Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uku, zaune imaan take kan cinyar omar yyinda shikuma yake duba system dinsa kan gado, imaan tasa hannu tana shafo qirjin sa, omar ya dawo fa hankalin sa kan imaan, yana murmushi yace bby naga Alama yau bazaki barni nayi aikin nan ba ko, imaan ta turo baki tace, kuma dai ya omar bcci nakeji ai ya kamata mu kwanta, omar yace uhum fadi gsky dai bayan bcci sai me? Yyi tmbyr yana dage gira, "imaan tayi saurin rufe idon ta tace ba komai. "Omar yyi dariya yace nidai har yanzu ma bbyn naki shiru kamar bama nema. "Imaan tace Ai komai lkci ne ya omar idan Allah yyi d rabon munada haihuwar kaga saimu samu. "Omar yyi murmushi ya shafo fuskar ta yace kumafa hakane beauty, tashi yyi bayan y rufe system din, sannan ya gyara musu kwanciyar bayan ya kashe fitila. "Toh daman hakan imaan takeso, da sauri ta samawa kanta wajen kwanciya kan kirjin ya omar kenan., sannna tasa hannu tana 'yan tabe2 ahaka suka Lula duniyar ma'aurata.
"Da safe, kamar kullum imaan ta gama masu breakfast, bayan nan ta haura sama sukayi wanka. "Hannun ta rike Dana ya omar suka sauko kasa, kujera taja omar ya zauna, ita kuma ta zauna kan cinyar sa. "Wannan karon omar shiya hada masu tea, daukowa yyi ya bata, imaan tasa baki ta amsa, saidai kafin tayi kurba ta biyu, taji amai ya taso mata, da gudu ta sauka kan cinyar ya omar, ta nufi toilet din dake kasan. "Omar shima a tsorace ya tashi yabi bayan ta yana tmbyr komai ya faru, samun ta yyi sai sheka amai take kamai zata amayar da hanjin cikin ta. "Omar dukya rude famfo ya kunna yahau wanke mata baki sannan ya wanke inda ta bata da aman. "Hannun ta ya kamo yana mata sannu, imaan kuwa sai maida numfashi take kamar wacce tayi aiki. "Komawa sukayi sannan suka zauna. "Omar yace meya sameki? Imaan tayi murmushi tace b komai fah, omar yace Amman kikayi amai? Imaan tace Allah b komai inaga dai tea dinne yasani amai. "Omar yace ohk bari na baki dankalin, shima koda ya bata a tamanin tabar wajen, wannan karon ta wahala sosai wajen yin Aman. "Imaan dukta galabai ta, omar kuwa hankalin sa ya tashi, shi yama manta yanda ake duba maras lpy, ganin imaan ta baje a falo tana maida numfashi a hankali, hankalin sa ya tashi, a guje ya haura sama sannan ya dauko mata hijab dinta. "Imaan na kwance taga omar d hijabi cikin karfin hali tace ya omar bafa abinda ke damuna. "Omar ya zaro ido yace inaaa bby ai bari ma kiga. "Daga ta yyi sannan ya sanya mata hijab din. "Batare da yace mata komai ba ya dauke ta sai cikin mota. "Imaan dai jikin ta yyi laushi b damar yin mgn, "omar kuwa sosai yake gudu a motar tamkar zai tashi sama.
"Cikin hukuncin ubangiji, suka isa *OMAR FAROOQ SPECIALIST HOSPITAL* , ko karasa parking motar beyi ba ya dauko imaan a hannu tamkar bby. "Direct office dinsa ya wuce dukda kallon da ake binsa dashi Sam bedamu ba. "Yana Shiga ya danna call ga wata nurse, cikin tsawa yace inason ganin ki right now. "Nurse din da sauri ta isa office din jikin ta na mazari, "omar dake safa da marwa, tarad, da sauri tace gani sir, omar ya nuna mata imaan yace ki dubamin ita sosai haraswa take tun dazu.
"Nurse ta kalli imaan dake lumshe ido, sosai tasha mamakin ganin ta, dan bazata manta yarinyar data kawo mahaifiyar ta ba sanadin kin taimaka mata harta rasu... Ke me kike jira? Nurse ta firgita dan da tsawa yyi mgnr, sorry sir, abinda tace kenan. Saida tadanyi gwaje2 ta sannan tace akawo fitsarin ta. "Omar d kyar ya samu imaan ta kawo, sannan nurse ta shiga bincike, tana mamakin Dr Omar guda sbd rikicewa ya kasa duba Matar shi, kai lalle ikon Allah ya wuce wasa wai tayama ta zama Matar shi????.. Babu amsa, haka ta gama gwajin ta harta gama.
"Da murmushi ta mikawa omar result din, omar ya karba sannan ya shiga dubawa,.
"Abinda ya gani shi ya matukar bashi mamaki, fuskar sa dauke da tsantsar farinciki ya maida kallon sa ga imaan data fara bcci, "kallon nurse din yyi data zura masa ido tun dazu..a zuciyar tace daman Dr omar yana murmushi?.. "Katseta yyi da fadin tnx u very much. "Nurse itama murmushi tayi tace u r wlcm. Anan ta bar office din. "Tana fita omar ya yaye rigar imaan, kiss ya kaiwa shafaffan cikin ta, sannan yace so yanzu bby tana dauke da little bby murmushi ya sakar wow Thanks God.





Nuceey luv😘
[1/29, 5:49 PM] ‪+234 813 725 2431‬: ® *OMAR KO FAROOQ* ❓




146_147


~_*THE END*_~



"kusan 30mins yana zaune bakin gadon yana zaman jiran imaan ta tashi, saida tasha bccinta sannan tahau bude ido, a hankali tayi mgn tace hubby har yanxu ba'a gama ba? Omar yyi dariya yace eh lalle bby kinsan mintuna nawa kika kwashe kina bcci? Kin barni inata gadi. "Imaan ta zaro ido da mamaki tace laa Allah bansan nayi bcci ba. "Omar yyi dariya. Kinga bama wannan ba kinsan meke faruwa? Imaan ta girgiza kai. "Omar ya matso da kansa, sannan yace kina dauke da little bbyn mu, imaan da mamaki tace dgske ya omar? Omar yace opcus, imaan jawoshi tayi ta rungume shi tsam a jikin ta, tanajin wani irin dadi na ziyartar ta, a hankali tace kenan mun kusa samun little bby? Omar yace eh, wow gsky naji dadi Allah ya saukeni lpy, omar yace ameen. 'Nan suka koma gida kowannen su yana cike da farinciki. "Har gidan mummy tazo ta duba imaan sbd jikin ta, tare dayi mata fatan Allah ya rabata lpy, mummy dai sai murna take tamkar a Kansu zata fara samun jika, bangaren su anty ameera ma sunzo, anty ameera sai tsokanar ta take, ahaka dai suka rabu.
"Bayan 4month, imaan ce ta fito sanye da shigar ta me matukar fisgar hankalin ya omar, "yana kan kujera, yana kallon news, kanta ta Dora kan cinyar sa, shikuma omat yyi murmushi yyinda yake shafo fuskar ta, "imaan tace umhum sugar lips, omar yace na'am ZUMANA, "imaan tayi murmushi har cikin ranta tana jin dadin sunan, tace swt luv ya kamata muje mugano sex din bbyn mu koh, "omar yyi murmushi ya shafo kanta, yace bby kinsan meye? Imaan ta girgiza kai, omar yace bawai naki ta naki ba, Amman wannan zuwa gane2 kamar zamuyi wa Allah shishshigi ne, sorry Amman ki bari har koshi/ko ita su fito duniya sai musan abinda Allah ya bamu koh. "Imaan tayi murmushi tace ba komai sugar lips Allah ya kaimu. "Omar yyi murmushi yace ameen.

*****
Bayan wata Tara da kwana takwas, kwance imaan take kan gado, duk kafafun ta sun kumbura sosai, omar na gefen ta yana mata tausa, kusan 3 na dare Amman basu rintsa ba, Omar duk hankalin sa ya tashi, haka nan imaan dukta gigice, Asubar fari, omar ya dauki Matar shi sai hospital, a take kuwa aka amshe ta, sai alkcin omar ya samu yyi sallah. "Koda ya idar sosai ya tsaya yyi addu'ah Allah ya sauki bbynsa lpy, "yana idarwa ya kira mummy, mummy dake kr2n kur'ani raga sunan omar d asuba sanda gaban ta yafadi, dan jiya har mafarkin imaan tayi, jin yanayin muryar sa, yasa ta mike da sauri, omar ya sanar mata yana hospital, ko karasa mgnr beyi ba, cikin rudani mummy tace gamu nan zuwa.
"Cikin lkci kadan mummy da daddy suka isa wajen. Anan suka tarad d omar sai safa da marwa yake, "ganin hankalin sa a tashe idanun sa sunyi jaa da alama ma kuka yyi, "hakan yasa mummy ta buye nata damuwar, sannan ta shiga kwantar masa da hankali.
"Sai wajajen 8 imaan ta haihu, tasamu twins duka maza, sosai yaran suka biyo Omar ba abinda suka bari, murna wajen family'n kuwa ba'ace komai, anan su farooq suka tarad su.

"Ranar suna anyi buduri Naira tayi kuka yyinda ' *ladies vision* sune kan gaba wajen rawar rengem dacin shinkafa da sauran su, inda yaran sukaci sunan _*ABUBAKAR DA SADEEQ*_ yaran tubar kallah masha Allah.

****
Soyayyar duniyar nan yaran nan suna samu wajen iyayensu biyu, duk wata kulawa kuwa sosai suke samu, musamman omar ya samowa imaan wacce zata dinga taimaka mata da rainon yaran kuma masha Allah yara sai girma suke bulbul dasu kamar kajin Agric.

***
Bayan shekara shida, imaan ce ta fito rike da bbyn da akallah zatayi wata 8, yarinyar sosai take kama da imaan kamar an tsaga kara, "dakin omar taje, anan ta tarad d twins suna kan gadon omar, sai wasa suke. "Omar dake daura agogon hannun sa, yace bby harkin fito, imaan tace eh ai yaran nan nake nema ashe nan suka taho ji yanda suka yamutsa gadon, "omar yyi dariya chaii Maman twins yaushe kika koyi fadane? Imaan ta turo baki tace Allah _Ammar da Affan_ dinne sun fiye rigima. "Omar bayan ya gama sa agogon yace kinga Mikomin Amrah saiki gyara, imaan ta mika masa amrah wacce taci sunan umman ta _Hauwa_ suke kiranta amrha. "Ammar da affan ta korasu falo, sannan ta sake gyara gadon. "Bayan ta gama ta sanya hijab, sannan suka fito falon, gaban TV suka tarad su suna shirin kunnawa, imaan ta kamo hannun su, sanaan ta dan bugesu a baki tace duk sanda kuka kara rashin ji zan zaneku, yaran suka fara kokarin hawaye, cike da shagwaba, zasuyi kuka, imaan tace oh am sorry eh? Kunaso zuwa wajen grany ba? Duka suka gyada kai cike da murna. "Imaan tayi murmushi tace yauwa to karkuyi kuka kunji? Sukace toh, omar yana gefe yana kallon su sai dariya yake, imaan ta juyo tace wannan dariyar fah? Tayi mgnr tana turo baki, omar yace ah ba komai, Amman Ku gyara muyi selfie, imaan tace toh. "Nan suka fara hotuna. Bayan sun gama suka wuce dan zuwa gidan mummy, a can suka tarad da su anty ameera, gidan ya kasance saikace gidan biki dake weekend ne kowa yana nan. "Abin dai gwanin ban sha'awa duk Wanda ya kalli family'n nan zaisan suna cikin farinciki da Annashuwa.



_*ALHAMDULILLAH*_
_Dukkan wata godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, Wanda ya halicci sammai da kassai cike da ni'imomin sa da rahamar sa, cikin rahamar sa da ikon sa Allah ya bani ikon rubuta dan littafin nan. "Ina rokon Allah yasa zamuyi amfani da sakon da nake kokarin isarwa cikin sa, kuskuren da nayi kuwa ina rokon Allah ya yafe min, Ameen summa ameen_

*SADAUKARWA*
*GAREKU 'YAN UKU*
_*Sadiya Abdu dahiru*_
_*Lilmeerahcute*_
_*Leemat Abubakar*_
Na saudaukar dashi gareku Allah yabar so, zumunci, da kauna ameen summa ameen.


_*FATAN ALKHAIRI*_
_*'Yan ladies vision*_
_*NUCEEY LUV NOVEL HOUSE*_ ( Facebook)
"Ina miko jinjinar ban girma gareku, Ina sonku a duk inda kuke, _*Muaah*_ 😘

*KAWAYEN ALBARKA*

Anee
Munayshat
Xarah bukar
Miss xoxo
Autar Hajia
Nafee anka
Afrah
Miemiebee
Sahaf
S.A.Azeez
Rasheeda
Rash
Pherty
Khairat up
Amrah
Basmer el lele
Chuchu
Jamila muh'd Ali
Mrs jee
Sis khady
Khadeeja candy
Qurratul aini
Kdeey
Faxyfasion
Asy khaleel
Fhutha luv
Mrs Umar
Washhhh dayawa fah 😳🤔 wollah Nuceey luv yhu oll,

*MASOYA NA KWARAI*
kune dai makaranta littafin nuceey luv, nuceey luv yhu moreee, moreee and Moreeeee 😍😍😍
Wallahi duk inda kuke, duk fadin inda kuke, kai koda a bango dunyia kuke wollah Nuceey luv yhu lodi2 tabbas dazan iya rubuto sunayen Ku, da zanyi saidai kash.... Duk yanda zanyi bazan iya rubuceku ba masoyana, Amman dai ina sonku sosaii na gode da kaunar Ku gareni, Allah yabar zumunci ameen.
"Duk groups din da nake, ina miko gaisuwa 👍🏻😃, Nuceey Luv u buhu2.



Nuce[truncated by WhatsApp]
[1/29, 5:49 PM] ‪+234 813 725 2431‬: ® *OMAR KO FAROOQ* ❓




140_141




"Tana shiga ta wuce parlon gidan, anan ta tarad d 'yan uwan Anty Ameera da su mummy, nan ta gaishe su tunda dama can tasan su ko alkcin da akayi bikin su sun shaku sosai da imaan kamar wadda sukayi shekaru, "saida suka gama gaisawa sannan ta haura sama dan zuwa dakin Anty ameera, "tana shiga ta tarad itama ta sanya material din data dinka masu tana dauri a gaban mirror, bayan tayi sallama imaan ta zauna bakin gado, "Anty ameera tace ke yanzu daga ganin bby sau daya sai muji Ku shiru gsky muna fushi dake, imaan tayi dariya tace afuwan Anty ameera, Allah kwana biyun ne duk banajin dadi, Anty ameera tayi saurin juyowa tana kallon imaan tace a haba kodai mun samu bby ne? Imaan tayi murmushi a karo na biyu a zuciyar tace eyya bazaki gane bane Anty ameera ni nasan halin Dana shiga,.. Anty ameera tace wannan shirun fah? Imaan tayi saurin cewa ehmm..kinga wlhy maleria ke damuna, "Anty ameera tayi dariya tace zakiyi bayani bby kina dauke d ajiyar omar dai. "Imaan itama dariyar tayi tace Allah dgske ba komai. "Anty ameera tace kinsan Allah kawai ki daina rantsewa dan ba yadda zanyi ba, imaan tace heheh toh ai shikenan nikam ina bbyn? Anty ameera tace tana wajen su mummy, imaan tace laa kinsan Allah ni ko lura da ita banyi ba shaf2 na gaishe su dukdan naga bby. "Anty ameera tace bari na kira a kawo maki ita, imaan ta mike da Sauri tace bari dai naje da kaina. Lkcin data isa parlon sai guda ake ana fadin Allah Ya raya zainab, imaan ta isa gaban mummy ta amshi bby dake bcci tana murmushi tace mummy kinji anyi maki takwara, mummy tayi dariya tace eh dan haka ki kulamin da takwara ta, "imaan tana murmushi tace sosai kuwa zan kula maki da ita, daga nan ta haura sama da murnar ta, tana shiga ta shiga fadawa anty ameera sunan bbyn, anty ameera dukda daman tasan sunan Amman tayi murmushi tace Allah ya raya mana ita. Imaan tace ameen, buh anty ameera yanxu wanne suna zamu dinga kiranta dashi? Anty ameera tayi dariya tace duk Wanda kika sa mata mun baki zabi, habawa take farinciki ya lullube imaan tace kai Amman naji dadi, bari mugani.. Ta tsaya tunani.. Can tace asa mata *AIMAN*, Anty ameera har cikin ranta taji dadin sunan, dan haka ta fadada murmushin ta tace gsky kin iya zaben suna mekyau, imaan tayi dariya tace tnx u,.. Nan suka fara hirar su. Suna cikin hirar frnds din anty ameera suka shigo dakin, nan hayaniya ta kaure ana fira, daga nan suka fara daukar pic, su cire wannan Susa wannan qarshe ma waje suka fito sukaci gaba da selfie, imaan dai na makale da bby dakyar ma ta iya bada ita, haka suka sha budiri da buradada.
"Komai anyi shi cikin kwanciyar hankali, har bayan la'asar sosai sannan mutane suka fara watsewa. "Imaan na dauke da bby a dakin anty ameera, anty ameera ta shigo dakin, tace imaan dan Allah mikawa muhsin wannan ledar yana waje, imaan tace waye kuma wannan? Anty ameera tace abokin farooq ne yazo da Matar sa wannan saliman? Imaan tace eh me rawan kan nan da ana pic, anty ameera tayi dariya har tana rike ciki sannan dakyar ta iya saita kanta tace kinga ta manta kayan ta dan shiririta har sanda suka isa gida ta tuna kuma ta sake maido mijin ya dauka mata, imaan ta tabe baki tace shima din mijin tace ne, hhhh wlhy imaan yaji ki baruwa na, kinga dan Allah kai masa sauri yake bari na shiga wanka. "Imaan tace Allah badan keba bzan kaiba. Anty ameera tana dariya tace wai me tamiki ne? Imaan ta yatsina fuska tace ba komai kawai bansan mutum me shishshigin banza ne, anty ameera ta rike haba tace nidai dan Allah tashi yana jira. Imaan tace toh, tana fita anty ameera ta fada toilet.


"A bakin gate ta tarad dashi yana tsaye, imaan ta karasa wajen da sallamar ta, sannan tace gashi inji anty ameera, muhsin yyi murmushi yace tnx u, imaan tazo zata juya yace am.. Dan Allah ba, imaan ta juyo tace lpy? Yyi dariya yace sorry dan Allah ki cire wannan fuskar shanun da kika sa nidai ba sace mutane nake ba, imaan batasan lkcin da tayi dariya ba tace ba haka bane, muhsin yace yauwa ki fadawa ameera na gode, imaan tace toh, sannan ta juya da niyyar tafiya.. Karaffffff suka hada ido da omar dake tsaye jikin mota ya harde hannayen sa, fuskar nan babu alamun annuri kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa. "Tsananin tsorata da imaan tayi kafafun ta ma sun kasa daukar ta dan zata iya tuna tunda take a rayuwa bata taba ganin omar a irin halin da yake ciki ba yanzu, da kyar ta iya daga kafar ta taka har gaban sa, "har yanzu ya kafe ta da ido wannan fararen idanun sun fara canja kala zuwa jaa. "Kirjin imaan ne ya bada darararam cikin dauriya ta kwakulo murmushi tace swt...l..u..v sa..n..n.u..da..zu..wa. Tayi mgnr bakinta na rawa, ko ba'a fada ba tasan ma lefin ta.
"Omar ya watsa mata wani mugun kallo Wanda yyi saura kadan imaan ta saki fitsari a wando, batare da yace mata komai ba ya koma cikin mota. "Imaan ma da sauri ta bude motar ta shiga, d niyyar masa mgn taga yana kokarin tada mota batare daya kalle side din da take ba, imaan d sauri tace ya omar banyi sallama dasu bafa? Sai alkcin omar ya juyo da red eyes dinsa cikin wata murya data sake firgita imaan yace.. Dani nace ki shigo? Me ya hana kibi wancan katon?? Imaan tayi saurin sadda kanta hankalin ta atashe sosai ta hango tsantsar kishi a idanun omar, dan haka tayi kokarin rufe murfin motar, ko karasa rufewa batayi ba ya fisgi motar da wani mahaukacin gudu.
"Imaan dake zaune sai addu'a take tana Allah dai ya saukesu lpy dan wannan gudun fitar hankalin da omar yake ikon Allah ne kawai zai kaisu gida. "Geefe guda kuma tana tunanin wanne hukunci ya Omar zai yanke mata kai harma fargaba take yanda taga tsantsar kishi ke masa yawo a [truncated by WhatsApp]

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment