Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aureta men like Zayn sune certified womanizers na duniya da heart players cus yanada everything da ake bukata for the job and more ma.

Saida suka kai gidan motoci tagani harda na wanda ba gidansu ba saukowa sukayi yay murmushi hannunta yakama suka wuce ahankali yabude kofar flat din Mami yashiga ciki yana rikeda hannunta mutane suka gani a falon, Dad, Mami, Uncle da Matanshi, sai Shafa, sai Miemie, da Ya Habeeb, sai wata babbar mace datake nan kaman Mami Farrah na ganinta taga kamanninta da Miemie hakan ya tabbatar mata da Mamansu Miemie ne saikuma wani magidancin mutum very handsome Man da alamu zaiyi sa’onni da Dad yana zaune kusada Mamansu Miemie tunda tashigo yake kallonta kusan yamafi kowa kallonta afalon nan batasan mesaba kawai jitayi gabanta yafadi, Mami ne ta katse shirun tace “baraku karaso ciki ba dagake har mijin naki kun tsaya kuna kallon mutane” dan murmushi Farrah tayi takaraso cikin dakin akunyace takalli Maman su Miemie tace “ina yini” takalli Baban tace “ina yini” sannan tai wajen Mami dasauri tazauna akasa wajen kafanta tana rikemata kafa kanta akasa tace “ina yini Dad, Mami good afternoon, Ya Habeeb ina yini” sannan tasauke kanta akasa dan hakanan she’s feeling restless batasan mesaba.


Gaida kowa shima Zayn yayi as usual yawuce direct wajen Babanshi ya zauna kusadashi dan murmushi Dad yayi yashafa kanshi sannan yakalli jama’an falon yay gyaran murya tareda bude taro da addu’a anatse yace “Farrah” dago kanta tayi da sauri takalleshi tama kasa amsawa Dad yay murmushi yace “Zayn always tell me the greatest gift dayakeso yabaki in this world is yanemo miki mahaifinki dudda bamuda a single clue on how to find him ko look for him, bamusan sunanshi ba, bakisan sunanshi ba bakisan komi nashi ba” Dad yay shiru, anatse yace “Rannan dakuka tare agidanku Miemie tazo gidan nan with both of her parents na musu iso na musamman afalo Mamin ki, dasuka shigo I noticed yanda mahaifinta yamike tsaye yadauke calendar danasa abuga na aurenku yana kallonki wanda hakan yasa not just us har iyalanshi was asking him what was wrong he couldn’t answer us yasamu heart attack at a spot Mami had to intervene aka wuce dashi asibiti, the next day ne yafarfado yace wai he wants to see you koma ke wacece dan you look exactly like matarshi I was like yanada wata mata ne yace eh but he can’t find her, yasan you are not matanshi dan you look way too young but still he would want to see you, I called up Zayn yazo Hospital din, after series of question na ina Matar tashi take yace yahadu da mahaifiyarki a birnin Adamawa lokacin yazoyin 9month wani program kan anesthesia, mahaifiyarki na saida fura da nono, love happened he was so so inlove with mahaifiyar ki, he asked her about family ta tacemai batada kowa sai yayanta uwa daya Uba daya yana kauye shiya korota birni wai yagaji da ciyarda ita taje tanemi sana’a dan shima baida ko sisi matarshi ke ciyardashi hakan yasa ta tsani Yayanta tace bashi ba ita shiba dan uwanshi bane, he loved mom naki so much yanason ya aureta ya killaceta amatsayin matarshi dudda yaso yaga yayan nata tace ita bata bashi hakan yasa yabi abinda takeso sukaje masallaci aka daura musu aure yakama mata gida Dan lokacin baida wani kudin kirki kuma bai boyemata cewa yanada wata matarba da dansu daya Habeeb amman tana katsina chan garinsu ahaka suka zauna tare tadaina tallan harya gama program nashi cikin sa’a saudiyya tadaukesu akace zasu tafi cikin one week bayan sunyi settling zasu dawo yabata enough money yamata alkawarin dazaran yafara aiki aka biyashi yatara kudi zai dawo yadauketa aka yatafi baisamu yadawo Nigeria ba sai bayan 1good year, na manta nafada miki alokacin daya barta shibaisan ko tanada ciki kobata dashi ba, daya dawo kafin yamaje katsina Adamawa yafara zuwa yace mahaukacine kawai baizama ba wajen neman mahaifiyar ki, makota suncemai tanada ciki cikinta ya tsufa sosai amman batada lafiya duka kudadenta sun kare gashi batada kowa hakan yasa tatafi garinsu babu wanda yasan garinsu, yadauki watanni yana neman mahaifiyarki amman babu ita babu labarinta ahaka yatafi, duk bayan yagama bamu labarin nan bamu nunamishi munsan komi ba dan munaso mufara gasgatawa, Zayn wants to confirm dan yasan yanda kike son kisan mahaifinki hakan yasa Mami tasa aka deba sample nashi, yawu da gashi, kema yaje gida yasamo naki yawun da gashi yakawo asibiti akai running DNA 🧬 test, bayan kwana biyu amma sallameshi DNA yanuna cewa mahaifinki ne, Farrah” Dad yakirata ahankali takasa amsawa takasa dago kanta, ahankali yace “raise up ur head” dago kanta Farrah tai ahankali idanunta sun cika da kwalla sosai takalli Dad, da yatsa Dad yamata pointing mahaifin su Miemie yace “look at your biological father Farrah” ahankali Farrah tajuyoda idanunta takalleshi kaman yanda yake kallonta idanunshi sunyi jajir shima, tasowa yayi ahankali yataho har agabanta yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kneeling agabanta yayi yana wani kalan kallonta kaman yanda take kallonshi tama kasa tantance what exactly she’s feeling all she sees a idanunshi shine he really loves her Mom kaman yanda Maman ta ke sonshi, and he looked for her kawai kaddaran su ne, rabon za’a haifeta da Yar uwanta yasa sukai aure, ahankali hannunshi har rawa yake yakai kan fuskan Farrah yay cupping face nata hawaye suka gangaromai cikin wata kalan murya mai rauni yace “you look exactly just like your Mom” wani kalan fashewa da kuka Farrah tayi tafada jikinshi takankameshi tana kuka mai shesheka cikin kuka tace “Baba ina kaje where did you go kabarmu muka taso babu kai, did you know how many times nake kallon wasu yara nace inama nima zanga Babana, where have you been, where? Why did you have to disappear Mamana tarasu, Yar uwata tarasu, the trauma yasa nai girma as kurma I had no one banda Shafa kafin nazo nasami su Dad, Mami the best parents in the whole world that gave me the best husband, you are the reason why I feel so connected to Miemie and Ya Habeeb, why did you disappear kasan lokata nawa yasa yearning for my father, Babaaaaa” tawani fashe da kuka mai tsuma zuciya dayasa kowa a falon yahau goge hawaye Miemie da Shafa sosai sukahau kuka suna barinma Shafa datasan kalan rayuwan da Farrah tayi, Habeeb da Zayn idanunsu sukai ja, Maman su Miemie kuka tahauyi dan har ita saida tabiyo mijin nata sukazo Adamawa neman matarshi Dan yafada mata, she can’t imagine Miemie ta tayi irin kalan rayuwan bakin wahalan da Farrah tayi dan anbasu labarin komi, d’a nakowa ne kuma zata nunama Farrah cewa yanzu ma Allah yakara kara mata wata mahaifiyar banda Mami, Mami ma hawaye tadinga sharewa, Dad ma share hawaye yayi, Farrah tai kuka tai kuka tai kuka ajikin mahaifinta saida yaji muryanta harwani shidewa yake sannan yadago ta hannayenshi biyu yahade yana kallonta yace “kiyafeni Farrah ina raye kikasha duk wahalhalun nan aka kashe miki twin sister, you grew up acikin kangin rayuwa and hardship how can I make up for all this thing I am a terrible father, I am a disgrace to fatherh……” rufemai baki tayi tana girgizamai kai saikawai tasake fashewa da kuka tace “I am happy for the first time naga mahaifina wanan kadai is a blessing nima ina Babana yanzu, Farrah nada Baba, Farrah nada Baba, inada Babana” tashiga maganan in alow heart breaking tone dayasa Baban yafashe da kuka sosai zuciyanshi namai wani kalan ciwo itama Farrah na kuka hawaye Zayn yashare dasauri yakalli Dad yace “Dad please my wife should stop crying zuciyana aches” gyadamai kai Dad yayi dasauri yakallesu tareda gyaran murya.


9️⃣1️⃣



THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA❌❌
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.


Anatse Dad yace “kukan ya isa haka tunda ba mutuwa akayi ba jibi yanda family na kowa yay suku suku Oya ya isa haka Miemie come to me” tashi tayi da sauri taje wajen Dad yarugumeta sannan yadagota tareda sharemata hawaye kallon Abban ta tayi dake sharema Farrah hawaye tace “Farrah nima kinga inada Daddy guda biyu” dariya akai afalon Dad yakalli Farrah da Abba yace “dan Allah ya isa haka nan, is time to forget the past, Allah yahadaku is because yanason adaura sabon relationship ne dan haka kowa yadaina kuka rather handala yakamata muyi mugodewa ubangijin talikai, Allah yahadaka da diyarka ku dauketa kutafi da ita taje tamuku kwana biyu kafin tadawo gidan mijinta” dasauri Abba yakalli Dad bakaramin dadin maganan yaji ba amman yace “ayi haka Alhaji, mijinta fa sabbin aure ne” yay maganan yana kallon Zayn dake kallansu, harga Allah, ko Allah yasan baison Farrah tai nisa dashi but he just have to do this for her yadanne zuciyanshi anatse yace “kutafi da ita Abba babu komi” wani kalan murmushi Dad yayi yaronshi yazama responsible yaro yanzu not that selfish Zayn again, murmushi Dad yayi yace “nasan zai barta ai” anatse Abba yace “nagode Zayn, feel free kazo gidanmu anytime u are always welcome our house is yours and the doors are always open okay” gyadamai kai Zayn yayi ahankali yana murmushi, Dad yace “toku tashi kutafi” cikeda barkwanci yasan yanzu suna bukatan alone time suje suyi agidansu Uba yaga diyarshi diya taga mahaifinta for the first time tunda take aduniya, mikewa tashi aka yiyyi, Abba yadaga Farrah ahankali ta tashi, duka aka rakosu waje har wajen mota Zayn yana tsaye yana kallonta tashiga mota he wanted takalleshi kosau dayane amman bata kalleshi ba haka suka wuce sukabar gidan yadade tsaye awajen Dad yakama hannunshi yace “common just yan kwanaki biyu zatayi tadawo ba anrabaka da ita bane” kaman zaiyi kuka yace “Dad by kwanaki biyu how many days exactly muke magana”? Ahankali Dad yana kallonshi yace “a week or two” Mami dake kallonsu tanajin maganan dasuke ta watsa musu harara dukansu biyun tace “Allah sa suriketa har wata daya” wani kalan zaro idanu Zayn yayi Dad yanuna Mami da yatsa yace “kin fara ko Maryam” hararanshi tayi tace “hakan shine daidai da marakunyan yaron nan naka” tai maganan tana wucewa abinta Dad yakalli Zayn dayay kaman zai fashe da kuka yace “don’t worry nasan higest bazata wuce a week ba muje ciki kaji” binshi ciki Zayn yayi hakanan yaji duk bayajin dadin komi, wayanshi yaciro yana jiran takirashi amman shiru har aka kira magrib suka fita zuwa mosque.


Suna fitowa daga mosque yacema Dad yawuce gida kaman Dad yacemai ya kwana anan amman ya barshi gida yawuce dinning yaje yaci abincin data dafamai bakaramin dadi abincin yayi ba saida yaci yakoshi tass sannan yafito yatafi masallaci sallan isha’i yadawo gida sama yawuce sai yana ganin kaman zata fito dagudu tarungumeshi, dakinshi yashiga wanka yayo yafito yashirya cikin pajamas sannan yadawo yazauna bakin gado yadauki wayanshi yaduba bata kirashi ba daman yabari ne tadanyi settling down takirashi ganin bata kiraba yasa yay dialing number ta amman har wayan ya katse bata dauka ba, dan ijiyan zuciya yasauke yasake kiranta shima still shiru bata daukaba ijiye wayan yayi ahankali ya kwanta abakin gadon tareda rungume hannayenshi akirji yadawo kaman wani abin tausayi lumshe idanu yayi kawai tunaninta yake gabaki daya sabida tana tareda family nata is that why ta manta dashi but ai tasan yakamata takirashi she knows he will be thinking about her right.



Yana nan zaune shiru shiru gashi yakasa bacci har 1 nadare bata kirashi ba, tsaki yayi yatashi zaune yadauki ruwa yasha yasake daukan wayan yaduba babu call nata sake kwanciya yayi ganin yakasa bacci yasa yatashi yadauki wayanda car key yafito bayan yakashe komi na gidan yawuce gidansu, kashe motan yayi yafito yawuce side din Mami yashiga kwanciya kawai yayi abinshi adigon kujeran falon ko 2min bai karaba bacci yay awon gaba dashi.



As usual bayan Mami tai sallan asuba tasauko falo ganin Zayn kan kujera yana bacci abin bakaramin mamaki da tausayi yabata ba, tasan yakasa bacci agidanshi ne yadawo nan tsakar dare, karasawa tayi gaban kujeran ta bubbuga shi tace “tashi kaje kai salla” tashi ahankali yayi zaune wayanshi yadauka da sauri yaduba ganin still babu miss call nata yasa ya jefarda wayan kan kujera yamike bayin falon yashiga yadauro alwala yafito yafita zuwa mosque.

Wajajen 9 suka shigo gidan tareda Dad gym nashi yawuce yay workout bayan yagama yaje sude nashi yay wanka ya shirya cikin 3quatee da karamin Riga sannan yadawo falon Mami Mami an zaune itada Shafa suna hira gaidashi Shafa tayi ya amsa yana zama yadauki wayanshi dake falon yaduba babu call nata hakan yasa yasake kira good 2miss calls yamata still bata dauka ba ana ukun ne tadauka cikeda murna tace “Ya Zayn zamu fita nida Babana I will call you ba……” bama takarasa gayamai maganan ba ta katse wayan jiyayi ranshi ya masifan baci, tashi yayi daga kan kujeran Mami tace “breakfast fa” akufule yace “bazanci ba” yawuce yafita daga dakin yatafi side nashi gashi yau asabar ba aiki dako office saiyaje dan ya manta da ita kuma baida wajen zuwa d only wajen zuwan daya sani is club ko bar yanzu dukya dena, gashi yadainashan taba da shisha balle yasha ya manta da ita gashi Dad yafita, haka yawuni agidan nan har dare Farrah bata kirashi back ba, kasa hakura yayi wuraren 10 yadawo daga masallaci yakirata 5miss calls yabata still bata daukaba ijiye wayan yayi ohh no no ranshi ya mugun mugun bacci cillar da wayan yayi yace “I will never call you again” da bakinciki yay bacci.


Washe gari da safe bayan yadawo daga mosque yakasa hakura yakira but still bata daukaba ganin zuciyanshi zata buga yasa yawuce flat na Mami tana zaune a dinning ahankali yace “good morning Mami” kafinma ta amsa yace “Mami give me Miemie’s number” wayanta tamikamai tace “kaduba I save it as Miemie” ciro number yayi ya kwashe sannan yajuya zai fita kaman daga sama Mami tace “is not like she doesn’t have your time kota manta dakai, Farrah just meet her father for the first time in her life, Zayn kacika bakin fitina dan Allah kadagama yarinyarvnan kafa kasarara mata kabarta ta more mahaifinta batare datai tunanin kowa ba, kai kasan yanda kake more naka mahaifin, please let that girl be, idan ta more mahaifinta takoshi dakanta zata sami time takiraka tama kiramu gabaki daya, menene ma abin damuwa haka naga matarka ne still gidanka zata dawo, let her be mana kai wani irin fitinannen miji ne wai Zayn” Mami tai maganan tana daga murya fuuuu Zayn yafice daga dakin flat nashi yawuce yazauna kan kujera tareda dialing number Miemie, ringing one two tadauka tace “Hello” ahankali Zayn yace “Hey is Zayn, I wanna talk to Farrah” dariya Miemie ta gimtse tace “ni barakayi magana dani ba brother Inlaw” dan kunya yaji ahankali yace “how you? Give her the phone please” tabe baki tayi tace “kai Ya Zayn haka kakeson Farrah bamatani kake ba, Fairy” yaji tana kwalama Farrah kira sannan tace “gatanan” karban wayan Farrah tayi yaji tana cewa waye kike bani waya Miemie, wani kalan ijiyan zuciya yasauke jin muryanta ahankali tace “Hello” fushin dayakeyine yatasomai yace “how many calls dina kikagani awayanki”? Batasan mesaba ita yanzu wani karfi takeji dabata tanajin kalanshi da ba, gani take yanzu yanda itama keda baba zata iya musgunawa kowa bawai batason magana dashi bane kawai she just wanna be with Baba all time, everytime hakan yasa tai shiru takasa magana, kulewa Zayn yayi yace “okay ina miki magana kinmini shiru ko Farrah, fine kidawo gida yau yau din nan nagayamiki” wani kalan zaro idanu tayi cikin wannan zakakkar muryan nata tace “ai Baba baice nadawo ba” cikin zafi Zayn yace “ni mijinki nace ki……..” “na’am Babaaa” yaji ta amsa kiran Baba kit takatse wayan dasauri Zayn yacire wayan daga kunnenshi jiyayi harwani duhu duhu yake gani tsabagen jarababben jaraban masifa.



GGM tsakani ga Allah abinda Farrah kema Zayn yadace???


9️⃣2️⃣





Yadade baiji tabata mai rai kaman yanda tabata mai ranshi yanzu ba ijiye wayan yayi yatashii fuuuu yashiga closet dinshi ya chanza kaya zuwa sport wears yafita to his gym wani kalan mugun work out yayi sabida ranshi abace yake bakinciki yamai yawa gashi he needs her badly a bala’in bukace yake banawasa ba da kyar yama kanshi fada yakashe machine din bayan kusan 3hrs sannan yafito Dad da Uncle yagani a compound tsabagen yanda ranshi yake abace ko kulasu baiyiba yawuce flat nashi fuuuu Dad nabinshi da kallo lurada yayi ranshi abace ne Dad ko baa fadamai ba yasan bacin dan has to do with Farrah sabida batanan tana gidansu yasan halin danshi Sarai aka biyeta Zayn ko nan da chan bazaibar Farrah ta tafi ba.



Wasa wasa yau 5days rabonshi da Farrah babu abinda yafi batamai rai yanda koya kirata bata dauka karshema takashe wayan gabaki dayane tass yay kokarin yadaina tunanin ta ganin bazai iyaba yasa yace zai maganinta yau zai nuna mata wayeshi, he will make sure she beg and plead for mercy for wannan matawan dashi datayi, kuma not just her father’s house ko’ina take aduniyan nan idan yanaso yaganta saiya ganta and he will show her duk inda tashiga she longs to Zayn.
***********


GIDANSU MIEMIE
Farrah har rasa gane wayafi sonta take tsakanin Mommy su MIEMIE da Mami, wani kalan kulada ita Momy takeyi kullum tana bata magunguna daban daban da farfesu tanasha na kayan mata, Ya Habeeb da Miemie yanda sukeji da ita yay doubling nada, Babanta kuwa ranshi ne kawai bai bata ba Farrah bata tabajin farinciki datakeji ayanzu ba sabida wanna yazo mata ne tareda cikan burinta.

Zaune take cikin falon Ya Habeeb itada Miemie yana basu labarin yanda tunda yaga Shafa yake mafarkinta gabaki dayan attention na Farrah nakan maganan bakaramin farinciki tayiba dataji son Shafa Ya Habeeb yakeyi ba, sallama akayi tareda knocking kofar falonshi hakan yasa Habeeb yakalli kofan yace “come in” duk suka juyo suna jira suga waye zai shigo dakin, yar aikinsu ce tashigo cikeda girmamawa tace “Baba yace kuzo falo anyi bako” hakanan Farrah jitayi gabanta yafadi, kallonsu Ya Habeeb yayi yace “let’s go” tashi duk sukayi itama ta tashi ahankali bataso hiran ya katse ba suka fito falon suka shiga da sallaman su ido da ido tayi da Zayn dake zaune a kan lallausan carpet na falon yana sanye dawani sky blue shadda mai bala’in kyau ancika gabanshi da kayan kwalama idanunshi kyam akanta yana mata wani kalan dan iskan mayen kallo da saida daga Habeeb har Miemie suka lura dawani kalan sauri Miemie takarasa wajenshi tace “hello brother Inlaw” wani mugun kallo Momy dake zaune kusada Abba tamata tace “baki iya yaya bako” zatai magana Ya Habeeb yakaraso yamikamai hannu amsa Zayn yayi taredamai murmushi, Abba yakalli Farrah data sauke kanta akasa tana tsaye wajen kofan yace “come and greet your husband Mamana” gyadama Abba kai tayi sannan takaraso cikin falon dan dab da Zayn tazo kusada Miemie dake zaune kusadashi ta zauna ahankali tace “ina yini” batare daya kalleta ba yace “how you”? Mikewa Zayn yayi yakalli Abba da Mommy anatse yace “Dad bari natafi daman nazo naduba kune” dasauri Dad yace “haba Zayn shine tun yanzu zaka tafi is just 9:30 duka duka fa” kafinma yay magana Momy tace “nidai wannan zuwa Zayn bani akamawa ba” dasauri Miemie tace “Ya Zayn please stay a bit longer” Ya Habeeb yace “yes common Bro” dan murmushi yayi akunyace yace “zan dawo in sha Allah, akwai wani aiki dazan taya Dad yine this night” gyadamai kai Abba yayi yace “shikenan to Zayn angode Allah yay Albarka” yakalli Farrah dakanta ke kasa yace “tashi kima mijinki rakiya kimishi godiya yayo mana hidima” murmushi Zayn yayi yace “saida safen ku” ”saida safe” suka amsashi ko inda Farrah take bai kalla ba yawuce yafita Farrah kanta na kasa takasa tashi, Momy tace “tashi Miemie tarakaki daki kidan shafa turare kije ki gaisa da mijinki” kaman jira Miemie take mikewa tsaye tayi takama hannun Farrah tace “muje kinji sauri yake” babu yanda ta iya binta Farrah tayi zuwa daki zaunar da ita Miemie tayi tadauko mata wani dogon Riga pink mai kyau ba yanda Farrah ta iya tasaka sannan tamata wankan some soft turaruka black gyale tabata karba Farrah tayi ahankali tayafa gabanta har faduwa yake batasan mezatace mai ba ita kanta tasan tamai laifi, “Farrah Miemie wai kunsan Zayn na tsaye awaje kuwa” dasauri Miemie taja hannunta tace “muje Momy nakiranmu” fitowa sukayi har gaban kofa Miemie tarakata sannan takoma falo wajen su Abba da Momy da Ya Habeeb dake hira abinsu.


Ahankali tabude kofa tafita ga mamakinta Zayn na tsaye gaban wani mad jeep na Benz dayazoda ita ya jingina da jikin motan ya rungume hannayenshi akirji idanunshi kyam akanta, ganinta yasa yabude bayan motan ya shiga yabar kofan abude alamun yana jiranta tazo takuma shigo, gabanta nafaduwa tafara tafiya ahankali kaman bataso zuwa wajen motan tsayawa agaban kofan motan bayan daya bude tayi tadan lekashi cikin motan duhu sai hasken wayanshi dayake daddannawa, ahankali gabanta nafaduwa tashigo cikin motan tazauna tareda juyawa taja kofan motan tarufe kafin tajuyo kawai taji yadanna lock yawani kalan fizgota azabure tajuyo takalleshi bata ganinshi sabida duhu but hakan bai hanata ganin kwayan idanunshi ba lips dinta rawa sukashiga yi zatai magana kawai batasan ina ya danna a motanba kifewa kujerun gaban motan sukayi sannan yawani kalan juyarda ita tareda murdemata hannun riga yana dage riganta sama yakai hannunshi kan pant nata jikake kiiiiiit ya barka awani zabure tace “Zy………” kasa karasa maganan tayi sabida wani kalan janta dayayi yazaunar da ita dabas akan erected dick dinshi.


9️⃣3️⃣




Wani kalan azaban zafi ne ya ratsa tundaga yatssunta na kafa har zuwa kanta dayasa jijiyoyin kanta suka wani fito jin kan erected dick din Zayn yashiga bakin vijay nata kadan, wani kalan karkacewa tayi sabida karya shiga da kyau sabida yanda taji kaman yasaka scissors ya yankata cikin wani kalan murya dake rawa sosai yana nuna zafin datakeji tace “Ya Zayn what are you doing to me acikin mota idan aka ganmu fa mai gadi na nan fa” wani kalan dagota yayi azuciye cikin wata kalan kakkausan murya yace “I don’t f**king care” ganin da gaske sake turamata wanan katon abin nashi zaiyi yasa tashiga kokarin kwace kanta tace “why will you sex me anan acikin mota”? cikin fushi yace “why will you neglect me”? Yay maganan yana wani kalan kwantarda ita akan kujeran gaba daya kife shi yadan mike bayanshi na taba saman motan yashiga budemata kafafu da kyau azuciye yace “wlh zan babbarke kayan jikin nan naki screw the hell out of this p*ssy naitafiyata kekikasan yanda zakiyi”? Ganin dagaske Zayn yake cinta zaiyi amotan nan yasa taji gabanta nafaduwa sosai tayaya zata kalli duka mutanen gidan nan eh? Dasauri tace “Ya Zayn zan koma gida to amman dan Allah kada kamin komi agidan na……..” wani kalan burmamata katon dick dinnan yayi atsiyace dan tura kanshi yayi duka ciki tatas wani kalan bude baki Farrah tayi zata kwala ihun azaba takai hannayenta biyun duka tadanne bakinta idan tace Zayn yabula mata mahaifa batai karyaba har awuya wuyanta takejin dick din ga azaban zafi datakeji batasan sanda tafashe da kuka sosai ba hannayen ta kan bakinta tarufesu dashi.

Zayn dayajishi yashige gabaki dayanshi ciki jiyayi kaman an saka sukundireba anfara kwance notikan kanshi an ijiyesu akasa kwakwalwanshi ya kwance gabaki daya tasss, kawai tsayawa yayi ahaka cinyoyinshi da hannayenshi narawa sabida yanda walls dinta just wrapped his monstrous dick kaman yanda shawarma wrap ke wrapping sassauge wani zaki zaki zafi zafi na fizganshi dayasa yawani kulle idanunshi danyaga ma fita daga hayyacinshi yace “I love this motherf**king hot pussy, Baby this your p*ssy is urrrrghhhh I am high” yay maganan yakai hannayenshi dake rawa sosai yawani kalan dagemata kafafuwa datake wunwuntsulawa ya kwantar dasu saman cikinta yahade kafafun ya wannesu da goshinta hakan yadagomai vijay din sosai, zaro dick din yayi waje cikin wani kalan magagin voice kaman wanda yay shaye shaye yace “buckle up baby is gonna be a very very longgggg dirty ride” yay maganan yakai hannunshi dat is free dan dayan ya danne kafafunta dashi akan fuskanta yawani ja wandonshi da gajeren wandonshi kasa sannan

1 Comments On FARRAH
avatar
bertoul

10 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment