Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suk inda kakeso "badai ma babu abin daya taɓa shiga tsakaninku ba ?"hajiya ta tambayi Ramu ,Ramu dake zaro ido tace "hajiya munayin iskanci kullum kuma ance babu...hajiyar ta toshe mata baki kana tace "sai na ware rana ta musamman na dawo yanzu kam aiki zani ki kula  da mijinki ni na tafi , jikin Ramu a sanyaye bata tashi ba har Hajiya tabar gurin ta fice , shiko Zaiyyan dariya ce ta addabesa ya shige bedroom ɗinsa ya faɗa gado yana cewa " (wai iskanci na shiga uku ) NIDA YARINYA  amma yau zataga iskanci zalla nama fasa fita ko ina ,yaje ya cire jallabiyar ya fito babu riga a jikinsa ya zauna kan 1sitter ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ,bayan Ramu ta rufe door ɗin ta dawo zata wuce bedroom ɗinta kawai taga likita a zaune ,zaro ido tayi da farko ,ganin gashi fal ƙirjinsa yasa ta kurma ihu tana cewa "wayo yau ga likita yakoma MATA MAZA na shiga uku ta ruga da gudu , Zaiyyan mai zaiyi banda dariya ya miƙe a hankali ya ɗaukota cak ya dawo da ita kan cinyarsa yace "ke haka maza suke "badan ta yarda ba tayi luff a jikinsa ya fara shafa bayanta yana tafiya da hannunsa a hankali a jikinta ,gyara mata zama yayi ya sanya harshensa cikin bakinta yana yawo dasu a hankali yana wasa dashi cikin bakinta , jin batayi masa tsiwar ba yasa shi sanya hannunsa dai-dai saitin mararta ya shafo yace "anan zaki ajiye mana baby ,rufe ido tayi kana tace "ai sai anci abinci an ƙoshi sanan ake samun yara "inji wa?"Zaiyyan yace "yana mata dariya , kina son baby ?"eh Ramu tace "ba tare data kawo komai a kanta ba  ,ya zura hannunsa ƙasan mararta yace "tashi muje anan zamu samo baby idan Allah ya bamu "tsalle Ramu tayi kana tace "kacemin iskanci zamuyi wlh bazanyi ba "ta ruga da gudu tana waigensa ,shima binta yayi da gudu yana mayar da nunfashi suka dinga,zagaye gidan suna dariya....!

Wacce tayi gigin zagina akan nace nakoma dashi na kuɗi dalilin zagina wlh zan mata RM ehe ,masoya ina godiya mai son cigaba ya biya 300  insashi a grp account number 3175689751 Zainab Habibu first bank

Or 08141799224 whtsapp only.

MOM ISLAM
[01/02, 4:10 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

P 27-28

Suna ta guje-guje har akayi la'asar kowa yaje sallah , bayan Zaiyyan ya dawo ya sami Ramu zaune a palo tana kallo ya zauna daf da ita kana yace "oh mutum da matarsa amma taƙi basa haƙƙinsa "dariya Ramu tayi kana tace "ai nabaka tun ɗazu akwai ragowar shinkafar "Zaiyyan yaga dai har yanzu ba ganewa zatayi ba ,ya kai bakinsa dai-dai saitin kunnenta ya raɗa mata ,yau ki shirya dan walahi ki  cikani "cikin zumuɗi Ramu tace "gidansu Lami zamu "Zaiyyan yace "no "zaki fahimta anjima .
Zuwa yamma bayan anyi mgrib da isha'i Zaiyyan yayi musu take away na abinci mai kyau ,bayan sunci yazo ƙarshe Ramu ta ɗauke naman tana zaro ido "shi dariyama ta basa yace "dare fa yayi zomuje mu kwanta "cikib turɓune fuska Ramu tace "ai a ɗakinka kake kwana "bai ce mata komai ba ya ɗagata cak ya wuce da ita ɗakinsa ya direta a bed ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito daga shi sai towel , ihu tasa ganin kwantaccen gashin ƙirjinsa tare da cewa "ni wlhi bana son gani sai kace dodo "ganin taƙi daina ihun ne ya sanyashi daka mata tsawa sai da ta zabura yace "shittt"ba shiri tayi shiru sai ido , cikin bada umarni yace "jekiyi wanka "ba musu ta miƙe dan a halin yanzu tsoronsa take ainun, har zata shiga toilet Zaiyyan yace "haka zakishiga da kaya  ?"a tsorace tace "a'a ta dawo har zata cire riga sai kuma ta fasa ta juya zata wuce ɗakinta ,Zaiyyan ya tako gabanta ya riƙo hannunta tare da zuge zip ɗin rigarta ya cire rigar ,bra ɗinta ya bayyana ta tare da tafin hannunta ,ɓalle bra ɗin Zaiyyan yayi kyawawan breast ɗinta suka baiyyana ta tare tana runtse idonta ,dan har ga Allah kunyarsa kuma yanzu takeji ga tsoronsa daya ɗarsu mata a zuciya , mai kike ɓoyewa ?"Zaiyyan ya tambayi Ramu yana dariya ,ba tare data basa amsa ba ta wuce toilet ,ta daɗe bata fara wanka ba tana ta tunanin inda zata fito gabansa da towel tsingil -tsingil take ,ta daɗe a hakan daga ƙarshe ta fito da gudu ta wuce ɗakinta ,shiko Zayyan mai zaiyi banda dariya harda tafawa .
Tana shiga ta kunce towel ɗin jikinta ta shafa lotion mai ƙamshi ta kawo turaren Hajiya Nafisa ta mulka ta shafa wanda ake shafawa a fuska tasha zuma ,ta zauna gefen gado tana tunanin kayan dazatasa ,ji tayi ana shirin buɗe ƙofa a ɗari ta shige toilet tare da yunƙurin danna key amma ta kasa....!

Muje zuwa yakoma free idan kukaci gaba da comments ,idan kukaƙi wlh nadena .

*MACEN SIRRI* 300 ne 08141799224

MOM ISLAM
[01/02, 4:11 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

_Elegant online writers_

Afuwan masoya  NIDA YARINYA na jina kwana biyu shiru , ku kwantar da hankalinku mun kusa ƙarƙarwa 😍.

*MACEN SIRRI littafin kuɗi ne akan farashi mai sauƙi na saukeshi akan inda yake , zaki sameshi akan 200 ɗari biyu kacal ga hanyoyin da zaki biya 👇*

3175689751 Zainab Habibu first bank Shedar biya ta wanan number 08141799224.

Page 29-30

Da sallama Zaiyyan ya shigo ya  kalli ƙofar toilet ɗin tare da yin murmishi yace "babyna buɗe mana "cikin ɗaga murya Ramu tace "zigidir nake wlh bazan buɗe ba "dafe goshi Zaiyyan yayi kana ya koma kan bed ɗinta ya zauna yana jiran fitowarta , da ta gaji da zama ta fito ,dan duk a tunaninta ya tafi ne ,tana fitowa taga mutum a zaune gata ita kuma zigidir ,ihu tasa tare da ƙamƙame jikinta ,tana shirin ficewa da gudu ya kamota yana binta da wani shu'umin kallo , idon ta a rufe taƙi buɗesu ,jin bakinsa a kan nipple ɗinta yasa ta buge masa baki tare da cewa "wlh wanan iskanci ne "ta fara ƙoƙarin ƙwace kanta , yafi ƙarfinta hakan yasa ta haƙura amma idonta a rufe shiko haƙoransa har wani ƙarƙarwa yake ,cikin murya irinnn ta kamar mai jin sanyi yace "pls...kitaima...keni...kar... buɗe ido Ramu tayi ta kallesa taga idonsa yai jawur ga gaƙoransa da suke haɗewa guri ɗaya tsabar karkarwa sai ƙara suke , tace "na shiga uku likita wlhi Allah zai tsine mana kuma zai ce iskanci mukayi "Zaiyyan san yama daina jin abinda take faɗa burinsa a yau shine ya mayar da ita cikakkiyar mace ya daina ɗawainiya da soyayyarta yafi son ya nuna mata tsananin sonta da yakeyi ya kuma ,ƙudurta babu abin da zai hanashi cika burinsa sai ikon Allah amma yana son sai ya yaudareta ta yadda zata bashi kanta cikin ruwan sanyi bayason su sami matsala , gyara mata zama yayi a jikinsa ta sanya bakinsa dai-dai saitin kunnenta yace "ba..by..ba..hh me kikeso in siya miki ki faɗamin komai tsadarsa inhar inada kuɗin siyan zan siya miki ?"

Ramu dake tare ƙirjinta tace "nidai ka bari in ɗauro zani zan faɗa maka wlh inban faɗa ba ka kunce zanin "ba musu ya saketa ta ɗauro zani duk kunya ta cikata ta nemi guri nesa dashi ta zauna ,Zaiyyan ya kalleta yace "toh faɗamin "Ramu tace "na farko ka siyamin waya in dinga kiran baba ,na biyu kuma ka siyomin goruba da lemon tsuntsu "dariya Zaiyyan yayi hannunsa a mararsa yace "naji anjima zamuje kasuwa in ki zaɓo duk abin da yayi miki amma fa da sharaɗi "Ramu tace "na miye "Zaiyyan yace "zakiyimin duk abinda nakeso "mitsw "Ramu tayi tsaki tare da cewa "nama mance harda ƴar bebi "na amince duk abinda kakeso wlh zanyi maka "Zaiyyan yace "kinsan girman wllhi kuwa ?"Ramu tace "ai ance babu kyau rantsuwa da wlhi "kuma zan cika alƙawari "Zaiyyan yayi murmishi tare da cewa "tom zomuje ɗakina "babu musu ta taso da ɗaurin zani ,tazo gurinsa ya riƙe mata hannu ,a fili yace "wane suna ya kamata mu sawa kanmu "Ramu ta ƙyalƙyale da dariya tace "sunan da tsohuwa take kirana "Zaiyyan yace "mekenan ?"Ramu tace "gagara badau "....!

Tofa yau Zaiyyan zai ci zalin Ramu anya zata yadda kuwa ?ina jiran shar'inku.

Wlh karku bari kuyi missing ɗin MACEN SIRRI shima akwai cakwakiya a cikinsa , 08141799224 maiso tayimin mgna ta numbata ɗari biyu ne kacal.
[01/02, 8:47 PM] Mom Islam Ce: End End 😍😍😍😍

♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

_Elegant online writers_

           31--32

Dama nace  shot ne .

_Kai tsaye ɗakinsa ya nufa da ita , suna shiga yace "zoki zauna "nuni yayi mata da kan cinyarsa , ta zauna babu musu ,yace "yanzu kikeso muje ko inyi abun da zanyi "Ramu tace "kayi abun da zakayi "Zaiyyan ya kunnce zanin jikinta a hankali zata gudu ya sanya bakinsa a breast ɗinta yana tsotsa harda lumshe ido , Ramu dake shirin ƙwacewa tace "likita kana so gobe idan mukaje gidanmu su kalleni suce nayi iskanci "Zaiyyan da hankalinsa yayi gaba ya sunkuceta ya ɗora kan gado tare da cire kayan jikinsa dama babu komai ,ta kurma ihu mai sauti "hannunsa yasa ya rufe bakinta yana cewa "shiiit "karkisa mutane su jimu "Ramu da idonta ke runtse tace "ka rufe in buɗe "Zaiyyan yace "mezan rufe ?"Ramu tace "ɗuwawunka "Zaiyyan bai san lokacin daya tuntsure da dariya ba yace "keeee kirinƙa suturta kiran sunan al'aura "oho dai "Ramu tace "idonta na rufe , jin ya kamo hannunta a hankali ya ɗora a Joystick ɗinsa data miƙe tayi samɓal yace "shafamin pls "kiɗima da ruɗewa ,lokaci ɗaya suka dirarwa Ramu jiki na rawa tace "li..ki...ta....zaka iskantani "Zaiyyan ya haɗe bakinsu guri ɗaya ya fara aika mata da saƙo ya zura hannunsa ta saman mazaunanta yana shafawa a hankali , lumshe ido tayi tare da yin luff a jikinsa , ya ɗagata ya kawantar kan bed tare da yi mata rumfa da ƙirjinsa ya fara wasa da hq ɗinta a hankali cikin salo , Ramu ta fara "likita da zafi zaka kasheni wayo Allah na na mutu wayo Lami , bai saurareta ba ya fara karanta adu'ar saduwa da iyali_,

*Bismillahi Allahumma Janibish shaiɗana,wa janibish-shaiɗana ma razaktana*

Ya fara sanya joystick ɗinsa a hq ɗonta , jin ana ta tura abu yaƙi yasa Ramu bangaje Zaiyyan zata gudu ya kamota kamar mahaukacin zaki ya kuma danneta ,a wanan karon Ramu taji kamar an fasa wata fata a gabanta ,ta saki ihu tare da cewa "wlhi sai na gayawa Lami kamin fyaɗe "rufe mata baki yayi yana sauke nunfashi yace "bakinki yaƙi mutuwa koh,dama ya tsaya hutawa ne baiyi wata wata ba yaci gaba da aikinsa ,tana ta ihu dan yanzu kam bata ban bance Kano da Kaduna , hawaye sai sunturi suke a fuskarta ....!

Zaiyyan ya fara magana cikin rawar murya hawaye na bin fuskarsa ya fara cewa "haƙiƙa babu abinda yakai aure daɗi a rayuwa ,Allah na gode maka daka zaɓamin Rahma a matsayin mata ,hawayen farinciki suka zubo a fuskarsa ,ya murgina gefe ,tsinkayo kukanta yayi tana ta rerawa ,ya tallafo haɓarta yace "Rahma kin gama min komai me kikeso inyi miki ?"muƙus bakin Rahma ya mutu babu surutu sai kallo da take binsa dashi , tashi yayi ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa kana yayi wanka ya fito ɗaure da towel ya matso kusa da ita ,zai ɗagata ta ƙara fashewa da kuka tana cewa "wayo Lami ya jimin ciwo "haƙri Zaiyyan ya bata tare da raɗa mata "zan siya miƙi ƴar bebi da waya da goruba "bige masa baki tayi tare da juya baya , ko kaɗan baiji haushi ba ya ɗagata tana dukansa haka ya kaita toilet ya tara ruwa a bawo mai ɗan zafi yasa gishiri ,kasancewarsa likita .

Ihu ta ƙawala tana cewa "ruwan da zafi "yana bata haƙuri , a hankali ruwan ya fara ratsata tayi luff a cikin bahon kamar tana gyan-gyaɗi .

Ɗagata yayi ya sauya wani ruwan, ya kuma sa wani daga ƙarshe ta fito ,yasata tayi niyar wanka yaji babu gyara ,bayan ta gama yayi mata wankan soso da sabulu ,duk batace uffan ba sabda wani irin mutuwar jiki da takeji .
Bayan ya gama mata wanka ya naɗeta a towel ya direta a bed ya rufeta da bargo yaje shafa mai.

      *****************

Bayan wata huɗu .

GIDAN MIJIN ZAINAB

Saudat na guduwa ,suka kwashe da dariya ita da ƙawayenta , mijin na shigowa yace "mai ya faru da Saudat ƙawarki ?"Zainab tace "da banyi niyar yi maka magana ba ,amma tunda kai ka tsokalo barin sauke maka , ka aureni kana nemanta kana nufin kishiya zakayimin kenan ?"cikin rashin gaskiya ya fara inda-inda yana cewa "ai...ai.... itace...cikin masifa Zainab tace "ka rufe baki wlh ko in haɗaka da hajiyarka "ba tare da ya kuma magana ba ya wuce ɗakinsa kansa ya ɗau zafi , yana kwance yaji wayarsa tayi ring , ɗagawa yayi tare da cewa "Abba ina yini "lpy Abban yace "tare da cewa "jirginku gobe zai ɗaga inaso yau ka fito a kammala shirye -shirye "waro ido mijin Zainab yayi kana yace "Abba  mun fasa tafiyar "Zainab data laɓe a ƙofa ta ƙaraso da sauri ta wafce wayar tace "Abba ai mun gama shiri tun -tuni "Abba yayi murmishi yace "Allah yayi miki albarka ƴata "Zainab tace "amin ya rabbi Abbana "ta hau shirya kayan mijinta , banda hararta babu abin da yakeyi ita ko sai sakar masa murmishi take ,tace "haba mijina farincikina bana son inga kana fishi inhar abin da nayi maka ne dan Allah ka yafemin wlhi ɓacin raine " kasancewarsa mai saurin sauka da wuri ya sanya hannunsa ya ɗago nata hannun ya sumbata tare  cewa "ina alfahari dake matata fatan Allah ya barmu tare ,na tuba nima ki yafemin bazan sake ba "daga nan ya jata jikinsa ya fara wasa da jelar gashin kanta yana mata murmishi , kallonsa tayi tace "mijina Abba fa yace mu shirya   kasan zamu iya kaiwa one yr acan "gyara mata kwanciya yayi a gefe kusa dashi kasancewar suna kan bed yace "insha Allah da babynmu  zamu dawo "Zainab tace "da wuri haka ?"ɗaga rigarta yayi yace "yanzu ma zan ƙara dubawa ko mun samu "Zainab tace "wanda kayi ɗazu fa "bai jira ta ƙara magana ba ya haɗe bakinsu guri ɗaya  ,daga nan suka lula duniyar ma'aurata .

GIDAN SU SAUDAT.

Da kuka ta koma gidansu ,tana shiga ta faɗa jikin Ummanta tace "Umma nayi abun da zai dameni "Umman da taji abin da Saudat tayi ta dinga yi mata faɗa sosai kuma faɗan ya shigeta .

Kwana goma a tsakani wani ɗan yayar Umma yazo yana son Saudat , hamdala Umma tayi kasancewarsa mai kuɗi irin mijin da Saudat takeso ne ,kuma koda yazo gurin Saudat ɗin bata nuna bata sonsa ba ,kasancewar ta samu cikon burinta.

Koda kawo kuɗin sa aure tare da jin sa rana ba'asa da nisa ba , sati huɗu akasa.

Umma da baba sai murna suke zumunci zai ƙara ƙarfi.

              *******

Kwanci tashi babu wuya a gurin Allah ,yayinda kwanaki suka shuɗe satikai suka shuɗe ,Allah ya kawomu bikin Saudat , biki ne da akayishi na masu nera ,kasancewarsa ɗan Sunnah bai bari anyi wasu wasanni ba , amma anyi walima aka kaita gidanta dake taminos tsakaninsu da su Umma nera ɗari ,sai dai muyi mata fatan Allah ya bada zaman lafiya da kuma zuri'a ɗayyiba.

GIDAN ABDULL

Bayan Abdull ya gama cin abinci ya miƙe ya koma ɗakin Fatima tare da wucewa bedroom kai tsaye , yana shiga yaga big boy a tsaye zigidir aihuwar uwarsa ,ido biyu sukayi da Abdull -Abdull ya waro ido tare da cewa "ubanwa ya kawoka gidannan , jiki na rawa Big boy yace "Fatima ce ta gayyato...wani wawan mari Abdull ya bashi kana yace "bazanyi maka komai ba , sbda ba laifinka bane amma ka sani Allah ya isa tsakanina dakai ka ɗibi kayanka ka fice "jiki na kyarma Abdull ya ɗibi kayansa ya fara sawa ,Abdull ya wankesa da tagwayen maruka ,sbda yama rasa hukuncin da zaiyi masa .
Fatima da taje gurin mai gadi ta sanar masa koda Abdull yazo tambayarsa wani ya shigo yace baiga kowa ba , tana dawowa taji kuka big boy ta daskare a gurin tare da tsugunawa ,a zuciyarta tace "tawa ta ƙare "ta juya zata fice Abdull ya fincikota ya haɗa kanta dana big boy ya gwara kana yace "na sakeki saki uku dama laƙamin ke akayi ko da yake kece kika nacemin, ihu ta kurma tana tsalle tana yayi mata rai amma ina bakin alƙalami ya bushe ,tun farkon maganarsa   da big boy ya kunna recording ,sbda gudun musu koda buƙatan jin abinda ya faru ya taso , haka big boy yabar gidan Abdull na dukansa ya kasa taɓuka komai tunda yasan shine bashi da gaskiya.
Big boy na fita Abdull ya dawo kan Fatima yace "ki barmin gida kafin in illataki "ganin yana magana a hassale yasata ɗaukar mayafinta dake gefe ta fice da gudu , kai tsaye mashin tahau ,ana sauketa tace "bari ta shiga ta karɓo masa kuɗi ,jiranta ya tsaya yi ta yiwa mai gadi magana akan ya bita ya karɓo kuɗin ,Fatima na kuka ta faɗa palon su tana shiga ta iske Hajiya  rta a zaune tana gyara wasu tsadaddun mayafan data saro ,da gudu Fatima taje ta faɗa jikinta tare da cewa "Hajiya kiba mai gadi kuɗin mashi yana jira a waje "ɗari biyar ɗin dake kusa dashi ta miƙawa mai gadi ya fita , Hajiya tace "ya na ganki haka ?"Fatima tace "ya sakeni saki uku "a razane hajiya ta miƙe tare da dafe ƙirji tace "kice ya mayar da ke bazawara wlh yau za'ayi tashin hankali dan wlh bazata saɓu ba wai bindiga a ruwa"Hajiya ta miƙe tare da sanya hijab tayi gidansu Abdull,kasancewar ba nisa ,tana shiga taga Abdull ɗin tsaye shi da hajiyarsa da anty Ummi suna sauraron magana a waya , ji tayi ance wlhi Fatima ce ta gaiyyaceni "hajiyar Fatima ta yanke jiki ta faɗi , su Anty Ummi suka yayyafa mata ruwa ta taso ,tare da nisawa , daga nan tace "kuyi haƙuri da nazo da niyar yi muku masifa ne sai na tsinci abin da akayi ,dama ashe har yanzu Fatima na bata dena bin maza ba ?"hajiya tace "au kinma san tana bin maza kenan ?share hawaye hajiya tayi ta juya tare da cewa "Allah ya haɗa kowa da rabonsa na alkairi ,ta fice .

Hajiya da anty Ummi sun shiga tashin hankali matuƙa ,sbda abin ya basu tsoro da mamaki ,amma hajiya tayi masa faɗan gaggawar sakin da yayi ,a faɗan da tayi masa mari ne kawai babu.
Haka Fatima ta koma abin tausayi ,tun a ranar tayi nadama.

GIDAN SU ZAIYYAN
fs
Bayan Zaiyyan ya gama shafa mai itama ya shafa mata ,mamaki yake duk bakin tsiwarta ya mutu tashi ɗaya ,har tsokanarta yayi amma taƙi kulashi.
Washe gari tea ya haɗa mata da asbha kafin ya masallaci ya bata tasha ya tafi ,wanka ta shiga tana fitowa tana kaya a gurguje gudun karya ƙara yi mata wayo irin na jiya , ta shafa mai da powder tayi sallah lokacin an shiga .

Zuwa ƙarfe shida da rabi Zaiyyan ya shigo ,Ramu ta gaishe sa ya amsa ,tare da janyota jikinsa , kasa ƙwacewa tayi ta ƙura masa ido batace komai ba , ɗauko flaks yayi ya haɗa nashi tea ɗi yasha ,zuwa ƙarfe goma yai wanka ya tafi gidansu bayan yayi mata sallama , zaman kaɗaita daya ishi Ramu ta fito palo ta zauna tana kallon ko ina na gidan tace "aure akwai daɗi amma jiya na yabawa aya ,wlh nidai nace akwai wuya "ita kaɗai take maganarta taji sallamar Hajiya Nafisa da Lami wato mahaifiyarta , daka tsalle tayi ta rungume Lami tana cewa "yau tare zamu tafi "bayan sun shiga sun zauna ta gaushesu suka amsa ,Hajiya Nafisa tace "ya naga kin rame ?"Ramu tace "jiya ne likita ya cire min kaya...Hajiya Nafisa ta dakatar da ita tare da cewa "ba nace ki daina fallasa sirrinki ba ?ƙifƙif ta farayi da ido Lami tace "aikam gashi tana ci gaba dayi , faɗa sukayi mata akan haƙƙin mijinta da kuma biyayya da yawan shan kayan marmari ,ta miƙe taje kitchen tana shirin ɗora girki Lami tace "yanzu zamu wuce "Hajiyan tace "ki kula da tsafta sbda itace gaba akan kowanne aiki "tom "Ramu tace sukayi mata sallama tace "a gaida baba da ƙannenta.



BAYAN SHEKARA ƊAYA

Ramu na hango tana zaune a palo kan kafet ta baje ƙafafunta gefe mangwaro ne tana yankarsa da wuƙa , sallamar Zaiyyan ne ya sata yin ƙarfin halin miƙewa ta rungumesa tana cewa "sannu da dawowa gwarzon namiji "murmishi Zaiyyan yayi kana yace "maman ƴan uku sannunki da gida "tashi tayi ta kawo masa abincinsa da juice ɗi data haɗa masa ,kasancewar ta iya hausar boko tana gani a littafai inda ake haɗa lemu kala-kala, tana zaune taji kamar ana mintsinninta ,cije baki tayi tare da sunkuyar da kai ƙasa , Zaiyyan ya lura da yanayinta tun jiya take naƙuda a tsaye ,ya kira number Hajiyarsa ,ba'a jima ba ta iso tace "ina tunanin aihuwace haɗo mana kayan baby mu tafi "Zaiyyan ya miƙe yaji Ramu ta rafka salati ,Hajiya tayi gurinta da gudu ,tace muje hospital "kafin Sudais ya ɗauko key kan ɗa ya fara fitowa , Hajiya ta fara adu'oi tana tofa mata ,cikin ikon Allah faya ta fashe jariri ya faɗo ,duk a gaban Zaiyyan akayi komai ,yana ganin namiji ta haifa ya hau murna tare da hamdala .
Ranar suna yaro yaci sunan babanta Bashir suna kiransa da dady ,rayuwar gidan nasu ta zamo abin sha'awa da koyi ga kowa .


TAMMAT BI HAMDULLAH

Anan zan dakata da wanan gajeren labarin ,
Ina roƙon duk wanda na ɓatawa rai yayi haƙuri ,ko aka sami wani kuskure a cikin labarin , masoyana ina godiya da bibiyar labarina da kukeyi wasu na sansu wasu ban sansu ba ,to nagode Allah yabar zumunci .


_Ina yi muku albishir da sabon littafina mai fitowa mai suna *ZAƁINSA NE...!* kodajin sunan littafin kunsan za'a zuba cakwakiya ,wlhi inaji a jikina sai ya zarce NIDA YARINYA a daɗi , littafi ne daya ƙunshi abubuwa na rayuwa ,kardai in cikaku da surutu yana nan fitowa insha Allah , Normal group 300 Vip500 special 800 masoyana a fito a nunamin so inga yawanku 💃haƙiƴa zanyi farinciki babu nadama a cikin wanan tafitar , maza ku hanzarto kar ayi babu ku duk maiso tayimin magana ta numberta 08141799224._


Nagode 08141799224

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography

Please Login or Register in order to submit comment