Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yai saurin rike
ni don ganin lokacin kankani na zafge abba yace
wahida dama baki da lafiya natsunguna don
kafafuna ba zasu iya dauka taba ya amin neya
kama ni taso mu tafi asibiti abin ka da yar gatan
al'amin tuni ya kaita babban asibiti inda aka bata
gado hankalin al'amin bai kwanta ba sai da yaga
ta
samu bacci bayan azahar ina kwance dakin ni
kadai sai ga ya shahid da haidar da yake a asibiti
din ya haidar aiki sukai sallama na amsa da sauri
bom boy ya karaso sannu sister yauwa ya shahid
ina anti?BANA KAUNAR KA!!!
9
tana miki sannu ina amsawa baku biya ta
gidanmu
ba? mun biya mom da anty sunan nan zuwa ya
haidar don Allah ku bani sallama naji sauki sai
gobe na tura baki ni wallahi tafiya ta zanyi ki fita
mana mu gani asibiti din da karnuka cinye ki
basai
in ari bindiga gun ya shahid ba in sn biyo ni in
harbe su dariya suka dinga yimin ya shahid ya
zauna bakin gadon kusa dani ya janyo ledar da
suka shigo da ita ci mata ce tarkacan kayan zaki
aikuwa tuni na shiga lashe-lashe haidar yace um
su wahida ba dai kwadayi ba bom boy ya kai
masa duka tare da fadin akwai wacce takai
mahida
kwadayi yarinyar da take cin faea naga alamar ka
raina wahida,wahida fa antinka ce Allah ko Allah
matar yayanka ce tunda ga lokacin ban kara
magana ba har suka karaci surutunsu suka
fice,koda naji shiru gashi ni kadai tsuru ai sai na
zari mayafina na fice nayi sa'a likitocin bbu
wanda
ya ganni na zagaya ta baya kamar wadda tazo
dubiya na fice ina fita na samu me adaidaita
sahu
na shiga sai gida ko kudin ban bashi ba na fice
sai me gadi na ya bashi ina shiga na tadda suna
shirin fitowa har anty tazo ina shiga mahida tace
mom kinga wahida ta dawo da sauri suka fito
wahida wa yace ki taho? to mom sai a barni ni
kadai ni kuma naga naji sauki nai tahowata ai
shikenan ke da al,amin.bayan kwana biyu abba
ya
tara mu yana son jin ra'ayin kowa,ya amin yace
ni
dai abba ba yanzu zanyi aure ba asali ma niko
budurwa bani da itw ai min afuwa zuwa nan gaba
Abba yace faruq ya faruq yace abba aure zanyi
don
na samu wadda nake so wacece a ina take?
abba
mamy ce yar baba rabi,u da kyau inji Abba
mahida
ina jinki nima abba na samu wanda nake so
haidar
din anty da kyau wahida ina jinki tuni nai raurau
hawaye ya soma shatata,abba yace ban da kuka
cikin rawar murya nace Abba ni karatu zanyi ya
faruq yai farat yace ba wani karatunda shahid
za,a
hada ku ai kuwa na saki kuka ni wallahi bana
sosa
karatuna zanyi abba yace yi shiru bbu me yi miki
dole yadda kowa ya ce ga wacce yake so ke ma
sai kin furta sannan zan hada ki da wanda kike
so
abba kana ji ya faruq yace da ya shahid za,a
hada
mu rabu dashi bbu me yi miki auran dole ni a
ra,ayina bani da niyyar tauye muku hakkinku duk
da ina da right din da zan zaba muka maxan da
suka dace daku amma nafi son ku kawo da
kanku
tunda kin zabi karatu Allah ya bada sa,a Allah
kuma yai muku albarka amin ya faruq bai so
haka
ba domin so yai ko ina so ko bana so a aura min
bom boy,koda abba ya tara yan uwansa ya fada
musu ra,ayin ya,yansu sunyi farin ciki ainun sai
dak sun so ace wahida ta zabi shahid ko da abba
ya fada musu ra,ayin wahida na son karatu sun yi
na,amm sannan sunyi mata fatan alkairi shi
kanshi
yaji dadin yadda yan uwan nasa sukayi na,am da
ra ayin wahidar dama su yake ji domin in sun
tubure sai wahidar ta amince da shahid din dole
na ta amince ko bata so domin yayansa
alh.rabi,u
zai iya cewa ba a isa ba dole abi son ransa.BANA KAUNAR KA!!!
10
bayan kwana biyu da yin maganar ina zaune
dainmu ina karatun wani littafin addu'o'i ya
shahid
yai sallama na amsa ciki-ciki'domin yanzu haushi
yake bani ya zauna kusa dani bai magana ba sai
da ya shafe kusan minti goma sannan ya kalle ni
'ba ki iya gaisuwa ba ne ?na dago " sorry na
manta ka tafi lafiya? gani nan lafiya ba lafiya ba
lafiya nan da sauki wahida ina son muyi wata
muhimmiyar magana okey ina jinka wahida kin
san ina sonki ko? what nikake so? wahida me
yasa
kike son wahalar da dan uwanki...? ban gane
nufin
ka ba kin san mahida ta zabi dan uwana a
matsayin abokin rayuwarta ina so kema ki sauke
ra,ayin son karatu ki amince min billahillazi nayi
alkawarin barin ki ki ci gaba da karatunki nai
murmushi shahid kenan na fada maka bani da
lokacin soyayya kwata-kwata ba zan iya hada
karatu da soyayya ba shikenan zan iya jiranki ko
nan da shekara goma ne no ka nemi wata kawai
wahida kin san kuwa irin azabar da nake ji? oho
kai kaso ka don haka bbu abinda ya demeni
domin
na fada maka gaskiya wahida nifa dan uwankine
wahida me yasa ba kya sona in wani hali nake
dashi wanda ba kya so dan girman Allah ki fito ki
fada min kaga na farko bbu abin dana tsana irin
shan taba kai kuma kana shan taba,maganar
gaskiya ina zarginka da abubuwa da dama shahid
ko ba haka ba dama ance sojoji suna shaye
shaye
kuma suna neman mata wa'iyazu billahi yace
tare
da mikewa ya cillo min kati gashi nan na baki
cikakken sati kiyi bincike a kaina bayan taba me
take sha tabar ma koki ka sank sha amma insha
Allahu daga yau na barta har abada yana gama
maganar ya fice jiki babu kwari.tunda wannan
lokacin na shiga bincike kan bom boy har har sati
biyu amma ban ga wani aibunsa ba in ban da da
yake samu gun jama,a da dama sai dai wani abu
ko kadan bana jin sonsa sai ma hausinsa da
nake
kara jiba kamar in na tuna shi soja ne kuma
mugu
ne na karshe domin bana mantawa ina karama
mugun tsoransa nake innai abu aka ce za a fada
wa shahid na kanyi kuku domin ban bashi da
wasa
gashi da girman kai rashin son magana yanzu ne
fa da yake sona yake sakar min iska ni na san
yana aurata zai daina sakar min fuska koda
dama
ance matar soja sai hakuri.kamar kullum ina
zaune
ya shigo da sallama tun kan ya karaso kamshin
turaransa ya cika dakin kai gaskiya ina son
turaransa haka nan kamshin kan sani farin ciki ko
da kuwa ina cikin bacin rai gashin ban san sunan
turaran ba bare in siyo gashi ina ganin kamar
zubda ajine in tambaye shi sunan
turaransa,kamar
kar in amsa sallamar sai kuma na tuna girman
sallama da darajarta sai na amsa ciki ciki na
janyo
remote na kunna T.V domin ta taya shi hira na
mike domin in bar masa dakin suyi hirar da T.V
caraf ya kamo hannuna sai naji hannunsa dumi
ga
wani irin taushin ji nai kamar in kwace hannun
don
wani irin sanyi dadi naji yana ratsa zuciyata na
daddage na tofa masa yau a hannu ya daga
hannun a tunanina mariina zai ko ya goge min
yawun a jikina amma sai naga akasin haka domin
ganina yasa harshe ya lashe yau din yace baki
san
yawunki yafi ice cream ba a gurina na yamutsa
fuska ashe kai kazami ne??BANA KAUNAR KA!!!
11
ya harare ni ban sani ba ya sassauta murya
wahida kome ya fito daga bakinki zan iya cinsa
har
in nemi kari nai tsaki ni dana ji ance sojoji zuciya
gare su ko wannan bashi da zuciyane nai tsaki a
fili nace bani da lokacin aure amma ka like kamar
tsohon maye ina gama fadar haka na bar masa
dakin,yau ma ina zaune ya shigi yana shigowa ya
tsugunna yace good morming my sweet heart na
mike cikin fushi kai tsaya kaji BANA KAUNARKA
dama haka kake son in fada to na fada BANA
KAUNAR KA so what? ya rike baki cikin mamaki
nai tsaki tare da murguda baki na juya zan fita
ya
finciko ni na fada kirjinsa a hanzarce na dago
cikin
zafin nama na fidda hannu na sharara masa mari
na ce kar ka kara taba ni ko an fada maka nima
irin yan iskan yan matan nan ne niki ka mara
wahida? an mare ka who are you? mahida ta
shigo
a fusace ta finciko ni ta kai min mari tare da
hande
ni tace shegiya mara mutunci don kinga yana
sonki, da gudu na fita ina kuka nai dakin yaya
amin,mahida tace don Allah shahid kayi hakuri
hannu ya daga mata tare da ficewa ina shiga
yace
wa kuma ya taba ki? nai shiru mahida ta shigo
yace mahida me kikai wa yar uwarki? yaya
wallahi
wahida bata da mutunci bata da kunya ya shahid
fa ta mara mari wahida! shahid din kika mara? to
me yasa zai dinga yi min naci nace bana
kaunarsa
dan me zai takura min ko ana dole a so ni
wallahi.......tswa ya daka min cewa nai me yai
miki? to meyasa zai dinga yi min naci shi kenan
zan masa magana amma ki bar saurin marin
babba ko zaki iya marina? na girgiza kai na ce na
daina yaya ya mike ya shiga wanka na kalle take
kuma munafika meye dalilin na marina na mare
ki
dan kuma na isa ne karki ga na kyale ki yanxu
wallahi kika kara marina sai na ram........kan in
karasa ta kuma marina,tuni fada ya kaure muka
kama fada ya faruq ya shigo la! fada kuke yi ba
za
ku bari ba sai na zane ku ko da taga na sata
kuka
sai ta ruga gun mom tana kuka sosai mom tace
zo auta me ya hada ku? nace mum marina tai
nima na rama mum ita fa yaya shahid ta mara
mari wahida? to me yasa zai takura min nace
bana
kaunarsa anya wahida baki da kunya to
mom,mom
ta ture ni ba ruwana dake mara kunya me zagin
manya la! mom ba fa zaginsa nai ba tunda kika
mare shi wata rana zaginsa zakiyi,Allah mom
bazan kara batun daga wannan ran ban kara sa
bom boy a idona ba ni kan hakan ya fiye min
sauki
ina falonmu mom tace wahida zo in aike ki gidan
sister khadiya tana nufin gidan anti nace to mom
mum ta bani sakon a motar mahida na tafi ina
zuwa nai fakin na fito nai sallama falon yana
kwance kan 3 sitter nai wuce wata dakin antin
ina
ji yana ba gaisuwa wahida? nai masa banza nai
sallama dakin antin sai gashi ya shigo yana fadin
anti bata nan na juyo zan fita sai ya tare kofa
bana
son wula............BANA KAUNAR KA!!!
12
ya janyo ni ya rungume tsam yana fidda wani irin
numfashi nace ka manta na hana ka taba ni?
juyo
dani yayi ya zubo min mayatattun idanunsa duk
na
dabarbace da kyar na ture shi nace ashe dama
ba
sona kake ba sha'awata kake yace what? na
hankade shi da gudu yasha gabana wallahi sone
ba sha'awa ba ce kauna ce na ce cikin tsawa kai
dallacan rufe min baki ya finciko ni tare da doke
min baki ya kara yi min wawuyar runguma anyi
sha'awar taki ba a kaunarki za'ayi sha'awarki
stupid kawai,nace ashe ai ban san kai dan iska
bane.....yau ai kin sani nan gaba zaki karasa ni
kin
gane, yawu na tofa masa nace mara zuciya
kawai
kamar jira yake ya lashe yawun da sauri na
fice.tana fita ya fadi a gurin yana numfashi sama
sama me yasa wahida bata sona me nai mata ko
dai hakura zan yi da ita kai ba zan iya hakura da
ita ba ba zan iya ba ya fada cikin karaji da gudu
haidar ya shigo ya rike shi kayi hakuri bom boy
ya
fincike haidar fada min me nake dashi wanda ban
cancanci a soni ba? ka cancanci aso ka bom boy
kana da kyau kana da aji kaine yammata ke
rubibi
a kanka ne zai hana ka hakura da wahidar nan
ka
nemi wata ba zan iya ba small ina so wahida so
bana wasa ba.....tobya zaka yi tunda ita bata
sonka kana ganin irin rashin kunyar da take maka
kai dana sonka da zuciya kana gani fa har yawu
take tofa maka kawai ka share ta no ba zan iya
ba
small ina sonta zan jure duk wani salon kiyayyar
da wahida zata nuna min.
wannan shine takaitaccen labarina amma ku biyo
ni don jin ci gaban labarin.mamy ce ta dawo dani
daga duniyar tunanin da na shiga tace wahida
mun shiga uku me kika yiwa bom boy na tashi
zaune wani abu yace miki nai masa a,a yanzu
naga dan uwansa ya kamo shi ya fita dashi
hannunsa kan kirjinsa ko meke damunsa na tabe
baki Allah ya kyauta atu tai sallama tace lafiya
na
ganki cirko cirko umh wai bom boy ne ba lafiya
subahanallahi ba muga ta zana ba meke
damunsa
mamy ta nuna itace wallahi atu wahida yake so
ita
kuma take gara shi ta kalleni cikin fada tace kin
san Allah muddin jikana ya mutu akan sonki
wallahi mun kulla kun san duk cikin jikokina nafi
son shahid nace ai sai ki aure shi tunda kin fi
sonsa ni dai bana sonsa amma fa a zuciyata a
fili
kuma nace inma ya mutu shi sayo ni kan ko a
kaina da gudu ta wawuro tsintsiya ta bini.
Ranar litinin al,amin ya dawo bayan ya huta sai
kiran mahida yace mahida ina wahida? wallahi ai
tun ran daka tafi ta bar gidan....saboda me? dan
ya
furuq yai mata duka shine ta tafi abba yace inje
in
taho da ita amma tace in munga ta dawo
gidannan
to dan uwanta ya dawo al,amin ya mike dakin
faruq ya shiga ya finciko shi wai kai wanne irin
mugune azzalumi me wahida taimaka faruq yaja
shaka yace yi hakuri big brother ba zan kuma ba
so nake ka fada min abin da tai maka da har ka
raba tada gida faruq ya fada masa duk yadda
akayi
tsaki yayi ya juya ya fita bai zame ko ina ba sai
gidan atu ina sharar tsakar gida yai sallama nai
ciki datsin tsiyar na rungume shi ya dago ni ya
dunguran goshi me ya rabo ki da gida nai raurau
yaya in baka nan ab tsaneni kullum cikin duk ni
kuma na baro musu gidan yace min fa rashin
kunya kike masa ni ba rashin kunya nai masa ba
wai dan nace ba zan cewa mahida anti ba to
shikenan ki shirya mu tafi ya wuce dakin atu.BANA KAUNAR KA!!!
13
muna zuwa gida da gudu na fada jikin mom ina
murna mom ta ture ni ni daga ni kai mom baki
gane ni ba autar ki ce fa wahida me nai miki
mom? kin fi kowa sani to yi hakuri mom na daina
mahida ta fito tana hararata kai anti mahida me
nai
miki ta dungure ni ni ce ai zan ce miki anty ta
kamo hannuna taso muje dakinmu na bita gaba
daya dakin ta zagaye shi da manyan hotunan
haidar da bom boy wani muduka sai wanda tasa
aka hada mu nida bomboy ina sanye da wani
material me tsananin kyau domin hoton ya dauku
domin nayi kyau ainun mun dauki hotanne
lokacin
da mukai partin candy dinmu shima yayi kyau
dama tare muka dauka amma lokacin bai nuna
manufarsa a kaima ba yadda mu kai hoton in kin
gani sai ki rantse muna son juna don gannin
yadda na shisshige masa munyi kyau sosai ni
kaina ina son hoton na kalle ta sai naga tana
faman dariya na karaso yana da manyan idanu
masu tsananin kyau da idanunsa ban tsoro domin
in ya zare min ido sai nayi fitsari amma a yanxu
suna birge ni inason kalar idanunsa masu zubin
ruwan gol sam bana iya hada ido dashi domin
wani shokin yake sakar min idanunsana hargitsa
min lissafi sannan suna tsuma min zuciya toko
shine so? kai ni na so ba son sa nake yi ba
kauna
ce ta yan uwantaka sannan yadda wannan dogon
sajan dake kara fito da samartaka dogo ne shi
domin bashi da kiba sai dai yana da faffafan kirji
sannan yana da kirar karfafa jaruman maza
fuskar
nan kulum dauke da annuri kamala,kwarjini duk
fa
yadda naso fasalta muku bom boy ya wuce haka
sai dai ince duk inda namiji ya kai da kyau iya
diresin bom boy ya kai har ya wuce.
mahida kin san abin da yake hada ni dake kuwa?
a,a kin gan ki wallahi za,ayi muguwar kazama
saboda me kika ce haka? a farko kin ga dakin
nan
ina tunanin tunda na bar gidannan baki taba
daukar tsinstiya da sunan zaki share dakin nan
ba
ko kin share? to ai bai yi dauda ba da kyau kinga
kan kayan kallonnan kalli yadda sukai mugun
kura
mahida kalli zanin gado kalli tunin kayan dauda
ke
dai sai dai ki fidda goma ki tsoma biyar Allah kar
ki ce na rana ki kece me son auro muddin kika
ce
kazanta zakiyi wallahi kinyi asara soyayyar kanta
bata yiwuwa sai da tsafta ko ba komai da tsafta
tafi inganci tsafta cikon addini ke kenan daga
kallo
sai karatun soyayya Allah ya kyauta nai
shigewata
(toilet) ina shiga na fito saboda wani zarni
(toilet)
keyi nace mahida kin banu toilet din ma ba kya
wanke wa??BANA KAUNAR KA!!!
14
zagewa nai na wanke toilet din nasa turare
sannan
na hada kayan wanki na bayar na cire zanin
gadon
na sa wani na share na goggoge ko ina nasa wa
dakin turaran wuta ina sallah haidar yai sallama
ita
kuma tana kwalliya bayan na idar na gaishe shi
na
fice a zuciyata nace da haka zai zo ya samu
dakin
kamar bola? ina kwance a falo bom boy ya fito
daga dakin yaya al'amin ya karaso ya tsugunna
gabana wani kallo nai masa tare da nace lafiya
dai
ko? yace lafiyar ce ta kawo haka please ki
taimaka
min in taimaka maka da me? so? ya furta nace
so
menene kuma so? kina son sanin menene so?
look at me na mike domin na san ba zan iya abin
daya sani ba caraf ya kamo hannuna a fusace na
juyo tare da tofa masa yau ina daga idona muuka
hada ido daya al,amin gabana yai wani mumunan
faduwa shi kenan ta faru ta kare an yiwa me
zani
daya sata wata irin harara ya wullo min ai da
gudu
nai dakin mom na fada jikinta mom ki yiwa bom
boy magana nace bana sonsa bana kaunarsa!
meye zai dinga takura min?,yakike so in yi masa
wahida? so kike in tare shi ince kar ya kara kula
ki? in kin yi tunani koba komai shahid ai dan
uwankine da mahaifiyarsa da ubanki cikin su
daya
haba auta kiyi hakuri ki sassauta wannan bawan
Allah ni wallahi nafi miki sha'awar shahid ko kina
da wanda ya fishi,gaskiya mom ku hana shi zuwa
gidannan in ba haka ba sai in bar masa gidan in
koma katsina mom inaji ana cewa soja akwai
zuciya shi kuwa wannan ba shi da zuciya mom
tace ai so daban zuciya daban kuma wallahi na
amince da son da shahid ke miki na mike na fita
don bana son zancan daki na koma dakin bbu
kowa da alama sun tafi yi musu rakiya na kwanta
sai ka na mike na shiga toilet nai wanka gidansu
wata yar class dinmu tun muna primary ina kallo
yaya alamin ya shigo fuskarsa bbu walwala yace
wahida duk irin rashin kunya da cin mutuncin da
ake cewa kina wa bom boy ban taba yadda zaki
aikata ba sai yau ashe baki da kunya a gabana
kika tofa shahid yau na zumburo baki nace to
yaya
ai shi ne bashi da gaskiya dan me zai dinga rike
min hannu ni kuma na dau alwashin muddin zai
taba ni sai na tofa masa yau amma komai ya
mike
kekikaja tunda kin san yana sonki wahida ya
kamata ki sassauta wa shahid ki dinga fada
masa
kalamai masu kwantar da hankali ko ba kya
sonsa
bai kamata ki dinga yi masa abin da kike masa
ba
yaunzu ki taso muje ki bashi hakuri tabdijan
gaskiya ba san iya ba ni dai na fada miki kai don
Allah yaya kana gani na ci kwalliyata gidansu da
yar ajinmu zani yai tsaki ni dai nace ki jira ni in
shirya ya fice nai zaune ina mamakin yaya
al'amin
naga alama so yake inji kunya yanzu ba kunya
sai
inje in bawa ya shahid hakuri hum'um ai ba zata
zabu ba ina nan zaune ya shigo yayi kyau sosai
ya
rankwafo ta mudubi na kalle shi yaya kana kama
fa
da bomboy ainun wahida bom boy bai fini kyau
ba
no haske kawai ya fika amma kamarku har ta
baci
na dauko hijabina muka shiga dakin mom,BANA KAUNAR KA!!!
15
ya amin yace mom zamu gudan anti to amma
kar
ku dade kun san abbanku ya kusa dawowa nace
anty mahida zo muje mana ta kara makalkale
mom
tace wallahu naji dadin kwanciyar bacci zanyi
nace
mom ki ture ta kar ta karasa ki min isa gidan
bom
boy a falo tare da small suna kallon kwallo mu
kai
sallama suka amsa na zauna kusa da ismail yaya
amin yace ina anty? anty ta tafi katsina gaisuwa
amma yau zata dawo inji bom boy, ya amin ya
kale ni nina so na manufarsa amma sai na
share,bom boy ya taso ya dawo kusa dani yace
anti wahida ba gaisuwa? na kalle shi ya rame
sosai yayi wani irin kyau yace me kike so in
kawo
miki ne nai masa banza haba my dear daure
mana
ki min magana caraf ya kamo hannna ya murza
Allah ba dan na tuna maganar ya amin ba da tuni
na tofa masa yau,cikin kasa da murya kamar
yadda yake min magana kasa-kasa nima nace
"bana so kana tabani,no ki barni in samu
nutsuwa....... Allah sai dai kar ka samu muddin
sai
ka........shut up kina so tara min tawage ne kike
daga murya,ai gani nai irinku sai da daga
murya........me kike nufi wallahi wahida ki shiga
taitayinki muddin kika shigo hannu sai
kin.....Allah
abbana ko ince Allah Al'amin kanina ne Allah ya
kyauta kaine ka girmi ya Al"amin? to ki tambaye
shi mana na mike domin ya ishe ni ni lambun
gidan na wuce nai kwanciya iska na kada gashin
kaina duk saiya lullub min fuska.
jin motsi kusa dani sai na tattare gashin
tsugunne
yake gabana ya zuba min mayatattun idanunsa
na
hararw shi yai murmushi yace sahiba tunanin me
kike? wace sahibar kaje ka nemi sahibarka ba dai
wahida ba wahida me yasa kike garani kike gasa
min gyada a hannu? saboda BANA KAUNARKA!
inda wanda nake so,ko ka gane? keh! wallahi na
fara gajiya da wannan wulakancin na ki ko don
kinga ina sonki? to kayi zuciya mana ka sake
wata
zan baki mamaki ba zan sake wata ba amma
zaki
gane kuranki,aikin banza ai na dauka zaka yi
zuciya ashe ba a da ita,ya finciko ni cikin zafin
nama sai gani wanwar a jikinsa sai kawai na saki
kuka ya hankade ni ya barni gun a zuciyata na
ce
Allah ya isa mugu kawai na mike na goge
fuskata.
kicin na shiga na dan yi wa anti girki kasancewar
na san dadin su bomboy yafi son tuwo sai nai
tuwan shinkafa nayi sa,a tuwan yayi kin yadda
nake so na nannade shi a leda sannan na daura
miyar agushi wadda ta amsa sunanta domin taji
nama ina gamawa sai na daurawa shahid nasa
domin sam baya cin tuwo miya ina soya sannan
na dafa shinkafa na yanka salat na ajiye gefe sai
dana kammala nasa sannan na hada lemuka kala
uku nasa a firij kasancewar na san shahid na son
gashasshen nama sai na gasa sannan na yanka
kanana-kanana daidai yadda zai iya hada da
abincin koma wa nai na gyara falon domin gaba
dayansu suna dakin small na kunna turaran wuta.BANA KAUNAR KA
16
ina gyara dakin anti antin tai sallama nace sannu
da zuwa anty yauwa wahida sannu da aiki small
ya shigo anti tace lafiya na ganka kamar mara
lafiya? ya shafa cikinsa yunwa muke ji tun daxun
muke jiranki bafa abin da muka ci sai take away
ao sorry my son bari inyi sallah in shiga kicin
bayan kowa yayi sallah anty na zaune dukkanin
su
sun hallara a falo sai na shiga jera abinci kowa
na
kallona sai dana zauna anti na soma zubawa
sannan mu kuma na shimfida dadduma domin
nafi
son cin abinci a kasa gaba dayanmu na hada
mana bomboy yai tsuru domin yasan wahida ta
san baya son tuwo shine kuma tai tuwo amma
kuma zai bata mamaki,Allah sarki bai gama
tunani
ba yaga ta janyo kula da filet ta soma hada masa
nasa na musamman tuni su al'amin suka ce ba,a
isa ba sai dai suci tare kasancewar da yawa sai
na
hada yadda zai isa ai kuwa suna ci suna santi
gaba daya sai da suka share abincin nan suka
koma kan tuwo nan suka dinga santin tuwan bom
boy na gefe small yace Allah bom boy cikaji
tuwan
yafi dadi loma daya yayi ya kada kunne gaskiya
yai
dadi amma na koshi sosai,bayan sun gama an
sha
lemu ba kwashe kayan sannan na gyara gurin,ya
amin yace ki zo mu tafi dare nayi anty tace ka
barta tai min kwana biyu yace shi kenan,har gun
mota na kara shi ya kalle ni yace yanzu sister
sai
yaushe kenan? sai randa anti tace in dawo zan
dawo to duk randa zaki dawo ki yo min
waya,Allah
wahida nafi sonki kusa dani sam bana son ki min
nisa nai murmushi yayana kenan,ni kaina nafi son
zama cikin yan uwana to amma yaya zan yi? ya
tada motar na daga masa hannu har ya fice ina
tsaye tabbas ina bana son rabuwa da yaya dan
dai
ba yadda zanyi ne.
Da safe da wuri na shiga kicin na hada breakfast
anty ta shigo oh wahida break fast din ma bazaki
kwanta ki huta ba anti ina kwana lafiya lau
wahida
ya gajiyar jiya ba gajiya , daki na koma nai
wanka
sannan na fito cikin doguwar riga gaba daya
suna
falo na tsunguna na gaida dad dinsu ya shafa
kaina yace ina mahida nace tana gida dad dinsu
bomboy yana da kirji ga wasa da dariya mutum
ne
mai kirki sam bashi da wulakanci.bom boy ne
zaune yasa hoton wahida gaba yana ta faman
sambatu yace wahida me nai miki me yasa ba
kya
sona? me nake dashi wanda ba kya so ko sana'a
tace ba kya so? billahillazi in ba kya so na ni
kuma zan iya bari,me yasa ba kya sona wahida
me
nai miki ki tuna fa ni dan uwanki ne ya kamata ki
sassauta min ki tausaya min ya daga hoton
wahida kin yadda kina sona? za ki kasance me
farantamin? zaki zamo uwar yayana daure ki ban
amsa haba yar uwata abar alfaharina haidar
ganin
dan uwansa na shirin zautuwa akan mace yace
haba my big brother ne yasa kake wahalar da
kanka akan mace? kai rufe min baki ko dan kaga
ka samu taka shine kake min bakin ciki akan
tawa?
haba bom boy in ban da zarewa sai kasa hoto
gaba kai ta sambatu ni wallahi dana dauka kai da
wahidar ne sai dana shigo naga ashe hoto ne kai
small tashi bani guri don na

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment