Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gane so kake ka
raba
mu to kayi kadan domin kaunarta nake small ya
kwashe da dariya sannu mai sahiba,BANA KAUNAR KA!!!
17
wahida in ce dai ta san kana yi? bari kaji in da
ake
soyayyar gaskiya ya dauko waya hadda sa
handfree hello my dear kina lafiya? lafiya amma
ba
lau ba what? me ke damunki? ciwon rashin
ganinka ina sister ta saku? wani zancan sister ki
tana nan lafiya to ka gaisar min da ita kafin nazo
okey zata ji yanzu me kike yi? tunaninka da son
ganinka okey zan zo anjima me kake so in
tanadar
maka? nafi so ki akan komai na gode Allah ya
kara
mana son juna amin my sweety i love you so
much gaba daya suka sumbaci wayar small ya
kalli shahid ka gani kuma kaji da kunnanka
shahid
yace tsaya kaji nima ai tana sona tsabar ajine
amma bari kaji ya kira wahida cikin sassanyar
muryarta tace salamu alaikum amin
wa'alaikaikumus-salam kana lafiya?yai murmushi
farin ciki ni kaina saida naji sautin murmushin me
kike yine? ina kwance ko wani abu zan maka?
a,a
kawai dai ina son jin ya kike ne? to na gode my
brother a,a ban yadda ba to my shahed tabbas
yaji
dadin yadda ta furta a tunaninsa tunda aka rada
masa sunan bai taba jin wanda ya fadu sunan yai
masa dadi ba sai wahida yai murmushi yace ban
yadda ba to my bom ke! ke! ke! please i am
sorry
my lovely tank u very much tsalle ya dinga yi
yana
adungure small ya rike baki anya ba allurar
shahid
bace ta motsa? small yace anya brother ko dai
allurar ce ta motsa dariya kawai yayi,da rana
bayan
an gama girki ina kwance dakin da aka ware min
ina wasa da waya wato game wayar tai kara
hello
sister ya kike? yadda kike mon,abba sahibina
suna
nan lafiya? nace baki tambaye naki shahibin
bane?
ai yanzu muka gama gaisawa sannunku uwayen
soyayya,kefe ke ni soyayya bata gabana karatu
nasa a gaba to anry wahida daga karatu sai me-
ke
ki daina ce min anty to me zan ce miki? usaina
wayyo kin cuce ni ki ce min autar mom da abba
da ya al'amin kin san ko yanxu mom ta haihu kin
tashi daga auta? me zai sa mom ta haihu ai
daga
kaina aka rufe fayil din'BANA KAUNAR KA!!!
18
to autar bom boy ai kuwa bom boy na gaishe ki
ince dai yanzu kuna son juna haba dai mahida
kina wasa dani wato kin mantani kenan kin sanni
in nace in so to fa ina so in kuma bana so bana
so na fada miki yanzu bani da lokacin soyayya
karatu ne a gabana.....to uwar biro da takarda ya
ishe ni ke kuma uwar soyayya fadi ki kara
wallahi
sai Aliyu haidar, da ya yamma ina kwance ya
amin
yayo waya salamu alaikum ya Al'amin ka tashi
lafiya? lafiya my sister yaushe zaki dawo? kai
yaushe zaka zo in ganka? in kinga shahid ai
kamar
kin ganni tunda kin ce muna kama koya kika ce?
a'ah kai daban shi daban wai yaya su small sun
girme ku? ke kin yadda? na dan yadda kadan
amma to shi kenan ki tambaye shi kwana nawa
ya
bamu to ya ka gaisarmin da mom me zai hana ki
buga ki gaishe ta? wayar tawa ce bbu kudi a ciki
okey ki jira zan turo miki,godiya mara iyaka.minti
ashirin ba'a yi ba naji karar text message ina
budewa kuwa na shigar da lambobin #3000 ya
sako min naji dadi sosai hello "na"am auta ya
kike? "normal mom" auta ya gida yasu small?
"suna lafiya mom ina nan zan zo "to sai kin zo
mu kai sallama.
SHAHID tsungune gaban anti,tace wai ina za a
tura
ku shahid?"anti addu'a kawai zakiyi min domin
tafiyar tanada........kai k sanar da su baka da
lafiya
ba zaka ba shahid bana son rasa ka bana son
aikin sojannan anti ni dai addu'ar nake muradi shi
kenan ki sanar da Dad dinku dadditunkan lokacin
na sanar dashi okey Allah ya taimaka, amin mom
ta dauko wani littafin addu'o'i ta dauko ta mika
masa ya amsa yasa aljihu sannan ya mika mata
hannunsa ta sumbace shi,yaso ganin wahida sai
dai bata nan domin ta tafi gidansu lokacin haka
ya
tafi amma ba don yaso ba yaso ganinta suyi
sallama! bayan sati biyu muna zaune a falo
"hello
mom wahida kin wuni lafiya? lafiya lau mom kice
mahida ta kawo min kayan ke me zai hana ki
fada
mata mom kin santa raina ni ina fada mata cewa
zatayi ba zata kawo min ba leda ita waye ya
raina
wani? mom ita ta fara raini nike da ita wacece
babba? mom ita ta girme ni da kadan amma ashe
dai ta girme ki zan sa ta kawo miki insha Allah
to
mom na gode sai anjima.
yaya faruq hello yayana ina jinki yace ince dai
lafiya oh yaya kaga abin da yake hadani da kai
ba
ko ka tambayi lafiyata kace ya nake bana son jin
yadda kai ken mun kai dai wallahi baka da sakin
fuska kai dai me ganin fara'arka daga mahida sai
sahibarka anty mamy,to ya ranki?BANA KAUNAR KA!!!
19
fari sol tunda ina da wanda zai min inji sanyi da
ace bani da shi sai inyi kuka da samunka a
matsayin yayana ke wahida Allah in na fito sai na
zane ki Allah sarki duka don Allah in zaka fito ka
taho da tabarya ko bindiga,na kashe wayar ina
dariya a can gida kuwa,a fusace faruq ya fito
hannunsa rike da belt kai tsaya yai dakinsu
wahida
mahida kwance ta takarkare tana waya yana
shiga
ya soma laftarta wayyo me nai maka ina wahida
me za kai mata billahillazi in baki nuna min ita
ba
sai na zane ki mahida ta dinga dariya tace,
wallahi
wahida bata nan domin tana gidan anty yanzy fa
ta
yo min waya ta kare min rashin kunya dakin
mom
ya shiga mom ina wahida? wahida kwananka biyu
da tafiya itama ta tafi gidan sister khadija ya
juya
yana gunguni dakinsa ya koma ya dauko waya
bugu daya ta dauka hello kin san Allah in nazo
gidannan sai na lahira ya fiki jin dadi banzamara
kunya,Allah ya faruq kasan fa masoyina soja ne
ni
nasan in kazo gidannan ka taba ni sai ya harbe
ka
in kuma ka musa to kazo ni kuma zan masa
waya
ince ga wani yazo zai taba lafiyata kasan yana
sona zai iya komai a kaina oho dai dadin abin ba
sonsa kike ba la! da ka sani yanxu muna
tsananin
son juna na kashe wayar ina dariya.faruq ya cika
da mamaki dama wahida na son shahid in kuwa
haka ne gaskiya bom boy yayi dacan big girl
kuma
beautiful gentel girl dakin Al'amin ya shiga yake
fada masa Al'amin yace kana mamakine? haba
dole in yi mamaki ko dan ganin irin tsantsar
kiyayyar da wahida ke nunawa shahid wallahi ka
bar mamaki domin ka san bom boy dan soyayga
ne tabbas zai iya lankwasa wahida san ransa.
ina zaune ina karanta wani littafi da ya shahid ya
siyo min mahida day amin da ya faruq wayyo
dadi
ihu na sak na kankame mahida cike da tsatsan
farin ciki kicin na shiga na hado musu abin motsa
baki sannan na zauna ya Al'amin ina wuni sister
ya gida? lafiya lau na lalli ya faruq koda ba
gaishe
shi kallon arziki bai min ba,anty ta fito tace a'ah
lalle yau ina da manyan baki wahida me kika
bawa
ya"yan nawa? nai murmushi su ya amin suka
gaishe ta na kalli mahida mahida ince ko kin
taho
min da kayana? ai zuwa muka yi mu tafi dake
lalle
ma keni ba yanzu ba Allah ko sai yaushe? na
mike
na koma kusa da ya faruq nace ke ni bar ni mu
gaisa da yayana,na dafa cinyoyinsa ina tsungune
kan gwiyoyiwa nace yaya faruq don Allah kayi
hakuri wai ma me nai maka? na kwantar da kaina
kan cinyarsa please ya faruq im sorry baki fada
kunya Allah in baki bani guri ba zan yo boll
dake,stupid girl,mahida ta taso kai don Aah yaya
kar kasa ta kuka,ina laifi data baka hakuri,to ban
hakura ba wato ke me yar uwa to kamo ni taso
kinji anty wahida dadin ta ma ba Abba bane nice
ke ma ba zan wani bashi hakuri ba muka koma
kusa da yaya Al'amin muka ci gaba da hirar mu.BANA KAUNAR KA!!
20
Muna nan zaune bom boy yai sallama a,a kace
muna da manyan baki hadda mahida a gidan?
mahida tace Allah yata muna zuwa kaine dai ba
a
samu ka ga yanxu ma tun dazu muka zo ba don
Allah yayi zamu gana ba har sai mu tafi ba ka
nan,ni sister ma ce min tayi kwata kwata baka
kasar tabbas jiya cikin dare muka iso ku bani ten
minuti in yi wanka sai daya soma duba anty
sannan ya shiga dakinsa nace yauwa ya amin ga
bom boy muna so ju fada mana cikinku waye
babba? mahida tai caraf la! baki sani ba ai
tsiransu
kwana biyu shi yasa ma aka hada sunansu akayi
rana daya ke ni dai ban yadda ba duk......bom
boy
ne yai sallama idona har cikin nasa yai min kyau
yana sanye da fakistan ruwan madara karasowa
yayi kusa dani cikin rada yace gimbiya me zan
samu rabona da abinci har na manta na mike na
shiga kicin dama tuni nai masa tanadi na
musamman gaba daya na hado musu dasu ya
amin can lambu na koma i na zaune ya amin ya
shigo ya zauna ya kalleni yace ince dai yanzu
soyayar tayi karfi murmushi nai kawai domin
nasan babu wata soyayya.bayan isha'i suka tafi
mahida taso kwana nina hana ta domin inta
kwana
bbu mai taimakawa mom wajen shirya abinci duk
illahirin yan aikin gidanmu sam mom bata bari
suyi mata girki ita take yi duk da kullum sai an
fita
da abinci masallaci komin yawansa ni zan taya ta
ko kuma niyi ni daya sam koka dan mahida bata
son aiki aikinta kwanciya game,kallo,karatun
littafi,Allah ya sani sam bana son halin mahida
domin ya mace ko ba komai aure za ai mata san
a
rayuwTa bbu abin dana tsana irin kazanta
muddin
ina gida in kin ganni zaune da dalili shi yasa duk
irin fadan da muke da ya faruq ko kadan baya so
ya budi ido yaga bana gidan domin in ina nan
dakunansu kullum ne saina gyara musu nice
wanke musu toilet gyaran gado hatta yan
aikinmu
su kanyi missing dina.
ina zaune dakina small ya shigo wahida bom boy
na kira na kalle shi nace yana in ne? yana
dakinsa
na mike nasa hijabina na fita nai sallama yana
kwance ya kalle ni cikin lumshe ido wahida nai
masa shiru donni tsoro ya bani ma tunani ko
wani
abin yasha domin idanunsa sunyi jajir
WAHEEDAH
ya kara furtawa na'am na ce cikin sauri wahida
bani da lafiya me yake damunka kece wahida
kece
ya kamo hannuna,hannunsa zafi kamar garwashi
ba tausaya masa ainun amma don kar in kyale ya
samu damar sai na fisge hannuna na ce bana
son
iskan....kafin na karasa ya fizgo ni ya rungume ni
waye dan iskan? gabana ya shiga faduwa, ma
don
kar in nuna naji tsoro ya samu wata sabuwar
damar sai na dake nace kaine dan.......yasa
hannu
ya doke bakina ya murde min lips ina
wayyoahna!
kafa yasa yayo ball dani sai gani a kofar daki da
gudu na fita nayi sa'a falon ba kowa daki na
shiga
na kulle nai kuka mai isata.
maheedah zaune tana game Al'amin ya siga
dakin
mahida ya kira sunanta ba tare data bar abin da
take ba tace na"am kanna dawo ki shiga dakina
ki
gyara min kin ga yayi kura sosai to sai ka dawo
nai taci gaba da harkar gabana sai kusan
magariba
ta tuna tai saurin shiga dakin ta burbura sharar
minti biyar tana fitowa ya amin ya shigo kai
tsaye
yai dakinsa ai bai karasa shiga ba ya kwala mata
kira mahida da sauri tazo me na saki?BANA KAUNAR KA!!!
21
Yaya ai na share maka ya kalli dakin cike da
takaici ko tsarar da tai bata kwashe va a kofar
dakin ta barta sannan dakin buzu buzu faruq
yace
ayya kadan daga cikin aikin mahida,Al'amin ai
tayi
maka mai kyau ni dana sata gaba daya karkashi
gado ta tura min sharar ka ganta nan bbu abin
da
ta iya sai kallo sai soyayya Al'amin ya hau salati
da kin san baki iya ba kice min to kanwar
kanwarki ta fiki iya abin duniya,mahida kuka ta
saka ai kun san tuni ya ba kuka sani al'amin dan
haushin bai karasa magana ba lallai ya shiga
tattare sharar.
kwalliya nayi sosai na shirya cikkin wani
ratsatten
less,leshin ya amshe ni nayi kyau ainun na
rataya
jakata na sa karamin hijabi dakin dubai anty na
tafi
to wahida ki gaida mom amma fa kar ki kwana
to
anty a wacce mota zanje? ta mike ta dauko min
mullin nace la! anty motar yaya shahid umh ni
dai
tsoro nake kin san motarsa da sunansa kar inje
aka mani,antu tai ta dariya bbu me kama ki kallo
daya za,ai miki a san ke kanwarsa ce,bbu me
kamaki na juya na salube kai gaskiya notar akwai
kyau, mota ce wadda ta amsa sunanta
rantsattsiya
kirar zamani gaban motar kawai zaki kalla kinsan
waye me motar da manyan baki aka rubuta BOM
BOY sai dana gama karewa motar kallo sannan
na
bude na shiga wayyo sanyi da kanshin me motar
yaso rudata na shiga lumshe ido kwance nai
cikin
luntsumemiyar kujerar motar jina soma gyangyadi
nai kirgil hoton me motar dake jiyawa gaban
motar
na zubawa ido yana murmushi yayi kyau ainun
hannu nasa na shafi a fuskarsa tare da fadin i
love
you so much yayana,wannan shine rashin sani
wanda yafi dare duhu,ashe duk abinnan da nakeyi
bom boy na bayan motar yana kallona,ohi sam
ban
sani ba koda na hau titi nayi mamakin irin yadda
mutane da dama suka dinga daga min hannu
kasancewar glass din motar mai duhu ne bbu
wanda ya ganni gaskiya kan naje gida na kara
tabbatarwa shahid mutumin kirki ne mai jama'a.
ina fitowa mai gadi yace sannu da zuwa yauwa
baba tsoho ya gida? lafiya lau ina shiga sister ta
fito da gudu muka rungume juna dakin Abba
muka
karasa abba sannu,yauwa sister wahida abba ina
kwana? lafiya lau wahida,ya kika baro yar uwar
tawa tana nan lafita ta mace in gaishe ku muna
amsawa da sauri na mike da gudu nai dakin yaya
faruq hello yayana na fada jikinsa ya dago
fuskata
sister amma kin dawo kenan? la! anty wata in
dawo anya anty ba zata bar man keba,umh ai
nafi
son can saboda me? can sunfi sona basa dukuna
da sauri na fita hello ya amin hello ya amin dina
na dawo na rungume yayana yace yaushe kika zo
sister yanzu nazo amma kin zo kenan munyi
kewarki,BANA KAUNAR KA!!!
22
Gaskiyaba zaki koma ba yaya naga dakin ka duk
ya canza shima ai yayi missing dinki bebinmu
maza huta ki gyara mana dakinmu dakin abban
kuma mun sha hira da abba sai da abba ya fiti
na
shiga dakin yaya faruq na wanko masa toilet
sannan na ciro zanin gadon na shimfida masa
wani lallausan bargo na goggoge na share na
kunna turaran wuta dakin yaya amin shima ba
gyara fes na janyo dakin na kulle dakinmu na
koma ba zan iya fasalta muku irin yadda dakin ya
koma bana dai gyara shina hada kayan wanki na
bayar saida na kammala girki dare na gyara kicin
din sannan na koma dakin nai wanka har lokacin
su yaya basu dawo ba nai wasu mom sallama na
tafi.
faruq na dawowa dakinsa ya tura haba sanyin
a.c
da kamshin turaran wuta dan maiduguri ya buga
shi kujera ya zaina tare da fadin thank you sister
ya zare kayan jikinsa ya shigo toilet shima sai
kamshi yake gaskita faruq yaji dadi sosai haka
zalika al'amin ya gode wa wahida.
iba zuwa gida ya shahid zaune a falo nai salama
ya amsa min ciki ciji dakin anty na wuce nai
sallama tana zaune ta amsa da fara'arta zama
nai
kusa da ita tace sannu da zuwa nace anty ya
gida
lafiya lau ya kika baro su mahida suna nan lafiya
lafiyansu klau dakina na shiga wayata ta shiga
ringing ya faruq sunansa ya bayyana akan screen
din wayar cikin sanyin murya na amsa "hello wai
a
tunanina laifi nai masa me yasa kika ki bari mu
dawo mu kawo ki gida? umh gani nai yamma
tayi,okey naga dakina yai fes na gode fa dariya
kawao nai.
Wahegari na tashi da matsanaicin ciwon kai da
kyar na iya fitowa dakin anty naje na gaishe ta
sannan dakin daddy sannan dakin small kamar in
shiga dakin shahid wata zuciyar tace kawai in
share shi daki na koma na cire hijabina sanye
nake
da wata yar bingilar shimi shara-shara domin
kawai na kirjina a bayyane yake kasancewar bbu
mai shigo min daki kwanciya nai anty ta shigo
min
da break fast din da magani ina zaune ina shan
tea sun hadu gurin breakfast bom boy yace anty
ina yar takine bata jin dadi ya mike me ke
damunta bai maji amsar da antin ta bashi ba
domin sam hankalinsa baya jikinsa ina zaune ina
shan tea yai sallama zama ya yi a gabana ya
zuba
min ido oho ni na manta ya shahid ina kwance jin
shiru nace au good morning domin in ance masa
ina kwana ya kan ce mene kuma ina kwana? ikon
Allah ganin yadda ya shagalta da sauri na kalli
kaina wa iyazubillahi gaba yai mumunan faduwa
shi kenan ya gama kalloba inalillahi nai waurin
janyo hijabina na rufe jikina nakalle shi cikin
bacin
rai nace wallahi ka kalli haram ban yafe
maka.....yasa hannu ya doke min baki uban wa
yace ki zauna a haka to wa ya ce ka shigo min
dakina na fada cikin kuka ya mike ya fice nasa
kafa
nai boll da tea din na shiga birgima shi kenan ya
gama kallon abin da zai kalla ni ya cuce ni ya
cuci
masoyina mahida ta fado dakin ke kuma me kike
wa kuka na shiga bata labari na ciro hijabina kin
ga fa rigar toke me yasa ba kya son sa bireziyyaBANA KAUNAR KA!!!
23
Allah ya kiyaye ni bana son biriziyya to ai gashi
nan ya kalli bati ai kuwa har Allah ya isa nai
masa
oho ke zata bi. bom boy ya shigo shi da small
boy
na mike na bar musu falon domin ni haushinsa
nake ji sai bayan la'asar mahida ta tafi na zauna
ina kallo dakin anty yai sallama yayi shiri na kalli
agogo lokacin fitarsa yaya sai kuma gobe da
safe
na mike na fice ya kalli anty,anty zan tafi sai da
safe anty ta janyo wani galan ta dauko glass cup
ta
cika masa shi da rubutu ya amsa yai bismillah ya
shanye tace ka shirya kaje katsina malam baba
yana son ganinka to anty yaushe zani kin san fa
bani da lokaci ka daure dai kaje ko wuni kayi to
anti kaci abinci ya shafa cikinsa rabonsa da
abinci
tun karin safe ya kalli anti yaga tana kallonsa
yace
yanzu nasa wahida ta kawo min okey miko min
zam zam din can ya mike ya dauko ta juyo a cup
tai masa tofi a ciki ta bashi ya sha tai masa
nasiha
irin tasu ta manya daga nan yai mata sallma har
ya fita ya dawo anty ina small, small ya tafi
katsin
can zai kwana me yasa bai fada min ba kayi
hakuri
ya fada min in sanar maka mantawa nayi okey
Allah ya dawo dashi lafiya amin dakin wahida ya
shiga tana zaune tana zuba abinci ya zauna ta
mike ta bar masa abincin yai murmushi tare da
riko hannunta dan girman Allah ki zauna
billahillazi
rabona da abinci tun karin safe please help me
ta
koma tare da cigaba da zuba mana tare muka ci
yana min hirar irin nasarar da suka samu a
tafiyar
da suka yi,muna gamawa ya min sallama ya tafi
na
mike nai alwala nai sallah sannan na
kwanta.bakin
dare misalin karfe biyu na shiga toilet na fito ne
ina shirin kwanciya sai naji kamar ana dirowa
dif!!
dif!! dif!! tuni kafafuna suka soma karkarwa jikina
ya dauki rawa karar bindiga ita ta dawo dani
hayyacina tuni na shiga laluban wayata na shiga
danne danne har n nemo ya shahid layinsa na
celtel a kulle tumi na tafi glo cikin sa,a ya
shiga,hello yaya kana ina? gida a rude nake sosai
nutsu ki fada min me ya faru? yaya ka fito barayi
sun shigo mana gida barayi wahida to gani nan
zuwa har ya kashe y bigo,wahida ki kulle dakinki
ki zare key din kar ki fito har sai na dawo cikin
kuka na ce to kayo sauri yaya daina kuka yanzu
zan dawo shiru ba yaya haba tuni na fita da gudu
nai dakin ya shahid na dinga dukan kofar ina
kiran
sunansa na koma dakin small nan ma a kulle
wayyo nai dakin anty anan na gansu dukkaninsu
sun wani nannade kansu da fuskarsu nan da nan
nayo kansu ina dukansu ina ihu wani daga ciki ya
daka min tsawa ke ina zaki? ban sani ba shegu
tsinannu,la"anannu ogansu ya haska ni da toch
light sanye nake da rigar bacci iya gwiwa wata
mahaukaciyar dariya ya saka yace cool down beb
ya kalle su ku karasa bari mu daidaita da baby
yes
sir,cak ya dauke ni na shiga dukansa har da
cizonsa ina zaginsa amma bai dire ni ko ina ba
sai
bedroom dina runi ya raba ni da rigar jikina da
gani sai pant ya shiga murzata san ransa,inallilah
i
wa inna ilaihi rajiun Allahumma ajirni fi musibatin
wa aklifi khairin minha,la haula wala kuwata illa
billahi aliyul azim,wala haula wala kuwata illah
billah aliyul azim,wala haula wala kuwwata illah
billahi.....sai kawai ya....to me kake /kike tunani
iyeh!! iyayen gulma toh baza kuji baBANA
KAUNAR KA!!! 24
bom boy sadaf! sadaf! ya shigo saboda haka bbu
wanda ya ganshi kai tsaye dakin wahida ya shiga
ganin dakin a bude ya razana shi yana danna kai
ya soma jin ihun wahidar ogan yana rike da ita
gaba daya ya gama fita a hayyacinsa bbu abin
da
yafi buri irin ya cimma burinsa,ta baya bom boy
ya
anyo ransa ya gama baci hankalinsa a tashe
gaba
daya ya birkice shi kuwa oga tuni ya mance da
abin da ya kawo shi wuka bom boy ya soka
masa
a kirji ina kuka na mike da gudu na kankame shi
ya daga aina muka gama ido ban taba ganin
shahid cikin irin wannan yanayin ba cikin
kakkausar murya yace bai taba kiba ko? cikin
kuka
nace eh maza ki sa kayanki ki kulle dakinki tuni
na
rike shi ina kuka to saka kayanki in kai ki dakina
ki
kulle nasa hijabina ya kaini dakinsa na kulle yace
kar ki fito kin ji nace to dakin anty ya nufa gaba
daya y tasar musu kasancewar yana da wani sirri
wanda shi kadai ya sanyar wa kansa sani don
haka
cikin kankanin lokaci ya dama dasy ya shiga
dakin
kwance ya ganta cikin jini inna lillahi wa inna
ilaihi
rajiun dagowar da yayi ido hudu da wasu suna
shirin guduwa yai amfani da piston ya harharbe
su
ta bude idonta da kyar take magana kaje dakin
wahida da mahaifinka da sauri ya mike ya nufi
dakin mahaifinsa a kulle ya ganshi cikin jini harbi
biyu daya a kai daya a kirji kadan ya hana shahid
zautuwa sai dai albarkacin kalmar da yake ta
maimaitawa yasa nutsuwa tazo masa ga abinda
yake cewa, innalillahi wa inna ilaihi rahiun
Allahumma a jirni fi musibatin wa aklifli khairan
minha Allahumma la sahla illah maja alhu sahla
wa
anta taj alul hazna iza shi ita sahla.koda naji
shiru
bbu alamar motsi sai na fito da gudu nai dakin
anty na dinga tsallake su ina wucewa caraf wani
ya damko min kafa tuni na shiga ihu wayyo
shahid
kaxo zai balla min kafa wayyo da hanzari ya fito
ya
duba dakinsa bai ganni ba a dakin anty ya ganni
tsawaya doke min ke wacce irin yarinya ce waya
ce ki fito ba yi magana ba na ci gaba da kukana
ina nan ina kuka naga sojaji sunata shigowa
bayan
sun gama shigo wa daya daga cikinsu ya kalli
shahid cikin harshen turan ci yace ma akai min
ina
ji yaya na masa bayani kafa yasa ya doki hannun
da gudu nai dakin anty bbu wanda suka taba ko?
shahid ya daga rinanim idanunsa aya ce sun
harbi
dady har guri biyu dad dina Allah ya amahi
abinsa
sannan sun harbi anty a kirji gaba daya suka sa
salati amma musulman cikinsu daga nan yai
musu
jagora dakin mahaifinsa sun kwace shi sun
shimfidar dashi a gadonsa tuni likita ya shiga
aiki.BANA
KAUNAR KA!!! 25. ina shiga na kankame ta ina
kuka hannu ta daga da
kyar ta shafa kaina wahida ba dai abin sa sukai
miki ko? a daran yaya shahid dani muka kai anty
wani babban asibiti kudi basu yi wata-wata ba
suka shiga da ita emergency likitoci sunyi
nasarar
cire mata bulet din ina zaune na hada kaina da
gwiwa ya shigo taso mu tafi yace min na mike na
bishi muna isa muka tarar su abba mom atu
baba
rabiu duk sun zo har anyiwa daddyn wanka
kukan
da nake yine yasa abba yayi min magana tashi ki
koma daki ina kallo shahid na kwararawa
mahaifinsa addu'a waya naiwa haidar cewa maza
ya taho gida bbu lafiya kan kice meye wannan
gidan ya cika da mutane tashin hankali, haidar ya
iso ya tadda ana shirin fita da mahaifinsa daga
dakinsa lokaci daya ya birkice da kyar aka shawo
kansa yaiwa mahifin nasu addua,amma sumansa
uku koda za,a dauke shi kukan kura yai ya rike
makarar ya dinga duka masu rike da ita,shahid
shi
ya dauki haidar yasa shi a daki ya kulle sannan
aka samu damar fita da mahaifin nasa a asibiti
kuwa sunce basa bukatar dan jinya sai dai anti
da
kanta ta roki a bata wahida saboda haka wahida
ce
a gurinta.bayan sati daya ba laifin jikin antin
yana
sauki ranar shahid da haidar abba da baba rabiu
anty ta soma yi musu magiya hadda kukanta su
fada mata gaskiya ina mijinta yana raye ko kuma
ya rasu kukanta ya daga hankalinmu ainun,haidar
yace anty sai dai hakuri amma maganar gaskiya
daddy ya rasu yaune kwanansa bakwai gaskiya
ta
girgiza domin bbu wanda ya ankara sai ganinta
akai wanwar a kasa ta fadi tuni jini ya balle
haidar
ne ya kira likita,likitoci sukai hanzarin dauke ta
wani likita ne ya dinga fada kun gani kun
wargaza
mana aiki shi yasa muka fada muku bamu.....kan
ya karasar bom boy ne cikin fushi ya dakatar
dashi
ya dinga yiwa likitan bala'i da kyar abba ya ja shi
suka tafi.tsakad dare ina zaune kan abin sallah
tace wahida ban ruwa insha na mike na dauko
robar swan na tsiyayo a cup na dago kanta na
bata tasha sosai har tace ya ishe ta na maida ita
ba kwantar tace sannu wahida nace yauwa
wahida
Allah yai miki albarka ubangiji Allah ya raba ki da
sharrin makiyanki amin,wahida ki taimaka ki
bawa
dan uwanki ishassun hadin kai shahid yana
tsananin sonki anty ba wai bana sonsa bane ina
son karatu ne to wahida Allah ya taimaka
ameen,ta
koma ta kwata ina jin ta tana ta jero kalmar
shahada koda inda saboda yace na saba jin irin
wannan saboda koda yaushe sannan duk irin
baccin da anty take yi muddin akayi kiran sallah
ta
kan ce in taimaka mata tayi alwala tai sallah yau
ma ina zaune har akayi sallar asuba sai dai nayi
mamakin yadda har aka idar anti

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment