Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fashe da kuka sbda a zahiri ta koma jin tsoronsa ,shiko bai kulata ba ganin idonta a rufe ya sashi faɗawa cikin bahon wankan ,ihun data darara na farko nafila ne ,akan na biyu kamar zata cire masa dodon kunnensa ya rungumeta yana cewa " ya isa haka !zata kuma yin wani ihun ya rufe mata baki da nasa yayi mata kalar abin jiya , sai da ya tabbatar da ta sauke ajiyar zuciya sanannan ya cire bakinsa ,Ramu dake shirin ficewa yana ruƙota cikin ɗaga murya tace "wlh Allah ya soka abin akwai daɗi da saina gantsara maka cizo "da ƙyar ya cuɗeta, cuɗewar ma anayi ana luguwai guwaice breast tana cuno baki , zai ɗaga tace "ni ka ƙyaleni "ta fice da gudu ta nufi gurin da kayanta yake ta buɗe drower ta ciro riga da zani na atamfa ,atamfar na ɗauke da adon flawoyi yellow da baby blue ,bata sanya bra ba tasa riga ,kasancewar breast ɗinta a tsaye suke yasa bazaka gane bata sa ba sai dai idan tayi tsalle ,bayan tasa rigar tasa gajeren wando a ciki ta saka skirt ɗin ya matseta sosai daƙyar take jansa ,duk daga cikin kayan da Hajiya Nafisa tayi mata ne ,bayan ta ɗaura ɗankwali ta dawo gurin drees mirror taja stool ta zauna  ta ɗauko mai ta shafa bata shafa hoda ba ta miƙe tace "ai kwaliyar ba dole bane mtsw ta fice ,tana fita ta ƙarasa kitchen da gudu tana shiga ta tarar da ruwan yanata tafasa ta fara dube-duben buhu ,cikin sa'a ta gani ta taga sabon mudu a ciki ta auna mudu uku ta zuba ta ɗauki ludayi ta jujuya ta zuba gishiri ta rufe tana shirin juyawa taji an rungumeta ,ɗago kan da zatayi taga likitanta yaci kwaliya yamafi kullum kyau ,yana sanye da shadda gezna mai tsadar gaske blue sai sheƙi take hular kansa irin aikin dake jikin rigarsa takalminsa fari sol idonsa na ɗauke da farin glass ya manneta a jikinsa yace "rahma kin horani da yawa haba my Rahma "sheƙeƙe take kallonsa kana tace "horo kuma ni ?horon me ?haƙƙina "Zayyan ya bata amsa , a zahiri Ramu dai batasan menene haƙƙi ba tace "wane haƙƙi kuma ga abinci a wuta "hannunta ya riƙe suka shiga kitchen ,tukunyar daya gani ne ya sashi hangame baki yace"....!

Afuwan islam ɗina tana zazzaɓi amma taji sauƙi nago masoya.

Karku manta da fitaccen littafin nan mai ɗauke da tsantsar soyayya wato *MACEN SIRRI*  ina mata masu yawan faɗa da miji da wanda basa jituwa sosai ?sister ki karanta littafin *MACEN SIRRI* zaki sami ƙarin haske .

Masu tambaya ,yau na fara posting duk mai so ya tuntuɓeni ta wanan number 08141799224 ,ƊARI UKU ne kacal,siyan nagari...

MOM ISLAM
[29/01, 10:16 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Gajeren labari

Zainab Habib /Mom Islam

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

P 19-20

Ya daɗe yana mamaki irin ƙoƙari na Ramu da har ta ɗora wanan ƙatuwar tukunya , hausawa sunce amarya bakya lefi yasa shi rungumeta yace "idan kika sauke ki rabawa masu gadi da drivers ragowar akai masallaci "cikin tsiwa tace "kai bazakaci ba kenan ?"zanci mana Zaiyyan yace "yana ɗagata sama ya fara juyi da ita ya sauko da ita palo ya direta kan kujera yace "zan fita in gaishe dasu momy na pls ki kularmin da kanki "dariya tasa tace "sai kace jaririya ?"Zaiyyan yayi mata bye-bye ya fice , yana fita ta sanyawa ƙofar key ta nufi kitchen ta duba shinkafa ta tsotse ta mance bata wanke ba ,bata damu ba ta sauke ta hau dube-dube ,tsaki tayi kana tace "ni nama gaji walh bazan dafa shinkafa da miyar ba ,da mai da yaji zanyi "tana gama magana ta fara dube -dube cikin sa'a ta hango wata farar roba cike da dakakken yaji tayi hamdala ta nufi inda jeren kwanuka suke ta ɗauko wata ƙatuwar kula ta zuba abincin da yawa ta ɗauko ƙaraminshi ta zuba mangyaɗa ta zuba yaji a leda ta karkaɗe hannunta ,ta ɗauki kular ta kawo palo da mangyaɗan da yajin ya ajiye ,ta buɗe ƙofar ta ɗauko kayan abincin ta fito , tana isowa bakin get tahau cewa "kai malam mai gadi kazo ga abincinku "da sauri mai gadi yazo ya durƙusa ya karɓi abincin Ramu tace "ragowar kayi sadaka dashi "bakin mai gadi a washe yace "angama hajiya ya miƙe ya ɗauki abincin ya tafi .

Ramu ta juya zata koma taji ana cewa"Rahma-Rahma"ta ɗauki muryar ta juyo tace "likita "Zaiyyan ya haɗe rai yace "haba Rahma mai yasa zaki fito haka ?"bai jira jin mai zatace ba ya ɗagata cak ya shige da ita ciki , mai gadi da driver suna zaune sun baje shinkafa a faranti ,driver yakai loma yace "wlh oga ya iya soyayya kaga inda ya ɗaga yarinyar nan sai kace kaza "mai gadi yace "ai dama likitoci shegun kansu ne in gaya maka .
Zayyan na shiga da Rahma ya direta kan kujera tare da gyara mata kwanciya , zatayi magana yace "shiiitt "yayi mata rumfa da ƙirjinsa suna jin nunfashin juna hancinsa kan nata yace "Rahma mai yasa zaki aikata haramu da hankalinki "Ramu zatayi masa magana cikin tsiwa ya rufe mata baki da hannunsa ,a hankali yace "karki sake kiyi min magana da ƙarfi dan zanyi miki allura "a tsorace Ramu ta zaro ido tace "likita kayi haƙuri dan Allah na tuba "murmishi Zaiyyan yayi sbda koba komai ya gano ta hanyar cewa "zai yi mata allura zai kashe mata baki ya haɗe bakinsu guri ɗaya ya sanya hannunsa kan breast ɗinta yana shafawa yace "ciremin rigarnan "a tsorace tace "haramun ne fa "Zaiyyan ya gimtse fuska yace "kawo aya ko hadisi "ƙif ƙifta idanu ta shigayi sai da ya gama luguai guwaicewa sanan ya ɗagata yace "nasaki wanka ko ?"Ramu tana shirin yin kuka tace "ai na riga nayi tun ɗazu "Zaiyyan yace "ke bafa wanan wankan ba ,idan baki sanshi ba tsaya in duba ingani koh wani abun ya faru ?"bata san mai yake nufi ba dan haka ta miƙe shi kuwa yakai hannu zai ɗage skel ɗinta ta buge tace "iskanci ne bana so"dariya Zaiyyan yayi kana yace "to shikenan kawo min abinci inci naje momy ta tafi asibiti ƙanwarta babu lafiya "kalar tausayi Ramu tayi tace "Allah ya bata lafiya .

Gidan Abdull yau kwana biyar dayin aure.

Fatima har ta saba da wuyar da Abdull yake bat,yauma kamar kullum ya shirya tsaf cikin riga da wando na yadi baƙi mai laushi hular kansa milk da takalminsa ya nufi ɗakin Fatima tana kwance tana bacci ,zama yayi kan bed ɗin ya fara shafo mata boobs sai kuma ya kalli jikinsa a zuciyarsa yace "nafayi wanka zani gidanmu kar in ɓata jikina sai ya miƙe ya fice ,daga shafota da yayi har maganarsa bai san yayi a fili ba ,yana fita ta buɗe ido tare da buɗe bed side drower ta ciro wani tablet ta ɓalli uku ta watsa ta ɗauki ruwa a gora ta tsiyaya a cup ta fice ,tana fita kai tsaye ɗakinsa ta nufa daga ita sai bra da mini skirt, ta kutsa kai cikin ɗakin , hankalinsa na kan mirror yana sanya links a hannun rigarsa ta rungumesa ta baya tare da cewa "brka mijina "ba tare da Abdull ya kulata ba yaci gaba da abin da yakeyi ,ji yayi ta haye bayansa tare da shafo sajen fuskarsa tace "a halin yanzu ina buƙatar mijina "waro ido Abdull yayi tare da juyowa ya direta yace "kinga abin ba dusa bane da za'ayita ci ya kamata ki barni haka anguwa zani "nuna masa tayi bata san haka ba, ta kuma matsowa kusa dashi ta tungumeshi sosai kirjinsa na shafar boobs ɗinta hakan ya haifar masa da mutuwar jiki ya tsaya kallonta amma a zahiri sha'awarta yakeyi sosai , murmishin mugunta Fatima tayi tare da juya idanu tace "mijina ina zakaje ?"ba tare da Abdull ya kulata ba ya riƙe mata hannu suka nufi bed.....!

Kuyi haƙuri wlh aiyuka ne sukaimin yawa pls masu tambayar MACEN SIRRI suyimin magana ta wanan number 08141799224
[01/02, 4:08 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

Gargaɗi !bance kuɗauki abin da bashi dakyau ba ,kuyi koyi da abubuwa masu kyau na cikin labarin shine ribar ilimi sisters ,ayimin afuwa haka labarin yazo 👏.

P 21-22

Sai da ya gama mammatseta sanan ya jata gefe yace "nayi miki abin da kikeso "jikinta babu ƙwari ta kallisa idonta kamar na mayunwacin zaki ta kuma kwantowa kan cinyarsa tace "haba Abdull sai kace ba matarka ba?"Abdull ya ɓata rai yace "dama ni nace ina sonki ne bake kika zartar da hukunci ba ?"wanan maganar tayi mata ciwo sabda tana sonsa yasata cewa "to bani haƙƙina "ba tare daya bata amsa ba ya kuma matsowa kusa da ita ya riƙe mata hannu ya ɗora kan bananarsa idonsa a lumshe yace "hakan yayi miki koh ?"cikin jin daɗi da abin da yake yi mata yasata daɗa matsoshi tana cewa "washhh  washhh ahhh "sai   da Abdull ya bari ta gama shigewa sanan ya miƙe ya gyara kwalar rigarsa yace "ana jirana pls bye "ido jawur ta kallesa tace "haba my man sai da ka gama birkitani "Abdull ya fice ba tare daya kulata ba .

Ha hankali ta lallaɓa ta wuce ɗakinta dan tasan ya riga daya fice ,ta fashe da kuka sbda ji take idan  bata sami wanda zai biya mata buƙata ba ta shiga uku "jikinta na karkarwa ta janyo wayarta dake kan bed ta lalubi number ƙawarta Mimi ta danna kira , cikin sa'a number ta shiga Mimi ta ɗauka tace "shegiyar aure ya ɓoye min ke ga big boy nata yimin mita wai nayi masa kaɗan "dariyar ƙarfin hali Fatima tace "ni dallah ƙyaleni kina gani ya gama dani ya fice "Mimi tace "dama haka auran yake a gama wususukaka babu biyan albashi mtsw,

Innalilahi wa inna ilaihirraji'un ,sisters kunji fa ?"banda izgili mai zaisa bayin Allah faɗar haka?

Aure ibada ne !Aure ni'ima ne haka aure bauta ce ta ubangiji.

Fatima tace "nidai yanzu duk ba wanan ba ,kina ganin Big boy ɗinki zai iya zuwa yanzu ?"farr Mima tayi da ido ta kashewa Big boy ɗinta dake gefe ido , yai murmushi Mimi tace "yanzu dai a taƙaice kina son yazo ne ?"eh "Fatima tace "tana matse ƙafafu ,Mimi tace "kinsan fa shi baya aikin bati muyi ciniki sai in sanar masa sbda inyaga ruwan kuɗi da gudu zai bazamo "cikin ƙosawa Fatima tace "ko nawa yace "zan bashi indai zai kashemin ƙishirruwana "(innalilahi wa inna'ilaihir raji'un), Mima tace "barin kirashi a waya "Fatima tace "toh".

Mimi ta kalli Big boy dake zaune a gefenta hannunsa cikin nata tace "my man nawa zata biyaka Fatima ce fa "Big boy yayi murmishi kana yace "ni ko nawa ne ta bada ai duk abinda ya shafeki babu ciniki a cikinsa "Mimi tace "50k yayi ?Big boy yace "is okay bara in shirya koh "Big boy ya miƙe tare da sanya hannu cikin aljihunsa ya ciro wata ƙwaya ya ballah uku yasha ya rungume Mimi yace "ta turomin kuɗin ta acct ɗinki ,yimin explain ɗin gidan ko kibani adreshi "bayani Mima tayi masa ,sbda ala-ala take ya fita ta kira Fatima a waya , yana fita ta danna number Fatima ,tana ɗauka tace "shegiyar yafa zafgo kuɗi infaɗa miki "cikin rashin damuwa Fatima tace "har nawa ?Mimi tace "dubu ɗari da hamsin kodai zaki fasa ne ?"cikin sauri Fatima tace "a'a ya taho yanzu zanyi masa transfer ya turomin account , cikin hanzari Mimi tace "a nawa zaki turo sbda nasa ya sami problem ,okay Fatima tace "ta zauna tana jiran Big boy ,bayan taji shigowar accat ɗin ta turawa Mimi kuɗin data buƙata ,Mimi najin alert ta waro ido ta daka tsalle tace "bansha wuya ba na sami abin duniya....!
[01/02, 4:09 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

P 23-24

Big boy ya fara ƙwanƙwasa   get ɗin gidansu Fatima ,already dama Fatima ta sanarwa mai gadi zuwansa , ya bude masa ya shigo  tare da gyara rigarsa ya doshi side ɗin Fatima kasancewar gini ɗaya ne , nocking yayi ta buɗe masa yana shiga ta rungumesa tana cewa "Big boy namu ashe rai kanga rai "Big boy na rungume da Fatima yace "muyi abin dake gaban mu kar mijinki yazo ya ritsamu "cike da farinciki Fatima tace "ai yayi nisa ba yanzu zai dawo ba so karka damu "rungume da juna suka nufi bedroom ɗinta ,ta fara cire masa kayan jikinsa shima ya cire mata nata ,suka zauna zindir kowa na ganin al'aurar kowa ,matsowa Big boy yayi yana shin shinar ƙamshin turaren jikinta ya lumshe ido tare da cewa "ashe dai kina nan da fitinannen ƙamshin nan Faty "murmishi Fatima tayi ta haɗe bakinsu guri ɗaya shi kuma Big boy ya fara taɓa mata Boobs ɗinta ,sunyi nisa da baɗalarsu sukaji ƙarar horn da alamu Abdull ne ya dawo ,ido waje Fatima ta cire bakinta a na Big boy tace "na mutu Abdull ya dawo "cikin rawar murya Big boy yace "innalilahi yanzu meye mafita ?kan Fatima ya kulle tace "muje toilet in rufeka "Big boy daya gama sarewa an kamasu ma ya shige toilet ko riga babu bare wando jiki na rawa kamar mazari ,cikin sauri Fatima ta buɗe drower ta ciro baƙar doguwar riga mai adon duwatsu ta sanya ta yafa gyalen rigar ta ɗauki wayarta tana daddan nawa "jin an turo ƙofar ɗakin yasa gabanta bada rass ta fara haɗa gumi sosai ,alamun dai babu gaskiya ta miƙe ta rungumo Abdull tace "barka da dawowa mijina ashe ba nisa zakayi ba "eh Abdull yace "gashi inji momynki na haɗu da ita a gidan Hajiya "tom Fatima tace "tare da karɓar abin dake baƙar ledar ta ajiye gefe dan a halin yanzu bata da lokacin ganin ko meye tama fitar da kanta a cikin matsala shine burinta .

Abdull ya fara jin sukur -sukur ya kalli toilet yace "naji kamar motsi ?cikin in-ina Fatima tace "wlh kyan kyasai ne suka dameni amma nasa magani inajin sun fara mutuwa ne "Abdul da bai san dawan garin ba ya yarda a hakan ya nufi hanyar toilet ta taroshi tare da riƙe masa hannu tace "muje kaci abinci ɗazu Hajiya ta aiko "ba tare da Abdull yayi musu ba ya bita dinning ta zuba masa tasa masa cokali ya fara ci .

Gidan Zayyan

Shinkafa Ramu ta kawo masa fara sol sai yaji da mai ta barbaɗa a plet ɗin shinkafar ta sanya masa cokali ,murna take a dole yau zata burge likita , Zaiyyan bai saba cin irin abincin da Ramu ta dafa ba ,amma dole yau ya koya ,haka ya dinga ci har saida yaji ya ƙoshi yace "kawomin ruwa "tashi tayi ta buɗe fridge ta kawo masa faro ta zauna tana kallonsa ,bayan yasha ruwan yayi hamdala ya janyota jikinsa tare da cewa "kyan alƙawari cikawa kince zaki biyani kazata koh ?"eh Ramu tace "cikin nuna rashin damuwa ,Zaiyyan ya ɗagata cak ya nufi bedroom ɗinsa da ita ,ya shiga toilet yayi brush ya dawo ya zauna a kusa da ita yace "dubamin agogo yanzu ƙarfe nawa ne "Ramu tace "ƙarfe ɗaya 1:pm "Zayyan yace "to ki shaida yau ɗinnan zan karɓi haƙƙina sbda kina neman kuncemin lissafi "Ramu tayi dariya sbda bata gane nufinsa ba ,ta miƙe tace "ina zuwa "Zaiyyan bai ce mata komai ba sai binta da yayi da mayunwatan idanunsa har ta ɓace sanan ya dena kallon hanyar data fita , bata jima da fita ba ta shigo hannunta riƙe da dubu ɗaya ta miƙa masa ,sai da ya karɓa tace "ga kuɗin kazarka ni bana cin bashin mutane inƙi biya "Zaiyyan yayi dariya kana yace "ai kuɗinki bai kai na kazar da kikaci ba "Ramu na dariya tace "to ka cika ka siya nabiyaka kenan " Zaiyyan ya ƙara yin murmishi ya janyota jikinsa yana mai haɗe fuskarsu guri ɗaya ,Ramu da baki baya mutuwa tace "dama ance likitoci akwai ƴan iska "da sauri Zaiyyan ya raba fuskarsu tare da cewa "to yanzu waye ɗan iskan "Ramu tayi wulli -wulli da ido gabanta na dukan uku-uku ,miƙewa Zaiyyan yayi yabar mata ɗakin ya dawo palo ya kwanta kan 3sitter ya rufe idanunsa , fitowa Ramu tayi da sauri ta duƙusa gabansa tace "haba likita fushi kayi kodai in yima kalar farfesun da nayiwa tsohuwa ne "duk dakewar Zaiyyan sai da yayi dariya ya janyota jikinsa yana shafa bayanta ,dama neman shiri take bata ce komai ba.

Gidan su Saudat
Soyayya mai ƙarfi ce ta shiga tsakanin Saudat da mijin Zainab ,har akayi ɗaurin aure Saudat bata zo gurin taron ba , Zaitun tace "wa Zainab ta kwantar da hankalinta akwai plan ɗin da zasu shirya zasu kamata a cikin ruwan sanyi.

BAYAN BIKI DA KWANA BAKWAI .
Ranar lahadi ,mijin Zainab na gida ,Saudat tayi kwalliya ta mai kyau ta fito tsakar gidansu cikin riga da zani na atamfa tayi kyau sosai ,ta kalli ummanta tace "Umma zani gidan Zainab nayi kyau ?"dariya Umman tayi kana tace "sosai ma kuwa kinga inda kika haska gidannan ?"fatana shine Allah ya fito miki da miji na gari "amin Saudat tace "ta gyara mayafinta ta fita ,tana fita ta danna number mijin Zainab ,ji tayi wayar tasa a kashe taji shigowar saƙo ,dubawa tayi taga shine tai murmishi a fili tace "wow harna hangoni a gidanka babyna "sai kuma ta shiga karanta saƙon.

_Mijin Zainab yace "aslamu alaikum farincikina ,da fatan kina lafiya ,idan kin iso kiyimin text , kin iso "murmishi Saudat tayi kana ta sanya wayarta cikin hand bag ta fara tsare mai mashin....!

A page 27 zan tsaya da typing duk wacce ta biya ta karanta 😘300 mai zagi karku fasa yanzu aka fara wasan.

Masoyana masu nunamin so da ƙauna ina yinku .

3175689751 Zainab Habibu first bank Shedar biya ta wanan number 08141799224.
[01/02, 4:09 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

P 25-26


😍Kamar inda kuka sani , a gurare da dama akan isar da saƙo cikin sauƙi ba tare da wata damuwa ba , kamar redio da waya da rubutu da jarida dadai sauransu , dan kayi rubutu akan inda zana gyara zamantakewar aure ni a ganina ba wani mummunan abu bane , wani time ɗin zakiga wata mijinta ya fiya yawan fushi ko ko kuma ta rasa shayo kansa ,darajar karatun littafi sai ta sami mafita ,wani abun gashi kin sanshi ama bakyayi ,idan aka tunatar dake sai ki ƙara ƙaymi akai , haƙiƙa naga tarin masoyana kuma na gode tabbas , amma ku sani bazanci gaba da posting free ba aji daɗin zagina ,sbda inason wayarwa da mata kan a cikin zamantakewar auran mu ,littafi kuma yanzu aka fara muje zuwa 300 ɗari uku mai buƙatar ci gaba zaki biya kuma wlh duk wacce tayi gigin faɗamin baƙar magana zamu gauraya 😘Ina masoya gidan likita a kafta ,daga wanan pejin idan nayi anjima duk wacce ta gansa a waje to na sata ne.

Bayan Saudat ta tari mashin kai tsaye gidansu Zainab ta zarce ,kasancewar tasan gidan yasa ta yiwa mai mashin ɗin alamar ya tsaya ,ta sauka tare da basa kuɗinsa taje ta fara ƙwan ƙwsa get.
Zainab dake can bedroom ɗinta taji wayarta  na ring ta duba taga number Saudat ce sbda tasan za'ayi hakan tace "my sweety nayi baƙuwa kuma ɗazu naji hajiya ta kira tace "jikin granny yayi tsanani "kuma duk ƙaryane kawai Zainab tanason yana fita ta kirawo su Zaitun dake maƙotansu su naɗa mata duka ,Kamal ya miƙe a zabure jiki na rawa ya ɗauki key ɗin motarsa ya fice , yana buɗe get sukayi ido biyu da Saudat tana duba agogon hannunta , da ganinsa ta taɓe fuska tace "nazo tun ɗazu ina nocking ba'a buɗemin ba "cikin farinciki Kamal yace "ashe dai zakizo wlh na ɗauka bazakizo ba "yana tsaka da magana yaji kiran Zainab ya ɗaga ,tace "masa ankai granny asibiti wlh kayi sauri "sbda tana leƙensu ta window , cikin Sauri yace "ki jirani zanje gidanmu in dawo kinji kyakkyawa "to tace "tare da kashe masa ido ,duk wanan abun da akeyi a idon Zainab ,suna waya dasu Zaitun , shigowa Saudat tayi da sallama ta tako palon tare da ƙarewa kafet ɗin dake malale a tsakiyar ɗakin kallo ta kalli kujeru da sauran kayan ta jin jina kai a zuciyarta tace "idan na auresa nawa sai yafi wanan , sallama ta kwaɗa ,Zainab ta fito da sauri tana cewa "ah ƙawata kece a gidan namu ?na shiga wanka ne yasa kika jini shiru "okay Saudat tace "cikin rawar kai tare da cewa "ƙawata kice kin shigo aljannar duniya "Zainab tayi dariya ta kuma taɓe baki tace "to ai ko a gidan mu ma ɗakina yafi na gidanan kyau "hakane kam "Saudat tace "tare da ɗora kanta a TV  maltina da cincin Zainab ta kawo mata ta ajiye a gabanta , har takai baki zataci taji an buge bakin ana cewa "kusa kwaɗo a get "da sauri ta miƙe taga Zaitun da wasu ƴan mata wanda bata sansu ba ta fara jin duka ko ta ko ina "haɗasu ta farayi da Allah kana ta kalli Zainab tace "dama kun shirya cimin mutunci ne ?"Zainab tace "babu wani idan da abin da kikayi ne akace za'ayi miki wlh sai kinfi kowa jin jikin kucigaba idan tayi laushi ku gaya mata laifinta , sai da sukayi mata lilis duk ƙoƙarin da take na ƙwatar kanta amma sunfita ,hausawa sukace sarkin yawa yafi sarkin ƙarfi  ,zama sukayi kan kujera Saudat na tsugune tana kuka ,Zaitun tace "wlh kin bani mamaki ace ke da hankalinki da tunaninki kiso mijin ƙawarki ko aure ma ba'a ɗaura ba lokacin wlh turr da wayonki ,idan bazata rabu dashi ba ku ƙara mata "cikin kuka Saudat tace "wlh na rabu dashi har abada wlh bazan ƙara kulashi ba nayi nadama "ganin eh da gaske ne yasa suka ƙyaleta ta miƙe da tsamin jiki tana ɗingijishi suka turata waje suka rufo get ɗin , Saudat na fita taji karo da motar Kamal yana shirin horn ,ganinta da yayi tana tafiya tana sunkuyawa ya sashi leƙowa yace "yadai mai ya faru "cikin kuka Saudat ta galla masa harara tare da cewa "ka rufamin asiri karki ƙara bibiyata bana sonka idan na aureka wataran wuta zasu saka mana"tana gama faɗa ta wuce tana kuka , bai gane wasu abubuwan da take faɗi ba ya biyota da mota domin ya taimaka mata ya kumaji dalilin abin dake damunta furr taƙi tama ƙara da gudu..

GIDAN ZAIYYAN

Tunda Ramu taga yayi dariya ta miƙe zata bar gurin ya kamota ,nocking sukaji Zaiyyan ya saketa tare da miƙewa yace "jeki buɗe ƙofar barinje in sako doguwar riga "da gudu Ramu taje ta buɗe ƙofar tare da leƙawa taga waye , Hajiya Nafisa ta gani hannunta riƙe da ƴar jaka mai kyau taje da gudu ta rungumeta tana cewa "oyoyo Hajiya "suka shigo ciki , zama Hajiyar tayi Ramu ta buɗe fridge ta ɗibo mata kayan sanyi zataje kitchen Hajiya Nafisa ta tsayar da ita tace "ke nifa a ƙoshe nake zomu gaisa sauri nake "zama Ramu tayi suka gaisa Hajiya Nafisa tace "ana dai kula da mijin ko ?kan Ramu a ƙasa tace "eh hajiya " hajiyan tace "ina fatan kina amfani da turarukanki ?waro ido Ramu tayi dan har ga Allah ta mance ,Hajiyan tace "karki fasa amfani dasu ,kuma karki dinga yiwa mijinki rowar kanki ma'ana duk lokacin da yace "kizo kuyi rayuwar aure ki amince masa ladan da zaki samu gurin ubangiji akwai yawa "to Ramu tace "a zuciyarta tace "ai kullum rayuwar aure muke ɗan iska yayita taɓamin nono "a fili tace "wai saina biyashi kazarshi "sai kuma tasa kuka .
Lokacin da Zaiyyan ya fito yaji Hajiya Nafisa na yiwa Ramu faɗa ya jinjina kai ya jingina da bango inda bazasu gansa ba ,yanason yaji akan me suke taunawa , Hajiya ce ta dubi Ramu tace "kinsan menene biyan kaza ?kinsan menene haƙƙin miji ?girgiza kai Ramu tayi dan bata san ko ɗaya ba "Hajiya tace "haƙƙi da biyan kaza duk ɗaya suke , abin da nakeso ki gane shine , a duk lokacin da mijinki yace "ki basa haƙƙinsa karki kuskura ki hanashi kice ai ni takace kayi

Please Login or Register in order to submit comment