Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wasaba,

joda tace amma meyasa ka boye mun seyanzu dabamuda abun yi, abdallah yadago da sauri yace u mean kema kina sona kenan?Joda tashige cikin khalthum, tace ya abdallah ban isa ince bana sanka ba kaine mutum nafarko daya ji tausayina agidannan bayan hafsa, abdallah yayi murmushi yace nagode dakika fahimci haka kanwata

Atake taji tausayin sa naratsata , tace kayi hakuri ya abdallah kaddara tariga fata, koba komai nasan kafi karfina, abdallah yace nagayamiki so baruwansa da nasaba kudi ko mulki, joda tace hakane ina maka fatan alkairi allah ya zabamaka wata wadda tafini ameen, Jin sukayi hasana na kwalawa joda kira hakan yasa suka juya gabadansu, tace ya abdallah sae watarana nagode, abdallah yayi mata murmushi yadaga mata hannu, tuni hawaye suka ciko a idonta , khalthum dae sae binsu da ido take, wanka tayi tasake shiri abunta , sannan takoma takwanta, ahankali takira sunan khalthum, khalthum kinsan wani abu wlh tin safe nakejin faduwar gaba narasa dalili inata maimaita innalilahi, nakaranta qur'ani amma kuma se abunda yacigaba tsoro nakeji yana shigata se wani sanyi nakeji kamar zazzabi haka

Khalthum tadafa joda tace don't worry besty fargaba ce kurum kike yi insha Allah ba abunda zaifaru, kat agogon dakin yabuga dasauri tadaga kae tadubi agogon, khalthum tace kinkusa zama mallakin yasir nasan yanxu ana gama sallan jumu'a za'a daura auren , joda tayi murmushi tarungume filo tace khalthum kamar baxai yuba wlh mafarki nake khalthum kitada ni, khalthum tayi jugum tana kallan joda, can kuma seta tashi tadauko mata ruwa tabata tasha , tsam naga ta tashi taje tashiga dudduba wadrop dinsu dkyar taganta, wata jacket ce tadauko tasaka, tareda saka kanta aciki tana shakar turaren daya kusa shekara bai cire kamshi ba

2:30 dae2 kamar yadda aka tsara za'a daura auren joda da yasir akofar gidan Mrs marafa , dad shine wakilin joda se alh baushe shine wakilin yasir akan sadaki dubu 30, liman yafara gabatarda komai davada joda a mana kan yasir yasir , yace yakarba , dad yace dukda bani bane mahaifin wannan yarinyar ba, amma nabawa yasir gidana dake kan kasuwa, baushe yace bamu gane bakai bane mahaifinta, dad yace dama azatonku nine mahaifinta ay mahaifinta yarasu ayki suke agidana,

baushe yakalli yasir yace yasir dama kasan dahaka Yar ayki zaka aura, liman yace Dan allah kubari ashafa fatiha mana, baushe yace shikenan allah yasanya alkairi har liman yafara bismillah se baushe yace dakata, Mrs marafa daga ina take, dad yace fulani ce Fulanin daji ne dajin sokoto, baushe yace what? fulani yo meya hadomu da fulani wlh Sam nafasa baxan bawa Dana izinin auren taba yasir yace hava baba miye aybun su? Baushe yace kai rufe mun baki babu aure tsakanin mahauta da fulani, Sam bazaka aure ta ba bada yawuna ba, haka yaja hannun danshi yana ta kuka suka bar gidan, duk yadda jama'a sukayi dashi Sam yaki yafahimta, dad yahasala matuka ga shi yagayyato abokanshi, dad yakira liman gefe zasu tattauna banjira Jin abunda zasu tattauna ba nagudu ganin irin facin ran da dadi yashiga gud uwa nayi se gurin su Ahmed

Ahmed yace Mahmud narasa meke damuna yau natashi da faduwar gaba , inaji kamar wani abu zai faru sedai bansan komeyi ba, Mahmud yace ka dauko al_qur'an mana ka karanta, Ahmed yace nifa inajin tsoro kuma sanyi nakeji sosae kamar zazzabi, Mahmud yace to Allah yakawo komai da sauki, nan Mahmud yafita shikuma yadauko jakarsa yabude yafidda wani dankwali na tsofaffi yadaura akansa, tareda wasu duwatsu kamar abun jigida yajimke sosae a hannunsa zuciyar shi na cigaba da bugawa......

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B aleeyu 💕 page 4⃣3⃣
Haka yawuni aranar cike da tsoro ga wani irin sanyi dayakejin na ratsa shi dakyar yasamu yayi bacci sannan komai yalafa masa, gurin joda ma haka abun yakasance bacci mai nauyi yakwasheta, acikin barcin ne taji hayaniya yayi yawa, tafarka hannunta rike da jacket tamanna ta akirjinta tafito waje Dan Jin meke faruwa, khalthum tagani zaune jugum, karasawa tayi kusanta tace lfy khalthum meke faruwa naga gwaggo tayi tagumi? Khalthum tace joda duk abunda yafaru ga bawa mukaddari ne, duk abunda allah yahanama hakan shine alkhari agareka, joda tace hakane wani abun ne aka rasa ?

Gwaggo ce tadafa joda tace zonan autana daki tashiga da ita taxaunar da ita kan cinyarta tace joda tin randa kuke haduwa da yasir bakitaba sanin Dan mahauci bane joda tace me? Mahauci kuma wlh bansaniba, gwaggo tace to mahaifinsa yahanashi aurenki saboda kinfi kowa sanin ba aure tsakanin mu da mahauta, joda tace iye yanxun yafasa kenan gwaggo ina son yasir fah, gwaggo tace hakuri zakiyi ba mijinki bane, joda tace gwaggo nikaina baxanso na aure mahauci ba yadda naga suna kiyayya damu,

Gwaggo tace yauwa yata naji dadi dakika fahimceni, joda tace yanxu gwaggo zai karbe lefensa koh? Gwaggo tace yace ya yafe amma ba abunda zamuyi dasu zansa a maida masa kayansa, joda takoma kan cinyar gwaggo tana ta murmushi wanda nakasa gane kona menene

Joda takankame gwaggo tanacewa gwaggo kirufeni sanyi nakeji, gwaggo tace sanyin lfy joda awannan yanayin na zafi joda tace gwaggo kisaka mun jacket dinnan gwaggo tadauko tasaka mata, tarufa mata bargo sannan tafita, joda tacigaba dafadin, sanyi2 inajin kamshinsa nazuwa, sannnnnnnnyiiiii ahaka har bacci ya kwasheta, Ahmed kuwa haka yawuni rike da wannan dankwalin tareda wani stone nikam narasa kona miye ne,

Dad yasa Kiran gwaggo yanabata baki akan abunda yafaru yace kiyi hakuri komai mukaddari ne watakila hakan shine alkhari, gwaggo tace kadena bani hakuri alh kai yakamata nabawa hakuri saboda ankunyata agaban jama'a, dad yace bakomai hakan shine dae2 allah yamusanya mata da mafi alkairi ameen, dad yace yanxun tacigaba da zuwa skull har muga abunda allah zaiyi zuwa gaba, anawa ra'ayin kibarta tayi sc skull sa'annan kimata aure, gwaggo tace bakomai indae hakan bazai janyo wani batanci agaretaba, dad yace bakomai insha Allah zan saka ido akan tarviyanta tamkar yayana, gwaggo takara rusinawa tana godiya, dad yace ay yiwa kaine wannan sedai fatan dacewa

Kusan sati guda joda nafama da kanta kwata2 takasa gane wannan yanayin, dkyar gwaggo tasamu taciyo kanta takoma skull bayan exam dinsu tafito murna ba'a magana domin tafito da 5 credit 3 A etc, malaman sun buqaci abata ss2 amma David yaki amuncewa yace oganshi yace abari tayi karatu mai kyau, dama joda bawani dadi tajiba domin bataso arabata da khalthum, haka rayuwar ketafiya ba laifi komai datake buqata tana samu, duk inda zataje, driver dinta shiyake kaita

Joda tace khalthum yakike gani wai nayarda nakarbi Soyy abdallah kar nafada tarkon so daga baya kuma nazo nasha wahala domin wlh hjyrshi batada kirki ko kadan, khalthum tace kada kiduba wannan so baruwansa da wadannan ababen kedai kawai idan kina sonshi to fine, joda tace wa ni na isa ince bana sonshi handsome nefa, khalthum tace hmm joda kenan wlh kinyi saurin fara Soyy da wuri haka nifa nan dakika ganni senagama skulk kozanfara sauraren samari

Joda tace kekike ce ay badaya muke ba, ni nasan dakyar ne gwaggo zata bari inyi karatu, kinga kuwa gara nakula saurayi musa danta tin wuri khalthum tace gsky idan kikayi aure kin cuci kanki awannan tym din sc skull bakomai bane, kije kiyi karatu sosae kigan yadda jama'a zasu rika girmamaki, bama shegen dazai kara cewa wai ke Yar aiki ce wlh sedai a rufe zancen , joda tace allah koh? .............

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B aleeyu 💕 4⃣4⃣
Joda tace lallae kuwa zan same gwaggo wlh natsani abunda akecemun wae Yar aiki sekace wata barauniya 😅 , khalthum tace tosae me Dan ance miki Yar aiki, ay ba shegiya aka ceba, joda tace kam yo ingama Dan kutumar uban daxae cemun shegiya wlh bakinshi yayi tsami, khalthum tabare da dariya, kae joda akwaiki da fada wlh , joda tace ahhh.....ay gsky ne, mu za'a nunawa asali, mahaifina Dan asalin Dan binji ne, gwaggo kuwa wani zubin ma, balarabiya ce Dan Yar masina ce kusaga Sudan , fulani ne amma ruwa biyu

Khalthum tace lallae iyakar asali kenan, joda tace ke bawannan ba, nifa wlh phone kebani sha'awa, khalthum tace kae joda akwai ki da kiriniya kinganni nan inada phone yakae biyar wadda abbana kisayamin amma suna a kwati na, ajiye se nagama skull, joda tace kae amma bakiyi ba wlh , khalthum tace nadae ji tashi Muje Dan allah tym x over

Driver ya ajiyeta dae2 gate tahangi abdallah rungume da hannayensa , yana mata murmushi, joda ta karasa cike da nishadi, tace kaddai ni kake jira haka? Abdallah yace kwarai da gaske kenake jira since baki dawoba yakarashe zancen cikin sigar shagwaba, joda takallesa ta kyalkyale da dariya, tace kae abdallah abun yara kakeyi , abdallah yace ay idan ina agabanki ni yaro ne seyanda kikayi dani, joda tace kana fasamun kae fah, abdallah yayi dariya yace hava dae my queen

Haka suka jero har kofar dakinsu yarakata yace idan kinshirya ina jiranki a garden, joda tace ok 30 minutes, abdallah yace hava Dan allah har 30mnt, joda tace bayawafa yanxun zanfito, tashige abunta ta barshi gurin murmushi yayi a ransa yace tafara kamuwa fah, gaba kadan zan cimma burina , yasosa kansa yashige side dinsu, mansura yasama kan dining tana lunch, yatabe baki sannan yace anty barka dazuwa, mansura dason girma tace qlw son hw x 2yd? Abdallah yace cool, mansura tace gud, yanxun Muje zaka kaini kaduna

Abdallah yazaro ido what, kd at diz tym mudawo yaushe, mansura tace kai dallah bansan iskanci zuwan Dan wa za'a yi badan kaba , abdallah yace kamar ya Dan ni? Mansura tace wannan kuma ba dole kajiba kawai kaje ka shirya, abdallah yace anty wlh ba inda zanje karshen mgn kenan yana kae nan yayi downstairs yabar ta, cike da alhini

Mansura tasami hjy tagayama ta duk yadda sukayi da abdallah, hjy tace kibarshi badai sahun kafarshi akesoba kije garden gefen tanki akwai kasa kidebo seki zuba akofar shigowarshi dakinshi , mansura tace wow dz x my 6 kae anty kin iya hadoshi wlh, hjy tace nifa akace ay basauki ingayamiki, ni wannan shegen sudawo ma, muga ya nashi yanayin zai kasance a kanki

Mansura tace ohh...anty wlh gavana har faduwa yakeyi idan natunasa, kunsan me tin randa mukayi waya aranar ko baisake daga wayata ba kuma yayi blocking dina a WhatsApp yaki accept request dina a fb yaki following dina a instagram, bbchat snapchat, wechart, soma , imo palmtchart, hjy tace kai ya isa haka duk wadannan chrts din takeson kinayi ?Mansura tace eh mana danma Kin katseni ay basu kadai bane akwai twitter....hjy tace ke barni haka Dan allah dama acan kike karar da kudinki gurin siyen data, mansura tace kai anty akwai dadi fah baki da wata damuwa idan kina chrt, hjy tace allah yataroki charting ko sallah baya barinki, mansura tace kae anty inayi fah,

Hjy tace kina me yau sallah kodaya bakiyi ba, mansura tasosa kae to ay zanyi, hjy tace kedai kika sani duk lalacina sallah baya wuceni, mansura tace inayifa anty se zani kwanciya nakeyi, sena hada duka, hjy tace kyaji dashi allah baya san hakan gwanda kigyara tin wuri shi isa ma kika kasa samun Ahmed nasan baxai rasa Jin lbrnki agari ba, tin wuri kisake tunani, dole kizama kamila kiyi watsi da samarinki kikama sa shi kadai hakan zaisa yatsaya kulaki.............

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B aleeyu 💕 page 4⃣5⃣
Tafiya suke ajere suna shan ice cream abun su kae kana ganinsu kasan suna cikin farin ciki, abdallah yadubi joda yace bae zanyi tafiya fah, joda tace me? Tabata fuska yaushe, abdallah yace gobe amma bazan dadeba sati daya ne, joda tace sati dayafa ni wlh baxan yarda ba ay sati daya tamkar shekara daya ne agureni, abdallah yace calm down mana nagaya miki baxan dade ba kuma zamu rika waya da telephone, joda tayi kadi da ice cream dinta tanata buga kafa ni wlh baruwana dakai

Abdallah yadafe kanshi, Yace oh gosh ni yaxanyi da wannan yarinyar ne, nifa kawai saboda tayi missing nawa yasa nakirkiri wannan tafiyar, ina dawowa zan gama aiki, murmushi yayi yawuce hanyar gate, anan ne yahadu da dad, Yace ji man abdallah yafito amotarshi yace ahhh....abdallah yanzun dae an shiryu an daena shaye2 koh ? Abdallah yadafe kae yana wani murmushi ehh dad andeana, dad yace to yayi kyau allah yakara shiryamun kae ameen

Abdallah aranshi yace hmm nadae na me. uhm ay badan allah nadae naba inasamun bukata ta gun joda zan koma ga halina yanxun ma a matse nake, ina zuwa kd zancigaba da harkata ( Allah ya shirya abdallah ) ameen, dad yace mene kake tunani haka? Abdallah yace no ntn dad, dad yace to shikenan jeka allah yamaka albarka ameen

Su Ahmed angama wannan mission din murna gun Mahmud ba'a magana kullum baida zancen dayawuce na joda, haka zasuyi tafada da Ahmed domin shikuma in da wadda yatsana a duniya baifi joda ba, acewarshi itace sandin mura yakamashi, shirinsu sukeyi bawasa tin safe suka hawo jirgi sea birnin tarayya, Ahmed yakalli Mahmud yace kayi waya zakazo gida kuwa? Mahmud yace a'a kaifa? Ahmed yace dsame, Mahmud yace to ya kenan, Ahmed yace kainifa banasan wannan bahon yagane yau muka dawo yatsaremu agidansa, Mahmud yace waye bahon lallae Ahmed wlh bakada kirki, ina laifin Dan yakula damu ay bamukaday keyin tafiyar ba amma mubiyu kadae yake ma hakan tink mana sone kokuma me?

Ahmed yace kae dallah shut up ina ruwana dawani kulawarshi, nafi bukatar nasauka agidanmu , Mahmud yatabe baki okey sekayi waya azo adaukeka, Ahmed yace kai dae zakayi wayar idan driver ka yaxo sekuyi dropping nawa, Mahmud yace wannan kuma karyanka sedai kowa yanemi nasa driver n, indan kawai kayi waya kace azo adaukeka shine kake Jin haushi , Ahmed yace kae ya isheka fa haka, wani soldier dake jinsu yaxo yace A marafa kazo nayi dropping dinka mana

Ahmed yace kae kuma waya tasaka aciki dallah malam bace mun dagani, Mahmud yabuga tsaki yace ahaka din zan yi drop dinka, Ai wlh sedai kowa tasa tafish shesa, Ahmed yace dayake kasan gidanmu ba motor shine zaka wani tada ji jiya banza kawae , Mahmud yace oho dae nidae bazan iyaba indae baxaka iya waya azo adaukeka ba sedae ka tabbata anan gurin, Ahmed yajuyo afusace yace wlh zamuyi kutumar uba anan gurin idan baka mun shiru ba Dan iskan kawai, Mahmud yayi murmushi yafidda wayarshi yasaka kira

Joda tafito daga dakinsu kawai taji wani irin sanyi na ratsata, ta lumshe idonta tacigaba da tafiya, dama kuwa tafito ne kawae saboda tasha iska, Jin karar Bude gate yasa ta Bude idonta dasauri, wani murmushi tasaki wanda yasa dimple dinta lotsawa ta dunfari motar aguje, tsayawa tayi jiran abude , motar kusan minti biyar shiru ahankali ta yi knocking din ganbun motar tana baxaka fito bane , Jin shirun yayi yawa yasakata lekawa amma kuma ba'a gani, atake tashiga buga kafar ta ni wlh kabude mun motar kona fasa glass din

Huuuuuu........taji wani sanyin nakara ratsata sakamakon, bude kofar da akayi idonta arufe ahankali tabude tana fadan kae koh 😔
Kammm waxata gani 😳 , harara kallon tsana tsangwama bawanda Ahmed bai bita dashi ba, idonta kafff kan nasa takasa saukewa fuskarta cike da tsoro, tsawa yadaka mata Dan ubanki kibani hanya kafin in yi ball dake , ko motsawa batayiba balantana insaka ran zata basa hanya, hakan yakara basa haushi gashi dama yadawo da takaicin Mahmud kafa yasa ya turata dakarfi, kara tasaki tareda rike hannunta tana wayyo gwaggo nah.............

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B aleeyu 💕 page 4⃣6⃣
Seda taci kukunta mai isarta sannan ta kamo hannun ta , tanata hawaye har tashiga dakinsu tasamu gwaggo bata waje, taje kan katifa tanata kukanta, har tayi bacci bata farkaba se kusan 3:30 zata mike tsaye ne se taji hannun yamata nauyi koda taduba yajuya gaba ya koma baya, jikin ta yahau bari wani zafi takeji har cikin zuciyarta , kuka yadawo sabo, azatonta zata iya daga hannun tafita aykuwa tana tabawa tabuga wata shegiyar kara duk wanda kegidan Seda yaji, gwaggo tafito da sauri tana fadan lfy , joda tafashe da kuka wayyo gwaggo hannuna zai cire gwaggo taxo tana dubawa tafara salati itama din rudewa tayi,

Tace joda meyasameki haka dakyar ta iya furta faduwa nayi ,gwaggo tace subhanallah Ai karyewa kikayi amma yanxu ay nabaki kina baccinki, joda tace tin dazu ne, nazata bkomai bane shine nazo nayi kwanciya ta, gwaggo tace yau na shiga 3 yanxu hannun yayi tsami sekinji azaba wlh, joda takara fashewa da kuka

Kansancewar dad yace duk abunda ake bukaqata anemesa, shi isa gwaggo takira hasana mai ayki tagayamata itama arude tashiga babban falon gidan tadanna bell, Ahmed dake saukowa downstairs yace ke lfy kike nemanmu, arude tace ranka yadade joda ce.....ya isa banason Jin wani bayani, hasana tace ranka yadade karyewa tayi ahannu kuma wlh hannun yabaude sosea, Ahmed yace what!?😳 karyewa garin ya, hasana tace faduwa tayi daxu shine tayi baccinta yanxun tafarka ne hannun har yayi kunburi, Ahmed yasaka hannu a aljihunsa yazaro bandir din yan dari biyar yabata yace gashi ku kaita clinic hasana tarisina tanata godiya

Karo nafarko da Ahmed yasaurari zancen daya danganci joda, dakinshi yakoma yacigaba da harkokinsa, kamar bashi ne sila ba, hasana nazuwa tabawa gwaggo kudin tareda mata bayani, gwaggo tace bara nadubo katinta na asibity, hasana da gwaggo suka kamata akafito da ita, Sega driver dinta yazo basuyi wata2 ba suka shiga se clinic dinda sukaje kwananan baya , suna fidda ita Sega nurses sunxo dakujera aka axata, sewani room asama,

Su gwaggo suka rufa masu baya, gurin wani doctor aka kaita, suna ajeta zasu juya yace duka su tsaya dole se anriketa, joda kuwa tagalabaita se nishi take, hannun kadai yariko amma Seda tasaki wata qara, tuni gwaggo tafashe da kuka hasana tajata suka fita waje , doct din yace abasa allurar bacci kusan ukku ana mata amma taqi bacci se nishin wahala take dole suka kama aka riketa sosae bismillah yafara sanan yajanyo hannun yajuya shi dasauri yakoma qattt kakeji tuni joda tasume hakan yabasu damar daure hannun da kyau

Dayan nurse din tace sir amma yakamata abasu gado saboda taji jiki sosae kar sukoma gida alalata daurin, doct yace ehh ay se anwarware daurin duka zasu koma, anan suka fita suka barshi da ita, fuskanta yashafa yace allah yabaki lfy kanwata, bansan wani irin so nake yiwa yarinyar nan ba, tin randa nafara ganinta amma zanyi kokari in koya mata sona, indae har zata cigaba da zuwa nan asibitin,

Zan samu information akanta naji koyar waye miye asalinta, cikin wannan tinanin ne yaci tafara motsi, dasauri yataso yace sannu kanwata daga masa kae tayi, idonta duk sunyi jajir sun kunbura, tea ya hadama ta mai kauri yabata, takauce fuskarta, Yace hava kanwata ki sha mana, Jin yakirata da kan warshi yasa tadubesa sedai bata ganin fuskarsa tinda yasaka face mark ,

abaki yadinga bata har ta qoshi sannan yabata ruwa, zae fita ne tace likita sallah zanyi, cak yatsaya yajuyo yace kanwata sedai kiyi sallah aranki amma kinga bakya iya tashi alwala ma baxaki iyaba, joda tace toni ina gwaggo na, likita yace bari akira miki su yanxun idan su kike buqatar gani.............

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B aleeyu 💕 page 4⃣7⃣
Nurse yakira yamata bayanin komai sannan yakoma office dinshi , akasa tasame gwaggo tamusu bayanin komai gwaggo tace nidae wlh zaman asibity badadi, hasana tace hakuri zamuyi za'afi kula da ita anan sabanin can ,gwaggo tace hakane yanxun tinda ga driver ke kije gurinta ni saena je nadauko mana abubuwan buqata, hasana tace hakane kiyi sauri ,gwaggo tashiga mota hasana kuwa tayi sama gurin joda,

kwance tasameta idonta arufe ahankali ta janyo kujera taxauna Dan atunaninta bacci joda keyi , segata tabude ido , dasauri takarasa gunta tace sannu joda, joda tace yauwa
Bayan kamar minti shabiyar Sega gwaggo tadawo, harda abunci, joda naganin gwaggo tafashe da kuka, hasana tace yo naji munafukar yarinya tindazu muna qlw Dan kinga uwarki zaki saka kuka, gwaggo tace kodai kin kwance tane , hasana tace cizonta dae nayi bare kwanta,

Ferfesun hanta da cabeg ne yaji sinadaran dandano se kamshi ke tashi, ga kuma sakwara da miya ogun, gwaggo tazuba aflate tabata, joda taki karba, gwaggo tace kae na manta hannun dama ne, amma wlh akwae aiki kafun ki warke , joda tace nifa banaci, gwaggo tace karyanki wolla dole kici, akayi2 amma joda taki ci, hasana tace bara akira likitanta, aikuwa segashi, hasana tace likita gata nan bata cin abunci , likita yanuna masu kofa alamar su fita, hasana taja hannun gwaggo suka fita , gwaggo tace shi kadai zaisa ta taci ayadda yake dinnan fuska ba annuri, kwananan baya ma shine muka samu yaduba ta kinga ko yanxu shine, amma fa likitan yasan aykin shi yana lallaba marasa lfy

Kujera janyo daf da ita yasaka spoon acikin abuncin yafara bata abaki , tanata yamutse fuska bai kulata ba, yacigaba da bata har abuncin yakare yazuba mata lemu da ruwa tasha sannan yakawo magani yabata, Yace ar u okey? Joda tace I think so, doctor yace menene? Joda tace bkomai ay bana Jin dae2 ne, doct yace taya kuwa xakiji dae2 bayan bakida lfy,

Yanxun gayamun taya kika fadi ahannu haka har kikayi muguwar karyewa? Joda tafashe da kuka, doct yace plss kanwata yihakuri bansan kuka zakiyiba ay da bazan tanbiyekiba , joda tace shine yaturani akan dakalin gidansu baya sona yatsaneni baya san ganina muryana ma bayaso, doct yace ya isa haka waye wannan damugunta haka ? Joda tace Dan mai gidan ne shine babba wanda nabaka lbr abaya, doct yace au ashe kingane nine nazata baxaki ganeba, joda tayi murmushi tace nagane ka magana, doct yace taya kika ganeni , joda tace wannan kamshin iri dayane Dana wancan tym din kuma kae dogone kamar wancan mugun, doct yace hava kidena hadani da mugu mana

Yanxun kibani labarinki, joda tace kamarya kenan ? Doct yace garinku asalinki skull dinki an others, joda kuwa tafara basa lbr kamar yadda tamasa ada, Yace anya wannan Ahmed din ba sonki yake ba, joda ta rufe bakinta Dan allah rufamun asiri kar yasake karyamun kafa, doct yace ina zaiganki ay duk wannan abubuwan take2 so ne, sonki yake bilhaqqi amma yakasa yarda da hakan inaji yanada feelings akanki sosea shine abunda kedamunsa,

Joda tace in possible wlh, ba yadda wannan yaron zai soni, yana Jin kanshi kamar wani sarki baya tsoron kowa ni wlh bana fata ko hanya tasake hadamu bare zuciya doct yayi murmushi shikenan naga kin tsorata a bar zancen kawai tinda baki so, amma meyasa kike tadi da abdallah, joda tace ay nagayama komai sona yake nima kuwa haka,

doct yarike baki yace ikon allah yanxun ke kinsan so, joda tasa hannunta tarufe idonta , Yace dama kin bude ni baruwana, amma kiyi hankali da abdallah nasanshi farin sani ba shida kyau wlh, joda tace lfy lau yake nidae banga wani aybunshiba dayaga dae bata son zancen dole ya bari amma koba komai yaji relief akanta sakamakon Jin lbrnta da yayi...........

🎄 FULANIN DAJI
N@ B aleeyu 💕 page 4⃣8⃣
Haka abun ketafiya kullum wannan doctor din shiyake kula da ita tinda sassafe zaizo yabata breakfast, haka lunch ma zaizo haka idan dare yayi shiyake bata har tafara sabawa , Mahmud nazuwa kullum dubata

Please Login or Register in order to submit comment