Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dinshi sanan ya feffesa turare yafito kafafunshi sanye cikin wasu navy blue designers crocs simple kayan zZama gida but still ka kalleshi saika kara kalloOnshi suka fito daga side din Zayn din tare.


2️⃣0️⃣
Side din Mami suka wuce, Mami na zaune a falo tana magana da Mama awaya suka shigo ganinsu tare yasa ta hararesu tacigaba da wayanta zama kusada Mami Alhaji yayi yana kallonta sabida tai kyau taci gayu sosai cikin kace kai kyau, katse wayan tayi takalleshi tace “ne kake kallona haka” cikeda tsokana yace “wai ke baki tsufa ne jibeki saikace ba kene kika haifi wannan gansamemen saurayin ba” yanuna Zayn, dan dariya Mami tayi tace “I take that as a compliment” “ina Farrah”? Alhaji ya tambayeta anatse, murmushi tayi tace “tana sama nabarta cartoon take kallo a IPad dina, you need to see yanda maganan ta ke improving Alhaji, one thing I like about her is she is fearless tanada kwazo da jajircewa” murmushi Alhaji yayi yace “kiramin ita” tashi Mami tayi tai sama bata wani jimaba suka shiga saukowa tareda Farrah, tana sanye da doguwan riga na atampa brown dinkin yamata das das ajiki sai dan kwalinshi data daura aka kanta na kasa wani kunya taji tanaji ita Mami tafiso da Mami kawai tasaki jiki saukowa kasa sukayi Mami ta zaunar da ita kan kujera kusada ita kasa zama tayi tazame jikinta ta zauna akasa da sauri kanta na kasa tashiga wasa da yatsunta Dan dariyan manya Alhaji yayi yace “Farrah yaya jikin? Wajen dinkin yadaina zafi”? Gyadama Alhaji kai tayi ahankali cikin zazzakan muryanta tace “eh…..Ab….ba” jinjina kai Alhaji yayi yana murmushi yace “Masha Allah, ga muryanki nan Tubarkallah Allah kara sauki” “Farrah” yasake kiranta anatse hakan yasa ahankali tadago kanta ta kalleshi, ajiyan zuciya Alhaji yasaki, yace “kingan ni nine mahaifin Zayn, mijin Mamin ku, da Mariya da Fatima da Maryam, Zayn kadai Allah yabani, rana daya kuma Allah yakawoki cikin rayuwan mu, akwai abinda yasa nasaka aka kiraki, inaso na tambayeki ne naji amsanki kafin nai komi” yasakeyin shiru sanan ahankali yace “Farrah kawunki ya sanar damu ke marainya ce, matata nan Maman Zayn likita ce, itace tamiki aiki a operation, taga tabo da dama ajikinki wanda yake nuna na alamun duka ne, yanzu inaso namiki wani tambaya banso kimin karya kinji” gyadama Alhaji kai tayi ahankali, anatse Alhaji yace “wanene yasamiki garwashin wuta abaki?” Shiru tayi gabanta nafaduwa dum dum, dafata Mami tayi ahankali tace “kada kiji tsoro ki yayi gaskiya kinji” gyadama Mami kai tayi sanan takalli Dad, batasan ya akayiba kasa karya tayi ahankali tace “In…na” “Matar kawunki”? Gyadama Alhaji kai tayi tace “eh””ita ke dukanki ma”? Gyadama Alhaji kai tayi takai bayan hannunta dasauri tashare hawayen daya zubomata, shiru dakin yayi Alhaji na kallonta, murya chan kasa yace “akwai abinda ake cema adoption aturence, yana nufin zaki dawo diyata ni da Mami da kotu tabamu mune custodian naki, kula dake yafita daga hannun su kawunki yadawo hannunmu dundundun ki dawo yarmu musaki amakaranta da sauran su, nakira lawyer na halama ya iso yanzu, yanzu hakama kawunki da matarshi na gidan nan chan bangaren baki, amman so naki nafara jin bakin ki kafin nasa akawo kowa nan, Farrah” Alhaji yakirata ahankali murya chan kasa tace “Na’am” ahankali yace “kin yarda ni da Mami muzama iyayenki?” Wasu kalan hawaye ne suka cika idanunta, tunda take baa taba bata daraja da mahimmaci dahar za’a zaunar da ita atamabayi yardanta Awani abu ba sai yau, tunda tahadu da mutanen nan sunada kirki sosai, batada kowa aduniyan nan banda kawu shi kadai gareta amman shima baya sonta baya kaunarta agabanshi aka kashe mata yar uwa baice komiba, dafata Mami tayi dasauri ta kalli Mami, Gyadamata kai Mami tayi alamun tace “eh” ahankali tace “eh Abba” rungumeta Mami tayi tana share mata fuska tace “daina kuka to” sai alokacin Zayn yadan saci kallonta, fuskanta na jikin Mami tana goge hawayen dasuka zubomata kaman ance ta kalleshi hada idanu sukayi da Zayn din hararanshi tayi tareda dauke kai.


Dauke kai shima Zayn yayi dasauri yana regretting kallonta ma dayayi waya Alhaji yayi sanan ya katse wayan yakalli Mami yace “tafi da ita sama”.



Wani Babban lawyer Alhaji ne yashigo falon tareda Uncle, sai Malam da idanunshi sukai zuru zuru da Inna da itama idanunta sukai zuru zuru, Malam yay mamaki dahar gida aka shigo aka daukesu suka shiga jirgi, Inna ihu tadingayi a helicopter wai zata mutu hanjin cikinta zasu zube.


Malam na ganin Alhaji da gudu yataho gabanshi ya tsugunna yahade hannayenshi biyu yace “Alhaji dan girman Allah kayakuri kada ka karbe kudaden daka bani, wlh wlh shairin shaidan yasa na gudu nakoma kauyenmu, to inbama shairin shedan ba ai nasan Kunsan kauyen kuma nakama nagudu, Alhaji dan Allah kayakuri wlh bazaka gane bane, Alhaji nima diyata daya rak, ina fama dakai na, kanwata tazo ciwon datayi shine ya tsiyatar dani tatas banda ko kwandala matata ce keda awakai suma awakan ranan da Farrah ta ceto dan gidan ka duka ta batar dasu, wlh ashirmena naso nagudu ne kawai nahuta inje na karata da matata da diyata guda amman nai kuskure kuya kuri” tunda yake maganan kowa ke kallonshi, cikin fushi Uncle yace “ina miliyan goman damuka baka bamu kayanmu ku dauki yarku amaidaku kauyenk……” tsayar da maganan datakeyi yayi ganin Alhaji yadagamai hannu, nuna kanshi Alhaji yayi yace “kai tun kana dan kankanin ka kataba ganin nai kyauta sanan nadawo na amshe kyautan danayi” sunnar da kanshi kasa Uncle yayi yace “a’a Yaya” maida hankalinshi kan Malam Alhaji yayi da Inna da itama ke zube gaban mijinta jikinta na rawa tunda take bata taba ganin aljannan duniya irin gidan nan ba, murmushi Alhaji yasakin musu yace “ku zauna da kyau dan Allah ni bakamin komi ba kuma bansa adaukoka sabida kudin danabaka ba nariga nabaka gonakin suma nariga nasa anma mai garin ku magana shi gwamnan Adamawa duk sanda ka koma zaka amsa koba komi yarinyar da bakaso yarinyar daka gudu a asibiti kabarta kaga kaci arzikinta” Alhaji yakara murmushi jikin Malam yay sanyi yakoma ahankali ya zauna hakama Inna, gyaran murya Alhaji yayi yace “abinda yasa na nasa akawomin kai nauyin dake kanka kake kokarin gudun mawa nakeso nacire maka shi daga kanka gabaki daya, diyarku Farrah nakeso nazama mahaifinta a shar’ance, cinta shanta, suturanta karatunta duka yadawo kaina, zai zamto Farrah tadawo diyata shine kawai abinda yasa na nemoka zaka bani”? Alhaji ya tambayeshi dasauri Malam jikinshi har bari yake yace “eh eh wlh nabaka Alhaji” Inna ma dan sosa keya tayi azuciyanta tanaji inama ace Rakiya ce ta taimaki yaron, kaman ta chakama kanta wukan bakin ciki takeji, kallon Lawyer Alhaji yayi yace “give him the papers” tashi yayi zuwa wajen Malam dan yabashi papers din yakuma nunamai inda zaiyi signing, dan yatsine fuska Zayn yayi yamike tsaye hanyar stairs yayi yay sama abinshi, shi kanshi baisan mesa yazo saman ba kujeran dakenan falon sama ya zauna yana kallon kofan dakin da yake tunani nan ne dakin Farrah dan shine dakin dake kusada na Mami, yadade yana kallon kofan, kaman akwai abinda ke controlling nashi tashi yayi zuwa gaban dakin yay jimmm yana kallon kofan, ahankali yadaga hannunshi yakai zaiyi knocking kofan dan cizan lips dinshi yayi yasauke hannun kasa ahankali, sake daga hannun yayi zaiyi knocking daidai nan aka bude kofan Farrah ce tabude kofan da saurinta dan ana kiran IPad din Mami dake wajenta zata kaimata saura kadan tafada jikin Zayn ta tare kanta ta hanyar kai hannunta daya ta daura kan kirjinshi daidai saitin zZuciyanshi as kariya daidai loOkacin kirjinshi ya buga dumm!


21
Yanda taji bugawan kirjinshi a hannunta da sauri ta janye hannun daga kan kirjinshi hannun nata nadan rawa, dauke kai yayi dasauri daga kallonta kaman ance dole yay magana yace “on Monday zan kaiki school ki shirya” yana maganan yajuya da sauri yawuce itama juyawa tayi takoma dakinta da wayan batasan mesa ma gabanta ke faduwa taganshi ba ya chanza mata a idanu gabaki daya kaman bashine mutumin daya bata tausayi ranan dataga za’a kasheshi ba.



Sauka kasa yayi ya barsu suna kan maganganun dasuke yafice daga falon ya sauka yana tafiya a side ahankali zuwa side dinshi. “Hi Zayn” yaji an kirashi dan tsayawa yayi sai alokacin ma yalura da Layla data kirashi tana zaune kan swinging chair dake hanyar zuwa side din Zayn ta sanya wani rigan bacci mai spaghetti hand na silk fari, yanada lace agaban wuyan ya tsayamata iya cinya sai silipas akafanta, dan tsaki Zayn yaja yawuce batare daya amsata ba da sauri ta taso tabiyoshi tana murmushi tace “common Zayn the least u can do is be my friend, am back a Nigeria banda any friend fa bansan kowa a naija ba, at least ni da kai we are related and we live in the same house, I know kaida Mommy baku wani shiri and it’s okay ni baruwana da wanan just be my friend” duk maganganun nan tana yinshi ne tana biyedashi saida yakai gaban flat dinshi ya tsaya hannu yamikama bodyguard hakan yasa bodyguard din yaciro kwalin taba daga aljihun shi da sauri yabashi, budewa Zayn yayi yaciro kara daya zai maida kwalin aljihun wandonshi Layla ma tamikamai hannu tace “at least give me one nima” dan kallonta Zayn yayi for the first time ganin tamikamai hannu, bai dauka tanashan taba ba ko ajikinshi kwalin yamika mata itama ta zare daya sanan yamaida kwalin cikin aljihun shi yasa karan taban abaki, zuwa bodyguard dinshi yayi gabanshi yasa lighter ya kunna mai sanan ya kunna ma Layla ma dake kusada shi, wucewa Zayn yayi ya shiga cikin garden dinshi dan yanada nashi seprate garden dinshi agida banda na asalin gidan kuma, zama yayi kan kujera yana shan taban da sauri itama Layla tazo tazauna kusadashi tana kallon yanda yakeshan taban hankalinshi kwance, murmushi tayi tace “who is your girlfriend Zayn”? Batare daya kalleta ba kai tsaye yace “I don’t have” dan juya idanu tayi cikeda mamaki tace “yaushe zakai aure to” dan kallonta yayi kadan yana fuzo hayaki waje sanan yadauke kai yace “I don’t know” dan dariya tayi sanan ta matso kusada shi saikuma ta sauka daga kan kujeran tazo ta gabanshi ta duko fuskanta na saitin nashi gabaki daya kirjinta awaje dan dama dan yagani tayi kallon fuskanta yayi kafin ahankali yasaukar da idanunshi kan boobs dinta da he could see them da kyau dama kuma dan yagani tayi tsaresu yayi da idanu dan shi dama baisan kunya ba, cikin wani kalan murya dakejan hankalin mutum tace “nima banda saurayi Zayn, and I badly need one” ta mike tsaye tana gyara riganta dan ijiyan zuciya Zayn ya sauke ahankali sanan yadan lumshe ido satan kallon wandonshi dataga yabalain tashi sama Layla tayi dan murmushi tayi tajuya cikeda son jan hankalin Zayn tace “gud night” dan bude idanu Zayn yayi yakalleta tawuce wani kalan juyamai bombom take he don’t think akwai pant ajikin bombom dinma sabida yanda suke rawa still tanashan taba abinta, saida yadaina ganinta sanan yaja tsaki. “F**k” yafadi ahankali, shifa he can’t lie to kanshi bayason mata mace bata gabanshi but he totally loves sex, baya iya resisting sex, mtswwww yasake jan wani kalan mugun tsaki sanan ya yarda taban daya gamasha inama zai iya fita yaje club kawai tsoro yakeji wayanda keson kasheshi suna nan, dakinshi ya shiga har yanzu he’s still very much erect, fridge dinshi yatafi a kitchen yashiga dubawa gabaki daya wines din dayake dashi non alcoholic ne, he’s just looking for something dazaisa shi to be drunk, fitowa yayi yawuce sama closet dinshi yaje inda yake boye wani shisha pot dinshi amman babu yasan Dad ne yafitar dashi komi nashi saida ya hargitsa looking for wani abu amman baidashi wani kalan ihu yayi ya barar da kayan shafanshi yace “f**k this house” fitowa yayi azuciye idanunshi sunyi ja fadawa gadonshi yayi yashiga juyi his tummy hurts kaman zai fice, jijiyoyin kanshi sun fiffito da kyar bacci ya kwasheshi wuraren 2 nadare.



Da Asubahi Alhaji yashigo side dinshi tadashi yayi da kyar da kyar yatashi dan saida yasa Alhaji yay missing first raka’a amman bai damuba haka yatasoshi agaba suka tafi masallaci, tunda yadawo Nigeria yaune yaje masallacin anguwansu yay salla, ana idarwa ya yunkura zai mike dan bacci yakeji Dad yarikemai hannu, fizge hannunshi yayi yace “leave me alone Papa” dasauri Alhaji yasakeshi kafin yan masallacin sujisu fitowa yayi shima Alhajin tashi yayi yabiyo bayanshi dasauri suka shiga gidansu tare, Alhaji yace “good morning Son” “morning Dad” yafadi ahankali yawuce side din Mami batare dayaje side nashi ba, babu kowa a falo hakan yasa yay stairs yawuce sama tun kafin yakai saman yakejin muryan Mami tana biya karatun Al Qur’ani sai chan yaji muryan Farrah na amsawa ahankali, tsayawa Zayn yayi batare daya karasa hawa saman ba yadan lumshe idanu, yanajin muryan Farrah har cikin zuciyanshi, muryanta nada wani kalan secret dadi tana karatun Al Qur’ani dinan dudda muryanta na breaking but voice nata sounds like voice na larabawa and yay mamaki dayaji tana karatun da kyau dan shi yadauka bata iya komiba she’s an illiterate, ahankali kaman baiso yadaga kafanshi yacigaba da tafiya yashigo falon saman daga Mami har Farrah dasuke zaune kan carpet na tsakiyan falon saman suna karatu duka juyowa sukayi suka kalleshi, hanyar dakin Mami yayi yace “morning Mami” mamaki Mami tayi ganin Zayn yatashi da safe hakan yasa anatse tace “katashi lpy Zayn” dan ita bata biyemai da turencin nan nashi, kallon Farrah tayi tace “baki gaida yayanki ba Farrah” dan satan kallonshi Farrah tayi daidai yabude kofan dakin Mami zai shiga tace “Ina kwana Ya Zayn!” Murmushi Mami tayi jin takira Zayn da Yaya abin saiya wani kalan karamata son Farrah azuciyanta, faduwa gaban Zayn yashigayi sosai no one has ever called him Yaya da yarinya nan takirashi da Ya Zayn he really felt something, lips dinshi yadan bude kadan shima sabida kar Mami tamai fada ne yace “fine” daga ita har Mami sunga motsin bakinshi amman babu wanda yaji abinda yace shigewa dakin Mami yayi abunshi ya maida kofan yarufe hawa gadon Mami yayi ahankali ya kwanta yay shiru yana sauraron karatun su, a suratul asr dazu yasame su yana nan kwancEe yana jinsu wani zubin yabisu wani zuObin yay shiru har sukakai suratul naba’i.


22
Lumshe idanunshi yayi kaman yana bacci yanaji Mami tacemata taje tai wanka itakuma Mami ta taho dakin, bude kofanta tayi tana kallon Zayn daya kwanta akan gadonta ya lumshe idanu kaman mai bacci, maida kofan tayi tarufe sanan ta cire hijabin jikinta ta linke ta ijiye ta taho gaban gadon tana kallon Zayn din barin gemun nan nashi, dan girgiza kai kawai tayi tajuya zatabar wajen hannunta Zayn yakamo dasauri hakan yasa tajuyo tace “ohh dama idonka biyu” tashi yayi yazauna ahankali yana kallonta saikawai ya rungumeta yadaura kanshi akan cikinta yace “Mami yanzu bakida lokaci na” dan murmushi kadan tayi wato har yafara kishi girgiza kai tayi tace “ai kai yanzu ka girma” ciro kanshi yayi daga cikinta yakalli fuskanta dan murmushi tayi sanan tazauna gefenshi tace “wasa nake maka, you will forever be my one and only Zayn” dan murmushi yay saiya koma ya kwanta yadaura kanshi kan cinyarta hannunta tadaura saman gashin shi dakeda taushi sosai murya chan kasa tace “I am proud of you Zayn” dasauri yakalli Mami dan Mami not common takemai magana haka Papa nedai yasaba gayamai maganganu haka, gyadamai kai tayi tace “I mean it, Baban ka yafadamin kaine kace yay adopting Farrah, all I see amaganan is growth you are becoming more and more sensible Zayn dina, Allah yamaka albarka” wani cute murmushi yasaki yadauke kai, hancinshi Mami takama tace “akama mutum addu’a Ameen yake cewa baya dauke kai ba” dan kara yayi. “Auch Mami that hurts” hararan shi tayi tasaki hancin, murya chan kasa tace “Ameen” murmushi Mami tayi murya chan kasa tace “Zayn dan Allah take care of her amana, yanzu legally she’s your sister, Allah yaga zuciyana inason Farrah sosai ina jinta kaman diyan dana haifa, she’s so innocent yarinya marainiya abin tausayi ne, Zayn nasanka nina haifeka, kaji tsoron Allah, kai yanzu babban Yayanta ne, tanada hakki akanka kaga tayi ba daidai ba correct her, kaganta da bad friends or anything dat can harm her karabata dashi, and dole you have to show her good example as an elder brother please Zayn be good, kasan sometimes ina fita for emergency surgery idan kana gida always check on her, dudda yan aiki na nanan, but kai kadubata, kasa ido alamarinta bamu kadaine agidan nan ba, wanan dasu Hajiya sunji Alhaji yay adopting yarinya which has been something da sun dade suna so yamusu amman baiyiba, rana guda sabida kace yayi yayi they might react somehow, so please don’t let any harm yazo inda take kaji Zayn, I trust you nasan duk iya rashin jinka bazaka iya cutar da karaman yarinya like Farrah ba saisa dagakai har ita zan muku kallon yaran dana haifa I will never zargeku kona muku mugun kallo ba, I can do that ko Zayn? I can trust you right Zayn”? Mani tai tambayan tana kallon kwayan idanunshi dan tafi kowa sanin danta she just want to makesure Farrah is safe tareda Zayn karyaje yaci amanarta, ahankali ya gyadama Mami kai yace “yes Mami” murmushi tayi dan taga gaskiya akan fuskanshi tace “tacemin kace monday zaka kaita school”? Gyadamata kai yayi yace “yes” murmushi tayi tana mamaki wai yau Zayn ne zai dauki responsibility wani abu batason tai magana hakan yasa tace “to shikenan” nai magana dawani ustaz zai dinga zuwa Saturday and sundays suna islamiya, dakuma lesson na school sabida tai catching up dawuri, tacemin tayi primary school na gwamnati abirnin chan garinsu da Maman su tazauna kafin su dawo kauye, she understands just little english sanan bata gama iya karatun turenci ba but she can read hausa, gyadamata kai Zayn yayi baice komiba, saikuma yatashi zaune yace “Mami lemme go and workout, ki aikomin da black coffee” murmushi tayi tace “to” .


Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear na nike yasaka, da sneakers dinsu shima na nike kayan duka masu ruwan toka, sanan yadauki wani white short towel yasauko kasa yabude kofa yafito towel din a shoulder dinshi ga safan hannu yana kokarin sawa yana tafiya zuwa wani katon building dake kusada flat dinshi wanda gym dinshi ne na musamman da Baban shi ya ginamai, bude kofan yayi ya shiga lafiyayen gym ne na gasken gaske ga machines na workout daban daban ga speakers, karasawa wajen yayi ya kunna waka sanan yawuce gaban wani keke mai kyau yahau yafara….


“Kiyi sauri wai mesa kin cika shirme ne Layla, saiya gama yafito” Hajiya Mariya tai maganan tana zaune falo rikeda bowl na fruits, saukowa Layla tashiga yi da saurinta tana sanye cikin gym wears dinta itama pink, dogon wando ne nata skinny yakamata tsaf sai riganshi dakenan kaman shimi shima yakamata tsaf kana ganin kusan rabin boobs dinta awaje, tasaka sneakers pink shima kanta babu dan kwali ta saki gashin yana yawo abayanta, murmushi Hajiya tayi ganinta tace “damn! Yarinyana is hot wlh, wanan bunsurun bayi taba iya hakura da bodyn ki wuce kije imaza ga water bottle dinki kan dinning” dasauri tai dinning water bottle din tadauka mai kyau sanan tafito daga flat dinsu tana tafiya tana juya waist bombom dinan da babu pant aciki nawani kalan juyawa a skintight wandon tai hanyar gym don dataga bodyguards dinshi biyu na gadin gaban kofan ga kida natashi tundaga nan inda take tanajin kidan, daure fuska tayi tana zuwa gaban kofan tabude tashige basu hanata ba dan tuni Hajiya ta nunama kowa ita.


Zayn nacikin riding keke yaga an bude kofa hakan yasa yadago kanshi dan yana dauka tea dinshi Mami ta aiko dashi ganin Layla yasa yabita dawani mayen dan iskan kallo da idanunshi, murmushi tayi tadagamai hannu tadan daga murya sabida music din wajen tace “hi” yatsine fuska yayi irin kaman yaga wata kashi yacigaba da abinda yake karasowa ciki tayi tana kwarkwasa saida tazo gaban keken dayake kai sanan tawani juya ta tsugunna kaman zata bashi baya tawani ijiye water bottle din, bombom dinta yabi da kallo wani miyau na tsayamai awuya, tasowa tayi sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta kallon tsantsan dan iska, dan kashemai idanu tayi tace “wanne zanyi ma, i thinkkkk….” Tawani kara juyawa tana pointing all machines na cikin gym don one by one sanan ta tsaya kan treadmill tace “that one, I want to jog” tajuyo tasake kallon Zayn sanan ta kashemai idanu daya tafara tafiya tana juyamai bombom dan treadmill din na ta hanyar shigowa ne, zuwa gaban wajen tayi ta kunna sanan tahau tafara gudu tana bin wakan da akeyi shikuma Zayn kashe keken yayi ya sauka sanan yaje wani kujera dazaka zauna akai ka daga karfe da hannu yana gyara safan hannunshi duk tana kallonshi kaman idanunta zasu fado kasa yaron akwai kyau gashi komi dayake sawa hatta safan hannun dayasaka da towel din daya rike designers ne, ga yanda yay color gemunshi fari gosh is soo crazy irin damn! The guy is hot, mesa Mommy keson kashe this fine boy ita dama tace suyi aure, sauka daga treadmill din tayi batare data kasheba tahau dingishi tana zuwa inda Zayn yake tace “shitt Zayn my left knee yay stiffing” takaraso gabanshi daidai yagama gyara safan hannun batai wata wata ba zama tayi akan cinyanshi kafafunta na side side nashi tana facing nashi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tadaura hannunta kan knees nata tanadan dukawa dan yaga kirjinta da kyau tace “Zayn my left knee hurt” binta dawani matsiyacin kallo yayi kafin ahankali yace “are you sure your knee hurts or you are just craving for my dick!” Dawani kalan sauri takalli fuskanshi wani kalan tashi tsigan jikinta yayi tsare lips dinshi tayi da idanu soo damn pinkish they look so soo succulent, wani kalan tsotsan lips dinta tayi, wani dan iskan kallo yamata cikin wani kalan voice yace “do you want me to dig you up” wani kalan yirrrr da jikinta yayi batasan lokacin datakai hannayenta biyu tai cupping face nashi ba tahau kissing lips dinshi kaman zata hadiyemai baki, wani kalan fisge bakinshi yayi yadaga hannayenta sama azafafe rigan jikinta yacire mata ya cillar baimasan a inaba sanan ya tsaya yana kallon boobs dinta sunada girma dan girma ba laifi but basanan atsaye chak dinnan dan tabe baki yayi ahankali yace “manageable” sanan yawani mike tsaye yana rikeda ita ta daure kafafunta abayanshi tana kokarin kissing bakinshi yahanata yana komarda bakinshi baya, hadata yayi da jikin bango yakai hannayenshi biyu ya damke boobs dinta wani dan ihu tayi tace “ohhh yesss, I love it Zayn” matseta sosai yayi abango yana murje nonuwanta kaman zai kasheta tana ihu ahankali shikuma yana huci kaman zaki, kama boobs din yayi da duka hannuwanshi da kyau hakan yasa kan suka fito da kyau dan batada kai yakai bakinshi zaisha daidai an bude kofan gym din, Farrah tashigo da baya dan tana rikeda tray a hannunta sanan ta juyo, ko kadan daga Zayn har Layla basusan da shigowan taba, kallo cikin gym don Farrah tayi idanunta ne suka sauka kan Zayn dake tsaye akasa yana rige dawaya yarinya da kafafuwanta dakenan da takalmi daure abayanta, babu Riga ajikinta ga Zayn yakama nonon yarinyar yarike da karfi yakai bakinshi kan na haggun zai sha, tunda Farrah take ko Shafa datake kawarta bata taba ganin nonon ta ba, ita bama ta taba ganin nonon wata budurwa ba, su kauyensu kunyan nuna tsiraici ake, ita kunyan tanada Nono ma take tafison kanta lokacin kafin tafara nono, ganin Zayn da wata ahaka yasa hannunta yawani fara bari sosai tafara bude bakinta tana kallonsu abin namata wani yararararaaa a brain, sakin farantin da komi tayi akasa jikake tartsatsaaaa! Kafin tasaki wani kalan wawan ihu tasa duka hannayenta biyu tarufe fuskanta gam tace “Innalillahiiiiii, wayyyooooo Allah na, wayyoooo” gabaki daya ta gigice bama tasan metake ba, dawani kalan sauri Zayn yasaki Layla tafadi kasa jin ihun Farrah, tashi Layla tayi tana tsaki takai hannunta takama na Zayn dake tsaye yana kallon Farrah tace “who is this bush underage

1 Comments On FARRAH
avatar
bertoul

10 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment