Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi. Sannanan ki kawo marfin tukunya ki rufe
shi.step 3
Za ki bar shi yai awa daya da rabi ruwan yana tafasa,
shi kuma tiririn yana shiga cikin wannan siver
din. Sai ki sauke
kisa mangyada kadan a cikin ruwan zafin ki juye shi
cikin ruwan zafin yai kmar 10minutes. Shi kenan
ya nuna za ki gan shi wasar-wasar kamar kus-kus.
Ya kammala kenan!
Yanzu saura miyar taushe kowace mace dayadda yakiyin
nashi miyar ni gayadda nakeyin tawa miyar: MIYAR
TAUSHE.
kayan hadi
1-Yakuwa da allayahu
2-Tattase,tumatir,atta da albasa
3-Mangyada
4-Nama idan da hali
5-Gyada
6-Maggi,gishiri,curry powder.
7-Ruwa
za ki wanke ganyenki da ruwan gishiri, sai ki yanka shi
sirara. Alayyahu zai fi yawa don gudun tsami.
kafunnan kuma dama kin markada kayan miyanki banda
Attarugu da Albasa. za ki zuba man gyadanki
a tukunya akan tafasasshen nama idan akwai. ki yanka
Albasarki idan ya soyu, sai ki zuba
markadadden kayan miyan a lokacin da kika ga kayan
miyar ya fara soyuwa sai ki zuba dakakken
gyadanki da Curry kiyi ta gwaurayawa a hankali har
su soyu tare da kayan miyan. Sai ki dauko
wankakken ganyenki ki Zuba ki diga kanwa kadan akai
kiyi ta juyawa a hankali kamar 10minutes.Idan
akwai ruwan nama shi za ki saka idan kuma babu ki
zuba ruwa kadan ba da yawa ba, sai ki kawo
nikakken maggi ki saka kar ki saka shi a kwayoyinsa,
don wani ba zai narke ba. Idan maggi yai
5minute sai ki dandana ki ji so dat za ki san yawan
gishirin da za ki saka domin shi miyar ganye bai
son gishiri da yawa. Daga zarar kin sa ganye da minti
sha biyar to sai ki dauko dakakken Attarugu da
albasarki ki saka ki barshi yai 5minutes, za ki ji kamshi
ya cika maki gida. Sai ki sauke miyar domin
shi ganye ba a son ya nuna da yawa.
Shekinan mungama yanxu dakko asakawa abba suka
rarraba abincin anal takaiwa su umma nasu tadawo
kitchen ta tarar da atikah tana gyarawa anal takallita
tace sis banda bakin godemuke buh more grease to ur
elbow, atikah tace what the use of me inbankoya miki
abubuwa ba ashima bancika sis ba suka gyara sukafito,
anal hau sama tayi wanka tasaka wane green din less
dinta tayi kyau tasakko tare da bag dinta mumy tace
muje doter sukatafi tace umma bye umma tace toh saikin
dawo, suna zuwa sukayi sallah sukace abinci suna
xaune baba yashigo yace yauwa anal ce agidan tace nice
baba inayini yakasuwa yace lpya yamutan gida tace suna
lpya, mumy tagayamai yadda sukayi da abba yace
bakomai kishirya gobe atikah tasaukike tace toh abba
mumy tace tashi toh kije ki kwanta anal tace toh
tana...............



ANAL 67
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tana shiga dakin tatarar da atikah tana karatu tace
sannu sis yauwa anal dama inason ingayamiki babu
abunda yafe wayannan abubuwan illah **Tafiya babu
takalmi a cikin gida, ba 'karamin jefa mace yake cikin
hadari ba, don yana ragye mata ni'ima sosai da sosai ko
da kuwa kina da wadatacciyar ni'ima,
rashin sanya takalmi zai iya cutar da mijinki ayi
hattara!
** Samuwar faso ko kaushi shima yana haddasa wa
mace rashin gamsar da maigidanta, don haka
lallai ne mace idan tana da faso ko kaushi ta nemi
maganinsu, don samun karbuwa a wajen mijinta.
**Jinkirin wankan Haila,don a yadda akeso idan mace
ta gama al'ada, tana gamawa ta sami auduga
tasa turaren miski tasa a al'aurarta zuwa wani dan
lokaci ta cire tayi wanka. Rashin bin wannan tsarin
yana haddasa wa mace rashin gamsar da Maigidanta.
**Rashin abinci mai gina jiki, shima yana haddasa wa
mace
rashin ni'ima, domin abinci mai kyau shine babban abinda
yake
sanyawa mace ni'ima, koda kuwa wacce bata cin abinci
mai kyau tana amfani da magani to ba zata kai mai cin
abinci mai kyau ba, domin kullum abinda ake fitarwa
yana bukatar a rinka maida shi,ta hanyar cin nama mai
romo romo, shan matsatstsun kayan marmari.
** Amfani da magungunan mata barkatai, shima a
'karshe yana haddasawa mace bushewa, saboda
yana matso miki ruwan jikin kine da tsiya tsiya, yau da
gobe kuma zai kare shikenan kin shiga matsala idan baki
cin
abinda zai kawo ruwan,ayi hattara! Ba ko wanne
magani zaki dauka kiyi amfani dashi ba, sai kin
tabbatar da ingancinsa, kuma kin
tabbatar babu sihiri sihiri a ciki.
Kikula dawayannan abubuwan ki lurah sosai, anal tace
toh anty atikah nagode Allah kara zumunci tace amin
sukayi zikirinsu suka kwanta, mumy tashigo taga fitila
akunni takashe tashi musu albarka.......




ANAL 68
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Ta shimusu albarka tafita, Yaya yashigo cikin gidan
yanaxuwa palour yaga aisha bata nan yakashe fitiloli
yayi wanka, yashiga dakin yaga tasaka wasu riga iyah
cibiya da wani mini skirt hankalin sa yakara tashi ya
hau gadon ya rungumeta yafara shafata tatashi to
jarababbe kaji matan suntayar maka hankali shine xakaxo
gurina kokaxata nima bunsurar ce irinka toh nagaji
baxan zama kaxaba kajira amaryar taka yakallita cikin
muryar tausaye aisha kitaimaka mun pls tace dallah
dakata dayaga bazai iyah jurima taba yajawota yafara
kissing dinta harsaida yaji yagamsu yakyaleta yaji yayi
wanka itama tayi taga yanayimata wani kallo bashiri
tafita adakin taje tadaura break fast yafito yayi
breakfast yacemata shi yafita tace batada kudi yabata
20k.
Tana zauni taje sallah ma taga ladi ce kawar mumynta
aisha tace inayini ladi lpya ladi takallita nidama
shawara nazo navaki inkinso kidauka kinga kishiya
xaayimuke kirabu da duk wane bakin hali nake karkice
zakiyi kishi dabakisan jahilan mutane: Shiyasa Abdullahi
bn Ja'afar (R.A) yayiwa 'yarsa nasiha a ranar kaita
daki dacewa:
"Inayi miki kashedi da kishi domin mabudin saki ne.
Kul da yawan zargi don yakan kawo qiyayya.
Kisaba da tozali"
Kishi yakan wargaza gida ne.
Shiyasa yazama dole a wajen mace tagari ta nesance
shi.
Macen data kamu da wannan cutar ta kishi zaka riske
ta kullum a cikin tsoron cewa wata zatazo ta
qwace mata shi.
Shin me wancan take dashi da ita bata dashi ???
Me wancan takeyi da ita bata iya ba, ko kuma bazata
koya ba ???
Idan budurci ne shekara Daya tayi yawa zaku zama
uwaye.
Idanma ke kin sanshi samada ita, kin gaje gidan da
'ya'yan farko, ashe itace zatayi kishi dake.
Meyasa kike kishi da ita ?
Haqiqa kishi ba qaunar miji bane, kawai shakka ne da
tsoro na rashin mijin.
Wato galibi mata basu da sakankancewar zuciyar mijin
a kansu, don haka zasu kadaita hankalinsa
akansu koda arziqi koda tsiya.
Matan Annabawa da sahabbai sunyi kishi, amma nason
ace mijin ya amfana dasune kawai, na neman
yardar mijin ne a lahirance, kowa tana qaunar samun
lada.
Shiyasa wata ta iya kyauta da kwananta, don ba shine
matsalarta ba, aljanna take nema tareda
manzon rahama, ko kin fahimci Hausata ???
Babu inda xaikaiki sai gahalaka kiji tsoron Allah kirabu
da bokayi da malaman tsubbu domin bainda zasukai ki
saiga azabar allah kinga inkika kula da wayannan
abubuwan: KI ZAMA MAI TSAFTA DA
KWALLIYA DA IYA GIRKI
GA
MIJINKI: Ya zama duk
sati ko duk sati biyu akwai gyaran jiki na musamman da
kikeyiwa jikinki, akwai turarukan da kike turara jikin
da dasu wadda zasu ratsa
dukkanin sassa na
jikinki, mai kula
da tsaftar kanta domin
akwai wacce kanta tamkar shekar angulu, bata yin kitso
kuma bata
gyara shi yayi laushi yayi
kyau,
yadda zai rinka fisgar hankalin
mijinta. Ita dai kullun
tana nan
tana tsami tana yin
masa magana
yana kauda kansa saboda bata
gogye bakinta. Yana
daga cikin
tsafta yanke gashin
wurare guda
biyu na jikin ki. Ki kuma zama kin
iya girki mai dadi.
*KI ZAMA MACE MAI
AMANA:
Wacce idan mijinki yayi
tafiya ko idan ya fita zaki kiyaye
masa amanar kanki danagidansa da
dukiyarsa da 'yan'yansa.*. KI KASANCE MAI
TAUSAYIN
MIJINKI: Kada ki zama
muguwa,wacce bata tausayin
mijinta,wadda kullun burinta taga tayaya
zatayi ta sanya ran
mijinta ya baci,
a'a ba aso ki kasance
haka, so akeyi ki rinka tarairayan mijinki, ki zama mai
nuna kulawa
da nuna
lafiyayyar soyayya ga
mijinki.*. KI KASANCE MAI IYA MAGANA:
dayawa daga cikin mata basu iya magana
ba, shi fa maigida ya banbanta da sauran mutanen da
kike mu'amala dasu,
shi wani mutum ne mai
daraja da 'kima, komai da zakiyi
masa dole sai kin tace sa kin duba kinyi tunani, da
magana
kawai da kalaman soyayya sai ki
mallake zuciyar mijinki, inma yana da mata
dayawa sai ki zama
tauraruwar
cikinsu.
** KI ZAMA MACE MAI SAUKAKA
"KISHI":
Hakikanin
gaskiya ba zai yiwu ba
ace mace
tabar kishi, kuma duk
wanda yace mace tabar kishi to yana
batawa kansa lokacine kawai,sai dai ace
ta saukaka kishin, kada
kishin yakaita ga yin mugun abu ga 'yar'uwarta. Kafa
kishin
ya kaita
ga shirka, Saukaka kishi yana taimakawa ga mace ta
samu 'kima
da daraja a wurinmijinta.
*KI ZAMA MAI
KYAUTATAWA UWAR MIJI DA
'YAN'UWAN MIJI
To wallhi indai kikaruke wayannan toh wallhi kingama
dashi dansaiyarda kikaidashi, Aisha wannan layar kiyar
daitah kinji Aisha takallita tare da fuskar wulakanci
ladi inkin gama sorutanki kitashi kibarmun gida yarbakin
kawai, ladi tace nikika gayawa haka aisha nagode aisha
tace adai fita dai. .........




ANAL 69
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Aisha tace adai fita dai haka kawai dankunai mun
bakinciki dagidan mijina zakizo kina wasu gulmace
gulmacinke ANAL ce saina kafa layarnan sai Na
wulakanta ta wata banza ladi dawani karamin bakinta
tazo tanawane ihu adaiyi gaba, tagama masifarta
tadorah abinci ta kunna tv tana kallon wane series Na
yan Korea, yaya yana fita yaji kasuwa ararraba musu
kaya daganan yahuce office din wani abokinsa ahmed
inda yanazuwa Ahmed yace mutumina muhuce gidana
danallah yaya yakallisa niba'inda zani malam katsaya
muyi magana ahmed yace haba umar pls katawo muje
yace okay muje, suna isah Rahma matarsa ita bata kula
da bako ba tatawo dagudu ta rungume shi sweery
sannunka dazuwa ta anshi bag dinsa yanaga kayi baki
kodai bakace abunci ba nima xan fadaina cin abinci
tunda mijina bayaci no! Kar babyna ya illarta
baxaiyuba am srry sweery xandinga Ci takallisa yauwa
yanxu muje nayima wanka sai nabaka abunci abaki koh
yakallita Allah yayimuke albarka tare dakai mijina, yaya
Wanda tuntuni yayi mutuwar tsaye yadda yaga
masoyan kuma sunbala'in burgeshi Allah kasa ANAL
dinsa tayimasa haka ! Yayi gyaran murya Rahma tajeyo
duk borin kunya sai tabasar tace yau angone agidanmu
yaya yakallita fuska ayatsene kyaci haka kun shanyane
ba ahmed yace mu mun isah suka zauna sukasha hira
har yakemasa fatan Allah yabasu zaman lpya da ANAL
yaci amin abokina nagode ni natafi saimunzo
suna.........





ANAL 70
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Sai munzo suna ahmed tace toh, Yaya yana fita yahuce
gidansu yanashiga yatarar da umma afalo yagaisheta
tacemai ya matartaka yace lafiya umma tace toh mashaa
Allah a dai dunga kyautatawa iyali yace inshaa Allahu
umma tace yauwa ABBA yasa anfara jere a part din
ANAL yace eh yakirane yafadan umma ninatafi tace
toh inazakaje yanxu yace xanji gurin mumy tadakko
wasu tsumi a jarka tace akaiwa ANAL yace toh nina
tafi tace toh kagaishi su, ANAL tanadawo tayi wanka
tasaka riga da wando wadda tadaura dankwa li tasakko
mumy tatafi jairai atikaah kuma barci taki takwanta a
palour, yaya tunda yashigo yake kallonta tadan fara
barci saitaji kamar ana tsotsar bakinta tana Bude idonta
taga yaya yarungometa idonsa yayi jaa takallisa cikin
tsewa wai yaya wannan wani irin iskancine yace am ur
husband so babu iskance anan tatureshi yake turowa
yana kokarin kissing dinta ta gartsa masa cezo tagudu
sama mugu kawai yabiyota taruga aguje yakallita yace
xanka makin ya fita rai abaci...........






ANAL 71
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yafita rai abaci, yana isah gida yatarar dasu mumy
sunata saka kaya gida yayi kyau yagaida mumy ashe
kunanan naje gida bantarar dakiba tace eh wallhi
munanan munata aiki gobe za'akawota, yaji dadin
maganar yace toh Allah yakaimu, mumy tace toh
ABBA yakirah ne yace anal takoma gida kaji ka
dakko ta kakaita yace toh mumy Aisha takawomu ku
abinci , mumy tace au ashe tanagidan aibatama zo
tagaishemu, yace subhnllhi mumy batazoba inaxuwa
mumy tace kyaleta bakomai ya fusata yashiga gidan
yanashiga yatarar tana kallo yace ki Aisha bakisan su
mumy suna gidan tace toh maixan musu yace uwarki
xakimusu banza mara mutunci banga amfaninki ba
kitashi ki dafamusu abinci, tatashi tsayi bazanba saimai
yawanka mata mari saida yayimata 5 ajere sannan
yakyaleta, yafito yatafi gida yana zuwa yasamu su
atikah a palour atikah tagaishe sa ANAL tanacan
tanata waya da uncle hashim bata kulah Yaya yashigo
yamatso kusa daitah yawanka mata mari dawa kike
waya eh bazaki fadaba kidakko hijjabin ki ABBA yace
ki koma..............





ANAL 72
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Kidakko hijjabin ki ABBA yace ki koma yanzu tana
kukah tahau sama tadakko mayafi ya dakamata tsawa
hijjabi nace ba mayafi ba taje tadakko suka tafi suna
zuwa tatarar da ya teema kakus dawasu yan uwansu
tana shiga tafada kan kakus tana kuka kakus tace haba
jikalli tun yanzu kukah kiyi shiru kinji shi zaman aure
gaba daya hakurine acikinsa to kada ki
bayyanar da sirrinsa, kar kuma ki saba
umarninsa, saboda idan ki ka bayyanar da
sirrinsa ba ki san irin kafar ungulun da zai yi
miki ba, idan kuma ki ka saba umarninsa za
ki sa masa kunci a cikin kirjinsa.
Sannan yake ‘ya ta kada ki dinga farin ciki
idan yana bakin ciki, ko kuma bakin ciki
idan yana farin ciki, saboda yin farin ciki
lokacin da yake bakin ciki rashin sanin ya
kamata ne, idan kuma ki ka yi bakin ciki
lokacin da yake farin ciki to za ki gurbata
masa farin cikinsa.
Kuma duk lokacin da ki ka fi girmama shi,
to lokacin zai fi kimanta ki, duk lokacin da ki
ka fi yin abin da yake so lokacin zai fi
abokantakarki.
Kuma ki san cewa ba za ki samu abin da ki
ke so ba, face sai kin fifita yardarsa akan
yardarki, cikin abin da ki ke so ko kuma ba
kya so, Allah kuma ya kare ki.
Sai aka kai ta wajan shi ta zama mai kima a
wajan shi kuma ta haifar masa manyan
mutane. Danhaka dole kiyi hakuri duk dadi duk
rashinsa kixauna dashi kishiyarki baruwanki daitah
hakuri shine nake kodaza ta cuceki kiyi hakuri ki
fawwala wa Allah zaimuke maganin komai kiyawaita
yin adduar ADDU'AR NEMAN KARIYA
DAGA AZZALUMAI
Idan kana tsoron cutarwa daga wani mutum, ko kana
fuskantar cin mutunci daga
gareshi, ko daga Jama'arsa, to ga addu'ar da zaka
karanta domin samun kariya
daga Allah. Kuma aniyarsu zata koma kansu in sha
Allah.
Ga addu'ar nan kamar haka:
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺭَﺏَّ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﺍﻟﺴَّﺒْﻊِ، ﻭَﺭَﺏَّ ﺍﻟْﻌَﺮْﺵِ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢِ، ﻛُﻦْ
ﻟِﻲ ﺟَﺎﺭﺍً ﻣِﻦْ ‏( ﺍِﺳﻤُﻪ ‏) ﻭَﺃَﺣْﺰَﺍﺑِﻪِ ﻣِﻦْ ﺧَﻼَﺋِﻘِﻚَ، ﺃَﻥ
ﻳَﻔْﺮُﻁَ ﻋَﻠَﻲَّ ﺃَﺣَﺪٌ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﺃَﻭْ ﻳَﻄْﻐَﻰ، ﻋَﺰَّ ﺟَﺎﺭُﻙَ ﻭَﺟَﻞَّ ﺛَﻨَﺎﺋُﻚَ،
ﻭَﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﻧْﺖ
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i, wa
Rabbal-'Arshil-'Azeem, kun lee
jaaran min (Sai ka ambaci sunansa), wa 'ahzaabihi min
khalaa'iqika, 'an yafruta
'alayya 'ahadun minhum 'aw yatghaa. 'azza jaaruka,
wajalla thanaa'uka, wa laa
'ilaaha 'illaa 'Anta.
Ki yawaitayi yi Allah zai tsareki zai karike inshaa
allahu tohm kakus godiya dubu Allah yakara girma babu
komai jikalli Allah yayi muke albarka tace amin ya
teema inayini lafiya ANAL yagida lafy to nema dai
abunda zancemuki bashidayawa KARKI DAUKI
WAYANNAN DABI'UN WANDA WAWAYE
DAGA CIKIN MATA KIYI:
1. Akwai wacce take daukar Miji tamkar wani abokin
gaba.. idan ya kyautata a
kyautata masa, idan ya munana mata wai sai ta rama..
(Ka ji sokuwa! Sai kace
ita ta auroshi)
2. Akwai wacce take kwashe Sirrin mijinta ta kai ma
Iyayenta da Qawayenta. ta
gaya musu laifukansa, ta zubar masa da mutuncinsa
awajensu. (Ta manta cewa
Mutuncinsa shine nata, kuma shine Uban 'ya'yanta).
3. Akwai wacce duk abunda mijinta yayi mata ba zata
nuna godiyarta abakinta ba,
ballantana a aikace. Sai ta raina masa, ta nuna masa
bai iya ba. (Kaji Butulu)
4. Akwai wacce kullum sai ta nuna ma Mijinta cewa
ita 'yar masu wadata ce, wai
gidan iyayenta yafi nasa.. (Don me baki yi zamanki
agidan iyayen naki ba, har
abada?).
5. Akwai mai tsananin Kishi, sai dai babu kyautata ma
Miji.. Kullum tana zarginsa.
(Idan kin hanashi Qaro aure, ai ba zaki hana zuciyarsa
tunanin wasu matan ba.
tunda baki da kirki).
ki kula ANAL abunda zancemuke kinan Allah yabaku
zaman lafiya amen ya teema..........



ANAL 73
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Allah yabaku zaman lafiya anal tace ameen yaya teema,
kakus takallita waccan itace faiza yargidan hashim ce
anal tace inayini anty faiza, tace lafiya lou anal Allah
sanya alheri nema ganawa gudum mawar anal tace
inajinki anty faiza:MAGANIN NI'IMANE zakiban
labari inkikayi Abubuwan da zaki nema:
1. Dabino dan agadas mai kyau. Rabin kofi.
2. Aya busasshiya. Kofi biyu.
3. Garin Zogale cokali 7.
4. garin hulba cokali 5.
5. Nono fresh idan ba zai samu ba anemi chukwi ko
madara 'yar kanti.
YADDA AKE YI
Ki bare dabinon ki ciccire kwallon ki tsaftaceshi.
Sannan ki Qara shanya shi ya bushe sosai. Sannan ki
daka shi aturmi har ya zama gari lukwi.
Sannan ki dauki wannan busasshiyar ayar ki tsince duk
wata tsakuwar da take ciki. Sannan ki nika da
dutse ko a turmi. Sai ta zama gari.
Sai ki hadata guri daya da wannan garin dabinon, ki
gauraya su tare da wannan garin zogalen. Ki
tankadesu tare da garin hulbar.
A kullum da la'asar sai ki dauko wannan garin
abubuwan ki zuba Chokali 3 acikin madara kisha tare
da zuma ko sukari.
INSHA ALLAHU kafin kwana 3 zaki fara ganin
chanji da Qarin ni'ima a yanayin jikinki. Hatta fatar
jikinki zata Qara sheqi da haske.
Toh anty faizah nagode, kuma ANAL kisane Babu
Abunda ke karawa mace Test kamar ZUMA
DABINO MAZARKWAILA Babu abin
dake karawa mace ni ima kamar kankana gwanda Apple
musanman ki hada da madara Abun dake
matse mace kuwa sai sassaken magarya Wallahi yar
uwa kika riki wannan kingama. Ya teema taci ai wannan
ba anal kawaiba harsumu sukasaka dariya
Ya teema tace wai mayi matsalar zubewar nono daga
haihuwa amma wallahi ba ki ga yadda nono nuwan
wasu matan yakomaba Duk ya yamutse don Allah ki
taimaka kifade hadin da zamu dinga ya ciko ya yi kyau
kinji anty faiza.
Toh fatima Ga wannan hadin kigwada.....
1. Ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka
a tukunya da ruwaki ta fasa shi
sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki
sami zumar ki mai kyau inda yi
daya, garin gero ludayi daya, madarar PEAK na
gwangwani daya na ruwa sai ki juye su
kan ruwan tafasashen albasan nan ki sha, amma fa kar
ki bari ya wuce a wa 24 baki
shanye ba, in Allah ya yarda in za a samu biyan bukata.
Allah Ya sa mu dace.
2. Ki sami aya, gyada, ayaba (plantain) da alkama sai
madara, zaki wanke ayarki sai ki
hada da gyadarki ki markada su ki tashe, already kin
yanyanka plantain dinki kin busar
kin yi gari da shi kin tankade sai ki rika diban garin
plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madarar PEAK ta ruwa kina
sha, zai gyara nono da yardar Allah.
Toh mungode sosai AMFANIN KANIMFARI
GA LAFIYA
1. Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da
man-kanimfari
(clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a
jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo.
Idan mai ( clove
oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man
kadan a lika
wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
2. Za’a iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki.
Yana
maganin warin baki (a tafashi a yawaita wanke baki
dashi sau 2 ko 3
a rana).
3. Yana hana zubar hanci ga masu mura. A tafasashi da
citta/jinja
(ginger) a sha shayi.
4. Yana maganin cututtuka (infections caused by
bacteria, fungi and
virus ) na cikin jiki ko na bayan fata, kamar kuraje
(spots and
rashes), makero (ring worm) da kyanda (measles).
5. Yana maganin zawo da amai da zazzabin cizon sauro.
6. Yana saukake narkewar abinci a ciki.
7. Yana maganin ciwon kai. A shafa man kanimfari a
goshi.Yana
taimakawa wajen ciwon kai da mura kan jazawa.
8. Yana kara karfin mazakuta idan aka shafa mansa
kadan ga
mazakuta. Da sauransu. Nidai sai da
safenku.........




ANAL 74
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Anal tatashi tayimusu saida safe tana hawa sama tayi
wanka tasaka kaya tayi adduointa takwanta, kakus
takalli umma tace gaskiya naji dadin auran nan kodan
anal tasha riwa yaya hawaye na wannan jarababbiyar
aisha ace mace bataiyah komai maiba haba wannan jika
nawa yana hakuri wallhi, ya teema tace aibakisan wani
abuba kakus rannan wai nakejin wannan zancen agurin
balaraba wai aisha kibata lamari idan yaya zai kwanta
daitah sai yabada kudi, umma tace subhnlhi amma
wannan da dazurfin ciki yaki ubangiji yayimai albarka
kakus tace ameen umma tace aibabu abunda zansakawa
dayaran nan sai auramai yata danayi kuma inshaa
allahu saita shari mai hawaye ya teema tace Allah yasa
nidai saida safe sukace Allah yakaimu kakus takalli
umma tace asa momin ganyan magarya danye ba
bushsheba tare da miski maikyau sai sabolon mata ahade
su adaka matasu tadinga wanke gabanta dashi kuma
tana gama alada tasamu miski tasamu auduga tagoga sai
tayi wankan tsariki intagama sai ta dafa ganyan
magaryar tashiga ciki , kigyamata jinkirin wankan alada
yana haifar damatsala agaban mace sosai umma tace toh
zangyamata kakus tatashi ni toh natafi sai da safe umma
tace Allah yakaimu............





ANAL 75
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Kakus tatashi tace ninatafi sai dasafe umma tace Allah
yakaimu, da asuba umma tatashesu sukayi sallah tare da
alzkar ya teema takalli anal shiga wanka nibari naje
nadaura breakfast tasakko tanufi kitchen tadaurah
tagama komai tadaura akan dinn anal tasakko sanyi
dawata duguwar riga tagaida su ABBA tazauna tana
karyawa yateema tace bari naji nayi wanka kamun mai
gyaran jikin tazo, umma tace sai kuyi sauri bata dadi ba
tasakko suka tace inda sukaji gurin sumayya tayimata
lalle jada baki Mashaa Allah anal tayi kyau yateema
tace gaskiya anal kidinga kunshi duk bayan 3weeks kinga
yadda yayimiki kyau aidole kiriketa yaya sukasaka
dariya sumayya tace aiko Dan kishiyar ta tadinga yi
yateema tace aikuwa karfe 2 akagama ta wanki sukaba
wa sumayyah 15k suka huce denxou saloon inda akafara
yiwa anal kitso Mashaa Allah dama gata da gashi
gakuma baki kitson yayi maana Dan harda heart ajiki
baagamaba sai 3:30 suka huce gurin aleeyah ta bata
wani maganin mata na turare tace tayi anal tagama
akayi gyaran jiki sai wani sheke takeyi sukace abinci
anal tace zatayi fitsari ina tana xuwa da kyar tayi
fitsari saboda gaba daya wannan turaren ya mannitah
tafito tanata mita aleeya tace lpy anal, anal tace aikin
kawai kunji kunbani wani magani zaku kashine sukasaka
dariya aleeyah tace ke anal kwantar da hankalinki aibari
ingyamiki gwara namiji yajiki a tsuke koina yana shiga
ciki yaji niimah to fa daganan kin mallakishi wallhi sai
yadda kikai dashi ke dai kidage da shan fruit akoda
yaushe ki'iyah kissa, kwalliya, tsafta, tattali hmmm
aibasai na karasaba wlhi sai yadda kikayi dashi, kinga
dai namu mazajin yadda muke dasu komai yimana suke
harwasu sunatunanin ko............




ANAL 76
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Har wasu mutanen suna tunanin ko asiri mukai musu
wallhi babu daya anal sirrin shine aduk lokacin da zasu
sadu damu mu nafaranta musu niimah koina toh anan
famuke samarwa kanmu Ince kiga muji ka marzai
goyake Dan murna kidai kidinga shan kankana da
madara akai akai kinga kwanda walhi sirrin niimah
nacekinta, idan Allah yabaki miji mai muguwar shaawa
tohfa karki kosa dashi domin yanada cikin hanyar
mallakar miji kinji yaruwa, anal takallita to anty aleeyah
nagode da shawararki ya teema tashimu tafi karfi 5 fa
sukadau hanya sai gida suna'isah umma tace tafada
wanka ta nafitowa tashaka sharaton wadda akaimata
dinkin ctlace tayi kyau wata alkyaba da ABBA
yasiyomata gaba dayanta stone ne ajiki tayi adduo'inta
aka sakko daitah akakaita gurin umma taimata fada anal
nasanki kimai hankalice dahakuri banason fada kuxauna
lpya da kishiyarki Allah yayimiki albarka, Aisha da
mumynta sunata hira acikin dakinta mumy tace yaushe
zakisaka layarnan Aisha tace aisai nan da kwana hudu
ko mumynta tace ainaji labarin wani sabon boka gobe
kishirya zamuje tace toh yanxu zasukarasu, Anal
saikuka take akakaita gurin ABBA yayimata fada
sosai anal yaya yayimin biyayya yaso abunda naso inaso
ingayamuke duk ranar dakika batamai kokika tozartashi
kidauka nikekayiwa kuma nayanki alakarsa daki tafashe
dakukah ABBA yace Allah yayimuke albarka suka fita
akasa anal a mota sai............





ANAL 77
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Aka fita da anal amota sai gidan mumy anazuwa mumy
taimata nasiya takuma yimata umarni da taxauna da
mijinta banda rigema kiyi hakuri Dan rayuwar duniya
saida hakuri tana kuka sukatafi suna isah gidan Yaya
akashigar daitah part din aisha wanda sunashiga
sukaganta akankujera tana danna waya ita dawasu
mutani lailah tafara gaishesu tace ga amanar kanwa
ankawomiki ayi hakuri dajuna aisha takallita tace
akagayamuke xaman kishi yanada hakuri naji kutashi
kubarmun daki sunafita wasu mata sukace kinyimana
daidai manafukai kawai akakai anal bangaranta tatsaya
a gate tanata adduoin harsaida kakus tace jikalli ya'isah
haka yateema tace kakus barta tayi zama damiji masai
addua ballantana xama da kishiya kakus tace Ai Allah
zaikareta kuma zai tsareta yateema tace kakus bafa mai
kishiyar akeyiwaba halinta akeyi kakus tace aikuwa
hakane sukashiga gidan tayi kyau palour guda 2 ne sai
bedroom 4 datoilet 3 sai kitchen gidanta yayi kyau sosai
akakai tawani dake wanda akasaka gado ash and fari
yayi kyau mutane sai shiga suke anaganin dakuna karfe
takwas kowa yatafi sai ya teema takalli anal wai ina
besty da kawayenki anal cikin dashar shiyar murya inaje
suna gidan su ateeka yateema tace sis kikula kuma
karkigaza dayin addua kinga yadda kishiyarki take kinji
tashi kiyi sallah tatashi tayi alwala tayi sallah ya teema
tabude jakarta tadakko mata kurani anshi karanta
suratul bakara kafin sukaraso tace to. .........



ANAL 78
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Mumy tace ki atikah kotawo kutafi tara fa takusa tohm
mumy kaya zansaka tanasakawa suka sakko su 8 sukace
mumy muntafi tace ai motar taimuku kadan kurabu ke
nusaiba sai kuja civic din tace to mumy sai kundawo
suna fita suka hau motor atikah tamanta key tadawo
dauka tana dauka tafito kenan taga Yaya dawani
kyaykyawan saurayi tagaishesu mukhtar yadinga
kallonta yaahh umar! Nasamu matarda nakeso Yaya
yadallamai harara to haka akacema batada mijine haba
umar danallah kataimaka min kaji Allah inasonta yace to
muje ciki sunashiga sukagaida mumy tace sannunku
mumy tayiwa Yaya nasiya babama yayimai yace nagode
Allah kara girma baba yace Allah yayimaka albarka
yace amin suna fitowa suka tarar dasu doctr suka shiga
mota sai gidan Yaya, sunashiga sukatarar da anal tana
karatu suka zauna tagama tayi adduo'inta takallisu
kunkyauta sai yanzu sukace haba amarsu kiyi hakuri
tayi murmushi tace bakomai besty takallita anal wallahi
kinyi mutum mai addini yayi sukace kudai kubarxancin
sunahira sukaji sallama a palour anal tayi sauri rufe
fuskarta suka shigo sukayi sallama suka amsamusu
akagaisa abokanan ango sukace nawane kudin siyan baki
sukace mubama bukatar kudi bokatarmu ayimusu addua
kowa yayi haka sukadinga yimusu adduoi harsuka gama!
Mukhtar yace amma Allah yasakamuku da alheri
kuncika mata nagari wannan abu yaburge mu da atsaya
ana jayayya akan kudi mungode atikah tace ai babu
gatan dayawuce addua yace hakane dalilin haka ga 20k
kuraba duka sukace aa kubarshi, aisaikun ansa sukayi
godeya sukaiwa amare fatan xaman lpya
sukatafi.......




ANAL 79
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yakalli anal yace amaryar Yaya tayi shiru yace
jikeyi alwala kizomuyi sallah tayi alwalah sukayi sallah
yayi addua yace jike chanja kayanki adaya dakin batai
masa musuba taji tachanja kayanta takwanta takulle
dakin tadauki littafin tafara karantawa jibe xasufara
exam tagama tayi adduo'inta takwanta,Yaya yaji shiru
yaji yamurda kofa yaji akulle yakyaleta yaji yayita
sallarsa sai bayan asuba yakoma, anal tatashi tayi sallah
tasaka tamparta riga da skirt tayi kyau tafito taga
baitashiba tanashiga dakin tagansa akwance yana barci
tarasa tayarda xata tashesa tana tunani taga yabudi
idonsa anal lpya tace yaya dama yace dama mai
makaranta koh to tafi tunda baki daukine da mahimman
civa, yaya wallhi

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment