Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakuri nasan kun shaku da nuor sosai,amma babu komai akwa iallah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭




Shikkenan na danganawa ubangiji lamuran komai,insha Allah za muganta, aisha ta share hawayenta, amma duk da haka bata daina tunanin nuor ba,tashaku da nuor matuka,Allah yasani tana kaunar nuor,jinta take azuciyar ta tamkar "yar uwarta wadda suka fito ciki daya,


Sorry aishatu, kidaina kuka,wanna sakonane zuwa gareki,karki manta duk dan halak Baya manta,alkairi ,kicigaba da hakuri akwai lokaci, 🙏



________________zaune take a kankujera,tasha lalle da kitso sai faman murmushi take zubawa, gawata kwalliya, da tasha Inda kasan ,sarauniyar aljanu🤭subiyune sai kuma "yar karamar yarinya,wadda bazata huce shekara 5 ba tana faman wasa tana zuba surutu irin nasu na yara,daya matar wadda taci kolliya itace wadda ta dakawa yarinyar tsawa tace, fadeeela,a tsorace yarinyar tazuyo,tace na am mom,tashi kishiga daki,sum ,sum takama hanya tashiga daki ,dan tasan halin mahaifiyar tata ,bada gananba,gurin mugunta,bayan tafiyar fadilane ,matar tai tsaki tace , muststsss,yara sai gulmar masifa,gaba kidaya natsani yarinyar nan,dayarce ta zaro ido 😳tace kin tsanetafa kikace,ki haifi yar da cikin ki kice kin tsaneta,anyako ba,ai canjin "yarnan takiba a asbiti,naga gaba kidaya kin tsaneta, kuma ninasan duk ,abinda dan ka zaimaka,dole za ,asamu soyayyar mahaifiya atare dashi,kinga kawata share wannan maganar ,adawo maganar mallakar hayat ,wallahi Idan ban mallaki hayat ba mutuwa zanyi ,dan haka ko ta halin kaka ,saina mallakeshi,Idan kuwa ya sake ya auri,wata wallahi sainayi ajalinsa sai dai duk mutaru murasa,🙆😳 .


****bamazai samu ya auri wataba ummu fadeela,domin jiya naje gurin boka buzuzu,yacemin,middum kina son auren hayat to dole sai kin kashe yayansa abdul,idan ba hakaba bazaki taba samun hayat ba, sannan boka buzuzu ya fadamin cewa,akwai wata yarinya, wadda hayat zai aureta atsakani gobe juma,a ko kuma asabar, idan kuma biki gaggawar hana yuwuwar aurenba,to tabbas sai hayat ya auri yarinyar,kuma babu wata hanya dakike da ita wajan raba auren nan ,sai dai inki kashe, hayat, dan boka buzuzu yace, ita yarinyar,babu mahalukin da ya isa ya kasheta sai ubangijin da ya halicceta, kinga kuwa saidai ki zaba, ko hayat ko kuma abdul, ummu fadeela da tin da kawar ta tafara yimata bayanin abinda boka yace bakaramin tashi hankalin ta yayiba,to wallahi indai ko hakane sai dai kowa ,yarasa, shikenan,kibari bayanzu za akashe shiba, sai andaura musu, aure da yarinyar, sunyi daran farkoma yadda zai ballemin,budurcin shegiya ,nikuma saina sa boka buzuzu,ya gamamin da rayuwarsa yadda zan mayarda"shegiyar yarinyar karamar bazawara🤔 gaba kidaya subiyun suka tafa, dayar kuma tace ,shegiya, ashe kin san takan mugunta🤣🤣🤣🤣🤣🤣


,🙆🤔 Nasiga tara nifa ban gane me wadannan mutanen suke nufiba, wai wace yarinyar za a mayar karamar bazawara, badai nuor dinaba, 🤔nifa nagaji daganinta cikin damuwa, har story dinnan ya gun direni 😭😭😭😭😭😭


************************************************************ To aban garen nuor kuwa, doctor maryam ce ta dauketa suka tafi gidanta, dake, kan titin,U,D,B, road 🚍,tafe suke harsuka karasa gidan,balefi doctor maryam itama tanada rufin asiri amma bawara mekudi bace sosai,hown tayiwa mai gadin,dasauri baba megadi yataso ya bu'de,suka tura hancin motar cikin gidan ,bayan tayi parking ne suka fito daga motar,suka nufi cikin gidan,masha Allah daga cikima gidan ya hadu,,bayan sunshiga ciki ne , doctor ta bawa nuor umarnin ta zauna,itakuma tashiga ciki ,ta dakko ma nuor tawul a bathroom ,ta mikamara,tace ta daura ,abinka da yar kauye,sai da aka koyamata,duk yadda zatai anan dakin,tukunna doctor ta fito,ta zauna a falon ,sai da nuor tayi kusan sabi goma kafin ta fito,bayan tafitone doctor ta maida ita,suka koma cikin bathroom din ta wanke mata dan kararran kannan da yayi dukun__dukun ,kalar gashin nuor ba ba kibana , cupy color ne,amma sabida tsabar rashin gata kan yaroma,bakikkirin, doctor saida taiwa kan nuor sabi yakar 30 kafin ta hakura ta dauramata,karamin tawul a ka, fitowa sukai baki dayansu a tare ,har dakin doctor maryam,bayan sunje ne ta zaunar da nuor tashiga,gogemata kan tana shafa mata mai,abinka da kan nuor,gashinta ba me santsibane,kamar makaroni haka yake,tsabar kwanannade warsa,da doctor tana tajewa har kuka sai da tai, to bayan angama tazar ta dakkomata zani da shijabi zumbulele ta saka, wow masha Allah,Allah yayi halitta anan, nuor amma kun hada jinsi da larabawa ko,🤣 nurta girgiza kai alamar bata saniba,fitowa sukai suka nufi parking space,suka shiga mota,sai asbiti,


____________________________________________________________________________________yaya abdul ni bazan iya auren taba,to meyasa ni dai bazaka dakko yarinyar mutane kakawo ta gidana batare da ka aureta ba kaji na fadamaka tashi kabani guri,hayat ne tashi ya yi hanyar fita,can kuma saiya tsa ya yace,nayarda zan aureta gobe ranar juma,a idan ansakko daga sallar juma,a ,amma har abada bazata taba kasan cewa amatsayin matataba,yana kai aya ya fuce,dauke da leda ahannunsa,shiko yaya abdul. Kaiya daga alamar oho dai,🤣 yana shiga asbitin yatarar har sun dawo ,kayan yamika mata,sukuma suka futa,ta santa,masha Allah doguwar rigace baka abaya,meyau ,Allah yayi halitta anan nuor bakarar kekkewa bace first class,duk da bangama karewa halittar jikinta kalloba,sakamakon doguwar rigar tasa abaya,shigowa sukai kowannensu ya tsata cak yay mutuwar tsaye,oh ni hayat nayigamo da yar kasar larabawa ya furta acikin zuciyarsa,ashe zancen yafito fili, doctor maryam ce tace,haba hayat yazaka badamu tunyanzu harkafara santi,juyo wa yayi ya dan harareta ya tamke fuska ya huce,itako dariya tashiga yi tana furta ,sai angon gobe,🤣🤣🤣shiko hayat jiyake kamar yarufe ta da duka besan wane abune yashiga kansa ba haryafurta, maganar dayayi akan nuor

Hhhh niko nace kafada tarkon nuor 🤣🤣🤣
To washegari bayan an sakko daga sallar juma,a aka daura auren nuor da hayat,Inda aka sanar da daurin auren kamar haka,andaura auren, HAYAT ABUBAKAR SARAUTA, da amaryarsa, NUOR ABDULLAHI,(nuor hayat)🤣🤣tuda hayat yaji yada aka ambaci yadda aibin ya kasance,yasan aikin yaya abdul ne wato harda wani saka nuor hayat,sai kace haka yafadamasa,gaba kidayansu daga hayat din har yaya abdul, asbitin duka shigo,Inda doctor maryam da sauran likitocin ,sukashiga tsokanarshi wai ango kasha kamshi, yau gwro ya angonce🤣🤣


Nikam nace nayi nan badani awanna. Lamarinba,💃💃💃💃💃💃nace FANS kuzo muyi rawa,mutaya nuor farinciki ta zama amaryar nuor hayat ❤️🤣🤪

____________________________________________________________________________________________________________________________________________ Atare suka shiga suka zauna,yaya abdul ne yafara maga , nuor zaki zauna tare damu ,kafin yayanki ya kammala aikin da ya kawoshi ,kano Yakoma gombe,dasauri nuor ta daga kai alamar eh,to masha Allah,tofa yaya HAYAT kadaiji,kanwar taka zata zauna damu, hayat kuwa fuskayayi ya dan kaudakai alamar shi ina ruwansa,hmm murmushi yaya abdul yay azuci yarsa yace, lallaima yaronan wuyarta kashiga hannu,duk Wanan iyayin ,da miskilan🥰




__________************~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~************__________ To haka su nuor hayat da yaya abdul suka rankaya gidan yaya abdul dake cikin gari,katafaren gidane,meken gaske yasha ado lala iri daban__daban, hown sukaiwa megadin gidan ya bu'de,suka tura hancin motar cikin gidan, parking space suka nufa sukai parking din motar suka fito,atare suka rankaya,cikin falon gidan ,daman yaya abdul yasa a gerawa nuor dakin da "yarsa fadeeela take kwana,aka samusu babban gado amemakon,karami,as salami,alaikum ,amin waalaikumussalam suka amsa ,yauma su biyune da ita da kawarta,dagudu fadeeela ta ta zo ta rungumeshi, tana murna,tana cewa uncle sannu dazuwa shima hayat dariya yafara,ya dageta cak yana jujjuyawa suna babbaka dariya dimple dinsa na fitowa,wow mom fadeeela ta furta batare da tasaniba,dasauri kawarta ta tabota,tace ke bakida hankali,sai mujinki yagane kina son kaninsa,cak!! takasa karasa maganar ,sakamakon nuor da tahango a bayan yaya abdul arabe,sai zare ido take,cikin sauri ta jiyo ta kalli Mom fadeeela tace,kawata ki shiga uku,ke bama uku zanceba,ki shiga million,me yafaru fadamin cewar mom fadeeela,ke bikiga abinda da naganibane,to yarinyar da nake baki labari yau ta bayyana,wakenan kike nufi,sarauniyar kyau megirma afadar zuciyar sa kuma mata agurin hayat,ban fahimcekiba,kawata,yayarinyar take,hmm fadar kyau nata,bazai misaltuba,kijuya kiga ruwan kyau na zuba,afuskar matar hayat,dacan mom fadeeela,bata kula da nuor ba sabida tashagala da kallon hayat,tana juyawa ,sukai ido hudu da nuor,cak tai mutuwar tsaye tana bin nuor da kallon tsana da kiyayay,tana tsaka da kallon nuor taji abdul yayi geran murya,daker ta iya tattaro sauran kwanciyar hankali ta ta daidaita kanta,anan dai abdul ya fadamata auren hayat da akai,da nuor kuma anan yasanar da ita nuor ana. Gidan zata zauna,take taji kirjinta yafadi,tafara maimaita kalmar azuciyarta,hayat yayi aure kuma ba itaba, to tabbas babu makawa saita kashe nuor idan basanan,shikuma hayat,zata barwa boka buzuzu ragamar aikinsa,dan shima bazata kyaleshiba,kasheshi zatai



Kisa,nasiga tara kisafa🤔😳😳😳😳


To bayan ankai nuor dakin fadeela ,kwanan su biyu mom fadeela batai wa nuor komaiba,amma shakuwa da soyayya ya darsu azuciyar nuor da fadeela kullum suna tare cikin farin ciki da annu shiwa ,can gefe guda kuma kawar Mom fadeela na tunzura mom fadeela akan karta bar nuor da rai ,haka sukai ta kulle kullensu sosai dan sunyiwa nour da hayat kekkewan tarko wanda bazasu iya futar da kansuba,shiko hayat Allah sarki bawan Allah duk da bayasan aurenshi da nuor,yana matukar tausaya mata sosai musamman ma yadda kullum yake ganinta cikin damuwa gashi bata da aiki sai ambaton sunan aisha da ummanta,da kuma maman hasina,gaba kidaya kokolwar nuor sotake ta hargishe hakan ne yasa hayat yin tunanin sakata a makaran tar su fadeeela ko ta ragewa kanta wata damuwar ,musamman ma idan tana ganin yara sa anninta zata yi farimciki,


**************************************************************************************************************************************************************** To yaune yakama hayat zai kai nuor makarantar su fadeela,yana jingine abakin mota yana faman jiranta,sai gata tafito tasha kayan uniform,masu Kyau riga fara sai siket baki,hijabi iya kafada fari,tana tafe tana taku cikin nutsuwa ,hakan be hana,dukiyar shanunta motsawa a hankulaba,gashi yadda take tafiya 1taku7 girgiza,haushine yazo ya turnuke hayat besan da lilin jin haushin ba,tana karaso wa tace yaya ina kwana,tamke fuskayayi cikin isa da kasaita yace ke koma ki canza hijjabi, yana magana yana nuna mata hanyar komawa cikin gidan,cikin sha gwaba nuor tace uhm uhm yaya bani da wani kuma kaga wannan na makaran tane, mene yayi naga ba abinda yayi takarasa maganar tana cuno baki,j'iyayi gaba kidaya tatafi da imaninsa besan meyasa ba yadda take maganar saiyaji ta burgeshi,amma sai ya dake yace,to yayi miki kadan,jibi fa yadda kike tafiya kowa sai kallonki yake,,🤭😳🤔kai yaya suwaye kuma suke kallona naga kai kadaine,naji nikadaine,amma kije kicanza wannan hijabin banason ganinki dashi daga yau,ke ni indai karamin hijab ne banyarda kisaba,sai dai babba,zanmaje na sayo miki niqaf,nashiga uku yaya sai kace matar liman ,nifa ba matar aure bace,taya za ai idan nasa babban hijab da niqaf,wani yaganni haryaji yana sona ya aureni,kai ma yaya nasan idan kaga samari basa zuwa zance gurina,kai dakanka zakace bakin jini gareni,bani da farinjini,so kake kabadani sadaka,🤣🤣

Cikin jin haushi hayat ya zuba mata ido yana kallonta wato ma ita batasan da aurensa a kantaba,kenan idan yakaita makaranta zata dinga kula mazan makarantarsu,tirkashi,yafur ta afili,ashe duk abinda suke cewa yaya abdul yana jinsu ,tundazu yazo gurin basu kula dashiba,🤣dariya yashiga yiwa hayat yana cewa,tofa matar da akace ba ,a so akanta ake kishi,yanayi yana tuntsira dariya,🤣shiko hayat kofa yayi ya bu'de motar ya shige ,ita ma nuor shiga tai ,dan bata gane me yaya abdul yake nufiba.




,🤣🤣🤣🤣🤣Fans kun ko gane ina hayat ya dosa wai kishiyake ko kuma me,shida yace taimako zaiyyi,yada kishi haka🤣



To su hayat basu tsaya a ko inaba sai school din su NUOR yana tusa hancin motarshi cikin get din makarantar kowa yazubowa motar tasu ido,anajiran fitowarsu sakamakon baka ganin komai inba bakin gilas ba,duk wannan kallon da matasan makarantar suke hayat yana kallonsu,lokacidaya ya ji kamar ya koma sabida takaici yasan zasuta kallon NUOR ne,shikuma bayason adinga kallonta haushi yakeji yarasa meyasa, parking yayi yafito ya rufe NUOR acikin mota sakamakon wata dabara da ya tuno, office din shugaban makarantar yashiga da sallama a bakinsa, assalamualaikum, Amin waalaikumussalam barkanka da zuwa ga guri zauna,barkadai ,meketafe dakai ,eh nazo kawo yarinya makarantar nan ambata hijabi karami,babu babbane,ehto akwai babba amma matan aure akebawa,idan ba matar autebace bazan bakaba,cewar shugaban makarantar,haushine ya turnuke hayat yace,bamatar aure bace kuma inason abata babban hijab ko kuma wallahi nasa arufe wannan makarantar,addinin muslinci ya hana saka damammun kaya da kuma karamin hijabi,shine ku kuke ba yaran wasu susaka,idan sunzo makaranta ku'dinga bin gaban su da bayansu da kallo ko??gaku tantiran "yan iska, shidai shugaban makaranta yakasa magana tsabar mamaki ,yanzu akanwata kucakar yarinya za kazo acimin mutunci hayat,kadai ba,wani saukar mari yaji hagu da dama hayat ya wankeshi fuskarsa da shi,tare da nuna shi da yatsa yace,kai bakada hankali matar tawace kucaka,cikin rawar muryar shugaban makarantar yace,kaifa da bakinka kace ba matar kabace,ita,nafadadin bamatata bace kuma bazata taba zama matataba har abada,nafada din,tunkafin kakara har zukani ka tashi kadakkomin hijabi babba,aguje yashiga wani office ya dakko zumbulelen hijab yabawa hayat wanda hijabin idan NUOR tasa ,sai ya jamata kasa,idanko lullibeta za ai sai an kudun dune jikinta dashi.

5

Yana zuwa ya bude murfin bayan inda NUOR take a zaune,ashe tana daga jikin murfin motar ta kwantar da kanta,yana budewa,fuskarsu ta hade guri daya bakin NUOR ya sauka akan nashi,saiga hayat yana zazzare ido 😳 yana binta dakallo cikin fargaba da tsoro NUOR ta mike zatatashi,saigasu sun kara kufowa a kasa,nan danan mata damazan makarantar suka shiga tafi wasu suna cewa wow wasukuma suna bin NUOR da kallo suna cewa kai kunga wata beauty agaskiya ta hadu fa,zatai dadin kodimo,afusace hayat ya janye nour daga jikinsa yayi kan yan makarantar da suke cewa zasu sha kodimo da NUOR yashiga jibgar "yayan mutane kamar Allah ya aikoshi,saida yagama musu lilis sannan ya samuguri yazauna yarike kansa,yana jijigawa,yarasa meyasa idan akafadi abu akan NUOR yake damuwa,itako NUOR yanzu komai idan hayat yayi mamaki yake bata gawani tsoransa datake sakeji a zuciyarta,
..
Shiko dama shugaban makarantar mamaki irin yadda hayat yake kishin nuoiyake,amma kuma ahaka yake cewa baya sonta,tirkashi


Su hayat fa antaba bugun heart ❤️ dinshi


____________________________________________________ To haka HAYAT ya tashi daga inda yake a zaune ya karaso inda nuor take ya cizge karamin hijab din,ya sakamata babba,saiga nuor acikin hijabib haryaso ya fi karfinta ma ,abinda zai baku mamaki hijabin a,memakon intasa yayimata muni,ina saiwani ya karamata kyau,tsaki HAYAT yaja ya shiga mota ya kunna ya tafi,yana zaune acikin mota cikin takaici saiga shi yana tunannin ko wane hali nuor take ayanxu,mebima tanacan acikin yaran makaranta wani yace yana sonta,kai no ba haka bane wai meyake danunane ya daki sitiyarin motar da karfi,atake ya tsaya agurin ya runste ido,yana anbaton sunan Allah azuciyarsa,


__________________________________________
________________________________________________________________________________________________________________________________________________to itakuwa nuor tunda HAYAT ya tafi ya barta,tai tsuru a gurin atsaye amarasa ina zata nufa,suko samarin makarantar sunason yimata magana amma sunajin tsoro kar hayat yasake dawowa,tananan tsaye agurin taji andafata tabaya,atsorace ta juya,wata"yar kekkewar budurwace matashiya bazata huce ta,ar nuor dinba,tace,barka da zuwa "yar,uwa,am sunana Khadija,kekumafa,inadaya daga cikin daliban ajinku naganki ke kadai ,zaki iya kulla abota dani,takarasa maganar tana sakarwa nuor murmushin,nikuma sunana nuor,atakaice, hannunta Khadija ta kama suka nufi cikin class ,suna shiga baki daya "yan ajin suka bi nuor da kallo tundaga sama har kasa suna cewa,to meyakawo kuma matar aure ajinmu, khdija ce tace matar aure kuma,ku bamatar aure bace dan kunganta da babban hijab,yayan tane yake da kishi,wallahi ya burgeni,agabanafa naga yayiwa mazan makarantar nan suka,sabida sunce zasu sha kodimo da ita 🤭duka gabaki daya yan ajin suka hadabaki dukace Allah ya keuta,to ya sunan malamar tamu,sunanta nuor kadija ta fada tana kama hannun nuor,sukaje suka zauna,


______________bayan an tashi damisalin karfe 2:00na rana hayat ya zo daukar nuor,daidai lokaci daya sukafito da ,"yan ajinsu, khdija ce tace,to kunga yayan nuor din,gabadaya rudewa sukai sukashiga furta wow,kamar wasu mashing, itako nuor jitai gaba daya haushi yakamata hakanyasa tai saurin yiwa Khadija sallama ,tanufi inda yake,tana karasawa,tace yaya ina wuni,bansaniba kina tafe kina wani girgiza haba yayi tsaki ya shiga mota itama shiga tai suka kama hanyar ,gida,to suna isa gida matar yaya abdul kamar gaske ta dauki abinci tabawa fadeeela wai ta kaiwa nuor,itako fadeeela daman yunwa takeji sosai sabida tsabar ummanta mugunta ta taka zataiwa nuor,su konasu abincin bata girkaba sai iya na nuor,haka fadeeela ta buya abayan kujera tashiga bawa cikinta hakkinsa ,suko su mom fadeela da kawarta sunacan suna faman hada tiggunsu,kawar Mom fadeela ce tace,kawata ai yau sinannen zaibar duniya,aikin boka ya kammala kawaii jiran futar shimuke,dariya mom fadeela ta kwashe da ita hartana tuntsirawa tace,itama shegiyar nazubamata maganin bera yanzukon nasan rai yayi halinsa tatafi inda ba,a dawowa,hhhh kai kawata kefa muguwace, wallahi indai kinason abu daukan rai ba abakin komai yakeba a gurinki,wato ita shegiyar tana jira tadawo daga school ta tarar baiwa ta mata girki ko hhhhhh ,batasan wacece niba kawaii sunana takejin anakira salma,


Itako nuor fitowa tai daga daki sai faman barbaza ido take ko zata samu abinci tasaka abakinta,dan yunwa takeji,tafetake tana binjikin kujerun gidan ,saitaji ta yi tuntube da wani abu cak ta tsaya takai idonta kasa, Innalillahi wainna ilaihirraji un,fadila tagani a sankare a kasa ga kwanon abincin da tagama ci agefe bakinta kuma kunfa kefito wa ,a guje ta fada dakin Mom fadeela tashiga kwadamata Kira anty salma,anty salma,suko suna zaune kwar Mom fadeela ce tace,kai kamarfa muryar nuor naji tana kiranki, nuor kuma ai tadade da zuwa lahira,bataga ma rufe bakiba taga nuor tafado dakin tana faman ihu tana cewa,anty salma, fadeeela, fadeeela tana fada jikinta yana kerma ta na nunamata wajen da hannu,afusace Mom fadeela ta mike da ita da kawarta a rugerugen fita suke, Innalillahi wainna ilaihirraji un,nashiga uku, Innalillahi wainna ilaihirraji un shikkenan tawa takare ,yanzu daman fadeeela ce ta ci abincin nan, itadai nuor kawaii haka takecewa anty salma akai nuor asbiti,gidan ubanki zankaita bayan ta mutu,ta mutu nuor ta zaro ido waje😳🥺?????


****************
********
************
****shiko hayat bayan ya ajiye nuor a gida futa yayi dan zuwa asibita ,atake yaji kanshi ya sara ga shiyayi nisa,gaba ki daya yakasa sarrafansa,can kuma yaji komai ya lafa,a na cikin haka yaji ana kiransa a waya yana dubawa, doctor maryam ce,dagawayayi, assalamualaikum Amin wa, alaikumussalam hayat ya kake yajikin nuor din,da sauki doctor yan zuma ina hanyar zuwa asbi................jikike goraf ya daki farwaya,atake motar ta hantsila ,takara hantsilaw, wayar kuma tai gefe,atakaice dai saida motar tai daga raga yadda bazakaj tunanin mutumin ciki yamutu ko yana rayeba,.....



Kilinkilin taji wawayarta tana ruri,boka buzuzu,durum gaban kawar salma ya fadi,cikin sanyin jiki ta daga wayar,tare da cewa ran boka ya dade,na kammala aikina yanzu haka ku fuba t,v zakuga me ake haskawa,ya katse wayar,ceikin tawar murya tace salma shima ya mutu,wa karkicemin hayat nashiga uku nayi biyu babu,gakuma yariskar tana raye ita,dasauri ta dau rumot ta danna t,v yadda taga motar tatine tasa tai saurin runtse ido ta kashe kallon tana furta innalillahi wainna ilaihirraji un,wannan wane irin hauka nayi,asume ta sulale kasa jikake timmm,...🙆.



Alhamdullah alhamdullah alhamdullah
Karshen littafin RAYUWAR KASKANCI BOOK 1 kenan sai munhadu a book 2 idan ubangiji ya bani aron rai da lokaci.
... book 2 paid book ne,ga mebikatar book 2,zaituramin naira dari 400 kacal numbar waya 09166764540 what's app number,



Kadan daga book 2

Shin hayat zai tashine ,kokuma ya mutu.


Nuor zataga ma haufiyarta kuwa kodai hauka yayi sanadin mutuwar ta.



Shin yaya karshen inna da aslamiyya zai kasance.



Wane mataki yaya abdul zai dauka asanda yasamu wannan bakin lbr.



Shin nuor zataga maman hasina kuwa,da anty aisha kodai sunrabu kenan.


Kubiyo ni a book 2, paid book,


Karkumanta ,wannan littafin wallafar hafsat Umar dangoro 📚📘 "yar mutan bakin rafi .godiya ga dubun dubanan masoya littafin RAYUWAR KASKANCI,🙄📚✍️______________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________

____________story &, written 📘
By
Hafsat Umar dangoro "yar mutan bakin rafee_____________________________________~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~************************~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~_____________________________________
********************************************


********ALHAMDULILLAH**********************************************************************************************************************~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~______________~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~ALHAMDULILLAH______________________________________________________________________~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~*********************************************************************************************************************~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~ALHAMDULILLAH~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~*~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~hafsar umar dangoro 📘~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment