Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

nane, dan haka koma mai nayi masa yanzu lada zan samu", ta fada tana wani karkaɗa hips da breast .

ai kuwa wani irin ihu da hargowa suka dauka suna taɓawa.

zagewa sukayi suka suna tsokanar ta, itama ta cigaba da ramawa domin batajin zata iya kyelesu.

a haka har karfe hudu ya yi suna fira , itama tana zaune cikin su sai dai lokaci bayan lokaci tana dan chachanja kaya.

yanzu ma fitowar ta kennan daga toilet , ta dan watsa ruwa, Umma ce ta shigo tana chewa, "yi sauri ki shirya ina dakin Aunty ina jiranki kiyi sauri, na sanki da shiririta", ta faɗa tana dungurar mata kai, kwabe fuska tayi tana cewa.

"aiko sai na gayawa Sweet Abdul , ai yace kar wanda ya kara dakar mishi mata, ke kuma Umma sai dukana kike".

ta fada tana turo baki gaba kamar wadda aka yiwa dukan kirki.

rike haɓa Umma tayi tana kallon ikon Allah , sai kuma ta kaɗa kai ta fita taba cewa "kiyi sauri nidai yanzu, mai sweet Abdul, kajimin ƴar banzar Yarinya , tab Allah ya shirya Amaren Zamanin nan namu".

ta faɗa tana jinjina rashin kunya irinta Miemie.

sai kuma naga tayi murmushi tana cewa,"zakici uwaki karyar rashin kunya kike ji, ai zai kashe bakin rashin kunyar ne".

ita kuwa ko a jikinta shirinta ta farayi cikin shadda ta galila wadda aka zuba mata dinkin su irin na kanuri.

sosai tayi kyau, su kuwa su AA zuba mata ido kawai sukayi suna jadadda rashin kunya irin ta Miemie.

dai dai tana chanja dan kunnan kunnenta ta juyo tana ce misu, "bari muje mu saurari nasiha ,hhhhhhh", sai kuma ta kyarkyace da dariya.

suma dariyar suka tayata AA na cewa, "harda kwalliya Miemie, ai da bakiyi ba dan mata fuskarki zakiyi a banza".

kallonta tayi tana cewa "mai zaisa na batata kuwa??", ta fada tare da alamar tambaya akan fuskarta.

"yoooh naga idan akayiwa Amare nasiha sunayi kuka, lokacin bikin Aunty Mamy ma Momy tace kar ayi mata, saboda kuka".

galallaaah tayi tana kallon AA sai kuma tace ,"to nikuwa mai zai sani kuka , bayan wanda nakeso shi aka auramin".

ta fada tana juyawa masskara ta fara shafawa .

AA ce tace "yanzu bazakiyi kukan rabuwa dasu Mommy ba??" , ta fada tana dan zaro ido waje.

hakan ne ya yi bala'in bawa Miemie dariya .

"lalle ma ke to ai ba natafi ba kennan zan duga zuwa, kuma ai ga Sweet Abdul, kinga bazanyi wani kula ba", ta fada tana fita a ɗakin.

sukuwa girgiza kai kawai sukayi dan sunsan dole ne tayi kuka intaga za'a tafi da ita.

dakin Daddyn ta aka nufa da ita, suna shiga ta zame ta zauna kusa dashi tana daura kanta kan damtsen hannunshi.

hawayen dake idonshi ya yi saurin maidawa domin karya karyar da zuciyarta.

a haka ya fara yimata nasiha mai shiga jiki, bayan ya gama ne Mommy itama tayi mata tata.

duk da tana kokari gurin karta zubar da hawaye abin yaci tura kawai sai ta rushe da kuka.

ita kuwa Miemie kallon Mommy tayi da alamar mamaki.

ita kuwa tashi tayi ta tafi daki dan batason karta zuciyar ƴar tata.

Umma ce ta kama hannun ta tana cewa "taso mu tafi ga motocin daukar Amarya chen sunzo har an fara tafiya".

rike hannun da Umma ta miko mata tayi tana cewa.

"to Dad.......

*muje zuwa*

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

*WATO SALMEERT SANI SALMAN*👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY

STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA ,ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

HAPPY SALLAH ,INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN AN SHA RUWA LAFIYA , ALLAH YA MAIMAITA MANA.

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE BOOK .
PAGE 19&20.

"""""""""""""""""To Daddy mun muntafi Allah ya sadamu da alkhairi"ta fada tana barin parlorn da sauri.

tana cewa "Umma bari nayi sauri na shirya dan gaskiya bazan tafi da wannan kayan ba", ta fada tana karasa fita a dakin.

baki bude suke kallonta su duka,Umma ce ta juyo ta kalli Daddy tana cewa ,"kai Yarinyar nan ta cika rawar kai to allah dai ya fidda A'i a rogo".

Ta fada tana fita daga dakin, direct cikin gidan ta koma dakin Miemie , tana shiga ta tarar da Miemien har ta gama shiri, ta na kokarin gyara gyalen kanta.

"koma ki ɗako Hijabi "ta fada cikin bata Umarni.

ɗakowa tayi ta saka, amma fuska a bude , Umma ce ta jawo Hijabin ta rufe mata fuska, jawowa tayi ta bude fuskar tana cewa.

"bafa na gani an wani rufemin fuska"ta fada tana turo baki gaba.

dallalar bakin Umma tayi ,tana hararar ta , ita kuwa wucewa tayi tayi gaba, bayanta Umma tabi , don ta fuskanci yan rashin kunyar ne bisa kanta.

ɗakin Mommy ta nufa , tana kwala mata kira, "Mommy! Mommy!! Mommy!!! kina ina zafa mu tafi".

ta fada tana tura kofar ɗakin Mommy , sallama tayi ma Mommyn tana yi mata bye bye👋👋.

suka fito , harabar gidan, babu wani dan rike hannun nan da akeyi na Amare, fuska a bude, nan suka tarar da su A,A.

kowa shiga mota ya yi suka fara tafiya leko da kanta tayi tana cewa,"Aunty Merry, Aunty Mamashu ,Aunty Naana Sha'aban,Matar Malam, mun tafiiiiiiiii" .

ta fada tana musu gwalo tare da bye bye👋👋.

"Oooooh wannan Amarya ko yar duniya", cewar Aunty Mamashu , tana budewa su Aunty Merry bayan Motar Daddyn Mahboob , ita ma ta shiga gaba, a haka aka rankaya gidan Amarya .

Wowwww Masha Allah ,gida ya yi kyau sai sam barka, haka aka taho aka bar Amarya da kawayenta suna ta sha wagi cikin gida, dan ba kara duk Yaron da taga yana taba wani abu abu ba kunya zata ja hannunshi ta kaishi gaban Uwar shi tana yi masa sababi.

aikuwa ana watsewa ta nufi swimming pull din dake cikin gidan, direct ta shige ciki ta cigaba da ninkay.....

*MUJE ZUWA*

*KASANTUWAR BANDAN JIN DADI YASA NA DAKA MUKU ANAN*

*TAKU HAR KULLUM*

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️ ke *muku fatan alkhairi*👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰

*KASANTUWAR BANDAN JIN DADI YASA NA DAKATA MUKU ANAN*

*TAKU HAR KULLUM*

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️ ke *muku fatan alkhairi*

👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY

*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️*)

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

HAPPY SALLAH ,INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANSHA RUWA LAFIYA, ALLAH YA MAIMAITA MANA.

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE BOOK.
PAGE 21&22

"""""""""""""""""""""Suma su AA mara mata baya sukayi, gasar gudu a ruwa suka dungayi daga bisani koma suka wuce Lambun gidan har rige-rigen karasawa ake kusa da bishishirya mangwaro suna zuwa gurin ba wata wata, Miemie ta kama reshe ta ɗane kuma ta hana kowa hawa, saidai ta miƙo musu bibiyu, magrib ce ta fara kawo kai hakan yasa suka koma cikin gida domin fara shirin zuwa dinner , wanka duk suka shiga bayan sun gama suka dauro alawala, kafin su gama Sallah mai makeup tazo sai da aka gamayi musu tukunna aka tsantsarawa Miemie ta ta,hmmmmmmm abin ba'a cewa komai saidai ace Masha Allah ,domin duk Yau sunfiyin kyau.

kafin a gama makeup din Anguna sukazo daukar yan mata domin kaisu gurin dinner din ,kasantuwar duk an gama ma yan matan, makeup din nasu hakan yasa suka fita domin tafiya.

Miemie kawai aka bari da mai makeup, itama kafin a gama mata sai ga Ango yazo, saida ya yi dan jira kadan kafin a gama mata.

bayan an gama mata ,a tare suka fito shida ita liƙe da juna, sai kace wasu mayen karfe, mota daya suka shiga aka jasu sai gurin, dinner wow gurin ma ya tsaru iya tsaruwa sosai yake kyeli.

bayan zuwansu MC ya yi sanarwar zuwansu kusan 3 minutes sai ga Yan mata sun fito daga cikin holl din , da Samari ,direct bakin motar su Miemie sukayiwa tsinke, fitowa sukayi a motar mortar layi Yan matan da Samarin ,sukayi Mace da Namiji, Mace da Namiji ,akasa su Miemie tsakiya .

tafi suke a hankali,a hankali romantic music aka sakar musu, sai yanayin yarda suke takun ya bada wani yanayi na daban.

cike da shauƙi da farin ciki suka fara rawa, mai ban sha'awa , a haka har suka shiga cikin holl din sosai suka birge mutane ganin yarda sukeyin rawar a natse sannan cikin iya sarrafa jiki, takunsu dai-dai sukeyi, abubu alamar rashin iyawa , hakan ne zai tabbatar ma dacewa sunyi practicing din abin.

ahaka har suka kai Amarya da Ango gurin zamansu.

suma suka koma suka zauna, barka da zuwa akayi kowa sannan akayi addu'o'i aka bada biography din Ango da kuma na Amarya daganan kuma aka kira, kawayen Amarya suyi rawa,aikuwa sun zuba show domin yarda sukeyin rawar kamar ba Yan Nigeria ba kai ka dauka bakin Indiyawa akayi ,sosai suka iya sarrafa jikinsu gurin rawar ,ai kuwa sunsha liƙi sosai.

bayan sun gama ne, suma Abokan Ango sukayi nasu daga nan kuma sai Amarya da Ango sukayi.

woooohuhoo,tab karkuso kuga yarda Miemie take rawa , tana jujuya hips abin sai ya baka mamaki yarda take rawar kamar ba ita ba, sai wani karye - karye take.

bayan sun koma gurin zamansu ne, aka fara gabatawa mutane da abin taɓawa dangin su, cake drinks da dai sauran su.

Miemie naga ta ware dadu AA tana fada musu magana sai kuma naga sun kwashe da dariya, komawa dukayi mazaunin su.

chen kuma sai naga AA ta nufi gurin MC sako ta bashi ta koma gurin ta.

"tooo dan Allah muna bukatar ganin Amarya da kawayenta cikin wannan filin", cewar MC ai bai kara rufe baki bama Miemie aka tashi ana gyara yar wedding gown din dake jikinta.

suma su AA sai gashi sun fito cikin tasu dogayen rigunan masu kama da weeding gown din.

wata wakar turanci aka sakar musu mai shegen zafi, sosai suka fara taku da rawa a jere kamar wasu tarwaɗaye, sosai suke rawar step by step har akazo karshen rawar ,chanja tsarin rawar sukayi ya zamana sunsa Miemie tsakiya, sosai aka fara yimu ɓarin naira, hakan ne kuma ya kara musu kaimin yin rawar.

sosai suka gwangwaje ,sai da suka gaji dan kansu tukuna suk..............

*MUJE ZUWA*......

masu share da masu comment ina godiya allah ya bar zuminci.

*ga mai neman wani novel nawa zai iya tuntubata ta number kamar haka 07033371851*

*nagode*

*taku har kullum*
*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY

STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA ,ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

HAPPY SALLAH ,INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN AN SHA RUWA LAFIYA , ALLAH YA MAIMAITA MANA.

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE BOOK .
PAGE 19&20.

"""""""""""""""""To Daddy mun muntafi Allah ya sadamu da alkhairi"ta fada tana barin parlorn da sauri.

tana cewa "Umma bari nayi sauri na shirya dan gaskiya bazan tafi da wannan kayan ba", ta fada tana karasa fita a dakin.

baki bude suke kallonta su duka,Umma ce ta juyo ta kalli Daddy tana cewa ,"kai Yarinyar nan ta cika rawar kai to allah dai ya fidda A'i a rogo".

Ta fada tana fita daga dakin, direct cikin gidan ta koma dakin Miemie , tana shiga ta tarar da Miemien har ta gama shiri, ta na kokarin gyara gyalen kanta.

"koma ki ɗako Hijabi "ta fada cikin bata Umarni.

ɗakowa tayi ta saka, amma fuska a bude , Umma ce ta jawo Hijabin ta rufe mata fuska, jawowa tayi ta bude fuskar tana cewa.

"bafa na gani an wani rufemin fuska"ta fada tana turo baki gaba.

dallalar bakin Umma tayi ,tana hararar ta , ita kuwa wucewa tayi tayi gaba, bayanta Umma tabi , don ta fuskanci yan rashin kunyar ne bisa kanta.

ɗakin Mommy ta nufa , tana kwala mata kira, "Mommy! Mommy!! Mommy!!! kina ina zafa mu tafi".

ta fada tana tura kofar ɗakin Mommy , sallama tayi ma Mommyn tana yi mata bye bye👋👋.

suka fito , harabar gidan, babu wani dan rike hannun nan da akeyi na Amare, fuska a bude, nan suka tarar da su A,A.

kowa shiga mota ya yi suka fara tafiya leko da kanta tayi tana cewa,"Aunty Merry, Aunty Mamashu ,Aunty Naana Sha'aban,Matar Malam, mun tafiiiiiiiii" .

ta fada tana musu gwalo tare da bye bye👋👋.

"Oooooh wannan Amarya ko yar duniya", cewar Aunty Mamashu , tana budewa su Aunty Merry bayan Motar Daddyn Mahboob , ita ma ta shiga gaba, a haka aka rankaya gidan Amarya .

Wowwww Masha Allah ,gida ya yi kyau sai sam barka, haka aka taho aka bar Amarya da kawayenta suna ta sha wagi cikin gida, dan ba kara duk Yaron da taga yana taba wani abu abu ba kunya zata ja hannunshi ta kaishi gaban Uwar shi tana yi masa sababi.

aikuwa ana watsewa ta nufi swimming pull din dake cikin gidan, direct ta shige ciki ta cigaba da ninkay.....

*MUJE ZUWA*

*KASANTUWAR BANDAN JIN DADI YASA NA DAKA MUKU ANAN*

*TAKU HAR KULLUM*

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️ ke *muku fatan alkhairi*

👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰

SHORT AND BRIEF STORY.

*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA , ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

kadan daga cikin labarin.

"stupid kawai" ya fada yana murje mata yatsun kafa, ita kuwa kamar ma batasan mai yakeyi ba.

flask naga ta dauka, ruwan zafi ta fara hadawa kamar wadda zata hada tea, sai da ta gama hadawa tas tukunna ta dauki cup din zatabar denning din.

kara naji yadan saki,wadda daga jinta kasan ta azabace ,juyowa nayi domin ganin maike faruwa.

Yar gan-gan nagani ta ajiye cup din hannunta, ta nufo parlour ,tana wani shu'umin murmushi hakan ne ya tabbatar min da cewa ,ba aikin kowa bane face nata.

juyawa nayi ina kallon Humaid da bakin ciki yama hanashi magana sai bita yake da wani irin kallon tsana da kyama,ita kuwa gogar ko a jikinta dan dakinta ma tashige.

******************

"Oga Arne yafa kanata mu sanar da ,Oga Ƴar gan-gan wannan maganar bai kamata ace mun barta ba".

"eh kuma hakane kuma Jagwal,yanzu kiramin ita da wayar nan",ya fada cikin bada Umarni.

**************

ring din wayarta ne ya dauki hankalina ,juyowa nayi ina kallonta,sai da wayar ta kusa tsinkewa tukunna ta dauka,sai kuma tayi shiru da alama saurar mai naganar takeyi.

kirari ya fara yi mata daga bisani ya daura da yimata bayani.

"mai kake cewa,an kashe Rabe ,shikuma Duru an yake masa kafa, wane mai kwana kusan ne ya aikata wannan aikin,ai kuwa yau sai dai Uwar su ta haifi wasu domin sai na tabbatar basa Numfashi a doron kasa,har ni za'ayi wa zagon kasa",ta fada da tsananin ɓacin rai kan fuskarta.

tashi tayi ta chanja kayanta,daga Atamfar dake jikinta izuwa,kayanta na yan daba,wata wuka naga ta dauka ta soke,a cikin wandonta.

parlour ta fito da niyyar fita,ba kowa parlourn hakan yasa ta fita salin alin,direct inda suka saba haɗuwa dasu Arne nan ta nufa,aikuwa tana zuwa suka zuɓe sunayi mata kirari ita kuwa sai jinjina take da alamar kirarin yana mata dadi.

Umartar su tayi da kowa ya dauko kayan aikinshi,aikuwa ba ɓata lokaci kowa ya dauki nashi makamin, bazama sukayi kan hanya,duk inda aka gansu da gudu ake barin gurin domin yarda suka taho sa makamai tsirara ma kaɗa ya ishe mutane shaida hakan.

"kaiii gasu chanaaa"wani daga cikinsu ya yi maganar yana nuna musu wata hanya,aiko da gudu sukayi hanyar.

ganin yarda suka biyo hanyar ,ne yasa mutanen rugawa kowa ya yi takanshi domin sunsan fansa sukazo dauka ,kuma tunda aka taho da Oga Yar gan-gan,sunsan abin ya yi musu c..........

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.

FREE BOOK.

PAGE 23&24.

"""""""""""""""""""""Tukuna suka koma suka zauna , sai sha biyu aka tashi kowa ya kama kanshi.

sosai ta ligata ta gaji tubus, ko hannunta bata ita dagawa sosai hakan yasa ta langaɓe jikin sweet Abdul din, tana maida numfarfashin wahala.

a haka suka karasa gidan tana jikinshi , kasa fita ta shiga jiki tayi hakan yasa ya dauketa ya yi ciki da ita .

direct bedroom dinshi ya nufa

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment