shikenan dakko min wayar na mike na dauko
na
bashi a daidai lokacin wayar ta shiga ringing,abba
ne yace wahida maza kizo,to abba nai saurin
mika
wa bom boy wayar na fita.abba gani yace wahida
waye yayo miki waya na zauna na kwashe duk
yadda akayi na fada masa to ke meyasa ba kya
sonsa? nai narai-narai idona ya kawo ruwa nace
abba karatu na fada masa ba yanzu zanyi aure
ba,abba kinga abinda yake hada ni dake to meye
abin kuka to abba bana so yana bugo mi waya to
shi kenan kiyi hakuri zan yiwa ya amin din
magana
ya faruq yace gaskiya abba ku kuke shagwaba
wahida shi kenan ita kowa bata so,abba hannu
kawai ya daga masa ya mike yana jin haushina
ya
bar gun abba yai ta lallashina tare dayi min
nasiha.
bom boy ya latsa lombobin amir wayar ta shiga
ringing amir cikin zumudi ya dauka hello,hello my
sweety heart don Allah kin amince,Allah ina
tsananin sonki wahida taimaka ki bani amsa tun
kan gubar sonki ta halakani,wahida ina
sonki...............bom boy ya cije lebe yana jin
tsananin takaici ransa ya baci hankalinsa ya
tashi
ya mike kamar wanda aka cakawa allura yai
saurin
katse amin din stop it!! har ni zaka fadawa
maganar banza,wanne kai? in ji amir.BANA
KAUNAR KA!!! 29
--------------------------------------------
cikin tsawa zaka san ko ni waye,amir yanzun nan
zan maka bayanin ko ni waye,nine shahid
bomboy
jikin amir ya dauki karkarwa ya san bom boy
kamar yunwar cikinsa bom boy yana da sauki yan
da zafi muddin aka taba shi ba wasa tunda sun
taba yin sa insa wadda basu jima da shiryawa ba
gashi yanxu ya bullowa kansa ya salam tabbas
ya
san yana son wahida amma fa ba irin son nan ba
me zafi domin karfin son sha'awa ce yarinyar
komai nata burgeshi yace sannan bbu abin da
yafi
daukar hankalinsa irin kirjinta me dauke da
albarkatu sannan mazaunanta masu birkita masa
kwanya abin da yake jan hankalinsa kenan har
yake tunanin ko sonta yake to yanzun ma so
yake
ya lallabata taso shi sannan cikin dabara ya
samu
ta biya masa bukatarsa in yaso sai ya samfe
abinda yake so kenan.amir ya shiga bawa
bomboy
hakuri ya kwantar da kai amma a zuciyarsa ya
dau
alwashin sai ya lalata rayuwar wahida........kana
jina amir ka fita daga sabgar janwata,amir na
sonka fiye da yadda ka san kanka wallahi har in
ji
in gani ka san Allah ko magana kar ka kuma
shiga
tsakaninku in kunneh yaji jiki ya tsira,ya kashe
wayar .bom boy yaiwa abba sallama abba yace
haba shahid ka kwana mana ai duk gida ne
shahid
yai murmushi tare da duba agogon hannunsa
1:30pm ya ce Abba ina da wani aiki ne a gabana
to shahid Allah ya taimaka,amin abba na
gode.washegari da wayar boy na karya hello,nace
cikin muryar bacci kin tashi lafiya? lafiya lau
bomboy bana ce miki bana so ba ni kuma nace
ina son bom boy yai dariya haba tawa kina so ki
dinga cemin yayanmu su tasu suma suce min
dariya ta kwace min domin ina tunanin wasa
yake
min nace ai sai mu hana su yace na yadda
amma
da shahid in munyi aure zaki dainace min,nai
dariya cikin dariyar nace na yadda.ina kwance
cinyar mom sai faman shagwaba nake mata
mahida na kicin yaya faruq sai hararata yake yi
ni
kuma na kara shagwabewa mom tace auta kin
manta goma daidak al'amin zai iso? da sauri na
mike na fada dakin yaya tunanina gyara masa
dakin ko ina kamshi ke tashi gaskiya ina son
yayana al'amin. ina kwance a dakinmu naji yana
my sister da gudu na fito na fada jikinsa yaya
nayi
missing dinka ainun yaya don Allah karka kara
tafiya ka dade ba zan kara dadewa ba in ce sai
kin
gyara min dakina na girgiza kai yace kin soma
nai
dariya yace kin girma da yawa la,ni din don
bakaga mahida bane.na hada breakfast na kai
masa lokacin yana wanka don haka na ajiye
masa
na koma dakinmu ina me farin cikin ganin ya
amin
mai sona dawowar ya amin ba dan karamin dadi
tai min ba domin yana dawowa ya soma yi min
kiciniyar makaranta ba,ayi wani bata lokaci bana
soma zuwa makaranta na tsaida hankalina akan
karatu bbu wasa,wayata kanta cire sim card
dinnan
na ajiye saboda bom boy kam ya takura min.BANA
KAUNAR KA!!! 30
sun rushe gidansu gaba daya an gyara shi an
canza masa fasali yayi kyau ainun raba shi biyu
sukai ya kasance kofa daya ce amma kowa
barinsa
daban bbu mai iya ganin wani koda kuwa za,a
shekara daya gidajan sun tsaru iya tsaruwa in ba
wanda ya sani ba sai yayi tsammanin gidan
mutum
daya ne,sannan da dan tazara tsakanin gidan
wannan da wancan a wannan lokaci aka sa ranar
bikinsu mahida da haidar,mamy da ya faruq. A
school ina zaune ina shan lemo rani,direba nake
jira can na hango bom boy yai fakin bai fito ba
na
mike na karasa na bude motar na shiga tare da
sallama ya zuba min kwala-kwalan idanunsa bai
ce min komai ba ya tada motar har muka bar
makarantar har muka isa gidansu dake GRA tun
daga net nake kallon gidan,gaskiya gidan ya
tsaru
a kayataccen falon muka zauna ya kawo lemo da
keck na dan tsakura domin hankalina na gida kan
carpet ya zauna yace min sauko na sauko muka
zauna muna fuskantar juna,ya matso daf dani
har
muna jin sautin numfashin junanmu kamar mai
shirin maidani ciki. wahida na dago muka zuba
wa
juna ido wani irin yarr naji haka nan gabana ya
shiga faduwa jikina ya dau rawa amma sai na
dake
na basar na sunkuyar da kai look wahida ina son
ki bani ten minutes,na dago ba tare da shakka ba
amma sai me sam na kasa jure kallon kwayar
idonsa da kyar na iya minti biyar na sunkuyar da
kai wahida ya furta cikin wata kasalalliyar murya
na"am wani taimako nake so ki min dan girman
Allah wahida ina son fitowa maganar auranmu
wahida don girman Allah ki taimaka min wata
tafiya ce ta kamani ta tsawon shekara daya in
mun
samu nasara kan shekara ma zamu dawo ina so
ki
yadda a hada auranmu da na su haidar a daura
inna dawo sai ayi biki a tare,wahida ki taimaka
min
na mike tsaye tare da kare masa kallo na
yamutsa
fuska wallahi ka bani mamaki ka bani kunya wai
shahid kai wanne irin dakiki ne sau nawa zan
fada
maka i don't like you na fada yafi a kirga shahid
amma zan maimaita maka so ko bana sonka
BANA
KAUNARKA,wato shi yasa kaje har
makarantarmu
ka dauko ni kin san abin da kika fada ya fada
cikin
karaji nine dakikin? i don't know idanunsa sun
kada sun yi jajir ya janyo dirowa ya dauko wata
kwalba ya daga me zan gani ni wahida barasa
dole
ne ki sa min mafita cikin biyu daya ko ki amince
da bukatata ko kuma yanzunnan insha abin da ba
kya so,ka sha man me ya dame ni ya kara
rungumo ni idanunsa na fidda hawaye sai dai ko
a
jikina nace mallam sake ni anki a sake ki nace
dama haka ka iya wa ya san abin da kake yi in
ka
tafi dama irin ku ne masu kama yayan mutane
kuna.........saukar mari naji tas,tas, gaba daya na
gigice cikin tsananin bacin rai yace tunda nake
ban
taba zina ba ina mayi ne wahida akanki zan fara
ya fizgeni kamar kayan wanki yai dakinsa dani
wata irin matsa yai min wadda na tabbata da ciki
ne dani da bbu abin da zai hana dan cikin
bullutsowa.BANA
KAUNAR KA!!! 31
bbu shiri ban san sanda ya raba ni da kayan
jikina
ba gaba daya ya gama kidimewa ganin irin
baiwar
da Allah yai min gaba daya ya gama hautsinani
ya
gama fita daga hayyacinsa kuka nake tuburan
bom
boy na gaf da cimma mugun burinsa sai naga
yaja
da baya tare da sakin oh na manta ina fashin
sallah kwalbar nan ya jawo hakori yasa ya balle
murfin ya kafa ban ankara ba sai kwalbal na gani
ya dire,innalillahi wa inna ilaihi rajiun,tuni na
zube
gun ina gunjin kuka oh my god,nai sairin saka
kayana don kar ya soma haukan yayo kaina gashi
kallona kawai yake ina kuka ina karawa ganin ya
kwalalo min ido na kara tsurewa ko hijabi ban sa
ba nai saurin ina shirin barin dakin yai kirana
wahida zo wahida kar ki gujeni zo wahida ba
halina bane ya mike yana tangadi ganin ya biyo
ni
na zura a guje.zubewa yai a gurin ya saki wani
marayan kuka wanda tunda ya mallaki hankalinsa
bai taba tin makamancinsa ba,wahida me yasa
ba
kya sona? me nake dashi wanda bai miki ba to
ke
aikina ne ba kya so an sa min billahillazi la'ila ha
illa huwa in har ba kya so a yau sai na cire kaki
wahida sonki sai ya dafe kirjinsa haka nan ya
dinga kwara wani irin amai a cikin zuciyar ya
dinga
kiran sunan Allah ya yaye ma son wahida in har
ba
alkairi bane ubangiji Alllah ya yaye masa in kuma
alkairi ne Allah ya kwantar da son wahida ya
karkato da hankalinta gare shi ta so shi fiye da
yadda zata so kanta amai ya dinga yi har ta
hanci
cikin ikon Allah sai ya samu nutsuwa yana jin
matsanancin sonta amma da sauki. wanka yai ya
shirya kayansa aka ra min kil ya fito cikin
kananan
kaya ya kare falon kallo shi kenan na koma legas
gida sai na dawo amma na dau alwashin ba zan
taba dawowa ba sai da mata,zan ba wa wahida
mamaki,waya sa tashin ga ringin gani nan kawai
ya ce ya kuma kashe waya manyan hotunan
wahidar ya diba ya fita yana rungume fa su
bomboy kenan son wahida kaunarta sun hadu sun
gama yi masa illa Allah yayi mana tsari damu ya
dauka ya matsa kusa da dakinsa ya rubuta da
manyan haruffa DAKIN WAHIDA,sannan cikin
hanzari na fita.wahida na fitowa taci karo da
haidar
kanin shahid bai tambaye ta dalilin kukanta ba ya
bude mota kawai ta shiga yaja gida ya kaita yana
dawowa daga kaita sukai kacibis da bomboy shi
yana shirin shigowa bomboy na shirin fita gaba
daya suka fita suka rungume juna haidar na
dariya
ya dago yace bomboy yai tsaki yace ka kula da
gida small boy duba dana sonka ba na san wasa
ban da tara shashan abokai zaka dinga jina
anytime ka dinga bude gidana kana gyara min
insha Allahu ba zan dawo ba sai da mata small
boy ya zaro ido dariya da tausayin dan uwansa
ya
rungume bom boy yana hawaye bomboy dago
dan
uwana please big brother na san irn son da kake
yi
jaruntaka in kana kuka mahida zata raina ka
please
na san kan na dawo amarya ta tare zan aiko ma
komai na lefe da sadaki tukuncina in dawo in
tadda
beby me sunan antinmu sukai dariya tare da yin
musabaha,BANA
KAUNAR KA!!! 32
haidar ya tabbatar masa zai dinga ziyartatsa akai
akai lokaci daya suka shige mota ni dama daga
nan nima na tari mai adaidaita sahu domin ga
kaini gidansu wahida,domin ba zan iya bin bom
boy ba saboda ina tsoron sojoji ainun.ina zaune
ina tunanin abin da ya hada mu da bom boy
tabbas ina son munafintar kaina maganar gaskiya
ina son bomboy sai dai yanzu haishinsa nafi son
nasa rinjaye bomboy mashayi ne inalillahi bom
boy.........ya amin ne yai sallama ya zauna kusa
dani yace yar uwata me yake damunki na ga duk
kin canza na lumshe ido nace nothing,ya kuka yi
da mutumin? wafa? amir mana na taba baki ni
ban
ce masa komai ba asali ma ko wayarsa bana
dagawa ya kalle ni cike da mamaki kin tabbata
bbu
wata magata ta batanci da kika fada masa?
wacce
irin magana sai dai in bom boy don shi na bawa
wayar...........haba shi yasa ni na san da
walakin,ina zaune amir yayo min waya wai ya
fasa
auranki ya janye maganar neman auranki nina
rasa
dalili duk yadda akayi wani abun bom boy ya
fadawa amir amma bari inje gidan bomboy din ya
mike na bishi da kallo har ya fice.mahida
tace"Allah ya haidar ina tunanin sabani suka
samu
tsakanin bom boy da wahida,wallahi duk
tunaninta
na gidannan ta kwashe tasa su kasan filo.haidar
yace ni ai nasan sunyi fada domin har nina
daukota daga get din gidanmu na kawo ta gida
kuma daga alama ta batawa bomboy rai domin
cewa yayi ba zai dawo ba sai fa mata mahida tai
murmushi tace lalle ran maza ya baci ni kaina
duk
na cina ta fada min abin da ya hada su taki gashi
koda yaushe tana cikin damuwa wani lokacin
kuma
sai tai ta kuka gaskiya abin yana damuna dan ba
yadda zanyi domin wahida tana da zurfin ciki
dani
ce dai da tuni na fada mata ko dan ta bani
shawara.ina kwance jikin mom tace wahida wai
me
ya hada ku da shahid? mom bbu komai illa na
fito
face to face na fada masa i don't like you in da
sabo wannan kalma bomboy ya saba jinta amma
tsabar naci ya mannen sannan nace in har ya
cika
shahid alitu muhd kar ya dawo daga legas sai da
mace ma'ana yayi aure ba abin daya shafen,ke
auta haka kikace masa so what a kan me zai
takura min in ban da naci nace bana sonsa bana
kaunarsa dan me zai takura min?mahida tace
nina
san ruwa baya tsami banza don ubanki maga
wanda zaki samu me sonki da gaskiya shima
shahid dinne ya manne miki amma kamar shahid
wanda yanmata suke rububinsa har zaki
wulakanta
Allah yasa in zai dawo ya taho da matar muga
karyar wulakanci,wahida kin mare shi akan yace
yana kaunarki kin zage shi akan yana sonki kin
tofa masa yawu.......to wai ina ruwanki banza
uwar
shishigi yar ficika sunan data tsana da gudu ta
biyo ni nai dakin yaya ina mata gwalo.abin kunya
abokansa sun cika dakin na riga na shiga don
haka nai bed dinsa bayan sif dinsa ina boye ta
shigo tana wallahi sai na dokeki,BANA
KAUNAR KA!!! 33
ya
amin yace mata meya hada ku ta ce zagi wahida
fito na fito nace ya zanyi ta dinga raina min
hankali
wai acikinku waccece babba? da sauri wani
abokin
yaya saifu yaya amin yace ke wahida bata hakuri
yaya itace fa ta fara tsokanata ni dai nace ki
bata
hakuri kiyi hakuri mun juya zamu tafi yace kuzo
nan baku iya gaisuwa ba ko ba kuga baki nai ba
na kalleshi kunya ta kama ni da gudu na fita
dakin
mom na shiga na kwanta jikinta mahida ta shigo
nace mahida don Allah kama min kaina ai kuwa
sai
dai ki mutu.....please anty wahida, ina kwance
ina
yiwa mom hira har bacci ya soma
daukata,mahida
ce tace daga ganin yadda wahida take lumshe
ido
bacci zatayi mom tace ai gwanda tai bacci
muma
mu huta da rigima,mahida tace mom in tambaye
ki
ina jin ki kar fa kiji haushi mom tai dariya wanne
irin haushi wai mom ina iyayenki? ban taba
ganinsu ba ko sun mutu in sun mutu ina ne
garinku sannan ina yan uwanki? hawaye mom
suka digo min a kumatu,zumbur na mike ke
mahida dan me zakiyi wa mom irin wanan
tambayar me daga hankali,wai ma ina ruwanki
gashi nan ai gashi kin sata kuka ya amin ne ya
shigo ganin mom tana hawaye duk sai ya rude ya
tsunguna gabanta yana fadin lafiya nace ba
mahida
bace ta saka ta kuka meye tayi mata? wai cewa
tayi mom ina iyayanki ban taba ganinsu ba ko
sun
mutu in sun mutu ina yan uwanki,ina ne garinku
kuma kina da yan uwa koke kadai ce? ya amin
yace kiyi hakuri kin ji mominmu ke kuma mahida
kar ki kara yi mata irin wannan tambayar mai
tada
hankali mom tace ba komai ku kira faruq sai in
baku labarina ya amin ya kira faruq suka nutsu
kamar masu cin dan wake don jin labarin mom.
Da
farko dai ni sunana maryam mahaifina mallam
abdulkadir haifaffen gyambu ne auran zumunci
akai
musu shi da mahaifiyata fulani ne sosai
mahaifiyata ta kasance tana tallan nono
kasancewar mahaifina ba shi da hali koda ta
haife
ni sai ya kasance muna tallan nonon tare ko
dana
girma sai nace inna ta zauna ni zan ci gaba da
yin
tallan,mahida tace Allah ya kiyaye in yi tallan
nono
yaya yasa kafa ya doke ta mikewa tayi ni bazan
ji
labarin mom din ba nina dauka iyayen mom
masu
kudine kamar abbanmu,ya faruq yace in baki
zauna
ba sai na duke ki da sauri tace na zauna yi
hakuri
yaya nace sannu yar masu kudi waya sani ma
koda abban dako yake yi sai lokacin ya amin yai
magana yace ku tashi ku fita yaya yi hakuri ni
dai
ba zan kuma magana ba mom cigaba. a wanan
lokacin na hadu da wani saurayi wai shi jauro ya
nuna yana sona domin kullum naje kasuwa sai ya
goyo ni a mashin dinsa ya kawo ni gida abu
kamar
wasa har aka sa ranar bikinmu da jauro,amma
har
lokacin ina tallan nono mahida tai tsaki domin
bbu
abinda ta tsana irin tallah bbu wanda ya kulata
koda lokacin biki ya zagayo akayi biki irin na
al'adarmu an daura aure anzo an min jere iya
bakin kokarin iyayena sunyi kokari.BANA
KAUNAR KA!!! 34
amarya ta tare iyayan jauro masu kirki sai dai
suma basu da hali domin duk rashinmu mun fi su
hali domin su tun safe za a dama kunun nono
shine abincinsu sai kuma wata safiyar sam ba a
ruwo sai ranar sallah sai dai madarar shanu in
kana so ka tatso shi kuwa jauro tun safe inya
fita
sai can dare a waje yake siyan abincinsa mai rai
da motsi a haka na soma laulayin ciki
kasancewar
cikin na bani wuya ga yunwa duk sai nabi ba
tsotse gashi mahaifiyar jauro sam bata tausaya
min tunda ta fuskanci ina da ciki sai ta shiga
muzanta min komai ni zanyi gashi yanzu jauro in
ya fita ya kan yi sati,sati biyu baya gida wata
dawowa da jauro yayi tun kan ya huta inna tai
kiransa bi ban san abin da ta sanar masa ba ya
dai kama ni da duka sannan yace inje gida tun
kan
naje ya hau mashin yaje ya shirya min karya gun
babana ban san abin da ya fada ba a kofar gida
na
tadda bbana na tsunguna ina gaidashi yace haba
yarinya ai mijinki ya fada min komai ashe in baya
nan yawon banza kike kinje kin samo ciki kin zo
kin manna masa ko to kin wa kanki amshi
takarddarki yace ya sake ki anshi nace,hannu
nasa
na amsa ina kuka ki kama hanya ki san inda dare
yayi miki don ba za ki haife min shege a gida
ba,na tsunguna ina kuka ina bashi hakuri amma
faruq yace sai na bar masa gidansa ganin dare
yayi nace don Allah ya barni in kwana gobe na
nemi hanya nan yayi ta zagina yana tsine min
ganin yana tara min jama a sai na tafi ina kuka
ga
duhu ban san sanda naje titi ba wani mai mota
ya
faka kusa dani yace baiwar Allah shigo in rage
miki
hanya nace to ko da na shiga ban kuma sanin
inda nake ba sai farkawa nai na ganni a wani
katon
gida girman gidan ya wuce hankali.na kalli wasu
mata dake ta kuka nace bayin Allah me ya kawo
ni
gidannan matan suka ce suma basu sani

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment