Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

mishi takeyi ta hanashi sakat da rayuwarshi.

shareta ya dunga yi duk faffaɗawar da take jikinshi yanaji har cikin ranshi ,amma ya ƙyaleta.

domin ya daukar wa kanshi Alkhawarin bazai kara taɓataba har sai an kai mishi ita a matsayin matarshi😱..

*niko nace anya kuwa zai iya amma dai muje zuwa danjin yarda zata kaya*

*muje zuwa*...

*ƴar-lelen-royal-star-ce*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

*WATO SALMEERT SANI SALMAN*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

FREE BOOK

PAGE 9.

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.

'''''''''''''''''''''''''''''''''''''''A gudu,Abdul ne ya fara bude murfin motar ya fita sanye da bakin gilashi da yasa domin kar a gane ainahin abinda ke damunshi,sai kuma ya yi mishi bala"in kyau,dariya naga Ameer nayi kasa-kasa,Kallon shi nayi dakyau ina matsawa kusa dashi domin naji abinda yake faruwa,nuna min Abdul ya yi,ni sai ma yanzu na lura da inda yake kallo,dariya ce nima ta kamani.

ban iya boye taba,sakin abuna nayi saboda ni dama bana iya rike ta,kallon mu ya yi yana dan karamin tsoki.

"kai wai lafiya kuke kallon mutane kuke dariya",ya fada da dan alamar fusata.

nuna mishi Ameer ya yi tuni yasha jinin jikin shi duk ya tsargu ganin abinda sukeyi wa dariya.

mota ya koma da sauri,wani sabon boxer da ko budeshi,ba'ayi ba sabo fil a leda,lock yasa ma motar,saurin cire wandon jikinshi,ya yi ya kara boxer din a sama amma duk da haka sai dai a hankali,dan dai ta rage tudu sosai sai in kayi mishi,kallon kurinla ne,zaka ga alamar a kwai wani abu.

ajiyar zuciya ya sauke yaba bude motar,fitowa ya yi yana yima su,Ameer kallon uku sau ra kwata.

matsawa kusa dashi Ameer ya yi sosai gurin kunnan shi yana cewa.

"Mutumina irin wannan jaraba haka,kodai wzni abu kake sha,ko da yake ai dama nasan kai maye ne",ya faɗa yana dariyar shaƙiyanci.

wani munafikin murmushi Abdul ya yi,yaba mishi kallon,har yanzu kai Yaro be ai.

"mudai ka bi mana ƴar kanwar mu a hankali,kar kaje ka sauke haushin gwauranta ka,a kanta"cewar Ameer yana bani hannu muka taɓa.

ko kallon mu baiyi ba ya ja hannun Miemie dake tsaye,tana magana da AA da ta matso kusa da ita.

gurin suka karasa,wasu kujerun alfarma naga sun nufa,sun zauna Abdul a darare ya zauna,gani yakeyi kowa ma kallonshi yakeyi kuma yasan abinda ke faruwa dashi.

sosai akayi komai irin na al-adar fulani,ansha fura ansha kindirmo,kai komai na al-adar fulani sai da sukayi,anyi kide-kide ,da raye -raye.

anyi komai lafiya,aka tashi kuma kowa zai wuce,gida Miemie ma gidan Ummu za'a mayarda ita,hakan yasa ta shiga motar AMARYA da ANGO,tafiya sukiyi a hankali.

labulen ya saki daya raba motar biyu,ɓangaren driver daban ɓangaren su daban.

yanzu ma bidirinsu sukayi suka gama,kafin sukai gida,gurin wani mai saida gashashen kaji,masu mugun dadi suka tsaya,Ameer ne ya fita ya suyo musu gasassun kaji da lemuka masu sanyi.

leda daya ya mika,musu baya, suma ya taho musu da tasu ledar,ajiye musu ya yi suna ci suna hira.

abaki ya ringa bata shima yana ci har suka gama.

bayan sun zo gidan ne,Meernal da Abdul suka fi........

muje zuwa...

taku har kullum mai son ganin farin cikinku Umma Salma Sani Salman (Autar Mama, Ƴar lelen Royal)

👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰.

*SHORT AND BRIEF story*

*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳARLELEN-ROYAL-STAR*🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️)

DAGA MARUBUCIYAR
1)*RAYUWARMU AYAU*
2)*BARA GURBI*
3)*RAYUWAR FAROUQ*
4)*AMARYAR ZAMANI*
5)*ƳAR GAN GAN*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE BOOK.
PAGE 12&13.

"""""""""""""sukuku ta fita daga motar yana daga mata hannu har suka shige ciki, suna zuwa dakin Meernal kawai ta wuce ita dan ta gaji ga kuma zullumin dake cikin ranta.

tana shiga toilet ta shiga wanka tayi da ruwa mai dan ɗumi ta zabga turaren wanka da Umma ta bata tace inzatayi wanka ta dunga zubawa cikin ruwan, sosai ruwan yake mayattacen kanshi , bayan ta gama wankan ne ta ɗauko miskin da Mommy ta bata jiya, tace ta dunga sawa tsakiyar pant dinta inzata sa, sannan ta tabbatar ta mutsukashi sosai ya shiga jikin pant din domin, indai bai shigaba to intasa zai dunga yi mata zafi a jiki,
(ƙalubale gareku yan mata masu cewa, ai muski matan aure ne kawai zasuyi amfani dashi, to ba haka bane duka ya halasta kuyi amfani dashi, har yara zaku iya yi musu , amfani dashi domin yanada matukar amfani,
masu cewa ya ake amfani dashi, ma'ana dawa ne lokaci da wane ake amfani dashi, most of them sunfi amfani dashi ne bayan angama period, sabo da yana dauke wari da karnin da kuma hamamin, jinin al-ada ,sannan yana maganin infection, in kuma kinada iko duk bayan kwana bi-biyu kiyi amfani dashi, yarda dai duk zaka iya)

bayan ta fitone tagama shirinta tsaf, ta hau gadon ta zauna, sukuwa su A.A har yanzu basu shigo ɗakin ba, dealing din number Abdul din tayi tana kwanciya tare dashilumshe idonta.

shima idonshi lumshe yake da alama ma tunani yake ring din wayar ne ya dawo dashi cikin tunanin shi.

fira ce ta barke tsakanin su, sosai suke firar har su A.A suka shigo har sukayi nasu shirin baccin suka kwanta amma su suna waya har saida karfe 12pm tukuna sukayi sallama ba dan suna son rabuwa ta cikin wayar ba saidan baccin da ya fara daukar ta.

WASHE GARI.

yau ne ake Arabian night,sosai matan suka haɗe cikin dogayen riguna da gyale irin na Larabawa , mazan kuma jallabiyoyi da hiramai sosai suka haɗe kamar wasu Larabawa .

Amarya kuwa da Ango harda Alkabba sunyi kyau har sun gaji da kyau.

shayi aka haɗa da gurasa irin na Larabawa , komai dai irin na Larabawa akayi, anyi an tashi lafiya.

yau bama mota daya suka shiga ita da Abdul ba, kowa motar shi daban.

yauma sai da dare ya tsala yukon tukunna suka gama firar ..

*******************

YAU NE KUMA AKE WUSHE-WUSHE..

Kasancewar Mommyn Miemie da Daddyn Abdul fulani ne kuma wa da kanwa ne.

shima Abban Miemie da Momma Abdul su kunuri ne, kuma wa da kanwa ne shiyasa kowa sai da akayi al-adar bik...

*muje zuwa*

*ƳAR LELEN-ROYAL-STAR-CE*🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️

*WATO SALMEERT SANI SALMAN*👰‍♀👰‍♀AMARYAR ZAMANI👰‍♀👰‍♀

*SHORT AND BRIEF STORY*

*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)

DAGA MARUBUCIYAR
1)RAYUWARMU AYAU
2)BARA GURBI
3)RAYUWAR FAROUQ
4)AMARYAR ZAMANI
5)ƳAR GAN GAN

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE BOOK.
PAGE 14&15.

""""""''''''''''''''''''"""bikin su, sosai sukayi shiri irin na kanuri sunsha lifaya sosai sukayi kyau har ma ba'a magana.

yau ma a munaj akayi event din sosai yauma aka kawata gurin.

sosai gurin yake kanshi na turaren wuta irin na kanuri.

gaskiya komai sai masha Allah domin babu yabon kai amma komai nasu ya haɗu🥰

shima haka akayi aka tashi lafiya yaudai Abdul kasa hakuri ya yi (ni dama nasan babu inda hakurin zaije adai juri zuwa rafi),sai da ya gaji dan kansa tukunna ya sarara mata itama da yake mayyar shice sai kara ninniƙe mishi take .

idanun nan kuwa sunyi ja sai kace wadda akayuwa hayaƙin tsidahu🤣🤣, dan tsabar maita irin tata.

yauma saida aka kwankwasa musu mota tukunna suka fito.

WASHE GARI ,JAJIBARIN AURE,KUMA YAUNE KAMU .

tunda dugu-dugu Abdul ya kira ta tana dauka yace "Amarya gobe ne abin"ya faɗa da sigar zaulaya, itama tace "kai ma Ango gobe ne fa abin",dukan su kyakyecewa da dariya sukayi duka.

"hmmmmmm, Yarinya zakici ƙaniyar ki",ya faɗa yana dariya mai cike da sauƙi.

itama dariyar tayi tana cewa,"tofah sabon salo Yaya mai kake nufi da wannan maganar yoo wane dare ne jemage bai gani ba",ta faɗa tana sheƙewa da dariya itama.

"hmmmm,zaki bayani bake mara kunyar karya ba, wai ke maison kureni, ai dai gobe ne,kuma tun yau ma kisani goben nan babu ɗaga kafa dan haka kifara haramar tarbar sandar gir....(ai kundai gane ko🤪).

"yo wane sandar girma Allah ya kaimu goben zamuga yarda za'a kaya"(kutiri hhhhhhhhh,zakici kaniyar ki ).

mamaki ne yasa Abdul kasa magana saidai ya girgiza kai yana wata kafirar dariya wadda daga gani ta mugunta ce.
(ko mai yake kullawa ooohoo,daga gani dai ba alkhairi bane ga Miemie).

"Miemieta, Allah ya kaimu gobe zan gurji bakin rashin kunya",ya faɗa yana kerkecewa da dariya.

"Yaya kennan,Allah dai ya kaimu goben"ta faɗa tanayi kwata saikace wadda suke faɗa.

suna tsokanar juna haka dai suka gama wayar,akan sai sun haɗu kurin kamu.

gidan wata kanwar Mommy akayi kamu akayi decoretion din gidan sosai ya yi kyau.

Amarya yau tafi kullum yin kyau domin ya wani yan ubansun less tasa mai masifar kyau ga gwala-gwalai tashi hannu da wuya da kune sosai tayi kyau kamar ƴar tsanar zinari haka ta koma zahra aciki taurari, sai haske da walwali take,ta ko ina sai kace wadda akayiwa wanka da ruwan gold.

kowa ruɗewa ya yi da yaga Miemie domin yau ita kadai aka kai gurin make up ,sauran duk gida Mommy ta dauko musu mai kwalliya,sunyi kyau har sun gaji da kyau.

haka akayi aka gama lafiya, yau gidan Mommy suka wuce bayan an tashi,dan acen zusuyi kwana domin gobe ake daurin aure.

"Amarya".

"ta Ango"ta faɗa tana saki murmushi mai kayatarwa kusan zaucewa Abdul ya yi, yasa ki baki yana kallonta ganin wani madarar kyau da take zubar wa.

"to rufe bakin mana ",ta faɗa tana sakar mishi wani Arnen kiss a wuya, ai karasa mutuwa ya yi da shauki, rungumeta ya yi kam a jikinshi yana shinshina ta,sosai ya dauku da shaƙar kamshin jikin ta kwankwasa glass din akayi ,janye jikinta tayi tana kai duba satin glass din kusa da iya da ake kwankwasawa.

A.A,ta gani tsaye tana kwankwasawa, juyowa tayi tana kallonshi shima din ita yake kallo dan marairaice fuska tayi shikuma murmushi ya yi mata yana dan daga mata gira daya.

kiss ya yi mata yana cemata,"good night"yace yana yi mata wani sihirttacen murmushi wanda zamu iya kiranshi da kill smiles.

fita tayi tana daga mishi hannu,har suka shige cikin parlon, ɗakin Mommy ta wuce direct tana kwala mata kira.

"wai ke yaushe zakiyi hankali ne Miemie"Mommy tana tsareya da ido,turo baki tayi tana daddoka kafa tace.

"ni Wallahi ina da hankali",yanayin yarda tayi maganar ne yabawa Umma da Aunty Kausar(wadda akayi kamu a gidanta)dariya ,itama Mommyn murmushi tayi tana kamo hannun ta kan gado ta zaunar da ita .

kula naga Aunty kausar ta miko mata,karɓa tayi tana cewa "a,a'a'a'a,Aunty Kausar mai muka samu haka",ta faɗa tana buɗe kular.

ganin dabun nama ne a ciki yasa ta saki wani kasaittacen murmushi tana cewa ,"aaah lalle yau dawa tasamu nama",ta fada tana hambuda danbun naman dake cike kular.

firace ta dau zafi anayi tana hambudawa har saida ta cinyeshi tsaf,tukunna Ummu ta bata wani tsumi mai masifar dadi,wanda ita da ta fara sha ta dauka lemu ne.

sai da ta cika cikinta dam tukunna ta fita daga dakin.

kai tsaye dakin ta ta nufa dan tasan gaba daya friends dinta na ɗakin ilai kuwa dan zaune suke saman carpet din tsakar ɗakin suna cin Abinci.

"sauko muci abinci",cewar A.A, tana kallonta, ya mutsa fuska tayi tana wanni feleƙe.

"yoo ina ita ina neman Abinci bayan Ango ya gama cika mata ciki da Abinci",cewar Nasmat .

"bakuyi karya ba sai da ya gama cikamin ciki da love , to abincin mai zan nema",cewar ta tana dan kwanciya sama bed dinta.

"iyeeee wayaga Mrs Abdurrahman",cewar A.A .

"gani nan" ta faɗa tana lumshe idanun ta.

"to bari nazo ki bani labarin love din", cewar Nasmat tana zama kusa da ita.

wayar tace ta fara ring cikin wakar nan da ake cewa,(Allah sarki mai sona na kadaɗe kana min rana, aaaaah ga kujerar mulkinan sai ka matso kazauna inama inamaaa,inama inama ace gani a ɗakin ka naza matarka, zana kare hakkinka zan kula da ƴaƴankaaaaah in basu kulawa).

ring din baikai karshe ba tayi sauri ta dauka tana cewa,"kumin shiru ga mijina nan ya kira",ta faɗa da alamar zaul......

*muje zuwa*

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

*WATO SALMEERT SANI SALMAN*👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY

STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA ,ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)

HAPPY SALLAH ,INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN AN SHA RUWA LAFIYA , ALLAH YA MAIMAITA MANA.

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE BOOK .
PAGE 16&17.

""""""""""""""""""Cikin alamun zaulaya, tana gyara zamanta kan gadonta.

sukuwa ai tafi suka fara suna hayani, kowa na faɗin albarkacin bakinsa .

"Aaaaaah lalle su miji manya "cewar Meerlas tana daka mata duka a bayanta domin ta juya baya ma daga kallonsu.

dauka tayi tana kara kashe murya.

A,A ce ta kalle ta tana kyarkyacewa da dariya sai chan kuma ta kara juyowa tana cewa, "Angona kana lafiya ya gida ya kewata, komai nawa yanan normal ko a kara adanamin su dakyau soon na kusa karɓar ajiya ta ", ta fada tana wani kashe murya da fari da ido.

kwashewa duka sukayi da dariya Meerlas ce tace "sai kace wata kilaki" , ta fada suna taɓawa ita da A,A.

Miemie ce ta juyo tana cewa "dallah kuyiwa mutane shiru kunsan ma ko akan mai muke magana ne , kuma inma kilakince ai mijina nayi mawa", ta fada tana harararsu.

su kuwa ai sun samu abin yi, sai kwatanta yarda Miemie takeyiwa Abdul shagwaɓa , suke.

ba su wani dade suna fira ba sukayi sallama saka makon su AA da suka ishesu da hayaniya.

kwanciya tayi tana tuna kalmar da Abdul ya gayamata,wani kasaittacen murmushi ta saki, mai zasuyi banda dariya sosai suke tsokanarta tun tana yin shiru har suka kureta ta fara basu ansa .

"to wai ke Miemie ya zaki da Yaya Abdul, dan da alama ba karamin mabukaci bane,"

"yarda ko wace mace take daukar mijinta nima haka zan dauke nawa daf".

ta fada da alamar yan rashin kunyar suna kusa.

"wai ai nasan, tundaga wannan gidan naki sai munjiyo ihun ki har nan", suka fada da alamar shakiyanci.

"lalle Yara kunma rainamin wayau kawai sai na saki baki ba kana ihu sai kace wata sakara ai saidai shi ya yi ihu badai niba", ta fada taba wani ya tsina fuska.

"hhhhhhhhhh, mudai ai yan gashi ne, tunda dugu-dugu, zamuzo muyi gashi", Ummi ta fada tana wani irin juyi da rawa.

"lalle Ummi baki da hankali kawai sai in saki cinyoyi inbari har sai kinzo kin gasani, kijima wani iskanci wai a gasani sai kace wata kaza",ta fada tana hayayyakowa Ummi .

ita dai Meernal batace komai ba sai dariya da takeyi musu, suna ta cacar baki, su suna cewa sai sunzo gashi ita kuma tana cewa basu isa ba.

"hmmmmmm, lokacin da Yaya ya cika aiki ya yi miki raga-raga ragas raga fata - fata ai zakiyi bayani".

"nifa bana ma gayyarku gidana duk mai kewata ya kirani waya kuma kar wadda tasake ta kirani da daddare ko da safe don ko kun kirama ba dauka zanyi ba domin lokacin na my love ❤ ne".

ta fada tana yi musu fari da ido.

"aiko sai kin nemaimu ruwa ajallo kin rasa tunda kika ce haka", cewar AA tana gyara kwanciyar kan makeken gadon.

har sunyi shiru sun fara addu'o'i sai Miemie tace "waiiiiii waya ganni da ciki talli-balli", ta fada tana wata irin mahaukaciyar dariya ,suma maganar tata dariya ta basu hakan yasa suma suka dara, fira suka cigaba dayi sai karfe kusan daya tukunna suka kwanta.

*WASHE GARI*...

*YAU CE KUMA RANAR DAURIN AURE*

tunda sasafe suka shirya cikin atamfa hollod mai masifar kyau mai ratsin navy blue da light blue, sosai ta karɓi, jikinsu tayi musu bala'in kyau dama abu ga fararen fata, sosai atamfar tayi musu kyau.

gidan wata makobciyarsu suka shiga da yake itace wadda zatayi lallen Miemien hakan yasa ita da kawayenta duka suka tare gidan , sai bayan an daura aure zasu koma gidan su.

"Amarya ananan cikin fargaba da tsinkewar zuciya ko" AA ta fada da dariyar shakiyyanci.

ita kuwa ko a jikinta dan kamar ma ba ita bace Amaryar domin babu wani alamar fargaba a tare da ita, sai harkokin gabanta take, hakan yasa duk wanda ya shigo sai ya fita da mamakinta , dan iyayinta take zubawa da kadifirinta son ranta .

karfe daya dai -dai ,dubannin Al-Ummar dake gurin suka shaida daurin auren Khadija Abba Tanimu da Angonta Abdurrahman Ma'aoruf, akan sadaki naira dubu dari , zo kuga baki gurin Ango da Amarya domin kwata-kwata bakinsu ya kasa rufuwa, bayan an gama komai, Angwaye suka nufo cikin gida domin gaishe da iyaye da kuma yi pics din biki.

bayan sun gama gagaisawa ne, suka nufi gidan mai lalle wato Mamashu🤣 (Alherin Allh ya kaimi ki har cikin garin kaduna kuma a gwamna road my dear Aunty mamashu ya dan dagata sama dan yafita tsaw

👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰

bayan sun gama gagaisawa ne, suka nufi gidan mai lalle wato Mamashu🤣 (Alherin Allh ya kaimi ki har cikin garin kaduna kuma a gwamna road my dear Aunty mamashu).

suna shiga naga Miemie ta daka wani uban tsalle bata dira ko inaba sai gaban Abdul rungumaishi tayi, tana wata irin dariya mai tafiyar da wanda yaje kallo.

cikin kissa irin tamu ta mata tadan sakar mishi kiss, mai ratsa jiki da bargo.

rada tadan sunkuyo tana yi mishi, ƙerasss ƙerarassss, suka ji an daukesu photos , aikuwa abin sai ya yi kamar wani style sukayi.

tafi da hargowar yan mata da samari sukaji dai dai lokacin da Abdul ya dan dagata sama dan yafita tsawo sosai👰🏿‍♀👰🏿‍♀ *AMARYAR ZAMANI*👰🏿‍♀👰🏿‍♀

SHORT AND BRIEF STORY

*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♂️🧚‍♂️)*

*HAPPY SALLAH INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH , FATAN ANSHA RUWA LAFIYA*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE BOOK.
PAGE 17&18.

""""""""""""""✍️✍️ kiss din kumatunta shima ya yi yana sakin wani shu'umin murmushi,sosai suka burge yan gurin.

aikuwa ahaka a ringa daukar su photunan, abin saidai ace masha Allah, domin ba karya sun yaƙu.

dukan su suka shiga aka ringa dauka , da cameras da wayoyi , sai lillike mishi take saikace chewgum.

shima sai tattalin abinshi yake yana kara rungumota.

a haka har aka gama pics din, gidan su Miemien suka koma ai kuwa, nanma pics din aka dunga yi ,kamar ba gobe.

anyi shagali sosai anyi badago, da abinci da kayayyaki.

abin fa ya haɗe biyu, bikin farko ta kowane bangare hakan yasa suke ta fachaka da abu-buwa , kamar ba'asan zafin nema ba.
(hmmmmmmm wani abun sai masu kudi😋)

bayan an gama pics din dakin ta suka koma , aka dasa sabuwar fira , sosai suke tsokanata wai sai wani kadandaneshi take ,karfa taje tayi mishi fyade.

ita kuma dariya ta kyarkyace ita tana cewa ,"aaaah kakan fyade zanyi masa, kodaya yake inma nayi mishi fyaden ai mallaki

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment