Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuje kuyi ku kadai kar wanda ya nemeni in bahaka ba kasan zan iya warga za ko mai sabida babu ni A cikin wannan bidi'ar " "sai kayi kuma duk Abinka sai mun cashe yadda ya kamata ehe"! faruk din yafada, yana dariya yace "Ai ban hana ba cewa nayi kar wanda ya sakani cikin Al'amarin dan wallahi zan' iya lalata wa lokaci guda kasan dai' halina"



Gyara fuska faruk din yayi sosai yace "bafa na son rashin mutumci kai baka ga irin kokarin da A kema bane iyi? Da zaka ce babu ruwanka A ciki kai ne mai ruwa kuwa tunda tilas duk fatin da A ka shirya sai ka hallata don Allah kar kabamu kunya mana haba Alhji yarinyar nan fa tana sonka sosai kayi kokari ka fitar da Abbah, kunya mana"




Tsaki Aliyu yaja yace "Auran dole fa za'amin me kake so nayi don Allah ka kyale ni tunda na ce na Amince ba shikkenan ba meye kuma za'a dame ni da wani Abu'' girgiza kai' faruk din yayi yace wai "kai wane irin mutum ne'?
Sai An taroka Acan sai ka zille ka kuma wani guri kaifa ba yaro bane" kallon faruk din yayi ganin ransa ya6aci "to me kake so inyi yanzu bana ce na Amince ba" "eh Abinda nake so dakai shine kasaki jikin ka don Allah Ayi komai da kai kar kabamu kunya" faruk din yafada yana kallon Aliyu cikin rashin walwala "shikken Abinda zanyi"? inji Aliyu "eh shikkenan sannan kayi kokari ka saki ranka Akan yarinyar har Ayi a gama in yaso duk Abinda zakayi sai kayi bayan bikin" "to zanyi Aliyu yafada yace sai kuma me"?



Banza faruk,din yayi dayaga yana nema ya maida Abun wasa kai nake sau raro Aliyu yafada .......……..............................


"Ka mai dani dan iska ko wato Abin zaulaya na zama Ashe" faruk din yafada yana kokarin mikewa yace "bara na kama gabana ina da Abinyi A gida kaje kayi Abinda kaga dama'' yafada yana daga kafada sama Alamun Abun bai da meshi ba dariya Aliyu yasa yace "zaka kama gabanka Anan to kayi sauri katafi gida yana can yana jiranka A bi dokar likita A zauna lafiya Dariya faruk din yasa yana girgiza kai hade da girmama irin rashin mutumcin Aliyu yace eh duk Abinda zaka ce kace ya fada yana kokarin barin dakin' cikin sauri' Aliyu ya mike ya tari gabansa yace " ina zaka Ai bamu gama magana ba" "wace irin magana zamuyi bayan kana nema ka maidani mahaukaci'' "sorry Abokina na ji duk Abinda kafada duk yadda kace haka za'ayi yafada da murmushi A fuskarshi ta6e baki faruk din yayi yace "wannan kuma Abinda ya shafe ka ne" yana dariya yace " ya shafemu dai " sannan yakama hannu faruk din suka koma suka zauna suka cigaba da hirara su irin ta Abokai






To A daran ranar Abbah ya nemin mahaifin Siyama suka tsai da magana cewa nan da sati hudu za'ayi biki dady Siyama yaji dadi sosai sabida haka cikin zumudin ya shiga bangaran momyn Siyama zai gayamata wannan Albishir din ya tarar tayi bacci haka ya hakura ya barwa gobe sabida haka bayan ya sauko daga sallahr Asubah yashiga bangaran domin yatashe ta tayi sallah duk da bayi take ba Alokacin in ya tasheta zata'tashi yana fita take komawa Abinta tacigaba da baccinta yana shiga yaga wayam babu kowa yadan saurara wai ko tana toliet nan ma yaji shiru yafi minti goma A tsaye sannan yafita daga dakin yana mamakin ina tatafi da Sanyin safiyar nan baiyi tunanin Siyama ta dawo gidan ba sabida haka kai tsaye bangaransa ya koma yana mamaki ina,momy siyama taje A irin wannan lokaci




Ita ko momy Siyama biyar na'Asubah zakara yabata sa'a tafita daga gidan cikin motarta da nufin haduwa da hajya ladidi A inda sukai shawarar haduwa domin zuwa gun sabon malaminsu kafinta ta fita dama Sai da ta tashi Siyama da bacci tagayamata inda zata tare da hajiya ladidi duk domin Akan maganarta da Aliyu tashi Siyama tayi tana kara karfafawa momyn tata gwiwa sannan momy takama hanya tatafi





Can wani guri suka hadu da hajiya ladidin lokacin gari yadan Soma yin haske suka dauki hanya can wani kauye cikin jos.








An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment