Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kira, Easha dake zaune a falo hankalinta gaba aya a tashe yake taji k'arar kira da gudu ta isa gurin ta d'aga, jin muryar Faruoq in yana hello ta saki ajiyar zuciya kafin tace mishi.
"Aunt ce ta tafi Beach na armiana ita kad'ai kuma ta tafi, a k'alla yanzu zata shafe awa da tafiya."

"Ok, kisa wasu daga cikin securityn gidan su bi bayanta."
Kawai yace yana kashe wayar, siririn tsaki yaja yana dafe kansa,shi sam ya rasa taurin kai irin na wannan yarinyar.


Zaune take a bakin ruwa, k'afafuwanta a cikin ruwan tana cillcillasu tana tsotsar water millon had'e da lumshe idanuwanta, ta dad'e sosai a zaune a gurin kafin wani da bak'ak'en kaya a jikinsa yazo ya zauna a gefenta, k'aramar bindiga ya fito da ita yana d'ora mata gefen cikinta had'e da fad'in ta biyo bayanshi ko ya tarwatsa kayan cikinta, tashi tayi kamar munafika ta bishi zungui zungui hantar cikinta na mugun kad'awa sunan Allah kawai take ambata cikin ranta akan ya kawo mata dauki, suna gab da isa bakin motar da suka ajiye zasu k'ursumata a ciki Securityn gidansu suka iso idan d'ayansu ne ya fara sauka a kanta za'a sakata cikin mota, da hanzari suka sakarwa me k'ok'arin sakata cikin motar harbi a k'afa, ashe ba shi kad'ai bane da wasu cikin mota nan suka fito suka hau sakarwa juna harsashi, d'aya daga cikinsu kuma ya rik'e Fanan yana kuma k'ok'arin turmutsata cikin motar, wani duka tayi mishi da guiwarta a mazantakarsa kafin ta arci na kare, ji tayi kawai taci karo da mutum, a razane ta d'ago da kanta ganin Faruoq ne yasata mayar da kanta jikinsa ta ruk'unk'umeshi had'e da fashewa da kuka, wani siririn tsaki yaja had'e da fad'in.
"Ni cikani, ba zaki iya bawa kanki kariya ba, tunda ke taurin zuciya gareki ba'a isa a sakaki yin abinda baki da ra'ayi ba, ai da sai ki bisu kije inda suke son kaiki in yaso sai ki nuna musu taurin ran naki."

A hankali ta sake shi tana shashshek'a da ajiyar zuciya har lokacin hawaye basu daina zirarowa daga idonta ba, gaba d'ayanta a tsorace take a kuma firgice, kallon yadda hawayen nata yake zirarewa yake yadda sam ba ya tsaiwa saboda santsin fatarta, ji yayi hakan yayi mugun dakar zuciyarshi, kautar da kansa yayi daga kan fuskarta, hade da fadin.
"Sai ki shige kije su mayar dake gida, gobe ma kya kuma fitowa ke kad'ai."

Tare da security uku suka tafi a cikin motarta yayin da d'aya kuma ya tafi kai mutum biyun da suka samu rauni daga cikinsu, suma kuma sun samu sun raunata mutum uku daga ciki biyu sun samu nasarar tserewa yayin da suka damk'a ukun a hannun police in da suka k'araso, a bakin titi tacewa me jan motar ya tsaya saboda tana son bin bayan Faruoq a yau ta kuma gasgata zarginta a kansa, babu salsal in kansa, sannan kuma yau fuskarsa batai wannan bak'in ba, kuma ace a rabuwarsu ta jiya kawai gashi ya samu fitowa a kansa, sai dai kuma in firgicewar da tayi ne yasata ganin hakan, akan idonta ya fito ya tari taxi don haka ba jinkiri tace subi bayan mai taxin kar su kuskura ya kubce musu, a take suka bi umarninta duk da su basu san bayan wa tasa su bi ba, duk sunyi tunanin ko duk cikin aikinta ne.

Tun daga Hotel in da ya saka me taxin yayi parking zarginta ya kuma ninkuwa, daga can gefe ta saka sukai parking, ta karb'i wata 'yar k'aramar bindiga a hannunsu ta jefa cikin handbag inta tace su jirata anan yanzu zata fito, da sassarfa ta biyo bayansa amman sam ta nemi inda ya shiga ta rasa ,kamar ance ta d'aga idonta sama sai ta hangoshi a hawa na biyu, da sauri taje ta shiga lifta.
Zagaye ta dinga yi ta rasa takamaiman wani daki ya shiga, a hankali ta kuma sauke idonta kan k'ofar da take zargi don ba ta gama rufuwa ba tana d'an rawa alamun baa dade da shiga ba, a b'angaran Faruoq kuwq da sassarfa ya shige d'akin hankalinsa a mugun tashe, tsabar hankalinsa ya kasa kwanciya da tafiyar Fanan beach duk da yasa securityn gidansu su bi bayanta haka kawai yaji shima gara yaje, tsabar saurin da yake zubawa ya manta bai shafa bakin abinda ke karawa fuskarsa baki ba da kuma hular k'walk'wal in da yake sakawa, kawai tsagun fuskar ya saka ya fice, sai a dawowar nan tasa ya ankara, inda Allah ya taimakeshi babu wani daya daga cikin securityn da ya ganshi, itama Fanan in yana adduar Allah yasa bata ankara ba, yana shiga tsagun fuskar tasa ya d'aye kafin ya tube kayan jikinsa ya zira rigar wanka, yana kokarin shiga toilet yaji kamar ana k'ok'arin shigowa d'akin ba tare da an danna kararrawar neman izini ba, kuma idonsa ya sauka akan k'ofarsa da ba ta gama rufuwa ba, da sauri ya juyo ya zaro bindiga cikin drowar mudubi yaje ya mak'ale daga bayan k'ofar, a hankali take turo k'ofar k'irjinta na dukan tara tara amman kuma daukko jarumta take tana dorawa kanta, hannunta me rik'e da bindigar ne ya fara bayyana, hannu yasa ya janyota gaba d'aya ya jinginata jikin k'ofar had'e da d'ora bindigarsa a kanta, gashi ita kuma ya rike hannunta me bindigar a ciki rik'o ba na wasa ba...



Hidima ake sosai sai gyare gyare ake sai ka rantse shirin gagarumin biki a keyi amman ina shiri ne akeyi na Birthday in jikokin Hajja, Fina da Faruoq, kowa na gidan idan ka ganshi cikin farin ciki yake da annuri, ko ina na gidan manne yake da hotunansu window siz suna yara ba sufi shekaru bibbiyu ba.
A hankali IG yake turo wellchair in da Hajja ke kai, wacce take amsa sunan surukarsa kuma yayar mahaifiyarsa, gefensa Ammi ce (Ummu Aymana) wacce ta murmure kamar ba tayi ciwo kwanakin baya ba, a gaban wani kyakkyawan teburi suka tsaya, dake dauke da wasu cake guda biyu masu hawa kusan takwas, tun a ido idan ka kalli cake in kasan zai matuk'ar dad'i, nan mutanen gidan, wanda yawancinsu 'yan aiki ne, sai makotan da ake zaman amana, wanda duk suka zamar musu tamkar 'yan uwa kasancewar Familyn nasu ba masu yawa bane, suka zo suka kewaye bayan tebir d'in, nan fitilin gurin suka hau wani walwali mai matuk'ar kyau, nan mutanen gurin suka hau tafi suna Happy Birthday Fina nd Faruoq, Hajja na k'ok'arin yanka cake, Islaha mai aikin Fadila ta taho rik'e da hannun Aseef da Abrar, wanda ta kawosu bisa umarnin Fadilan, saboda ita baza ta sami zuwa ba, ganin tahowarsu shine ya dakatar da Hajja daga yanka cake in, da gudu Abrar yaje ya haye kan cinyarta Aseef kuma yayi gurin Ammi don sunfi d'asawa, Aseef da Abrar suna wanke musu wani kaso da radadin dake zukatansu na rashin Faruoq da Fina, wanda sanadiyar cin Amana yasa duk suka bar duniyarsu...


Anan na kawo k'arshen free page, 'yar uwa duk dad'in Haram Halak ta fishi, daure ki mallaki naki don nasan akwai tarin tambayoyin da zaku so jin amsoshinsu,200 ne kacal, sameni a layina don samun yadda zaki payment insa cikin sauk'i.



09037093702








#N.W.A
#Comment
#Share

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment