Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba
domin
wani mutum ne ya kawo su gabana ya fadi nan
nai
ta addu a cikin zuciyata wani katon mutum
shirgege yazo inda muke ya ce zan shiga
dakinnan
daya bayan daya ku dinga shigowa yana shiga
aka
dinga shigar da mu ashirin ne ni ce ta karshe ina
shiga sai naga dukanninsu an musu aski nima
zura kaina akayi cikin inji sai ma fafur inji yaki
tashi sai dai wata kara ya dinga yi ka ka ka ka
mutumin ya fusata ganin ina bata masa lokaci
sai
ya dinga dukana amma a banza mikewa yai ya
fita
bai jima ba ya shigo shi da wata mata suka nuna
ni suna magana da turanci ni dai ban san abin da
suke cewa ba na dai ga taja hannuna matanan
ina
jin ihunsu wasu na addua ni kuma zama nai nayi
ta kuka ina zaune tace in yanka mata albasa ita
kuma tana yankan alayahu sai kunama ta harbe
ta
tai ihu da sauri na kulle mata kafar da
dankwalina
sannan na kashe kunamar.mahida ta dinga
dariya
tace mom ci gaba muji ko sun yanka ki nace bbu
yanka fa bada sun yankata ma ganta wai ba
zaku
yiwa mutane shiru ba munyi shiru mom ci gaba
mahida don Allah kiyi shiru ki barta zata laftu
inta
ji saukar socket.BANA
KAUNAR KA!!! 35
--------------------------------------------
mahida ta mike ni na gaji da jin wannan labarin
ya
amin yace don Allah zauna mahida mu gama ji
ma
na muji karshen toni yaya haushin jauro nake ji
nai dariya nace ai kuwa babankine tunda mijin
babarkine Allah ya sauwake talakan sai,ya faruq
ya
harzuka tuni muka yi shiru mom taci gaba. koda
na kulle mata na kuma kashe kunamar na shafa
mata ruwan sai taji dadi har tace in kwantar da
hankalina zata kubutar dani nace na gode,amma
don Allah ta bari a yankani domin in na fita ban
san inda zani ba,ta girgiza kai tace ba zan bari
ba
yanzu shekarunki nawa? nace sha uku domin
shadaya akai min aure gashi ina da shekara biyu
ta sani a hanya har titi sai sai sam bana cikin
hayyacina,saboda haka wata mota na zuwa tai
gaba dani daga nan ban san me ya faru ba illa
na
farka na ganni a wani kayataccen guri ina bisa
gado me dan karan laushi,sanyin AC da kamshin
wani irin turare....wata farar mace sanye da farar
kaya ta shigo tace min sannu,nace yauwa ta min
aune aune sannan tace me yake damunki yanzu
na
nuna cikina tace wannan sai a hankali saboda
barin da ki kayi cikin jikinki ya zube,ku tashi kuyi
sallaha ina yaso sai in karasa muku,wayar
mahida
tai kara ta dauka haba kinga na kalle ta haka aka
iya soyayya Allah ya shirya ku,ku ko gajiya
bakwa
yi,to ina ruwanki ni bana son shiga sharu ba
shanu la!! ya amin ka ji tace min shanuwa ko,yi
hakuri ke mahida kar ki kara ce mata
shanuwa,don
Allah ya faruq kaji nace mata shanuwa? ke ni kar
ki
dame ni ku kenan fada kamar kaji. ina kwance
jikin
mom suka soma shigowa mom taci gaba,matar
na
tambaya don Allah a ina nake tace min a kano
tace wanda ya kawo ki anjima zai zo nace to.da
yamma ina zaune yayi sallama saurayine
kyakkyawa in kunga al'amin kun ganshi hannunsa
ya zuba cikin aljihu yana kallona na sunkuyar da
kai tare da gaishe shi ya amsa yana me
tambayata
jiki nace da sauki,yace baki sani ba ko na daga
kai
ya ce nine wanda na bige ki a kaduna sai dai ina
sauri ban tsaya a asibitin can ba,na kawo ki nan
ni
sunana sulainman muhd radda,mahida tace iye
iye
abban mu ne fa ya faruq ne ya doketa.koda ya
bukaci jin labarina ba abin dana boye masa ya
tausaya min haka ya dinga ziyarata wataran
yakanzo shi da kanwarsa khadija wataran kuma
shi
da babarsu koda aka sallame ni ma gidansu na
koma kanwarsa khadija na soma sani kuma tana
hidima dani haka mahaifiyarsu sam bata nuna
min
kyama na basu labarina ta tausaya min sannan
tai
min alkawarin rike ni fisabillilahi sai dai me koda
yayansa ya dawo ya samu labarina akai masa
bayani ai sai ya dinga bala'i muddin yana
numfashi
sai na bar gidan hakan kuwa akayi sai da yaya
yasan yadda yayi ya fitar dani,na rasa inda zani
gani dai naje titi amma sam na kasa
tsallakawa,sai
kalle_kalle kawai nake,oh ni Allah kai min
magana
wata mota ce irin ta sulainman tai fakin kusa
dani
mai motar ne ya fito ya jima yana kallona da
alama
yana mamaki ganin ya juyar da kaina bani da
niyyar yi masa magana sai ya karasoBANA
KAUNARKA!!! 36
mahida ta mike ni na gaji da jin wannan labarin
ya
amin yace don Allah zauna mahida mu gama ji
ma
na muji karshen toni yaya haushin jauro nake ji
nai dariya nace ai kuwa babankine tunda mijin
babarkine Allah ya sauwake talakan sai,ya faruq
ya
harzuka tuni muka yi shiru mom taci gaba. koda
na kulle mata na kuma kashe kunamar na shafa
mata ruwan sai taji dadi har tace in kwantar da
hankalina zata kubutar dani nace na gode,amma
don Allah ta bari a yankani domin in na fita ban
san inda zani ba,ta girgiza kai tace ba zan bari
ba
yanzu shekarunki nawa? nace sha uku domin
shadaya akai min aure gashi ina da shekara biyu
ta sani a hanya har titi sai sai sam bana cikin
hayyacina,saboda haka wata mota na zuwa tai
gaba dani daga nan ban san me ya faru ba illa
na
farka na ganni a wani kayataccen guri ina bisa
gado me dan karan laushi,sanyin AC da kamshin
wani irin turare....wata farar mace sanye da farar
kaya ta shigo tace min sannu,nace yauwa ta min
aune aune sannan tace me yake damunki yanzu
na
nuna cikina tace wannan sai a hankali saboda
barin da ki kayi cikin jikinki ya zube,ku tashi kuyi
sallaha ina yaso sai in karasa muku,wayar
mahida
tai kara ta dauka haba kinga na kalle ta haka aka
iya soyayya Allah ya shirya ku,ku ko gajiya
bakwa
yi,to ina ruwanki ni bana son shiga sharu ba
shanu la!! ya amin ka ji tace min shanuwa ko,yi
hakuri ke mahida kar ki kara ce mata
shanuwa,don
Allah ya faruq kaji nace mata shanuwa? ke ni kar
ki
dame ni ku kenan fada kamar kaji. ina kwance
jikin
mom suka soma shigowa mom taci gaba,matar
na
tambaya don Allah a ina nake tace min a kano
tace wanda ya kawo ki anjima zai zo nace to.da
yamma ina zaune yayi sallama saurayine
kyakkyawa in kunga al'amin kun ganshi hannunsa
ya zuba cikin aljihu yana kallona na sunkuyar da
kai tare da gaishe shi ya amsa yana me
tambayata
jiki nace da sauki,yace baki sani ba ko na daga
kai
ya ce nine wanda na bige ki a kaduna sai dai ina
sauri ban tsaya a asibitin can ba,na kawo ki nan
ni
sunana sulainman muhd radda,mahida tace iye
iye
abban mu ne fa ya faruq ne ya doketa.koda ya
bukaci jin labarina ba abin dana boye masa ya
tausaya min haka ya dinga ziyarata wataran
yakanzo shi da kanwarsa khadija wataran kuma
shi
da babarsu koda aka sallame ni ma gidansu na
koma kanwarsa khadija na soma sani kuma tana
hidima dani haka mahaifiyarsu sam bata nuna
min
kyama na basu labarina ta tausaya min sannan
tai
min alkawarin rike ni fisabillilahi sai dai me koda
yayansa ya dawo ya samu labarina akai masa
bayani ai sai ya dinga bala'i muddin yana
numfashi
sai na bar gidan hakan kuwa akayi sai da yaya
yasan yadda yayi ya fitar dani,na rasa inda zani
gani dai naje titi amma sam na kasa
tsallakawa,sai
kalle_kalle kawai nake,oh ni Allah kai min
magana
wata mota ce irin ta sulainman tai fakin kusa
dani
mai motar ne ya fito ya jima yana kallona da
alama
yana mamaki ganin ya juyar da kaina bani da
niyyar yi masa magana sai ya karasoBANA
KAUNAR KA!!! 37
--------------------------------------------
kamar yadda nake yi a makaranta sam bana kula
samari kai hadda dattawan na kance ammin
mji,amma an kusa bikina in naga zaka takura min
in ma fata-fata.salamu alaikum,sai dana dan
firgita
domin ban san zuwan sa ba amin wa'alaikas
salam,ya tsungunno sannu bebi ni sunana umran
s sulainman tunda kuka shigo gurinnnan na kasa
samun sukuni ina son inyi miki wata magana sai
dai ki min kwarjini maganar gaskiya naji na kamu
da sonki nai murmushi nace ah maganar gaskiya
sai dai kayi hakuri domin tuntuni am mana miji
ya
wani zabura kin san koni waye? nai masa kallon
sama da kasa ba shi da wani kyau na tabe baki
yace waye shi wanda aka zaba mikin kin san
Allah
zan iya gogawa dashi nai murmushi na rasa wa
zan ce masa sai dabara ta fado min nace ka san
shahid yaro dan kwalisa,wai bomboy kike nufi
nace
ashe ma kasan shi gani nai ya sara min yace na
barki lafiya nai murmushi,ina nan zaune sai ga
wani guy yace sannu hajiya nace yauwa alhaji to
ni
sai sunana small ismail na jima ina ganinki
sannan na dade ina fama da sonki domin na
fuskanci ke yarinya ce nitsattsiya nayi bincike
akan
gidanku mahaifinku mutumin kirkine,da fatan zaki
amsa tayina to mallam small na gode ainun
batun
so kuwa nima ina sonka da wannan damar kuma
nake baka hakuri domin maganar gaskiya am min
miji na gode da kika fada min gaskiya don Allah
ya
sunanki "wahida sulainman muhd,to wahida na
gode. wani guy yazo yana zuwa bbu wata
sallama
ya tsunguna gabana sannu bebi ban kalle shi ba
nace bomboy ya kamata mu tafi gida what me
kika
ce? nace sorry na dauka shahid ne what ina kika
san bomboy? nace ban gane ba ai yau saura
wata
biyu bikinmu kina nufin ke bomboy zai aura,ko ba
mu dace da juna bane? no ba haka bane ina
mamaki to ko za kai takara dashi ne? no ni da
bomboy bama haka na hakura.wani guy ne ya
nufo
ni hadda masu take masa baya tun kan ya
karaso
kamshin turaransa ya cika gurin yana zuwa ya
tsunguna ya kamo hannuna wata wawuyar
sumba
ya kai min na kuwa tofa masa yawu tare da fizge
hannuna a fusace,nace kai wanne irin dabba ne
a
fusace shima ya mike yana shirin sharara min
mari
aka rike shi ta baya,yana kar ka taba musu bebi
ka
barni in duke ta in yaso inga uban da ya tsaya
mata,ita kuwa take da mai tsaya mata kasan ko
waccece kar ka yadda ka tafka abin kunya,domin
wannan yarinyar kanwa ce ga abokinku
bomboy,sannan ta wani bangaran mata domin an
kusa bikinsu.....ido ya zuba min da alamu kunya
ce ta kama shi na mike da sauri na bar gun,gun
motar mu na koma abin haushi har gun motar
aka
dinga bina raina ya baci na kudirce a zuciyata ni
da zuwa fati sai de a aljanna.yaya ni dai gaskiya
zan tafi amir yace haba anti wahida ko dan kinga
bomboy baya gurin nai murmushi nace ai yanzu
muka gama magana ta waya da shi sai sa ma
ban
damu baBANA
KAUNAR KA!!! 38
-------------------------------------------- na
fadi haka ne don in tura masa haushin ni dai
yaya
ka bani key din motar in tafi kwa taho,anty
mahida
zo mu tafi,no ni sai ya amin zai tafi shikenan ni
ku
bani in tafi in yaso ku direba yazo ya dauke ku
ya
amin ya mike mukai sallama musu sallama har
kuzo kuga zugar yan rakiya sai kace shugaban
kasa zasu raka an raka mu bakin mota amir yai
saurin bude min mota na shiga to anti mahida
sai
naxo mahida ta kalle su da fatan zaku zo
bikinmu?
ina gayyatar kowa da kowa insha Allahu zamu zo
goode bye,suna daga mana hannu ya amin yaja
mota.tun kan yayi fakin na hango abba zaune
yana
kallonmu toh abba ya dawo muka fito gunsa
muka
nufa abba sannu da zuwa kuya kamata inyi wa
sannu ku da kuka iso yanzu daga ina kuke
mahida
tace abba daga gidan baba rabi'u muke na ce la!
wallahi abba karya take abokin yaya muka je
muka
taya murnar bikinsu kaga abba inba ma zuwa
muma bbu me zuwa namu yauwa wahida gwanda
da kika fada min gaskiya,ya amin yace abba kayi
hakuri abba murmushi yayi yace kunci arzikin
auta
amma da duk sai na muku bulala, mahida tace
abba tsaya kaji.....ni ba ruwana dame karya wai
tace tawa mahida tace ni kuma ta mom da ya
faruq
yace ai shikenan ku wuce muka shige mahida
tace
me yasa kika fadawa abba gaskiya? ya amin
yace
gwanda data fadi gaskiya ai gaskiya dokin karfe
ce
in kin kula sam wahida bata iya karya ba. abba
zaune yace abinda yasa na tara ku shine ina son
hada aure tsakanin wahidda da shahid amma ba
tare da sanin wahida ba har sai ranar da shahid
din ya dawo dakin yayi tsit ba wanda yace kala
abba yace alamin kayi shiru gaskiya abba ina
gudun rikincin wahida shi yasa nake so a fara
sanar in ta amince shi kenan ya faruq yace haba
alamin wai me yasa kake nuna kana tsoron
wahida
ne mune sama da ita ko itace sama da mu? ni
shawarata anan itace in an tashi bikinsu mahida
kawai a hada a daura musu aure in yaso a bar
wahida a gida har sai bom boy ya dawo yanxu a
sanar da smallboy shi zai yi komai,mahida tace
haka shine daidai sannan ko bayan daurin auran
abba kar ka hanata zuwa makaranta mun riga
mun
san halin wahida zata kare mutuncinta sauran
dabara kuma ta mom ce sai a san yadda akai
mata
wayo aka boye mata. al'amin ya kastse ta wai
me
ku ka dauki wahidar? kuna nufin bata da hankali
ko karamar yarinya ce? ni dai wallahi bbu
ruwana,
abba shawara ka samu wahida ka sanar nata
inta
amince na amince, in kuma bata amince ba ina
bayan yar uwata yana kai aya ya bar dakin.zaune
nake ina kallo ko da filim din ya kare sai na
kashe
na nufi dakin ya amin domin in samu wani kaset
din nai sallama yana zaune ya hada kai da gwiwa
ya dago nace ya amin lafiya yace lafiya amma
ba
lau ba na zauna kusa dashi meke damunka big
brother yai murmushi yace ba komai bane illa ina
tunanin big brother wafa bomboy tuni na tuna irin
cin fuskar da bomboy yai min bbu wani namiji
daya taba yi min makamancinyarta ban san
sanda
naja tsaki ba.BANA KAUNAR KA!!!
39
--------------------------------------------
nace bomboy n tsane shi na tsani halayansa ya
amin ya kamo hannuna ya zaunar dani yace
please
my sister bani labari saboda Allah me ya hada ku
ban fiya boyewa ya al'amin sirrina ba domin mun
fi shakuwa fiye da kowa a gidan,don hakan bbu
abin dana boye masa sai dai na lura na batawa
yayan nawa rai mikewa yayi yana safa da marwa
inalillahi wainna ilaihi rajiun kawai yake
maimaitawa ya kalle ni ransa a bace,wahida
kowanne hali shahid ya shiga kece sila,domin
wallahi tallahi ni shaida ne shahid bai taba shan
wani kayan maye ba,shahid ba dan iska
bane,shahid ba manemin mata bane,shahid
mutum ne shahid mutumin kirki ne wanda samun
irinsa sai antona kin ban kunya wahida,a da ina
ganin kin fi mahida hankali amma wallahi mahida
ta fiki sanin ya kamata ta fiki iya magana,ya
faruq
ya shigo shi da mahida saukar mari naji ya cire
belt dinsa ya shiga dukana da kyar ya amin ya
kwace ni ya faruq yace naji komai kuma kamar a
kunennen abba ya amin ya dafa shi yace bai
dace
ba wannan sirri ne tsakin shahid da wahida,nima
donna matsanta mata ne naji na mike nace wato
shi shahid bakuga laifinsa ba baku yi kishin yar
uwaarku ba sai shi ba kuji zafin abin da yayimin
ba sai ni kuka ji zafin maganganun dana fada
masa cool down na gode wa Allah daya tserar
dani,ya kuma tsallakar dani daga mummunar
manufar shahid ta son rabani da mutuncina ya
goga min bakin fantin da har abada bbu mai iya
goge min shi sanin kanku ns tun farko ban
munafurci shahid ba na fito face to face na fada
ba
gaskiya bani da lokacin soyayya amma kun kafe
kun goyi bayansa kuna shirin yi min auran dole
toku tsaya kuji tunda nace bana sonsa bana
sonsa
soyayyar ba nayi toko zaku haka rami ku binne ni
ba zan amince da shahid ba,domin ba sona yake
ba sha'awata yake in kun kuskura kun bada
goyon
baya amin auran dole wallahi baku ba har wadda
suka hada auran zan baku mamaki tai ficewarta
.ina shiga dakinmu na hada kayana ina kuka ina
fitowa na gansu a falo ina cikin jan akwatina ya
amin ya fito lafiya ina kuma zaki? bar muku
gidan
zanyi tunda bakwa sona, din Allah madadin ku
dawo da shahid tunda shi kuke so shi kun fi son
farin cikinsa gwanda in bar gidan tun kan ku
kashe
ni,na shiga jan akwatina mom ta fito tace me ya
hada ku? mom sun gaji dani ne basa sona farin
cikina,burinsu su muzguna min,burinsu su
bakantamin gwanda in bar musu gidan .mahida
ta
rike akwatin ina ja tana ja koda naga sun dauki
abin wasa sai na sakar mata akwatin basu
ankara
ba sai tashin mota suka ji da gudu suka fito
suma
suka shiga motarsu suka bita da gudu mahida
kuka ta kama. matsala gosilo shi ya taka mata
birki duk da kutsa motar take yi amma ina hanyar
ta tushe kasancewar motar su al'amin tana
bayan
to wahida,al'amin ne yai hanzarinn fitowa ya sh
iga motar wahida ta mudubi ta hango shi tace
cikin fushi,BANA KAUNAR KA!!!
40
--------------------------------------------
tsiwa da masifa ni ka fita min daga mota ko
yanzunnan in kurma maka ihu,ya kalld ni cikin
kwantar da murya yanzu wahida niki kewa
wannan
tsawar kar fa k manta nine al'amin naki yi hakuri
kinji wahida yanzzu ina za ki nace ni katsina zani
shi kenan bari in raka ki kinga sai in taho da
motar inna kai ki kona ce eh to dawo nan in yaso
sai ka tuka mu ji mu kayi ana mana hon ashe
tuni
wannan cunkoson ya baje a guje ya amin yaja
motar na dinga ihu kamar wanda ya sato ni
muma
zuwa ya tisani gaba har cikin gida,ai kuwa a falo
na dinga birgima ina kuka bbu wanda ya kula ni
har nai mai tsata na bar gun ina daki a kwance
ina jin san da abba ya dawo yace ina nake? aka
ce masa nayi bacci yace wanne irin bacci da
magariba maza ataso ni inyi alwala inyi sallah.
wahegari gaba daya gidan bbu wanda na gaida
asali ma ko fita ban yiba ina zaune mahida ta
shigo wahida good morning nai mata banza ta
kare surutunta ta fita tana fita ya al'amin ya
shigo
wahida ya karaso tare da dafa kafadata,wahida
ina
kwana nayi shiru oh wahida fushi kike dani im
sorry my sister please na mike na bar masa falon
haka ya faruq ya shigo yau sister tamu lafiya
muka
ji gidan shiru kai har mom hatta yan aikinmu sun
rude autar mom ta zama kurma haduwa sukai
suka dinga bani hakuri har na sauko na dawo
normall. mamy muga littafinnan ta miko min
"INSIYA" na kalle ta yana da dadi? gaskiya yayi
min sai dai gaskiya tana shan wahala na tausaya
wa yarinyar na daya dana biyu ne ko har na uku?
na daya na siyo amma ina tunanin har na biyu
zaiyi sai dai na dau alwashin duk matar data
karkace ta shirya karya ya wuce 1-2 na daya
dana
biyu in tayi na uku ba zan ko kalli litrafin ba, me
yasa kikace karya ne? kina nufin duk littafin da
ake
rubutawa karya ne? tabbas shida tatsuniya duk
kusan daya na dauke su to me yasa kike bata
lokacinki kina karantawa? ai a iya sanina
tatsuniya
bata da wani amfani ai kawai tunda kina ganin
karya banza ce to kawai ki bar katantawa tunda
bbu wani abu dayake amfana miki.BANA KAUNAR KA!!!
41-42
--------------------------------------------
baba rabi'u shi ya biyu musu sadaki kowannan
su
dubu hamsin hamsin (50,000) haidae kuma small
boy shi ya hada musu lefe akwati shida shida
manya masu tsanin kyau sai sabuwar mota
kasaitacciya kirar zamani kai gaskiya koni na
yaba
haidar domin yayi bajinta sannan na jinjinawa ya
al'amin domin shi ya zubawa kannansa
kayatattun
kayan kicin na azo a gani,ya faruq kuma yayo
musu kayan daki ita kuma mai taji da gyaran jiki
yaranta takanas ta tura sokoto aka samo me
gyaran jiki sannan akwai wata makociyansu yar
maiduguri ita tayi rawar gani wajen fito da yaran
mom din ina zaune mom ta shigo na kalle ta
fuskanta dauke da damuwa,nace nifa mom ban
gane ba ni ba amarya ba amma komai sai a
dinga
yii min irin na amare,anya mom ba wani abu
kuka
boye min ba? mom ta gyara zamanta tace auta
kenan,ai abin da yasa kika ga ana muku haka don
anga ku yan biyu ne ya zama dole kome akai
miki
ayiwa yar uwarki domin tare aka haife ku na
kalle
ta au shi yasa naga komai ana mana iri daya nifa
abin ya daure min kai shi yasa lokacin da yan
katsina suka zo naji sunce min amarya,amaryar
shahid ni fa ina jin haushin in aka hada ni da
shahid to ai ko shima haka abokan wasanku zasu
ce masa domin sunga ku yan biyu ne ni dai
gwanda a hada ni da wani sam bana so ana hada
ni da shahid.......na fafa miki abokan wasa sai
hakuri in fa kika nuna musu ba kya so sun dinga
ce miki kenan gwanda ma ki saki ranki ki dauki
komai ba komaiba nai murmishi farin ciki nace ni
kuwa har gabana ya soma faduwa,amma yanzu
naji dadi sosai domin na fiso ku barni inyi
karatuna mom ta rungume ni tace zakiyi alfahari
damu auta.yau saura kwana biyu daurin aure
yaune kuma muka shirya zuwa gambu gurin su
mom kasancewae mu rubuta komai mun amfani
da direban gidanmu domin shima dan gyanmbun
ne sai dai wani abu da baku sani ba,ko da wasa
bamu sanar dasu mom ba bbu wanda ya san da
tafiyar sai nida mahida,ya amin ya faruq sam
bamu sha wahala ba wajen gani gidan
kasancewar
mahaifin mom fitace ne sannan gidansu bac
wani
boyayyan gida bane in kace gidan tsamiya koda
titi ne to za akai ka gidan,munyi sallama dan ma
dai dakin gidan mai yar katanga wadda duk rabin
gidan ya rushe sai dai an gyara shi ta hanyar
jera
wasu karare,kallo daya zakai wa gidan kasan
mutanen gidan suna cikin kunci talauci munyi
sallama turus mukai fakin a zaure domin wata
tsohuwa muka gani tanawa wani tsoho fifita
zaune
suke a soron suna shan iska sai dai da alama
wannan tsoho bashi da lafiya domin gaba daya
ya
koma kalar tausayi,tsohuwa tace sannunku da
zuwa yan samari ciki ta koma ta dauko mana
taburmar kaba ta shimfida mana muka zauna ta
kawo mana ruwa mai sanyi muka sha sannan
muka gaishe ta muka gaida wannan tsohon ya
amsa da kyar da alamu yana jin jiki mu kai masa
sannu matar ta zuba min ido kafin daga bisani
tace yan mata yan samari daga ina kuke don
Allah
ina kuke?BANA KAUNAR KA!!!
43&44
--------------------------------------------
wallahi ina muku kallon sani sannan ina ji a jikina
duk daga inda kuke ku jininmune amma meke
tafe
daku ya roki ya amin yace nanne gidan malam
abdulkadir? tsohuwa tace nanne nanne gidan
tsamiya? nanne ke kuma sunanki inna furera? ta
amsa ya ce yayanku nawa ko baku taba haihuwa
bane? tsohuwa tace a to mun taba haihuwa
shekara talatin da biyar kenan tai shiru tana
matsar hawaye,ya amin ya ce ina dan da kuka
haifa koya mutu? ai ba namiji bane mace ce
sunanta maryam amma kasancewar yar farice
muna kiranta inna wuro,gaba dayanmu muka lalli
juna tsohuwa ta bamu labari kamar yadda yadda
mon ta shaida mana na sanadiyar barin gidan
mahida tace inna ki bar kuka domin maryam tana
nan da ranta tsohuwa ta rike kai da gaske kin
san
maryam kin san inna wuro? nan ya amin ya bata
labarin ita da dan tsoho kuka suka dinga yi
gaskiya mun ga gata gun wadannan bayin Allah
washe garri tun safe muka tarkato tsofaffinnan
zuwa kano ta dabo. a gida kuwa hankalinsu abba
in yai dubu ya tashi har katsina anje bama nan
wannan ya kara daga hankalin iyayenmu har
gidan
rediyo talabijin kafafan yada labarai ansa
cigiyarmu
misalin karfe biyar muka iso tun kan muyi fakin
aka baibaye mu kowa ka gani fuskarsa akwai
alamar tambaya,kai tsaye dakin mom muka nufa
Allah sarki mominmu hankalinta a tashe ta mike
ta
nufo mu Allah mom har ta rame daga ina kuke
na
nuna mata tsohuwa mom ta zubawa matar ido
sai
kuma ta fada jikinta kukan farin ciki suka dinga
yi
ni kuma dakin abba na shiga duk da ya samu
labarin dawowarmu nan na shaida masa gaskiya
su abba sun taya mom farin ciki ganin
iyayenta,mom farin ciki kamar ta goya mu tayi ta
sa mana albarka.zaune nake anmin kunshi su ya
amin anci uwar kwalliya shida abokansu sai
faman
shige da fice suke yi kasancewar yau ne daurin
aure,ya shiga ya tsugunnna gabana yana kallona
nai dariya yaya kamar kaine angon? yace wahida
kamar kece amaryar na taba baki kawai na yi
shiru yace wai me dame dame kuka shirya nace
ai
komai ma yaya mun shirya,yanzu so nake a
gama
samin rani inje in anso mana dinkinmu,munyi da
telan zai aiko min amma shiru yace ki bari zan
anso miki amma kiyi zamanki.dan kar wahida ta
san me ake ciki yasa aka daura auran a babban
masallacin juma'a sai dai ita ko a jikinta,fati sun
sha shi kalala sun rakashe sun case duk inda
zaka
ga mahida tana manne da mijinta yayinda wahida
ta manne wa yayanta gwauro al'amin mamy ma
tana jikin angonta faruq a ranar aka kai amare
wahida sunyi kukan rabuwa ita da mahida an kai
amare dakunansu sai dai ban da wahida domin
baba rabiu yace a barta sai bomboy ya dawo.yau
watan mahida uku a gidan miji yaune kuma na
kai
mata ziyara muka rungume juna hadda kukan
farin
ciki tare muka shiga kicin muka shirya komai
bayan mun gama cin abinci muna zaune muna
hira muka ji takun takalmi kwas kwas alamar
za,a
shigo aka turo kofar wata budurwace tai sallama
ta
shigo muka amsa ya shigo daga yanayin shigarsa
dressing dinsa ko ba a fada ba kasan ko waye
sanye yake da kayan sojoji ya turo kofar muka
zubawa juna ido wani annuri ke fita a fuskarsa
yayi kyau ainun,inalillahi ji nai sam bazan iya
daina kallon kyakkyawar fuskar ba.BANA KAUNAR KA!!! 45
--------------------------------------------
wani irin azababban son sa naji ya mamaye duk
ilahirin jikina rankwafowa yai ya hura min iska na
lumshe ido ina budewa naga yasha mur wamman
matar ko ince wannan yarinyar ta riko hannunsa
tace my king wacece wannan? yace wannan
itace
kanwata wahida,wahida ga antinki matar yayanki
sunanta zee baby,na kalleta wani irin azababban
kishinta ya taso min na maida kallona ga mahida
ita kuma ni take kallo na mike ina shirin barin
falon ,haidar ya fito wani tsalle ya daka ya
rungumi
shahid bom boy wannan wacece? inji small boy
matatace sunanta zainab yanzu da gaske bom
boy
kayi aure? wallahi nayi aure na kuma aure ta a
legas. ya jawo ta jikinsa beby zo muje muyi
wanka
wahida kawo mana abinci na dauki makullin
motata na ce me zai hana ku ku dauka ko kuma
ku tsaya kuci na fice wata a mota na kifa kaina
innalillahi wa inna ilaihi rajiun me yasa na cuci
kaina na zalinci kaina na munafurci kaina me
yasa
haka ta faru shahid me yasa kai min haka tabbas
zuciyata na kaunarka halin kane bana so me
yasa
kayi aure alhalin kasan muna son juna wayyo ni
wahida ya zanyi in nunawa bom boy ina sonsa da
wanne baki zan

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment