Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

******* mami ta share hawaye San nan ta kuma kallom mum tace "muna rok'o iri ayi hak'uri zeey ta koma d'akin ta ba donni ba" mami tayi murmushi "Eyya ai ita an kusa saka ranar auren ta da wani sai dai mu baku hak'uri Allah ya bashi ta gari" ,kamar mami tayi ihu don takaici nan tace "Allah ya sanya Alheri tashi sukayi suka tafi. Bayan tafiyar su zee ta fito ta zauna, "mum jibi wani ikon Allah! "to rawar jikin me kike ne"? "Aa mum kawai dai na fad'a ne" ,mum ta tab'e baki nikoda bakida miji ba zaki koma gidan nan ba don naji ciwo kan abubuwan da sakai miki" wani siririn hawaye ne ya zubowa zeey dna tuno haidar da tayi, dai -dai lokacin Sadiq ya shigo futu-futu dashi tsayuwa yayi ya kalli zeey san nan ya kalli mum yace "wai mum mayya Sami Zee ne"? nan mum ta tab'e baki "wai don babar haidar tazo ban hak'uri da kome shine fa take kuka". . . ****** Dariya sadiq yayi "ai mum da nine saina musu korar kar",mum ta Harare Shi "da yake agarin gab'a- gab'a muke ko" sadiq yace "Ai mum da haushi ,wai Ina su sadeey ne Naga yau weekend" mum tace kana yawon gal-gal d'in ne zaka gansu, ai idan ka shud'a ba aganin ka sai yunwa ta ciyo ka ,wan nan ball bana sonta wallah" zeey ta kwashe da Dariya "mum gaya mai de jibi k'afafuwan sa duk an dokosu gun ball, kai ko irin wankan samari bakayi koda yake kai ba wani isasshen saurayi bane" sadiq yace "to Ina ruwanki kibari yamma tayi kiga yanda zan fece kede kiji da abinda ya dameki kawai" mum tace "oya sadiq yi waje ban san fad'a,Dariya yayi ya fita tsakar gida ya ware murya yace "ni sai haidar idan ba shiba sai rijiya" zee ta had'e rai "mum Kinga yana tsokana ta ko" mum tace "Ke ni rabani da shirmenku" fita tayi tabishi aguje Dariya yake Mata tare da gwalo, zee tace "Allah yau sadiq zaka gani a kwanon ka..... . . *Story Writting & editing* . *Queenmeemi* .
[7:21pm, 07/11/2016] Kaleesat basheer: . . . *ZEENATU by Queen meemi page 67-68* . . . .   .  .  . . *®NWA* . *Queenmeemi.WordPress.com* . . Jugum-jugum sukayi kamar gidan mutuwa mami ta kalli husy "wallahi abin nan na damuna musamman jin yayinyar nan zatai aure",husy tace "mami kawai abar maganar koda ya haidar ya dawo kar a sanar mai a k'yale Shi kawai", suna cikin magana hajar ta shigo tana waya tasa wata d'agaggiyar Riga duk cikin ta daya fara girma awaje ,husy tace "Haba hajar kefa yanzu ba yarinya bace ya zakina fitowa haka" harara ta kai Mata "to yar gulma meye ruwanki dani banza kawai dama Ina ciki dake Kinyi gulma anki saimin mota",husy tace "tafi can Ke kin isaa wallahi tunda kike wa mami rashin kunya munsa k'afar wando d'aya dake",hajar tace "tabaya ta rago dai ni matar yayanki ce ba yanda zakuyi dani" husy zata K'ara magana mami ta tsaida ita "k'yaleta ban san tashin hankula" k'wafa husy tayi "mami wallahi idan hajar bata mutun taki wallahi wataran sena zubar mata da hak'ora",hajar ta tafa hannu tayi shewa "wallahi kuwa da Kinga yanda ake iya tsiya nan gani nan bari sadakin 'yar mayya" juyawa tayi ta fita ta doko musu k'ofa... . . ******** bayan fitar ta kawarta tazo da rawar jiki take suka zauna hira da sabuwar k'awarta sun had'u ne agun saloon tundaga nan suka d'inke lemo kubra ta kurb'a tace "Gaskiy new frnd Kina shanawa gidanki yayi min kyau" hajar tace "bafa ni kad'ai bace ba, har da uwarmiji wani tsalle kubra tayi "Ke Haba tab Kice baki da 'yanci kin ganni nan lokacin da nai aure acan muka tare Amma wallahi saida na takura ya canjamun gida" ,hajar tace "taf ni meye banyi ba dayake ma auren gida ne dadin abin ma basa Shiga harkata matsalata kawai baya sakar mini", Hmm! kubra taja numfashi lalle da sauranki hajar to inde kina san mafita kizo gurina zan

Please Login or Register in order to submit comment