Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA
_SALMEERT (AUTAR MAMA ƳAR LELEN ROYAL)


SADAUKARWA GA DUKKAN MUSULMAN DUNIYA BAKI DAYA

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

INA ROƳON ALLAH YARDA NA FARA RUBUTA LITTAFIN NAN ALLAH LAFIYA YASA NA GAMA LAFIYA


PAID BOOK.

FREE PAGE 1


"""""""""""""""""""✍️✍️Wata Ƙyaƙyawar Yarinya da baza wuce shekara goma sha biyar ba zuwa sha shidda na gani a wani shagon saloon sai yanga take ,tana iyayi da yauƙi,shiga nayi don inga iya gudun ruwanta,wata naji tana cewa,"kaiiii ƙawata amma fa gaskiya kinyi kyau sosai ,jifa yanda kike ƙyalli tun kafin auren wannan in aka ɗaura killan touching light xaki zama killan saboda ƙyalli",wani farrr naga tayi da idon tana jujuyawa saman kujerar ,tana wani munafiƙin murnushi ,"kedai bari ƙawata Wallahi na ƙagara wannan sati dayan ya yi ya ƴaraso a ɗaura a kaini gidan my Abudul",ta fada taba wanni lumshe ido,ai sororo nayi ina kallon ikon allah ,cikin raina na furta ya Illahi yanzu wannan yar Yarinyar take fadin wannan maganganu,wata daga cikin Yaran tace "ke Miemie ba kunya bare tsoron Allah har kike cewa haka",kallon ta tayi tana ɓata rai tace "ke A .A mai kike nufi ne ko ban isa auren bane" , ta faɗa tana jujuya wani fikikin jikinta ,wanda da alama ma ko ƙwari kashi bata gama yi ba,cikin rana nace wannan a tatsi mage ko a kashe,wadda aka kira da A .A tace,"hmmmmmmm zakici Uban ki Yarinya bake kince aure kike so ba ƴar ficiciya dake".

wata daga chen baya tace ,"mudai namu mu taimako da ruwan zafi ",ta faɗa tana ƙyarƴyacewa da dariya duma dariyar sukayi,amma banda Uwar gayyar,Miemie ce tace "nidai yanzu tunda an gama ku tashi muje kusan na kira sweetheart dina nace yazo ya kaimu mu gama wannan rabon i.v dinnan yau daga chen Hajiya tace ma wai na wuce gidan ,Umma Maryam wai kuma na zaina a chen",ta fada tana kwabe fuska,tashi sukayi duka ,ta biya kuɗin saloon din da akayi musu suka fito ,fitowar su ya yi dai_dai da fakawar wata haɗaɗiyar mota ƙirar BMW ,da sauri Miemie yace "kuyi sauri ga sweetheart chen fa yazo",daya daga cikin su ce tace "wake Miemie wannan rawar kan da kike yi na mai nene ?",kallon ta Miemien tayi tace ,"ke ƙyele ni kinsan irin son da na keyiwa,Yaya Abdurrahman kuwa,tuk kamin ace za"a hadamu aure nake jin soyayyar shi cikin zuciyata dan haka ƙyele ni nayi rawar kan nawa",kallom ta nayi da mugun tausayi domin bata san aure ba shi yasa take yi masa irin wannan rawar kan,fitowa daga mota ya yi yana jiran karasowar su ,wow gaskiya guy din ko ni sai da na ƙyasa domin ya haɗu sosai ,suna ƙarasawa gurin shi ta fada jikin shi tana mishi kukan shagwaɓa ,da kallo su A.A suka biya domin abin nata yafi karfin su,da sauri yadan janye ta daga jikin shi yana cewa ,"mai nene kuma ya faru baby", shagwaɓa ta shiga yi mishi tana diddara kafafuwa da sauri ya buɗe mota yasa ta ciki yacewa sh A.A suma su shiga ,suna shiga yaja motar,a kasalance domin duk ta saukar mishi da kasala da kuma wani mugun feelings


muje zuwa.

more comment ,more free pages

KU KASAN CE DANI A CIKIN WANNAN LITTAFI NAWA MAI SUNA ,AMARYAR ZAMANI

KAR KU MANTA WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE KU BIYA KU KARANTA CIKIN SALAMA DA KWANYAR HANKALI.


STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUYAR MAMA ƳAR LELEN ROYAL)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

_SALMEERT(AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)_



SADAUKARWA GA MAHAIFIYATA ABIN ALFAHARINA INA KAUNARKI MAMANA HAƘIƘA KECE KOMAI NAWA.


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_


BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


PAID BOOK.

FREE PAGE 2.

✍️✍️Hannun shi ta kama tana dan wasa dashi a hankali a hankali,kallon ta ya yi da rinnanu idanunshi,hada ido sukayi,alama ya yi mata da taɗai na,murmushi tayi, a haka har suka gama rabon,i.v d'in .

"Sweetheart a fara kai su A.A gida, ni gidan Umma Maryam zaka kaini",ta fad'a tana kallon fuskarshi,bayan sun sauke su A.A ya juya da motar dan kaita gidan Umma Maryam ɗin, ƴar ya tsarshi babba tasa cikin bakin ta fara tsotsa,wani irin taka birki kake ji,ƙuuuuuuuuuu,wani irin fisgota ya yi kan cinyar shi ya fara kissing d'inta,a zafafe,martani tashiga mai da masa,oooooh ni wannan lamari Allah ƙyauta ,AMAREN ZAMANI sai a hankali zalamar su tayi yawa,wai fa tunkafin auren kenan wannan in akayi auren sai dai su haɗiye juna,sai da suka gaji dan kansu sannan suka saki juna,kan kujera tana mai da numfashi,shima numfashin yake mai dawa a hankali,kallonta ya yi ya ga yarda ta rufe idon ta tana mai da numfashi,dariya ce ta ƙwace mishi yace,"yadai AMARYAR ZAMANI,wai har kin gaji ne kike mai da wannan Uban numfashin kamar warda tayi gudun fanfalaƙi",cewar Abdul yana maida kansa ga tuƙin da ya fara.


"hmmmmm a ba gajiya nayi ba kawai dai na barka ne ka sarara,ko a ci gaba ne",ta fad'a tana kashe mishi idon daya,sai kace wata tsohuwar kilaki na fada cikin raina,kallon ta ya yi ciƙe da mamakin maganar da ta faɗa,kwata_kwata bai yi tsammanin wannan maganar zata fito daga bakin Miemien ba.

"aaaaaa lalle Yarinyar nan wuyan ki iya isa yanka,duk ranar da na kama ki zaki gane baki da wayau",dariya kawai tayi tana ayyana wani abu ayya na wani abu a ranta,haka suka cigaba da firar event din da za'ayi a bikin,bayan su isane bai ɓata wani lokaci sosai ba ya tafi,cikin gidan ta nufa tana cewa.

"Ummana kina ina gani na karaso",da sauri Meerlas Ƴar Umma wadda ba za ta wuce sa'ar Miemien ba ta fito taba cewa.

"Amarya kinsha mai sai yanzu kike zuwa?",kallonta Miemie tayi da murmushi tace.

"eh Wallahi sai yanzu ,rabon i.v muka je duk na gaji,yawwa jiya ba nace kizo muje ba mai yasa bakizo ba",ta faɗa taba ƙwaɓe fuska zatayi kuka.dariya Meerlas tayi tace,"oooh yau ni na haɗu da AMARYAR ZAMANI,ke yanzu wannan ƴar maganar ce zata sa ki kuka,lalle Yaya Abdoul ya bani da shagwaɓa",ta faɗa tana kara ƙyalƙyalewa da dariya,binta Miemie tayi da gudu ,zagaya parlorn suka ringayi,Meerlas nayi mata dariya,Umma ce ta jiyo hayaniyar su ta fito,da sauri ta riƙo hannun Miemie tana cewa.
"ƙyeleta ki zo muje na yi miki farfesun kaza mai daɗi kuma karki sake ki b....


muje zuwa.

more comment,more free pages.

ku kasan ce dani a cikin wannan littafin nawa mai suna,AMARYAR ZAMANI

kar ku manta wannan littafin na kuɗi ne ɗari biyu 200 ne kuɗin shi biya ki karanta cikin salama da kwanciyar hankali.


story and writting by Salmeert (autar mama,ƴar lelen royal)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY


LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)MARUBUCIYAR
1-RAYUWARMU AYAU
2-RAYUWAR FAROUQ
3-BARA GURBI LOADING
ANF2-RAYUWAR FAROUQ
3-BARA GURBI LOADING
AND NOW ,AMARYAR ZAMANI

GA MAI SON WANI DAGA CIKIN WANNAN LITTAFIN ZSI IYA TUNTUƁA TA TA WANNAN NUMBER 07033371851..


SADAUKARWA GA MASOYI NA ABIN ALFAHARI NA INA KAUNAR KA SOSAI ALKAH YA BARMU TARE..


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE BOOK.

FREE PAGE 3.


✍️✍️"Kai Ameer ban taɓa sani dama haka Miemie take ba sai yau",kallonshi ya yi da alamar mamaki yace,"mai tayi maka".

"hmmmm kai dai bari ai AMAREN ZAMANIN nan sai a hankali ba sa da kunya ko kadan".

"mtswwwwww kaji wata maganar banza to ita Miemie ma sani mai nene aure tayi ballantana har ta zama wata AMARYAR ZAMANI",niko cewa nayi dan ba ka san wacece Miemie ba shiya.

"Kai Wallahi Yarinyar nan in ka sake sai tayi yima fyeɗa jarababbiyace ta ajin karshe".

"wai Miemien?",ya faɗa yana zare ido waje cike da alamar mamaki a fuskar shi,haka suka cigaba da tattauna yarda bikin zai kasan saboda yau saura kwana bakwai bikin kuwa tunda ga ranar litinin za'a fara event.


***********

ɗakin Umma Maryam suka shiga direct kan gado ta faɗa tana cewa,"washhhhh Allah na Wallahi Umma nayi muguwar gajiya duk jikina ciwo ya ke", ta fala tana ya mutsa fuska,wani ɗan abu Umma ta bata a cup tace "maza shanye wannan",bayan ta gama sha ne ta tashi ta je ta ɗauko mata ferfesun kaza da yaji hadi har na tashin boom da zafin shi,haka ta shiga ci babu ƙaƙautawa domin wata irin azabbar yunwa take ji,duk da taji kazar kamar ba normally kaza ba,haka taci gaba dacin abin,bayan ta gama ne Umma ta shiga toilet ta hala mata ruwa masu zafi tana fito wa ta shiga wanka,bayan ta gama ne ta sanya kayan Meerlars dan yana yin jikinsu kusan d'aya dan da kaɗan Miemie tafi Meerlars jiki, amma kayan Meerlars suna yi mata lafiya lau,tana gamawa lokacin an kira Sallar Magarib alwala tayi tayi sallah bata tashi daga inda take ba sai da akayi Sallar Isha bayan ta gama ne harda shafa'i da wutiri,ɗakin Meerlars ta yi bayan tasa kayan baccin Meerlars din kan bed d'in Meerlars din ta hau ta jawa wayar ta,data ta kunna ta hau online tana hawa Abdul ya kira ya video calle,firar su suka sha ta masoya ,sai da dare ya yi nisa tukunnan sukayi sallama kowa ya kwanta ,nima sallama nayi musu na tattara ƴan komatsaina na tafi makwanci na,washe gari ban samu damar zuwa da wuri ba saboda wata ƴar prob da ta faru,lokacin da na zo har sun fara halawa,Umma Maryam ce da kanta take mata halawa,sai kukan shagwaɓa take wai ita zafi,bayan an gama ne aka haɗa dulka aka sa mata duka jikinta,bayan kamar awa d'aya da rabi aka cire mata,wow yau kaɗai ma karkuso kuga yarda ta koma wata baturiya,dama abu ga fari,fatar su na saurin kar'bar sako 😜 loxl......


muje zuwa ..

more comment, more free page

ku kasance da ni a cikin wannan sabon littafi nawa mai suna AMARYAR ZAMANI.

karku manta wannan kittafin na kuɗi ne ɗari biyu 200 ne kuɗinshi ki biya ki karanta cikin salama da kwanciyar hankali.


Story and Writting by Salmeert(Autar Mama,Ƴar Lelen Royal)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼
SHORT AND BRIEF STORY


LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA
SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GAREKI MY SISTER UBANGIJI ALLAH YA YI MIKI RAHAMA YA KUMA KAI HASKE IZUWA KABARIN KI,AMEEN🙏🙏😭


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_


BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


FREE BOOK

PAGE 5.


''''''''''''''''''''''''''''''''''✍️✍️bayan sun gama wayar ne ta tashi ta shiga toilet, pant ta chanja ta fito kwanciya tayi ba'aɗau lokaci sosai ba bacci ya yi awon gaba da ita,sai da Meernal ta dawo tukunna ta tashe ta lokacin shidda ta wuce,bayi ta shiga tayi wanka,ta fito parlor tana fitowa ta tarar da Umma har ta gama hada ɗilkar da zata mata.

"ke Khadija (Miemie)zo ki zauna nasa miki wannan dilkar kinga kina chen kina shegen baccin nan har lokaci ya kure",zuwa tayi ta zauna akan wani cushin dake gaban Umma ta zauna,ɗilkar ta fara samata,mai haɗe da turare,sai da aka gama tukunnan,ta bata wani hadin madarar shanu da kuma haɗin ci-ciɓi da zafin shi,saida ta gama ci tsaf,ta tashi bayan awa biyu,Umma ta shigo dauke da wani dan bokiti,da yake cike taf da madarar shanu,mai dan zafi-zafi,tana shigowa suka nufi toilet ,da madarar aka wanke ɗilkar ai tuni ta ɗauki walali da ƙye-ƙyeli,cikinta ya yi wani irin smooth ga santsi kamar jikin tarwaɗa,sosai take daukar ido.

"wowwwww,Amaryar Yaya kinga kyau da kika kara",walaiiii ta karayi da jiki tana juyawa,sannan tace.

"dama ai chen ni mai kyau ce",ta fada tana hawa kan daddumar da ke shinfiɗe gefe,Sallar magarib da isha tayi tana gamawa,ta shirya cikin kayan baccin ta masu daukar ido,kan bed din ta haye ta ja blanket,Umma ce ta shigo hannun ta dauƙe da sauran,ci-ciɓin da ta rage da tsumi a hannunta,sai kuma haɗin ƴan shila sai turiri suke da alama yanzu ta sauke su daga kan wuta,Miemie najin shigowar ta kara shigewa cikin bargon,domin bata sha'awar kara cin komai.

"ai nasan ba bacci kike ba dan haka tashi,dan a iya fitata bai isa ace kinyi bacci ba",munshari ta farayi irin na wanda yaji dadin baccin nan.

"Meernal dauko min bulalar nan ta daddyn ku",da sauri ta tashi ta zauna tana fik-fik da idanu,dariya ce ta kufcewa Umma ganin yanda take zazzare idanu,mika mata kayan hannunta tayi tace.

"plat da cup kawai nakeson gani kuma kiyi sauri kar ya huce",tsumin ta fara kurɓe jin zaki kamar amsa zuwa ne yasa ta ƙafa kai bata sauke cup dinba sai da ta shanye tas,sai da tagama cinye komai tukunna Umma ta dawo hannun ta ɗauke da wata ƴar karamar roba,mai dauke da haɗin zuma da kwakwa da riɗi da wasu magunguna aciki,sosai haɗin ya yi kyau a ido,da sauri Miemie ta karasa guri Umma ganin kamar kayan kwadayi ne,mika mata Umma tayi,bata jira mai zata ce ba,ta buɗe ta na murmushi,lakata tayi tasa a baki,da sauri ta furzo dashi daga bakinta,jin wani ɗaci daya gwaraye bakinta gaba daya,Umma kauda fuskar ta tayi sannan ta saki murmushi mai dan haɗe da dariya,tana cewa cikin ranta,bake uwar kwadayi ba aiko zaki ci gidan ku kuma sai kin shanye shi duka.

"a'a ya kika furzar kuɗi fa nasa na siya ya kikemin asara ,maza cigaba da lasa,har sai kin shanye shi",ido ta zazzaro tana cewa.

"Wallahi Umma ɗaci,kuma yana da yawa",ta karasa faɗa da hawaye a idonta.

"sai fa kinshanye shi kima bar ɓata hawayenki,dan bazanyi asarar kuɗina ba".


muje zuwa..


taku har kullum maison gani farin cikinku,Umma Salmeert Sani Salman (Autar Mama, Ƴar lelen Royal) ke muku fatan alkhairi🥰🥰👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)

SADAUKARWA GARE KI,MY LOVELY SISTER ALLAH YA JIƘANKI,YA GAFARTA MIKI YASA KIN HUTA,ALLAH YA HASKAKA MIKI KABARIN KI.👏👏👏👏😭😭😭


DAGA MARUBUCIYAR.
RAYUWARMU A YAU
RAYUWAR FAROUQ
BARA GURBI
NOW AMARYAR ZAMANI

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_


BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE BOOK

PAGE 7.



''''''''''''''''''''''''''''''''''✍️✍️Meernal na shiga wanka sai gasu AA,sun shigo,fira ce ta ɓalle tsakanin su,bayan Meernal ta fito ne itama Miemie tashiga wanka,bayan sun gama shirya wane,suka tafi haɗaɗen shagon makeup din da Mom tayi musu booking,din kwalliyar.


****************

sosai suma su Yaya Abdul,suma sukeyin nasu shirin na fulani day din,suma sun gama shirya duk wani abu nasu ,jiran lokaci kawai sukeyi.


**************

"Masha Allah,amma gaskiya,ƴata kinyi kyau sosai kamar ki zauna haka",cewar Umma da tazo ta saimai su a shagon makeup din.

"Umma mu bamuyi kyau din ba",cewar Meernal tana kwaɓe fuska kamar wata Yarinyar goye,murmushi Umman tayi tana cewa.

"dukkanku kunyi kyau ku gyara nayi muku photo",ta faɗa tana zaro wayar ta daga jikin handbag,dinta pics ta cigaba da ɗaukarsu,suna styles kala-kala,sai da ta gaji tukunnan ta bari.

"yawwa Miemie,zo ki karasa shanye wannan abun,yawwa dazun ma da nace kishanye miyasa baki sha ba",ta faɗa tana murtuƙe fuska,da matsowa kamar zata duketa.

"sorry Umma,na mantane",ta faɗa idonta yana tara hawaye,matsowa tayi kusa da ita tana murmushi tace.

"to menene nayin kukan,uhmmmm Ƴar Mom Umma,AMARYAR Abdul,kuma AMARYAR ZAMANI",ta faɗa da sigar zaulaya,dariya su Meernal sukeyi musu,kallon Umma Miemien tayi tace.

"to Umma su daina yimin dariya mana",ta faɗa tana kara kwabe fuska,alamun tana gab da yin kuka,hararar su Umma tayi tana cewa.

"dallachen dubaiku,ko kyau bakuyi ba amma kuke yi mata dariya,kyalesu,in sukaje gidanki kar ki sake kiyi musu girki,ki kyalesu da yunwa",ta faɗa da tsantsar tausayin ta cikin idanunta,domin kallo daya zakayima Abdul kasan a matse take,shiyasa take gyara Ƴarta ta sosai,kuma take kara gyarawa Ɗanta hanya.

"eh mana Umma in suka je ko alkaki bazan basu ba ta fada tana yi musu gwalo da dariya".


"woww Masha Allah cewa mai makeuo ganinin da tayi Miemie tayi dariya,sai tayi wani irin mashahurin kyau kamar ƴar tsanar zinari,sai tayi kamar an ɗauraye ta da ruwan gold.

"tab ai sai mu shiga kitchen mu dafa da kanmu ko ya kukace,besties",Meernal tayi maganar tana kallon su AA.

"kedai bari besty ai mu bama sai an dafa mana ba mu da kan mu zamu dafa",cewar AA tana yima,Miemie gwalo.

"lallen kuyimin jagwalgwalo ma kennan, aiko baza ku shigarmin kitchen ba",ta faɗa da alamar yan rashin mutumcin suna kusa.


"kai ni banson shirmain gardama,ku tashi mu tafi tunda an gama,lokaci na..",bata karasa maganar ba kiran Mom ya shigo wayarta,da sauri,ta ɗauka tana cewa,"gamunan zuwa Yaya,nama samu har an gama musu yanzu zamu taho".


"please Maryam kuyi sauri, mutane sun taru sosai har an fara kai wasu,kuma kinga in kuka zo za ɗanyi pics kafin su tafi".

"to Yaya gamunan"ta faɗa tana yin haryar waje,kuma tana yi musu alama da su taso.


bayan sunje gida kowa ya gansu sai dai yace Masha Allah domin sunyi kyau har sun gaji da kyau,bayan angama komai Ango ne suka zo domin su tafi gurin da za'ayi fulani day din,fitowa sukayi domim tafiya,yana hango ya.........


muje zuwa..

ku kasance dani a cikin wannan littafin mai suna AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼👰🏻👰AMARYAR ZAMANI*👰🏻👰🏻
*SHORT AND BRIEF story*

*STORY AND WRITTING BY (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR*🧚‍♂️🧚‍♂️)

DAGA MARUBUCIYAR
1)RAYUWARMU AYAU
2)BARA gur gurbi
3)RAYUWAR far farouq
4)AMARYAR ZAMANI
5)ƳAR GAN GAN
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

FREE BOOK.
PAGE 11.

BISSIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM


""""""""""""""Ansa ya yi ya kurɓa ya tallafo kanta ya hade bakinsu ya zuba mata a haka har ta shanyen tas, tukunna .

sunanan zaune suna fira said ga Umma ta dawo haka suka tattara suka tafi domin goma ta wuce.

ɗakin su ita da Meernal ta shiga wanka tayi ta sa kayan baccin ta, ta haye gado, Umma ce ta shigo ɗakin da plat, tana ma ganin ta ,ta tashi zaune tana dan kwaɓe fuska, haɗe fuska Umma tayi Alamar ba wasa, plat din ta miƙa mata ganin ba fuskar wasa sai ta ansa babu musu ta fara cin farfesun kifin da akayi da ruwan magani , jin babu wani bauri balle ɗaci sai ta zage taci abinta harda suɗe kwano , Umma na kallonta ta kasan ido .

"Umma a karamin inda saura", ta faɗa tana tanɗar baki.

wani munafiƙin murmushi Umma tayi,ansar plat dintayi tana cewa "kwaɗayayya, to ba saura karɓi wannan ki karasa shanyewa", kwabe fuska tayi ganin haɗin zuman nan marar da di.

"ni gaskiya Walla...", bata karasaba Umma ta daka mata tsawa.

"in kikayi min kula sai na miki tsinanan duka, ƴar kutumar, karɓa ki shanye karna karasa", Umma ta faɗa a fusace.

ganin Umma ta hasala yasa ta karɓa dan tasan tsaf zata iya mammaketa.

karba tayi ta shanye hawaye nabin fuskarta kamar an bude fam-fo.

karɓar kofin Umma tayi ta fita tana cewa ki tabbatar kinyi Addu'a kafin ki kwanta, ita dai batace komai ba har Umma ta fita.


WASHE GARI.

Yau ake Family and friends evening.

tunda dugu-dugu suka nufi gidan su Miemien, yau ma kamar jiya karfe hudu an gama shirin tafiya sosai suka haɗu har sunfi jiya haɗuwa.

yau kuma a Munaj event center akeyin abin.

sosai aka kawata gurin da light blue and dark blue din kayan dacoretion, suma yan matan Amaryar sun haɗe cikin les dinsu light blue na straight gawn da dark blue din head sosai suka haɗu.

inda ita kuma Amarya ta haɗe cikin dark blue din fitted gawn da Golding din head mai touching din light blue abinka da farar mace sosai kayan suka anshe ta suma fannin Angwaye haka din ne kowa ya chakare cikin shiga mai ban sha'awa.


An ci Ansha anyi rawa abin ba magana har aka tashi lafiya, ba wani hayaniya.har aka tashi.

Yau madin gidan Umma suka nufa amma harda su A.A domin daga yau suma sun koma gidan Umma da zama har sai ana gobe biki inda an ananne zasu koma gidan Mommy dukan su.

yau dai ko Abdul ko taba baiyiba ,sai a gurin event din da ya riƙe hannunta.

ita kuwa sai lilliƙe

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment